Showing 9001 words to 12000 words out of 31842 words
daga hannu kana dukanta ba..wlhi ka kuma dukanta zaka gane dani ne"
sauke hannu danyasan halin inna sarai indaiakan amelia ne....
"Wlhi inna kuma ji ko gani amelia ramki zeyi mummunan baci"
yana kaiwa nan ya fice...mama kuwa guntun hawayen dake fuskartane yasoma fitowa dan hk ta miqe da sauri ta fice anty umma wacce ke lure da ita tabi bayanta.....
[12:42PM, 11/24/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
Daniel dakai nake mgn fa...
"mum dama akwai wata yarinya danakeso ne agarin kano buh her family wont let me be wit her"
"shine kawani daga hankalinka?any way woe is she?
gaban daniel ne ya fadi yasoma kame kame...
"Kamin mgn mana wacece?"
"mum she is-- is--"
"she is wat?"
"a muslim"
"wat"!!
shine abinda mum ta fada ta miqe tsaye cike da mamaki tana ja da baya...
motsowa kusa da ita yakeyi yana hawaue yana fadin "plx mum"
kyawawan mari guda biyu mum ta basa hagu da dama ranta abace se huci take....
cikin yarensu ta sona fadin
"Daniel baka da hankali?zaka auro wadda ba addininmu daya ba? toh kashiga taitayinka tinkafin babanka yaji zancenan"
"mum plx ki fahimceni i really love my amee" I want to be a musl**
daukesa da mari mum ta kumayi dan ta gane inda zancensa ya nufa...
"Baka da hankali yuh ar a fool a big idiot gwara mukasheka ka huta da kazama muxlim"
ficewa tayi tabar dakin rantaca bace shikuma ya silale qasa yana luka...tinani ya farayi yadda ze bar gidan dan in babansa ya dawo toh tabbas akwai drama
{harsun ban tausayi๐ช syy ba wasa ba}
baby afreen๐พ๐ซ
๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA YAYANA*๐ซ
๐พ๐พ๐พ๐พ
_Idris nagudu_๐ฏ๐
[11:34AM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: [10:56AM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: [11:17PM, 11/24/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
~*NIDA SOJANA*~๐ซ
*1* ๐พ๐พ๐พ๐พ
written by
*Faty Afreen*
page 10*
Daukar carvkeys dinsa yayi ya fitoh yana yana qoqarin rufe kofar dakinsa mumta fitoh daga dakinta
"give me yuhr car key nd get go back"
marairaice fuska yayi yana fadin
:"mum plx i really luv her"
suna cikin wanga zance sukajiyo muryar dady kamar daga sama
"wat is going on here?"
nuna daniel mum tayi rai bace...
"look look woooh look at yuhr son ๐ฐ upon all d love we show him in dis house yuhr stupid son want to go nd marry anoda tribe diffrent religion wooh"
kallon daniel dady yayi wanda kansa ke kasa tinda mum ta fara mgn....
sam ta daurewa dady kai yarasa mezece mata...
"Agnees i dnt understnd wat yuhvar saying"
"ok wooh yuh son wan to mary a hausa girl nd she is a muxlim"
"Wat"!!!!
shine abinda dady ya fada wanda yacika da mamakin zancen...
"Daniel wats all dis?"
[10:56AM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: "father am sory plx help me"
daukesa da mari dady yayi yana fadin
"over my dead body....i dnt why God gave me a he goat lyk yuh" (kuyi hkr kunsansu basu da katsari)
Daniel kam ganin baban ya shiga cikin dakinsa a fusace yasa ya nemi hanyar guduwa kan mum ta riqesa ya rigata isa wajan motarsa .bedau komai ba hk yaja motar yafita...dady kuwa fitowa yayi da bindiga rai bace... yanufi motarsa akanzebi daniel...dakyar mum ta hanasa....
kwance amelia take tana ta kallon wayarta jiran kiran daniel kawai takeyi gashi batada kudi awaya..
bab kuwa na dakinsa ransa bace yadau wayarsa ya kira abban gombe...bugu biyu ya dauka...
sallama baba yayi abba ya amsa
"ya iyalin ko kazo gombe ne?" "kowa lfy banzo ba tukun amma insha Allah zanzo..." "tohtoh maddalah" "dama wata mgn nakeso muyi" "ok innajinka" " meze hana ahada nura da amelia aure?" " toh toh maddalah amma katintibeta tanaso?" "eh munyi mgn da ita karka damu kawai katuro sa yazo su sasanta dan banason auren yawuce wata" "toh shknan bkm Allah yasa hkn ne mafi alheri"
amsawa da amin baba yayi kafin sukai sallama.. dakin mama baba ya nufa tana gyaran gado yashiga da sallama ta amsa
"dama mgn nakeso muyi dake"
batare da mama ta kallesa ba tace
"fadi inna jinka"
"toh dama mgnr amelia ce... kifada mata tashirya nura zezo zasu sasanta kansu...."
