Showing 15001 words to 18000 words out of 29328 words
jarabar ka,Nagode bari in kira ko ,itace ..
D'aukan number yayi yadan na kira daman shikadai ne a office wayar tata ringing ba,a d'auka ba cen yaji kira yaga Suwaiba ne jikinshi har rawa yakeyi ya d'auka kashewa yayi yakira sallama yayi ta amsa " dawa nake magana da Alhaji Faruq Reza "Meyasa kakirani meyasa kakirani meyasa " kitsaya muyi magana Suwaiba dan Allah "Mijina yananan kabari zan kiraka anjima in yafita.
***"""""Haka yagagara tafiya gida yanata jiran wayarta har k'arfe biyar 5pm tayi bai tashiba dole yarufe office d'in yafitoh yashiga mota sai ga kiranta" ina jinka "kiyi hak'uri Suwaiba naji kafad'i damuwan ka na kira ne in baki hak'uri " na hak'ura komai yawuce "nagode nasha,wahala wajen neman number ki da gidan Ku ance kun k'aura E shikenan maganan " Suwaiba nasan kinrabu dani da cikina a jikinki E natafi da cikinka a jikina nasha bak'ar wahala Sosai kafun nasamu lafiya ,nasan koda nazo maka dashi ba yadda zakayi ba kowa ya gujeni nasha dukkan bak'in ciki har na haihu ..
Ina yarinyan ,ko yaron yake? "abun da nahaifa ya mutu " kigayamun gaskiya a shirye nake in karbo kayana "taya zakayi haka wajen shekara sha Tara " gaskiya bansani ba kotana da rai kota mutu "ina kika kaita gidan marayu na kaita...✍🏿
maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji (maman Khairat)
True life story
Paid book 200
🅿️5️⃣2️⃣⏭️5️⃣3️⃣
"Wani gidan marayu ,a ciki na jahar yobe kodai baka jahar inanan "lokaci yayi dazaki zo ki ,k'arbomun yarinya ta shine kawai " dakata Faruq lokacin da ka yaudareni kamanta da mace mai raunice kodai kamanta a lokacin ni marainiya ce.
Mubar wannan maganan yaushe zakizo ?akwai yayata anyi mata kishiya mundade bamu had'uba saboda ba,a gida d'aya muka tasoba zanzo mata cikin satin nan sai, in kiraka muje gidan tare ..
Inaso kizo dan Allah "kasan nikad'ai ce yara gashi sungirma Babansu zai zauna dasu kafun kashe wayar yayi kiran Alhaji Musa yayi duk ,abun da sukafad'a ya gaya mishi " toh kayi hak'uri mubari tazo tukunna dan ko munje bamusan komai ba ta,ina zamufara kenan "hakane Allah yarufa asiri Amin
Lokacin da yak'arisa gida sannu da zuwa Ummi Aisha ,tayi mishi yashige b'angaren shi k'arisawa gun Rafi,atu yayi " Sannu ya nauyin jiki da Sauk'i yaufa banajin dad'i wani abune kaman fitsari yake zubamun "toh kingayawa Anty ki ne?E nagaya mata tace takiraka kanata waya" kozamuje Asibiti ne "yanzu yadaina sai d'an cikina dakeyimun ciwo Allah yaraba lafiya ficewa yayi gun Ummi Aisha"a she yarinyan nan batajin dad'i E nakiraka naji kana waya E ina waya da abokina ne dake Japan yayi kyau toh kodai mukaita Asibiti ?,"muyi sallah tunda lokaci yayi hakane.
