Showing 18001 words to 21000 words out of 31842 words

Chapter 7 - NIDA SOJANA 1&2 Complete.txt

27 Jul 2024

7567

ba musu ta nufi bayan gida tayi alwala sallah sukayi ...suna idarwa yayi addu'a itama hk ....daukarta cak yayi itakam rufe idonta tayi jilinta na rawa...yana direta akan gadon yafara aika mata saqonni hawaye na fita a idonta...ni afreen inna ganin hk na jawo musu qofa na fitoh...


*washe gari*


Dasafe ahmad na bude ido yaga ba amelia akan gado miqewa yayi yashiga toilet yana fitowa amelia ta turo qofa tayi kwalliya itakam...murmushi ta sakar masa...ta nufi bayansa karamin towel din dake kan gado ta dauka ta soma goge masa kai...


"Amelia ke zaki shafamin mai ko?""


zaro ido tayi yajanyota ta fada jikinsa tana dariya...


nikam inna ganin hk nace banda hurimi anan na fice abuna...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


zaune mama take abin duniya dik ya isheta dik ta rame tasa wa kanta damuwa...ita da feena...


Baba kam yace bayaso yasalejin anyi zancen amelia agidan inbahk ba ran kowa ya baci...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Mum ce zaune tanata faman masifa ita kadai akan akan se anje an dawo matacda daniel dinta...


dady kam yasha alwashin muddin daniel ya dawo gidansa ya musulunta seya kasheshi kota halin yayane....


{hm anna wata ga wata}


๐ŸŽพbaby afreen
[9:37AM, 12/4/2016] Baby Afreen: [9:32AM, 12/4/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Written by
*Faty Afreen*


page ๐ŸŽพ *21*


Amelia kam tama mance da gida rayuwarta takeyi da mijinta habkalinta akwance...


yau sati daya kenan ahmad ya koma aiki.. .


8:55pm


Horn ahmad yayi me gadi ya bude masa...fitowa yaamyi ya kulle motarsa kafin ya nufi ciki..yana shiga be ganta a palon ba...zama yayi akankujera yana cire agogon hanunsa


"wlcm back my dear"
shine abinda amelia ta fada...yana juyowa wa yaganta tsaye a wajen dinning tana jera abinci....


mikewa yayi yaje ya rungumeta ajikinsa tare da lumshe idanunsa..



๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
Yau biyu kenan da aurensu...zaune take ahmad na kwance saman kafarta tana shafa masa kai da hanunta guda daya daya kuma tasashi cikin hanunsa..


"Kinsan meye?"?
"seka fada..innaso muje outing anjima mudanyi yawo ko bakyaso"


murmushi amelia tayi tana fadin
"Inna som*-"


taba karasa xancenta ba saka makon wani amai dayazo mata dasauri ta ture kan ahmad daga jikinta tayi daki da gudu...


binta da kallo yayi..harta nufi daki itakam toilet tashige ta soma kwarara amai kamar ba gobe.....


ahmad na nan zaune ya jiyo qaqarin amai agigice yamiqe ya nufi dakin...can toliet ya ganta ta silale kasa tana ta maida nunfashi sama sama...


taimakanata yayita wanke bakinta kafin yadauko mata hijab dinta tahau suka nufi wajw yana riqe da ita


gidab gaba yasata cikin sauri ya shiga ya tuqa..be tsaya ko inna ba se gabanwanj babban asibiti....


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


"Congrate ahmad yuhr wifw is 1mnth 2wks pregnant".


Kasa mgn ahmad yayi tsabar murna ya tsaya kallon amelia wacce daga aman datayi na dazu harta wahala....


"likita toh ynxu me za'abata tadawo daidai?kalle yanda takoma fa"


"ai babu laulayin ciki ne cikin yana fara girmavzata dawwo nrml insha Alla


Cike da fuskar tausayi ahmad ya kalle amelia...nanfa likita ya bata magani ya fada masa abubuwa da yakmt da wanda be kamata ba...godiya ya masa kafin ya basa kudinsa harda qari kafin yariqe matarsa suka fita....


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Kamar mahaukaci hk ahmad ya koma ganin rashin lafiyar da amelia keyi...saukinsa ma tanacin abinci amma ba sosai ba..sik sanda taci dayawa toh amai ne ze biyo baya....


can kuwa mama harta hkra tadena yawan tinani da kukan da takeyicta danganawa Allah komai...ita burinta amelia ta dawo ....


