Showing 6001 words to 9000 words out of 58231 words

Chapter 3 - DAN SHAYE SHAYE NE BY OMH TEEMERH S1.txt

10 Jul 2024

5915

gidan...
"Number 20 ne.!


"Dammm ya'karaji 'kirjinsa yayi....
"Yanzu kinada number wayar wani akan ki.
"Ummm"
"To bani inkira...!!!
Gaya masa number wayar tai, yarubuta, sai yaga tafuto akan screen d'in wayar sa harda sunan...
Daurewa yay yace, "kin fad'i dai² kuwa...
"Ummmm, Number daddy nace...


Kallonta yay yace "suna fa....?
"Sunan daddy mu Alhaji Mansur mai komai daruwanka...
Zare ido yay yace "Dama babankine wannan....!
Kallonsa tai tace "Ummm'
"Kasan sane dama, ko kuma kasan dai sunan sa agari...


"Farin sani makuwa, in gaya miki..
"Daddy mans...
"Laaaaa ya'akai kasan inkiyar daddy...
"To ni nasa masa wannan inkiyar, sbd ban iya fad'ar sunan Sabah...
"Laaaa kaine dama Wanda daddy yake ban labarinka babban likita mai baiwa biyu.....


"Dan Allah yaushe zaka koyamun wa'ka..... "
"Murmushin gefen baki yay yace niban iyaba...!
"Amman yaya akai muka ganki acikin wannan halin...!
"Nasan mahaifiyarki, Mommy Usaina, ai 'Kanwar mommy nace, mommy Hassana wadda tarasu lokacin haihuwarki....
"Lokacin danake karatu a'kasar nan kafun nakoma waje, acan nake wuni wajenta...

Kallonsa tai tace dan Allah....?
"Ummm'
"Mommy d'inka tana nan kai...?
"Mom d'ina batanan, nima ban san ina take ba....,!
ba, tunda aka auri....


Ina bawa dukkan masoyana ha'kuri dan Allah, wlh abunda yasa bakuga anyi update ba kwana biyu..
Kakatace bata da lpy wlh kuma ina santa sosai...
Ina barar addu'a daga gareku ngd
✴✴✴


*WANENE FAWASSS...?*
*WACECE IMHAL...?*


*Keep waiting my fan's....* 🤗🤗😍
*Mrs Hallsad😍😘*
*Omh teemerh_🌹 🌹*




*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*EPISODE* 9⃣⏩🔟


..........Tunda aka auri mommy Hindatu....!
Jin jina kanta tai tace "Allah yasa aganta....!
"Ameen suka amsa baki d'aya.....



********************


"Amm bari in kira daddy mans d'in...!
" Okay "

Wayar sa yaciro daga cikin Aljihun sa yay dialing number daddy'ⁿ nata.
Bugu biyu aka d'auka, d'an matsawa yay can gefe sannan yad'auka..


Sallama yay cikin tattausar muryarsa, amsawa akai daga d'aya 6angare..
"Daddy mans....!
"Fawassss ina kasamu number ta.....
"Daddy kagane ni...??
"Haba ai zanganeka komai girmanka....
Murmurshi yay yace
"daddy ya office.....?
"Yafama da jama'a..???
"Alhmdllh, son ykk...?
"Ina lpy qlu.....
"Daddy wlh mun samu Imhal awajen titin gidan gomna tayi accident jiysa.....
" What.....!!!! "
"Mekace...?
" Wlh kuma wanda yabigeta yagudu gashi wajen babu kowa, badan mubama dabamusan wane hannu zata fad'aba...


Amman fa karka damu jikin da sau'ki sosai..
" Okay "
"Yanzu tana inane....
Tana asibitin kane, ko kuma wani aka kaita...
"Tana na nawa asibitin wlh...
"Masha Allah bari in kira gida,sai na sanar musu kome Kennan..!
"To sai kun isoo, daddy mans....


Dawowa yay suka cigaba da hirar su, nan yacewa Tahir anemo wanda zasu zo su wanke wannan bathroom d'in sosai dan inasan tagyara jikinta...


