Showing 1 words to 3000 words out of 29328 words
 
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina ma,aji (maman Khairat)📚✍
True life story
```Albishirin Ku dan Allah kucemun Goro fari tas,ni maman Khairat nasake kawo muku wani labari mai rikitarwa, da kuma fad'akarwa, dakuma ilmantarwa duk ku bud'e kunnen Ku ajikina nakeji labarin (gidan marayu) gaskiya Solon daban ne nikaina na jinjinawa labarin nima nabude kunnena, dan in sha Labari```
JANKUNNE
*Ban yadda wani ko wata sujuyamun labarin tawani fuskaba labarine da yafaru da gaske ba k'irk'irarren labari bane .in labarin yayi dai dai darayuwar wani Ku tuntub'eni ta number wayata zanyi muku cikekken bayani .*
*Drug Abuse*
*Muguji aikata fyade da cin zarafin marayu wannan na,d'aya daga Cikin rashin cigaba, da nutsuwa a zuciya .muguji, ta,amali da miyagun kwayoyi ya na barnatarwa fiye da ilmantarwa wannan sak'one daga Had'akar marubutan Hausa Nigeria*
"Inna yunwa mukeji cikina har ciwo yakeyi ko ruwa kibani zan mutu" yi hakuri sulaiman ga sadiq bayanan baran tana yaje gidan wancen matar ko garin kwakine ya karb'a muku koda babu sugar.
Inna kibamu koda ruwane zamusha ba,jiya akwai sauran garin da kikarage ba dakike tuk'a tuwo kibamu kisaka ruwa"haba sadiq  ,daga shigowarka,taya zakace mujik'a garin tuwo?inna kenan kedai kibamu akwai tsamiya kisaka mana guda d'aya tayi tsami "toh sadiq shiga d'aki inna tayi taduba garin ko Cikin tàfin hannu bazaiyi ba yazatayi tunda yaranne suka kawo shawaran kwanan silver tad'auko tawanke take ta tankade garin taga yazama kad'an saboda jiya nik'an batayi laushi ba .
Juye garin tayi tasaka tsamiya ta murza d'and'anawa tayi taji yayi dad'i Kuwa nufan k'ofar d'akin tayi duk sun rik'e Cikin" kutashi kusha gashi duba abun sadiq yayi yagani koshi d'aya zai shenye mik'ewa yayi "ina kuma zakaje?inna zan k'ara ruwa ne dan, ya,ishemu har su Ibrahim sudawo da sayyada ,bude randan yayi ruwan tayi k'asa kalan k'asàn randan yayi yasamu ruwan bari yayi ta kwanta yajuye ruwàn kowa yasha k'annen su,sukaragewa in sundawo daga makaranta susha.
Sulaiman tashi yayi daga kwancen da yayi " harka tashi E inna natashi kema kisha mana koda kad'an ne.kusha kawai badamuwa,har k'àrfe sha biyu da rabi tayi "sauran yaran suka dawo daga makaranta " inna barka da gida yauwa kundawo? E mundawo "yunwa inna " gacen faraufarau kud'auko kusha "inna wannan bazai,isheniba kuyi hak'uri kusha "
"Inna bari in d'auki roba in tafi bara kozamu samu abunda zamuci " Allah yabada sa,a sulaiman Amin,haka yata yawo kowani gida yaje shiru yaje gida yafi biyar kafun yasamu guntuwar shin kafa shima Wanda yara sukaci ne suka rage ya k'ara shiga wani gidan yasamu taliya wani gidan tuwoce miyar kuka, duk yahad'a yana fitohwa, suka had'u da sadiq "kasamu kuwa?" alalene itama nakeganin tab'aci sai nera ashirin da biyar wani mutum ne yabamu.
"kagani sadiq mutafi gida ninasamu abinci kuma zai ishemu tunda roban tacika har ,a leda nasaka " sulaiman muje kawai muk'ara kozamu samu abinda gobe zamuci Allah yasa musamu tuwo ,kagani sai inna tayi mana d'umame"shikenan muje kawai ,bari muyi dabara musaka abincin aleda sai muje kozamu samu wani toh muje .
