Showing 9001 words to 12000 words out of 29328 words

Chapter 4 - GIDAN MARAYU complete by Maman khairat.txt

31 May 2024

8422

dare ko sisi batayi ba bayan Sayyada tagaya musu, sund'an rage bara sai dai Sulaiman yatafi tasha yayi dako bayason yazauna haka,dan rayuwan yanzu tazama wani kala ne.


Malam Sulaiman yana da kirki Sosai ga jinin su yazo d'aya da Sulaiman "Sulaiman kad'auki wannan kayan miyan kacewa Inna tayi mana biyar kub'ewa gobe kakawo mun da safe dashi zan karya "toh maisuna meyasa baza,a kawo maka sabon tuwon ba,aa zansha shayi yayi banacin abu mai nauyi da dare toh Allah yakaimu babu abunda babu acikin kayan miyan komai ansiyo,a lokacin da ya,isa gida a lokacin yagayawa inna tace gobe da asuba zatayi..


Naman tagyra ta soyashi da safe tafara aikin kafun karfe bakwai tagama,tinowa da abinda zatasaka, abincin tayi...


Tinani tashigayi cen tatina tanada wani flas mai kyau anan neta zuba mishi ,aka kaimishi,yayi godiya Sosai rayuwa tazama wani kala
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


Story And Writing by Amina maaji (maman Khairat)


🅿️2️⃣8️⃣⏭️2️⃣9️⃣


TRUE LIFE STORY


PAID BOOK 200


***************Rafi,atu "meyasa kika shigo d'aki kikayi shiru ummi "banason ina damunku ne bansan wani kalan bak'i neba Abba faruq ne yashigo " sannu Abba faruq yauwa Rafi,atu ya gidan lafiya badai wani damuwa ko,E babu damuwa ",in akwai kiyimun magana ga ummin ki toh wani sosa kai yakeyi .


Zanfita Aisha adawo lafiya Allah yasa Amin, aduk lokacin da taga Abban Faruq zuciyan ta ne ke tsinke wa, komai hakan yake nufi


ALHAJI MUSA


Nifa zanje ,in nemi auren yarinyan nan " waye kenan wancen qawar Rafi,atu Maryam "gaskiya karkayi haka mubi komai a hankali" kanada matsala Musa meyasa bazaka kabari mubi komai a hankaliba .
Tun farko inada burin qara aure amma kuma marainiya ,taya zamu mutaru mur'ike marayu baka tinanin magana zai dawo kanmu aa karkace haka dan Allah ni zuciya d'aya zanyi shikenan mu jarraba zaifi "amma kasan sungayama na duk wani sharad'in su hakane ..




WASHE GARI




Tun k'arfe goma suka tafi gidan marayu bayan antara duk wani Wanda yakeda a lak'a da gidan gyaran murya Chairman yayi " kamar yadda kukasani ana zuwa neman yaran mu,"wannan karanma haka Alhaji musa fegi yazo da wata bayani yanason auren Maryam y'an uku Shikuma Wanda ya d'auki Rafi,atu shima yace ,a bashi Rafi,atu yanzu auren tazaiyi . gune ya b'arke da surutu kowa yana fad'an Albarkacin bakin shi,"zamu baka auren nan ko,ince muku zamu baku amma ba,a nan zaku nemi auren ba, munada wanda suke aurar dasu,daga yanzu rikwon tazai koma gun wanda take rikesu sannan sai munji daga,bakinsu sun amince kafun dan dokan gidan ne haka.an basu sati biyu sudawo .




Yanzu ",Sulaiman shi mai sunan naka yaci abincin da muka dafa" E Inna shi babu ruwan shi,ko kad'an ,tare mukecin abinci madashi ayya daman Akwai na, Allah Allah ya saka mishi Amin


Bayan tasha, yatafi yana,d'aukan ,dakon mutane ,har yazo ya d'auki nawani yabashi d'ari biyar godiya yayi yana cikin tafita yagawani yaro yanata wayyo cikina wayyo meyafaru qarisawa yayi yaron duk yayi amai a wajen d'agashi yayi "sannu meya sameka ? cikina keyimun ciwo sannu inane gidan Ku! ni,Almariji ne koroni,,,akayi mamana tarasu babana ne shima yarasu,a lokacin da muka samu hutu muka koma gida matar babana takoroni,tace kar,in k'ara dawowa.


