Showing 6001 words to 9000 words out of 31842 words
hanka cikin takunta me daukar hankali ta iso inda yake...bude mata motar yayi ta shiga..kowanensu na aikawa junansu saqon murmushi...
Jan motar yayi sukayita zagaye gari tana nuna masa gurare...da kadan kadan take koyamasa hausa...
kallon ta yayi yace..
"If i want to say u look very beautiful in yuhr language wat wil i say"
murmushi tayi shikam kallonta yaje dankyau take qara masa...
"yuh wil jst say _kinyi kyau sosai_ "
tafada tana murmushi
shima murmushin yayi tare da fadin
ok! woo..
_kayin kou sose_
dariya tayi tana fadin kayi qoqari da harshen turanci...
tofa su oga daniel anbasa aiki...
dik juyawar da zeyi ya kalleta seya ce
*kayin kou sose*
ita dariya ma yake bata...basu rabu ba se misalin karfe 5 dan intana tare da daniel tana mantawa da komai dan ya iya love amma sedai har ynxu ya qi furta mata kalmar so wanda ynxu shi kadai take buqatar ji daga garesa
_sallama sukayi ya sanar da ita jibi ze je jos da ganan ya koma gombe_ dan hk yanemi da takaisa ya gaida mamanta...
batare da dogon tinani ba tace masa yashirya gobe zata kaisa...
🎾🎾🎾
Tana isa gida dakin inna ta nufata roqi inna akan cewar tace ma mamatin dazu tananan....
kasancewar mutuniyarta ce yasa bata musa ba ta amsa da toh gashi ta mata tsarabar kayan ciye ciye da yawa....
kominti goma ba ayi ba mama tashogo neman amelia tana ganinta ananta tambyt yause ta dawo...
tin kan tayi magana innata amsa da fadin "ai tin dazu muke tare da ita ananhar barci ma tayi ta tashi"
jin hk yasa mama ta juya ta fita abinta ....amelia kuwa akaita ma inna godiya nan aka fara hira kuma...karshe kuma da tsiya innata fattataketa tabar dakin
_(inna da amelia kenan ayi shiri a bata)_
*washe gari*
Misalin karfe 11 ta nufi dakin mama cike da faduwar gaba cikin sa a ta taddata ita kadai a dakin...
zama tayi kasa kusa da mama
"Ameliavya akayine?me kike buqata"
"bkm mama dama innada wani frnd ne da n jos da yacemin yanaso yazo ya gaisheki anjima"
shiru mama tayi da kamar tace a a sekuma tayi tinanin tinda take da amelia bata taba kawo mata irin zancen ba....
"Shknan Allah ya kaimu"
cike da farinciki amelia ta miqecta fita...ta kira sa tace ya shirya ta fada masa inda zezo....
Misalin karfe biyu ya hydar yashigo gidan shida jumaira kowa na murnar ganinsu..nsuna cikin hira amelia nata cika ya hydar da surutu sunata wasa da dariya wayar amelia ta soma ringing ta amsa ya sanar da ita yazo....cike da farin ciki ta fadawa mama dan har anty umma da mumy amelia ta fada musu....
cike da farinciki amelia taje shigo dashi sukawo qofar gidan daniel ya tsaya ya kalleta yana fadin
"i jst felt sm hw now but let me jst say smtin to yuh"
kallonsa ta tsaya yi ita kanta tanajin gananta na faduwa...
_my amme kayin kou sose nd I LOVE YUH SO MUCH_
*Fans kubiyoni a nxt page ya zata kaya in daniel ya shiga gidansu amelia?xasu karbesa kuwa?*"
.
