Showing 12001 words to 15000 words out of 29328 words
bari ince su,shigo..
Sannun Ku da zuwa Sulaiman gwarzo Kaine kana gida kenan E kushiga mana, toh wucewa yayi gaba suka biyo shi,wani kalle kalle su Haruna sukeyi "sannun Ku dazuwa yaya yauwa ya hak'urin mu da godiya sai da mukazo mukejin rasuwan K'aramin yaron naki Ayya Allah yajij'an shi" Amin
Munzo ne muyi muku gargad'i "muddin kunaso kukasance a cikin rayayyu toh kufita daga maganan shanaye da kuma tumaki,dan kodazaku mutu bazamu bakuba ga dubu Dari biyu kusani toh daga yanzu bakwa binmu komai dan dukiyar Ku ne muka kawo muku..
Haba Baffa taya munada dukiya mai yawa, ace kuce kubamuda komai a gareku muda mukeda dukiya mai tarin yawa" muddin kuka zalince mu wallahi kudin mu bazaku tab'a cin dukiyan mu cikin kwanciyan hankali ba kusani..
"Yanzu Sulaiman mukake gayawa haka saboda rashin kunya " kuyi hak'uri yaro ne"haka yaje kwalji yayi mana rashin kunya ,bazamu lamunta ba,jefa musu kud'in sukayi suka fice daga gidan ,kuka Sosai Inna tayi saboda takaici babu komai duniya ce ..
Rukayya yanaga kinyi shiru "kibari maryam wato malam Nura yaban tausayi kinji meya gayamun E " ke ai kindace tunda kinsamu maraya d'an uwanki "Nifa wannan mutumin a kaddara zan aure shi bawai a soba"gashi ba d'igon sonshi a raina", kedai kiyi hak'uri duniya ce ,, ki aure shi kiyi niyan shiganki da Alkairi ne ..
Toh Rukayya Nagode shiyasa a rayuwata bazan tab'a mantawa da kuba har in mutu kuna raina yanzu saura wata d'aya bikin ko E saura wata d'aya amma mufa bazamu gayyaci kowa ba koda qawayen mu na makaranta ne, kawai muyi auren mu Allah yasa Albarka acikin auren Amin" mutambaya muje muduba Rafi,atu gobe kinga jibima zatazo muk'arisa sauran kwanakin....✍🏿
Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣0️⃣⏭️4️⃣1️⃣
"Inna toh meyasa kikayi shiru ne?banida tabbaci kaduba,mahaifinka ,a zaure a katsinci gawan shi, wannan abu yabani mamaki shikuma Kakanka bayan yace mugudu daga kwalji kenan aka ,kasheshi ,ina yawan mafarki a kan su Haruna" ai kuwa dukiyan mu sai tazame musu tamkar guba a garesu tunda wannan shine halinsu..
Bari ,in fita zanje shago acewa Garbati yasame ni,in yadawo toh Sulaiman Allah yabarmun kai Amín Inna bayan tafiyan Sulaiman sai ga Garbati"Sulaiman yace kaje yanzu "E toh yadai ce kasameshi " ga wannan d'ari biyar d'in nayi wanki ne a wani mutum yabani d'ari bakwai "toh Allah yayi Albarka Amín kasiyo mana fulawa muyi d'an wake toh Inna yana dawowa yawuce kiran Sulaiman kayan miya yasiya musu da shin kafa,yakawo musu da kudin dayake tarawa d'ari uku ukun daré nayi wajen k'arfe biyu b'arayi suka shiga cikin gidan kud'in da Haruna ya kawo musu shi suka biyo basu tab'a kowa ba.
Sai wannan kud'in dan ma, anzari dubu saba'in acikin kud'in Allah ya kyauta su Haruna ne suka turosu susace kud'in gashi duk idon su arufe da bak'in abu bayan tafiyab sune duk sukatashi,daga bacci kowa kuka yaketayi .
