Showing 27001 words to 30000 words out of 31842 words

Chapter 10 - NIDA SOJANA 1&2 Complete.txt

27 Jul 2024

7574

fadin"
"ahmad ya tafi ahmad ya tafi ya barni"


girgizata mum ta kumayi tana tmbyrt...dady dake ciki jin haya niya yasa shima yayi saurin fitowa...ga mamakinsa yaga amelia...


tmby mum meke faruwa yayi kuma inna daniel?


inna mum hankalinta ya tafi


cikin kuka amelia ta sanar dasu cewar ya mutu...


Zubewa sukayi kasa kowanne yana ihu suna kuka su ukun dady kuwa sake bakinsa yayi yana kallonta


"ta kashe min yarona..takashe shi"


shine abinda dady ya fada yana nuna amelia...girgiza kai amelia ta somayi tana ja da baya zata gudu...


da sauri sylvia tayo kanta...dady ya soma fadin


"akarban masa jikansa karta kashe masa jika"


da sauri sylvia ta miqe ta wanke ameliadamari taso kici niyar karban kaysan...


ihu amelia ta somayi tana neman ceto....


tasowa mum tayi itama dan karbankaysan dik da tanajin tausayin amelia amma wannan karon bazata yarda amelia ta tafi da kaysan ba...


ihu amelia take tana kuka sosaitana girgiza musu ksi...








๐ŸŽพBaby afreen


[10:09AM, 12/18/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*2* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*




page ๐ŸŽพ *16*- *20*


Dasauri amelia ta kaima sylvia naushi a ciki ba shiri ta saketa aunawa tayi da gudu ta fita daga gidan suna ganinta suka rikice suna tmbyrta meke faruwa?


"ku boyen"i shine kadai abinda ta iya fada tana huci motar suka mude mata tashiga ta kwanta tayi flat


Shigewarta keda wuya dady ya fitoh mum nabinsa abaya...ganin hk yasa waanan mutanen suka shiga motar suka ja suka bar gurin


kwata kwata hankalinsu bekai da cewar zata shiga motar ba...bazama nemanta sukayi ido rufe sunawa mutane kwatancen ta....


Wani saurayi dake tsaye agurin dady ya tmby


"kaga wata yarinya ta fitoh daga gidana?"


"me yaro a hannu?"


dasauri dady ya amsa da eh


"ai motar data wuce dazu ciki tashiga"


tsaki dady yayi ya wuce ya nufi cikin gida..bece da su mum komai ba se gani sukayi ya fitoh da mota be tsaya bi ta kansu ba ya qarawa motar auta su mum sukabi motar da kallo dana iya saninsu beci ace tayi nisa hk ba...


mum kasa jurewa tayi ta shiga cikin gida...inda suka bar jeny nan suka taddat tanata hawaye...karasawa mum tayi ta rungumeta sukaciga da kuka...


sylvia kuwa dayake mugunta na cinta qin dawowa gida tayi a dole tana neman amelia tana tafe tana sharar hawaye


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Can gurinsu a melia kuwa se waige waige takeyi sundau hanyar fita daga gari...


"baiwar Allah meya faru?"


a rikice take mgn ta waige ta glass din bayan mota kamar wata muna fuka


Nan ta kwashe dik abinda ya faruvta fada musu...
sosai suka tausaya mata


"ynxu baiwar Allah inna zakije?"


tmbyr da mutumin ya mata yasa taji gabanta ya fadi


tinani ta somayi ta inda zata fara
ynxu inta je gida me zata ce da iyayenta?
*(nikam nace se ynxu kikasandasu?)*


Hawayene ya fara gaura mata fuskarta


"baiwar Allah kinyi shiru"


maganar da mutumin yayi ya dawo da ita daga tunanin data fada


"dan Allah kukaini inda zam hau mota"


ba yadda sukaiya sukajuya kam motarsu suka nufi cikin gari da ita kaduna tasa akaita wa anan mutane su suka biya matakudin mota suka bata 1kta riqe a hanunta godiya ta musu sosai kafin
suka tafi...



_5:44_pm


Motarsu ta sauka agarin kaduna baabinda amelia take se gwallo idanu ta kama kaysan ta rungumeshi kamar wacce zaakwaeewa...