Bayan sun ,idar da sallah sata sukayi cikin mota sun d'auki komai in har haihuwa ce ba sai sunsha wahala ba ,wata ce takarb'esu tabasu gado "bari a gwada ta cen tafitoh " Hajiya Haihuwa ce zata,iya kaiwa gobe dan yanzu ne bakin mahaifar tafara bud'uwa "toh Allah yaraba lafiya Amin
SUMSUMMA
Sadiq da Sayyada da Sulaiman sunshirya zasuje kwalji sunata shiri ,a lokacin Garbati bayanan yafita suntara tsaraba zasu tafi kenan Garbati yashigo" tafiyan ce tatashi E Garbati "amma da a,son raina ne da kunfasa dan wannan tafiyan babu Alkairi a cikin ta sai sharri" Kai Garbati meyasa kake fad'an hakane zamuje shikenan sai kundawo amma ina zuwa ga wannan maganin sab'ani ne da mak'iya kutafi da shi karku raba wajen kwanciya yaxama kuna tare da shi mak'iya sunyi kad'an toh ba,ason ran Sulaiman ya karb'a ba suka kama hanya ran Inna itama baiso tafiyan ba,ba yadda ta,iya haka tabarsu .
________sun,isa kwalji aka basu ruwa maman su Haruna sukasha da fura sunci abinci sunata hira dan maman su ,Haruna tanason yaran tsakanin ta da Allah tun lokacin da kakarsu ,Sulaiman tarasu duk ta,ajiye makaman ta na yak'i "kaka ina Adamalli ne suntafi Gashua zasu dawo Yau sai sundawo Sadiq sukatafi zagayawa ,cen suka dawo suka tafi da Sayyada gidan Bulama Saleh sauran matan sun k'arbe su sosai sunsha hidima agunsu " yaushe zaku tafi? jibi zamu koma "amma muma zakuyi mana kwana d'aya ko E zamuyi kwana d'aya a cen sai muzo nan .
Sai kunzo har kusan mangariba suka kai ,a lokacin da labari yazowa su Haruna sunyi murna da zuwan yaran dan duk kansu guba zasu basu sumutu in yaso suci,dukiyar su kadai duk tumakin su na halak babu sai na Janbo da yabari gashi haihuwa sukeyi babu Wanda yatab'a mutuwa sunshirya sunnemo gubar a jeje kunsan Fulani magunguna sunsan shi sosai ,lokacin da suka shigo cikin gidan da Haruna suka had'a ido " kune tafe cikin harcen fullanci E a she zakuyi babban tafiya kenan kuje munsa a damamuku fura kuje gun Furere ta baku,mungode duk jikinsu yayi sanyi da kallon da yakeyi musu,zuwa sukayi suka k'arb'i furan "Kai Sadiq ina abun da Garbati yabamu ne ,?ba,akai yabayar ba ,akan turmi nabari shikenan cikin ikon Allah babu Wanda yasha furan dabara ne yazowa Sulaiman ya koma ya d'auka yazubar yabar kad'an yadda zai nuna sunsha dayawa .
Har sunyi bacci ,su Haruna suka zo ,daman sunbada shawara ,a Innan su ,a,kan a ware musu d'aki daban dan kinga daga burni suke,lokacin da suka duba furan duk sai murna ya kamasu," yaran nan mu,aikata abun da zamu aikata kawai mutafi muk'arisa su,in bahaka ba bazasu tab'a barin mu mugaji wannan shanayen ba,duk Sulaiman yana jinsu"muyi irin yadda mukayi ,a Janbo da Baffa kaga babu Wanda yasan meyafaru toh muyi sunfara rufe musu baki kenan duk Kansu sukatashi kokawa a,ketayi sun rufe idon su Sadiq yakama hannun Sayyada "Sulaiman kugudu karku tsaya ,da k'arfin sa ya hankade su yawuce gudu sukeyi sosai har suka zo gidan Bulama Saleh buga k'ofar sukayi aka bude" meyafaru ?kashe muza,ayi shine muka gudo waye kenan ,ko tsayawa basuyi ba suka wuce cikin gida duk jikinsu rawa ya,yakeyi..
Duk ,a rikice suke ko bacci basuyi ba duk sun rikice Sayyada sai kuka takeyi, su Haruna da sukaga Asirin su zai tounu a daren suka gayawa mahaifiyar su ,akan yaran sun gudu"kuji tsoron Allah kodai kune kukeso Ku kaisu lahira E mana ina zargin furan da kuka basu ance kunsa magani ,a cikin gacen yaran ka,Furera ta fita,ya sha yanzu ya mutu ,amma kuntsaya aikata mugunta ko sani bakuyi ba Allah yasa yaran basu,shaba ,wani takaici .
