Showing 18001 words to 21000 words out of 29328 words
dan haka banason kina tada jijiyoyin wuya kimaida komai ba komai ba aure ne tsakanin Ku yak'are zai sakeki saki uku " dan yanzu mahaifine,a gunki ..
Alhaji Musa yaji tsoro Maryam ya d'auka sukaje sukayi gwajin jini Alhamdulillah jinin baizo ,iri d'aya ba yayi farin ciki sosai amma in yatina shine yabada shawaran abokin sa ya auri Rafi,atu sai yaji abun babu dad'i
SUMSUMMA
Yau antashi babu abunda za,a dafa acikin gidan gashi yunwa kowa yakeji Sulaiman baya fita saboda ciwon dake damun shi tunda ,Haruna ya zafga mishi bulala shikenan jinya har sati ,sai yazama,ko shagon baya fita ga yawancin masu kawowa Surfe sunada garin su,shiyasa basu aiko da Surfe ba.
Yakamata musan dabara"Sadiq "Inna muyi kwad'on zogale tunda munada shi,ai Ibrahim wannan bazai ,ishemu ba bari in ciromana gidido ko tafasa mu jarraba" sai kadawo haka yafita yaciro yazauna da Sayyada suka tsinke dayawa aka dafa,sukabar na dare ..
"Kuzo kusiyo mana gari" Inna karki fara tab'a jarinki zai k'arye wannan rayuwar kuma,bamusan k'arshen taba ,hakane kuzodai kusiyo mana Allah zaiyi ,kwano d'aya aka ,siyo da kubewa sukayi tuwo mai ruwa ruwa dan susamu Wanda zasu d'umama da safe .
Kwana dayawa malam Sulaiman baiga Sulaiman ba ,abunya,dameshi tattaki yayi yazo dubashi,da k'aramin buhun shinkafa da,aka raba musu shikuma ba girki yakeyi ba kar ya lalace ,sallama yayi Sadiq ne ya amsa "Sannu da zuwa Malam yauwa kashigo" jekace a Inna nazo ,sai tace in shigo sai ,in shiga ,da sauri yagayawa Inna ,kaje kace yashigo mana,Sannu da zuwa yauwa Inna munsame Ku lafiya ya yaran!
Kowa lafiya ya gida ya d'aliban "ina mai sunana yana bacci bari ,a tasheshi,kwana biyu bana ganin shi ,shiyasa nace bari nazo na duba " sannu malam yauwa Sulaiman lafiya baka fita kasuwa ba ?"duk abunda yafaru sai da Inna tagaya mishi "yayi takaicin wannan rayuwan" amma inna lokaci yayi da za,a kai su inda za,a k'arb'a muku hakkin Ku kuhuta,kuma "hakane amma kasan komai na kud'ine " kubar mun komai ,a hannuna zan shigar da k'aran ,amma wannan bulalan Akwai guba acikin ta,kiduba "baza,a rasaba Ina Garbati? " bayanan zai dawo yau "karka damu Sulaiman zankawo maka magunguna da zai warkar da ciwon dan ba,asan Jarumi da zaman gida ba ,ga wannan ", mungode sosai Sulaiman ko gajiya bakayi ", Allah yabiyaka ,harda dubu biyar yabasu suyi cefane rayuwa kenan
Tunda Sulaiman yafara shan magunguna ,cikin ikon Allah yasamu Sauk'i abinci kuwa kullum shinkafar suke dafawa.✍
Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And Writing by Amina maaji (maman Khairat)
🅿️5️⃣8️⃣⏭️5️⃣9️⃣
Cikin ikon Allah Rafi,atu taki karban k'addaran ta yaron ko bashi nonon kirki batayi yacika yata mata zafi,zaman damaturu ya gagareshi tun suwaiba nacewa kwana ,uku ne har sai datayi sati tawuce Maiduguri gaban marik'an ta ,tadawo amma ummi Aisha tahana tagayamu Su komai dan zasuyi musu dariya
"Anty yaushe zaki tafine?" Rafi,atu zantafi gobe bakeson ganina ne?banason in bud'e idona in kalleku ,keda Abba faruq jinina bayason ganin Ku ,kokad'an .
