Showing 6001 words to 9000 words out of 29328 words

Chapter 3 - GIDAN MARAYU complete by Maman khairat.txt

31 May 2024

8423

sun fita basa samu "kona koma haka zamu wuni ranan maciji suka gasa mana mukaci da sukaje yin ,ita ce" kibar kuka Sayyada shi rayuwa da kika ganta a kwai jarabobi dayawa a cikin ta, karki damu kiyi hak'uri har Baban Ku yadawo "Baban mu yarasu yanzu shekara shida kenan " karki damu Allah shizai zamemuku gata kinji ga shinkafa kid'iba muku kayan miya dayawa dan tafiya ma zamuyi kayan abinci dayawa cikin bako tabata magima leda Harda garin tuwo "nagode Anty " bakomai gobe karki zo zanyi tafiya sati d'aya zanyi "Allah yakiyaye Amin Sayyada" Anty a she kinada kirki murmushi tayi.


Lokacin da tafitoh daga gidan Hajiya zulai tana tafiya ga kaya cen tahango Sadiq takirashi"ke Sayyada kayan waye? "Muje gida sauk'ar da kayan yayi ,kigayamun komai tagaya mishi sai yaji matar Yau ta burgeshi" duk da musgunawa Sayyada datakeyi ..


K'arisawa gida sukayi ko,ajiye kayan basuyi,ba suka hau bada labari"Sayyada Baba yabar mun Ku, k'arshe kece zaki k'arb'e girman kaman sallah a keyi shinkafa da miya suka dafa, sukasa,a tire sukeci gaba d'ayan su ,sati sukayi basa zuwa baran dan suma bacine da suba dan ledar taliya d'aya basa cinyeta,"wannan rana yazame musu abu a tarihi sune da kayan abinci dayawa sunyi sati biyu da ita yaran basu fasa fita baraba da itacen wata rana sunfita saran ,itace maciji ya sari ,Sadiq kuka Sulaiman yatayi haka yanemi wani ganye da wani yatab'a nuna musu,goyoshi yayi duk ya galabaita yana zuwa ya ajiye shi ganin ya,ajiye shi kaman macecce Inna tasuma yaran duk sun rikice a wan Inna uku, lokacin Sulaiman yataafi masallacin aguwansu yazube yata kuka shine sukazo aka kira mai magani yacire dafin ya d'aure da magani , suka ,k'ara shiga cikin garari ga ciwon Sadiq ga basuda koda kanwa ce ,itacen Sulaiman yadaina zuwa ga Hajiya,Zulai bata dawo ba sai datayi wata d'aya a she sunsamu sab'ani da mijin ta.




Babu Wanda yake taimakon su sai baran da Sulaiman yakeyi daga yasamu zai kawo musu, yafita yanemi wani ko sabulun wanki basuda shi kayansu yayi datti shawara ,yayi zaitafi bayan tasha yayi dako ,yana ganinka zai ce"dako ne abashi ashirin Hamsim har yatara d'ari biyar, yasiyo sabulu da omo har da lemon dari a Sadiq,yana dawowa ya d'auki roban baran shi..






Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


PAID BOOK 200


__________________
🅿️1️⃣8️⃣⏭️1️⃣9️⃣
__________________


"Kahuta mana Sulaiman Inna kenan ",kitina da baba yakusan barin duniya yacemun ,in kula,daku sosai kinga kuwa yazame mun dole ,a kaina " Allah yabada sa,a Amin ..


Tunda yafita har kusan karfe bakwai bai dawoba yasamu abincin Amma babu miya ko taji ,gayar tuwan ne, daya ga haka,yashiga wani gida suka bashi yaji yawuce gida ,lokacin da yashiga gida Sayyada murna tayi sannu da zuwa yauwa kadawo? E Inna nadawo bude roban tayi "ya babu miya ?" Haka nasamu babu wata matace tabani yajima"yazamuyi ,inna mu murmusa musa ruwa mudan dama tunda masara ce zata ciyu "Allah yamuku Albarka ya yareku daga kowani ,irin Abun k'i Amin Inna yadda sukayi dabaran har tayi dad'i kuwa ,haka suka cinyeta ko mai babu abun tausayi kowa na farin cikin ya k'oshi.