Sayyada tatafi debo ruwa haka tacika ko,ina tayi shara ibrahim yana zaune ,har su,sulaiman ,sukadawo shida sadiq "inna yaukam munsamo dayawa hakane " sayyada kid'auko tire mujuye ,haka sukaci abincin dukansu har inna Sauran sukabari sai da safe zasuci .
Sun k'wana ,acikin walwala kowa sai fara,a yakeyi in yatina da sunada abunda zasuci .
***********************
Washe gari
*********************
 da sassafe inna tahad'a karare tayi musu d'umame kafun suka wuce makaranta dan har sun, sunsamu ,ana zane wasu,sakamakon basuzo ,a kan lokaci ba,sayyada ko komawa tara basayi saboda babu ,abunda zasuci koda sun koma gida, ne,ga kullum basa zuwa akan lokaci dan sai tawuce wani gida tayi wanke,wanke kafun a bata dubu d'aya da d'ari biyar ga wajen da nisa tundaga sumsumma, har waziri Ibrahim ga cenciki ne, matar gidan sai masifa da duka .
Wani rana kan sayyada naciwo bataje da wuriba"uban meyahanaki,zuwa da wuri Anty ?"kiyi hak'uri kaina keyimun ciwo" toh acikin kud'in ki "naji Anty
Kizuwu,sai wani kallona kikeyi kinzubamun ,ido kaman mayya...
Maman Khairat ce
[25/05, 07:34] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji(maman Khairat)📚✍🏿
PAID BOOK 200
FREE PAGE 1/8
TRUE LIFE STORY
3️⃣⏭️4️⃣
JANKUNNE 
*Ban yadda wata ko wani sujuyamun labariba ko satar fasaha tako wace irin fuska banaso abunda a,kayimun a INA MAFITA ,ayimun a wannan labarin yafaru da gaske ba k'irk'irarren labari bane.in labarin yayi dai dai da rayuwan wani ko wata ku tuntub'eni ta wannan number 08068748984 zanyi muku cikekken bayani yadda labarin yake.*
*DRUG ABUSE*
```Muguji aikata fyade da cin zarafin marayu da yaran dabasu jiba basu ganiba koda sunada gata ko ,akasin haka wannan na d'aya daga cikin rashin cigaba,da rashin samun nutsuwa a cikin zuçiya .muguji ,ta amali da miyagun kwayoyi yana barnatarwa fiye da ilmantarwa  ```
******kud'in ki ,taga masifan Hajiya Zarah bana wucewa bane d'aukan tsintsiya tayi cikin lokaci kad'an tagama wanke wanken tayi tagama duk abunda zatayi tayishi a cikin rashin kuzari.
" Anty k'arfe nawa ne?kinsani aikin lokacine?aa Anty kaman bazata dubaba ta d'auko wayar takwas saura kwata7:45am zantafi Yau munada mathematics ga malama Amina ce karta dakeni"ina ruwana kije mana, in har naduba baki wanke mun kaya mai kyau ba gobe zaki samoni.
Dasauri Sayyada take tafiya har tana had'awa da gudu ta,isa gida"Sayyada kitsaya ki ci,wani abu mana "inna zan,makara,ga malamar mathematics,cedamu ,kinsan mathematics ba ganeta,akeyiba ga malamar batada Sauk'i" kije Allah yabaku sa,a in antashi tara kidawo kinji zan,ajiyemiki tuwon "toh inna"
K'arfe takwas da minti talatin da takwas ta,isa ansaka sauran kwashe datti da takaddu yagaggu"ke Sayyada sama,ila,sai yanzu zakizo? Malam Ali kayi hak'uri banajin dad'i "toh ke kullum sai kinyi lattice ne?mekike tsayawa yine? Tarasa mezatace zanasu akayi bulala biyu biyu,kuwuce .
Tanazuwa taga malama Amina ko kulata batayiba sai dataje tazauna" ke Sayyada kificemun daga aji "kiyi hak'uri malama banajin dad'ine dakaman bazanzoba ganin Yau munada kene Nazo..
