Showing 21001 words to 24000 words out of 38424 words
Chapter 8 - Surbajo Book Complete document by Zahra Muhammad Mahmud .txt
kafarta gudun kar cikinta yafadi tattalinshi take bana wasaba inyana motsi dadi takeji itama zata Haifi ya
koda lokacin awon ta yazo har gida Hafsat take zuwa tayimata ko alameen yakaita ayimata tabara iri iri yinta suke dagashi har surbajon dansesu share fin awa guda suna hira da dannasu naciki
siyayyar haihuwa kuwa tuni alameen yafara komai yagani na yara seya siya inyakawo surbajo taita murna. sosai suke kaunar cikin babu kamar alameen Dan yafi surbajo dokin cikin
yau dawata matsananciyar Shaawa alameen yatashi yarasa yadda zeyi daurewa kawai yakeyi Dan beson yakara kusantar surbajo Dan tausayinta yakeji kuma dama Tunda yayi nafarkonnan besakeyi ba
mararshi harta soma rikewa suna zaune da itane dama yana matsamata kafafuwa mikewa yayi yacemata yana zuwa
dakinshi yashige yaje yakwanta mararshi naciwo sosai addua kawai yakeyi yarasa ina zesa kansa
surbajo jin shurun tayi yawa bedawobane yasata fara rarrafawa zuwa cikin dakinnashi can tasameshi kwance akasa yanata nishi dasauri takarasa gurinshi taruko hannunshi arude tace kado meyasameka dakyar Yace baby mutuwa zanyi
wayyo nashiga uku kado karmuyi haka dakai aradu kamutu ruga zasu maidani surbajo tafadi Tana kuka tarungumoshi tace kado kaga kuma inasonka ga kuma yaronmu ko yarinya kace kaine babanshi inka mutu dawa kakeson muzauna Dan Allah kafadamin Maganin dazan baka karka mutu
rukota yayi dakyar yace baby Maganin najikinki kece kawai zaki bani nawarke kin amince nadauki Maganin Kai tadaga masa dasauri aranta cewa take Tunda itama yataimaketa yabata sirrin dauwama aduniya aradu komenene shi zata bashi Shima kar yamutu
rukota yayi yafara kissing dinta takoina tuni surbajo itama tashiga maidarmishi
ahankali yadunga binta har yasamu yabiya bukatarshi jiyayi duk wata cuta tarabu dashi dagowa yayi yana kallon surbajo wacce se murmushi takeyi ita kadai Dan gaskiya taji dadin abunda yamata matsowa kusadashi tayi tace kado aradu Maganin mutuwarka me dadine nibanso ka warke da wuriba
dariya ce takwacewa alameen can dabara tafadomasa yace to aykece baki Saniba shi wannan abun shize dunga sawa babynmu yadunga girma kuma kema zekara tsaremiki ranki
washe baki surbajo tayi tace iko se Allah yanzu kullum zamu dunga yikenan
eh mana inkinaso alameen yabata amsa dasauri tace aradu inaso
tundaga wannan rana alameen da surbajo suka dinke sosai yake samun biyan bukatarsa agurinta badare ba rana kafi shayi ma baya wuceshi yanzu har wata kiba yafarayi sabida hankalinshi akwance yake ga surbajo yanzu kauyancinta dasauki Dan har waya yasiyamata kuma yana koya mata yadda zatayi amfani daita burinshi Allah yasauketa Lfy Yasata a school dan yanzu wata malama yadauko take mata lesson agida kuma ba laifi Tana kokari Dan har mamaki abun yake bashi Dan surbajo akwai kokari
cikin surbajo nawata bakwai alameen yasamu pass natafiya gida Danhaka shiri suke natafiya gida kasuwa yashiga yakarasa siyo kayan baby sabida surbajo tayi scanning inda akace musu tamace Zata haifa murna gurinsu baa magana
ranar jummaa suka dau hanyar kaduna suna sauka a airport excode dinshi najiransu kai tsaye gida suka wuce koda suka isa gida Aisha batanan Dan haka wanka sukayi suka ci abinci suka zauna afalo suna hirar
