Showing 3001 words to 6000 words out of 31842 words
ta fada tana kwance akan kujera...
"cewa zakiyi kinsamomin siriki"acewar anty umma...
caraf ummi ta karbesu tana fadin
"bafa yajin hausa kuka daga ganinsa ba musulmi bane"
"Toh waya tsomo bakinki axancen ke kuma?"
murmushi anty umma tayi san tasan halin amelia sosai dan ynzu anna jan mgnr ze zama fada***
dan hk ta dubi amelia tana fadin
"kyalesu kinji Amelia cigaba da ban labarin"
turo baki tayi tana fadin
"ninama fasa...
mi qewa tayi ta fita bata nufi ko inna ba se dakin innah....zaune ta taddata kan darduma
[10:21AM, 11/20/2016] Baby Afree๐n: "Innata se ynxu kike sallah?" "kedai bari yarnan bacci naitayi tindazu"
tabe baki Amelia tayita kwanta kan 3str tadau remote tana canja channels..
"Matar soja ya akayi ne?ya kuka baro su baban naku?"
murmushi tayi jin innah tace mata matar soja dan hk yana daya daga cikin abinda yasa take qara son innah dik da wani zubin sukayi fada kuma gata takwararta...
"Wlhi sunace mun baro su lfy..ammi ta hado mana tsaraba daya...kaii gsky innah Ammi tafi hajiya kirki"
"ai dama ita samira hk take..bata da kirki shiyasa tinfarko naqi bin iliyasu"
innah ta fada tana kallon amelia...
"ai harda yarta humaira basu da mutunci ko kadan"
"innah dana jefa humaira ruwa tawatsamin fa dandai ta girmeni ne ne wlhi"
innah da iya zigi se cewa tai
"ai da ramawa kikai kokuma kibari kema senazo nan kidau ruwan fridge kisheqawa yar banxa ko ni rashin kunya takemin"
"shakurumin ki inna ai zatazo komin darandadewa"
hira tayi nisa nikam har na danbasu wuri najuyo hayaniya da gudu na leqa..naga innana fadin
"yar banza ai halinku daya da humairar tashi kibarmin daki na"
"lallai ma innah wlhi ba halinmu daya ba...kuma zama a dakinan ynxu nafara"
kallon innah amelia take tanadariya ita kuwa inna takai bango ..miqewa tayi da qafafuwanan nata da basuda kwari...ta dau dardumar tazata uwace can qurya
"haba takwara inna zaki munahira"?
amelia ta fada cike da tsokana..
shareta inna tayi ta nufi hanyar dakinta amelia da neman tsokana ta bi bayanta...
2weeks later
Shirye shiryen biki aketayi agidan gidansu amelia ya cika da baqi...
tana zaune taji wayarta na ringing...
"Big bross"
shine sunan daya bayyana ajikin screen din murmushi tayi ta dauka tare da amsawa tasa akunenka
"hello ya hydar"
daga can naji yace
"kifitoh na iso"
dasauri tadau gyalenta ta fita...
"ya hydar ai na mayar baza ayi event din dakai ba se ran daurin aure zaka zo"
"toh suda kamfanin surutu kishiga muje akarbo mata dinkin anjima zasuzo daga gombe"
"gsky ya hydar ba din kai bane Allah bazanzo ba...humairar nan"**
kanta qarasa zancenta ya ja bakinta
"yayarkice kuma matar yayankice insha Allah dan hk sekice mata anty"
"cabdijan Allah sedai kar nakira sunanta"
duka yakaimata ta kauce seat din gabata shiga shima yashiga driver seat ya tuqasu...
Gaban wani babban shago ya paka suka fitoh atare pakawa sukayi .. shagon sukashiga..kaya cikin karamin trowlly amma yanada dan girma aka miqo musu da kamar bazata karba ba...
ya hydar ya waysa mata harara..fizgar akwatin tayi tana turo baki...tana fitowa cike da mamaki ta hango daniel cikin kakinsa na sojoji ya shiga motarsa camrcy...
tsayawa tayi tana kallon motar amma shi sam bema lura da ita ba harya tada motarsa ya tafi...
yana tafiya tayi murmushi tana qoqarin daukar trowlly din ya hydar ya fitoh ya wuceta.....
Suna isa ya kalleta..