Ynxu kamcikin amelia 7mnth ....
yau takama wednesday da wuri ahmad yashirya ya tafi aiki...tana bacci ya fita beko tasheta ba...


yana fita befi da minti goma ba ta tashi ..ganin bayadakin yasa ta miqe ahankali tasa ta kallmi ta fitoh daidai ta kusa kaiwa palon santsi ya dibeta akuwa ta kife taciki cikinta ya bugu ...wani irin ihu tayi tare da juyi tana riqe cikin


kuka ta somayitana kiran sunan ahmad amma inna bayannan kamar daga sama me gadin ya juyo muryarta tana ihu...wayarsaya dauko ya soma kiran ahmad


"hello!ya akayine?
"oga kazo gida fa madam nata ihu"


Hankalin ahmad ya tashi kashe wayar yai ya nufi motarsa...


tuki yakeyi amma hankalinsa na kan amelia...


daidai yakusa shan kwanar agiwar jikake qiiiiiiiiiiiiiiiiii


๐ŸŽพbaby afreen
[5:07PM, 12/6/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซy
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


dedicate dis page to all my fans...luv yuh so much...


_plx masu neman nida sojana daga faro amin afuwa bandashi cox na loose komai ..inda meshi nima ataimakomin๐Ÿ˜_


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA FANS*๐Ÿ‘ญ
๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


page ๐ŸŽพ *22*


Daidaicya kusa shan kwanar anguwarsu jikake qiiiiiiiiii


Dakyar ya iya tsayar da stry din motar...ya can yacigaba da driving horn ya ding yi sanda me gadi ya bude tukunta ko karasa shiga cili da motar beyi sosai ba...ya fita a gigice ya shiga cikin gida..


yanayin da yaga amelia ya tsorata shi a tsorace ya nuficgunta..


"my anee"๐Ÿ˜ฐ


dago hannunta tayi sekuma ta sake hannun...da sauri yanufi inda take ya tsugunna ya shig a jijigata...yana kiransunanta..

ganin jinin dake kwarara a kasanta ya qara gigitasa..besan sanda ya sunkuce ta ba ya fitoh yanawa megadi ihu akan ya bude masa mota..shima gigicewa yayi daqyar ya iya bude motar...


Driving yajeyi in high speed tuqi yake yana waigenta wacce bata ko motsi...


Yana shiga likitocin sukayi kamar bazasu karbeta ba...ganinsa cikin kakinsojoji yasa suka karbeta nanfa aka shiga da ita emergency.....


Likitoci kusan hudu ga nurses da suketa shiga da fice a cikin dakin shikuwa kasa nutsuwa yayi


30min


wani likitane ya fitoh ya nufo inda ahmad yake...


yafara masa mgn da turanci


"kaine mijinta ko?"
"eh nine"


"kayi hkr dole za a mata operation C.S sbd cikin ya bugu inba hk ba za a iya rasa daya daga cikinsu "


share zufar dake fuskarsa ahmad yayi tare da fuzar da iska ya jingina da bango...


"yuh hvto be strong she wil be safe insha Allah"


Shiru ahmad yayiyakasa cewa komai...hknanya sign takar dar...amma sanda ya roqi damar abarshi ya ganta kafin ashiga da ita


[5:05PM, 12/6/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Ahnkali ahmad ya tura qofar dakin yana hawaye yashiga kusada ita ya tsaya yariqo hannunta


"My amee plxdnt jst let go off me lykdat"
kinsan sanda nake miki...do yuh remember dday we first meet? yuhr smile yuhr beaity...every tin about yuh is intresting๐Ÿ˜ช๐Ÿ˜“


mgn yake hawaye nazuba yana share wasu gwanin tausayi


"Plx my amee stay strong ... yuhr ar always d person i luv i cant do wit out u..."


tsugunnawa yayi yana hawayeyana kissing hanunta sejiyayi likitoci na shigowa za afita da ita...hankalinsa ne ya qara tashi...daqyar suka samuyabi akatafida ita...kuka kawai yakeyi kamar wani karaminyari...