se azahar Aisha tashigo gidan arba tayi da surbajo da katon ciki agaba alameen namatsamata kafa su basu lura da itaba se jin karar faduwar Abu sukayi dasauri alameen yanufo gurin Aisha yagani asume dasauri yadauko ruwa ya yayyafamata seda tajima sannan tafarko kuka takeyi bana wasaba kwace jikinta tayi tashige dakinta Tana kukan takira Ruky tafadamata abinda tagani cemata tayi inzata iya fitowa yanzu tazo su hadu agidan [truncated by WhatsApp]
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Zahra Muhammad mahmud
*page 47-48*
Mikewa tayi tadauki gyalenta da Jakarta tafice suna zaune afalo tazo tawucesu ko kallo basu ishetaba
Alameen mikewa yayi yadauki surbajo suka shige daki wanka yamata shima yayi suka shirya yadauki tsarabar iyayensa da yanuwansa yajata suka fita zuwa gidansu
Suna shiga gidan Da munawwara suka fara cinkaro ay Tana ganin surbajo da katon ciki dariya tafarayi sannan taruga da gudu dakin mummy tamata albishir
Duka mutanen gidan sun hallara afalo se tattalin surbajo sukeyi musamman mommy wacce tausayimnta takeji shima daddy baa barshi abayaba kowa sonta yakeyi kabeer ma da matarsa da yaransa zuwa gidan sukayi anata yiwa juna barka tare da adduar Allah yasauki surbajo Lafiya
Aisha Tana zuwa gidan su zuly taje Tana zuwa ta tarar suna jiranta ko zama batayiba suka dunguma zuwa gurin wani hatsabibin boka
Tunkafin su fadamasa abinda yakawosu shi yashaida musu wata muguwar dariya Yayi yace wannan mesaukine yanzu mekukeso ayimuku
Dasauri Aisha tace sonake akashe abinda ke cikinta ni inda halima ahada harda ita
dariyar mugunta yayi sannan yace baze yiwu akashe uwarba Amman abin cikinta sede wani Amman bawannanba
waTa laya yabasu yace su wurga ta acikin tsohuwar rijiya ladan aykinshi kuma baa biya se bukata ta tabiya godiya suka masa suka Baro gurinshi
Basuje gidaba seda suka sami rijiyar suka wurga layar sannan kowa tanufi gida
da daddare surbajo nakwance ita kadai dayake alameen dakinshi yakwana gudun karyayi rashin adalci
Tana cikin bacci tayi mafarki ga bera nan akusa da ita farkawa tayi agigice koda tafarka se ganin wata katuwar bakar mage tayi akusa da cikinta akwance salati tayi dagudu magen tashige kasan gadonta surbajo sakkowa tayi daga kan gadon takulle kofar dakin takoma Dayan dakinnata ta kwanta
Koda safiya tayi alameen yazo dubata labarin abinda yafaru
Jiya tabashi dakinnata yanufa yabude yaduba koina babu magen babu alamarta dawowa yayi yacema surbajo shibega komaiba itako dagewa tayi Tana dakin Dan ta kulle kofar magen naciki Dade yaga bata kwantar da hankalintabane shine yafita yadawo yace yakori magen
Cikin surbajo har yafita awatannin haihuwarsa Amman shuru kakeji ko alamar nakuda babu atattare da ita sannan kuma abinda ke cikinnata baya motsi Dan haka suka nufi asibiti scanning akamata inda aka tabbatarwa alameen abinda ke cikin matarsa yamutu sede hakuri
Hankalinsa inyayi dubu yatashi tunaninsa taya zaa raba surbajo da gawar abinda ke cikinta. Itako surbajo batasan dawar garinba Dan da turanci aka fadawa aminun abinda ke faruwa
Daukota yayi sukaje gidan iyayensa bayani yamusu da turanci gudun kar surbajon taji
Hankalinsu yayi matukar tashi danba mommy ba hatta daddy seda yazubda kwalla
asibitin suka koma dukansu aka kwantar da surbajo awani daki na musamman sannan akasa mata kwayar dake bude bakin mahaifa