"kidau trwlly din intazo seki bata"
"kai yaya gsky banason irin hk so kake ta raini?"
sake baki yayi yana kallonta cike da mamaki
dataga ita yake kallo yasa tadau twlly din ta fita. ..tana shiga takaishi dakinsu ita da feenah. .dakin bakowa..shiga tayita kullekanta tafada kan gado ta shiga tinani
"wanda muka gani ahanyar gombe me ya kawoshi kano?gashi bansan sunanshi ba
murmushi tadingayi ita kadai har barci yadauketa . .
an iso da amarya lkcib event yayi..ba kayan amarya ba amelia
๐พbaby afreen
[6:06PM, 11/20/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA SOJANA*๐ซ
*1* ๐พ๐พ๐พ๐พ
Written by
*Faty Afreen*
dedicate dis page to ma swt daughter *khadija al'eeman* luv yuh๐
godiya dubu zuwa ga massoya littafin *NIDA SOJANA* Amelia na miqo gaisuwa๐ ita da sojanta
page ๐พ *04*
An iso da amarya lkcin event yayi...ba kayan amarya ba amelia....
kowa ya hallara awajan event misalin karfe 4:00 har ynxu amelia bata farka...barcin ta take abunta
"Nagode da irin sanda kakemin ba abinda zance se godiya"
"Hmm amelia kenan i luv yuh more dan yuh tink"
"kinsan meye?" "a a seka fada" "wlhi my amelia yinwa nakeji" "inna zuwa bari na dauko ma abincin ka"
miqewa tayi ta nufi uwar dakin Anty umma shikuma yana zaune saman 3str cikin kakinsa na uniform naso naga fuskar sa amma amelia ta fitoh naja gefe dan kartace inna leqa mata sojanta...
. dauke da kular abinci ta shigo tana ta aika masa da saqon murmushi....
kusa dashi ta ajiye kular shima ya sauko qasa itama ta zauna a qasa...
zuba abincin tayi a plate....shinkafa da wake stew yaji kifi da nama....gefe kuma drink din cocumber ne
debo abincin tayi a spoon takai bakinsa har ya bude bakinsa
tanata murmushi
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Amelia ki bude qofarnan kitashi abarcinan ke kadai ake jira...
juyi tayi tana facing hannun hagunta tanata murmushi...
*Se alkcin nagane cewa ashe amelia barci takeyi*๐ฐ๐ซ
.
bubuga qofar yasa ta miqe zaune a zabure ganin inda take yasa tayi tsaki
"Ashema mafarki nakeyi"๐
se kuma tahau murmushi...
"ko banza dai nazauna tare da sojana"๐
Qarar buga qofar dakin yasa ta juyo dasauri idonta ya sauka akan akwatin da ya hydar ya bata...
wayarta tajawo taga 4:34 haba miqewa tayi dasauri tadauki akwatin ta bude qofar...Anty umma da momi *(fatymah yar Ammi)*
" Haba Amellia dama kina ciki kikai shiru hydar yace kayan humaira na gunki"
"Anty umma dan Allah kuyi hkr barci ne ya daukeni ga akwatin"
miqama momi akwatin tayi tana qoqarin juyawa
"innazakije kuma?" "antyumma wamka zanyi inshirya tinkan ya hydar ya iskoni...
murmuhi anty kafin ta juya ta tafi momi na biye da ita a baya....
Sosai akawa amarya makeup se kusa biyar ta wuce aka isa da amarya wajan dinner..
ansha rawa sosai event ya hadu...anna gab da tashi Ameliya ta shigo kamar wacce aka koro...mama fada ta dinga mata sanda anty umma tasa baki...
Ranar friday aka daura auren ya hydar da humaira....
Amelia kuwa hknan setaje gurin humaira banda tsokananta baabinda take suyita fada...ita kuwa humaira da san girma ....
washe gari hydar ya dau matarsa suka tafi kd kasancewar acan yake aiki....
๐พ๐พ๐พ๐พ
yau ta kama monday Amelia nada lecture karfe 2 ...tin 12 tagama shirinta 1 saura ta fitoh yau adaidaita tahau...
Tafe take ita da jidda suna hira.....bayan sun fitoh daga lecture hall
"jidda waike kinsan wani abu kuwa?" "a a sekin fada...."