Can kuwa dady dayaje ya gama zagayensa ya komagida se masifa yake ameliata kashe masa da ynxu zataje ta kashe masa jika...



๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Napep ameliata tara kwatancen gidan da suke zaune tawa me napep ga mamakinta se taga sojoji a qofar gida.


Tsayarda ita sukayi suna tmbyrt innazata..
tabasu amsa da anan gidansu ne ita da ahmad... hkr suka bata akan tinda aka kira ogansu akace musu ahmad ya mutu ya turo a tsare gudan sbd gidan ba nasa bane agurin aikin aka basa ya zauna sbd yace bayason ya zauna a barrack....


Kuka ta somayi nan fa suka ce ta bar gurin....


tafiya ta somayi tana tinani bata san yaxatayi ba bata da kudin motar da zataje gida gashi batasan kowa a kd ba....


Tafiya kawai takeyi ga yinwa ga kaysanya fara kuka dik taxama abin tausayi..



Anna kiran sallahr magrib ta nufi wajan wata me abinci tana kuka ta fada halin datake ciki akan ta taimaka mata ko wanke wanke ta dinga mata....
Ba musu matar ta taimaka mata ta bata abinci taji ta shayar da kaysan tasamu yayi barci...


Zani madam ta bata akan tashimfida ta kwantar dashi ba musu ta karba ta kwntar dashi


Tashi tayi ta soma wanke wanken dake gurin tana kuka tana sharar hawaye gwanin tausayi...


Haka dare yayi amelia ta rasa gurin zuwa madam kumata kulle shagonta..kofar shagon amelia ta kwanta ta soma zancen zuci...

"ya Allah na tuba ka ya feni nasanni me laifice amma nayi nadama....Allah ka kawomin hanyar da zan samu kudi na tafi gida nanemi yafiyar iyayena."


kukatakeyi sosai ahaka barci ya dauketa...


________________
morning


"Ke!! ki tashi "


cewar madam dake tashinameliadaga barci
miqewa amelia tayi tana zaro ido jikin ta dik yayi tsami abinda bata saba ba...


"inna kwana madam"
"lafiya lau karkicemin anan kika kwana da wannan yaron hk?"


shiru tayi tana kallon kaysan...madam kuwa girgiza kai tayi ta soma bude shagonta.


miqewa amelia tayi tasomashara tana gogegoge...tannan tsaye tana goge tables dinse ga wata me aiki da akecewa baraka ta shigo se girgije girgije take da jiki tana zuwa ta bige amelia ta harareta ta wuce....


Shiru amelia tayi ta cigaba da aikinta....tanacikin hkta jiyo kukan kukan kaysanda sauri ta fita tana daukarsa taji jikinsa zafi se rawa jikin nasa yakeyi...


rugewa ameliatayi ta shiga rirrigasa....miqewa amelia tayi ta tafi duba wani pharmcy ta ne mi taimako....


Tna tafiya baraka tayi tsaki. tana fadin
"yau zakicivubanki a wajan madam ai"


dariyar mugunta baraka tayi ta nufi ciki..purse din madam dake kan tebir baraka ta dauka ta bude dubu biyu ta zara ta mayar abinta ta fitoh....


*1hr later*


"madam wlhi niban daukan miki kudi ba" amelia ta fada tana kuka rungume da kaysan


"karya take wlhi da idona na ganta"
cewar baraka


fusata madam tayi ta turata daidai inda wata qatuwar mota se shinning take tazo ta paka agurin....


"kiyi hkr madam wlhi bani bace"


"ke dan ubanki har kin isa in tai maka miki ki min sata?"


girgiza kai amelia take tana kuka..sandan mopa madam ta dauko da zummar kwada mata


se kuma suka tsaya sororo ganin sojoji sun fitoh daga motar daya ya bude gidan baya alamun akwai me fitohwa....


ganin yadda madam ta tsaya hkn yasa amelia ta miqe da sauri tana duban wurin motar.....