wayyo Allah na lokacin da kwayar tasoma aykinta duk wani me imani yaga halin da surbajo take seya tausayamata tun Tana kuka har kukan yadena fitowa alameen ko seda aka rirrikeshi kuka yake tamkar yaro karami
surbajo rai ahannun Allah kowa yaganta seya koka tawahala iya wahala likitocin sunyi iya yinsu amma haihuwa shuru
wani malamin almajirai daddy yakira yamasa bayanin halin da surukarsa take ciki kwantarwa da daddy hankali yayi sannan yace gashinan zuwa
baajimaba malamin yazo aka shiga dashi inda surbajon take Addua yayimata akanta sannan yabada wani ruwan rubutu yace abata Tasha sannan yafito daga dakin yarage daga ita se nurse da mommy rubutun mommy tabata dakyar Tasha aykamar jira ake tasha ciwon yatashi gadan gadan
da mararta tawani murda ihu tasa gamida kiran sunan kado❗❗❗❗❗❗❗
dagudu alameen yafada dakin shigarshi tayi dede da fitowar kan yar
karasawa yayi yarike mata hannu Yana tofa mata addua
nurse zuwa tayi daniyar karasa jawo yarinyar Amman ina ay yarinyar tarube aciki intajawo sekan yayi kamar ze tsinke dole tabari
wata nurse dince tazo tadunga danno cikin daga saman hakarkarinta itakuma dayar Tana ja dayarda Allah dakarfin ikonsane yafito da yarinyar daga cikin surbajo gaba daya tayi baki sabida ta fara rubewa aciki
karasa ciro mahaifar sukayi wacce irama baki tayi
surbajo se kirari takewa Allah tace lalle Allah yayi gaskiya inda yace ze fitar da rayayye acikin matacce kuma yafidda matacce acikin rayayye
gyarata akayi kamar bata haihuba alameen ko kobinsu daddy zuwa birne babyn beyiba yana makale da surbajo yana kulawa da ita Dan harga Allah tausayintane yakamashi danko daya ce takalli babyn kasawa tayi se kuka takeyi tanama babyn addua har aka wuce da ita surbajo kuka kawai takeyi
sedare aka sallamesu tuni ankira dangin mamanta ansanar dasu ruga ma direba aka tasa yaje yafadomusu
gidan iyayensa aka wuce da ita
koda su Aisha suka samu labarin abinda yafaru farinciki kamar zekashesu sosai suka ji dadi danhar party suka hada na murnar mutuwar yarinyar
surbajo Tana samun kulawa yarda yakamata sumaye tazo daga ruga harda Ardo Amman shi bakwana yayiba duba jikin surbajo yayi yakoma dangin mamantama kullum se sunzo duk abinnan ko leke Aisha batayiba
haka akaita kulawa da surbajo hartayi arbain duk sanda ta tuno babynta setayi kuka alameen shima wani lokacin kukan yakeyi
koda hutunshi yakare zekoma gurin ayki da surbajo yatafi koda suka koma patakot
makaranta yanemamata inda yanemi alfarmar asata a ss1tunda ba laifi lesson din daake mata Tana kokari bamecewa bataje makarantaba
certificate din primary Tana cikin zuwa makarantar taje tazana common interers
dasauran dalibai masu shirin fita daga primary haka shima junior waec
surbajo tamaida hankalinta sosai akan karatunta kuma tanajin dadin karatun duk inda bata ganeba alameen kekoyamata
abangaren zamantakewar aure alaameen besake neman wani Abu agurintaba Dan tausayinta yakeyi sede Dan wasanni dab[truncated by WhatsApp]
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Zahra Muhammad mahmud
*page 55-56*
Alameen daze koma bakin ayki kuka sosai suka dungayi shida surbajo bayason barinsu ga yaronsu meshiga rai shiyasa yaji duk garin yamasa zafi
Itako surbajo kukanta harda kishi sabida yace mata da aisha zetafi shiyasa abun yadunga damunta