Da safe ,a,kayiwa yaro sutura aka,kaishi gidan shi na gaskiya Abdullahi Allah yayi mishi rahama tsana ya darsu a zuciyan su Haruna rasuwan Abdullahi yabaza ko,ina gashi ance fura yasha ,
Anata neman su,Sulaiman cen aka gansu suna tahowa ran Haruna ya b'aci ta sana diyansu yarasa yaron shi yarasu, sunji tsoro suka tattare kayansu sunkoma gidan Bulama Saleh da dare ,su Haruna suka dira a gidan ,abun da basu saniba anrufe k'ofar d'akin duk basu samu sa,a ba
Da safe sukayi ashirin dawowa gida tundaga cikin garin suke binsu har suka,iso bakin kwalta,an had'a musu tsaraba dayawa a gidan Bulama Saleh ,a she su Haruna suna biye da su jikake an zafga uban bulala a Sulaiman ,a lokacin mota ya,iso sauri sukayi suka shiga, bayan shi har yafashe ,a she Haruna shima yashiga motar har yayiwa direba magana a kan,acen gaba zasu sauk'a suda yarancen anje gunda yafad'a "kusauk'o mana " mufa Damaturu zamuje ga baban ku, yace anan zaku sauk'a "mubamu sanshi ba,dayaga asirinsa zai tounu yace toh muje Damaturun ..
Sun,isa sunshiga gida Amma Haruna fili yagani wajen babu muta ne...
Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️5️⃣4️⃣⏭️5️⃣5️⃣
Inna Gaskiyan, Garbati munga masifa kala kala"meyafaru duk abunda yafaru Sadiq ne yagayamata "Sannun Ku ,wannan mutanen Allah yamusu dai,da abunda sukeyi mana " kai kuma katashi kasiyo man zafi a shafa maka a jikin naka "wayace musu dukiyar kukaje nema har zasu kashemun Ku ..
Rafi,atu tasha wahala wajen nak'uda tun tanayi har k'arfin ta yakare ana cikin za,ayi mata CS kenan tahaihu tasamu yaron ta mai kyau dashi
Jikinta babu k'arfi murna Abba Faruq yayi sosai Allah yabashi kyauta jini ya ballewa Rafi,atu tazubar da jini bakad'an ba ,dan sai da,akaja jinin Abba Faruq aka Samata,leda hudu ,ake nema " in anajan jinin mace a duba asamata nawa"Aisha karki damu Alhaji Musa zaizo zai bada nashi sauran sai musiya zaifi ko "hakane kam Allah yatashi kafad'an ki Rafi,atu Amin
Lokacin da Rafi,atu tahaihu ansanar a gidan marayu sunyi farin ciki sosai Mama Salamatu itace agunta ..
Suwaiba ta,iso kiranshi tayi dan ,a hotel tasauk'a "ganinan zuwa ,sun hadu kowa ya cenza girma yazo mishi
Gidan marayu suka nufa office d'in Director suka shiga dan bazata manta kaman nin shiba" yallabai ,nazone akan wani abu shekara shatara Nakawo yarinya a hannu ,nace watace zata jefata a rijiya oh Suwaiba ko E natina "meyafaru " yarinya dai nine mahaifiyarta ga wannan shine mahaifin ta dan shine ya lalatamun rayuwata" Bari muduba yafara duba shekarun har ya tab'o dai dai shekarun yaduba ga saka hannu ga komai "meyasa kukeyi mana k'arya ne meyasa haka..