"Ranar da za afara event din bikin ya hydar nayi mafarki muna zaune nida sojana"
dariya jidda tasomayi tana fadin
"Nifa amelia narasa wanne irin hauka kikeyi hk..ke bakida saurayi soja...kuma bakisan wani soja ba amma kiyi tahauka ke kadai..
ga bashir kyakyawan saurayi da yake sonki...me akeda soja? haba sojan banza sojan offi.....
"mrs jidda kingama wahallalan lecture din daba dalibai agabanki?" inbaki gama bazan tafi randakika gamaseki nemeni
Juyawa amelia tayi da xummar zata canja hanya....se cinkari tayi da muyun cike da masifa tadago tana mgn...
"Wai bashir wanne irin may***"
ganin wanda ke gabanta yasa ta saki littatafan hanunta ta kasa qarashe zancenta....
Daniel ne yana dagowa ya ganta ai kuwa nan danan yasakar mata murmushi itama hk
"yuh again?"
yafada yana nuna amelia...gyada kai amelia tayi dan tsabar farin ciki tana kasa mgn
(nikam nace yau su amelia namesake baki har london๐)
da turanci ya soma mata mgn yana fadin
"nazo yin wani abu ne anan kuma naganki.."
murmushi tayi tasoma masa mgn da turanci itama
"ni anan nake krtu na fitogmh daga lecture nida kawata ne"
"toh in bazaki damu ba muje seki nunamin garinku cox am new here"
dariya tayi cike da farinciki tace suje ....kotakan jidda bata bi bawacce ta sake baki tana kallonsu.....
motarsa camry suka nufa sunata hira ...yaukam fans se kunga amelia.....
gari suka zaga sune har shopprite ...can cinema takaisu sukadanyi kallo suka ci abinci....ya mata shooping me yawa...kafin ya kaba numbernta....
Amelia ba ita ta je gida na se bayan sallahr magrib annacan tare da daniel
๐พbaby afreen
NIKAM NACE
๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA ANEE TA*๐ญ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA SOJANA*๐ซ
*1* ๐พ๐พ๐พ๐พ
written by
*Faty Afreen*
dedicate dis page to yuh maman shaheed (Ma sweet namesk)
page ๐พ *05*
Kwankwasa gate tayi megadi ya bude mata...cikin sanda take tafiya gata da kaya a hannunta niqi2..
Hartakai qofar dakin mama ta bude tashiga ganin ba kowa ya palon yasata fadin Alhmdulh... kofar dakinsu ta nufa tana zuwa tafara kokarin bude qofar hankalinta a kwance ...kamar amafarki taji muryar mama...
"Daga inna kike amelia?"
cike da tsoro ta yarda ledar kayan jikinta na rawa...
"Nace daga inna kike?"
"Mama gifldansu jidda naje...nafadawa inna ta fadamiki bazandawoda wuri ba."
"toh meyasa bace komai ba ita innahr?"
"Innaga mantawa tayi mamakinsan halin tsufa"
"Wannan kayan kuma fa?"
hanjin cikinta sanda ya kada da wannan tmbyr da mama ta mata....kame kame ta somayi.can daraba ta fado mata
"kudin da da baba yake bani ne da wanda abba ya bani danaje gombe da wanda ya hydar ya bani kan ya tafi kd shine itama jiddah tanada kudi muka hada mukayi siyyay...
mama kam cewa tai bata yadda ba se sunje gurin innah...
ba yadda amelia ta iya sanda tabi mama sukaje gun innahcikin sa a suna isa ta idar da addu'o'inta...
"Takwara yaushe kika dawo?"
"Ynxu ndw ..inna shine dazu naceki fadawa mama zan dade a gidansu jiddah shine baki fada ba?"
Shuru inna tayitana fadawa tinaninyaushe sukai hk da amelia?a iya saninta amelia batashigo dakinta bama yau....
Amelia cikinta harya fara durar ruwa jin inna tayi shiru.....mama ta kalli inna tana fadin
"karya takeyi ko inna?"
"a'a dazu tafadamin toh ni na mance ma shap da zancan shiyasa"
Sosai Amelia taji dadin taimakon da inna ta mata...dan hk mama na fita ta fada kan inna tana fadin
"kaiii innata nagode wlhi" toh naji naji karki karya ni ynxu tashi ki fadamin inna kikaje?
"ba sekinji ba amna gobe zanbaki lbr"
Miqewa tayi ta fice batare da tajira taji me innah zata ce ba....
