Showing 3001 words to 6000 words out of 29328 words

Chapter 2 - GIDAN MARAYU complete by Maman khairat.txt

31 May 2024

8424

shi yasanar da shi"Janbo abun da nakeso da kai ka gudu gobe ko jibi kasiyar da shanun ka guda uku da tumaki biyar, ka had'a kud'in katafi wani gari sai ,in abun ya lafa kadawo kaji "zantafi jibi gobe zanyi duk yadda kace ,Washe gari duk a,kasiyar da abunda suka lissafa,Aisha har gida taje dan yin bankwana da mahaifiyar ta da dare suka tattara suka gudu Inna Zainab tasha kuka gashi Janbo ta haifa ,shi kadai.


Dare nayi sukaje sunmayar Janbo yananan Bubare ne yayi dabara kaman mutane ,suka hau jibga a she ciyawa ne ,ba komai ba jin bugun yayi yawa Bubare yazo " kai meye haka wato kune ko har da kai yayan Aisha Washe gari sukayi shawara ,a kan su kawar da Bubare shikuwa yakirasu yace "Janbo yabar dukiyan shi kurike mishi Amana ,a daren suka murd'e mishi gaban shi ,suka kashe shi Washe gari sai gawan shi ,aka gani sunkashe mahaifin su da kan su.




``` wasan yanzu aka fara kudai kubiyo ni kusha karatu sai mun had'u a paid group ```


Maman Khairat ce
[25/05, 07:34] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️9️⃣⏭️1️⃣0️⃣




Mutuwan Bubare yabawa ,kowa mamaki mutuwa babu rashin lafiya ,salji da Haruna kodamun su mutuwan bai yiba ,haka aka gama zaman makoki,lokacin da Janbo yasamu labarin rasuwan mahaifin shi ranshi yab'aci sosai dan sai da,akayi sadakan bakwai kafun yasani ,zuwa sukayi da Aisha sukayi kwana goma sukajuya da tumaki guda shida,nacikin garken sa


Inna Zainab tanashan wahala agun su Haruna, sutayi mata habaice,habaice ko kulasu batayi.




Sundade su Janbo basuzoba, yayi musu wata bukka,daga baya yasiya musu fili ya gina musu ,a haka har tahaifi Sulaiman da Sadiq sai data dade tahaifi Sayyada mai sunan Inna Zainab Sulaiman mai sunan Bubare Sadiq mai sunan Bulama Saleh Janbo shanaye yake kaiwa Barno da gombe ,bai ragesu da komai ba babu abunda basaci har yasaka Sulaiman da Sadiq makaranta.




"Aisha yakamata kaje kaduba Inna kaga ita kadai ne" zanje gobe in dubata washe gari da safe yatashi ya shirya yawuce yasamu Inna Zainab babu lafiya ga babu wanda zai kula da,ita haka ya d'auketa yakaita Asibiti a ranan ta amsa kiran ubangiji,Janbo yayi kukan rashin Innan shi haka yadaure "ko kallon arziki babu Wanda yakeyi mishi har akayi sadakan bakwai mutane suka watse.


Lokacin da akayi arba,in yabuk'aci zai kwashe tumaki da shanayen sa amma su Haruna sun hana,sunce bazai ,iyu ba ,dole yasaka masu yawa, a mota sukawuce damaturu yabi bayan su .


Komai sukeso Janbo yana siyamusu lokacin cikin Aisha yayi wata tara babu abunda bai siyaba ,cikin watan tahaihu tasamu d'anta Ibrahim


Salji sai da suka turo wani yagane musu ,in da Janbo yake, babu abunda Yaran Janbo suka rasa wani rana yana kwance yaji ana janshi cikin dare har zaure aka kawoshi sukayi mishi duka suka murde gaban shi suka kashe shi,Su Salji ne da Haruna .