"Ke Rafi,atu bakida hankali ne abun naki,kuma yafara zama rashin kunya a gidan marayun ne a,ka koya muku haka kome?E ye ina tambayan ki " kiyi hakuri Ummi Aisha abun ne in narufe idona yana dawomun "kisani sunyi kwouk'ari Sosai in da yanzu sunbarki a gantale kinsan ya rayuwar taki zata kasance " kisani kome suka aikata wannan ruwansu ne kuma tsakanin Su da Wanda ransu ke, hannun shine bakeba "mu,iyayene a gareku har yanzu musulunci ne zata yanke Shari,a yadda rayuwan ki,da yaron da kika Haifa bamuba duk abunda musulunci ya yanke shikenan ..
" tashi muje Suwaiba akwai ,abunda nakeso in gaya miki" toh muje,binsu tayi da kallo har suka fice daga d'akin "Suwaiba " nifa rayuwar nan dakikaga tana tajuya mana rashin marik'a mai kyau ne bamu samuba
Nafara rayuwar banza fiye da Wanda kikayi 'nasha zubar da ciki Wanda bazan iya sanin guda nawa bane,dakike ganina kaman na Allah wallahi yara uku na haifa duk nakashe ,biyun na farko wanine babban police ne yamun ciki ,lokacin natare a gidan shi,kamar dadiron shi,har nayi ciki mutane dayawa sun d'auka mijina ne wani d'an jos mun ,haifi yaro dan shiya karb'i haihuwar kwanan sa Tara na,murde kan yaron kafun ,ishaku yadawo daga aiki daman nasiyo magunguna na yara akan ,zance zazzabi ne mai zafi,yabuge shi ,shine yamutu dan tunda zaifita nakecewa yaron kaman bayajin dad'i "mutanen anguwan basusan na haihuba ,a gida ,akayi mishi wanka dan shiyamishi aka,kai yaron gidan shi na gaskiya ,mun k'ara shekara biyu muka rabu da yabani kud'i kusan dubu dari hudu ..
Na biyu kuma a nan garin ,garin na haihu ,shima duk da magungunan da nakesha sai danayi ciki nasamu yarinya ,a jeji naje na yasar da ,ita batare da kowa ya ganni ba,shima wani babban mai kud'ine yamun ciki yabani dubu dari biyar yace bayason yarinyan ,kafun ,in jefar da,ita naso inyi mata lahani Allah ya k'arb'eta toh yanzu ,banida ikon sani tana raye kobata raye, daga baya nayi tarayya da wani shima Alhaji Sadiq nasamu ciki nahaifi yarinya tafitoh da rai na jijjigata nakama cibinta daganan tamutu " kinji ko nagaya miki yara biyu nakashe kuma duk nàshiga wannan rayuwan ne,ta sanadiyan Baffan mu,dayake rikeni shiyafara lalata dani tun bana yadda in ya zarah tafita aiki zaizagayo mun ya kwanta dani yace kar,in fad'a sai ya yankani ,abinci Kuwa yace sai dai in fita in nemo nawa, bazai ciyar da gardiya ba koyaya ne,daganan natsiri bin maza har ,idona yabude nasan meye duniyan ..
"Nahadu da faruq ta hanyan banza ,sai naji inaso in yi,aure shikuma tunda mukayi,ido hudu dani yace yanasona zai aureni ban boye mishi komai ba ,yace yana sona daga k'arshe yace yafasa ,dana sashi a gaba da masifa naje gun malamina ya juyo mun da hankalin shi,amma bai tab'a kusan tata ba sai dai muyi wasanni shikadai har mukayi aure, lokacin da naje gun Baffa akan zanyi aure yayi murna dan shi ya d'aura mana aure,tundaga nan imani ya shigeni qawaye na mutanen banza, muka rabu dasu,
Toh kinji kenan ,kefa Zuwaira rayuwar ki da Sauk'i ,akan nawa dan hakkin kashe yaran da kuma bansan ,in da zan samu yarinyan dana jefar a,jeji ba abun duk yana damuna Sosai "gaskiya naki yayi k'azanta dayawa kikashe jinin ki,kinsan matsayin Wanda yayi kisa kuwa?yanzu ki aikata wannan abun har kisamu gindin zàma " kinban mamaki ,gaskiya wato marayu ,a duk in dasuke suna shan wahalan rayuwa yanzu wannan duk maraici ne yajefaki a ciki kita neman yafiyar ubangiji amma kin tafka babban kuskure "amma shawaran da zanbaki " kifara zuwa gidan marayun kiyi kwatance da jejin in har ankai musu zaki samu amma fa ,kidage da neman gafaran Allah .