Inane makarantan naku?dan Allah karka komar dani gidan malam kasheni zaiyi ", kisa kuma? tashi muje gidan mu toh.






Y
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


TRUE LIFE STORY


PAID BOOK 200


*Gidan marayu yanzu akafara,ba,ayi komai ba bada kalan yananan gaba karki sake ayi babu ke kedai biya d'ari biyu kisha karatu labari ne,dayafaru dagaske ba k'irk'irairen labari bane kubiya kud'i in turamuku sau biyu a rana*


🅿️3️⃣0️⃣⏭️3️⃣1️⃣




*************Lokacin da Su sadiq suka shiga yaron hajijiya yakeyi "lafiya kuwa" Inna akwai sauran magungunan da nasiyowa Sayyada kibashi toh d'aukowa tayi da ruwa tabashi yashi ya kwanta kunu ta damami shi na dawa tabashi yasha bacci ne yad'auke shi "Inna kiyi hak'uri Nakawo yaro batare da nanemi izini daga gareki ba kiyafemun wannan yaron marayane dan wani garine dogon kuka nasameshi yana kwance bashida inda zai kwanta ga rashin lafiya " kiyi hak'uri yazauna damu na wasu lokacin kafun yasamu Sauk'i .


"Babu komai Sulaiman Allah yamaka Albarka kaci gaba da hidimomin ka ,in sha Allahu komai zaizo da Sauk'i tafasa na dafamana ,kozaka iya ci,shikuma sai in yatashi akwai sauran shinkafa sai mudafa ,da gudu Ibrahim yataso "zai zauna damu ko? E Ibrahim zaizauna damu babu Wanda yak'ishi ..




GIDAN MARAYU


A duk lokacin da Mama salamatu takalli Rukayya sai taji tausayin ta ,tunda Maryam da Rafi,atu zasuyi aure yanzu Rukayya zatayi rayuwan kad'aici ita kadai duk maganganun da suka yi ,a office bata gayamusu ba amma tunda Yau ance Rafi,atu tazo yazama dole tasani tunda wannan karon batarasu za,ayiba cen kusan shad'aya 11am Abba faruq yakawo ta office d'in chairman suka nufa ,aka tura a kirawo Maryam shiru ne yabiyo baya "kamar yadda kukasani mu,a matsayin iyayen ku, muke daman mu,aurar da Ku mubaku ,ilimi mai amfani na boko da na addini yanzu kuma Alhamdulillah.




Abu na farko anzo neman auren kune dukkan Ku,shine mukace bari muji ta bakin ku, ke Rafi,atu Wanda kike gidan shi ,yanuna buk'atan kizama abokiyar rayuwan shi,kekuma Maryam abokin shi Alhaji musa yakuka gani babu Wanda zamuyi mishi dole acikin Ku ,kune zaku zauna dasu.
" Ku,iyaye ne agaremu bamuda ja,akan duk abunda kuka d'aura mu,akai daman kune zaku zab'a mana mazaje mungode mun amince Allah ya daf'a mana amma Rukayya fa? Itama jiya wani Wanda malami ne a makarantan da kuka gama shima maraya ne d'an uwanku munfiso mugama da naku,Allah yataimake mu zaku koma koma cikin gari da zama,tunda kunsan hakane Al,adan gidan nan E haka ne kam kutashi kuje.


Babu abunda yafi burgeta irin lokaci k'alilan za,ayi musu aure amma fa auren Abba faruq yana tsayamata a rai ,duk da,ita yar shegiya ce amma gashi zatayi aure tahuta kayan ta batare da,tinanin komai ba ",toh yanzu yazatayi da batun ummi Aisha karfa tasaka komai a ranta ta kassarata dan tafuskanci sunfi jin maganan qawayen ta.