Babu Wanda bai shiga tashin hankali ba narashin Janbo har akayi sadaka,mutane kad'anne sukazo Tsakanin Janbo da Inna Adama sati d'aya




Wannan shine asalin tushen su Inna da Janbo.




Gidan marayu
Mama salamatu tana kulawa da yaran b'angaren ta,batada matsala da su ,suna girmamata sund'auketa tamkar uwa " mama salamatu Rafu,atu zanje b'angaren yara in dubasu kuje mana karku dade ace sai nakiraku toh mama


Lokacin da sukaje watà yarinya ce taketa kuka mama yagana ta rarrashe ta tak'i


Shigowar su Rafi,atu da maryam da Rukayya "mama yagana kikawota rarrashi sukafarayi kafun tayi shiru har kusan mangari ba kafun sukawuce b'angaren su


Cikin dare akakawo yara guda biyu iyayen sunyi hatsari sun kwaune " yaran sai kuka suketayi Sosai anbada cikiyan su ,ko Allah zaisa suga zuriyan su .




"Rafiatu nikuwa kinsan ankawo wasu yara guda biyu gobara abun tausayi gidan nan yahad'a mutane dayawa gaskiya Allah yasa mucika da imani washe gari sukafara shiri na exam " babu abunda yake d'aga musu hankali in suka tuna tafiya da k'afa ga wajen nisa haka zasu daure sugama tunda yanzu exam sukeyi kuma shekaran k'arshe kowa






Maman Khairat
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*GIDAN MARAYU*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸




*Zaki biya kud'in ki ta wannan Acc no 4271914014 Fcmb ko katin MTN ta wannan Number 08068748984.*


Story And Writing by Amina maaji maman Khairat📚✍🏿


PAID BOOK 200


TRUE LIFE STORY


🅿️1️⃣1️⃣⏭️1️⃣2️⃣




Tunda,su Rafi,atu suka fara exam wataran da k'afa zasuje wani lokaci kuma za,abasu nera d'ari biyu ,duk gidan marayun babu Wanda bai San yan uku ba ,saboda kirkinsu ga biyayya amma duk da haka halin maryam yafita daban acikin su batada sakin fuska ko kad'an gabata dariya.




HASSAN SHEHU MK
Aguje yashigo gidan marayun jikinshi sai rawa yakeyi ko neman izini ,baiyi ba,yashiga office din director "lafiya kuwa?" Baka ganeni bane "taya zangane ka .
nine Wanda nakawo wata yarinya ,a kan babur shekaru goma da sukawuce ana ruwan sama,acikin wani abun goyo fari nace na tsince ta,a bayan gida na" a wani gari kake?"ina nguru meye sunan ka ?Hassan shehu "kasaka hannu ma,ana kayi sign ko wani cike cike E nayi dayawa, akaban takaddun nasaka hannu " tunda kakawota katab'a zuwa ne?


_____________aa bantab'a zuwa ba"meyakawo ka yanzu ? "Wannan yarinyan danakawo y'ata ne tacikina nine mahaifin ta,nayiwa wata ciki ne shine tahaifeta nikuma nayi mata barazana muddin tahaifi yarinyan banine mahaifin taba, toh " yanzu ina yarinyan bansan in datake ba.
"Allah kenan " yanzu meyakawo ka?


"Mata hudu gareni babu Wanda tatab'a koda b'ari ne gashi natara dukiya masu yawa gababu Wanda zasugaje ni duk da,itama batada gadona amma zan ,sadaukar da dukiya ta,gareta.


Zakaje kanemi inda yarinyan take muji daga bakinta dan muma bamu yadda da kaiba " sannan da ma,aikatan mu,dan bamu yadda dakai ba"na amince a shirye nake inyi komai koda hakan zai ragemun duk wani abunda ke damuna .


