Showing 21001 words to 24000 words out of 58231 words

Chapter 8 - DAN SHAYE SHAYE NE BY OMH TEEMERH S1.txt

10 Jul 2024

5903

Inda Fawass yazauna wajen mamah Asabe, Farhan kuma yakoma wajen Ammie Hassana, sbd shi jikin nasa yayi tsamari sosai.



Da daddare bayan ankawo amare wajen 'karfe 11pm Ammie Hassana taji ana 'kwala mata kira da muryar Abbie, lokacin tana wajen Farhan daya kasa bacci jikinsa yayi tsamari sisosai.


Ita tunaninta Abbie ne, batasan wad'an nan makiran bane suka zuba mata maganin da idan ta tsallaka zata 6ace 6at...




Dan haka cikin sauri ta taho, Farhan ne yari'ko hannunta yace Ammie jirani muje saina kwana a parloun dan nan banajin dad'in d'akin sam...


Kamasa tai yami'ke sukai hanyar fut......... ✍🏻✍🏻✍🏻








*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩




*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_




*Episode* 2⃣7⃣⏩2⃣8⃣




_________Sukai hanyar futa suna futa suka tsallaka wannan maganin atare wanda daga haka aka nemesu aka rasa har kawo wanan lokacin.




Koda gari yawaye sam babu Ammie babu farhan babu kuma labarinsu, sosai hankalin su Abbie yatashi.


Buncike aka farayi kota ina da kuma neman ina za'a gansu, ko ina anwatsa hotunan su amman shiru kakeji, babusu babu labarinsu.


Saida Fawass da Nasma sukai jinya sosai kafun suka warke..
Abu kamar wasa sai gashi and'auki samada shekara 2 amman ba'a gansuba lokacin Imhal data'karacin sunan mama fateemah da kuma mahaifiyarta tayi wayau mama Asabe ce take kula da ita, ita take bata madara takuma goyata.


Awannan lokacin ne kuma yaran mama Asabe suka dawo daga karatunsu lokacin sun gama primary school da secondary school
Inda hjy Maimuna tamurje idanta tace bazasu zauna agidan ba daddy mans kuma yagoyi baya inda yace zai d'auki nauyin karatun namijin sani sannan macen kuma tai mata aure zaiyi mata komai na aure..


Haka kuwa akai amman badan taso hakan ba taso itama tayi karatun mai zurfi amman babu yadda ta iya haka ta ha'kura...


Akai wa hafsat aure shikuma yasakashi BUK inda yakama masa d'aki a hostel.


Awannan lokacinne kuma Fawass yadawo shikad'ai bashi da kowa sai Allah dan daddy mans baya ko ' kaunar ganinsa tunda akai masa sharrin satar kud'in daddy mans daya amso daga banki, kuma ana duba d'akinsa aka gansu yadaina ganinsa da mutunci sam..




Daga 'karshema yakoresa daga gidan sbd aikin asirin dasuka masa, alokacinne yakoma gida tunda dama sun fara zuwa jami'a shida d'an uwansa, dalilin wad'an nan mutawar ne yadakatar dashi inda yanzu kuma yakoma.


Lokacin daya koma Hjy Hindatu taso ta koresa shida Nasma amman babu hali dan bokansu yace bazai iyaba saidai ta 6ata masa rayuwa ita kuma tamaida ita baiwarta, kuma koda mahaifinta yagani bazai iya magana ba, yaji ma yatsaneta kwata² bayasan kula da ita.






To nan suka fara tunanin mezasu sa ayi masa wanda zai lalata masa rayuwa, nan suka yanke shawarar asashi yazama "DAN SHAYE SHAYE 🍾🚬 kawai.


Haka kuwa akai dan yafara shaye² kamar hauka babuji babu gani lokacin Nasma tanada shekara 6,Imhal kuma tanada 4, Nasma taita kuka idan yasha yabugu yazo yazube abakin get ko akan titi ko kuma acikin wani kangon ko kuma kwata...


Tun bata iya aikiba harta iya, dan tana kula da yayanta.
Kuma dama batasan Imhal ba rabonta da ita tun lokacin suna basu 'kara ganin juna ba.
Wani lokacin haka zaiyi shaye² nasa yabugu yafad'i awani guri inba na Allah aka samuba haka zai kwana anan ranar dayayi wani shaye² wanda yasakashi yakasa koda tafiya gida yafad'i awani layi to anan Allah yahad'asa da Tahir yad'aukesa yatafi dashi inda yake kwana a inda yake driving, yana kai musu yara makaranta ko kuma yakaisu Unguwa.




Saida yakwana sannan yadawo hayyacinsa anan yake tambayarsa wanene shi kuma inane gidansu.


Fawass bai 6oye masaba yabashi labarin komai daga rayuwarsa inda Tahir yatausaya masa sosai nan ya nema masa magani sukaje wajen wani baban Mlm allo suka gaya masa komai


Anan yake gaya musu asiri akai masa kuma bazai karyeba sai anbar gari dashi..
To nan Fawass yace to su had'a kayansu sukoma china da zama yayi karatunsa acan tunda yanada kud'i sosai dazasu isheshi.