Barin Rafi,atu yayi sai dare zaizo ya d'auke ta ,suwuce gida dan tasanar wa Hajiya Aisha tace babu komai






Rashin lafiya yakama Bulama Saleh ya,aika duk yaransa dake wani ,waje suzo suyi bankwana, Inna itama an aikamata tazo yayi cikin harcen fullanci " kuyi hak'uri nasan acikin Ku bankyauta wa,wasu daga cikin kuba tunda nacutar da Ku musamman ke Aisha kiyafe mun "babu komai nayafe maka tunba Yau ba, gacen shanayen ki Wanda kika nema da guminki wajen saida nono banyi amfani da komai aciki ba yanzu yazama guda biyar koki siyar kokiyi duk abunda yadace shine zaifi miki" sannan inaso kibawa yaranki hak'uri akan abunda su Haruna,sukeyi musu wataran zasugane gaskiya Allah yajik'an Janbo Amin


Washe gari wajen k'arfe goma Bulama Saleh yace ga,garin Ku ya amsa kiran mahaliccin shi anyi kuka, Sosai mutum ne mai kafiya akan abu baya barin abubuwa sudinga wuceshi Yau babu shi rugan Kwalji mandawa anyi kukan rashin babban mutum


_______ kwana, uku akayi Inna tadawo gida da albishir da kuma fad'an rashin mahaifinta,yaran sunk'i zuwa sunce zasuyi mishi addu,a musamman Sadiq yakafe Sosai .


Alhaji musa yaran nan ance sun,amince amma nace kabinci kamun in da suwaiba take dan ,ina yawan mafarki,da ita shekara sha tara ba,wasa bane sorry Abokina naje gidan ance suntashi sunkoma Maiduguri daman yan wajajen cenne danbowa amma inata bincike in banda abunka yara nawa ne muka b'atawa rayuwa amma ko tinasu bamayi "kabari acikin na banzama akwai na Allah kaduba kalan nutsuwan ta,ga maraici wannan tabon danayi mata bazan tab'a yafewa kaina ba..




Nifa,Aisha na,aureta ne kawai amma masifan ta,duk ya,isheni ga kafiya akan Abu hakane yanzu yakenan karka manta itama,a watse na sameta shiyasa kaga munrufawa juna asiri sannan likitoci sun tabbatar mun da bazata haihuba sakamakon magungunan datasha yayi mata yawa na d'aukan ciki




Kasan ita y'ar barno ce maman su tarasu suntaso a hannun matan babansu,sannan aka rabasu kowa da,inda aka kaishi tacemun su hudu ne mata biyu a garin nan kowa kuma da,in dayake zama,Allah yarufa asiri Amín




Garbati yazama d'an gidan su Sulaiman komai tare sukeyi basa barin shi koda shawara ce tare sukeyi har makarantan Sulaiman yazo ya tambayi Garbati ance yabar makarantan daman kuma malam yakoreshi bincike Sosai yayi kafun suka yadda ,dashi


Sayyada " in kinje gidan Hajiya kice takawo surfen nata ,ayimata ko" toh Inna zangaya mata,wani k'anin Inna ne yasiyar da,shanaye biyu yakawo mata kud'in tasaka Ibrahim da Sayyada makaranta,Sadiq mahaka,Sulaiman yace shi yahak'ura tunda yanzu shekarun sund'an ja,suna zuwa makaranta gwanin sha,awa garbati yace bazai komaba fili tasiya na dubu d'ari sauran tak'ara jarin kayan miya amma har yanzu tsna surfe da kuma wanki ta gyara d'aki d'ayan daya rushe




Maman khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️3️⃣2️⃣⏭️3️⃣3️⃣


Shirye shirye a,ketayi amma Hajiya Aisha bata saniba duk abun nan da,keyi Yau Abban faruq ya shirya gaya mata koda ranta baiso haka ba shikam zai fad'a sai zirga zirga yakeyi "Aisha kizo muzauna muyi magana kinji ", toh gani banason kid'aga hankalinki kokad'an kiyi komai a hankali " naje nanemi aure dan inason k'ara aure",wayece ? bakowa bace illa y'arki Rafi,atu nafasa rik'eta a matsayin y'a "babu komai Allah yabamu zaman lafiya kota dalilinta zakasamu naka y'ar ..