🎾baby afreen
[11:30AM, 11/23/2016] Baby Afreen😍: [9:39AM, 11/23/2016] Baby Afreen😍: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*1* 🎾🎾🎾🎾
Written by
*Faty Afreen*
_Aslm gareku readers ni faty afreen bana rbta novel waidan na zama wani abu ko kuma assani kuma nasan dawa writters ma hkne.. This is ma ambition nw nd 4eva innaso naga na rbt wasu sun karanta sun nishadantu .. Rubutawa fa muke muna turo muku kuna karantawa kuma ko sile biyar bakwa biya amma se adinga bin writter prvt annacewa tana *wulakanci ko girman kai* meye aciki nayi girman kai din? kowafa ze iya zama ya tsara lbrn sa me dadi me ma ana ... meesages na min yawavga wayata na ban prblm novel 3 nake typing at d same tym dik dan na nishadantar da readers...i try all ma best naga na amsa kowa na tura ma mutun novel din daya tmby .... Ba abinda na tsana kamar ace innama wani wulakanci har anacewa nagyara bayan inna iya qoqarina...ban taba mgn akan irin wanga zance ba toh yau nayi...wanda yasan ba mgn zemin na ayi wasa da dariya ba ko neman novel ba.ntoh kar yamin makamanciyar waccan mgnr ...ykmt kudinga consider koma nace ku tauna mgn kan ku fada..._
*secondly i knw dis myt be funny😅 amma zan fada da babbar murya mutumin yaji ni...yasani agroup na farko na fita...ya kuma sani nafita..yakuma sani na fita ya kuma sani na fita...bansan wayeshi ba banasan group dinka na _DAREN FARKO_ kaje kasa masu bukata...semi see trouble wo meye hadi na da daren farko?bansan waye kaiba so plx banaso Allah yasa kajini*
_Afreen is so friendly bear wit me i go make yuh laugh til yuh laugh tire finish buh no be say i am hash jst dat yuh guys should not make me vex abeg wuna help faty i swear i knw wan trouble...if na do i do yuh smtyn bad abeg no vex ehn come tel me say i do smtyn u knw lyk nd afreen go apolgz abeg no vex ma friendx_
(plx wanda yaga bankulashi ba min uziri messages na min yawa kuma messages dina gogewa suke plx am sory)
_back to business page nawa muke ma? yah i remember 7_
[11:22AM, 11/23/2016] Baby Afreen😍:
page 🎾 *07*
Dariya amelia tayi sosai tsabar farinciki tarasa me zatace..cikin gidansuka shiga...feena na ganinsa ta je ta kira ummi da gudu suka fitoh yana ganinsu shima ya ganesu...daga masa hannu sukayi shima ya daga musu yana murmushi...
hydar na dakin inna bemasan me akeyi ba..humaira nazaune a dakin mama ...Amelia tashiga da daniel hararace kawai tashiga tsakanin humaira da Amelia...
Guri ta nunamasa ta masa mgn da turanci...yanayin yanda yake mgn kuma yake behaving hkn yasa humaira ta gane ba bahaushe bane ...daki amelia ta nufadan kira mama ita kuwa humaira cike da murmushi murmushi ta miqe ta fita..dakin inna tanufa taga suna hira da inna da kamar kartayi mgn secan tasoma fadin
"ya hydar zokaga ikon Allah humaira wani qato takai pslon mama wanda bayajin hausa kuma dagani ba musulmi bane"
wat!! shine abinda ya hydar ya fada ya miqe ya fita ita kuwa inna kallon humaira dake murmushi take..humaira kam bamatasan inna na kallonta ba se cewa tayi
"yarinya kenan kowa yaci tuwa dani miya yasha hhh"
dariya tayi medan sauti dan hk ta fitatabi bayansa...inna kuwa qin fita tayidan tasan karshe hydar beze yi abinda hnkli ze iya dauka ba...
Mama na fitowa daniel ya duqa harqasa yagaidata da harshen turanci kasancewar mama naji itama ta mayar masa...
gaisawa suka shigayi humaira na tsaye abakin qofa tajidadin yadda mama take masa mgn .su anty umma da mumy suka shigo suma dik sukagaisa....
Oga ya hydar kuwa yana shigowa ya dauke Amelia da mari hkn yasa dik 'yan palon suka miqe cike da mamaki suna kallonsa
"ke harkin isa?harkinkai matsayin da zaki kawo mana wai qato cikin gida har dakin mama wanda ba musulmi ba?chirstain ne fa....
daniel dake zaune dik da bayawani gane me yakefada amma yafara dago inda zancen ya hydar yanufa...
Anty ummace ta nufo hydar tana fadin
"Baka da hankaline?ko rashin lafiyar takatayi tsauri ne?"
