Showing 15001 words to 18000 words out of 31842 words

Chapter 6 - NIDA SOJANA 1&2 Complete.txt

27 Jul 2024

7569

krntw....


Tannan kwance se ji tayi anna guda anna fadin ango ya ido...dasauri ta miqe ta leqo ....angon yayikyau ba laifi se murmushi yake yana fara'a komawa tayi ta kwanta abinta agun barci ya dauketa....


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
washe gari gida ya qara cika mumy kam daurewa kawai takeyi dan kar aji haushinta amma sam batada kuzari..


karfe 10:24am ynxu kasan cewar bayan anfitoh sallah za adaura auren... Anty umma da anty fadeela suka nufi dakin inna dan fara shirya amarya...


ga mamakinsu basuga Amelia a daki ba...toilet suka bude nan ma bakowa..dakin dainna take suka nufa se barcinta take amma ba amelia...


kallon junansu sukayi cike da tsoro suka nufi dakin mama..dubawa sukai nan ma baalamunta .daga karshein takaice muku ba inda basu dubaba agidanan har makwafta ba amelia....gun mama suka nufa suka jata daki


"mama ba amelia fa"
acewar anty fadeela


kallon rashin fahimta mamavta fara musu
"Bangane ba..."


"Da alamu fa amelia tagudu"
acewar anty umma


cike da tashin hankali mumy take kallonsu...sekuma ta fita cikinsauri ta nufi dakin inna suna biye da ita..


kaf dakin inna mama taduba amma ba amelia....tashin innata farayi daga barci
"wai ya akayi ne?"


"inna ki tashi mana"
acewar mama


miqewa zaune innatayi
"meya faru ne?"


"inna inna amelia?"
"tana daki mana ya akai?"
"batanan fa".


"mtsw dadina daku akwai rashin ido muje dakin"

saukowa tayi daga kan gadon suka nufi dakin suna zuwa sukaga ba amelia....hankalin inna ya soma tashi.... agurin ta zauna dabass takasa ta buka komai..


mama kuwa kwanciya tayi kan gadon ta soma kuka mecin rai
su anty umma ma hawaye suke sosai...


miqewa mama tayi ta fita bata tsaya ko inna ba se dakin baba..


"seka kirasu ai kafadamusu afasa daurin auren ynxu ai sekayi murna"
"wanne irin hauka ne wannan?"
"inba dai wata ameliar zaka kawo ba...kaje ka takurawa yarinya kai adole zaka mata auren dole toh ai gashinan ta bar maka gidanka"


. dasauri baba ya miqe a rude
"kamanya?mrkike nufi?"
"kamar yadda kajini amelia ta gudu"


mama na gama fadan hk ta fice tana kuka... salati baba ya hauyi ya cire hular kansa yana fiffita agurinya fadi zaune....


_{hm Allah yasa mu dace...auren dole bashine mafita ba bama kamar ga mata da muke da karamar kwakwal wa...da yawanmu bamu da tawakkali...kuma ai ba tsari bane ace dan za"a miki auren dole ki gudu ba...hakisan inna zaki fada ba kuma bazaki taba jindadi ba dik inda zaki ba tinda ba albarkar iyaye atare dake....Allah ya shiryemu yasa mufi karfin zuciyoyinmu}_


~Ameen~



*Kubiyoni dan jin inna amelia take ne?*


fatyafreen.blogspot.com


baby afreen๐ŸŽพ


[12:46AM, 11/30/2016] Baby Afreen๐Ÿ˜: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
~*NIDA SOJANA๐Ÿ‘ซ*~
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


~*A dramatical love story..sorrow...sadness..happiness...love..care..nd all others*~


~_ALHMDULILLAH fans kutayani murna nasamu admission a BAYERO UNIVERSITY KANO_~


page ๐ŸŽพ *17*


Tafe suke cikin mota da ka ganta kaga amarya...kasancewar angyrata ga lallen da aka mata yayi kyau sosai..
daga shi har ita ba wanda yacewa wani uppan... hanyar gombe suka dauka ba abinda take se hawaye...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Taron biki kowa dika ya watse kasan cewar asanar ba aga amarya ba...zam sukayi dikka a pallon baba...


"Toh ynxu acikinku ba wanda yasan gidansu yaron?"
acewar abba.


aa suka amsa dashi dikka...cikin kuka mama ta soma mgn***


"dik shi yaja dabe mata hkn ba da dik hk bata faru ba...tace ma yaro yacw ze musulunta...kuma ai ba laifi bane...amma hk kurin kabi son zuciyarka๐Ÿ˜ช๐Ÿ˜ช***


Abba ne ya juya yana kallon baba wanda tinda aka fara mgn bece komai ba


"Hassan me maman feena takw fada"



nanma baba bece komai ba...