๐ŸŽพbaby afreen


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


*gaisuwata gareki surayya muhmmad bauchi...nagode da addu arki Allah ya bar zumunci*


inna miqa gaisuwa zuwaga
*Asy khaleel*
*Maryam yarmama*
*Maman shaheed*
*Aneelurv*
*Faxyfashion*
*Fadeela lamido*
*Hamagee muhd*
dadikkanin online writters


Ban manta daku ba
*Zee*
*Meenerh parrot*
*haniey serhlees*
*Cwt jiddah*
*maman sadiq*
*Umar munnirah*
*surayyah muhd*
*Jiddabah*
da kowa da kowa ๐Ÿ˜


kuna raina
*All ma fans*
*Readers of nida sojana*
*Readers of gatanan gatanku*
*Readers of WATA SARAUTAR*


_Inna taya my dear Aneelurv murnar gama novel dinta....inna kuma qara taya sis Hamagee murnar gama novel dinta...more grace to yuhr elbow Allah_


page ๐ŸŽพ *23*


kamar wani karamin yaro...operatiom room aka shiga da ita...


sunkashe awanni a ciki ba wanda ya fitoh...Ahmad kamji yake kamar ya banka qofar ya shiga..... yanan tsaye sega likitoci guda biyu sun fitoh cike da fara'ah suna musabaha..


Dasauri ya qarasa gurinsu


"Congrat matarka ta sauka lfy...nd everytin is olryt"


Daga hannuwa sama ahmad yayi yana godiya ga Allah


cike da farinciki yake tmbyrsu meta haifa...amsa suka basa da *baby boy* Murna sosaiahmad yayi nantaje ya basu tukwici kowa dubu biyar...


"Ammafa ahmad kasan cikin nata is only 7mth toh dole za'asa yarona kwalba"


shiru ahmad yayi daya daga cikin likitocin yatabasa


"cool down insha Allah everytin is nrml its jst for a few tym"


murmushi ahmad yayi ya musu godiya suka sanar dashi se anjima ze iya zuwa ya ganta...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Ahankali amelia take bude idonta ta saukesu kan ahmad wanda ke zaune kusa da ita yana rile da hanunta...


murmushi ta masa...tayi yin qurin tashi nurse din dake gurin tace mata karta tashi..hknan badantaso ba ta komata kwanta...shafa cikinta tayi taji wayam.. dasauri ta kalle ahmad wanda shima ita yake ckallo


dariya ta basa dan tini ya dago inda ta dosa yadda yaga idanunta sun ciko da kwalla tananiyar a


"cool dowm heis alryt...yanacan an sashi a incbtor ne "


shiru tayi ta shiga tinani mezesa asa shi a kwalba?se alkcin ta tina da cewar cikin nata 7mth ne...


"plx take me dere i want to see my baby"


shiru yanakallonta hawaye na zuba afuskarta...


nurse din ce tasoma fadin
"kiyi hkr sekin kara samun sauki...


girgixa kai tashigayi tana kallonsa ta riqo hanunsa gam...lallashinta yayi yace mata yanazuwa...


fita yayi directoffice din doctor ya nufa yana zuwa ya ganshi zaune...nan ya sanar dashi abinda ke faruwa...


tasowa dr. din yayi ya biyosa...suka shiga lallashinta ammafur taqi yatda ba yadda suka iya aka dauko keken guraahu aka sata aciki ...ahmad na turata dr. da nurse din na gabansu...suna shiga akakaisu gurin jinjirin nasu...


Kallon yaron suka tsaya yi ahmad farinciki fal a fuskarsa ga yaron kyakyawa dashi....shafa kwalbar amelia ta somayi tana kallon yaron hawaue na zuba afuskarta ...se alkcin ta ga yana kama da kanwarta feena...


kuka ta shigayi sosai tana hawaye...sosai yaron yake kama da feena ...kukan ne yaci karfinta dan hk dr. yace ya fita daita....


Daqyar ahmad ya lallasheta aka fita da ita....


*months later*๐ŸŽพ


Zaune suke a palo inna shiga naga kayan wasa kacakaca a palon kamar ananake saidawa... Zaune amelia take ahmad na gefenta ga yaron nasu a tsakiya...yayi girma kamar bashi ba gashi so handsome (cute) baby....


kuka yaro ya somayi da saur ahmad ya daukes yana rarrashinsa sory my swt kaysan stop cry...


*Ahamd Amad shine sunansa amayar masa da sunan mahaifinsa dan hk suke cemasa kaysan(wise)*


Tsayawa kallonsu amelia tayitana murmushi se kumata soma hawaye hknan ta tsinxi kanta tana hawaye..dasauri ta goge daidai nanahmad ya juyo alamun kaysan yayi barci...dan karamin baby bed din da ke palon ya kwantar dashi akai...sosai kaysan yake da kyau masha Allah...



Yana kwantar dashi ya dawo kusa da ita ya zauna ya rungumota jikinsa...