Nagode Aisha nasan bazaki tab'a d'agamun hankaliba shiyasa "haka ne gobe zatabar gidan zata koma gidan su, dasuke zama " in har da sauran lokaci kabari in gyarata koda na wata d'aya ne "munsaka nan da wata biyu ..


Mungode kasan yanzu babu Wanda yasan da ita a gidan sai Hajiya Mabaruka itama ko a hanya bazata ganeta ba," bana kishi da Rafi,atu ina mata kallon kamar nina haifeta..




Bayan su maryam sunkoma cikin gari matar itama kaman Mama salamatu kowa yana sonta "a nan su Alhaji musa suke zuwa hira babu wani matsala dan gida ne babba gashi su hudu ne kawai a gidan sai iyayen nasu kowa bawa d'an uwanshi girma yakeyi






SUMSUMMA


Sayyada tana zuwa cikin waziri Ibrahim karatu kowa ya ,yaba da d'abi,anta babu Wanda bata zaman lafiya dashi kowa sonta yake amma duk da haka sai tabi tayi aiki kafun tawuce dan yanzu dubu biyu da d'ari biyar ake biyanta a wani shagon saida kayan abinci Sulaiman yake duk sati biyu ake biyan shi dubu hudu amma kowani rana dari uku ,ake bashi




Suna samun Sauk'in rayuwa akan nada ,gashi yanzu ana siyan kayan miyan babu laifi ga garbati shima yazama d'an gidan bashida fitina


Ibrahim " Inna kidafa mana shayi mana, ina son ki had'amana ko babu madara zansha "Ibrahim gacen butan shayin akwai saura kakawo in k'ara ruwa in saka kayan qamshi toh Inna da sauri ya d'auko ya k'ara yatafasa tazo ta sauk'e ya wuce tazuba mishi tunda yasha yadinga amai an duba mai yasakashi ciwon ciki amma babu an kaishi Asibiti a hanya yarasu


Tinani ne yazo mata tana duba butan shayin tsakane guda uku ,a ciki duk sun ragar gaje, wani ihu da tasaka" shikenan nakashe yarona a butan shayi yasha tsaka shikenan " har kusan mangariba aka kai Ibrahim gidan shi na gaskiya yaro mai shiga rai zaman makoki a kayi na kwana uku,tun lokacin rasuwan Ibrahim Inna ta shigawani hali duk ta,lalace a cewarta ita takashe shi, batasan kwanan sane ya k'are ba..




Bayan sadakan bakwai malam Sulaiman yazowa su ,Inna gaisuwa ya jajanta musu tare dayi mata nasiha ,akan kwanan sane ya,k'are..




GIDAN MARAYU


Wani bawan Allah neyakawo kayan abinci dayawa a yaran harda madara da,itacen daza,ayi musu girki dashi ,wani yaro ne d'an shekara tara, Isa yarasu ciwon kai sai gawan shi aka samu acikin d'aki kowa yayi kukan rashin Isa yaro mai hak'uri..




Maman khairat
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
STORY AND WRITTEN BY AMINA MAAJI (MAMAN KHAIRAT)📚✍🏿


*ALK'ALAMI YAFI TAKWABI INA AlFAHARI DA RUBUTU*




TRUE LIFE STORY


PAID BOOK 2000


*Wanda yafitar mun littafina nabarshi da Wanda ranshi ke hannun shi ,kudin karatu kika biya bana turawa wani group ba ko ,a wata qawarki gara kibata number na,muyi magana zan mata ragi Allah yasa muda ce Amin*