Anty umma cw ta amsa da fadin


"yaron da ymtakeso cewa yayi ze musulunta amma sam yaqi yarda da lamarin gashi ta gudu ai..."


tana kaiwa nan ta fashe da kuka itama...


"ya isa hknan kubar kukan....hassan meyasa baka fadamin cewar ya amince ze musulunta ba?" "ynxu gashi ba asan inda take ba...ga mata da karamar kwalwa..."


:Sosai abba yawa baba fada akan abinda ya faru...amma baba kam in ranshi yai dubuya baci...


duk gidan ea suke tinani gidan kawayenta anje amma ba amelia ba dalilinta...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Basu suka isa gombe ba sewajen karfe 5suka isa....dakin dake cikin brack dinsu inda yake ya kaita...


suna shiga abokansa suka fara masa sannu da zuwa anna zolayarsa
[3:38PM, 11/30/2016] Baby Afreen๐Ÿ˜: akan inna yaje yasamo muslim gal...murmushickawai yayi ya nuna mata dakin suka shiga...


"My amee wat are we going to do now?"


shiru taitana kallonsa can ta soma mgn
"yuh hv to become a muslim"


shiru yayi shima na yan daqiqa...kafin yace
"ok jst wait for me i wil be back"


gyda masa kai tayi ya miqe ya fice


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


_da turanci suke mgn but zanyi da hausa_


"Oga plx kataimakeni wannan lkcin taimakonka kawai nake buqata"
"toh kai meyasa kakeso a daga ka daga garinan?"
"nthing sir plxx ataimakamin"


shiru ogan yayi kafin yace toh yaje ya shirya gobe ze tafi kaduna...


murna sosai daniel yakeyi jiyake kanar ya daga ogannasa sama..godiya ya dinga kwararowa kafin ya koma ciki....ahnkli ya bude dakin yashiga ...


Murmushi ya sakar mata itama hk...
"meya faru?"
"Oga ya yarda zamu bar gari kaduna zamu"


"Toh amma ykmt ka musulunta ko?" kafin mu tafi"
"ok a inna ne, " ba masallaci a kusa ne?"


"nop yanacikin gari..y not kibari in mu kaje kaduna i prmx"


