Showing 21001 words to 24000 words out of 31842 words

Chapter 8 - NIDA SOJANA 1&2 Complete.txt

27 Jul 2024

7571

*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*1* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


Last page of Book1


dedicated to


*Rash kardam, Aneelurv, zee maman khady, munayshat, sahaf, pherty~B~B,Autar hajiya,nafee anker,feedy lurv,Rookiey kazs*


gaisuwata gareku๐Ÿ˜






page ๐ŸŽพ *25*


Xama sukayi akan kujera dikkansu ba wanda yace komai se jeny data shigota miqa musu ruwa suka karba cike da fara'a..


mum ce ta soma mgn


"Daniel why do***


bata karasa zancenta ba sukaji horn din motar baban...dagadanielmum.jeny dikka sanda jikinsu yayi sanyi itakam amelia batasan meke faruwa ba danhk tacigaba da wasada yatsanta....


miqewa mum tayi cike da tashin hankali ta miqama ahmad kaysan kafin tace tanazuwa jeny mata mara mata baya ....suna fita har dady ya shigo cikin compound dincike da fara'a


yasoma mgnda turanci yana fadin


"agness mekefaruwa naganku dik wani iri..jeny zoki fadamin menen?inna sylvia?


shiru sukayi ya tsaya kallonsu kamar wa anda suka tafka wani laifi se gwalalo idanu sukeyi..


mum ce ta soma mgn


"plx baban jeny kayi hkr karka koreshi shima dankane kuma kai ka haifesa"


dady najin hk yayi dariyar mugunta da takaici yana fadin


"karku cemin daniel neyazo?"


shirun dayaga sunyi kowanne nakame kame yasa yasoma sauri ya nufi palo.....mum da jeny suka bisa suna riqesa jeny harda kuka.....


Ahmad najin ihunsu jikinsa yayi sanyi suka miqe tsaye shida amelia.....Dasauri takarbi kaysan daga hanunsa cike da tashin hnkli ta rungume danta jikinta na rawa.....dady na shigowa tasoma ja da baya tana girgiza kai ta soma hawaye.....


Cikin zafin nama dady ya shaqo wuyan ahmad yanafadin


"Daniel na fadama inkakoma wani addinisena kasheka dole na kasheka"


kuka mumy da jeny sukeyi sylvia na jin hkta fitoh da gudu....


mum kuwa dataga abinnasa naqara gaba ne tasoma kuka tana fadin


"Joseph idan kakashemin baxantaba yarda ba...."


daqyar suka samu dady ya rabu dashi ....yana sakeshi yashiga tari....dasauri amelia ta nufo gunsa tana fadin ahmad dan Allah mutafi.....nanfa kaysan ya soma kuka...


Dady kuwa yana ganin amelia ransa ya kuma baci sosai yasoma nunasu da yatsa....mumy najin kaysan na kuka tayi yinqurin karbarsa amma fur amelia ta hanata....


Kllonta ahmad yayi ya gyada mata kaibadan taso ba hknan ta miqawa mumy kaysan tashiga rarrashinsa....


Dady kuwa tsaki yayi ya nufi dakinsa....mumy na ganin hk ta miqawa jeny kaysan ta bi bayan dady....amelia na juyawa suka hada ido da syliva harara suka watsawa junansu...


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


_1hr later


"Daniel zaniya sassauta maka ammasekabi umarnina"


juyawa yayi ya kalle amelia wacce ke rungume da kaysan kamar wacce za akwace ma shi...gyada kai daniel yayi alamun eh.....sylvia dajeny na zaune kusada dady....amelia da ahmad kuma suna kusa da mumy...


"Zan sassauta maka amma se inkayarda zaka aure yar uwarka sylvia"


sake baki sukayi dikkansu suna kallonsa cike da tashin hankali har mum da jeny amelia kuwa da gudu ta miqe ta fice .....syliva kuwa farinciki kamar ta rungume dady


























๐ŸŽพbaby afreen


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*2* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


~BOOK 2~


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑ ุญู…ู† ุงู„ุฑ ุญูŠู…


praise be to Allah the lord of the world


Godiya
*godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da yabani basirar rbt wannan lbr...nagama 1 gashi ynxu zan fara 2...*


Godiyata
*Inna miqa godiyata gareku fans masu krnt novels dina innatare daku...zanyi amfani da wannan damar domin baku hkr...messages dina na gogewa bama kamar na groups banaganin saqonku shiyasa bana rply...but nagode sosa*


