Showing 6001 words to 9000 words out of 38424 words

Chapter 3 - Surbajo Book Complete document by Zahra Muhammad Mahmud .txt

mommy shiyasa ake doramata talla inbata
siyarba adoketa
shigo mota inji daddy yayinda yace munauwara dake gaban
motor tadawo baya surbajo tashiga gaban
arude alameen yawaigo yace haba daddy time is going fa
inakuma zamu da ita
gidansu zamu daddy yabashi amsa
dakyar surbajo tayarda tashiga motar Dan gani take guduwa
daita zasuyi seda sukasha fama da ita tayarda tashiga
utone alameen yayi sannan yadauki haryar makarfin daddy
kemasa kwatance
dan surbajo tunda tashiga tarungume kwaryar nononta sanyin
ac yafara dukanta tafara bacci yin baccinnata seda yabasu
daddy dariya ita me gudun asaceta gata Tana bacci
harsukazo makarfi surbajo baccinta take sha
maman Yusuf
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*SURBAJO*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
Zahra Muhammad mahmud
*Banida Lafiya pls i need your prayers*
*page 13-14*
Daddy ne yace alameen yatashi surbajo Dan takarasa
kwatancen gidan
Wani uban duka Al Ameena yakaimata acinya
Hande in bonide itace kalmar da surbajo tafadi da karfi
asakamakon zafin dukan dataji
Arude tadago Tana kallonshi sannan tace Kai kado
menayimka Kake buguna da zafi haka aradun Allah ka kuma
senasa jae yabugemin kai
Dariya gaba daya motar akasa banda alameen Dan yaji
haushin maganar
Kwatance surbajo taci gaba damusu har suka iso kofar gidan
ardo
Ardo ganin motane yasashi tasowa yaiso gurin ga mamakinsa
seyaga surbajo tafito daga gaban motar
Begama mmkb yaga daddy yafito shima Wanda shi alhajin
burni yake cemishi
Dasauri yakarasa gurin daddy yana fadin ikon Allah alhaji
kaine agidana yau Kai lale lale
Mommy ce tafito itama Tagaida ardo tace nashori yace jam
sago
Iso yamusu zuwa cikin gidan sumaye jiki na Bari tafito Tana
lalelale kodo jabbama anan jabbeko
Ruwa takawo musu bayan sungaisa tabasu guri
daddy yace haba ardo yanzu mene amfanin dukiyarka dazaka
Bari ana dorawa yarka tallah harda samata dokar inbata
siyarba se anyankata daganan yakwashe labarin yarda suka
hadu da surbajo yafadawa ardo
mamakine yakama ardo jin ashe sumayece kecewa seta siyar
zata dawo gida amma munafukar tace ba ita bace tasa yana
dukan marainiyar Allah
shima fadawa daddy yayi abinda yasani danshi vashida
masaniya akan sumayece take cewa kar tadawo seta siyar
Nande daddy yayta mishi waazi akan yadena bari ana dorawa
surbajo tallah kuma yamasa alkawarin bazaa sakeba
da daddy zasu tafi dubu dari yaba ardo sannan yaba surbajo
dubu hamsin akan tasiyi kayan sawa ay surbajo dukawa tayi
kamar zatayi sujada Dan godiya duk da batasan yawan
kudinba ammade tasan masu yawane
sumayema daddy yabata murna kamar tayada zani
Rakosu sukayi bayan ardo yasa daya daga cikin yayanshi me
suna sammani yadebowa su daddy kwarya biyu ta Kwai
sannan jarka guda ta zuma me kyau
Sumaye ma kwaryar manshanu tabasu duka akasa abooth din
motor
Su daddy suka shiga duk abinnan daake alameen betako
kafarsa kasaba sabida takaici shi koda excode dinshi bayason
tafiyar dare bare yanzu shinema driver ranshi yagama baci ko
ardon daga cikin motar yagaisheshi
sungama shiga yayi ribar's yajuya kan motar dagudu surbajo