"kuma keda sauran yan uwan naki kifadamusu kushirya dan banason auren ya wuce wata daya"
mama data sake baki tana kallonsa tinda ya fara mgnr ta girgiza kai ta juya tana fadin
"ita tace maka tana sanshi?"
" banda iko da ita ne?setace min tana sanshi data jawomin abun kunya gwara na aurar da ita"
murmushin takaici mama tayi tana fadin
"wlhi baka isa ba da raina kawa amelia auren dole ba"
"se gani cikin nida ke waze daura mata auren kuma waze hana daurin auren"
ficewa baba yayi bejira yaji me mama zata ce...
๐พ๐พ๐พ๐พ
Daniel kam hanyar kano ya nufo gashi...tinawa yayi da ykmt ya kira amelia...yana dubawa yaga ya baro wayarsa acan...tsaki yayi tare da buga stiry din motar...
dady kuwa zagezage ya dingayi yanafadin middin daniel ya aure amelia ko ya musulunta seya kashesa{kunsan irin wa anan basu dakatsari kowacce irin mgntazo musu yinta sukeyi!}
[11:33AM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
Fitiwa amelia tayi daga dakin inna ta nufi wajan bala driver 200 tabasa ya siyo mata kati...
jiransa tayi agurun babata lkci ya dawo...godiya ta masa sosai ta koma dakin inna....
loda katin tayi ta dinga kiransa baya dauka...diktabi tawani susuce...innace ta shigo
"takwara meya faru?"
"inna daniel naje kira be dauka ba kardai wani abu ya sameshi๐ฐ"
"kedallah yi shiru ba komai insha Allah karki damu"
rikota innatayi tanararrashinta..daidai nan anty umma tashigo dauke da plate din abinci...masa ce da miya...
"Amelia hungo kici wannan ko zaki samu karfi a jikinki" "anty umma dan Allah ku kira daniel kuce ya dawo nakira be dauka ba.."
jijjiga kai anty umma tayi tanafadin
"ban number din nasasena kira sa..."
cikinrawar jiki amelia ta somabata number...fita anty umma tayi akan se amelia taci masa kan takirasa...cin masar ta somayi dik da baso take ba....
1:58pm
Amelia ta gaji da jiran anty umma dan hk ta tashi ta bita...tana suwa tsakar gida ta iske humaira se chating takea waya...tana ganin amelia ta kwashe da dariya...
Amekia kam bata kulata ba ta shige dakin anty umma...samun anty umma tayi tana ta gwada number din daniel amma ba adauka ba....
kamar daga sama sukajiyo hayaniya a wajen...muryar daniel taji yana fadin
"my amee plx come out"
da gudu dikka yan gidan suka fita harda baba dake sama..suna zuwa hydar suka gani ya hana daniel karasowa kofar gidan sehankada sa yake....
Amelia na ganin hk tahau ihu taje zata jawo ya hydar...babaya ficukota cikin gida ya nufa da ita ya kulleta dakin mumy ....baabinda take se rokimon dady ga kuka da take harmuryarta ya fara dashewa...
komawa dady yayi ya ma daniel cin mutunci kafin shidahydar suka koresa a qofar gidan kuka yake sosai.. yabar gurin....
koma wa cikin gidan sukayi dady ya fiddo amelia wacce keta kuka...dasauri inna ta riketa tana kuka....abba yasoma mgn
"bari kiji koma nace dikkanku kuji....banaso inqara ganin wancan a qofar gidanan kuma nura na gombe shi zan aura miki nanda wata daya....