Gaisuwata
saqon gaisuwata gareku
*Asy khleel*
*maman shaheed*
*Autar hajiya*
*Aneelurv*
*Rash kardam*
*maryam yarmama*
*Hamagee*
*ummi hambali*
*Humaira melody*
*Xarah bukar*
*Faxy fashion*
*Rookiey kazs*
*Fadeela lamido*
*Ummie ja'afar*
*Pharty~B~B*
*Billy giro*
*Zee maman khady*


gaisuwata gareku Allah ya qato basira da kaifin hannu...kungansu can๐Ÿ‘† na lissafa online writters kukeji๐Ÿ‘Œ


Kuna raina
*Yaya idris nagudu*
*Ashbah*
*Zee*
*Jiddabah*
*Haniey serhlees*
*Umar munnira*
*Ummie lhaleel*
*Cwt jiddah*
*Hafsat ya'akub*



Note:
*Plx kar wanda ya kwafamin lbrna...nayishine domin nishadantarwa da fadakarwa*





_godiya me tarin yawa xuwaga ummie khaleel ngd_๐Ÿ˜


dedicated to
*idris nagudu* godiyaU gareka me tarinyawa๐Ÿ˜


Page ๐ŸŽพ *01*



Amelia kuwa bata tsaya ko inna ba se jikin motar ahmad can baya taje tatsugunna ta rungume kaysan tanata kuka kamar ranta ze fita....


can kuwa ahmad ya miqe ze fita dady ya soma mgn
"karka kuskura ka fita muddin kafita toh karka qara dawowa...kuma inbazata zauna nakakarbi danka tatafi ga sylvia nan zata kula ma dashi"


hknan waniirin haishi ya ziyarci zuciyar mum...miqewa tayi afusace ta fice....neman amelia ta hauyi bata ganta ba acikin gidan leqawa waje tayi bataga amelia ba...


arikice tadawotana fadin


"daniel come she is gone"!


agigice yamiqe ya fita jeny ta maramasa baya..sylvia kamra kasu da harara tayi aranta tanafadin


"Xaka dawohannunane zatagane kurenta..kuma dole kadawo chirstain"


dady tsaki yayiya fice ya nufi daki abinsa..


Ahmad na fita ya soma kiran amelia... har sunan kaysan yake kira sekace ze iya amsa masa...


neman ta suleyi ido rufe amma tana jinsu ta qyalesu kuka kawai takeyi....kamar daga sama kaysan yasoma kuka shiru sukayi suka saurara jinkukan sukayi bayan mota sunazuwa suka ganta zaune tanakukatana rarrashin kaysan...karban kaysan mumy taxo yi amma amelia ta riqesa gam taqi sakesa...ahmad ne ya rarrasheta ya karbesa yaba mum shi....suka shiga dashi ciki...kuka sosai tashigayi ya rungumota jikinsa daga bisani ya dagata suka shiga ciki....


Dakinsa dake cikin gidan suka shiga jeny ta shigo musu da abinci...mumyce takawo kaysan daketa kuka tabama amelia shi akan ta brstfd dinsa...cikin sanyin jiki amelia takarbesa tana share hawaye...


*some hrs later*


Zaune ahmad yake adakin dady ga dady a kusa dashi ga mum


"Daniel kaji me nace ko?xan sassaita ma kuma nabarka kacigaba da addininka but seka aure sylvia"


"haba babanjeny wat is all dis y cant yuh jst let**"


"agness keep quiet tinda nafara mgnnasa bakinki?"


haushine yaciga mum ta miqe ta ta fice abinta...


"kajini ko?"


gyada kai ahmad yayi....daga bisani dady yace ya miqe ya tafi....


hk ya fice badan yaso ba se dan yana son mahaifinsa ya yafe masa


[9:46AM, 12/13/2016] Baby Afreen: *Night*


Kwance amelia take can karshen gado tana ma kaysan wasa ahmad kuwa nazaune akan gado yana danna wayarsa...


Dayaji shirun yayi yawa yakatse dafadin
"my amme"


sharesa tayi kamar batasan ma yanayi ba...
"my amme kiyi hkr kimin mgn"


nan ma shiru batace komai ba....cikin zafinnama ya juyo ya dauke kaysan dagagunta...miqewa tayi ta nufi hanyar toilet.....


riqe hanunta yayi a hankali ya ajiye kaysan can gefe...ita kuwa qoqarin kwace kanta takeyi ...ahnkli ya janyota tafado jikinsa...


rungumeta yayi tsam yaje saitin kunenta yana fadin
"my amme plx am sory"


kamar jira take ta fashe da kuka..rungumeta ya qarayi yasa hanunsa daya yana share mata hawaye...cikin shesheqar kuka tasoma fadin


"dama kasan cewa kana da wata anan ai shiyasa ka takura se munzo....ni ka sakeni"


da qarfi ta kwace kanta ta nufi toilet sanda taci kukanta me isarta kafin tayi wanka ta fito...yadda ta barci hk ta dawo tasameshi amma seta haye gado abinta ta dauki kaysan tayi kwanciyarta**


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


_9:23am_


Ahankali amelia ta fitoh ta nufi palo bataga kowa ba...fita tayi taga jeny na wanki sylvia na gefe tana danna wayarta....