GIDAN MARAYU


Yau su Rafi,atu suke zana jarrabawar shi ta k'arshe ,sunyi murna wani b'angaren kuma kuka sukeyi Sosai ,in suntina rayuwar su zata koma cikin gida ,suka dai


Ga zasuyi walima wani sati ,mama salamatu " gobe akwai Wanda zasuzo ,d'aukan y'an b'angaran nan toh sai kushirya dan nikaina banason ,in rasaku kokad'an gaskiya.


"Wani irin d'auka kenan kuma? " kamar yadda kukasani a nazuwa gidan nan a d'auki marayu toh yauma wanine babban mai kudi zaizo d'aukan d'aya daga cikin Ku ",toh yaba,a tambayi izinin muba"ba,a tambayan izini ..Allah yanuna mana goben Amin
Tun, lokacin duk Kansu jikinsu
Yayi sanyi,basaso a rabasu Amma yazama dole murabu ,ko babu komai wataran daman sai munrabu..


WASHE GARI


Tun safe Rafi,atu tatashi da rashin kuzari,maryam " Rafi,atu meye wannan mekikeso ne,, kinzama shiru ,har k'arfe tara tayi babban mai kudine ya amsa sunan shi Alhaji Faruq ya amsa sunan shi da matar,sa a gefansa .


"Sannun Ku yaran mu "yauwa duk suka amsa "kaman yadda kuka sani," ana zuwa a d'auki yara manya da k'anana Yau kuma takun na manya ne sai kutsaya yazab'a da kanshi "bawai munguji, da kuba ne Rayuwar ce tazama wani ,iri ..


Tunda aka fara magana babu Wanda yafahinci koda wani kalma ne, har sai da,aka girgizasu duk Kansu Rukayya da maryam Rafi,atu daman su bakwai ne


Har akabawa Alhaji Faruq yatashi ya d'auka ,a lokacin Rafi,atu tad'ago fuskanta " cen yanunata tace nikuma yace E ked'in


Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


Story And writing by Amina maaji maman Khairat


True life story






Paid book 200


🅿️2️⃣0️⃣⏭️2️⃣1️⃣




___________Dan Allah karkace ni zaka d'auka kad'auki wata banason a rabani da y'an uwana Wanda mukayi shekara sha takwas muna cikin na shatara 'kayi hak'uri ,kowa nawajen kallonta yakeyi yana mamaki daman Rafi,atu har tana magana mai tsayi ne ..
"Director ne yadaka mata tsawa ,ke mai yasa zakice haka bakeson cigaba ne ko meye?
.shiru taya hawaye ne na bak'in ciki, sallaman yaran akayi kiranta a kayi tak'ara matsowa kusa da ,ita Hajiya Aisha " kiyi hak'uri bazamu tab'a cutar da keba bazamu rabaki da gidan nan ba dan yazama gidan Ku ,zamu baki duk wata kulawa da iyaye suke bayarwa "munso mud'aukeki ne dan mutaimaka miki..


Naji nagode amma karku rabani da mama salamatu da maryam da Rukayya muntaso tare ,kunemi wata kemukeso rarrashi Hajiya Aisha tayi Sosai kafun. wucewa office sukayi cike cike dayawa sukayi ,itama Rafi,atu tasaka hannu an umarce ta datawuce taje tad'auko kayan ta tazo suwuce d'aga kanta tayi ..


********tana isa d'akin fad'awa tayi akan katifansu tafashe da kuka kaman za,arabata da ranta"kiyi hak'uri Rafi,atu bamu rabuba daman nagaya miki watarana zamu rabu gashi lokacin yayi, kirik'e irin tarbiyan dana baki karkinje gidan masu kud'i kiyi abunda kikaga dama kigujewa duk wani wahala na rayuwa amma karkibari martabarki da kimarki tazube a idan duniya kiyimun wannan alk'awarin ..