๐ŸŽพbaby afreen
[2:13PM, 12/18/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*
*2* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


dedicated to swt darlings๐Ÿ˜
*Ashbah* & *Jiddabah*


Allah ya bar kauna a tsakaninku๐Ÿ˜




Page ๐ŸŽพ *21*


Ga mamaki take ganin mutumin daya fitoh daga motar cikin kakin sojoji star dinsa uku....


muryarta na nawa alamun kuka take fadin
"Unc un uncle nuuuura"๐Ÿ˜ซ๐Ÿ˜ญ


Fashewa tayi da kuka sosai ya ware mata hannayensa da gudu taje ta rungumesa tana kuka... 'yan gurin kuwa sake baki suke suna kallonsu...


Kallon daya daga cikin yaransa yayi nan aka ciro bandir din kudi aka wurgawa madam..


Karban kaysan yayi ya mata alamun su shiga mota shiga sukayi tana ta sharar hawaye....


"ka kaimu gurin da zatayi shopping"


acewar uncle nura


Juyowa tayi ta kallesa bece mata komai ba yana ma kaysan wasa...


Kuka kawai takeyi hawaye na bin fuskarta...kallonta yayi ya girgiza mata kai kafin ya soma share mata hawaye.....


Bude baki tayi da zummar yin mgn ya dakatar da ita ta hanyar fadin shhhhiiii


Shiru tayi ta juya ta cigaba da hawaye shima ya cigaba da wasa da kaysan....


gaban wani babban shago suka tsaya fitowa sojojin sukayi suka bude musu qofa ciki suka shiga....


"ki dibi dik abinda kikeso"


gyda kai tayi tasoma tafiya...shikuwa kayan yara na sawa dana wasa yadinga diban ma kaysan kamar hauka...


Komai davyaro ze buqata ba abinda be diban masa ba se dai wanda babu....


Kaya kadan amelia ta diba ganin hk yasa ya tafi da kansa ya jido mata kaya sosai....


Biyan kudin yayi sojojin suka sa kayan amota kafin suka tafi...


Gaban wani babban gida taga sun faka securities sojoji har waje kalle kalle takeyi har suka shigi babban gida ne sosai me gate biyu...sake baki tayi tana kallon ikon Allah har suka shiga gidan....




Suna shiga ciki ya nuna mata dakin da zata shiga ya taimaka ya kai mata kayan daki....


"ku gyara jikinku inkingama ki sauko kuci abinci"


gyda kai tayi ta bude baki zata masa godiya ya fice abinsa...


Shiru tayi ta tsaya tana qarema dakin kallo se kuma ta fashe da kuka tuno irin cin mutuncin da aka mata wai tayi sata....


Jiki sanyaye ta dauki kaysan ta nufi toilet wanka ta masa kafin ta fitoh ta shiryasa ta feshesa da turaren da uncle nura ya siya masa...wanka tashiga tayi itama ta shirya tasa hijab dinta ta dauki kaysan ta nufi palo...ga mamakinta se taga palon cike da kayan wasa ahankali ta nufi palon ta tsugunna tana hawaye se ji tayi ance mata


"kizo kici abinci"


uncle nura ne zaune yana cin nasa abincin.miqewa tayi ta nufi dinning din soma bude mata kulolin yayi ki xani abinda kikeso shine abinda ya fadamata...


Abinci taci sosai tinkan tagamaci uncle nura yana gamawa ya karbi kaysan


palo ya nufa da ya zauna dashi cikin kayan wayasan...wasa suke sosai kaysan nata dariya...


tana gama ci ta nuf palon ta samu guri ta zauna... Kallonsa tayi idanuwa sun ciko da qwalla...


"ynxu kingane cewar abunda kikawa iyayenki be dace ba?"


shiru tayi hawayen suka qarasa gangarowa...


"ni bance kimin kuka ba...duniya ce ta ishe kowa riga da wando...kibi duniya ahankali"


"ynxu inna saurayin naki? kuma inna son jin meya faru bayan kinbar gida...kuma ya akai naganki agun me saida aninci?"


ajiyar zuciyar amelia tayi ta share hawayen fuskarta...nan taba uncle nura labarin abinda ya faru kaf har yadda sukayi da iyayen ahmad har yadda akai ya ganta agurin me abinci...



girgiza kai yayi
"ynxu amelia wannan abunda ya faru kadai be isheki ishara ba?"