" yanzu Inna Shikenan sunsace mana kud'in mu ?Sayyada kenan suntafi da hakkin marayu Allah zai tarwatsa niyar su.Garbati "Inna kiyi hakuri yadda kuka nunamun gata nima zanbaku kulawa ta musamman wannan kud'in zasu dawo sukawo su,ajiye shi sannan nayi muku Alkawari bazasu k'ara zuwa in da kukeba zan rataya wani abu abakin k'ofa badai makiyi ba .
Garbati taya kenan " Babana shine mai magani a garin mu ,nikuma nine d'anshi na miji,yakoyamun aiki dayawa nace bazan yiba ne amma yanzu zanyi kodan in bawa wasu gudumawa daga cin zarafin su, akwai wani leda da bana sincewa a cikin kayana yau zan since tun lokacin da mahaifina zai rasu yamik'amun lokacin nashiga gunsa in gaishe shi,yace in duba mishi na duba babu kowa shine yabani yayimun bayani "in har karik'e wannan dashima zakaci abinci toh yau zanfara a kan su Haruna tashi yayi yafice yaciro tunfafiya da majanfari yadawo wuni yayi a d'aki kafun yafitoh .
Inna yau zasu dawo da kud'in sannan a cikin zaure zasubari kar murufe k'ofar dai dai murufe kad'an sannan zansa wannan munafiki ko, maye bazai tab'a kusantoh k'ofar gidan ba..
Daré nayi wajen k'arfe biyu sukaji surutu " mu,ajiye a nan mutafi,aa mushiga ciki kai Haruna kaine kadage musace kud'in gashi yazame mana masifa haka suka ajiye kud'in suka tafi "Inna yanzu na gaskata ka, Garbati kaji har da Haruna ko, Sulaiman hakane kam mungode Garbati " kudaina godiya kunji ni banida uwar data wuce Inna .
Duk wani kaya da Rafi,atu zatayi amfani da shi duk ta,tattara tatafi da shi wasune tabari dan daman a cikin gidan zata zauna,a lokacin da taje su Maryam sunyi Farin ciki Sosai babu Wanda yake shirya amare sai mama salamatu ,a cikin kud'in ta,take siyamusu wani ,Abu tabasu suci ko susha da yamma kowa yazo Malam Nura da Alhaji Musa da Abba Faruq "Rafi,atu yanzu mekukeso in zakuyi ne sai a baku kud'in kuma nawa ne zai ,ishe Ku? duk yadda kabayar kawai yayi zanbawa Mama Salamatu kudi masu yawa yabata tare da sark'a guda uku kowa guda daya tayi godiya mazaje guda uku suna taka rawan gani Sosai akan lamarin auren kowa yana, iya kacin bakin iyawar shi..
Ummi Aisha "Abba Faruq nahad'a kayan kaduba in akwai abunda bai yiba sai in je in cenza ko" basai na ganiba hakan mayayi "niwai ana murna in mutum zaiyi aure amma daga kai har Rafi,atu duk jikinku a mace komeye dalili ban saniba?
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣2️⃣⏭️4️⃣3️⃣
Nima bansani ba "dan Allah Ku kwantar da hankalin Ku," bari in wuce in kwanta zaifimun dan kaina ciwo yakeyi .
Ina rasa wani irin rayuwa Yad'aurawa kansa tinani tatayi Sosai akan lamarin
Hankalin su Rafi,atu a kwance yake babu wani fargaba dan kowaye yasan matsayin shi, suna zaune Rafi,atu dan Allah karku manta da zumuncin dake tsakanin mu"haba Rafi,atu ya zamu manta da mutane irin Ku ,masu halacci ,ai munzama uwa d'aya uba d'aya .
Sayyada kindawo kenan E Inna nadawo tace in gaishe ki,ayya ina amsawa kicire kayan ki kikarb,omun surfe toh Inna kinsan karmu cezamu kwantar da hankalin mu,mu kwanta muyi bacci mu,manta da hanlin,damuka tsinci kanmu Ibrahim sai ganin shi mukayi da wani yaro jikinshi duk afashe "Ibrahim yadai Inna dan Allah wannan Almajiri ne kiduba bayanshi yadda malamin yayi wa yaron nan duka duba bayan Ibrahim yayi" sannu yaro inane garin Ku? gamdu Ina iyayen ka ? Sunrasu inagun k'anin Babana ne.