shiru amelia tayi tana kallonsa canta amsa da shknan....


~~~~****~~~


8:44pm


ahnkli danielya shigo hanunsa daukesa leda alamun abinci ya siyo musu...ita kuwa zaunetake tana game a laptop dinsa{hmm sekace ba wadda tabar gidansu ba}


Abincin ya ajiye ya miqa mata nata ta karba tayi godiya sosai....


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
cankuwa mama na zaune batada aikinyi se kuka ita da feena daummy...kai kusan dikka yan gidan ma...baba kuwa kp xancen amelia bayaso yaji anmasa...haushi da takaici ya gama cika da bacin rai acewarsa amelia tariga ta gama kunyatasa ..


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


*washe gari*


Da asbah amelia ta miqe kasan cewar kan kujera ta kwana taqi yarda ta kwana akan gadon...tana farkawa an idar da kiran sallah ...ruwan pure water tagani ta dauka ta bude qofa tayi alwalla tana shigoqa taga daniel zaune ....murmushi tayi kafin ta dau hijab dinta ta shimfida dan kwalinta ta somayin sallah shikuwa kallonta kawai yakeyi ...sosai yakejin son amelia a zuciyarsa... tana idarwa ta gaidashi ya amsa...miqewa yayi kasancewar akwai karamin gas adakin ya dora musu ruwan wanka


11:43am


Amelia ce zaune cikin motar daniel shikuwa yana canyana sallama da abokansa ...yafi minti goma suna abu daya daga bisani yahau motar yaja suka tafi....tafe suke suna hira anma sam hankalinta baya jikinta gaban se faduwa yake...


tafe suke yanata janta da hira har tasake tafara binsa dashi ...dik wandaya gansu kasan massoyan suna cikin son junansu .... sunyi rabin tafiya amelia ta kallesa cike da sanyin jiki


"Daniel meze hana kayi park agefe daya ka huta tukunna"
"no bari ai mun kusa isa"


shirutayi tana kallonsa se hawaye ya fara bin fuskarta ganin hk yasa ya juyo ya sa hannu a alhjihunsa yana kokarin cirro hnkchf....


horn din katuwar tankan dayaji da kuma ihun amelia ya gigitar dashi yacrasa birki jikin wata bishiya motar ta bugu...


ahnkli amelia take bude ido tana fadin wayyo mama na ....tana bude ido taga motar se hayaqi yakeyi daniel kuwa kanshi nakan stirey goshinsa ya bugu ga jini ta hancinsa da baki....agigice amelia ta tabasa se gani tayi ya bingire baya nunfashi...ihu tasa ta fita daga motar ga hayaqi na fita ga motar se wani qara takeyi...ihu tayi ta fitoh neman taimako petrol din motar taga yanata zuba kamar pampo...gigicewa ta kumayi ..ta bude dayan seat din motar tayi qoqarin jawosa amma takasa ...ga titin shiru bako alamar mota.... ga hayaqin se qaruwa yake...


๐ŸŽพbaby afreen


[3:21PM, 12/1/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


dedicate dis page to
*All readers*


page ๐ŸŽพ *18*


Gigicewa Amelia tayi ta tana kuka ...wata mota ce tazo wucewa suna ganin hk suka paka a gefe daya maza ne guda biyu cikin kakin sojoji suka nufo inda suke ...taimakawa sukayi suka fito dashicamelia kuwa se kuka takeyi...


Motarsu suka shiga dashi suka barsu abaya ita dashi komai nasu suka kwashe daga motar...IDcard dinsa suka gani hkn yasa suka gane shima sojane...cikin gari suka karasa dashi amma har ynxu daniel baya motsi...


"Baiwar Allah kiyi hkr ynxu zamu kaisa asibiti..."


acewar daya daga cikin samarin....


kuka itakam takeyi baji ba gani...


Asibitin da suka gani suka shiga ba bata lkci aka karbesa....dakyar aka samu amelia ta tsaya abakin qofa...


likitan ya duba daniel amma ba alamun nunfashi atare dashi...dan hk yasa aka dauko masa abubuwan da ake sawa mutane wanda in mutun nada rai ymze iya farfadowa....sawa daniel akayi har so uku amma inna daniel be tashi ba...rufesa likitan yayi ya fitoh daka dakin...amelia ganin hk ta sake baki tana kallon likita...


"Am sory but he is gone"


cukumosa amelia tayi sekuma ta zube akasa...


{hmm Allah ya kyauta harta fara gani kenan ...Allah dai ya kara shirya mu yasa mufikarfin zuciyoyinmu...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Agigice amelia ta farka tana salati...wa anan sanarin guda biyu tagani agefenta tayi murmushi


"innayake?ya tashi ko?"muje ku rakani ingansa dan Allah"


shiru sukayi sukakalli junansu kafin daya yace
"kiyihkr baiwar Allah shikam ya rigamu gidan gsky..."


dariya Amelia tayiwanda ta basu mamaki dikkansu...
"Dallah gafara mallam dik baqin cikinku dole abarni *NIDA SOJANA*"


"kiyi hkr baiwar Allah dama jira muke kitashi muje ko musulmi ne"


se alkcin amelia ta tinada cewar daniel fa be musullunta ba...
salati tasoma yi kamar wacce tasamu tabin hnklitana fmtafa hannuwanta


"innalillahi wa"inna illaihiraji'un shikenan ya mutu be musulunta ba"


fashewa tayi dakuka...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Sutura akawa daniel domin akaisa makwancinsa amma sam amelia ta kama gawar ta rike
"wlhi ba inda zaku dashi be mutu ba...daniel daniel ka tashi karka barni hk bansan hanyar gida ba"


{nikam nace se ynxu kika tina da gidan}


kuyi hkr banda charge sosai


baby afreen๐ŸŽพ
