Showing 30001 words to 31842 words out of 31842 words
yaron...
maida dubansa abba yayi ga amelia
"fatimah kece?"
kuka ta somayi ta je gabansa ta tsugunna"
"abba dan Allah kuya femin kacewa baba ya yafemin wlhi na tuba bazan qara ba.."
tsabar tausayi dikkansu agun ba wanda beyi hawaue ba...
shikansa abba hawaye ya somayi
"meyasa fatymah?"
"meyasa zaki gudu?"
riqe rigar abba tayi gam tana fadin
"Ntuba ku yafemin dan Allah"
dagota Abba yayi suka nufi dakin dakin hajiya kowanen su nasharar hawaye suka mara musu baya...hajiya ce ta karba kaysan daga hanun abba...
"Fatymah innakika shiga?"
abba ya tmby yayinda kowa na zaune a palon...
Nanfa ta basu lbrn abinda ya faru suma sun tausaya mata..nanfa abba ya mata nasiha sosai...yace abata abinci intaci tare dashi za aje kano... nankowa ma yace zeje..
shatar mota akayi qarayi yadda ze amshesu dikka...
4:09pm
Suka isa garin kano amelia kuwa jikinta banda rawa ba abinda yakeyi takasa sukuni...
suna isa qofar gidan kowa ya fitoh amma banda amelia sanda abba yazo ya mata mgn kafin ta fitoh jiki nata bari...
Da sallamar su suka shiga cikin gidan ya hydar na goge ta kalminsa...jin muryarsu abba yasa ya juyo cike da fara'a yana musu sannu da zuwa nan fa su anty umma da momy da mama dikkansu su fitoh...
feena ce ta fitoh tana sa takalmi juyowan da zatayi sukayi do hudu da amelia wacce itakadai taga amelia agidn..
ja da baya ta farayi da sauri anty umma ta riqota tana fadin lfy?
"amelia"
shine abinda feenah ta fada dasauri kowa ya maida dubansa inda feenah ke nuna kowanensu yayi tozali da ita...
"huwatsu"
shine abinda inna ta fada..daidai nan baba ya fitoh cike fara arsa...tin daga sama ya soma hango amelia...
tin kan baba ya sauko ya hydar yaje ya finciko amelia ya wanketa da mari guda biyu masu shiga...
🎾baby afreen
[4:33PM, 12/18/2016] Baby Afreen: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*2* 🎾🎾🎾🎾
written by
*Faty Afreen*
dedicated ti
_All members of of_
*Excellent writters*
page 🎾 *23*
Da sauri abba ya janyo ya hydar
"Karka kuskura ka kara tabata"?
shiru ya hydar yayi ya koma gefe
kuka sosai amelia takeyi da sauri feenah tazo ta rungumeta suka soma kuka kamarvzasu hadiye juna...
"Ke!!!!!!'
Shine abinda baba ya fada yana nuna amelia...
Jikintane ya soma rawa tana hawaye....
"uban me ya kawo ki gidana? mekikazo min a gida?"
da sauri ya qaroso kusa da ita ya daga hannu ze mareta...
dasauri mana tazo ta tare abba kuma riqe masa hannu
"kasheta kuke sonyine?kmshi ya mareta kaima kanane manyi...ko jaka ta zama ban sani ba?
acewar abba..
cike da bacinrai baba yake fadin
"ai da mutuwar tayi...ki wuce kifitan min agidana tin kafin namiki jina"
kuka sosai amelia taketana fadin baba na tuba kayafemin abba kutaimaka min
"Laaaaa yaron amelia ne?"
cewar feenah
abinfa ta fada ne yamaida hankalinsu gareta ta soma tafiya ta qarasa kusa da hajiya ta karbi kaysan ...
"Ke!!! abunnaki harda cikin shege?"
"wlhi baki sunanki ba nayi dana sanin samiki sunan
baba ya qarasa mgnrshi yana fashewa da kuka...dafasa abba yayi
"haba hassan kmt yayi azauna a nutsu kaji bayanin da zata ma bawai kayanke hukunci b
. juyawa baba yayi yana tafiya yana fadin
"ta wuce ta barmin gidana banason ganin ta"
:
da gudu amelia ta je ta tsugunna a gaban baba tana kuka
"dan Allah baba kayi hkr kayafemin wlhi bazanqarasa ba...wlhi ba shege bane"
Han bareta baba yayi ta fadi da sauri anty umma taje ta riqota...
Dasauri uncle nura yasha gaban baba ya tsugunna...
"Dan Allah baba ka tsaya kaji bayaninda zata ma wlhu ta tuba"
"nura kama tsamin babu abinda nake buqatar jin komai daga gareta kuma ta gaggauta barin mun gidana"
"Baba dan Allah kayi hkr ka saurateta"
shiru baba ya tsaya.. da qyara kasamu baba ya tsaya ...nan kumauncle nura shiyabasu lbrn abinda ya faru....
girgiza kai baba yayi
"Allah ya qara shirya manaku"
baba na kaiwanan ya miqe ze fita abba ya soma fadin
"inna zaka?6 kamata...yayi ka yafe mata tinda itama ynxu ta ta gane kuskurenta
"Hm babu abinda zance mata...abu daya zatamin wanda har ynxu inna kanbaka na seta aure nura sedai inshi yace baya sonki...