Ikon Allah sharri akayimun wai nad'auki d'ari biyu shine yadakeni ga yunwa danakeji ,bari azuba maka abinci kaci kaji ko
Kwanan sa uku kafun Inna tace katashi muje gun malamin naku"kiyi hak'uri ,nibazan koma makaranta ba katashi muje kawai shikenan muje kawai
Malamin su,yace bazai karbi yaron ba yabar mishi makarantan shi,juyowa sukayi Inna tace zata rik'eshi Allah yabashi ,hak'uri damu Amin
A Yau ne akayi gangamin daura auren maryam Rukayya da kuma Rafi,atu shugaban gidan marayu sunyi rawan gani wajen farantawa marayu rai sunyi iyakar abunda zasuyi dare nayi kowa aka kaishi gidan shi babu wani hidima ,Sosai
B'angare Rafi,atu yahad'u Sosai dai dai talaka ummi Aisha tad'auketa tamkar k'anwarta kwana bakwai tabashi yaci amarcin sa
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣4️⃣⏭️4️⃣5️⃣
GIDAN Alhaji Musa
Maryam tunda ,aka kaita bata tab'a koda fitoh wa b'angaren uwar gidan saba Itama Hajiya Rashida batabi takanta ba,hidimar gabanta takeyi shikuma bai kawota su gaisa da uwar gidan shiba
"Rashida " zankawo miki Maryam kugaisa "bana buqata girman ka yazube a idona karasa mawaye zaka auromun sai Mara galihu ko? Toh kasani masifa yanzu kafaragani kaji dakyau " ina gargad'inki karki kuskura,kice zaki tab'amun mata nagaya miki dakikace Zata had'u dake dukazaki yimata ne?nasan gidan marayu kaje kanemi aure wayasani ma ko y'ar gaba da fatiha"koma meye ne babu ruwan ki ..
Datakaici yayi mishi yawa Barin gidan yayi kawai tun Maryam na jiranshi hartayi bacci kosanin yadawo batayi ba sai tashin ta dazaiyi tashirya suje gun Rashida,hijabi tasa Sannu Anty "niba Antyn kibane kiji da kyau yayar kice Wanda kuka had'a maza tare kinga Kuwa yanzu akafara
Tunda maryam tasauk'ar da kanta k'asa shikenan,bata k'ara Allah yabasu zaman lafiya " amarya zanshige sai da safe Allah yakaimu Maryam ta kwanbace dabata zoba saboda walak'ancin da tayi mata Allah karka jarrabeni da gidan miji kuma Allah yarufa asiri .
Rukayya shiru kakejin ta malam Nura yana bata kulawa na musamman batada damuwa tunda batada kishiya
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🅿️4️⃣6️⃣⏭️4️⃣7️⃣
Gidan su Sulaiman yazama gidan marayu sau tari su Haruna suna Zuwa amma sai gidan yazame musu duk ruwa acikin gidan ko gida d'aya babu a wajen duk bayan sati haka zasuyi har suka hak'ura da zuwa "Garbati naga halama,kaman kanason taimakawa mutane duk da shekarun ka goma sha biyar sai nake ganin shekarun yayi kad'an
" Inna bazan tab'a bada taimako ba sai da izinin ki dan nima nagajeshi ne tawaje mai daraja ,dangin yayena babu Wanda yatab'a koda nemana sunbarni koda zanzama b'arawo basu damuba nafita daga makarantan malam sannan kinsamamun wani makarantan dazan dingayi ina dawowa kingama mun komai jinake tamkar mahaifiya ta zanyi biyayya a gareki .