Kijeki zauna har,aka gama darasi ,tafita haka malamai sukata shiga ,har tara darabi yayi ,aka buga,lokacin,cin abinci yayi mutàne sai tafiya gida sukeyi amma banda sayyada,in tajema mezataci kowa ya watse sai mutane Wanda bazasuwuce gomaba ,wata qawarta ne Hafsat " Sayyada zomuje gidan mu bakitab'a zuwaba kullum sai nabada labarinki ,a mamana"Hafsat bazanjeba banajin dad'i zazzab'i nakeyi!!
"Kizo,muje akwai magani sai kisha gana gayawa mamata taredake zamuzo nace tadafa mana taliya"hmm Hafsat kenan kije kawai "sai datayi da gaske kafun Sayyada tabita ,cikin ikon rabbi sunci abinci tasha magani maman Hafsat
Tabata taliya biyu da sabulu da Su barkwano takaiwa mamanta ,harda kud'i dan kayan makaràntan jikin Sayyada ta kalla tasan tana cikin wani hali' " nagode mama nagode fara,a Sosai akan fuskan Sayyada,tanata zumud'in a tashi dan rabonta da sudafa taliya har sun manta sai dai in Su ,sulaiman sunje bara sunsamu,ko inna tayi surfe susamu susayi garin tuwo suyi.
Kud'in da maman Hafsat tabata,ne tasiya musu kayan miya,ana siyarwa a wani gida kusa da makarantan su, tasiyi na saba,in ,70 tatafi gida"inna Yau farin ciki nakeyi"nameye  kenan? kinji abunda yafaru"naji dad'i da wasu suke taimakon mu ,akan dangin mahaifinku,da nawa"inna karki damu watarana zaizama labari,hakane inna
Wannan kam sai dai ikon Allah!! Allah yamana maganin komai Amin 
"Bari mujira su sulaiman da sadiq in basu samoba sai muyi taliyan " gaskiya Sayyada dole kiyi murna tunda Yau kowama murna zakisamu"bayan tafiyanku ,nashiga wani gida nanemi surfe nayi sa,a kuwa kwano shida sukaban dawa na surface  nakaimusu suka biyani"Yau acikin sa,a muke.
Ina Ibrahim? Shima Yau kuka yayi sai yabi su ,Sulaiman baran shine nace yaje hawaye ne yazubo a idon Sayyada "meyasakike kuka ? 
" babu komai naji tausayin mune, kawar da zancen Sayyada tayi"inna Yau abun mamaki malamar da nake tsoronta har tausayamun ,tayi"ta kyauta kuwa dabata daki sarkin tsoroba"kaman kinsani inna"Allah yataimakeni .
____________cen kusan k'arfe biyu duk sundawo da abinci dayawa ,sukadawo wani yaji tausayin Ibrahim yabashi nera d'ari biyu ,200 ga abincin mai kyau ga yawa, sai Suka kasance a cikin farin ciki Sosai inna tadad'e tana godewa Allah datayi salla ,inna tanason ,Ibada amma karatun kad'an ne tunda ,a ruga tatashi, babu Wanda yadamu da karatu, sauranma su Sulaiman ne suka koyamata tatsuniya sukayi da dare sunata dariya .
Ranan jumma,a su Sayyada k'arfe shad'aya da minti arba,in da biyar 11:45 ,akatashi, tadawo gida duk wankin su Harda nasu Sad'iq ta,tattara tayi kayan daman duk basuda yawa, d'ayan kayanta guda d'aya malamà Amina ce takawo musu itada y'an ajinsu su biyar na yaranta, tanason kayan Sosai.
Itace su Sulaiman sukatafiyi jeji ,shida Sad'iq har yamma, sukadawo,sun sai da, k'ulli d'aya dubu d'aya suka raba d'aya ,k'ullin suka siyar d'ari hudu 400,da murna suka koma gida sunsamu gidan Anyi shara anyi wanki"Sayyada sannu kinyi wanki keda bakejin dad'i "yaya kufa aiki me wahala,kukaje" Allah yamiki Albarka Amin "in ta tina yayunta sungama primary basuje gababa sai taji wani kala,har hawaye takeyi" banason kullum kina kuka "nasan karatun mukike tinawa karki damu ,kina gama primary mukuma zamutafi
Da gaske yaya E da gaske zamutafi Sadiq zankai nikuma zantafi in yi kasuwanci✍🏿..