kamar wacce kafin yaxo mata ta miqe dasauri tana fadin ya nura? tare da sa hannu a qirji sekuma ta zube aqasa su mammiya
๐พbaby afreen
[2:54PM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: [2:44PM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA SOJANA*๐ซ
*1* ๐พ๐พ๐พ๐พ
written by
~*Faty Afreen*~
_Godiya me tarin yawa zuwa gareki *Zee* bansanta inna zan fara miki godiya ba...ko kunsan bani da fan kamarta?tafi kowa bin novel din...ko kunsan cewa tinda nafara rbt novel *Zee* take tare dani har ynxu gashi na rbt novels gud *9* amma *Zee* na tare dani...bansanta inna zanfara miki godiya ba wlhi๐...inna sanki dayawa..._
๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA ZEE*๐ญ
๐พ๐พ๐พ๐พ
dedicate dis page to
๐ *Zee*
page ๐พ *11*
"kassan Allah toh wlhi bazata aure nura ba"
mama ta fada tana nuna amelia
"kisha kuruminki inga wanda ze mata auren dole"
acewar inna
murmushin takaici baba yayi
"wlhi nikuma sena aura mata nura data kawomin katon arne cikin gida"
bejira cewarsu ba ya wuce...humaira dake zaune tamiqe dasauri ta nufi waje tafara neman numbern hajiya ..bugu biyu ta dauka
"hajiya kinji me baba yake cewa?wai ya nura ze aure amelia"
"wanne nura?badai nura nawa ba?"
"kaji min hajiya dama nura nawane dami?"
"Cabdijan inna zuwa humaira"
kashe wayar hajiya tayi ta fita tsakar gidana tanata zage zage..ta nufi dakin abba
"wlhi kasan Allah nura baze aure wannan yar iskar yarinyar da bata da tarbiya ba"
"ke hajiya kina da hankali kuwa"
"kaii yakmt in ma wannan mgnr zaka sa danka ya aure wannan yar'**"
daga mata hannu abba yayi yana fadin
"ya isa hknan nura ze aure amelia kuma wannan shine hukuncin dana yanke"
ya nura dake gefe yanajin hk ya tsaya yana kallon abban nasa cike da mamaki
"Abba amelia?"
"eh ita na zaba ma inkuma zaka bujiremin ne toh kafadamin"
"a'a abba Allah yasa hkn ne mafi alheri"
"jar uba nura inka aure amelia..nura inka aure amelia..nura inka aure amelia๐...wlhi sedai ka nemi wata uwar bani ba"
dikkansu tsayawa sukayi suna kallonta cike da mamaki ammi ce ta soma fadin
"haba hajiya da wanne zeji?so kike ya bijirewa ummarnin mahaifin sa?"
harara hajiya ta watsawa ammi tana fadin
"danki ne ko dana?"innace nina haifeshi?"koke kika haifaminshi bansani ba?"
juyawa tayi ta kuma kallon Abba
"muzuba nida kai....kaikuma nura ka aure amelia kaji?har honey moon kuje karkashin rafi"
barin wurin hajiya tayi batajira cewarsu ba...abba ya juya ya kalle ya nura wanda idonsa yariga ya gama kadawa
"nura jeka inda zaka Allah ya makaalbarka kazo anjima innanemanka"
shigewa ciki abba yayi ammi tabama ya nura hkr kafin tanufi dakinta..
๐พ๐พ๐พ๐พ
*washe gari*
daniel nakwance ya dakinsa ya tina da cewar yau hutunsa ze qare dole yasiya waya ya aikawa amelia da numbernsa....
miqewa yayi yadau key din motarsa ya fitoh..gaban wani.babban shagon saida waya ya paka yashiga ....wata infinix yagani datamasa kyau yasiya yasa sim card..mota ya koma yasamu paper ya rbt number dinsa kafin yajamotarsa ya tafi...
anguwarsu amelia ya nufa ya paka xannesa da gidansu.fitowa yayi riqe da paper din aikuwa sega feena ta fitoh cikin blue hijab alamun islamiyya zata.tanaganinsa ta ganesa...gurin motarsa ta nufa yana ganinta shima yayi murmushi suka gaisa...
"plx give dis paper to her tel her am going back tomorrow"
gyada masa kaitayi ta karba takardar sukai sallama ya nufi motarsa ita kuma ta komavcikin gida
[2:53PM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: dakin inna tashiga danynxu amelia acantake...zaune saman darduma ta sameta...
"anty amelia ga shi inji daniel"
dasauri amelia ta miqe tana murmushi..
"yana inna?".
"yatafi ai..yaceinbaki wannan wai kuma gobeze tafi"..
Karbar tkardar amelia tayi feenah kuma ta fice..numbernsa ta gani ajiki danhk tadau wayarta ta soma kiransa...bugu uku ya dauka..
shiru tayi seji tayi yace
"my amee i misd yuh so much"
hawaye ne yasoma zubo mata...
nanfa suka fara hira cike da nishadi..sukai akan anjima daddare zasu hadu...kafin sukai sallama..