Drug abuse


``` muguji ta,amali da miyagun kwayoyi yana barnatarwa fiye da ilmantarwa wannan sakone daga group d'in Had'akar marubutan Hausa Nigeria```




🅿️3️⃣4️⃣⏭️3️⃣5️⃣




_____________Ba,a mamaki da mutuwa amma mutuwan Isa yabawa mutane dayawa mamaki yadda yayi wasa kafun ya kwanta,"yarane su uku d'aya shekara biyu d'aya shida 'd'aya hudu wani dattijo ne yashigo "bawan Allah kanuna mun,in dazan kai wannan yaran daga barah nake " cenzakayi ,nagode zubewa yayi,a k'asa sannunku yauwa"nakawo yarane "makwafci nane yarasu toh yaran sunashan wahala sosai shiyasa nakawosu ga d'angin mahaifin nasu babu wanda zai,iya kula dasu koyaya ne" bakomai baba zamu kula dasu wani gari kake ina barah "bari mucika komai kasaka mana hannu ko toh " cike cike a,katayi meye sunan su Usman Babayo Abdul Allah yarayasu..




"Rafi,atu naji zakizama kishiya a gareni nibazan ce karki auri Abban kiba amma kisani mundad'e bamu samu haihuwa ba amma bamusan kota dalilinki ba zamusamu yara, hakane Allah yashige mana gaba..


Shiru tayi batayi Magaña ba kokad'an wani kunyan ummi Aishan takeji "tayama zan aure mata miji ne bayan a gidan tanake ,bansan meyasaba in nakalli ummi Aisha sai inji zuciyata ya tsinke sosai bana, iya had'a ido hudu da,ita.


Washe gari shiryawa tayi tawuce gunsu Maryam sunyi farinciki da zuwanta, dan duk lokacin da zatazo abinci takeyi da drink mai sanyi " Rafi,atu sannu da zuwa ya shirye shirye wazai shiryamu muda muke matsayin marayu amma yawancin mutane anayi musu shiri sai dai jiya mama Salamatu takawo mana wani abu wai musha gacen naki munragemiki"ayya uwar mu, ina matuk'ar son mama Salamatu halinta daban da sauran ma,aikatan gidan..


Wuni tayi da,dare Abba Faruq yazo ya d'auketa "Rafi,atu inaso kisake jikinki dani kidaina kunyana,yanzu ni,a matsayin miji nake a gareki ba,uba,ba " kayi hak'uri rashin sabone duk yakekawo haka wataran zamusaba, Abun neyayi yawa nafarko kai ubane agareni na biyu kuma Abun yacenza..


Har suka, isa gida ita tafara shiga tasamu Ummi Aisha ,a parlour tana zaune tana kallo "kundawao ,E inasu Maryam ?sunanan sunce a gaishe ki,ina amsawa nagode ..


Alhaji musa ne yakira Abba Faruq " nasamu labarin Suwaiba "a ina tayi aure a katsina ta auri wani soja,anguwan su naje nayi sau hudu ina kwatance kafun nahadu da wata 'qawarta zaliha" E tabbas nasanta itace tace sun k'aura amma kuma tayi aure har nasha cikinta akan bata tab'a jin suwaiba tace tanada cikiba uwaiba Tahaihu dan itace ta yanke cibiyan sunyi kwana biyu ,a wani gida kafun taje tasiyo musu abu Suwaiba ta gudu babu ,ita babu yarinyan "na tambayeta kota tab'a gayamata cikin waye tace ciki dai naka ne amma koda taje gareka bazaka tab'a amincewa da hakan ba..




", nabata kudi dayawa akan tabinciko mana inda take koda number wayanta ne " ka kyauta na gode, sallama sukayi kowa yakashe wayarshi ,haka,akeso bayan shiganshi cikin gida Ummi Aisha yasamu "kundawo E mundawo yadai? " akwai abunda ke damunka ko?


"Mekika gani nakan ganeka da wuri ,in kana cikin damuwa hakane kam " akwai abunda ke damuna kedai tunda ke matan rufin asiri ne ki yadda dani"Allah ya kyauta Amin ya rabbi...
Ya gagara koda kwanciya dan hankalinshi duk yatashi Sosai game da haihuwan da Suwaiba tayi wajen shekara ashirin tun rudun duniya yana damun shi


