Showing 30001 words to 33000 words out of 58231 words

Chapter 11 - DAN SHAYE SHAYE NE BY OMH TEEMERH S1.txt

10 Jul 2024

5905

da kayan abuncin kala² agabanta tanata zuba murmushi, daurewa yay yamayar mata.


Mijina nazo naga kana wanka shine nadawo nan dannan jiraka kagama, ya'ke yayi mata yace "ummm to, sannnu da aiki.


Zama yay yafaracin abuncin yana ci tanajin kamar ya fusgota tadawo kansa dan jiyay notin kansa yana kuncewa babu zato bare tsammani.




Allah² yake yagama yazo inda take, dan jiyake wani irin feeling d'inta yana taso masa.
Yana gamawa yataso yana jifanta da wani irin shu'umun kallo yana lashe bakinsa.


Itakam dad'i kamar yakasheta, dama jira takeyi, kallonsa tai cikin salon yaudara tace mijina kamanta ka sakenine kuma yau sati 4 da sakin...?




Ohhh namannnn taaaaa namayar dake ai tun tuniiii, yanzudai kiban hakkina kinji.
Haka kuwa akai cikin murna tace too tafara shafasa tana murzasa,shima yana mayar mata da martani.


Anan suka baje sukai love d'in su wanda shi daddy man's sam bayajin dad'in komai bare d'an d'ano , amman ita sai surutai take da shashanci.




Saida suka dad'e kafun tajasa zuwa part dinta sukai wanka suka kwanta bacci.
Basu suka tashiba sai gaf da magriba.


Yana tashi itama ta tashi, gidan jiya suka koma sannan sukai wanka sai wajen 9pm yasamu kansa nan yayi shirin zuwa asibiti.


Kallonsa tai tace "mijina ina zaka, zanje asibiti ne wajen Imhal da Nafeesat....
"OK to dama Asabe tace katafi da Nafisa, Amman Imhal angantane.




"Eh anganta kishirya saimu tafi tare...
"To shikenan.
Shiryawa tai suka saka Kai suka tafi harda Kausar d'inta.
Suna tafiyane suka tsaya suka ciyi kaji da ice cream suka kama hanyar asibitin.


Lokacin dasukaje ma an had'asu Imhal da Nafeesat waje d'aya inda duk sun samu sau'ki sosai saidai nasma datake kula dasu.


Dubasu sukai inda anan suka had'u da fawass da kuma Tahi, gaidasu sukai inda anan yake sanar da daddy man's sai nanda kwana 6 za'a sallamesu.


Aikuwa Hjy maimuna jitai kamar anda6a mata wu'ka azuciyarta, dan ba'kin ciki.
Dan ita wani malolon takaicine yakamata ganin yadda tai kyau kamar asaceta tawani 'kara fresh kamar ba itaba.




Dole nema kikoma gidan jiya Imhal tafad'a aranta tare da jan hannun daddy man's tace maza, "Gaskiya....... ✍🏻✍🏻✍🏻