Shima Tahir lokacin mahaifiyarsa bata da miji dan baban Tahir yadad'e da rasuwa
mahaifiyarsa kuma bata da 'karfi driving yakeyi agidan wani alhaji suna rufawa kansu asiri
Ita kuma tana wanke² da Shara awani gida anan kuma take kwana.
Dan haka koda yagaya mata tace suje Allah ya karesu yakuma bawa Fawass lpy
To kuwa haka akai, suka kama hanya suka tafi ko Abbie da daddy mans basu sani ba.




Nasma ce take kuka sbd ita yagaya mata zai tafi.


Bayan tafiyar Fawass ne Hjy Hindatu tahaifi yara har 3 Nafisa,khalil, Aisha inda kuma batai sa'ar haihuwa ba "acewarta" dan Nafisat sam bata goyon bayan cusgunawa Nasma datakeyi ita da Khalil..
Aisha kuwa da Kausar suna so dan hardasu akeyi.


Sukuwa wani lokacin ma idan bata kulaba tare suke kwana awaje dukda Nasma tana korasu, sukoma ciki, in suka 'ki kuma ta tafi dasu d'akin Fawass sukwana acan.


Sosai abun yake mata ciwo dan har asirin FARRA'KU saida tai musu amman kuma abun nasu ma gaba² yakeyi.
Koda tagayawa Boka TUMKUM cewa yay saidai tayi hkr .
Tace akad'ata itama tabar garin yace za'a iya hakan ammman idan ba tayi saidai ta tafi da yaranta guda biyun dan zasu bita suma, jin hakane yasa ta ajiye makaman ya'kinta akan Nasma inda take gana mata azaba acikin gidan fiye da tunanin mai tunani musamman ma ace Abbie baya nan.


****************
Tunda Fawass yatafi kuwa bai dawo ba saida ya kammala degree da master's dinsa a6angaren science inda shima Tahir yayi amman Fawass yarigasa gamawa


Sbd Tahir saida yakammala secondary sanan yaci gaba yana SS 2 suka taho.
Shikuma FAWASS yana level 200
Dayaje can d'aurawa kawai yay dan takaddunsu duk suna da kyau.


Dan haka yafara aiki acan sbd bayasan yakoma batare da Tahir ba , saida yay aikin 3year's sannan Tahir yagama komai..




Lokacinne kuma suka dawo gida suka ishe bala'in........ ✍🏻✍🏻✍🏻








*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩



*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*Episode* 2⃣9⃣⏩3⃣0⃣




............. Lokacin ne suka dawo gida suke ishe bala'in daya d'aga musu hankali, domun kuwa Abbie yazama kan tace komai sai hjy Hindatu tace zaiyi, Nasma kuwa bazaka gane taba indai bakasan taba, dan duk wani aikin gidan ita keyinsa sannan kuma ko makaranta saidai taje asace, dan ma kanta yanaja dabazata fahimci komaiba.


Inda gidan su daddy mans shima yazama haka dan badan tai makon Allah daya saka Mamah Asabe tadage akan saita zauna agidan nan ba da Imhal bazata ganuba.




Lokacin dasuka sau'ka 'kasarmu Nigeria 🇳🇬 sosai hankalin Fawass yatashi dan Nasma yasamu tana bawa flower ruwa inda ya iske Abbie yana wanke wotar Hjy Hindatu, IKILIMA kuma sai zance take ita da wani saurayinta 'Dan minister.




Sosai hankalinsa yatashi motar taxi din data saukesu ko kayansu basu gama saukewa ba yay wajen dayaga 'yar 'karamar 'kanwarsa tana bawa flower ruwa, cikin hanzari yajanyota zuwa jikinsa yana yarda five d'in ruwan dayake hannunta.




Zaunar da ita yay yace Nasm menene haka yazanga kina bawa flower ruwa, kuka tasaka mai tsuma zuciya tace bro...ther... Dama zaka dawo kullum sainayi zaman jiranka abakin get ko zaka dawo har nai bacci baka dawowa.


" Ina masu aikin gidan suke dazasu barki kina aiki...?
Kuka ta'kara sakawa tace " Hindatu takore kowa saini kad'ai ce nake aiki sai Abbie dayake wanke mota.


"Mota kuma...?
Nuna masa tai, cikin tashin hankali yatunkari wajen yana kama hannun mahaifinsa yace "Abbie me nake gani haka.....??
Rungume Fawass yay yace "ina kashiga tsayin wad'an nan shekarun baka nan ko d'uriyar ka ba'aji...




" Abbie karatu natafi, sbd bazan iya wannan rayuwar ba, Allah ne yatai makeni tahanyar kawomun Tahir cikin rayuwata wanda shiya ceci rayuwata da yanzu bansan awanne irin hali nakeba...?