Maman Khairat ce
[25/05, 07:34] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji (maman Khairat)📚✍🏿
🅿️5️⃣⏭️6️⃣
Free page 1/8
```Littafin na kud'ine zaki biya d'ari biyu ki karanta ta,ta  wannan acc no 4271914014 FCMB ko katin MTN ta wannan number 08068748984 shedar biya 08068748984
Gidan marayu salon daban ne akwai tarin darasi mai yawa a cikin labari kukasan cedani a kowani lokaci page biyu a rana akwai tausayi da rud'ani.```
Aguje wasu mutane guda ,uku suka shigo office d'in "meyasa zaku shigo mana office batare da kunyi sallama ba? duba hannun su yayi yaga yaro a leda " munkawo wannan yaron ne munganshi acikin bendir,da safe shine akace mukawo shi gidan nan tunda bamusan iyayen shi ha..
Take dukkan su sukatashi daga zaunen dasukeyi mik'a yaron sukayi tsutsane a mamaye acikin ledar ga bend'ir din shima tsutsa ya mamaye shi,daga ganin yaron ya kwana biyu cireshi akayi aka kira yagana, cibin nan har tazama kore tafara samun matsala d'aukan yaron yagana tayi taje tayi mishi wanka ,aka gasa cibiyan kafun tadawo dashi har madara ,aka bashi.
*********Kafun aka hau cike cike dan wanda suka kawoshi sai da sukabada addreess na in dasuke ,
Gida ne  yahad'a b'angarori dayawa acikin gidan kowa da kalan matsayin shi tundaga  chairman akwai Director HOD Akwai Deen Head of the House akwai woman Right akwai b'angarori dayawa y'an wata d'aya zuwa wata tara gunsu daban y'an shekara d'aya zuwa biyu gunsu daban shekara hudu zuwa shida ,goma zuwa sha biyu, sha biyu zuwa sha biyar sha,biyar zuwa ashirin in sunkai shekara ashirin ko sha tara ,ana komar dasu cikin gari suzauna koza zo neman auren su anayin sa,a kuwa ana aurer dasu babu wata matsala..
Sungama cike cike suka zauna suna hutawa duk abun yabasu tausayi in dasabo sun saba da wannan sai kana aiki a gidan ne zaka gane ..
Rafi,atu ",Maryam yanzu muhaka zamu rayu kenan kullum cikin tsangwama da gori wasu su aibatamu wasu ,susomu " karmu sawannan a ranmu wataran zaizame mana labari.amma Rukayya kinsan Safiya jiya zagin mutayi wai mu,kowa in antashi daga makaranta gida yakewucewa mukuma sai dai muwuce gidan marayu"Maryam rayuwarki da Sauk'i a kan namu dan ance iyayenki rasuwa sukayu wutane ya kwounasu "kusan ance watane tazo tasa wutan kuma tunda sukazo babu wani d'an uwansu da yatab'a zuwa ganin su.kukasan ko gudowa sukayi irin masoyan nan ne "duk da haka ke a cikin gida kike" nifa a cikin jeji aka tsince ni wayasan kwanakin danayi inacikin jejin "Rufi,atu "nikuma wata matace takawoni amma tace wai watane zata jefa ni,a cikin rigiya shine ta karb'oni " duk kanmu abun tausayi ne ..
Dan ma,munsamu uwar kirki bamutab'a rashin wani abuba sai dai iyayen mu,daman bamusan dad'in zama dasuba.
A sallah mu y'an gatane,mukan tashi da kaya kala wajen uku ga nuna kulawa da,akeyi mana "abun burgewan tunda akasan mu qawaye ne shiyasa jama,a suke cemana y'an uku.
Rayuwan maraici abune mai wahalan gaske duk yadda kayi wataran sai katino iyayen ka fatan mudai Allah yasa tahanyan aure aka samemu"Maryam " nikuwa in ta hanyan banza aka sameni bazan tab'a yafewa kaina ba.