Katashi kaje ka binciko mana in datake koyaya ne tashi yayi dawata uwar malum malum kaman na Allah .


Kwana d'aya yayi yadawo "toh andace kuwa?naje ance tayi aure amma nasamu number ta,bankiraba nace sai nazo gaban ku sai mukira toh bamu number " bugu d'aya tad'auka


Muna magana da Zarah ne?E munakira daga gidan marayu na jahar yobe "lafiya kuwa?E lafiya da mutum akusa dakene?aa nikadai ce kinsan Hassan Shehu MK nasanshi tsinanne mungu " ya,isa haka kuntab'a haihuwa da shi ne E shine yayimun ciki ya yaudareni yace zai aureni daga baya yajuyamun baya nahaihu nakai mishi y'arshi har k'ofar gidan shi.


Zamuso kizo damaturu dan cika wani takaddu bazamu tab'a barin auren ki yasamu matsala ba zamuyi duk yadda zamuyi amma mu,abubuwan mu munasawa da woman right "kurufamun asiri wallahi zanzo banaso in samu matsala duk da Wanda na aura shima yanada yaro yanzu a wajena yake nike rik'e dashi" gobe ko jibi kizo kikiramu da wannan number .


"Zaka nemomana wani naka dan yazamemana sheda itama zamu aika gun iyayenta suzo muyi magana dasu dan susani" zantaho da mahaifina duk da yatsufama zangayamishi .




**************
Bayan kwana biyu
****************


Zarah tazo tareda iyayen ta sunzauna duk an musu bayani duk abunda ke faruwa babu wani damuwa dan sana,ar mahaifinta ne ketawa y'an yara martabar su da auri saki yarinya daga zaran takawo talle toh sai yanemi yatab'a tanan ne yab'atawa yara dayawa mutuncin su ga yanayin aure ko shekara bazakayi ba zai saketa ya auro wata.


Baba bamuji kace komai ba mai zance bayan nima halinmu d'aya da zarah yanzu abashi yarinyan yatafi da ita, itakuma zarah takoma shine kawai toh zakusaka mana hannu,ina uwar zarah munrabu daga baya tarasu .duk abunda za,acika ancika yarinya siyama tayi wankan ta tana primary 3 gacen mahaifinki da sauri ta k'arisa gun mahaifin nata "


Meyasa kuka barni anan gidan bakuzo kuntafi daniba "bazan bikuba bansan kowa ba sai mama Yagana dan itace uwata dukkan su sai dasuka zubar da hawaye yarinya kekkewa da ita daman mahaifinta shuwa ne kyau Sosai takedashi dan maikyau ake kiranta wataran a gidan marayun .


Dubu dari shida yabawa marayun gidan tare da yadina da , zannuwa har raguna yabayar guda hudu ,a yankamusu a soya musu sunyi godiya tare da yimishi gargadi bayan wata uku yadinga kawota ya amince take Zarah taji tausayin yarta tilo d'aya take nadama yazomata dabata yasar da itaba.


SUMSUMMA
Tunda Sayyada tatashi tawuce gidan Hajiya zulai dan tagama aikinta da wuri tazo tatafi makaranta dawuri kartayi latti"Sayyada ga kud'inki nacire nerah d'ari uku kud'in kwanakin dabaki zoba " nagode Anty "kedai Zulai kinji kunya yarinya nan tagayamiki batajin dad'i a lokacin meyasa bazakiji tausayin taba" wataran muma yaranmu zasu iya ,fad'awa ciki maraici arasa wanda zai taimaka musu "aa kadaina jazawa yarana maraici"zakizauna a duniyan ne? Wanda sukafiki imanima sun mutu barantana keda son zuciyanki,ki gyara halinki kinji ko.