"my amme innason miki mgn"
"fada innajinka"
"innason next week muje gidan mu a jos..."


dagowa amelia tayi ta sake baki tana kallonsa

"I knw my mum misd me alot..i prmx yuh nothing wil happen to yuh guys"


"Ahmad jos fa kac"


"yes dear i want yuh to meet my mum i knw she wil definately lyk yuh nd our baby"


shiru amelia tayi ta koma jikinsa tayi lamo ta rasa me zata ce dashi...


baby afreen๐ŸŽพ


[12:04AM, 12/9/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


_Dedicated to_
*Ummi hambali, Humaira(melody), xarah bukar, faxyfashion, Aleeman, Ayusha, ummie ja'afar,*
lot of โค to yuh all


page *24*


Jin tayi shiru ya gane cewar bason tafiya take ba dan hk ya kai bakinsa wajan kunenta yana fadin
"So yuh dnt want to go nd see my family even my mum?"


gyda masa kai tashi gayi ta mike tana kallonsa
"ba hkbane its jst dat am so worried"


"Dnt wory dear am wit yuh...yuh hav ntin to worry abt"


janyota yayo ta koma cikin jikinaa...nanfa suka sona hira suma tadariya abinsu...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


*Jos*


Zaune mum take tana faman karatun jarida ga glass a idonta....


Kanwar ahmad ce ta shigo ciki dauke da cup din juice ta ajiye wa mum..daidai nan sylvia ta shigo


"Sylvia har kin dawo daga church din"
"eh mum wlhi yau ranar akwai zafi sosai"


murmushi mum tayi ..sylvia kuwa zama tayi alamun tagaji....


Motar ahmad ce ta faka can nesa da gidan kafin suka fito ya karbi kaysan dake ta barci abinsa...ita kuma side bag dinta da wata side bag me dan kyau wanda kayan kaysan ne aciki...irunsu towel dinsa nagoyo...pampers..feeding bottle...flask..etc


Jerawa sukayi atare sun yi kyau sosai..sanye takecikin lees white me ratsin blue...gyalenta ma hk...ga jakarta da takalminta blue komai ya shiga...


ahankali yake kwankawasa qofar gidan ya juyo yana kallon amelia wacce da ka ganta kasantana cikin damuwa..ita kuwa ba abinda take fadi a ranta sai


"wayyoh ni fatymah na kawo kaina..Allah inna roqon ka kara karemu"


muryar wata dataji ne yavdawo da ita daga tuna
[5:32PM, 12/10/2016] Baby Afreen: Kanwar ahmad ce...tana ganinsa tayi saurin rungumesa tare da karban kaysan dake hanun sa...


kallon kaysan tadingayi tana murmushi...juyawa tayi cikin harshen turanci tana masa mgn


"broda wanan yaronka ne?"


gyda mata kai yayi...itako cewa tayi wow tare da kai ma kaysan kiss a abaki


"inna mamansa?


se alkcin ya lura da amelia bata shigo ciki ba...yana leqawa ya ganta tsaye gefe daya tana ta kallon masu wucewa...iska ya huramata afuska atsorace ta kallesa ganin shine yasa tayi murmushi...


Allamun su shiga ciki ya mata koda suka shiga basuga jeny agurin ba...


tinkan jeny ta qarasa palo tasoma fadin
"Mum broder daniel yazo..."


mum da sylvia suna jin hk suka miqe kowanne da zumudinsa...turus suka tsaya ganin jeny da yaro ahanunta gaban sylvia ne ya mugun fadi


"yaron waye wannan?
acewar mum


murmushi jeny tayi tana kallon kaysan


"yaron broder daniel ne wlhi so cute"


cikin sanyin jiki mum takai hannu ta karbe kaysan...kyan kaysan ya birge mum sosai dan hk tayi murmushi ta rungume kaysan a jikinta tare da lumshe ido...daidai nan ahmad da amelia suka shigo...


sannu a hankali syliva ta soma ja da baya seta fashe da kuka ta nufi daki.....jeny kuwa tana juyawa taga ahmad da amelia...da sauri ta rungumo amelia...ita kuwa takoma wawuya bata ko iya cewa komai...sebin mumtake da kallo wacce ta rungume kaysan...tana bude ido taga amelia ga ahmad agefe...


"Daniel
Shine abinda mum ta fada...dasauri ya karasa gurinta ya rungumesu ita da kaysan...


mum bata bi takan amelia ba..ta juya tanata kallon kaysan tana masawasa...ahmad na juyawa yaga amelia na goge hawayen fuskarta ya riqota suka karasa palon...


Sylvia kam tana shifa daki ta fada kan gado tana kuka me cin rai cike da takaici...dame anelia ta fita?kuma maagirme ta girmi amelia๐Ÿ˜“


*babyafreen*๐ŸŽพ๐Ÿ‘Œ


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login