"Anty umma ki barni da yar banzarnan inkaryata bata isa takawo mata wata dabiaa tadaban ba acikin gidan"
mama kam da ranta ya riga ya gama baci ta miqe tanafadin
"Dan Allah ku bashi inna ya karyatacksrya rageta da komai"
mama nakai wa nan ta shige dakinta ....shikuma daniel ganin hk yasa yataso dan bama hydar hkr..
yana qarasowa kanya bude baki ya hydar ya nuna masa qofa...
shiru daniel yayi ya tsaya yana kallon Ameelia wacce keta kuka ga sawun hannun hydar kwance afuskarta
"my amme plxx dt**"
be karasa zancensa ba hydar yakarbesa da fadin
"my amme din ubanka wuce kabarnan"
idon daniel ya ksda yayi ja .... hawayen danaketa maqalewa ne suka xubomin juyawa nayi dan share hawayena naga ummi da feena fuska shabe shabe da hawaye..(tohfa ga wa anda suka fini)
Juyawa daniel yayi ze fita amelia ta juyo sa zumar zata bisa ya hyda ya finciko ya wurgata qasan tiles din palo sanda kanta ya bugu... da gudu sukayi kanta....feena dataga daniel na qoqarin fita yasa tabisa tsawa ya hydar ya daka maya yana fadin
"wlhi feena kika bisa senaci ubanki agidanann"
shiru feena ta tsaya tanata kuka ummi ma nayi...amelia kam suma tayi gurin da ba kadan ta bugu da qasa ba ...
humaira kam farinciki fal a zuciyarta kamar tadau hydar ta goya.....inna kuwa dataji kukan yayi yawa kuma gashi se sunan amelia ake kira yasa ta miqe ganin aikanda hydar yawa mutuniyar ta yssa ta zage tadinga masifa ba ji ba gani...
" mama kuwa jin ihun amelia yasa hankalinta ya tashi amma sbd bacin rai yasa ta qi fita"
*kubiyo nidan jin acikin amelia da hydar waya batawa mama rai? in baba yaxo ze yarda da batunan?*
_wanda na batawa rai a rbtun danayi a sama yayi hkr jst ankaini bango ne banajin dadin irin hk ngd inna san ku sosai wlhi_
🎾baby afreen
[8:02PM, 11/23/2016] Baby Afreen😍: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*1* 🎾🎾🎾🎾
Written by
*Faty Afreen*
_Godiya me tari da dinbin yawa zuwa gareka yayana *idris nagudu 1boy* me ma'assalam entertainment da ka sadaukar min da group dinka me suna *Idris nagudu sound studio (Ma'assalam entertainment)* Nagode yayana Allah yabar zumunci ya raya mana *Fatymah(takwarata) & basmah* Allah ya qaro basira mai albarka aita suburbudo mana woqoqi masu dadi (1boy 4va)_
_( *idris nagudu* )_
fatynka na san yayanta dayawa😍 *to yuh yaya idris*
page 🎾 *08*
dakin Anty umma aka kai amelia wacce bata ko motsi... mumy jin dik sun fita yasa itama ta fitoh hydar da humaira ta tarar....
"Ke humaira bamu wuri zamuyi mgn"
mumy ta fada...humaira kuwa cike da gadara ta miqe ta fita sewani shan qamshi take mumy ta bita da kallo cike da mamaki....
"mama dan Allah ki**"
kan hydar ya qarasa zancensa mumy ta daukesa da mari tana fadin
"Abinda kayi kai kana ganin daidai kayi ko? idan kai ne kajewani gidan aka ma abinda kawa bawan Allah nan zakaji dadi?" ba wai inna goyan bayanta bane dan nima bansan wanda zatakawo ba amma ai ance bakwanka annabinka ka karrama ba kwanka ko?
"Toh amma mama ya za ayi ace"
mumy ganin yanaso ya kuma opposing yasa ta kuma daukesa da mari
"hydar kodai lkcin da aka saka islamiya baka je bane?"ko yawo kake tafiya?"
hkr hydar yafara bawa mama bata sauraresa ba ta wuce ta nufi dakin anty umma...
Umma ta shuga tatadda amelia a zaune ba abinda takryi se hawaye ga ummi da feena ma da suke gefenta se tayata sukeyi....
"Amelia wayeshi?meyasa zakiyi hk?"
jin maganganun mama yasa mumy tace abasu wuri dan hk kowa ya fita ya rage su biyu...mama ta zauna kusa da ita
"Amelia meyasa zakiyi hk? bayan kinsan cewar ba wanda ze yarda kuma hkn baze yiyu ba?
kuka sosai amelia takeyi ta kwanta a saman kafar mama tana fadin
[8:21PM, 11/23/2016] Baby Afreen😍: "Mamana dan Allah kuyi hkr kubarni *NIDA SOJANA* "
Sosai mama taji tausayin amelia ynxu tinanani take ta inna zata fara da humaira dan ko baba yaji zancen baze yarda ba...bama yadda za ayi tadauki amelia ta bawa wani wanda ba musulmi ba...