tazagayo setin window dayake tace
kado arage mugun hali aradu bacin baffanka yabani kudi dase
na kira jae yabugeka tafadi Tana murguda masa baki afusace
yaja motar suka wuce ranshi namishi zafi suko su daddy se
dariya suke masa babu kamar munauwara gurin tsokanarshi
abu kadan tace kado aradu jae seya bugeka shide be
tankamusuba
.se Tara nadare suka iso kaduna agidan yakwana yaki zuwa
gidanshi Wanda ita Aishan ko ajikinta Dan itama tafiya
gidansu tayi takwana acan
kodasafe dayaje gidan bata dawoba se wajen tara sannan
tashigo ko ta tambayeshi ina yakwana kawai hidimar gabanta
taci gaba dayi
kuyi hakuri dawannan banida lfy ne
Maman Yusuf
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*SURBAJO*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
Zahra Muhammad mahmud
*page 15-16*
Tundaga wannan rana vaa sake dorawa surbajo tallah ba
sede taje kiwo
Ardo Dan Yi yayi kamar ze saki sumaye seda yaranta sukai
tabashi hkr sannan yahakura
Sosai sumaye tayi nadamar abinda taaykata tai taba ardon
hkr kuma tace bazata sakeba
Abangaren soyayyar surbajo da jae kuwa se abinda yayi gaba
Dan yanzu ma intaje kiwo shima yaje to hirarsu suke sha har
cikin zukatansu suke son junansu Dan yanzu jae yace
zefadama baffanshi aje nemarmasa auran surbajo Wanda
hakan bakaramin farinciki yasa surbajo ba danji take tafi
kowacce mace saa aduniya araina nace Anya surbajo harda
Aisha kuwa
***************
Alameen bejimaba yakoma bakin aykin Dan zamannashi baida
amfani tunda matar gidan batasan darajarshiba Dan
ahalayenta kaf babu abinda yasauya
Gidanshi kuwa inda kazanta nasawa gini yafadi datuni nashi
yajima da faduwa
Aisha ce zaune itada aminanta suna gulmar wata kawarsu
anmata kishiya carab Aisha ta amshe zancan dacewa kan
ubancan nahango alameen yamin kishiya Wlh dase nakonata
kurmus Dan alameen Danni kadai akayishi shiyasa koda wasa
betaba attempting Kara aureba Danni kadai naisheshi rayuwa
😜dariya suka samata Dan zancan nata dole Adara su
sungama kokarin alameen da har yanzu besaki Aisha ba
dansu burinsu yasaketa tadawo gida suzama daya tunda su
har yanzu basuda mashinshini amma ita dayake ballagazace
bata gane nufinsu akantaba
Haka de taita cika bakin alameen be isa yamata kishiyaba
koze mutu inko yayi seta kona matar
aminan nata nazugata dacewa shi yama isa ay baze ma
faraba
Babbar sallah ta taho Dan haka ana saura sati daya Al ameen
yanufi gida danyin bikini sallah agida
wannan Karon Aisha tayi murna dazuwanshi Dan gaba daya
shaawarshi takeji kuma ita bata iya zinaba shiyasa takosa
yadawo Dan tasamu karbuwa agurinshi gyara ko ina nagidan
tayi har kudi taware takira masu yin penty sukayiwa ciki
dawajen Gidan turaruka kalakala haka tadunga sawa gidan
duk Dan tafaranta mishi rai ga abinci yakai kala goma Data
siyomishi a restaurant duk Dan yaji dadi. Itama wani gurin
gyaran gashi taje me suna maman Izzuddeen beauty Saloon
sukayimata gyaran kai hardasu eye lashes suka samata
dayake Maman Izzuddeen taiya aykinta shiyasa Aisha sosai
tayi kyau
Daga Saloon gurin wata Hajiya me gyaran jiki taje wacce ake
Kira da Maman Gidado tamata gyaran jiki sannan tamata lalle
wayyo fans naso kuna gurin dakunsha kallo araina nace ikon