"Nikam basuyi mun wannan riko ba kawai Faruq ne ya yaudare,ni ina tallen lemon tsami da goro da yamma doya da kwai yanuna mun kudi tallen mana daina shi,kudin nake bawa ba,ba Mama shikenan mukabar tallen daga nakawo kud'i zanbata dubu biyar har yamun wayo,yamun ciki dashi kadai nayi tarayya sau, biyu har nasamu ciki ,danaga asirina zaitounu nayi tafiya har na haihu ,acikin garin nakaita ,gidan marayu nazo natuba nasamu wani babban soja na aura muntara yayayi sosai kuwa yana sona ina sonshi,kinji nawa kenan
" yanzu mufara zuwa gidan marayun muyi kwatance koza,a dace gobe muje,jibi zantafi sunsha kuka sosai dan duk sai da idon su,yayi, ja Sosai sunsha kuka wato zuwan Rafi,atu ya touna asirin muta ne dayawa... ✍🏿
Maman khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣2️⃣⏭️
Ankai sammaci a
Haruna sunki ,zuwa ma,a karann ne Suka kamosu anyi zaman sirri kafun Su ,bijire suce aa da farko sunce su, babu wani sauran kudi ko dadbobi daya ke wajen su yanzu zaman kotu za,ayi
Lokacin da aka kotu sunk'i amince wa da sheidu suka fara zuwa shikenan sunce sune "yanzu abunda yake faruwa " zaku dawo da duk wani abu da kuka sani tunda kudin marayu ne bawai na banza ba,
Sun Amince zasu kawo dabbobin da yarage da shanaye banda murna babu abunda sukeyi sunyi murna gashi cikin Sauk'i zamu Samuel dukiyoyin su,wannan susayar ko karsu sayar wannan shawara suna garesu..
Babu kalan wahalan da batasha ba,kafun tasamu labarin in da baban Rukayya yake shekarun sunyi yawa "yanzu da kikazo guna maikike sonayi ne " gidan marayu da kanshi muje kawai ke na manta da rayuwar baya zaki tinamun E kayi hak'uri zaizo komai yawuce kamar ba,ayi ba
GIDAN MARAYU
Lokacin da mahaifin Rukayya yazo ,Rukayya tarasa in da zata boye kanta "ga baban ta,ankawo mata shi ,amma bad a an " Kaine Wanda. Kukayi sayayya. dashi.
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣5️⃣⏭️6️⃣6️⃣
Tun k'arfe goma Alhaji kyari ya aiko da takaddun gida dana mota a su Rukayya "nifa gaskiya Abban Mohammed bazan karb'i wannan Abun ba" Rukayya yaushe kika fara k'in k'arban shawarata ne?, a cikin halayyan ki babu rashin kunya,asalima hankalinki nagani shiyasa nanemi auren ki"kayi hak'uri .zamubi umarnin mahaifin ki,mutafi gidan dayabamu muci gaba da zama,in kinaso mukawo gwoggo ma,zamu kawota " bazan k'ara magana ba dan banason b'acin ranki kokadan ..
Ki shirya zankaiki gidan su Rafi,atu maryam ma ,zataje shikenan .sunshirya Sosai duk Kansu Ummi Aisha ce tatashi tabar musu wajen"Rafi,atu banason kisaka kanki, a cikin damuwa "Rukayya ashe dai kema Rukayya yar uwata ce Ummi Aisha ,itace mahaifiyar ki" E wallahi "Maryam Allah kema ya bayyana iyayen ki," amma bata,irin hanyan da nawa, iyayen sukabi ba,"kin manta iyayena wuta yakama dasu ne?