Dakin Antyumma tashiga tashiga ita kadai ta iske aciki....sundanyi hira bsta jimaba ta nufi dakin Momy can ta tadda dikka yaran gidan suna kallon film din *strange love* a tashar *joy prime* tsayawa tayi na yan mintina a bakin qofa can se cewa tayi
"Wyyoh Allah ya hydar ne kawai da anty fadeela basannan"
se lkcin suka lura da ita...daidai anfara tallah...
"gsky Amelia ynxu zaki damemu da surutu"
acewar ya safwa...
"eh wlhi ya safwan ta fita kawai tinda ba kallon take ba"
acewae ummi
feenah ce ta amsa ehwlhi....
Dariya tayi tace....ynxu ni kuke kora?
Momy ce ta fitoh daga dakitana fadin...."kubarta itama tayi kallon mana"
"Yauwa mumycta shiyasanake qara sanki".....
Zmatayi tafara cikasu da surutu har aka gama basu wani yi kallon kirki ba...
faruq kuwa kan agama barci ya daukesa
๐พ๐พ๐พ๐พ
Misalin karfe 9pm amelia tayi shirin kwanciya yau sunyi canje ita da deeja zata kwana adakin anty umma ittakuma deeja ta kwana ita da feena adakin mama....
Haka kuwa akayi tana gama shiryawa ta nufi dakin Anty umma...
Kallo ta somayi ita kadai a palo...wayarta ta soma ringing
*SOJANA*
Shine sunan da ya bayyana a screen din wayar...da sauri ta miqe ta kashe kauan kallon tayi daki da gudu..
"Hello my Amee"
yafada daga can....ita kumadariya tayi aranta tana fadin "har ynxu wannan ya kasa fadan sunanta dakyau se dai yace nata Amee." "ko dayake sunan ma yayi dadi...
Hira suka sha sosai....ya fadamata asalinsa dakuma cewar shi ba musulmi bane.....
Nanfa ta shiga fada masa wasu kalmomi sa hausa da zummar zata koya masa hausa yana fada tana masa dariya....yadda kasan sunyi shekara da haduwa hk suka zage sunata hira abinsu....
se wajanbiyu saura sukayi sallama ta kwanta cike da farinciki sa zummar washe gari zasu hadu
๐พbaby afreen
[2:38PM, 11/22/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA SOJANA*๐ซ
*1* ๐พ๐พ๐พ๐พ
written by
*Faty Afreen*
page ๐พ *06*
_Washe gari Amelia bata da lecture amma sbd ta hadu da daniel yasa taci kwalliya wanda karamin kyau tayi ba...doguwar riga pink tasa tayi rolling da gyale fari tasa takalmi fari ga jakarta pink da ratsin fari.._
Fitowa tayi cikin sanda kar wani ya ganta dan kowa yasan inzata mkrnta bata kwalliya hk...hartakai bakin kofa tajiyo muryar inna tana fadin
" _yarnan inna zuwa hk kika ci kwalliy?_"
Dasauri Amelia ta qarasa kun inna tanafadin
"shiiii inna dan Allah kiyi shiru gidansu jidda zanje in gwado mata ko kwalliyatatayi kyau zamuyi hoto tare da ita ne"
kallonta inna tayi dakyau tana fadin
"wani sabon sallo ne kika zo dashi da sekinje kin gwada mawata dik ga yan uwanki nan"
Amelia kam data ga inna na neman tona mata asiri mama taji yasa ta fiddo nera dari ta miqamata
"gashi inna kisai goro kafin nadw"
murmushi inna tayi...ganin innah na niyar mgn yasa amelia nasoma gudu ta nufi kofa ai kuwa tsantsi ya debeta dasauri ta riqe qofa ...inna da ke can ta sheqe da dariya tana fadin
"Maganin munafiki kenan nidai nagode da dari"
Daukar butartavtsyi ta nufi dakinta da qafafuwannan nata kamar me koyon tata ta๐
๐พ๐พ๐พ
Misalin karfe biyu ta isa zoo road kasan cewar nan sukayi zasu hadu...Daniel dake zaune cikin motarsa tinda ya hangota yaji santa na qara shiga ransa gashi dik sanda ya ganta se yayita ji kamar ya rungumota...
itakam tana saukaa napecta hango motarsa ta nufo inda yake dan