[9:06PM, 12/1/2016] Baby Afreen: [7:40PM, 12/1/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


page๐ŸŽพ *19*


Bude fuskarsa tayi...tana kuka...kamardaga sama taga yana qoqarin bude idonsa..


"Be mutuba..nace muku be mutu ba"


dasauri suka nufo gun shikuwa ahnkli ya bude idonsa yasauka akan ameliawacce fuskarta dik hawaye gashi tana murmushi kuma
[8:34PM, 12/1/2016] Baby Afreen: rufe ido ya kumayi likita ya kira akashiga dashi..taimakon gaggawa aka shigabasa..sanda suka kusan 1hr akansa kafin daga bisani doctor yafitoh


"dr. ya daniel yake?" "Alhmdulh jikinsa yaji sauki dazu doguwarsuma yayi due to buguwar da kansa yayi..."


"Alhamdulilah Allah nagode ma"


shine abinda amelia ta fada tana hawaye..


kwanansu uku a asibiti aka sallamosu..


bank suka nufa ya ciro kudi ya siya mota kafin ya siya musu kayansawa..tade sukecikin mota sun dau hanyar kd


*cikin harshen turanci*


"yanaga dik kin rame ne?"
"ya bazanrame ba?ainazata mutuwa zakayi kabarni"?


murmushi daniel yayi yackai hannu ze taba fuskarta ta kauce masa


"sory my amee i hv 4gttn"


murmushi tayi suka cigaba da hirarsu..


{hmm shiyasa akace mata munada karamar kwakwalwa...tinda ykmt ace abinda ya faru ya zame mata ishara taje gida ta nemi gafarar iyayenta amma ta kuma binsa...Allah ya shiryamu}


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Misalin karfe suka isa garin kaduna...gaban wani babban gida ya paka wani dan saurayi ya bude masa ya shiga...kallon gidan amelia take dan gidan ya kawatu sosai...


"My amee dis is our house"
Kallonsa tayi tare da zaro ido dasauri ta bude qofar motar ta fita tana kallon gidan tin daga waje gidan ya hadu..qoqarin bude qofar palon tayi tajishi akulle..tana juyawa tagansa a bayanta yana miqo mata key ..murmushi tayitaje ta karbo key dinta bude kofar..


ihu tayi tana rufe bakinta ganin yadda palon ya hadu ya kawatu ba a mgn...ciki ta shiga ta soma dube dube...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
6pm


"tashi muje amelia ko baki gama hutawa ba?"
"ohh nahuta ai muje kawai"


fita sukayi suka nufi mota
[9:06PM, 12/1/2016] Baby Afreen: Basu tsaya lo inna ba se wani babban massalacin dake anguwar...zaune mallamin yake bakin qofar yana karatu...sallama amelia tayi suka samu guri suka zauna...


Bayani amelia ta masa akan abinda ke tafe dasu...mallan yayi farin ciki kafin ya dubi daniel ya soma mgn


[11:16AM, 12/3/2016] Baby Afreen: [12:35AM, 12/3/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


_plx kunemi sabon novel dina nida asy khaleel mesuna *Wata sarautar* wanda nasan zakuji dadin sa insha Allah kucigaba da kasancewa tare dani_


baby afreen



Page ๐ŸŽพ *20*


bayani sosai mallan yawa daniel ...daniel ya amince akan ze musulunta....nanfa mallan ya karanta masa kalmar shahada shima ya karanta...mallan ya koya masa masa wasu abubuwa da dama...


Canja masa sunansa akayi zuwa Ahmad...daniel kam ba abinda yake se murmushi ....sunjima sosai agun mallan na musu wa'azi gab da sallah isha mallan ya umarcesa da yaje yayi wankan tsarki kamar yadda ya fadamasa kafin yadawo..godiya sukayi kafin suka taho...farinciki sosai ya lulube amelia...


Daidai amelia tazo bude qofar motar zata shiga Ahmed yakira sunanta ta tsaya cik ya nufo inda take...


"my amee tnx am really appie to bea member of dis religion...but yuh hvnt said anytin about our marriage to him"?
"ups i hv 4gttn but lets go bacnw"


bamusu suka koma gunsa sul
[11:16AM, 12/3/2016] Baby Afreen: sallama sukq kuma masa yaamsa tareda tmbyesu lfy ....


nikam tafiya nayi dan na huta nabasu wuri daga bisani naga dikka sun taso suna murmushi mota suka shiga ahmad ya tuqasu...


*washe gari*(friday)


tin kafin ashiga sallah mallan yaketa koyawa ahmad krtu harya iya..wanan juma'ah da agmad akai sallah...nikam innadaga waje bqnsan meke faruwa ba sedai naji ance andaura auren ahmad da fatimah akan sadaki nera dubu hamsin..


{hm iyayensu fa?}


ahmad agurin mallan yazauna yin karatu be koma gida ba se da akayi sallahr isha dashi ...sallama yawa mallan akan gobe ze dawo yacigaba da zuwa kafin ya koma aiki se sucanxa ranar zuwansa...sosai mallan yaji dasi ya masa addu'a...


8:56pm


motar ahmad ce keta horn abakin gate...amelia kuwa najin hk ta haura sama ta soma caba kwalliya...ba wani makeup tayi sosai ba amma bame yawa ba tayi kyau ba laifi...wata gown tasa mekyau ratsin pink nd blue kafin ta daura dankwalinta....daidai ta fitoh daga daki ahmad ya turo qofa...yana ganinta yaje ya rungumeta...tana neman kwacewa a kunenta ta rada mata


"everytin is done yuh ar mine nw nd for eva"


murmushi tayi yadauketa cak zuwa daki....


"Ahmad bakaci komai bafa?"
"Nakoshi my amee"


beajiyeta ko inna base kangado sakonni ya fara aika mata ...can kamar wanda akamintsila se ya miqe ya nufi toilet...can ya fitoh da alwallar sa kafin


"my amee go nd perform ablution"


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login