"taya za ayi kibar gidan iyayenki ki gudu kibi saurayi?"
ynxu wannan yaron da kuka haifa ne?


amsawa tayi da
"eh sunansa *ahmad* sbd sunan babansa ne yasa nasa masa kaysan"


"ok....yanajijikinsa da zafi?"


"eh dazu ne naji zazzabi ya kamasa".


"ok tashi muje akaisa asibiti"


Miqewa tayi suka fita wannan karon ba motar dazu bace dabance suka hau...


babban asibiti suka nufa...yana zuwa ba bata lkci suka samu ganin likita..


duba yaron ya shigayi kafin ya dawo garesu


"yaron na buqatar qarin ruwa a jikinsa"


"ok asa masa a hada hada itama aqara mata ruwan"


zaro ido tayi ta kallesa cike da mamaki ta bude baki zata masa mgnya girgiza kai alamun tayi shiru...


Nanfa aka qara masu ruwa dikkansu....


*washe gari*


Misalin qarfe 8:34am suka koma gida suna shiga taje ta watsa ruwa wannan karon uncle nura shi yawa kaysan wanka...



11:55am


Zaune suke a palo suna hira

"Kishirya gobe zanje gombe dagannan zamuje kano"


gaban tane ya fadi
tayi raurau da ido
"kinga nifa ba kuka nace kimin ba kawai ki shirya gobe zamuje...dole kije ki nemi gafarar iyayenki..."


gyda masa kai tayi tare da fadin Allah ya kaimu...




๐ŸŽพbaby afreen
[3:13PM, 12/18/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*2* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


dedicated to
_All members of_
*Precious writter's forum*โฃ


page ๐ŸŽพ *22*


" Kitashi kije acikin dakin asaman wardrobe akwai trolley asama"


miqewa tayi ta nufi daki...tinani ra somayi yadda zataje gida kar mahaifinta yaqi karbanta...


hawayene sosai ya xubo mata afuska ta share hawayen fuskarta tayi ta miqe ta jawo trolley din...kayanta dana kaysan ta soma sawa aciki...





*washe gari*


misalin qarfe 7 suka bar gidan sojoji biyu suka diba...da me driving da kuma wanda ze bude musu qofa..


Tafe suke suna hira har suka isa garin gombe...


kaysan na hannun uncle nura ya shiga gidan...yana shiga
Zeenat na zaune tana karatu taji sallamar uncle nura da sauri ta miqe tana fadin


"laaa uncle nura"


da gudu hadiza ta fitoh tana oyoyo...momi ce ta fitoh daga toilet dikkansu tsawa sukayi suna kallonsa ganin yaro a hanunsa...


zeenat ce ta qarasa ta karbesa...
"laa kuzo kuga yana kama da feena"


da sauri su momi suka qarasa ....suna murmushi kowanensu na taba kuma tunsa...uncle nura kuwa se dariya yake musu...


Ammi ce ta fitoh daga daki...
"Nura kaineagari?


"eh ammi dftn nasame ku lfy"
"lafiya lau wlhi"


"kukuma inna kuka samu yaro kyakyawa hk?"?


"ammi uncle nura ne yazo dashi"
cewar hadiza


"nura yaron wa kasamo hk?" naga yana kama da yar gidan babanku na kano mema sunanta?


kamar jira suke dikkansu suka amsa da feenah


dariya uncle nura yayi yana fadin


"toh ai ga ma**"


kasa qarasa zancensa yayi kasancewar bega amelia agun ba...waje ya koma ya ganta rakabe a qofar gida


"kizo muje mana"


gyada masa kai tayi ya juya tabi bayansa jikinta se rawa yake...


daidai hajiya ta fitoh tana tmbysu inna suka samu yaro?uncle nura ya shigo shida amelia...


sake baki dikkansu sukayi suna kallonta..


kuka ta farayi ammi ta ware mata hannayenta da sauri taje ta rungume ammi tana kuka...


"Fatimah!!"


shine abinda hajiya ta fada...da sauri abba ya fitoh daga dakinsa jin hayaniya yasa yafitoh...


dasauri momi ta qarasa gurin abba


"abba anty amelia ce...kalla yaronta a hanun zeenah"


sake baki abba yayi yana kallonta...qarasawa zeenah tayi ta bawa abba kaysan karbansa yayi


ya tsaya kallon yaron tabbas ga zahiri kamanni agurin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login