In bazaku rik'eba meyasa kuka Haifa " tana raye kobata raye "tana raye tayi aure " Abban Faruq "Yau she tayi auren bari muduba sunan Rafi,atu ko tayi aure ga mijinta nan innalillahi waye kenan ?", kardai ace yarinya ta na aura shikenan na tabka babban kuskure mafi munin gaske ,kafun kace meye gidan yahad'a ma,aikatan gidan wannan shine d'a ko jika wani gumi da ya karyowa Suwaiba Shikan take BP ya bugeshi ciwon kai sosai babu Wanda bai shiga rud'ani ba ,akan wannan abun ..
Shiryawa ,akayi wajen duba Rafi,atu " Suwaiba tarikice lokacin da tayi arba da y'ar uwarta Aisha "mekukeyi anan" amarya muka kawo tahaihu"wannan dakike gani y'atace tajini nine nahaifeta "ni mijina ne Faruq wannan ,wani kalan jarabawa ne kowa ya rikice uba ya auri y'ar shi ,abun ya lalace dayawa su ,Kansu gidan marayun sunshiga rud'ani "mama Salamatu tafi kowa shiga tashin hankali tana tausayin Rafi,atu "kuka sosai takeyi ,kowa in kaganshi zaka tausaya mishi ..
Maryam tasha kuka ,ita da Rukayya basu ,shirya ba rana ta sanmace ba Abba Faruq kwana biyu yadawo hayyacin sa ya gagara had'a ido biyu da Rafi,atu
Muje ayi gwajin jini kawai ,hankalina zai kwanta ,tunda a ,Asibiti yake anyi sa,a kuwa ,a kayi gwajin jini Rafi,atu jinin Abba Faruq ne baku tantama
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji (maman Khairat)
True life story
Paid book 200
🅿️5️⃣2️⃣⏭️5️⃣3️⃣
"Wani gidan marayu ,a ciki na jahar yobe kodai baka jahar inanan "lokaci yayi dazaki zo ki ,k'arbomun yarinya ta shine kawai " dakata Faruq lokacin da ka yaudareni kamanta da mace mai raunice kodai kamanta a lokacin ni marainiya ce.
Mubar wannan maganan yaushe zakizo ?akwai yayata anyi mata kishiya mundade bamu had'uba saboda ba,a gida d'aya muka tasoba zanzo mata cikin satin nan sai, in kiraka muje gidan tare ..
Inaso kizo dan Allah "kasan nikad'ai ce yara gashi sungirma Babansu zai zauna dasu kafun kashe wayar yayi kiran Alhaji Musa yayi duk ,abun da sukafad'a ya gaya mishi " toh kayi hak'uri mubari tazo tukunna dan ko munje bamusan komai ba ta,ina zamufara kenan "hakane Allah yarufa asiri Amin
Lokacin da yak'arisa gida sannu da zuwa Ummi Aisha ,tayi mishi yashige b'angaren shi k'arisawa gun Rafi,atu yayi " Sannu ya nauyin jiki da Sauk'i yaufa banajin dad'i wani abune kaman fitsari yake zubamun "toh kingayawa Anty ki ne?E nagaya mata tace takiraka kanata waya" kozamuje Asibiti ne "yanzu yadaina sai d'an cikina dakeyimun ciwo Allah yaraba lafiya ficewa yayi gun Ummi Aisha"a she yarinyan nan batajin dad'i E nakiraka naji kana waya E ina waya da abokina ne dake Japan yayi kyau toh kodai mukaita Asibiti ?,"muyi sallah tunda lokaci yayi hakane.
Bayan sun ,idar da sallah sata sukayi cikin mota sun d'auki komai in har haihuwa ce ba sai sunsha wahala ba ,wata ce takarb'esu tabasu gado "bari a gwada ta cen tafitoh " Hajiya Haihuwa ce zata,iya kaiwa gobe dan yanzu ne bakin mahaifar tafara bud'uwa "toh Allah yaraba lafiya Amin
SUMSUMMA
Sadiq da Sayyada da Sulaiman sunshirya zasuje kwalji sunata shiri ,a lokacin Garbati bayanan yafita suntara tsaraba zasu tafi kenan Garbati yashigo" tafiyan ce tatashi E Garbati "amma da a,son raina ne da kunfasa dan wannan tafiyan babu Alkairi a cikin ta sai sharri" Kai Garbati meyasa kake fad'an hakane zamuje shikenan sai kundawo amma ina zuwa ga wannan maganin sab'ani ne da mak'iya kutafi da shi karku raba wajen kwanciya yaxama kuna tare da shi mak'iya sunyi kad'an toh ba,ason ran Sulaiman ya karb'a ba suka kama hanya ran Inna itama baiso tafiyan ba,ba yadda ta,iya haka tabarsu .