Shikenan Garbati Allah yadafa mana yanzu shi yaron yayi amai tunda kace jinin yashiga cikinsa in har yawarke mukaishi gidan su tunda banisa bane dashi Allah yayi jagora Amin
Rafi,atu tafara sakin jikinta Sosai a gidan dan Ummi Aisha batayi taron auren ba suna zaune Hajiya mabaruka tashigo kune E nakira wayarki tak'i shiga sau d'aya tashiga ba,a d'auka ba Eh nafitoh nabar wayan ne..
_______kishigo mana samun gutayi tazauna Rafi,atu ne ta gaishe ta,ta amsa ya gida lafiya sannun ku, tashi Rafi,atu tayi daga gun dan tabarsu su huta ko akwai abunda zasuce gun Abban faruq tayi "ya dai banajin dad'ine sai in dinga jin amai jikina sai ya mutu " kodai zamuje Asibiti ne "aa kabani magani in sha bazaki sha maganiba sai angano meye ne matsalan ..
Ikon Allah
Kaban magani kawai!!
" ke Rafi,atu banason gardama kibi abunda nace jeki saka hijabi ki,kiramun Aisha ,Sallama tayi ",Anty ana kiranki toh ganinan zuwa ,ina zuwa Mabaruka
Samun shi tayi a tsaye " lafiya Kuwa? E Rafi,atu ne takejin zazzabi da kasala shine nace bari muje Asibiti ita kuma tadage sai tasha magani"kabari muje gobe zaifi "kishirya muje yanzu " Mabaruka tazo kartaga kaman wani abune tata yawo da mu.
Banida lokacin ta kishirya kisan maganan da zakiyi mata in kuma tafiya zatayi qawata bari muje Asibiti mudawo zamuje dubiya ,sai kundawo Rafi,atu ne tafara fita kafun sauran
Asibitin kud'i suka Nufa anja jininta antafi d'akin gwaji dashi minti ashirin yayi yawa ankawo fuskan Wanda yadawo da fara,a Congratulations ,tana d'auke da ciki na sati uku Allah yaraba lafiya wani kalan murna da Ummi Aisha tayi har tafi Abba Faruq kud'i yabawa Wanda yakawo mishi labarin dayawa yata rabamusu kud'i aka bata magani nazazzabi suka dawo gida "tun lokacin da ,akace Tanada ciki zuciyanta ya tsinke kome hakan yake nufi ..
Ummi Aisha taboye murnan ta sai da Mabaruka tatafi kafun Abba Faruq yarasa wani kalan murna zaiyi tundaga nan yakira Alhaji musa
" katayani da murna Rafi,atu cikine da ,ita na sati uku "daman nagaya maka cewa tunda ance matsalan daga gun Aisha ne zaka haihu baka yadda bane " yanzu gashinan yasu Maryam tana lafiya yanzu nasan nayi aure dan yarinyan nan tafaranta mun fiye da tinanin ka "Rashida ta uzura mata tadameta na gyara gidana gobe zamu tattara mukoma zaifi..
" dan bazai,iyu sutashi a cikin wahala ba suzo su riski wata wahalan ba",abunda zai baka mamaki har gorin asali takeyi mata"kagani ba shikenan kasanar da ita Rafi,atu batajin dad'i ..
GIDAN MARAYU
Ankawo yara guda biyu daga wani gari k'auyen Nguru yan biyu ne ,iyayen su ,sundade da rasuwa sunashan wahala farare ne amma hawala yazame musu kaman shine abincin su matar babansu ta,uzura musu yanzuma satoh su akayi dan su,huta yarane y'an shekara, takwas babu ,abunda basu iyaba dan wahala komai sun iyashi Anyi cike,cike anbasu duk abunda ya sauwak'a "karku maidamu gun ya kaltum kashemu zatayi " kuyi shiru kundawo bazamu k'ara kaiku wani waje ba nan ne gidan Ku.
Take aka nemi Wanda zata wanke musu Kansu sai kace sunyi shekara basuyi kitso ba kannan duk ya dunkule a waje d'aya har k'uraje ne akan Hassana Abun tausayi anwanke Anyi kitso sai kyau d'in yaran yafutoh ..