"Am why not kakira Nasma sutafi can part d'in mu tai komai tunda nan namune, babu mai shiga saimu...


Okay haka za'ai, amman duk da hakan akira wanda zasu 'kara gyara wajen sosai...
" Okay "
Tashi yay yace bari inje office indawo nimadai bari inje induba sauran marasa lpyr nan dan nasan acika bamanan...


Okay kizauna waje d'ayan nan kihuta kinga akwai ruwa ahannunki, sannan karki fiya yawan motsi sosai....


"To broo, tace cikin sas sanyar muryarta...
Shafa kanta yay yace "good girl, yana futa daga d'akin...




*****************


Awajen daddy mans kuwa yana kashe kiran yafara tunanin menene amman yasaka basu gaya masa Imhal bata gidaba kuma ma bayauba tun jiya, a hospital ma takwana....


Abunne yad'aure masa kai sosai dan bai ta6a tunanin hakan daga gare suba, shida yatambayesu sukace tana bacci, yau kuma sukace tana makarantah...




Shidai yasan Imhal d'insa bata dad'ewa haka bata nemesaba, koda zai mata fad'a, sannan bazata ta6a tafiya makarantaba batare data gansaba....


****************************


Wani makeken gidane wanda daka gansa kasan na manyan mutanene wanda suka ji'ku da arzi'ki.


Gidan Alhaji Mansur kenan, wanda aka fu sani da Alhaji mans komai da ruwanka...
Yasamo wannan inkiyarne daga bakin (Fawass)
Komai daruwankan kuwa yasamu asaline daga jajir cewarsa wajen kasuwanci komai ana bugawa a company sa, babu abunda bayayi indai fannin kayan abuncine da sutura da furniture da kayan electronic....


Get din gidan nad'an bud'e nashiga ai sainaga bakomai nagani ba awajen gidan, subhanallahi, gidan yatsaru iya tsaruwa sosai kamar yadda kaga gidan turawan America haka tsarin gidan yake babu hayaniya, saidai kana gani kasan ankashe masa kud'i sosai....


Makeken gine ginene acikin gidan da tan'kama²ⁿ part² yadda kasan estate guda....


Ahankali natura 'kofar danake tunanin itace ta phalon gidan shiga nai ina waleee ido dan jiyo wani sautin masifa danakeyi daga upstairs yana tasowa....


Wata murya naji tana fad'in, yau idan Imhal tazo kashetane kawai bazanyiba dan saina yi mata dukan dasaita gwammace dama mutuwa tai da wannan tashin hankalin dazatazo tasamu yau acikin gidan nan.....




"Yar iskar yarinya 'karamar "yar bariki kawai, tasan dad'in maza shine zata dinga guduwa idan na aiketa tana tafiya wajen su.


Harni zata kunyata dan uwarta, ince mata tatafi tasiyowa ba'kina fruit wanda zasuzo da daddare domun yin dinner 🍽 shine zata tafi wajen kwartayenta takwana ko wlh saina sa6a mata kamanni wlh....


Wata murya ce tace mom kibarni da ita haka jameel zaizo nace tadawo dawuri tai masa girki dan zaizo yau 8:30pm shine wannan shegiyar yarinyar tasa yazo amman batai masa girkin ba gashi yace yafuson abuncinta tafi iyawa..


"Wlh saina kusa kasheta yau d'in nan bari tadawo, wata shirgegiyar mata nagani tana sakkowa daga sama, rai Amatu'kar 6ace tana ta huci Kamar tsohon kumurcin daya fusata, duka duka matar bazata wuce shekara 33 ba dan kawai tasamu dukiyane tai wannan muguwar 'kibar, sannan kuma da rashin gyara kanta da batayi saitazama kamar wadda takai shekara 40-45,duk takashe kanta da 'kazanta.....


Kan 3 sitter tazo tazauna tana kwalawa Asabe mai aiki kira.
"Asabeee.... Asabeee..... Asabeeeee... Kina inane dan ubankiiii....!!!!!!
"Na'am hjy ganinan zuwa...
Dagudu gudu sauri sauri matar da aka kira da Asabe ta'karasoo tazube agabanta, kanta na 'kasa tace gani hjy...