________sun,isa kwalji aka basu ruwa maman su Haruna sukasha da fura sunci abinci sunata hira dan maman su ,Haruna tanason yaran tsakanin ta da Allah tun lokacin da kakarsu ,Sulaiman tarasu duk ta,ajiye makaman ta na yak'i "kaka ina Adamalli ne suntafi Gashua zasu dawo Yau sai sundawo Sadiq sukatafi zagayawa ,cen suka dawo suka tafi da Sayyada gidan Bulama Saleh sauran matan sun k'arbe su sosai sunsha hidima agunsu " yaushe zaku tafi? jibi zamu koma "amma muma zakuyi mana kwana d'aya ko E zamuyi kwana d'aya a cen sai muzo nan .
Sai kunzo har kusan mangariba suka kai ,a lokacin da labari yazowa su Haruna sunyi murna da zuwan yaran dan duk kansu guba zasu basu sumutu in yaso suci,dukiyar su kadai duk tumakin su na halak babu sai na Janbo da yabari gashi haihuwa sukeyi babu Wanda yatab'a mutuwa sunshirya sunnemo gubar a jeje kunsan Fulani magunguna sunsan shi sosai ,lokacin da suka shigo cikin gidan da Haruna suka had'a ido " kune tafe cikin harcen fullanci E a she zakuyi babban tafiya kenan kuje munsa a damamuku fura kuje gun Furere ta baku,mungode duk jikinsu yayi sanyi da kallon da yakeyi musu,zuwa sukayi suka k'arb'i furan "Kai Sadiq ina abun da Garbati yabamu ne ,?ba,akai yabayar ba ,akan turmi nabari shikenan cikin ikon Allah babu Wanda yasha furan dabara ne yazowa Sulaiman ya koma ya d'auka yazubar yabar kad'an yadda zai nuna sunsha dayawa .
Har sunyi bacci ,su Haruna suka zo ,daman sunbada shawara ,a Innan su ,a,kan a ware musu d'aki daban dan kinga daga burni suke,lokacin da suka duba furan duk sai murna ya kamasu," yaran nan mu,aikata abun da zamu aikata kawai mutafi muk'arisa su,in bahaka ba bazasu tab'a barin mu mugaji wannan shanayen ba,duk Sulaiman yana jinsu"muyi irin yadda mukayi ,a Janbo da Baffa kaga babu Wanda yasan meyafaru toh muyi sunfara rufe musu baki kenan duk Kansu sukatashi kokawa a,ketayi sun rufe idon su Sadiq yakama hannun Sayyada "Sulaiman kugudu karku tsaya ,da k'arfin sa ya hankade su yawuce gudu sukeyi sosai har suka zo gidan Bulama Saleh buga k'ofar sukayi aka bude" meyafaru ?kashe muza,ayi shine muka gudo waye kenan ,ko tsayawa basuyi ba suka wuce cikin gida duk jikinsu rawa ya,yakeyi..
Duk ,a rikice suke ko bacci basuyi ba duk sun rikice Sayyada sai kuka takeyi, su Haruna da sukaga Asirin su zai tounu a daren suka gayawa mahaifiyar su ,akan yaran sun gudu"kuji tsoron Allah kodai kune kukeso Ku kaisu lahira E mana ina zargin furan da kuka basu ance kunsa magani ,a cikin gacen yaran ka,Furera ta fita,ya sha yanzu ya mutu ,amma kuntsaya aikata mugunta ko sani bakuyi ba Allah yasa yaran basu,shaba ,wani takaici .