Daukar Yusuf yayi yadunga masa wasa yanajin son yaron harcikin bargonshi
Haka sukai sallama ita kuka shi kuka
Haka yashirya aisha suka tafi tare murna gurinta kamar me. Shiko alameen haushinta yakeji Tunda taki Zuwa taga babynshi ahakade Suka tafi
Satinsu biyu dazuwa rivers yaga aisha nason kashemishi gida da kazanta kamar yadda takeyi akaduna
Bashiri yatarkatota suka dawo kaduna
Balai ko Da masifa yashasu agurinta kamar hauka
Shiko kota kanta bebiba dayake bakwana zeyiba shiyasa yana ajiyeta gida yawuce gurin sanyin idaniyarsa
Lokacin suna falo gaba daya mutanen gidan suna kallo kuma bawanda yasan da zuwanshi Yusuf nahannun daddy danshima son yaron yakeyi sosai
sallamar alameence takatsemusu kallon
Wata uwar Kara surbajo tasaki gamida kwasa da gudu tarungume alameen shima rungumeta yayi daga karshe yadagata yana jujjuyawa dariya suke cike da nishadi shaf sunmance agaban suwa suke murnar ganin junansu ta makantar dasu
Tana rungume ajikinshi tasoma shagwabarta fadi take dear shine katafi kamanta damuko sabida kana tare da katafilar matarka shine kotamu bakayi ko
Kara rungumota yayi yace who told you that my baby
Keda Legend Yusuf kullum kuna nan yanuna setin zuciyarshi
Kara rukota yayi yayi kasa da murya yace meyasa kike cewa Matata katafila dariya tayi sannan tace katafilace mana sarkin barna inban kirata katafilaba balama kakeson inkirata dariya sukayi gaba daya yayinda su munawwara ketayasu
Hankalinsune yadawo jin dariyarsu munawwara dasauri surbajo tajuyo ita Da alameen durkushewa tayi agurin tarufe fuskarta sabida kunyarsu daddy data kamata
Shiko alameen ko ajikinshi karasawa cikin falon yayi yana murmushi gaida iyayensa yayi cike da girmamawa suka amsa fuskarsu dauke da faraa
Daddy yace amunullahi zamu bata dakai shine kasamin ya jin kunyako maza kajata kubar nan Tunda kasa tanajin kunyarmu
Dariya sukayimata dukansu
mikewa yayi yaje inda take durkushe bejira komaiba yadauketa cak
Kuka tasamishi ita yasauketa Tana dukan bayanshi kokulata beyiba yawuce da ita dakin mommy
Kan gado yasauketa kuka take bilhaqqi da gaske ita wai yabata kunya
Kamota yayi yana fadin to sannu mekunya bakiji medaddy yacebane kinga so nagaskiya baa kunyar idon kowa nunashi ake aduk inda yakama kuma mu nan gidan baruwanmu da wannan kunyar taki muna rayuwane so simple
nande suka buge da romancing din juna
Kwankwasa kofar akayi suka bada izinin shigowa amal ce dauke da Yusuf yafara kuka
dasauri alameen yaamsheshi yasoma yimai wasa Dena Kukan yayi alameen yace that's good my resemble
Dariya surbajo tayi tace ah lallefa su resemble anji jiki
nima zanhaifo my resemble dinne ingata iko
se bayan laasar alameen yabar kaduna cike da kewar surbajo da yaronshi
itama surbajo kuka taitayi bayan yatafi sabida har ga Allah batason tanayin nisa da mijinta sabida bukatunsa
madam Aisha kuwa bakincikin abinda alameen yamata yasa takasa ko cin abinci aminanta tafadawa suko abun yamusu dadi Amman afili nunawa sukayi suna tausayinta harda cemata zasu dauki mataki takwantar da hankalinta
rayuwa tacigaba da tafiya inda har surbajo tayi arbain tambayar alameen tayi zata ruga ganin gida cewa yayi tabari yazo tukuna sesuje tare bayadda batayiba amma yaki har mommy tasa baki fafur yace sujira yazo tukuna shida kanshi ze kaisu abin yama surbajo zafi