Matar takai wajen shekara, 40-44 nidanaji tana mata wannan kiran ma zatona yarinyace 'karama, sai naga matarma tagirmeta sosai, tayi sa'ar mahaifiyarta ma...

"Dan ubanki mekikeyi aciki ne tun d'azu ina kiranki....
"Hajiya tahowa nakeyine, inawa hjy KAUSAR girkine banasan ya'kone shine narage wutar kafun natahoo...


Wuta kuma ta uban me, murhu kika kunna mun acikin, gida nan gidan yamiki kamane da jejin 'kauyenku...


A'a hajiya mantawa nai wutar gass d'in narage kafun nafuto...


Ohhhh, dakinbar aiki gidan nan yauu
Ai baza'ai hakaba hajiya, amun afwa....
Ba wannan na tambaye kiba kinganekooo kifad'amun gaskiya banasan muna furcinki na tsofaffi..


"Dan ubanku ina kuka had'a baki keda Imhal ta tafiii...?
"Cikin rawar murya bakinta na 6ari tace, "wlll......h h.j..y ba...b..u inda muuuuu......kaaaaa.... had'a baki taaa.... taaaa.....fi, danni ma tun jiya da rana da kika aiketa siyan kayan fruits dataimun sallama ban sake sakataba a idona ba.....


"Idan nai buncike nagane bakinku d'aya wlh saima kusa kasheki, kuma saina koreki daga aikin da kike ta nacin zama...


"Wlh hjy babu ruwana..
KAUSAR ce ta banka mata kiraa...
"Asabeeeee....... Asabeee..., kin manta wannan pepper soup d'in dakika d'aurane da kuma chips din nan saiya 'kone dan uwarki......


"Ganinan zuwa hajiya, Kallon hjy maimuna tai wadda tahad'e rai kamar an mata aiken mutuwar uwarta, tace "in tafi hajiya.....!
"Toda uban me zaki mun, tunda bazaki fad'amun gaskiya ba.....
"Tashi kiban waje, shegiya muna fuka kawai....!
Idan nabinciko gaskiya kuma nagane da hannunki wlh saina wula'kantaki....


Tashi tai tana sauri tabar gurin kitchen d'in, cikin sauri tashiga tafara duba chips d'in, taga bai kamaba kad'anne yad'an Kama kums shiga jaaa yayi baiyi ba'kibaa...


Cikin sauri tafara kwashewa tana tsabesu ad'an basket d'in tsane soye²ⁿ su..
Zuba wani tai sannan ta gyara masa zama.
Juyowa tai da zummar duba pepper soup d'in data d'aura shima danta ga koyayi.
Wasu mugayen harara taga Kausar tana binta dasu...
'Dan kaucewa tai sbd tanasan taduba karya kama..
Wani waaawaannn mari taji Kausar tad'auketa dashi, saida taga taurari, gashi matar takai sa'ar kakarta...


"Wannan wane irin rashin mutunci ne Asabeeeee, dan wula'kanci insaki kiyiwa mijina girki saiki tafi kibarsa ya'kone....


Itakam Mama Asabe kuncinta tari'ke tana cewa Kiyi hkr hajiya, wlh Hajiya babbace tai kirana, shine naje kafun nadawo yayi jaaa, amman ba 'konewa yayiba.....


"Nuna ta tai da yatsa tace "Wlh yace abuncin nan baiyi dad'i ba saikin bar aikin nan wlh, banzar mata marar mutunci kawai....


Juyawa tai tana futa tace "Nanda 40m zai iso kiyi² kigama kafun yazoooo.


" To hajiya, Mama Asabe tace tana bud'e tukunyar pepper soup d'in, dan indai wannan cin mutum cin ne tasaba dashi ita....






***********************


A asibiti kuwa FAWASS futa yayi duk abunda zai gama, saiya je yad'auki motarsa yay waje danya siyowa Imhal kayan dazata saka dakuma abunda zata bu'kata sosai yayo mata shopping sannan yabiya ta gida danya d'auko Nasma sbd ta taimaka mata takimtsa kanta dan bazata iyaba ita kad'ai...