Allah wato Ashe Aishan tasan abinda yadace Amman batayi
se yanzu datake dawata manufa tadaban aranta lalle taamsa
sunanta ballagaza
Bata dawo gidaba ranar se laasar Tana zuwa wanka tashiga
Wanda seda takusan share awa guda a toilet Dan rabonta da
wankan takusa sati guda sede tayi ciki tsami tafita Tana
fitowa kwalliya akasoma ba batun sallah danko alwala
batayoba haka tagama Kwalliyar ta ta cakare a wasu
tsinannun English wears masu bayyana surar jikinta
falon kasa tadawo ta harde zamanta ba jimawa taji alamar
bude get wani sanyine yaratsata Dan tuni magungunan data
shashsha dawanda ta matsa sunfara aykiπŸ™„
dasallamarshi yashigo Dan tundaga kofar gida kanshi yafara
kwancewa daganin sabon penty
yanashigowa falo faduwa yakusan Yi sabida arba da Aishan
dayayi Tana takowa zuwa gareshi se girgiza kirji takeyi abinda
yafi tsolewa alameen ido suman tsaye yayi rungumar da
Aishan tamasace tafarko dashi kallonta yakeyi cike da
matsanancin mamaki Dan tunda yake da ita bata taba
rungumeshi Dan yadawo ba sede shi yarungumeta
mamakinshi be karuba seda Yaji muryarta Tana fadin sannu
da zuwa Rabin Raina
wani dadine yalullube alameen tabvas yanzu ya yarda Allah
yashirya mishi Aishan shi rungumeta yayi shima nanfa suka
shiga kissing din juna dakyar alameen yakwace kansa danta
Aisha bataki komai ayishi agurinba kan kujera suka nufa suka
zauna yayinda Aishan tahaye kan cinyarshi tazauna Tana
masa wani malalacin murmushi
sannan tace sannu dazuwa hubby na ya hanya cike da farinciki
yace hanya Lfy baby na yana sameki Lafiya tabashi amsa
gamida fari πŸ™„da idanuwanta
janshi tayi tarakashi toilet danyayi wanka ga mamakinsa Aisha
yau harda tayashi yin wankan
yana fitowa ta tayashi shiryawa sannan tajashi zuwa dinning
alameen murna kamar ta kasheshi ganin kulolin abinci
kalakala nande yashiga dibar gara yana samata alvarka bayan
yagama alwala yayi zefita masallaci sallar magrib dasauri
Aishan Tasha gabanshi tace haa hubby ina zuwa kuma
sallah zanyi Gimbiyata yanzu zandawo kema jeki kiyi sallar
yana gama fadin hakan yamata kiss agoshi yazagayeta
yawuce
tsaki Aishan taja Wlh Dan karta ja yafasa biyamata bukatane
da tamasa rashin mutunci Dan tsabagen rainin wayo yasan
abinda take nufi amma shine harda wani tafiya masallaci
sallah
dakinta tawuce tazauna Dan sallar cewa tayi tahada da asuba
danko azahar batayiba 😳
alameen bedawoba seda yayi sallar ishai sannan yashigo gida
bata falo danhaka dakinta yanufa Yatura kofar yashiga
hasbunallahu waniimal wakeel itace tafito abakinsa sabida
arba dayayi da Aishan haihuwar uwarta babu kaya ajikinta
jikinshi ne yafara Bari dasauri yaje yarungumeta yashiga ayka
mata da sakwanni masu wuyar fassara to abinka daya jima
beyiba jinshi yake kamar ango ajan gado suka yada Zango
sosai suka Raya wannan dare Wanda se asuba alameen
yasaurara mata yayi farinciki sosai da canjin dayaji Aishan tayi
Danjinta yayi takara test
dasafe yashirya zeje gidansu gaida iyayensa yanemi Aishan
datamasa rakiya wata uwar harara ta wurga masa sannan tace
Bainda zani kajimu da mutum shikenan daga Dan sakar maka
fuska se raini yanemi yashigo to contract ne kuma yakare
bukatar maje hajji sallah Dan haka karka nemi ka takuramin