Murmurshi Abbie yay yace 'kayi hkr yarona kaji, tashi muje in kaika d'akin ka..
Kama hannunsa yay suka tafi zuwa d'akinsa wanda zaka iyabi ta palourn zakuma ka iyabi ta garden, suduka suka tafi harda Nasma da Tahir..


Shiga sukai nan yaga d'akin fess kamar babu wata halitta datake rayuwa aciki, bayan kullum anan Nasma take kwana, dan hjy Hindatu ta dad'e dacireta amasu kwana acikin gidan saidai ta kwana a parking space dan haka take sulalewa tashiga ta garden ta kwana aciki, ita take gyara gurin kullum..




Zama yay yana shakar dadda d'an ka shin turaren wajen mai dad'in gaske wanda hjy ZUHUR takeyi..
(Gamasu san wannan turare saisu tuntu6i wannan number 08032762588)


Tahir shima zama yay inda Abbie yacewa Nasma tazo tasiyo musu abunci a Restaurant d'in bakin titi...
Amsawa tai tare da zuwa wajen sa.
Fawass ne yace Abbie kabari idan mukayi wanka zamuje can muci, kuma kuje kuyi wanka sai muje muci gaba d'aya.




Babu musu suka amsa masa suka tafi....
Hjy Hindatu suka iske acan bakin 'kofar shiga part d'in su..


Kallonta sukai sukaga tacika tayi pammm har wani 'kaburi takeyi dan masifa, kallonsu tai tace "uban me kukajeyi a garden, nace mekukajeyi acan....?
Cikin in ina Abbie yace Faaa....wa....ss ne ya...da....wo, yan.....zu..
Wani Fawass d'in....!!!!?
Tafad'a cikin kid'ima...
Wanda kika sani Nasma tace...
Yana ina.....???
"Yana d'akinsa....!


Wanne d'akin kuma banda wannan dayake cikin wannan palourn..
Shine amman akwai 'kofarsa ta garden ai..
Garden kuma...?
" eyyy.....! Nasma tace tareda ra6awa tagefenta tayi cikin palourn tana jan hannun Abbie..


"""Jigun Hjy Hindatu tai tana tuna gargad'in Boka TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA wanda yake cewa karki bari Fawass yadawo bada sanin kiba idan bahakaba akwai matsala, kina bibiyarsa dan sbd kisan ranar dawowarsa....


Wani jiri² taji yanasan d'aukarta da'kar ta iya samu tari'ke kanta, shiga ciki tai tana dafa bango...


Wayar ta tad'auko cikin hanzari tana kiran Hjy Maimuna, saida tai ringing harta tsinke ba'ad'aukaba sannan ta'kara kira.
Saida tai mata miss call har 7 amman ba'ad'aukaba.
Wayar Bokan nasu TUMKUM takira bata tafiya samm.


Hakan ya'kara sakata cikin matsanan ciyar damuwa..
Zama tai akan 3 sitter tana dafe kuncinta tafad'a duniyar tunani...




Sukewa su Nasma wanka sukai suka shirya inda har suka futo suka tafi bata saniba...


Hanyar garden sukayi, sai kuma sukaji ana kiransu tabayansu...
Nasma...!, Abbie...!
Juyowa sukai inda suka tarar da su Fawass harsun d'auko d'aya daga cikin motocin da Abbie yawanke suna jiransu...


'Karasawa sukai suna murmurshi sosai, shiga sukai baya inda Tahir yakejan motar, sukuma suka shiga baya anata hirar yaushe gamo.....


Motar tana fita daga gidan Abbie da Nasma suka ji kamar ana jijjiga musu kwa'kwalwarsu..
Ihuuu sukaji an tsala inda wasu tsuntsaye guda biyu suka fad'o kan motarsu...


Har Fawass zai futa sai Tahir yahanasa yayinda Abbie da Nasma duk suka suma, kallon Tahir yay yace "bari naciresu mana.


A'a bakaga halin dasu Abbie suke cikiba, yanzu kawai mukama hanyar Asabar dan zuwa wajen Mlm mugaya masa abunda muka gani, kasan yace duk abunda muka gani mugaya masa...


Wayar sa yaciro cikin hanzari yakirawosa, bugu biyu tayi, tad'auka yana d'auka suka gaisa sannan yasanar dashi komai.


Cewa yay kuzo dasu maza kuma karka ta6a komai.
To ya amsa dashi inda sukaja mota sukaje,suna isa suka tarar dashi yana jiransu a'kofar gidan sa, almajirai yasaka suka d'auko Abbie, inda Fawass kuma yad'auko Nasma, cikin gidan suka shiga, yayinda yasaka wani aramma yad'auko wad'an nan tsuntsayen guda biyu...




Ajiyesu yay agaban mlm inda yana kallonsu yace, tabbas gwara dabaka d'auka ba dan wannan anyi mugun sihirine ajikinsu wanda zaisa babanku bazai ta6a tunawa dakai ko Nasma ba sannan kuma koda yayi 'ko'karin futa bazai iyaba saidai yazauna agida yay taimata bauta...


Nasmace kawai aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login