Ummi Aisha ne tashigo "inason kunutsu kuji mezan gayamuku" mu,iyayene agareku koyaya ne ,ta hanyar da muka sameku shine abun dubawa amma ,karkuga laifin mu yana cikin k'addaran mu,kinga yadda rayuwan ta,watse damu dani da Suwaiba uwarmu d'aya ubanmu d'aya kuduba hukunci na Allah sannan mutum d'aya ne yayi rayuwa damu dukkan mu,uku..
"Amma Ummi Aisha " Babana d'azu yakawo mana kyautan takaddun gida da key d'in mota sannan zai maidamu karatu"babu abunda bazaiyi ba dan tundama ,mai rufin asiri ne Allah yarufa ,asiri nasiha tayi musu duk da yanzu bamuda daraja,a idon Ku"kiyi hak'uri Ummi Aisha in sha Allahu komai yawuce Allah yarufa asiri ..
Wunin ranan sunyishi ne a cikin Neman mafita,har Abba faruq yasa baki, kuyi hak'uri da duk hukuncin da addini ya tanadar ,dashi zamuyi amfani dan haka kumanta da komai yanzu daga gun malamai nake, ke Rafi,atu bazaki tab'a cin gadona ba haka yaron da kika Haifa a matsayin k'aninki ko yaro shima bazai tab'a cin gadona ba "dan haka gidaje na guda uku nabaki shi halak malak ,yaron nan ,shima nabashi, gida guda uku ,nahada muku da gona guda d'aya d'aya gacen kudi million d'aya,d'aya kurik'e" kinada zab'i zaki zauna a gidan nan kowani waje duk ra,ayin kine "amma kisani zaman ki,a nañ shine rufin asirin ki,ga takaddun kirik'e .
Ficewa yayi tunda yafara magana babu Wanda ya,d'aga ya kalle shi duk jikinsu yayi sanyi" Maryam Rukayya "yanzu shikenan" nifa daza,abar ni gun mama salamatu zan,koma da zama..
aa Rafi,atu "nasan Abba faruq yafiki shiga damuwa akan abunnan dan haka, yazame mana dole mukula da Mama salamatu ,amma batun komawa gidan marayu kam babu kisani babu ,in dazakije hak'uri zakiyi kimanta da komai naki kenan k'addaran
Har k'arfe biyar duk suka watse ,ko fita batayi yaron ma,ko nonon kirki baya samu yasha sai anyi da gaske
SUMSUMA
Rayuwar su Inna yafara cenzawa daga tsanani Zuwa Farin cikin dan dasu Haruna suka kawo shanaye da tumaki,da awaki Harda kaza, atake aka rabamusu gado ,sai dai abunda basu saniba tun,kafun su Haruna su,iso sunsa an d'auki shanu d'aya da tumaki d'aya an boye kotu tarabawa kowa gadon shi,amma Sayyada har Yau tana aikin ta,na wanke wanke da shara " Garbati yazama mai bada magani cikin ikon Allah anasamun waraka musamman in jifa akayi maka kyauta yake samu dayawa ga kud'in magungunan babu yawa.
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣3️⃣⏭️6️⃣4️⃣
______________Wannan Alhaji kyari ne yana bada taimakon duk abunda yashafi marayu kowa ya sansa "kai mai yakaika aikata haka " gaskiya ne nace mata karta yadda Tahaihu ina tarayayya da ita ina bata magunguna ashe batasha shi ne nace kota haihu karta kuskura takawo mun yarinyan..
Wannan itace yarinyan da kuka Haifa gashi ,hartayi aure gacen mijinta "kuyi hak'uri dan Allah nakarb'i yarinyan a matsayin nine ubanta tunda duk dabarata Allah bai kasheta ba" Ummi Aisha kune kuka maidani marainiya Ku,kayasar dani a jeji kuka cutar da rayuwata bakomai ..