*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩




*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_




💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
```Are you looking for yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```


_*🥳 🥳🥳 do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_


_*OR CONTACT ME 📲*_
_*0913 353 9185*_
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻






*Episode* 4⃣1⃣⏩4⃣2⃣






___________Gaskiya bazai yuyuba tayaya za'ace sai nanda kwana 6 za'a sallameta wannan aibai kamataba, tunda taji sau'ki kawai mutafi, itada taketa bacci tunda mukazo.


Gaskiya kasan nayi, idan ba hakaba bazan 'kara zama gidan kaba, tana juyawa zata tafi.
Ru'kota yay dasauri yace baza'ai hakaba karki damu bari shi fawass d'in yafuto ince asallame mu yanzu saimu tafi gida.






Gaskiya hakan dai yafi dan bazan iya wannan rayuwar zuwa asibitin ba inta zuwa dubata..
Karki damu ai yanzu zamu tafi, juyawa yay yashiga cikin d'akin da Imhal d'in take zaune, Yana shiga yaga su fawass d'in basa nan, Kallon gadon yay yaga su Imhal Suna bacci itada Nafisa dan haka yajuya yayi office d'in su fawass din dasauri.


Yana shigo KO sallama babu yace fawass ai munyi nafasati wlh.
Nafasati kuma tame daddy.
Yanzu, zaka sallame mu mutafi dan wannan zaman bazan iya shiba, wanda nayi ma abaya ya isa Allah ya amfana.


Kallonsa fawass yay cikin mamaki yace, "Amman daddy yanzufa mukai magana dakai kace "To Allah yakaimu " yanzu kuma yazaka canja shawara.


Kodai wani abun nai maka ne ban sani baby..?
Aaaaaaa lalle kacika d'an nan ina magana kana jayayya dani sbd ka haifu ko to wlh bari kaji muddan kaci gaba da wannan sha shancin sainasa akama ka yanzunnan maza rubuta takaddar sallama kaban kafun ranka ya6aci.
Cikin mamaki da sanyin jiki Fawass yarubuta takaddar kamar yadda yabu'kata yami'ka masa yace " kayi ha'kuri daddy "


Washe baki yay yace aikarka damu komai yawuce mun tafi...
Tashi yay cike da damuwar abunda yafaru yarufa masa baya sukaje har d'akin dasu Imhal suke.


Har lokacin bacci takeyi
Ahankali fawasss yakalli daddy man's yace "daddy bacci sukeyi ko zaka bari zuwa safe saina kawosu....?


"To shikenan ka kawosu da safen mu mun tafi, wani farin ciki yaji yaziyar cesa har cikin ransa yace "Nagode daddy "
Wata uwar harara Hjy Maimuna ta banka masa sbd bataso hakan tafaruba taso sukoma gida gaba d'aya, da adaren nan bazatabar Imhal ta runtsaba.


Tafiya sukai
Daddy man's ne yaga Kausar bata da niyyar tashi yace "Yar Albarka tashi mutafi mana kinji...


Cikin shagwa6ar (da ko kyau batai mata ba) tace nidai banasan tafiya inasan inyiwa masoyina magana ne kafun mutafi...


Zare ido daddy man's yay yace masoyi kuma...
Itakam Hjy Maimuna mai shirin futa daga d'akin saida taci wani uban birki tawaigo da sauri tace.......




Free page yakusa 'karewa....
Kihanzarta dan biya kema ayi dake
#300 kachal babu tsada...


A S1 ne zakuji yadda zata kaya.
Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2,dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema.


Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal.
wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin
Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke..


Da SANADI...!!!!
wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1
AMMAN BAZAI SAMU S2
IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA...






*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏*
*3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻‍♂️*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*






*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩


*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_




*Episode* 4⃣3⃣⏩4⃣4⃣




__________Taci wani uban burki tajuyo tace dan ubanki waye masoyin naki.
Cikin 'kun'kuni tace "Fawassss mana.
Ai Hjy Maimuna batasan lokacin data d'auke Kausar da mariba.
Kafun ta d'ago ta'kara d'auketa da mari, tace kemahaukaciyar inace dazaki auri wannan mahaukacin d'an shaye shayen Wanda baisan ciwon kansaba bare nawani...


Tashi kiwuce muje.
Shikuwa Fawassss datace shine masoyinta mutuwar tsaye yay, yana shirin kasa mata warning kuma Hjy Maimuna tafara masa d'ibar Albarka.