tsawon shekara biyu da auransu bata taba zuwa gidaba Amman yanxu tace zata shine zece tajirashi
Kiranta alameen yayi yanamata gargadi akan karta sake tatafi seyazo ayko rufe ido tayi tanata fada hardacewa in akan babynkane kahanani zuwa asalina tozanbarmakashi agida inje nikadai danna fahimci kana gudun innaje dashi ruga ze cutu ne to ni kabarni inje tunda ni dama acan nataso maganganude marasa dadi tafadamasa
alameen runtse ido kawai yayi yana sauraronta ranshi namishi kuna
kashe wayar yayi yahiga tunani
tabbas surbajo tayi gaskiya beso taje da Yusuf rigar gudun yakamu da wani ciwon shiyasa beson taje sedashi to amma ay Tunda befadamataba bedace tafadamasa maganaba har haka
itama surbajo sebayan yakashe wayarne hankalinta yatashi tuno irin maganganun data fadamasa tabbas bata kyautaba kiranshi tashigayi tabashi hakuri Amman fafur yaki daukar wayar
tamasa text shima baamsa
.hankalinta tashi yayi tashiga rusa kuka har mommy tashigo dakin tasameta tambayarta abinda yafaru tayi bata boyemataba tafadamata abinda tayimasa murmushi mommy tayi tacr baki kyautabs surbajo Amman kibari zanmasa mgn konan gaba Karki sake yimasa irin haka kinjiko
sosai surbajo tagamsu da zancan mommy i[truncated by WhatsApp]
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Zahra Muhammad mahmud
*page 57-58*
Waya mommy tadauka takira al-ameen,bayan sungaisa, hakuri tabashi akan abunda surbajo tamasa.
Godiya yayiwa mahaifiyartashi, sannan sukayi sallama bayan yatabbatarmata da yahakura.
Surbajo murna tayi dajin yahakuran, sabida duk abinda sukecewa taji don wayar a speaker take.itama godiya tayiwa mommy tare da alkawarin bazata kumaba.
Tundaga ranar,surbajo kotakirashi awaya,baya sakin jiki suyi hira kamarda, sede yatambayi lafiyar danshi shikenan.
Abun yanama surbajo zafi Dan bata Saba irin hakan dashiba.
Yauma kamar kullum,kiranshi tayi awaya suna gama gaisawa yafara kokarin kashe wayar,dasauri surbajo tace,
"Abban Yusuf Don girman Allah kayimin afuwa, nasan namaka laifi amma zuwa yanzu yadace kayimin afuwa kodan darajar mommy datasa baki please"
Karashe zancan tayi Tana kuka.
Al-ameen baze iya jure jin kukantaba,zuciyarshi zafi takeyi jin kukan surbajo akunnensa.dasauri yakashe water.
Surbajo kifewa tayi agurin Tana kuka,kukantane yatashi Yusuf dake baccinsa hankali kwance. Mika hannu tayi tadaukoshi tasamishi nono abaki yafara sha itakuma taci gaba da kukanta.
Al-ameen jiyayi gaba daya garin yaisheshi, dama next week yake saran zaa bashi hutu, Dan haka jiyayi kamar tayi tsuntsuwa yaje gareta yakeji.
Ranar jummaa dawuri yashirya yabar garin, Dan karfe takwas ta Safiya a kaduna tamasa, besanar Dakowa zuwanshiba Illa driver dinsa,kaitsaye gidan iyayensa yanusa, sunyi mamakin ganinsa,bayan yagaishesune yawuce dakin da madam take.
Tana kwance Tana kuka, yayinda yusuf keta bacci. karasawa yayi gurinta yazauna agefenta.
jin motsin mutum ne yasata fara goge hawayenta dasauri Dan tadauka mommy ce kosu munawwara.
Suman kwance tayi da ganinsa, fuskarta take mitsikewa Dan Tana zaton gizo yakemata
"kukan mekikeyi?
shuru tayi masa Tana goge hawayenta .
Kamota yayi yarungume,aykamar jira take ,rushemishi tayi dakuka Tana fadin
" haba dear,Ashe nangabama zaka iya rabuwa Dani har abada kenan,nace kayi hkr amma kaki Kayi, yakakeso inyi da raina?