"Nayimiki bazan tab'a cenzawa daga halin dakika d'aurani a kaiba mama salamatu tashi tayi tahad'a mata kayanta suka wuce,su maryam ko shigowa d'akin sunkasa suna waje" Maryam Rukayya karku manta da ni kunzamemun yan uwa yadda akazo za,a tafi dani Allah yasa Ku dangin kune ko ,iyayen kune zasuzo d'aukan ku, rungume juna sukayi sunyi kuka Sosai kaman ransu zaifita ..


Tunkafun ace tashiga mota tashige bata buk'atan kowa yayi mata magana Alhaji Faruq da Hajiya Aisha suka shiga basu zarce ko,ina ba sai Anguwan obasonjo gida ne da ya amsa sunan shi gida gida ne mai kyau Sosai yaci sunan shi gida nagani nafad'a kama hannun ta ,Hajiya Aisha tayi suka shiga cikin gidan zama sukayi a parlour "gacen d'akin ki kizauna kiwuce kiwatsa ruwa gacen wani kaya zaki ganshi akan gado toh ,lokacin da tashiga cikin d'akin taji dad'i Sosai amma gidan marayu yafimata gidan nan dad'i abinci masu aiki suka kawo mata ko ganin abincin batayi ba yasha kayan qamshi dayawa amma baya gabanta tafison Wanda tabari na gidan marayu d'and'anon ya zauna a harcen ta Sosai.




Aisha ga amanan yarinyan nan kece kikace mud'auko Wanda zata dinga d'auke miki kewa naso mu d'auko y'ar shekara hudu ko biyu amma kindage toh kinsan muddin kikaci zarafin ta Allah bazai tab'a barin kiba ko kisan da wannan karkiga kaman bake kika haifeta ba kice zaki cimata mutunci kisani Allah yana madakata zai tambaye ki" bakada matsala in sha Allahu.




, Ranan su sulaiman bai dawoba tunda yafita ,wani saurayi ne matashi yakirashi yamishi wanki yawanke kala sha biyar duk janfane yamishi guga dan akwai wuta"nikuwa meye sunan ka?Sunana sulaiman ,sunan mu d'aya sunana Sulaiman usman ni ma,aikaci ne a polytechnic ayya suna hira har yagama yasiyo musu abinci yace suci tare sukaci tare sukasha ruwa kadinga zuwa kanayimun guga da wanki dubu d',aya yabashi da kaya da takalmi guda uku yayi godiya taliya yasiya da barkono da su maggi da mai na nera d'ari yatafi gida.


Kuyi hak'uri natsaya yiwa wani wanki ne yabiyani dubu d'aya Sayyada kihad'awuta kud'aura muku ni,munci abinci godewa Allah Inna tayi tun safe take neman aiki bata samuba gashi mai since kafan Sadiq zaizo gobe ."ga wannan Inna gobe mai maganin Sadiq zaizo sai abashi angide Allah yayi Albarka ..


Da safe maimagani yazo yace Sadiq ya taka kafar yataka shikenan sunbashi kud'i yak'i karb'a sunyi mishi godiya sosai ...




Maman khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


TRUE LIFE STORY


PAID BOOK 200


🅿️2️⃣2️⃣⏭️2️⃣3️⃣


Rafi,atu kullum acikin zama,a d'aki takeyi har nakwana uku sai in dai Hajiya Aisha ce tazo mata suyi hira "Rafi,atu kishirya kirakani gwange mana toh Ummi muje mana" meyasa har yanzu baki sake jiki damu bane"kuyi hak'uri rashin sabo ne duk yake kawowa haka Amma zamu saba nafi sabo da gidan mu,nan ma gidan kune karkice bazaki sake jikiba akwai wata yarinya sa,arki kodai in had'aku da ita aa anhanamu yin qawaye dayawa gudun karsuyi mana gori ..


Hijabi tasaka sukaje suna tunda taje taga mutane sai fara,a sukeyi mata tare da shige mata,amma takasa sake jiki dasu sai ma tsoron mutanen takeyi ..