Sunkuyar da kansa 'kasa yay baice musu komai ba har suka futa daga cikin d'akin shima daddy man's bayan su yabi yana cewa "Banda rashin hankali irin naki, mezakiyi da wannan mutumun haka kawai yaje yakasheki, dan idan sukai shaye² nasu basa gane komai, saidai abunda giyar tagaya musu.




Kaimadai kagani badani za'ai wannan sakainar kashin ba.
Itakam Kausar banda tsiyayar hawaye babu abunda takeyi dan ankatse mata hanzari, jin san Fawassss take kamar ranta, shaff tamanta da wani d'an minister.


Haka suka shiga mota daddy man's yaja musu suka tafi.
Koda suka koma gida jiyay bazai iya ha'kuraba matu'kar bai had'a shimfid'a da Hjy Maimuna ba dan haka kwanan shashancin dasukai kenan (dan ma da auren su).


*************
A Hospital kuwa Fawassss ransa inyayi dubu ya 6aci dan haka yasaci jiki yatafi wajen dayay parking motarsa akusa da garden d'in wajen, cikin motarsa yashiga yad'auko whisky, Heiniken, Guilder, yakoma baya yazauna yafara shan giyar, menene aibuna daza'ana gayamun magana haka, indai hakane zan cigaba da shaye shaye na kuma bazan dainaba.




Atake yashanye WHISKY yad'auko HEINIKEN yafara sha, alokacin yafuta hayyacin sa sosai komai baya iya ganewa.


Tahir ne yashiga office yanasan masa magana akan kayan da aka kawo wanda sukai Oder su daga America yaga bayanan dan haka yad'auki wayarsa dan yay making call, number sa yayi dialing, Amman sai yaji 'karar ta akusa dashi dubawa yafarayi yaga d'ayar ma tana wajen, sosai yashiga ko Konto, Amman sai yay tunanin ko yana toilet ne dan haka yajira nawasu minutes yaji shiru bai futoba, dan haka yafara dubashi cikin office d'in yaga bayanan, dubawa yayi cikin part d'in su na sirri yaga bayanan direct d'akin su Imhal yaje nan ma bayanan suna bacci, yajuya zai futa yaga Nasma tafuto daga bathroom tana gyara d'an kwalin ta, alamar alwala tayi.




"Dan kauda kansa yay yace mata Fawassss fa, yafuta tun d'azu dasu daddy man's sukazo, Amman yagaya miki ina zashi....?
"A'a... ¿
"Lpy dak ko...?
"Amman daddy man's d'in shidawa yazo d'azun.....?
"Shida Hjy Maimuna da Kausar ne.....
"Ni inajin shigowarsu nayi bathroom nai zamana akan kujerar kusa da mirror...
"Lpy dai babu abunda yafaru ko....?
Ko sunce masa wani abunne...?
"Kinga kwana biyu baya jure fushi, musamnman akan atuna masa da abunda yafaru abaya.


"Dan so yake yakomawa shaye²ⁿ nan narasa menene yake damun Fawassss..
"Aikam dai sunyi masa masifa dan nidana futo ma natarar daya futa fuuuuu..
"Amman banyi tunanin komai ba.


"Yasalam Allah yasa ba futa yay ba amota, cikin sauri yakalleta yace kikula da su Imhal bari inje indubashi.


"Office d'in faruq yace ya tambayeshi yace bai gansaba wlh, "Amman bro aduba motarsa agani in tana nan mana.
OK bari inje kadaure kayi handling wannan meeting d'in bari inje neman sa.


Okay
Futa yay dasauri yayi wajen dayake parking motarsa nan yahangota , wata ajiyar zuciya yasauke, yajuya zuwa wajen dasuke parking nasu a Runfa.
Dan sam baiyi tunanin yaje yaduba ko yana cikiba kuma dayake darene ga kuma tint ne ajikin glass d'in dan haka yatafi zuwa parking space kawai.
Nan ma yaga kowacce mota tana nan inda aka ajiyeta.
Tafiya yay yatambayi mai gadi yace "ko Fawassss yafuta, yace masa. " A'a bai futaba wlh...


Cikin damuwa yatambayi security d'insa sukace sunje cin abuncin dare gaskiya basu luraba.


Hankali tashe yatafi CCTV camera d'in Hospital d'in gaba daya yatambayi mai kula dasu ko yaga Fawassss yayi wani wajen acikin nan.


Yace ey yagansa yashiga mota Amman baiganiba ko ya futa kobai futa ba.
Maza duba mana in gani
Shida wad'anda suke taimakonsa su Uku suka fara dubowa ko zasuga wajen........







Free page yakusa 'karewa....
Kihanzarta dan biya kema ayi dake
#300 kachal babu tsada...


A S1 ne zakuji yadda zata kaya.
Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2, Dan sai sunyi aure book *"DAN SHAYE SHAYE NE* Zai fara dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema.


Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal.
wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin
Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke..


Da SANADI...!!!!
wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1
AMMAN BAZAI SAMU S2
IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA...






*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏*
*3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻‍♂️*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login