Bata k'ara cewa komai ba tawuce in da mijinta yake zaune. rubutu sukayi dayawa tare da sa hannu acikin kowani takadda da,aka basu
Alhaji kyari yayi kukan nadama Sosai shida Ummi Aisha sannan anyi musu kashedi da kuma gargad'i duk abunda yasamu Rukayya zasu d'auki mataki Sosai akañ hakan kamar yadda yasaba musu kyauta haka yamusu kyautan dubu dari asiyi sabulu,duk sunshiga mota Rukayya kama hannun mijinta tayi,"kazo mutafi "kiyi hak'uri muyi musu sallama,iyaye sunfi gaban wasa,samunki ta wani hanya ba hujja bane ki,kiyimusu biyayya ,suma k'addaran suce tazo da haka ..
" Allah yakiyaye hanya"kuzo in sauk'eku a gidan inga gidan naku ,k'annen ki zasu dinga Kai miki ziyara ke y'ace kamar kowa kekuma yar babban gida ne kisani inada dangi dayawa zannunaki ,a dangina "karkisa komai a ranki,.
Shiga motar sukayi badai rai yasoba" kai meye sunan ka, ?"Sunana Nura sannu sirikina babu wata matsala ko?E babu komai kana aiki ne?E ina aiki a government day matakin karatunka HND ?kanason komawa karatu ne kodai a sama maka wani aikin E zankoma amma ba yanzu ba "saboda me ? Abubuwan ne sai a hankali " zanbiya maka kud'i kayi karatu in kagama sai in samamaka wani aikin aikin koyarwa akwai hawala..
Duk Rukayya tanajin su shiru,tayi"mamana fa?Secondary kawai nayi toh kefa kina sha,awar karatun ne kodai sana,a zakiyi "zankoma karatu " kizab'i makarantan dakike so za, a nemamiki..
Har suka ,iso gidan har ciki yashiga yayi Farin ciki Sosai dan gidan babu Abun kushewa ,a talaka kam "nakane gidan kodai haya ne ?" Nawa ne "zanbaku gida gobe za,a kawo muku takaddun gidan ,naka kuma kuna,iya saka haya, aciki " nabaku kubiyu bance mutum d'aya nabawa ba.
dukkan Ku nabaku dazai tafi yamusu kyauta dayawa yatafi,ko fara,a batayi "haba Rukayya saunawa zangaya miki ba,a fishi da iyaye wannan ,abunda sukayi tsakanin su,da Wanda ya halicce sune kuma zai yafe musu" nifa banyi fishiba..
Rayuwan ne yakeban tsoro wani Abun mamaki,Rafi,atu ta auri baban ta ,nikuma yayar mamanta,ita ta haifeni zan shiga rud'ani dayawa "kibar tinawa Allah ne ya halicce ki sannan yabarki a duniya kebake ,tinanin wataran kiyiwa Allah laifi ki rok'eshi yakuma yafemiki..
Abba Faruq yadawo duka ,yatarasu yayi yagaya musu wasu maganganu" ke Rafi,atu kiyafemun laifi guda biyu masu muni dana aikata a gareki,na kota,ina inada laifi banason in bude ido in kalleki,kinga mahaifiyar ki,itama ba,ason ranta abubuwan nan sukafaru ba,babu yadda zakiyi sai dai kiyi hak'uri,sakine nasakeki zamuje gun malamai ,inji ya matsayin yaron ki,agareni,duk hujjan da sukabani dashi zamuyi amfani,dan gina daman basusan na aureki ba zan nunaki ,a matsayin ya,rta kiyi hak'uri "Suwaiba kekuma kince gobe zaki,tafi toh Allah yakiyaye hanya.
Kinga, ikon Allah ko sai gashi Rukayya yar Aisha ne gashi qawar Rafi,atu ,toh mugodewa Allah kawai shine sannan murok'i ya yafemana zaifi.
" Wani Rukayyan kuke nufi"yan ukun ki,nina haifeta na jefar da,ita a jeji,wato ana kiran maraya basai Wanda yarasa iyayen shine marayaba,kiduba a she mu yan uwane ,najini "duk murufawa juna asiri zaifi kawai ,kuka maicin rai Rafi,atu takeyi har mama salamatu tashigo ta wanke idonta.