Da safe ,a,kayiwa yaro sutura aka,kaishi gidan shi na gaskiya Abdullahi Allah yayi mishi rahama tsana ya darsu a zuciyan su Haruna rasuwan Abdullahi yabaza ko,ina gashi ance fura yasha ,
Anata neman su,Sulaiman cen aka gansu suna tahowa ran Haruna ya b'aci ta sana diyansu yarasa yaron shi yarasu, sunji tsoro suka tattare kayansu sunkoma gidan Bulama Saleh da dare ,su Haruna suka dira a gidan ,abun da basu saniba anrufe k'ofar d'akin duk basu samu sa,a ba
Da safe sukayi ashirin dawowa gida tundaga cikin garin suke binsu har suka,iso bakin kwalta,an had'a musu tsaraba dayawa a gidan Bulama Saleh ,a she su Haruna suna biye da su jikake an zafga uban bulala a Sulaiman ,a lokacin mota ya,iso sauri sukayi suka shiga, bayan shi har yafashe ,a she Haruna shima yashiga motar har yayiwa direba magana a kan,acen gaba zasu sauk'a suda yarancen anje gunda yafad'a "kusauk'o mana " mufa Damaturu zamuje ga baban ku, yace anan zaku sauk'a "mubamu sanshi ba,dayaga asirinsa zai tounu yace toh muje Damaturun ..
Sun,isa sunshiga gida Amma Haruna fili yagani wajen babu muta ne...
Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
STORY AND WRITTEN BY AMINA MAAJI MAMAN KHAIRAT
🅿️5️⃣6️⃣⏭️5️⃣7️⃣
PAID BOOK 200
TRUE LIFE STORY
Yanzu meye abinyi kenan babu wani sauran bayani kuskure ne anriga anyi,Ummi Aisha",shiyasa bantab'a jin kishin Rafi,atu a raina ba Ashe jinina ne kaicun wannan rayuwan mai cike,da sark'akiya wannan wace irin jarabawa ne mai zafi ,shiga tashin hankalin da Rafi,atu tayi take BP yabugeta yahau sosai ..
A cikin Asibitin Rukayya tafara nak'uda ,ankaita d'akin haihuwa ba,a jima ba tahaifi yaron ta sai dai muce Alhamdulillah ,anrasa murna za,ayi kodai farin ciki Nura ne da Gwogo masu farin ciki dan Malam Nura yanason yara bana kad'an ba daga Rukayya har yaronta ansallame su ,sunwuce gida suna zaune amma hankalin Rukayya duk yana Asibiti "batason abunda zai samu Rafi,atu dan tace zata gudu bazata ,iya barin wannan abun ba wannan yazama abun kunya..
Suwaiba tafi kowa shiga tashin hankali Faruq yaruguza mata rayuwa ,ya kwanta da,ita ga y'arta ga y'ar uwarta " dan Allah Suwaiba kid'aure ki,karb'i jarabawan da yazo miki, kinga abunnan babu Wanda yasani daga mu sai gidan marayun ,yakamata murik'e sirri dan Allah karmu bari hakan yafaru da mu,dan Allah "Aisha bazaki tab'a sanin abunda ke damuna ba " shekara sha tara ,ina fama da damuwa ,akan yarinyan nan sai gashi ,acikin kwana d'aya komai yarikice sosai wannan wani kalan abu ne "kizo muje gida mukwana meyasa kika Sauk'a a hotel ?
Ra,ayi ne kawai " dan Allah kidawo musan yadda zamuyi "babu komai bari inje in dawo zaifi zuwa tayi ,ta ,tattaro kayanta tadawo ansallami Rafi,atu babu wani abunda ke damunta " Anty "na,am ,yanzu yaron nan meye matsayin shi kenan " k'anine a gareki kuma d'an cikin ki"duk kene kika jawomun dabaki banzatar da niba da haka bai faruba "Rafi,atu kid'auki wannan a matsayin k'adddara ko babu komai hakan sai yafaru