"Mama Salamatu " meyasa kuke haka ne,banace kudaina zama kuna irin hiran nan ba "kiyi hak'uri zamu kiyaye in sha Allahu  kutashi kuje ankawo wani yaro kuduba shi dan kune manya a gidan toh mama da sauri suka d'auki hijabi sai b'angaren ,yara sunji tausayin yaron Sosai sai da sukayi hawaye gashi farine yaron tsutsan yafara tab'a jikin shi wani har yashiga cikin sa za,a kaishi babban Asibiti a duba shi " mama yagana ya jikin yaron da Sauk'i Sosai Allah yabashi lafiya
Amin ya rabbi "kutashi kutafi kar dare yayi sai da safe,lokacin da suka koma kowacce jikinta yayi sanyi ganin yaron da sukayi.
Da safe jikinsu a sanyaye sukaje makaranta suna ganin kaman yaron zai mutu ,dan ko kukan baya,iyawa sosai Allah yatashi kafad'an ka Amin Maryam ...✍
Maman Khairat ce
[25/05, 07:34] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji maman Khairat📚✍🏿
True life story
Paid book 200
Last free page 1/8
🅿️7️⃣⏭️8️⃣
*Gidan marayu labarin yazo dawani sark'ak'iya zaki iya biyan dari biyu ta wannan Acc no 4271914014 Fcmb ko katin mtn ta,wannan number 08068748984 ,ki mallaki naki true life story ne akwai tarin darasi dayawa a cikin labarin babu soyayya sai tausayi rashin imani ga rashin bada kulawa a marayu labari ne daya faru da gaske ba k'irk'irerren labari ba, ilmantar wa nisha d'antarwa da kuma fad'akarwa, duk akan farashi mai sauk'i.*
___________Taya zaki fad'i haka shegiya kuma E mana bamu,isa muce mu y'an halak ne ba.
Washe gari da safe suka shirya suka wuce makaranta suna shekaran k'arshe a secondary schools ,tunda aka buga break sunfitoh suna zaune wata ce safiya "ku y'an gidan marayu meyasa,kuke shiga cikin masu,iyaye kubari kurik'e maraicin kuma na,taya zakudinga shiga cikin masu asali,har Rukayya zatayi magana maryam tace tabarta " ke Safiya mekike fad'a haka ne? ina ruwan ka,nizakiyiwa rashin kunya ko? Tunda ,aka fara maganan dukkan su shiru sukayi har akatashi daga makaranta har suka isa "lafiya y'an uku?" mama salamatu wata ce kullum take  cimana mutunci wai mu y'an gidan shegu "mekukayi mata sunawa ne,wannan abun ba,abun wasa bane ,yakamata kutsaya kuji da kyau " gobe zamuje.
 makarantan ,in gawanda ya d'aure musu gindi, babu Wanda ya,isa yacimuku mutunci kuma yarane kaman kowa.
Take tatafi office d'in Director tasanar dashi yace gobe zasuje makarantan ,karsu damu ,k'arfe biyar aka kawo wata yarinya a cikin kwandon shera yara Wanda bazasu wuce shekara goma ba suka kawo ta,"mai gadi nan ne gidan marayu?"E nan ne lafiya a bayan layin jorisalam ne mukaga yarinyan nan a cikin abun zuba shara" kuzo,
 muje in rakaku ,anan ne zaku fad'i duk abun da kukasani.
,a lokacin da suka,isa ,a lokacin chief yake rufe office dinshi lafiya ? Kushigo bude marfin yayi yarinya ce aka lankwasata aka rufeta ,d'aukan ta akayi wuyar tagagara tsayuwa Sosai gata gala bai,ta Asibiti aka wuce da ita, kafun a d'auki wasu bayanai nata. Washe gari duk wani Wanda yakeda matsayi yatafi cikin makarantan Su Rafi,atu office din principal suka wuce sukayi mishi bayani aikawa yayi aka kira Safiya"kijuya kije Kitaho mana da iyayen ki ,waya gayamiki basuda iyaye dake, kikeyi musu gori bazamu laminci wannan cin zarafin ba yakamata kigane kedasu waye duk kikirasu koransu akayi akabawa ma,aikatan gidan marayu hakuri akan hakan bazai sake faruwa ba.