Gidan marayu yatara mutane dayawa ,a cikin ta,dan babu kalan yaran da babu aciki amma Alhamdulillah suna yawan samun kyauta daga wajaje da dama dan Governor shima bai barsu a bayaba yana,iyakar iyawan shi wajen kyauta,tamusu Allah ya kyauta
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣8️⃣⏭️4️⃣9️⃣
Ibrahim ya warke an maidashi gidan su amma anyi rashin sa,a Wanda tarik'eshi tace itama takanta takeyi bazatasha wahala da d'an wani ba sai dai amayar dashi makarantan a cikin y'an gidan babu Wanda yayi magana gun k'anin babanshi sukaje "yace suyi hak'uri sukoma daman duk Wanda zaizama wani abu dole sai yasha wahala kafun
Abun yabawa Inna mamaki duniya tazama wani kala haka yanzu da,ace bana raye haka za,a rabamun yara dan nasan babu Wanda zai karb'esu mota suka hau suka dawo Damaturu tare da mamaki duniya tazama wani kala kowa kanshi yasani ..
ALHAJI MUSA
Sun tattare kayan tsaf ,da gangan yatura Rashida gidan su yace taje wuni da dare zaizo ya d'auketa murna takeyi batasan dabara yayi mataba ita kuma ta d'auka tambayan shi datayi ne yara ya nemo, aka kwashe kayan tsaf gidan madai daici ne ko,ita Maryam tayaba da gidan tayi Farin ciki tarabu da masifan wannan matar.
Da safe tashirya Alhaji Musa yakaita gidan Rafi,atu " Rukayya tana hanya haka suka had'u sukasha hira dan Rukayya itama tanada ciki Maryam nekam shiru"kunji dadi ,kemafa Allah bai manta dakeba zaki samu In sha Allah
Kice zamuje muga sabon gida Sosai"har gori takemun tana ganin in yafita haka zata shigo tayimun tas ranan tanacikin cimun mutunci har yashigo bata ganshi ba yadad'e yana tsaye bata ganshiba " kin huta yanzu kam sai dasukayi sallah Isha,i kafun aka zo d'aukan su
Kirane ya shigo wayan Abba Faruq bacci yakeyi ganin Aminin shine ke kira"Albishir goro an dace ,tayi aure ta auri wani soja suna zanfara da zama yanzu saura number ta zamu samu kayi mana kwok'arin haka pls babu komai nagode sai da safe"waye kuke nema ne ?wata y'ar uwarmu ce tab'ata ansame ta Allah sarki ..
Shiyasa naga Murna akan fuskan,ka kafun kacenza "kiyi Hak'uri ina sonki Sosai ,kinsan in mutum yana cikin damuwa daman haka rayuwan take
Washe gari ko tawajen karyawa zakagane Abba Faruq yana cikin farin, ciki Sosai " Aisha yaudai farin ciki nakeyi Wanda nake nema ansameta wannan y'ar uwar tawa
"Abu yayi kyau Sosai kullum a cikin tattalin cikin nan yakeyi yana batuk'ar Ummi Aisha tanason cikin bata barin tayi wani,aiki mai wahalan gaske
Ciki yakai wata shida zakace Yau zata haihu dan girman shi
RUKAYYA
Kibari zan k'arisa aikin bari kawai nayi in nayi wazai tayani gobe hakane kam bari na d'aura mana abinci kawai in badan mazajen su Rafi,atu sunfi Malam Nura ba da sai ince tafisu dacewa ..
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️5️⃣0️⃣⏭️5️⃣1️⃣
Gaskiya Rukayya tayi sa,ar miji ga tausayi ga bada,a kulawa a mutum "Rukayya Inbadan Gwoggo na batada lafiya ba da kinga kulawa ta musamman " a hakan matana sona kaga nayi dace Sosai kuwa Allah yarabaki da cikin nan lafiya Amin..