Lokacin da zasu koma gida shago suka shiga a bayan tasha tasiya mata kayan kwalliya da turare masu tsada tayi godiya Sosai .


Suna fita Abba Faruq yana dawowa gida d'akinsa yawuce yacire kayanshi yana tinanin maganganun Abokinshi musa taya zaice in auri yarinyan nan bayan na d'auko ta,a matsayin y'ar da zan rik'eta gaskiya wannan zancen nashi akwai tambayoyi dawaya a cikinta amma wannan ba Hujja bace da haka har bacci ya d'auke shi lokacin da suka shigo ganin motarshi a gida abun sai yabasu mamaki mutumin da yace sai dare.
Lek'awa Hajiya Aisha tayi taga yanata bacci ko AC bai kunna ba takunna tafice ..




Gidan marayu


Suntashi da wani tashin hankali an tsinci yaro d'an jinjiri acikin bako jikinsa duk yankan wuka ga wuyar ko tsayuwa bayayi ga ankawo wata yarinya sunyi hatsari iyayen duk sunrasu saura ita kadai amma anrasa daga in da iyayen suka fitoh dan motar ta kwone taimakawa, yaron aka farayi kafun yarinyan dan ita lafiyanta,lokacin da akaje Asibiti kumfane ke fitowa daga bakinshi yaro da bai wuce wata d'aya ba, a,she maganin b'era tabashi taso takashe shi dan wuyan shi ta,murde amma da sauran numfashin sa a duniya shiyasa bai mutu ba.




Ansha wahala akan yaron kafun ya samu numfashin yadawo"amma wannan yarinya ko ince wannan mutumin basuda ,imani kad'auki ciki na wata tara da kwana tara amna kace zaka kashe yaron gaskiya abun babu kuma,imani "haka ne yagana basuda imani ko kad'an wannan ai rashin imanin ma har yayi yasa ,kedawa zaku zauna " bari nasaka a kawomiki ko Rukayya ko Maryam toh Salamatu ,nagode.




Su maryam ne suka kwana a Asibiti ita da Rukayya sunyi kuka Sosai lokacin da yaron yatashi da dare sai kuka babu Wanda yasamu bacci"yanzu meye yaron nan yayi yaro da bai San kowa ba wannan wani irin abune wani irin masifa ne wannan gidan namu anhada jinsi guda biyu a cikinta Allah yakawo mana agaji yakuma sa,iyaye sugane rayuwar abun dubawa ne da wannan tinanin har gari yawaye .




Sumsumma
Antashi da ruwa Sosai babu in da mutum zai rakube gashi Su Sadiq suntafi bara shida Sulaiman tunda a,kafara ruwa su Inna a tsaye suke jikake dim d'aki d'aya yarushe da b'and'aki babu in da,ba,a gani daga waje a maimakon addu,a kuka ne yabiyo baya suna tausayawa rayuwar su a acikin halin talaucin nan gawannan suda,wataran abinda zasu,saka a bakima gagaran su yakeyi yanzu gashi gini yarushe,har ruwa ya d'auke daman sunshigo anguwan su ,sulaiman k'arisowa ce basuyi ba,suna doso k'ofar gidan sukaga d'aki d'aya ne tarage a gidan ko abinci babu Wanda ya saurara sukahau gyara tunda sukafara ga ruwan ya d'auke amma babu Wanda yazo musu jaje sai wata mata tsohuwa ne tashigo duk da ita ma abun tausayi ne amma ta tausaya musu sai yanna suka samu daman cin abincin da suka samu dan wani har yafara b'aci ...