SUMSUMMA 
Wani anguwa ce dake cikin garin damaturu babu yaren da babu amma fulani sunfi yawa a nan su Sayyada suke rayuwan su,ita da iyayen ta,tun da,aka tashi daga makaranta su,Sulaiman da Sadiq suka d'auki kwanon baran su ,sunyi sa,a sunsamu abinci dayawa aciki har da alale duk da tayi tsami sai kusan karfe uku suka dawo suna dawowa,suka zuba musu har Inna taci "basai, kunkoma bara da dare ba tunda qawar Sayyada sunbamu abunda zamu dafa gashi munada abin dazamuci" Inna kenan kwana nawa zamuyi mutafi muyi kawai sai kiga munsamu ,wannan zaiyi amfani "shikenan Allah yakaimu Amin
Dare nayi suka wuce baran ,lokacin Inna tayi shara Sayyada tadebo ruwa tayiwa Ibrahim wanka ,marfin k'ofar buhuce aka rufe zauren da shi, d'akuna biyu ne a cikin gidan sai band'aki .
.ASALIN JANBO 
Janbo shine mahaifin su Sayyada d'an asalin wani kauye ne hanyan gashua kwalji mandawa Janbo yataso d'an gatane agun mahaifinshi dan a cikin yaran shi yafison shi Mohammed bubare shine mahaifin Janbo matansa biyu yanada mata guda biyu maryamu da zainab maryamu yaranta salji da Haruna basuda imani ga San kansu da sukeyi basa wasa da rashin mutunci bulama Saleh da bubare basa,shiri tsakanin anguwan guda biyu antaso da wata k'iyayya Mara tushe dan bulama Saleh yatab'a neman Zainab bai aura ba shine kiyayya yashiga tsakanin su duk da sungirma, amma wannan kiyayyar tananan .
Soyayya mai k'arfi yashiga tsakanin Janbo da Aisha ,amma bulama Saleh yace ya haramta wanna soyayyar bai ga ,in daza,ayi ba Janbo yanada addini yataso a ruga amma yanada ilimi gashi da dukiyan shanu da tumaki kaza yanada zuciyan nema ga Tausayi,shiyasa mahaifin shi yake son shi,a lokacin yataso yazo yasami mahaifinshi" kurage gaba kubarmu, muyi auren nan tunda bai shafemu ba kuyi aiki da hankalin Ku.
"Janbo badaga niba ne,daga gun Bulama salah ne nikam na manta ma,karka damu kuci gaba da soyayyar Ku kawai Allah yabada sa,a zanje kankare akwai yayan shi bulama Sa,idu in gayamishi kaci gaba da had'a kayan auren tunda kagina d'akin dazaku zauna.
Da safe yawuce kankare yaje gun Sa,idu yagaya mishi komai"karka damu kuzo da sadaki nizan d'aura mata aure gobe da Janbo zan aika shi Saleh yazo goben godiya yayi, yayi murna,a lokacin da yasanar da Janbo abunda yake faruwa yayi murna yabada sadaki da komai abun da al,adan fulani keyi .
Yayun Janbo haushin sa,sukeji saboda yafisu komai sunyi aure har da yara ga mahaifin su,yafi son Janbo akan su,.
Lokacin da Bulama saleh yadawo shiga d'akin mahaifiyar Aisha yagaya musu,bashi babu ita in kuma aka d'aura auren nan kar,adafa komai ya sallamata a cikin zuriyan shi, mahaifiyar ta Adama taji haushin furicin maigidan nata, amma babu yadda ta,iya "Aisha kiyi hak'uri kizauna karki saka komai a ranki gacen kayanki da muka siya za,aje ajera miki, shanayen ki guda biyu kibari zamu kulamiki da shi amma gobe za,a siyar da guda d'aya ayi miki siyayya kinji ." nagode kizauna kinga kekadai na haifa banso auranki,yazama haka ba.
Da,dare a,kakai amarya Aisha d'akin ta,murna sukayi Bubare yayi musu komai a she haushi yakebawa sauran yayun shi sunyi sati sukafara zuwa da dare suna damun shi yagane ana hakan yasamu ,mahaifin