amfaninka nawannan lokacin agurina yawuce sewani jikon
tawuce tabarshi agurin
jiri ne yafara daukar alameen dasauri yazauna yadafe kanshi
yana karanta adduar datazo bakinsa wato Aisha
tayaudareshine da duk abinda tayi Dan yabiyamata bukata
badan Allah ba wannan wanne irin balaine
dakyar yasamu zuciyarshi tadena zafi yana zaune agurin tazo
tawuceshi tafita yawonta
mikewa yayi jiki bakwari yanufi gidan iyayensa sosai sukayi
murna dazuwanshi
daddy ne TaiwanYauwa aminullahi dama Kabir nake jira yazo
na aykeshi tunda gaka kazo sekai kaje
cikin ladabi da biyayya yace to daddy ina zanje
rugar yalli inda muka taba zuwa muka Kai wata yarinya
gidansu can Zan aykeka kasiyo shanu dazaa rabawa mutane
carab munauwara taamshe daddy cewa zakayi gidansu me
kiranshi kado budurwar jae zaka aykeshi gabadaya falon
sukasa dariya duka alameen yakaimata ta gudu
kudi daddyn Tamiko Yamiko masa a ledar viva yace gasu
miliyan ukune kasiyo yadda yakama murmushi alameen yayi
sannan yaajiyewa daddy kudinsa yace ze siyomasa danashi
kudin inda sabo daddy sunsaba da kyautatawa daga alameen
din albarka sukai tasamasa yamusu sallama yatafi bayan
daddy yatambayeshi zegane gidan yace eh zegane har
munauwara nacewa kode tazo tarakashine yamata banza
yawuce
da azahar ya iso garin yana faking surbajo nafitowa zata tafi
kitso tsayawa tayi Tana kallonshi yayinda shima tsayawar yayi
yana kallonta
cike da TaiwanTsiwa tace aradu wannan kadon bayan bakin
halin har maita gareka yoto inba mayeba taya zaka tsaya
kana kallona kamar nacimaka bashi nagade kudin daaka bani
kyauta aka bani kuma bakai kabaniba baffankane bare kace
sukazo ansa sede idan bakin halin nakane zaka gwadamin
aradu ko dakasha sanda Danni bani daukar raini tafadi harda
murguda baki
alameen dariyace takwacemasa tabbas ya yarda da zancan
mutane dasuke cewa yanfulani Nada katobara
surbajo ganin yanamata dariyane yasa takwance dankwalin
kanta tasake Damara dashi dama akwai wata damarar daure
akugunta karasowa tayi gabanshi tatsaya taruke kugu ita ala
dole zatayi maganinsa tunda yake mata dariya wata dariyarce
tasake kamashi yace ikon Allah yau nahadu da gamona inba
hakaba taya daga zuwana bancimikiba
ban shamikiba kitareni da balai
surbajo tsayawa tayi Tana kallonshi tunda yafara dariya
dimples dinshi suka lotsa hankalinta yakoma kanshi aranta
tace Ashe akwai Wanda yafi jae kyau dama bansaniba
hannunta takai dede setin dimples din ta taba dariyar
dayakeyine tatsaya sakamakon jin antabashi afusace yajuyo
zekaimata duka dagudu takwasa Tana cewa woo nacuceshi
nataba ramin nacuceshi nataba ramin harta kule yadena
ganota
haba alameen mezeyi inba dariyaba shi tunda yake betaba
nishadi irinnayauba yana dariyar ne ardo yafito yasameshi
ganinshine yasa yadena dariyar da faraa yanufeshi suka gaisa
ardo yamasa iso zuwa cikin gidan anan alameen yafadamasa
abinda yakawosa zagayawa dashi ardo yayi gardengarken
shanun yagama zaba yabiyashi kudinsa inda harda ihsani
yamasa sannan yabaShi kudin daze dauko motor dazaa zuba
shanun akawo musu kaduna Dan dama inaka siya ardonne
yake kaimusu sallama yamasa yatafi bayadda ardo beyi
dashiba yatsaya yatafi da nono amma yaki
yafara rakiyatafiya kenan yahadu da surbajo tadawo daga