Daniel kuwa yana isa masaukinsa ya tattara kayansa yakai mota..yana ambaton jesus chrts ....hanyar jos ya dauka yana tafe hawaye na zuba a idonsa tin yana driving a hankali har ya fara driving in high speed
"Amelia i cant do wit out yuh....yuh ar d only 1 i luv"😪😭
Amelia kam agurin barci ya dauketa...inna tatada bala'i sedai a mayar da amelia dakin ta....ba yadda suka iya da ita akasa hydar ya dauketa ya kaita dakin inna...inna ta zauna tai jugum tana kallon Amelia..
Daniel kuwa na isa gida kowa na murnar ganinsa daga masu mgn da yare se masu mgn da turanci be tankawa kowa ba.... gun mum dinsa kawai yaje ya gaidata kafin ya nufi dakinsa...yanayin data gansa yasa tagane akwai abinda ke damunsa yasa ta barsa ya huta tukunna....
*9:45*pm
Amelia na farkawa ta fara neman wayarta...feena dake kusa da ita ta miqo mata dan tasan ita take nema...(yan uwa kenan)
fita feena tayicta bata wuri ganin msd cal din daniel tayi har 25 cikin rawar jiki ta soma neman layinsa tana hawaye...bugu biyu ya dauka...
mgnsuka farayi tana kuka tana basa hkr...Cilin harshen turanci tanafa masa mgn shima yana amsawa
"Daniel kayi hkr kasan inna sanka but agida baza ayarda ba seka zama muslim"
"yeah my amee i prmx i wil bcm a muxlim u ar d only 1 u luv"
kuka take sosai dan farin ciki daqyar sukai sallama
*toh kubiyoni iyayen daniel zasu yarda da wannan batun kuwa?*
baby afreen🎾
[12:50PM, 11/24/2016] Baby Afreen😍: [12:35PM, 11/24/2016] Baby Afreen😍: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*1* 🎾🎾🎾🎾
written by
*Faty Afreen*
_dedicate dis page to ma swt cocumber *Asy khaleel* nayi murnar ganinki...luv yuh nd mis yuh so much dear_
*(plx inna qara bama readers hkr wa anda suke tmbyr novel dina ta prvt karkuji haushi in ban ansa ku dawuri ba am so sory plx)*
page 🎾 *09*
Washe gari da safe daniel yafitoh wanka yashirya cikin riga da wando da suka masa kyau sosai...kokarin fitohwa yake mamansa ta turo kofar dakin
cikin harshen turanci suke mgn wandani zanfadashi da hausa kuma zanna dan hadawa da turancin
"Mum ynxu nake kokarin shigowa nagaisheki"
"bkm son..muje cikii want to spk to yuh smtyn
ok ya amsa dashi saman gadonsa ta zauna shikuma yazauna akasa
"Daniel kafadamin meyasa meka?kace min yau zakazi meyasa kadawo jiya kuma so late...nd yuhr bhvour ya nuna akwai damuwa"
sosa kai ya farayi yanason ya fadamata amma yana tsoro dan bazasu taba yardacya musulinta ba...inya fada musu ma dad dinsa ze iya yin qurin kashesa....
🎾🎾🎾
Zaune kowa da kowa yake a palon baki amelia na kusa da mama...
"kai hydar meya faru jiya?harka nemi hallaka yar uwarka?"
"baba wani chirstain fa ta kawo cikin gidanan har palon mama"
cike da mamaki baba ya juya yana kallon amelia wacce tasa kanta akasa....
"Amelia dgsk ne abinda yayanki ya fada?"
anty umma fe ta fara fadin
"haba Alh.ai"
daga mata hannu baba yayi ransa a bace
"ita na tmby bake ba"
hawaye amelia ta farayi tana fadin
"Abba dan Allah kayi hkr yace ze musulinta fa"
tasowa baba yayi ya dauketa da mari ta kuma shigewa jikin mama....tana kuka kankace me feena.ummi.deeja dik sun fara hawaye...
mumy ce fara mgn
"haba Alh. meye hk kakeyi?inya musulunta ta auresa ai jahadi tayi"
"Ku rufamin baki...kisaurareni kiji amelia bake ba wannan arnen"
" Abba danAllah kayi hkr wlhi yace ze musulunta fa"
daga hannu yayi ze mareta inna ta soma mgn..
"kul kul ai ba doli ko jaki take ba da zaka dinga