**********************




Alhaji mans kuwa cikin tsananin fushi da 6acin rai yafuto daga office d'in sa yayi space danya d'auki motarsa yau ko driver baya so, dakansa zai ja kansa.....




Direct...... ✍🏻✍🏻✍🏻






*Keep waiting my fan's....* 🤗🤗😍
*Mrs Hallsad ce....💖*
*Omh teemerh_🌹*






*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_




*Episode* 1⃣1⃣⏩1⃣2⃣




............Direct gida yatunkara, driving yakeyi amman gaba d'aya yafuta daga hayyacinsa harshi za'a yaudara, ayiwa 'karya akan 'yarsa guda d'aya takk..








Banda sun raina masa wayau tayaya zasuce jiya tayi bacci yau kuma tana makaranta..




Wani mahaukatan horn yadinga saki a'kofar gidan yana yinsa da 'karfi...
Bud'ewa isa mai gadi yayi yana mamakin dayaga motar alhajice awajen, dan yasan shibamai hayaniya bane, yanzunema yakoya dalilin wannan amaryar...








Sannan kuma bai ta6a masa irin wannan horn d'in ba
Shige gefe yaja yatsaya yana kallon ikon Allah, dan ganinai yayi perking ko motar bata 'karasa tsayawaba yafuta direct part d'in su mom maimuna yanufa....




*******************
Lokacin dayaje d'aukota kuwa yatarar da ita tana part d'in sa tana gyarawa, sannu yay mata sannan yace mata tashirya, tazo suje asibiti, dan zata taimakawa wata taahiryaneee.


'Karasawa tai ta taso suka tafi anan ne ma yake tambayart ina take ajiye key d'in sa daya baya safaya wanda zatana amfani dashii wajen gyara part d'in sa, tace acikin school bag d'ina nake ajiyewa broo...




Kidaina ajiyewa anan kinji kina tafiya dashi duk inda zaki, ko kuma kina gamawa kisaka acikin d'an pot din nan na flower dake bakin 'kofar shigowa parloun...


"To broo...
Cigaba yay da driving har suka isaaa hospital d'in.
Lokacin dasuka isa babu kowama tana zaune tana kallon plasma..
Sallama sukai ta amsa da murmurshi akan fuskarta tana kallonsu...


Zama yay akan gefen bed d'in yace kitashi ta tayaki kigyara jikin ki, kafun azo a'kara dubaki....








To tace tana nuna masa hannunta da akwai ragiwar ruwa...
Nasma ce tagaidata lokacin dayake cire mata ruwan, da murmurshi ta tace "sannu sis yakike"
"Lpy qlu....
Tasowa tafarayi tare da tai makon Nasma sannan sukai toilet d'in, dan tun kafin yatafi yasaka aka wanke shi tasss.






Bafa nan zatai wankan ba acan part d'in mu zatai ,bro zanyi uzurine....
"Okay, ga 'karamar wayata nan koda zaku kiraniii, idan kuna bu'katar wani abunnn, futa yay yabarsu
"Fitsari tayi sannan tafuto ita da Nasma ji takeyi da'kar zata iya tafiyar nan dan gaba d'aya jiri takejiii...






Kallon Nasma tai tace sis jiri nakeji bazan iya tafiyaba..
Okay zauna anan bari in d'auko wheelchair saina d'auraki tunda babu nima daga nan saina kaiki...






"To, tace tana zama, kujerar tad'auko acikin sif d'in da'akayi tabango, wadda take acikin d'akin, sannan ta tai maka mata tahau tafara turata, saida ta kulle d'akin sannan takoma ta turata har part d'insu.....






Direct bathroom takaita ta tai maka mata tacire kayan jikinta yarage daga ita sai ondiss da bra da pant..








Tai maka mata tai ta wanke kanta tasss gashin nan gashi da tsayi gashi da ba'ki sosai...
Saida ta wanke matashi tasss tasaka mata turarukan wankin kai masu 'kanshi sannan ta'kara wankewa ta taje matashi tasss...


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login