Ficewa yayi yatafi inda Sayyada take bi yazauna akan wani dutse....


Maman khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
TRUE LIFE STORY


PAID BOOK 200


🅿️1️⃣3️⃣⏭️1️⃣4️⃣


Har tazo zatawuce sai taji ankira sunan ta Sayyada juyawa tayi "Baba " kingama aikin ne ?nagama ga wanan kuje kusiyi kayan abinci "aa Baba kabarshi mungode " nine nabaki k'arb'a tayi har k'asa ta tsuguna tayi mishi godiya da sauri har gudu takeyi .
Lokacin da aka fitoh daga sallah ,Sulaiman yawuce yaciro musu d'iya d'iya ya tsinke sunada sauran yajin k'arago suka kwad'a sunaci Sayyada tashigo da murnan ta.
Inna kinga wannan kud'in mijin Anty ne yabani"ke Sayyada banace miki karki d'inga k'arb'an kud'in mutane ba kuka tafashe,da shi "Inna shine yabani Anty kuma tabani Kud'in aiki na tacire dari uku wai abakacin rashin zuwan da banyi ba lokacin da banida lafiya.


Bakomai tayiwa kanta ne" gobe zamuje dan inyi mishi godiya Allah yakaimu Amin


Shiryawa tayi sukawuce makaranta da Ibrahim Inna taliya tasiyo musu tadafa musu ,a ranan su Sadiq itace sukawuce basuje baraba sai k'arfe biyar saura sukadawo ,sunsayar da qulli d'aya dubu d'aya da d'ari biyu suka raba na Sulaiman kashi biyu dan yafi yawa suka siyar dubu d'aya rabin suka kawo gida.


Suna shigowa "Sannu yaya " yauwa sannun Ku da gida yauwa kunsha wahala ruwa tadebo musu acikin wani maceccen kofi sha sukayi ta d'ibamusu taliya sukaci ,"Inna fa? Tajeyin wanki a wani gida "Ibrahim fa?tare da shi sukaje " kezaki,iya, surfen ne?ankawo Inna batanan shine nakeyi karmuce baza,ayi ba su cenza wani gida hakane"bari mutayaki tunda saura kwano d'aya
Tayata sukayi ita kuma tabushe ta zurta yarinya y'ar shekara sha d'aya takoyi aikin manya


D'aukan surfen tayi takaimusu sukabada d'ari biyu da Hamsin tayi godiya har zata fita Ya ansadu ta kirata"ga wannan tsakin kitafi muku da shi ko dambu zakuyi mungode Sosai.


Yakuwa taje tasiyo da kayan miya ta d'aura musu fatan yakuwa tsakin tawanke ,har kusan mangariba Inna tadawo daga gidan dataje wanki d'ari biyar suka bata da sauran sabulun da sukayi wanki yarage akace tad'auka.


Hadiri ne yataso Sosai garin yayi bak'i Sosai tattare kayansu sukayi ,In akwai abunda Inna ta tsana bai wuce ana ruwa su Sulaiman suna waje ba ,gashi suntafi bara dan susama musu abinda zasuci "Sayyada " Inna surfe nayi ankawo miki daga gidan ya Ansadu shine nakai musu "duka kika surfa sannu Allah yamiki Albarka Amin shine tabani tsaki nasiyo mana yakuwa zanmana Fate






Ruwa,akayi Sosai sai kusan k'arfe bakwai suka dawo daga bara gashi sunsamo abinci babu laifi


Dasafe Inna sukashirya suka wuce inda Sayyada take Aiki dan tayimusu godiya amma bai shigo ba sai kusan da zasu tafi " mungode kabawa Sayyada kudi takai mana Hajiya kitayani godiya"godiyan mezan tayaki "bayan yabaku " kune masu tusawa yara sudinga rokon mutane daga baya ku,aura musu mazajen mu..
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