Sylvia ce ta fara ganinta tamiqe cikin takun qasaita tana murmushi ta nufo inda amelia take


๐ŸŽพbaby afreen
[10:38AM, 12/14/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*
*2* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*


~Book 2~


dedicated to
*Hamagee muhd*



page ๐ŸŽพ *02*


Zuwa tayi daidai kunen amelia tasoma magana da turanci tana fadin


"Daniel nawane baze taba xama naki ba....its better u live b4 u face d hell"


dariya ta kwashe dashi wandahar jeny sanda ta juyo miqewa tsyi ta nufo inda suke
amelia kuwa hararta tayi tana fadin
"wanan kumake ya dama cusa kai ba kwarjini mtsw"


Kan jeny ta karaso inda suke amelia ta soma tafiya ta iskota ta riqeta


'"muje na tayaki wanki"


komawa sukayi amelia takarba wankin jeny tasoma dauraya...sylvia kasa dauke idonta tayi daga garesu aranta tanafadin


"Zanyi maganinki keda daniel i wil nva let yuh be in peace daniel is myn all myn"


๐Ÿ˜dariyar mugunta tayi kafin ta juya tatagi abinta...


____๐ŸŽพ๐ŸŽพ


_2days_


Yau kwanansu amelia biyu agidan balaifi tadan samu karbuwa daga wajan mumy ....jeny kamsosai take sansa....kaysan kamgata ta ko inna yake samunsa harda ta qarya agun sylvia....


Amelia kam muddin kaysan na hanunta bata yarda taba sylvia shi....sylvia kam rawar kai takeyi a dole ahmad ze aureta..


_8:45_pm


Zaune amelia da mumy da jeny suke sunata hira abinsu kaysan na hanun mum yana barci....


Ahankali sylvia ta fitoh daga dakinta leqowa tayi tagansu zaune tayi murmushin mugunta..ahankalitake tafiya hartakai qofar dakin ahmad ....


Cikin wata yar iskar nyt gwn take wacce iya karta gwiwa kuma tana nuna jiki sosai murda qofar dakin tayi tashiga a silale dan kar aji karar kofa


Kwance ta iskesa yayi rub da ciki ya luliqa duniyar tinanin yazeyi da dady ya hkra da auren.....idonsa a lumshe suke ahnkli sylvia ta tura ta rufe kofar yadda ta sameta xuwa tayi kusa dashi ta zauna aranta tana fadin


"daniel zanyi komai domin idan ma zekai ni da har se na dauki cikinka b4 u marry me i wil do dat"


Murmushin mugunta tayi ta kwanta a bayansa ta soma shafa jikinaa....shikuma azatonsa amelia ce dan beyi tinanin sylvia zata shigo dakin ba....juyata yayi idanunsa a lumshe ya soma maida mata martani yana fadin


"am sory my amme yuh knw u ar d only 1 i love"


haushine ya cika sylvia dandai ba yadda zatayi ne.... hanunta ta rufe masa bakinsa....




*_palo_*


"Ameeli (hk suke cemata kasancewar basu iya fada sosai ba) tashi kikai yaronan daki dan yayi kwanciyarsa dare nayi kema ki huta"


acewar mum


murmushi amelia tayi ta amsa da toh ta karbi kaysan ...jeny ce ta soma mgn


"kona rakaki da shine?"
"a'a kema kije ki huta abinki...sedai safenku"


amsa mata sukayi fuskarta cike da fara'a ta nufi dakin ahnkli take tura qofar danazatonta Ahmad barci yake karta tashesa


shiga tayi ta turo kofar ahnkli wanda su ahmad sun riga sunyi nisa bama susanta shigo ba


ahankali take juyawa tayi tozali dasu mutuwar tsaye tayi ta kasa komai sbd yanayindat gansu...daidainan ahmad yakai hanunsa saman gashin sylvia jin wvm cab yayi akanta bayan yasan ba hk kan amelia yake ba...afurgice


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Afurgice ya miqe zaune se kuwa yayi tozali da amelia dake tsaye nunfashine kawai ke fita daga daga gareta...ahankali yake juyawa yaga sylvia a kusa dashi....




