Showing 57001 words to 58231 words out of 58231 words

Chapter 20 - DAN SHAYE SHAYE NE BY OMH TEEMERH S1.txt

10 Jul 2024

5910

da Green, yasha fararen kaya wanda suka amshi fatar jikinsa sosai dakaga d'inkin kasan na manyane simple ne amman kuma yatsaru sosai...
Murmushi kawai yasaki mai kyau har saida twins dimple d'insa suka loma gaba d'aya , yayi masifar kyau a pic d'in sosai...


Wasu hawayene suka sakko mata masu d'umi gogewa tai, wasu suna 'kara sakkowa ahankali taja wani pic taga yana zaune shida wata mata wadda taga suna kama da ita sosai amman batasan taba, jan wani tai taga wani yana kama dashi sosai kamar antsaga kara..
Kukane yasu6uce mata dataga wani pic wanda manyan matane su biyu suna kama sosai sai kuma Fawasss dawani mai kama dashi sun dafa kafad'unsu, sai kuma daddy man's da Abbie suna gefe da gefe suma duk suna murmushi mai kyau....
Ahankali ta shafa kan screen d'in wayar "Acikin ranta take fad'in " ko ba'a fad'amun bama nasan wannan acikinsu akwai mom d'ina, amman bansan waceceba wasu hawayen ne suka sakko mata tace afili "Bazan iya rabuwa dakaiba yayana ina sanka, kuma bazan dainaba, bansan ina sankaba sai yau da ake shirin zaremun rayuwata daga taka.....


Dukan 'kafar da akai ne yadawo da ita hayyacinta, har zata bud'e sai kuma ta tuno da wanda yake dakonta abakin 'kofa.
Tsaki tayi tana jan wata tsool ta zauna hankali kwance tacigaba da danna wayarta...


Gani yay sama da 45m bata bud'eba dan haka cikin d'aga murya yace "idan kika shiga hannuna bazaki ganuba wlh....
Ta6e baki tai tana jan tsaki Mitsuttt tace "Mezai kawoni hannun kama Allah yakiyaye abunda zaisa nazo koda kusa da layin dakabine balle kuma inda inuwarka take ko kuma wani 'kazamun hannunka....! "


Wani ba'kin ciki ne yaji yakamasa saboda wannan kalaman nata masu zafi, acikin zuciya...
Dukan 'kofar yay yana huci yafuta rai amasifar 6ace, har lokacin palourn babu kowa acikinsa, yana zuwa bakin 'kofa yaji kamar sautin kuka da kuma magana, tsayawa yay agurin yana dai-daita natsuwarsa sosai, jinkir tawa yay yaji kamar kukan Fawas ne har Lokacin, abunne yabasa mamaki dan baiyi tunanin yanada naci hakaba....


"Futowa yayi yana wani taku irin na samarin zamani ko 'karshen takalmunsa bayasan takawa....
Kallon Fawasss yay yaga yanata kuka babu mai rarrashinsa, kuma har Lokacin ywns bakin part d'in bai tashiba...
Daddy man's ne yahango futowar Fahat cikin sauri ya 'karaso dan yaga kamar Fawasss baisan yafuto ba, yasan idan yalura da futowarsa za'ai 6atacciya, dan haka ya'karaso wajen da wuri...


Yana isa yace"harka futo d'an nan...,?"
Wani irin felling yaji kamar an'kara masa iska akan sa yace "eyyy daddy, zan wucene....
"To shikenan Allah yakiyaye...
"Masha Allah, Fawas ne yataso sbd saida yaji muryarsa sannan yasan yafuto....
Wajen daddy man's yayi yace "daddy dan Allah kada kai sanadin afkuwar tashin hankali garayuwa guda biyu, kada kazama silar salwantar rayuka guda biyu, kazamo mai had'a alkhairi ba sharriba, daddy kazama mai rarrabe tsakanin fari da ba'ki.....
"Wlh daddy inasan Imhal so na ha'ki'ka kuma wanda bazai ta6a canjawa ba komai wuya komai tsanani.....
Daddy karka manta kaine ka raineni tunbansan kainaba, har nasani, daddy kai kad'ai ne nake dashi wanda zai sharemun hawayena sbd ban saba da uwataba bare ubana....
Daddy kada ka karya Al'kawarin Mom Usaina datace ka auramun Yarinyar data haifa ko bayan babu ranta, daddy kacika mata wannan Al'kawarin nata, nasan ko badad'e koba jima ruhinta zaiji dad'in cika mata wanan burin dakai...


Daddy kada kamanta da basihar Jan Namiji agareka wadda kai kanka kana yawan gaya mana ita akan cewa kada kubari zumumcinku ya lalace sbd wani, kada kubari bare yaraba kawunan ku...
Kuzamo masu yadda da junan ku masu kuma 6oye sirrikan ku, kada ku zama masu tozarta junan ku....
Kukane yaci ''karfin sa yakasa 'karasa maganar yana dur'kushewa awajen, hawaye nabin kuncinsa....


Sosai jikin daddy man's yayi sanyi da kalaman Fawasss, ahankali yasunkuya yasaka hannayensa yaka...... ✍🏻








*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*


*NA*
*Sβ€’Aβ€’U*
*🌹OMH teemerh🌹*



*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*




πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```


```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```


_*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_


_*OR CONTACT ME πŸ“²*_
_*0913 353 9185*_


πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»



_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_


πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š*


_*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯°
```


*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€
*INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ»
*INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­
*Mrs Hallsad ce*🀩🀩
*Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login