Da gudu ameliavta nufi inda baba yake tana kuka
"Baba dan Allah ka yafemin wlhi bazanqara bigirema ba...kuma na yarda zan auresa wlhi baba"
shiru baba yayi ya dagota
"bazanqara yarda da zancenki ba har se kin fitar dani kunya kin cika min burina baki qara watsamin qasa a ido ba"
yana kaiwa nan ya fice daga dakin fashewa da kuka tayi ta miqevta nufi gun mama ta tsugunna
"mama dan Allah ki yafemin wlhi bazanqara ba"
mama share hawayen fuskarta tayi tana fadin
"na yafe miki amelia Allah ya yafe mana baki daya ya qara shirya mana"
Rungume mama amelia tayi ...feenah ce ta miqe ta karbo kaysan ta bawa mama shi ...murmushi dikkansu sukay
"kama yakeyi da anty feenah"
cewar zeenah
murmushi sukayi dikkansu feenah tayi fari da ido tana fadin
"Kukuwa second mother"
dariya dikkansu sukayi uncle nuravya qaraso
"kubani dana Ahmad ohh kaysan"
"laaa sunansa kenan"
nanfa kowa ya taso anna rububin daukatsa uncle nura ya daukesa yayi ficewarsa dashi se magiya suke masa...
amelia dake zaune tsabar farin ciki ta fada kan mumy tana kuka...
🎾baby afreen
[5:42PM, 12/18/2016] Baby Afreen: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*2* 🎾🎾🎾🎾
written by
*Faty Afreen*
~LAST PAGE~
Page 🎾 *24* - *25*
*5month*
*Night*
Tsaye amelia take jikin motar uncle nura suna hira
"baba ya matsa akan se an fara shirye shiryen biki"
@cewar uncle nura
murmushi ameliavtayi tana fadin
"toh tinda hk yakeso ba se ayi ba?"
girgiza kai uncle nura yayi...
"a'@ na fiso sai kaysan ya cika shekara biyu tukunna"
"toh ai sekaje ka samu baba ka masa bayani ko?"
"shknan bakomai zansamesa ynxu zan tafi dan gobe da safe zan wuce"
"toh shknan Allah ya kaimu"
sallama sukayi akan gobe da safe ze shigo kafin ya wuce...
gida ta shiga ta nufi dakin mama ta shige
"ah amelia har kin dawo?"
"eh mama inna kaysan din?"
"ynxu ya gamari rigima feenah ta daukesa"
murmushi amelia tayi ta zauna kusa da mama
"yauwa amelia dama innason mgn dake"
"toh mama"
"amelia ki nutsu ki kama kanki..nasan ynxu abinda ya faru dake kin wa'azantu kuma dik wanda yaji lbrnki muddin me tsoran Allah ne dole ya wa azantu...kome zakiyi kidinga tsayawa kina nazari akansa...
"kiga zabin da ya miki tin farko kikaqi gashi kin dawo kuma shidin zaki aura ynxu"
Sosai mama tama amelia nasiha
*[Allah yasa mu kammu mundau darasi daga abinda muka karanta..Allah ya qara shirya mu]*
Abu kamar wasa kaysan na shiga shekara 2 akasa bikin amelia da uncle nura....anshirya biki ya qawatu sosai
Ranar dinner kuwa dinner da naje naga amarya da ango sun sha qyau ba kadan ba
anyi shagali na gani na fada abun se wanda yaje....Biki kam sedai ace msha Allah...
Ranar juma'ah aka daura auren Fatimah Hassan da Nura illiyasu....akan sadaki nera dubu dari...
*ALHAMDULILLAH*
[5:41PM, 12/18/2016] Baby Afreen: _[Annan na kawo karshen littafina me suna *NIDA SOJANA* wanda nasan dayawa masu krtu mun dau darasi daga wannan littafinawa]_
*Tsokaci*
* _wannan littafi ya fadakar damu akan cewa auren dole bashine ya dace ba komai abishi ta sauqi da lallama...kamar ynxu baban amelia dayaso mata auren dole guduwa tayi_
* _mace ta gudu dan za amata auren dole be dace ba...bama kamar ace ta guducta bi saurayi...ga amelia data bi daniel qarshe Allah ya dauke abinsa..ykmt mu dau darasi anan_
* _kuma gameda mace ta bude baki tace ita wane takeso koda kazane be dace ba...kamar yadda amelia tayi tace soja takeso ko da ba musulmi bane...ykmt mu dinga ma kammu fata na gari_
* _Zabin iyaye nasa mahimmaci agaremu sbd bazasuso abinda ze cutar damu ba sedai su karemu...kamar baba shi yayi gudun kar 'yarsa ta koma wani addinin daba shi bane shiyasa yayi hkn...ita kuma data gudu gashi ta dawo kumacwanda suka zaba matan shita aura..._
*dadai sauransu darussa nanan aciki dayawa dik wanda ya krnta nasan yaga darussan*
~Allah ya qara shiryamu ya karemuvdaga sharrin shedan~ AMEEN
🎾Baby Afreen