Bakinsa yasa acikinnata, dan bayason maganar datakeyi, soyake yamantar da ita bacin ran,kuma dama yamata hakanne gudun karta samu kafar rainashi, tadunga fadamasa magana son ranta kamar Aisha.
surbajo jin bakinsa acikin bakinta yasa kukanta yatsaya, tuni gyaran da mommy taimata yafara ayki, dan sosai mommy take gyaratada magunguna masu kyau, shiyasa itama yana fara yimata kiss din, itama Tashiga maidarmishi da martani.
ganin suna neman wuce gurine yasa takwace kanta dakyar Tana maida numfashi.
shiko Al-ameen rasa yazeyi yayi, Dan gabadaya hankalinshi yagama tashi burinshi yakeba da matarshi.
Mikewa yayi yadauki Yusuf sannan yace mata
"dauko gyalenki mutafi gida"
surbajo jiki har Bari yake gurin neman gyalen, Dan harga Allah tagaji dazama gidan iyayensa,wajen watansu uku agidan.
jakar kayansu tajawo,yana gaba Tana biye dashi abaya har zuwa falo,boyewa tayi abayan Al-ameen, Dan abun da kunya,Amman bata da zabin dayawuce tabi mijinta.
gabadaya falon kallonsu kawai sukeyi,bakunya Al-ameen yace
"mu munwuce gida seda safenku"
dariya gabadaya falon akasa,itade surbajo Tana boye abayanshi tarufe fuska tamkar Amarya.
mommy tace "to Allah yabamu alkhairi shugaban marasa kunya,matar tazo wanka shine bazaka jira amaidatabako?
dariya yayi,sannan yace "mommy to aydama nine nakawota dakaina,kinga balaifibane danmuntafi kuma tare yanzu".
daddy dariya yayi sannan yace "baruwanki dasu, aminullahi kuje abinku Allah yatashemu Lfy".
Dagudu surbajo tafice afalon, mommy nacewa tatsaya suyi sallama, amma ina tuni tafice Dan batason Su hada ido da mommyn.
Al-ameen jakar kayan da surbajo tagudu tabari yaja da hannu daya, dayan hannun kuma yana dauke da Yusuf,yamusu sallama yafice yabarsu sunata faman tsokanarshi.
Amota yasameta,direbansa yasamasa jakar abaya, sannan yabude masa baya yashiga inda surbajo take,direban yazagayo yatada motar suka fice.
Seda taji anfara tafiya tadago fuskarta, Dan Tunda tafito take rufe da fuska. Murmushi tayi Tana kallon Al-ameen Wanda yadage dayiwa Yusuf wasa.dagowa yayi yakalleta sannan shima yayi dariya ,sannan yace,
"wallahi ko alabari bantaba cin Karo da mara kunyar mejego irinkiba.kubiyu kawai nasani, daga ke se indon kauye ta Ali nuhu, masu gudowa daga gida tunkamin amaidosu dakunan mazajensu .yafadi yana dariya.cuno bakinta tayi alamar shagwaba tace,
"au hakama zakaceminko? nagode .baka ma barni da kunyar su mommy ba, shine zaka soma yimin tsiya, ay gwanda ni akan indon kauyen, ni mijinane yaje yadaukoni,itako gudowa tayi,
Kuma ba laifinkabane, laifinane dana biyoka, Danhaka ni asaukeni Nakoma. Tafadi Tana shirin yin kuka.
Dasauri yarungumota tagefe, fadi yake,"kirufamin asiri my baby don Allah, inkika koma can kuma yakikeso inyi dawannan nauyin?
"kaje matarka tasaukemaka"
Tabashi amsa.
kara rukota yayi sannan yaradamata akunne," no baby wannan lodin nakine, Dan haka dole kece me saukeshi .
duka takaimasa nawasa hakade suketafaman raha a motar har suka [truncated by WhatsApp]
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Zahra Muhammad mahmud
*this page is dedicated to Aisha Usman,baidau,maman Huzaifa,jidda,baby,mrs smart,nafi Muhd Katsina,eshat Mustapha,fatima Muhd kaduna,raihanat,ummu basma,hajara Abdullahi, Fiddah,maman Mashkur thanks you all,I salute you all*👮
*page 63-64*
Yanzu Aisha laulayi yayi sauki,bakamar da ba,iskanci