Rukayya kiyi hak'uri nida kika gani bansan asalina ba koni, inada asali ko akasin haka, a hannun wata tsohuwa na girma itama tace abakin k'ofar gidanta ta tsince ni lokacin tana siyar da kunu da masa"shine nima nace zannemi mai irin asalina shine nataho neman aurenki dafatan babu,abunda narageki da shi ,d'akunan mu guda uku ne nagina mana da parlour daban sai kitchen da band'aki dai dai mu kafun mufara tara iyali"yayi Allah yasa Albarka Amin "nasiyamiki kujeru da gado daman inada kayan kitchen kad'an hawaye ne yazubo mata nagode Malam Nura Allah yabar kauna Amin Rukayya " wannan shine asalin son dakake yimun Wanda kasoni dan shi shima yasoka yahad'amu da iyayen mu koda dangin mune..✍🏿


Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️3️⃣8️⃣⏭️3️⃣9️⃣


Maryam kune sannun ku da zuwa kunzo gun amarya ne?"kushiga tana ciki ya gida


Jin sallama tayi tashi tayi tabud'e Maryam Rukayya kaman kunsan tinanin kunakeyi gobe nezan tafi, zamuje muk'arisa kwanakin duk maganganun shirin auren su,sukayi na rashin gata Rukayya dai da sauki ",ke Rukayya nakida Sauk'i tunda ke har ya gayamiki ,sannan ya d'auki mama salamatu ya nuna mata" kema Rafi,atu nasan Abba faruq zai yimiki tunda yafi malam Nura hali ..
Mubari mugani kawai a zamanin nan namu masu kud'ima yasuka k'are baran tana muda iyayen mabamu dasu,Allah yamana cenji mafi Alkairi Amin ",Rafi,atu ga abincin ki toh baba saude ki,ajiye mana amna wannan zaiyi mana yawa fa ,E Hajiya ce tace in kawo muku ,kuci yanzu zan tattara sauran kayan da nakawo d'azu abinci akata jerawa dayawa sannan tashigo zasuyi hira kad'an" Maryam Rukayya Rafi,atu duk kubud'e kunnen Ku kujini kunga zaman duniyan nan d'an hak'uri ne kuzauna da mazajen ku,lafiya banason yawan fitina karkubari halinku ,a cenza muku kurik'e maraicin Ku,karku had'a kanku da wasu bata gari ,kuyi zaman aure "ke Rafi,atu niba kishiyar ki bace kid'aukeni a matsayin y'ar uwarki banason ki daukeni tawani fuska daban kiji da kyau ,nasiha tayi musu mai ratsa zuciya har yanzu Allah bai samata kishin Rafi,atu a ranta ba ,a salima tausayi Rafi,atu takeyi ..




Har kusan mangariba direba yazo ya d'auke,Su yadawo da su gida ..


Inna yanzu haka zamu zuba ido mubar mutanan nan ,nifa zanje in gayawa liman duk abunda kefaruwa kodai muje kotu " Sulaiman kenan bawani Kotu mukwana bamuci ba, abinci har Wanda ya lakace mukeci mukwana cikin duhu ,taya zakice mubar su" akwai abunda baka sani ba "kaga mutanan nan sune suka kashe kakan ka da kuma mahaifin ka,duk da banida tabbaci dan ansamu wani guru a inda a kakashe kakan ka kuma na Haruna ne...




Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


STORY AND WRITTEN BY AMINA MAAJI (MAMAN KHAIRAT)


TRUE LIFE STORY


PAID BOOK 200


*Ku tuntub'eni ta wannan Number 08968748884*


🅿️3️⃣6️⃣⏭️3️⃣7️⃣




Tun lokacin da Ibrahim yarasu shikenan Inna tazama shiru shiru ko magana mai tsayi batayi daman bamai magana bane "Inna banason kinasawa zuciyanki damuwa bafa kekika kasheshi ba,kisani da kyau " Sulaiman niba haka bane tun lokacin da Ibrahim yarasu mutuwan babanku yadawo mun sabo "hakuri zakiyi kirungumi k'addara ..


" Shikenan Sulaiman da gudu Sayyada tashigo "Inna gawani mutum Wanda kikace yayan baban mu yazo su,biyu" kaddai Yau su Haruna ne suka zo ,waya nuna musu ,in da muke"Inna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login