_*Gareku fans inkune yazakuyi da sylvia?ko wacce shawara zaku ba amelia*_


โ„‰or ยฉomment
08130794468


๐ŸŽพbaby afreen
[2:26PM, 12/16/2016] Baby Afreen: ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ
*NIDA SOJANA*๐Ÿ‘ซ
*2* ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


written by
*Faty Afreen*



~Book 2~



Dedicated to

swt *Rash kardam*


_Fans naji comment dinku kuma nagode sosai...luv yuh all so much_



*gaisuwa metarin yawa zuwa ga BILKISU maman yan biyu ngd Allah ya bar zumunci*
&
*gaisuwata ga Haruna imam daga birnin kebbi...nagode sosai Allah ya bar xumunci*




page ๐ŸŽพ *03*


Wani irin kallo da ahmad ya mata yasa ta miqe jikinta na rawa tanufi kofa xata fita ta harari amelia dake tsaye..


Tana wucewa amelia ta share hawayen dake fuskarta ta soma tafiya zani ta dauko tana riqe da kaysan ta shimfida akasa daidai nan ahmad ya miqe ya ya nufi toilet yarasa ta yadda ze farawa amelia mgn....


Kan ya fitoh harta yi shimfida akasa ta kwantar da kaysan ita ma ta kwanta....daidai nan ahmad ya fitoh


ganin ta kwanta a kasa yasa yayi saurin sa kayanbarcin sa kasancewar ya yi wanka ne... kusa da ita yaxo ya kwanta a bayanta yana qoqarin ringumota dasauri ta miqe


"meye hk kuma"


miqewa yayi shima ya marairaice fuska gwanin tausayi yasoma fadin


"my amme plx ki saurareni ba abinda kike tunani bane" &


Shiru tayi ta zuba masa ido yana mgn
"plx ki tashi mu koma kan gado"


"cabdi mu koma inna? ai inkaga na koma kan gadoncan se gobe in ancanja bedsheet"


riko hanunta ya somayi da sauri ta fizge
"ni kabar tabani"


"my amee plxx listen to me"


:shiru tayi taaida kallonta gefe


nanfa ya soma fada mata yadda abin ya faru....haushin sylvia da natsanarta ne ya qaru a xuciyarta.....


"Shknan kaje ka kwanta abinka"


be kuma cewa komai ba ya miqe ya fita daga dakin...


Amelia kuwa tinani tashigayi ya zatayi da sylvia?


ba afi minti biyar da fitarsa ba ya dawo riqe da bedsheet .....binsa da kallo kawai amelia takeyi har ya yaye zanin gadon ya soma shimfida wanda ya kawo....yana gamawa ya dawo gabanta


"gashi na canja plx ki koma"


Daukar kaysan yayi ya dorashi kan gadon


[9:18AM, 12/16/2016] Baby Afreen: Cikin sanyin jiki amelia ta miqe tahau vatare data kuma cewa komai ba


Kwantawa tayi ta juya bayanta ....ahmad kuwa kasa kwanciyar yayi se ya kai hannu ze tabata se ya janye yana wani cicijewa...


ana ukunne ya rungumota jikinsa cikin sa'a kuwa bata kauce ba dan ynxu ita bata da tinanin dayawuce yadda zatayi maganin sylvia...


_*zan danyi tsokaci game da abinda kefaruwa da amelia ynxu...dikkanku readers kusan cewa amelia gudowa tayi daga gida iyayenta na fishi da ita...babu yadda za ayi taji dadin rayuwarta iyayenta na fushi da ita....mudenabiyewa xuciyoyin mu ynxu amelia wayasan ko dan tagani ma kenan?Allah dai yaqara shiryamu yasa mufi karfin xuciyoyinmu!*_


๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ๐ŸŽพ


Rungumeta yayi tsam ajikinsa
"my amme plx kiyi hkr ki yafemin"
"riqe hannuwansa tayi wanda ya rungumota dash
"yaushe zamu koma gida?"


"kiyi hkr jibi se mutafi ko?"


shiru amelia tayi shima hknhar tsawon 10min....yana dubawa yaga tayi barci.... gyara mata kwanciya yayi yaqara rungumeta yakashe musu wutar dakin...


*washe gari*


Zaune suke a palo suna hira...ahmad ne ya fitoh da shiinsa na fita...


Sylvia na ganinsa tayi yinqurin miqewa zata nufi gunsa amelia na lure da ita tayi saurin miqewa ta nufi gurinsa ta riqo hanunsa...


"inna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login