```Kai maraya ne ko katab'a tinanin marayu fiye da komai hakki ne akanmu mutaimakawa marayu su tsaya da kafansu mu tallafa musu ba sai Wanda iyayen sa suka rasu kadai ne,marayuba ,mutausayawa marayu y'an uwan mu mujawosu daga fad'awa mummunan hali ```


🅿️1️⃣5️⃣⏭️1️⃣6️⃣


"Haba Hajiya Sayyada fa y'a take a wajenki kobabu komai tunda naga acikin yaranki akwai sa,arta karkice haka taimako ne bakomai ba kokema zaki,iya taimaka mana ba komai aciki bane kiyi hakuri"kinji kunya zulai talauci da maraici ba in dabaya zuwa zai iya gangarowa gidan nan .
"Kiyi hak'uri maman Sayyada nayi muku dan Allah ne bakomai ba dan nima bansan bayan rain wazai taimaki yarana ba ,wannan sune k'anana acikin yarana dan haka karkiji komai nan gaba komai nabawa Sayyada banason godiya kibarshi


Tunda ,akafara maganan Sayyada tanata aikin ta har tagama Jan hannun Inna tayi sukabar gidan hawaye ne masu zafi suka zubomata dayawa tinawa tayi lokacin Janbo yana raye dubu hamsin sunfi k'arfi amma Yau akan dubu uku wata har cimusu mutunci takeyi tana gidan ubanta ma ,iyayen ta sunfi k'arfin dubu uku " Inna karki damu nabar aikin a gidan ta,tunda batasan darajan iyayena ba.


"Kiyi hak'uri Sayyada shi duniya yawace da ita kuma kunada dukiyar Ku nasan zai isheku rayuwa dan shanu sunfi ashirin da tumaki kuma ba kad'an bane Allah dai yarufa asiri Amin


Shiryawa tayi tawuce makaranta nan ma,ana taran lattice zaneta akayi tawuce makaranta abun duk yadameta har a,katashi ko Hafsat bataga fara,arta ba akan b'acin ranta da Hajiya zulai tasakata


Wuni tayi acikin bak'in ciki washe gari babu yadda Inna batayi da Sayyada ba amma tace tabar aiki a gidan matan dabatasan darajan iyayen taba.


Sunfita bara amma Yau abincin bamai kyau suka samuba garama Sadiq yasamu kunu mai kyau tunda na gyad'a ne kuma dayawa yasaka a wata gora da masa guda biyu .


Yau exam d'in Biology sukayi yabawa wasu wahala amma banda y'an uku tsabagen ilimi takowa ce fuska ta addini data boko, sundawo sungaji " gacen abincin Ku kud'auka kuci dan Yagana d'azu tazo dubaku wasu yara sundameta da kuka "shine take so kuje Ku rarrashe su kozasuyi shiru " lafiya kuwa mama Salamatu? dazu ankawo mana wata yarinya ce batada lafiya kullum acikin jeji take kwana yarinyan y'ar shekara takwas ne tayi wata biyu acikin jejin tananan kusa da wani gari kalal,lawa, "mun,tambayi yarinyan ya,akayi aka kawota nan tace matar babanta ne tazo tayasar da ita, munce ina mamanta wai tarasu,shine aka d'auketa akaje akayi mata gwaji ashe yarinyan HIV ne da,ita wai k'anin yadikkon tane yake kwanciya da ita babanta yarasu mamanta mahaka.tunda Mama salamatu tafara bada labarin duk Kansu sukayi shiru kowa akwai abunda yake tinawa" mama Salamatu wato dayawa an tsincemu Ashe dai in anyi bincike mu y'an asali ne muna had'uwa da sharrin shed'anun iyaye ne ,Allah ya kyauta haka sukaci abincin suka wuce b'angaren yara k'anana sunyi wasa dasu da ta ,tsuniya Sosai har mangariba yayi ,




A kullum kafun su kwanta sai sunyi karatun qur,ani kafun su,iya bacci ,yauma haka sai da suka shirya zasuyi bacci mama Salamatu tayi musu magana"gobe zamuyi bak'i a gidan nan daman al,adan gidan ne ,duk lokacin dazasuyi bak'i shiryawa sukeyi suyi wanka, har sushirya k'annen su .




Washe gari


Da safe suka hau shiri k'arfe tara da rabi suka ,iso d'an majalisa yazo dubasu tare da kawo musu kyauta dayawa"


Director ne yafara magana "kaman yadda kukasani manyan mutane sukan kawomana ziyara yauma ,sunzo suduba mu ,sunkawo mana ziyara


" sannun Ku yara manyan gobe munji irin d'a,a dakuke da shi da biyayya karku damu kuma y'an gata ne kaman kowa muna sonku munkawo muku katifa da kayan abinci har da sutura,take suka hau godiya ,tunda akafara bayanin nan wani yazubawa Rafi,atu ido har sai data cenza wani wajen tsayuwar