Duk sati gidaje guda uku suna kaiwa mama Salamatu ,abinci, suje suwuni duk Jumma,a itama tunda tagansu da ciki tafara tanadin dazatayi abubuwan da za,a nema mama Salamatu ,ta rik'e yara da yawa amma y'an uku daban suke bata tab'a haihuwa ba batasan dad'in yaro ba sai na gidan marayu ga jikinta baya nuna shekarun ta jikinta a d'eme yake..
Kirane yashigo wayar Ummi Aisha "Mabaruka yakike lafiya " kewata magana naji da gaskene wai mijinki ya k'ara aure "waya gaya miki? Hajiya Safara,u ce tagayamun " E yak'ara wani abune ?kardai kice yarinyan dana gani itace E mana itace"amma Aisha kincika wawuya yanzu kishiyar ne harkika sakemata haka gaskiya kinban haushe"yanzu yakikeso inyi in har nad'aga hankalina ma duk bazaisa na gyaraba ko nahana nibanyi taro ba shiyasa ..
Toh meyasa kika b'oyemun "yace bayason taro shiyasa kikaga ban gayyaci kowa ba,kinban haushi gaskiya " yarinya kaman ta,asirce ki duk masifan ki,kinyi shiru gaskiya abun bai yiba ,surutu Mara,ma,ana tatayi har takashe wayar ..
ALHAJI MUSA
Maryam inaso kishirya in sauk'eki a gidan mu",a shirye nake bari na d'auko mayafina kawai mutafi zaifi "wuni zamuyi kodai badadewa zamuyi ba?" Sai dare zan d'auko ki toh kabari gobe kakaini ,kasan ba,azuwa gidan surukai babu komai zanyi abinci gobe toh duk yadda kikace "kewa yagaya miki ba,a zuwa gidan surukai empty Mama Salamatu ne tagaya mun " kullum ina godewa mama Salamatu saboda tabaku tarbiya mai kyau mai tsafta sai nadawo kirufe k'ofa tunda babu Wanda zaizo miki toh ..
Adawo lafiya Allah yasa Amin har bakin k'ofa tarakashi yanason maryam yayi aure dayawa duk sunfita amma maryam mutuwa ne zairaba Su badai mutum ba tunda yagane duk sharrin Rashida ne da magoya bayanta..
SUMSUMMA
Garbati da Ibrahim sunzama y'an gida dan Ibrahim yacewa Inna zai dinga yimata tallen kayan biya in tad'aura haka kuwa akayi yafara talle cikin ikon Allah yana d'auka zai siyar yadawo dan kayan babu wani tsada araha ne dashi "Inna muda muke cikin talauci har muka rik'e muta ne guda biyu " Sayyada amfison ka yi,abun kirki koda bayan ranka kaima baza,a rasa Wanda zai dubeka ya rike maka naka ba hakane kam Allah yayi mana jagora Amin ..
Amma banji dad'iba dakuka mayar da Ibrahim garunsu sukak'i karb'an shi duniya ce zata koya musu hankali Sosai makuwa badai maraya sukayiwa hakaba duniya tab'aci dangi suta gudun yan uwansu yara k'anana Su lalace babu wahalan da bansha ba wataran kwana mukeyi sai gidido ne a cikin mu wataran k'anzo kullum ina godewa Allah ..
Hajiya Zulai jiya takawo mun wasu kaya Harda hijabi guda uku,in kinje kicemata mungode wata mata ta aiko nima zanje da kaina banason in bar gidan babu mutum tunda marfin k'ofarmu barufuwa takeyi ba.hakane kam tunda Sulaiman yananan sai k'arfe goma yake fita zamu,iya zuwa kafun yafita gobe zai muje Allah yakaimu Amin .
ALHAJI FARUQ
Tunda cikin Rafu,atu ya shiga wata takwas wani tattali yakeyi mata Ummi Aisha ma bai yadda da itaba haka in yatafi aiki hankalin shi yana gida wayarshi ce tayi ringing Alhaji Musa ne kekira "natura maka number Suwaiba kaduba kakira yaukan nahuta da