kitson tsayawa yayi Dan yaga tanufoshi soyake tasake bashi
dariya Dan duk wani bacin ran da Aishaaisha tasashi dariya da
surbajo tabashi dazu yakawar masa dashi
karasowa tayi tace kado zaka tafine kai yadagamata yana
murmushi tace to Dan Allah kabarni nasake taba ramin
fuskarka aradu bazan fadawa kowaba inma bazaka Bari
nataba Dan Allah ba togashi kabarni nataba a naira goma
tafadi tana kwance habar zaninta tadauko naira goman
dariya alameen yakeyi danshi Wlh yanzu kallonta yake tamkar
katoon
Mika hannu yayi yaamshi kudin sannan yatada motarshi yatafi
yabarta dagudu tabi bayan motor Tana cewa kado katsaya
kabani kudina gudu take iya karfinta alameen na kallonta ta
mirror yana dariya dataga bazata iya kamoshibane tace kaci
wuta balbal ban bakaba tadauki dutse tawurga ma motar
dayake surbajo ta iya jifa seda tasamu motor
Alameen Allah ne kawai yakaishi gida Lfy Sabida daya tuno
surbjo dariya yakeyi lalle ya yarda fillo akwai wowta baabinda
kebashi dariya irin nacuceshi nataba ramin wannan Abu
nabashi dariya ahaka har yaiso gida
itako surbajo Allah yaisa tajata yafi kwando dubu sabida
naira gomanta Dan kudin da daddy yabata gona ardo
yasiyamata dasu goman data ba alameen ardone kullum yake
bata goma takashe toshine tayau alameen yagudu da ita har
kuka tayi akan naira goman koda sukaje makarantar dare
kasa karatu tayi sabida gomanta yayinda tasha alwashin duk
randa taga kado seya sani
taku har kullum
Maman Yusuf
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*SURBAJO*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
Zahra Muhammad mahmud
*page 11-12*
Alameen yadawo hutu inda yasamu labarin anyi rasuwa akano
zasu tafi gaisuwa duka family dinsu
Ayko haka suka rankaya gaba dayansu harda matar kabeer da
yaransa gabadaya ran alameen ne yabaci ganin batashi matar
acikin ayarin
Mota biyu sukayi kabeer ke Jan motar da iyalinshi suke ciki
yayinda alameen kejan wacce iyayensa da kannansa suke ciki
Dan be tafi da excode dinshiba sabida gaisuwa zasu
Sun isa kano Lfy sunyi gaisuwa an karbesu cikin mutunci da
karramawa
Seda laasar suka kamo hanyar dawowa gida Dan ba kwana
zasuyiba
**************
Surbajo yau dawuri ta shirya ta tafi tallan nono Dan Tana
gudun tayi dare kuma tasha alwashin yau intaje talla rokon
mutane zata dungayi akan su siya
Tayi kwalliyarta cikin kayansu na Fulani inda fuskarta tacikata
da digedige duk asunan kwalliya bakinta tacikeshi da bakin
kwalli gaba daya dan Tana tunanin rashin yin Kwalliyar ne
yasa baa siyan kayanta
sallama tayiwa sumayen tadauki kwaryar nonon ta wuce
Koda tazo cikin gari jamaa bame bitakanta bare asiya kota
rokesu basa siya Dan haka kuka tasa taci gaba da bin mutane
akan su siya
haka tadunga bi kwararokwararo akan asiyi nonon mutum
Hudu ne kawai suka siya ga nonon da uban yawa
haduwa tayi da Mari yar rugarsuce ita har ta siyar tambayarta
tayi Don Allah Mari ina kike kai nono da furarki asiye Dan
Allah kifadamini
Murmushi tamata sannan tace aradu da nisa Dan sekin hau
mota naira dari zaa kaiki a akori kura
Dasauri surbajo tace fadamini Dan Allah aradun Allah zani
Tashar yarine tabata amsa daganan tajata takaita inda zata
hau motar
Godiya sosai surbajo tayi mata tahaye motor akori kuran suka