Har ,akatashi anyi musu kyautan kud'i dubu biyar biyar taro ya watse "ke Rafi,atu kinga yadda wani ke kallon ki," nagani bakiga sai danabar wajen bama,tunda akafara magana yaketa kallo na ,haka ne


Koda suka koma d'aki maduk abun yadame su,ko,a ina yasanta, " in natina munyi kusan barin gidan nan mukoma cikin gari duk sai inji wani kala,gashi ance mutane suna zuwa su d'auke mu suce zasu rik'emu wasu kuma suna zuwa neman auren mu"amma nikam in za,a d'auki mutum a d'auke shi yana yaro yafi gaskiya kam.




Maman Khairat
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️1️⃣7️⃣⏭️1️⃣8️⃣




Yarinya ce kekkewa da ,ita Rafi,atu na,am maryam meyasa mutane musam man mata babuda, hankali ne? "meyafaru taya zaki d'auki ciki sannan kireni cikin k'arshenta ki haihu ki yasar da yaran"dayawa Rafi,atu yawanci sunhad'u da sharrin mazane "taya kenan ta,in da aka hau tanan za,a sauk'a" bari kuji abunda baku saniba "


Wataran naje gun mama salamatu nace tabani wani labari da zai rikitani ,sai cemun tayi ba yanzu ba, na matsa mata k'arshe tambaya nayi mata "cewa nayi " taya akayi munfi maza yawa a gidan nan ,bud'en bakinta sai cewa tayi"yawanci abu guda uku zuwa biyu ne na farko son zuciya na biyu suna had'uwa da sharrin samarin yanzu Wanda zuciyoyin Su babu Allah a cikinsa , mayaudara sunfi shiga gararin rayuwa saboda siyar da darajan Su ,sannan iyaye kuma basa yadda da k'addara sai sukuresu k'arshen ta sufad'a wasu halin fiye dana baya ..


"muddin mutum yasaida kimarshi toh yarasa abu mafi daraja da kima k'arshen har da martabar shi" kunji fa kenan "shiyasa kakanun mu sun gaji sune silan zuwan munan ,amma bafa dukan mubane hakan yafaru da mu akwai yaran sunna dayawa ,a cikin mu amma na banzan sunfi yawa..


Rukayya kinyi shiru ,abun ne yakebani mamaki haka zamu k'arishe rayuwar mu,bamusan dan ginmu ba" amma mama Salamatu tace mun wataran Wanda suka kawomu sune iyayen mu sai daga baya sudawo suce mu yaran sune "idona idon uwata magana biyu zan gayamata " amma bansan kotana raye kobata raye ba."muyi musu fatan dacewa dan sunsha d'awainiya da mu tun muna gudan jini"tabbas Allah kasa muyi k'arshe mai kyau Amin "babu abunda na tsana fiye da gorin da akeyi mana"Rafi,atu nifa baya damuna ko kad'an


" ance fa zamusha wahala wajen yin aure shiyasa sukan yi tinani sai suhad'a mu da irin mu"dakata maryam nikam bazan tab'a auren iri naba koda zan mutu banyi aure ba"karki fad'a haka suma ba,ason ransu hakan yafaru ba ..


Kudai mutafi tun lokacin da sukadawo duk jikinsu yayi sanyi sun tausayawa yarinyan babu Wanda yasamu, ishashen baci dukan su, mama salamatu ta lura da su amma batason tasakasu kukane dan dukkan su abun tausayi ne,tunda sukafara exam basu shigawata da muwa ba akan basu kulawa Sosai wataran motar gidan marayu ce ke kai su,.






SUMSUMMA


Da kwad'on k'anzon suka kwana dan su Sulaiman basu samo abun kirkiba duk fitan da sukayi da wuri, da safe Sayyada tatafi gun aikin ta har tagama kuka takeyi a she Hajiya Zulai ta lura da,ita "Sayyada zonan meyasa meki?" Anty babuda abunda zamuci ne sai yayuna sunfita sunyi bara, yanzu ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login