Rafi,atu banason kinasa kanki damuwa ,yanacikin k'addaranki ,baki isa kijuyaba kigodewa Allah kekinga iyayen nakima wasu basugan suba har Yau sunrasu
Washe gari Suwaiba tawuce garinta bayan goma ta,arzikin da Abba Faruq yayi mata,duk duniya Rafi,atu tafison mama salamatu,akan kowa..
SUMSUMMA
Gidan su sadiya wahala tananan ,cikin ikon Allah Sulaiman yana taimaka musu da dari biyu uku ,sun shak'u da Sayyada,Sosai dan yanzu Sadiya itama wanke wanke takeyi a makwabtan gidan Hajiya Zulai ,sai dai aikin su ya babbanta ,da Sadiya wanke ,wanke,da shara da,wanki gashi tana tafiya da abinci in angama susàmu suci..
Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 6️⃣6️⃣⏭️6️⃣7️⃣
"Garbati inaso kaji tsoron Allah a aikin ka ban yadda kayiwa wata mace magani ba koda hakan zaisa subaka duk abunda suka mallaka ne karka tsananta kud'in magani ko kayanka duk abunda aka baka ka,karba zaifimaka kaji ko..
Toh Inna duk yadda kikace hakan za,ayi babu komai daman bana yanka kud'in magani bakowa bane yasan ina bada magani " ga wannan dubu ashirin ne kad'au goma kabawa Ibrahim goma mungode Hajiya Zulai ne tayi sallama na,am sannu da zuwa Hajiya "yauwa Inna kekad'ai ne?nida Garbati ne yayan Sayyada .
A she kunsamu ,an k'arb'a muku hakkin ku E kibari kawai.
Natayaku murna Sosai gaskiya haka a,keso Allah ya kyauta Amin " nazo gun mai bada maganin nan nagidan ku,ayya garbati kike nufi bari in kirawo miki shi yanzu "koda Inna ta,kirashi tsugunawa yayi " gani Inna ,anzo gunkane ,tashi tayi tatafi daga gun "akwai wani k'anina yana yawan shaye shaye ga sata ance kanabawa mutane magani suna dainawa E zanbaki in sha Allahu kece uwar d'akin Sayyada E nice toh yayi had'a mata magungunan yayi tare da kwatanta musu yadda za,ayi dubu biyu tabashi sallama tayiwa Inna tawuce" Inna gashi tabani dubu biyu bari na,siyo mana abunda zamu dafa "yana fita bai jimaba yadawo da cefane dayawa ,a dafa shizai fita.
K'arfe goma na safe Alhaji kyari ya iso k'ofar gidan su Rukayya ,Sallama yayi ,a ka amsa Malam Nura ne yafito " sannu da zuwa Baba Bisimillah bayan yazauna "jiya na aiko sako yazo ne?E yazo mungode Allah yarufa asiri kuyi hak'uri da yadda ke Rukayya kika tsinci kanki sharrin shed'an ne in sha Allahu jikina yabar aikata sab'on Allah " bakida gadona Rukayya koda yau ne narasu zanbaki duk wani Abun da zakiji dad'i shine nakeso kikoma makaranta in zaki ,iya "zan ,iya Baba toh gobe zankawo miki ki tabbata komai naki yana kusa kibani toh shiga d'akin tayi tadauko ta kaddun nata ,mungode.gobe k'annen kizasuzo dan yarana biyu ne mace dana miji Allah yakaimu amin banason kitina da abunda zai sakaki yin kuka kinji " kinsha wahalan rayuwa sama da shekara goma dan haka ki kwantar da hankakin ki zaifi "babu komai baba Sirikina ina iyayen ka suke? Sunkuyar da kanshi yayi iyayena " banida shi nima tsinta ,ta akayi bansan yanawa iyayen sukeba shine naje neman auren Rukayya tunda asalin mu d'aya toh Allah yaraya sai hak'uri gaskiya