tafi
**************
Alameen tafiya suke suna hira cikin nishadi sabida daddy
bayason gudu amota shiyasa ahankali yake tafiya sabanin
kabeer Wanda yakusa shiga kaduna Dan cewa yayi baze iya
tafiyar wahainiya ba
suna zuwa tashar yari tayansu Yay faci dole Al ameen yay
parking agefen titi dede wani masallaci gurin akwai jamaa
sosai kamarde kasuwa fitowa yayi Dan yanemi Mesa iska
yasamusu suwuce
agefe yaga Mesa iskar Danhaka yace yazo yasamusu dasauri
Mesa iskar yasakamusu sabida ganin dankareriyar motor
dasuke ciki
1k alameen yabashi mutumin se godiya yake
karaf a kan idon surbajo hakan ta faru Dan haka dasauri
takaraso inda alameen keshirin shiga yatada motor dasauri
tace sannu bawan Allah Don Allah kataimakeni dasauri
alameen yajuyo jin zazzakar murya namishi mgn
arba yayi da surbajo dauke da kwaryar nono akanta
durkusawa tayi tana kuka tace Don Allah kataimakamin
kamar yadda Allah yataimakeka kasiyi nonon nan da fura wlh
inna koma dashi bansiyarba yankani zaayi kuma inna Dade
agurin tallan Baffa yace seya yankani takara rushewa da kuka
alameen mamakine yakamashi to inbanda haukar fillo shi
mezeyi da fura da nono dahar zata ce yasiya motarshi yashige
yana shirin tadawa dagudu surbajo tasha gaban motor tana
kuka tace cikin kuka haba bawan Allah Allah fa nahadaka
dashi kaji tausayinamana Don Allah hankalin daddy ne yakai
gurunta mamakine yakamashi Dan haka dakatar da alameen
yayi sannan yabude kofar motor yakirata karasowa tayi jikinta
har rawa yakeyi
mommy ce tafara mgn dacewa yanmata Lfy cikin harshen
fulatanci kasancewarta mommyn bafulatanace
cikin Yaren fulatancin surbajo tabata amsa dacewa taimako
nake nema akan asiyi nono da fura Dan inna koma gida
yankani zatayi inbansiyarba inkuma najima agurin tallan Baffa
dukana zeyi Don Allah kutaimakamin
tausayintane yakama mommy
bayani tayiwa daddy game da abinda surbajo tace
tambayarta yayi da Hausa yace yarinya meyasa kika ga
muyadace damu taimakeki
share hawaye tayi sannan tace sabida naga kuna da kudi Dan
wancam tanuna alameen da haushi duk yagama cikashi
sabida batamusu lkcn datayi
taci gaba naga yabiya kudin sa iska naira dubu guda
amaimakon naira talatin shiyasa
dariya sukayi harda sumunauwara
daddy yace to tundaga ina kikazo nan tallan tundaga rugar
yalli tabashi amsa
jinjina Kai daddy yayi Dan yasan rugar duk sallah anan ake
siyo shanun dayake rabawa mutane kuma agurin shi yallin
wato ardon
ke yar wanne gidace a rugar daddy yatambaya
ni yar gidan ardoce
mamakine yakamashi yace nasan shi yanzu ke yarsace
washe baki tayi jin ance ansan baffanta tace eh Amman
innata ta rasu
no wonder inji mommy shiyasa ake doramata talla inbata
siyarba adoketa
shigo mota inji daddy yayinda yace munauwara dake gaban
motor tadawo baya surbajo tashiga gaban
arude alameen yawaigo yace haba daddy time is going fa
inakuma zamu da ita
gidansu zamu daddy yabashi amsa
dakyar surbajo tayarda tashiga motar Dan gani take guduwa
daita zasuyi seda sukasha fama da ita tayarda tashiga
utone alameen yayi sannan yadauki haryar makarfin daddy
kemasa kwatance
dan surbajo tunda tashiga tarungume kwaryar nononta sanyin
ac yafara dukanta tafara bacci yin baccinnata seda yabasu