.da safe Sayyada tawuce aiki gidan Hajiya zulai tunda tafara taketa kuka aikin ko sauri bayayi"lafiya kike Kuwa?"gidan mune yarushe gashi tundaga waje kallon mu,akeyi "kiyi hak'uri da rayuwa Sayyada kinji ko karki damu Allah yana tare daku mijin Hajiya zulai ne yace" karki damu akwai tsofin k'ofar da nacire da kwano kicewa yayunki kuzo ku d'auka zanturo nan gidan "mungode cen tsakan rana sukazo suka d'auka a ranan suka gyara ga hanyar anguwan batada kyau sai kashiga cikin ruwa kafun zaka wuce gidan sai yayi haske jama,a sunfara shigowa jaje mai d'ari darí biyu duk bawa Inna akeyi saboda tausayi .


" Inna nifa zanje garin nan naku gaskiya koda abu d'aya ne subamu "Sulaiman kenan Allah yabaku sa,a
[25/05, 07:35] Maman Khairat: "🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️2️⃣4️⃣⏭️2️⃣5️⃣


"Bawai zuwan nakune banason yiba mutane basuda amaña ,amma kaje ka gwada Allah yasa a dace .


Washe gari da safe yashirya yatafi ya,isa da wuri bayan yahuta yaci abinci da nono yana zaune cen yayi b'angaren Su Haruna bayan angaisa "ya Innan taka kowa lafiya ta harcen fullanci yake maganan " kawu nazone kataimakemu tunda ance akwai tumakin mu a gunku kowa ya sheda kabamu koda shanu guda d'aya ne zamu siyar mu gyara d'akin mu "karka damu zamu baka shanun guda d'aya kasani saura guda uku in har mun baka awaki saura guda goma" mun yadda .


Tunda yaje yaketa addu,a Allah yasa kar asamu matsala ,da dare yak'i kwana a gidan kakanshi yataho masallaci ya kwana ,tundare su Haruna suke neman Sulaiman basu ganshi ba ,sunrasa wani waje yashiga yanason ya k'arbi dukiyan mahaifin shi ,da safe yaje gun limamin garin yamishi bayani akan cewa akwai dukiyan mahaifinsu amma su Haruna sunk'i subasu .


Abun yadami liman yanzu akwai daman irin wannan mutanen da babu d'igon tausayi a tattare da su ,nima ina zargin su amma kayi hak'uri yaro in sunbaka anan za,a siyar sai katafi da kud'in kaji ko nagode shanu d'aya yabashi da rago guda d'aya sai jen akuya d'aya ansiyar da shanun kusan dubu dari da saba'in yarike yadawo gida tare da murna amma sai da limamin yasaka baki kafun ,a lokacin da ya,iso a lokacin Sadiq yashigo yadawo daga bara sannu Inna yauwa Kai ne Abun sannu ..






GIDAN MARAYU


Yaro yasamu Sauk'i har an sallamoshi su Maryam sunata shiri gobe zasuyi walima duk angaya wa,iyayen nasu suma zasuje "maryam yanzufa Rafi,atu tanajin dad'in ta muma Allah yakawo Wanda zai d'aukemu Ke Rukayya nikam banason barin gidan nan sai in dai aure za,ayimun toh yanzu wani kaya zamusa na makaranta akace daga baya musaka nagida toh mu gogemana, jiyafa nagoge mana toh Allah yasa mudace Amin ,da wuri suka fita k'arfe takwas suna wajen suntsaya kenan sukaga ana tazuwa da mota a sauk'ar da mutane wani dalleliyan mota ce ta,tsaya a gaban su ,ashe Rafi,atu ce da mota ,aka kawota " Maryam kunanan Allah yatai,makeni bansha wahalaba wajen neman Ku,E ga rugunan da zamusaka in an tashi dan sunce kayan gida za,a saka E kayan gida ne gacen su mama salamatu muje mununa musu kafun tsugunawa sukayi duk Kansu cikin ladabi suka nuna rigunan akan Abba faruq ne yasiya musu ,anfara taro kenan aka kira Rafi,atu da Maryam sunyi karatu ,aka sake kiran sauran bayan angama Abun boko aka dawo karatu na addini sunsamu kyauta da yawa lamban yabo aka basu tare da musu addu,a Allah yasa ilimi yayi Amfani ,lokacin da aka,kira Rafi,atu bak'aramin dad'i Abba Faruq yayi ba yayi murna Sosai ,anwatse motan gidan marayu zaitashi Rafi,atu tazo gawannan kukai a gidan mu qur,ani zaku bani amma kayan dana samu nabarwa y'an gidan mu godiya sukayi suka kama hanya itama motar gidan su sukahau suka wuce gida.