8:11pm
Amelia na zaune se kallon wayarta takeyi aikuwa wayarta tasoma ringing tana dubawa taga shine dasauri ta daga ta amsa ya sanar mata ya iso...cikin sanda ta fitoh ta leqa tsakar gida taga ba kowa ta soma tafiya ahankali har tasamu tavbude qofar gidan...daga can sama wani ya fitoh kasancewar duhu bansan waye ba...yabi bayan humaira wacce keta sauri hartakai inda motar daniel yake...da sauri wannan mutumin ya koma cikin gida harda yin tintibe...
*toh waye wannan?*
๐พbaby afreen
[3:44PM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: [3:40PM, 11/25/2016] Baby Afreen๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ
*NIDA SOJANA*๐ซ
*1* ๐พ๐พ๐พ๐พ
written by
~*Faty Afreen*~
dedicate dis page to
_my mate i luv yuh so much *munnira umar, haniey serhlees, khadija rishi* this page na sadaukar dashi gareku_
page ๐พ *12*
hira su amelia suka shigayi da turanci
"danaje gidan iyayena na fadamusu basu yarda ba har suna fadanzasu kasheni"
a tsorace amelia ta kallesa
"ynxu zakarabu dani kenan?"
"karki damu my amme i prmx to be a muxlm no matter wat"
murmushi amelia tayi ...kusa da ita ya matsa yana yinqurin riqota ta tagirgiza masa kai
"am so sory sory my amee"
batace komai ba tai murmushi...nansuka cigaba da hirarsu sedariya take kamar ba ita ba
๐พ๐พ๐พ๐พ
dakin mama mutumin ya bude se alkcin naga cewa humaira ce....gun hydar ta nufa batacewa kowa komai ba ta zauna kusa dashi takai bakinta gun kunen hydar
_ga Amelia canta fita tashiga wata mota kuma kamar wannan mutumin ne_
juyowa ya hydar yayi ya kalleta ta gyada masa kai.. dasauri ya miqe tabi bayansa yan palon suka bisu da kallo har suka fice...
fitayayi ya hangosu tsaye jikin motar
afusace ya hydar ya qarasa gunsu....ya wankawa amelia mari ta fada jikin daniel
humaira dake qofar gida se dariya takeyi..
riqeta daniel yayi gam ya hydar yayi yayi ya kwaci amelia ya kasa{kunsan sojoji akwai karfi}
kokowa suka shigayi amelia kuwa se kuka taje tana fadin
"ya hydar kayi hkr ka kyaleni"
da gudu humaira ta koma cikin gida ta nufi dakin baba acan sama tana zuwa kofar dakinsena soma huci ya juya daurin dan kwalinta ta tattare zaninta sama....
da gudu ta banga dakin bako tinani
"baba kazo kazo dan Allah ya hydar zeyi kisa acan waje"
wat!! baba yafada ya miqe yabi bayanta ...bata qarasa ba ta nunawa baba inda suke aikwa ya tskayosu amelia na kwance jikin daniel daya riqeta gam shikuma ya hydar yanata kokarin kwatarta ita kuwa se kuka take....
baba na isa gurin yace
"AMELIA"!!!!
Cik suka tsaya ganin baba dan hk tasoma kici niyar kwatan kanta daga riqon da daniel ya mata shima ma ba shiri ya saketa....
daukesa da mari baba yayi se alkcin hydar yasamu damar jan amelia...kansu karaso ciki humaira tai gudu tashiga palon mama tana huci
"mama zasu kashe miki amelia"
.
dasauri mama ta miqe ta fitoh daidai sanda hydar yashigo da amelia se tirje2 takeyi... mama ta dauke ya hydar da mari bashiri ya sake amelia...
humaira kam dakin inna ta nufa nan ma
"inna kifitoh fa karsu qarasa miki takwara"
bashiri inna ta miqe ta fitoh...tanata faman masifa....hummaira kuwa dakin su feenata koma ta fada kan gado tanata dariyar mugunta...kamar wacce aka mintsila ta miqe ta fitoh
๐พ๐พ๐พ
baba na shigowa ya soma fadin
"Amelia ban wayarki
cikin rawar jiki ta miqe masa cikake tarararsss
baba ya jefa wayar a qasa wayar ta fashe....