daddy dariya ita me gudun asaceta gata Tana bacci
harsukazo makarfi surbajo baccinta take sha
maman yusuf
[3/18, 14:08] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*SURBAJO*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
Zahra Muhammad mahmud
*page 17-18*
Alameen tunda yadawo gida ko Aisha tabata masa rai baya
damuwa sabida yanashiga damuwar surbajo take fadomasa
arai yayita dariya shikadai
Naira gomanta ko duk inda zashi da ita sabida inya Kalli kudin
suna sashi nishadi yanason komawa rugar Dan yaga irin
bidirin da zaayi in suka hadu da ita Dan yasan tabbas akwai
artabu
Anyi sallah da sati guda alameen yakoma bakin ayki
Sosai wannan Karon yakejin dadin aykinnasa sabida baya tare
da damuwa ko kadan Dan daya tuno surbajo yake samun
natsuwa
yauma tafe suke a mota shida amininsa Usman tambayarshi
yayi yace yadai mutumin naga tunda kadawo daga pass gaba
daya kasauwa dariya bata maka wiya kode madamce tasamu
twins ne
Murmushi alameen yayi Sannan yace hmm Usman kenan
wanne irin twins Aisha zata samu abinda ranar dazan dawo
naje mata sallama naga wasu tablet a kan mirror dinta a time
din tana toilet nadauka nakaranta naga nahana daukar cikine
abun yadauremin kai banmata maganaba sabida nasan kanta
ta cuta Danni Wlh aure zan kara kwanannan
Kai haba mutumina Usman yatambaya cike da murna
Wallahi kuwa aure zan kara inji alameen
tokodai soyayyace take saka yawan nishadi
dariya sukayi gabadaya
sannan alameen yaba Usman labarin surbajo Usman harda
hawaye Dan dariya
Alameen yaci gaba Usman Wlh bawai sonta nakeba sabida
yarinyace gaba dayanta kawai drama dinta nakeso shiyasa
nake ganin auranta kawai zanyi tazo gidana amatsayin
cartoon inkalla inyi dariya
Kokuma takalleka tayi dariya ba darabon kaine zaka zama
cartoon din agurinta inji Usman yafadi yana dariya
Haba Usman nidin yarone dazan tsaya ina shirme kawai
nafadamaka for personal use zan ajiyeta
dariya usman yakeyi sosai sannan yace Allah yabada saa
amma Wlh zakace nafadamaka kaine zaka koma cartoon din
at the end of the day
Dariya alameen yayi yace zanko baka labari ni dannayi dariya
kawai Zan auri yarinyarnan Wanda kaima intayi wani shirmen
agabanka seka dara
**********
Seda alameen yakwashe wata uku sannan yazo hutu wannan
Karon besamu tarba daga gimbiyarsa ba shima bedamuba
sabida badan ita yazo hutunba Dan madam surbajo yazo
Iyayensa sunyi murna dazuwansa dama kuma sungaji da
ganin shi a halin dayake sunason subashi shawara agameda
rayuwar gidanshi
Bayan yagaishesu mahaifinsa yace yanzu aminullahi haka
kazabawa kanka rayuwa da macen dabatasan ciwon kantaba
bazaka iya daukar matakiba duk Inda nafita labarinka Akeyi
mace tamallakeka ko haka kaga Dan uwanka nayi anasa
gidan haba aminullahi kasanifa mace itace mutum amma Kai
ga irin wacce kazabowa kanka kayi tunani kagyara rayuwarka
mahaifiyarsama fadan Tamasa dama kuma sunbarshine
badan komaiba sedan kar ace suncika sa ido arayuwar
yayansu
godiya alameen yayi sosai sannan yashaida musu aure
yakeson karawa
sosai sukai farinciki dajin zancan dansuma abinda ke ransu
kenan
mahaifinshine yace aina kasamo matar aminullahi
murmushi yayi yana sosa keya yace daddy kumma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login