D'aki tawuce dan tagaji Sosai babu ,abunda zatayi ,sai dare zatashiga tadafa musu wani abu dan itace tace, abarta tadinga dafa abinci tanaso takoya,


"Aisha yanzukam yarinyan nan hannun ta yafara fad'awa gaskiya kuma tafara sabo da gidan hakane kasan sai ,a hankali .


Da, safe kusan k'arfe goma sai ga mabaruka qawar Hajiya Aisha tazo " sunata hira Rafi,atu tazo suka gaisa "wannan fa?y'arsa ce yar gidan d'an uwansa ke toh kishiya ce ba y'arsa ba.


Taya zaki bari ,akawo miki yarinya kekkewa irin wannan kice wai y'arshi " ke mabaruka mekike nufi ne, toh yadda duniya tab'aci wallahi babu ,abunda zaihana bai aure taba,kitsaya kuma kigani kedai kishiya har gida aka kawomi ki."mubar maganan duk basusan Abba faruq ya shigo ba duk yaji abunda mabaruka ta fad'a gyaran murya yayi ..


Maman khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*GIDAN MARAYU*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️2️⃣6️⃣⏭️2️⃣7️⃣


Sannu dazuwa "yauwa mabaruka kune yau a gidan namu? E mune ya mai,gidan ki lafiyan shi yayi kyau,shigewa b'angaren shi yayi safa da marwa yaketayi " nifa wannan abun yadameni tunda musa yafara wannan maganan naji nima takwanta mun ,a raina inason in karb'i wannan shawaran .


Gaskiyan musa dayace muntsaya munsaka rayuwa a gaba da yanzu muma da yaranmu ,babu kalan tab'asan da bamuyi ba,muncutar da yaran mutane dayawa amma kwai fatsuma nifa kaman da ciki tabar ni,inason fatsuma k'addara ce tarabamu yazama dole in nemota dan yarinyan marainiya ce nine nafara b'atawa Fatsuma rayuwa kalmanta,na k'arshe shine "muddin ka yauda dareni kab'atamun rayuwa yanzu dan kahad'u da wasu mutane daban ka k'ini duniya zata koyama,ka hankali zakayi danasanin da bashida iyaka kuma duniya sai tayi maka tsinuwa,fiye da tinanin ka. wannan kalman shike ruguzamun duk wani tinanina yanzu ina Fatsuma?


Da wannan tinanin har bacci yad'auke shi, tunda Rafi,atu tashige d'aki duk sai tinanin yadameta ,tarasa yaza,ayi tadaina tinanin gidan marayu .




Sumsumma damaturu


" yakukayi da su? Inna wato su baffan mu, basuda mutunci,ko kad'an wayo nayi musu a masallaci nake kwana fa,yanzu tunda, kud'in suna dayawa mucire Wanda zamu gyara gidan koda saba,in ne kema kud'auki dubu ashirin kiyi aikin sai da kayan miya kai,kuma Sadiq kasiyo rake musiyi sitira kida kala d'aya ne yaukam mudafa shunkafa da miya kota kudi kad'an da naman d'ari biyu sukayi miya, sunci dad'i babu Wanda bai tsinci kanshi cikin Farin cikiba.






Inna da kanta tatafi kasuwa tahad'o kuka kub'ewa gishiri barkwano ,da sauran su tazauna tadinga qullawa ,abun sai ya burgeta" lalle Sadiq yakawo shawaran da zata bulle musu ,shima yatafi suyo rake Sulaiman shekaransa goma sha bakwai Sadiq sha shida tsakanin Sadiq da Sayyada akwai rata Sosai .


A lokacin da Inna ta d'aura kayan miyan har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login