Showing 12001 words to 15000 words out of 38424 words
Chapter 5 - Surbajo Book Complete document by Zahra Muhammad Mahmud .txt
yakeson sashi kuka dakyar yaiya
cemata surbajo aure ibadane kiji tsoron Allah.... Hawayen
dayake tarewane suka kubce dsauri yabar dakin dabaze iya
jure ganin kukan surbajoba
dakyar aka ja surbajo zuwa gurin motor dazata dauketa
wacce ango alameen yake ciki yana jiranta yayinda Usman ke
zaune agaban motar shida driver abaya alameen ke zaune se
motoci guda hudu biyu gaba biyu baya sunsa motor atsakiya
excode dinshine
bayan motor aka budema surbajo tashiga dakyar Tana shiga
takifa kanta akan cinyarta tacigaba da kukanta bata lura da
alameen dake gefentaba
tuni motocin suka fara tafiya ana jiniya Usman dake gaban
motar ne yajuyo yana fadin
haba amaryarmu aymana afuwa haka munyi laifi Amman
aymana afuwa
alameen ne yaamshi zancan dacewa sede inkaine kayi laifin
Amman baniba wayace taamsa tanason auran kagako tunda
taamsa dole tadau naannabawa tunda taga Dan fari me
dimples tamakalemishi ita wai me wayo tacuceni ta taba
raminko ay ga makomar cutarnan yakarasa zancan yana
dariya
dasaurin surbajo tadago kanta Tana kallonshi Dan bata dauka
yana motarba ido suka hada danshima ita yake kallo dasauri
tayi kasa da idonta Dan bazata iya jure irin kallon dayake
mataba
hannunta yakamo yana kallon zanen lallen dake Zane akan
hannun lallen yayi kyau sosai wasa da hannun yashiga Yi
tasigar daduk macen daakayiwa setaji dadin hakan
jawota yayi jikinshi yarungume yafara yimata magana akunne
yace
baby waya miki wannan lallen
dakyar tabashi amsa da Bilkisu ce tayimata
wannan Kwalliyar fa yatambaya duk itace tayimin tabashi
amsa
kinyi kyau sosai yafadi yana hada bakinshi danata seda yafara
kissing seda yaga yana shirin fita daga hayyacinsa sannan
yasaketa
surbajo wacce bataso yadenaba kwanciya tayi ajikinshi Tunda
yasaketa rungumeta yayi yana shakar kamshin jikinta tuni
bacci yadauki surbajo gyara Mata kwanciya yayi ajikinsa
tayadda bazata wahalaba kamin sukai gida
dago idonsa yayi carab suka hada ido da Usman ta mirror
yanamasa dariya dan duk abinda yafaru tsakaninsu akan
idonsa akayi
kunyace takama alameen Amman se ya maze yace to
munafiki saidonnaka wato har akan mata da mijiko to thanks
God matatace ay yafadi yana hada rai dariyace takwacewa
Usman yace ikon Allah inbanda tsarguwa nimekaji nace
aynasan zakacene shiyasa natari numfashinka inji alameen
dariya Usman yasake yi yace rufamin asiri da kallon mata da
miji ni kawai cartoon din Tom and Jerry nake kallo
duk yadda alameen yaso daurewa kar yayi dariya Amman
yakasa duka yakaiwa Usman yana dariya yace saido de
bakyau
harsuka iso gida Usman na tsokanar alameen Wanda kunya
tahanashi ramawa
itako surbajo har suka iso gidan iyayen alameen bacci takeyi
hankalinta kwance
maman Yusuf
[3/18, 14:14] Zahra muhd mahmudπ: ππππ
πππππ
*SURBAJO*
πππππππππ
*slm masoya littafin ballagaza to nayi gyara yanzu sunan
littafin yatashi daga ballagaza yakoma surbajo duba da akwai
littafi mesunan ballagazan inafatan zaku anshi sabon sunan
littafin da hannu biyu*
*page 27-28*
Koda akayi parking aharabar gidan surbajo bata tashi daga
baccinba ganin bata tashin bane yasa alameen gyara zamansa
a motar Dan cewa Usman yayi da direban su sauka amotar
danshide baze fitaba se surbajo ta tashi a bacci sauka sukayi
suka barshi Usman yace ah lalle wannan cartoon yana kyau
tonide badaniba nashiga ciki inta tashin inajiranka yafadi
yanamasa dariya
Mommy dasauran dangi masu jiran karasowar Amarya jin
ance motar amaryar takarasone yasasu fita domin taryota
Sede ga mamakinsu sojoji ne kewaye da motar rike da
bindigu cikin shirin kota kwana abun yabasu mamaki
Tsayawa sukayi suna jiran abude motar
tsawon minti goma baa budeba yasa Momy tambayar daya
daga cikin sojojin
Kai wai amaren basu isobane ko bawannan bace motar
amaryar
Cike da girmamawa yace madam Amarya taiso amma oga
shima yana cikin motar bande san abinda yahanasu fitowaba
sede ko zakije ki gani
Murmushi Momy tayi sannan aranta tace dakyau aminullahi
wato mu zenunawa yayi Amarya ko zeci uwashi ne dawannan
shegen rawar kan
munauwara takira tace taje gurin motar tace injita tace
aminullahi yafito da Amaryar haka kota sabamasa
dagudu munauwara tanufi motar abinnema yasamu Dan ita
akwai son Amata irin wannan ayken
nurking glass din motar tayi seda tadan jima tana nurking din
sannan yasauke glass din motar ganin munauwarace
Yana saukewa idonta yasauka kan surbajo dake ta faman
bacci kwance ajikinshi
Dariya tayi sannan tace Bross kana hutawafa to mommy tace
Wlh ranka ze baci inbaka fito da amaryaba tafadi Tana dariya
takara dacewa su Bross ko kunya juyawa tayi da gudu zata
bar gurin dasauri yarukota yace zaki sani wato ninema mara
kunyan ko kwacewa tayi taruga gurin mommy Tana dariya
tace mommy Wlh amaryar ma bacci takeyi maybe shine
abinda yahanashi fitowa daga motar
bata rufe bakiba taga daya daga cikin sojojin yanufi motar
yabude kofar
Alameen ne yafito sannan yamika hannu yadauko surbajo
dake bacci
Yanufi su mommy nanfa abokanan wasa suka shiga
tsokanarshi masu dauka awaya suna dauka Dan abun koni
yaburgeni
jin hayaniya da surbajo tayine yasata farkawa ganin abinda
kefaruwane yasata Fara kiciniyar kwace kanta Dan gaskiya
kunyace takamata sosai
Ganin tanason saukane yasa alameen sauketa
Lafayar dake jikinta takara ja tarufe fuskarta jikinta se rawa
yake sabida kunya mommy ce takarasa ta rungumota tana
fadin barka da zuwa cikin zuriata Allah yasadamu da alkhairin
dake tattare dake yakawar da sharrin
Ameen sauran jamaar suka amsa daganan aka shige da ita
cikin gidan falon daddy aka kaita alameen ma yabi bayansu
nasiha sosai daddy yamusu inda akarshe yagargadi alameen
akan yarike amanar yar mutane kuma yayi adalci atsakaninsu
daganan akawuce da surbajo part din mommy domin shiryata
zuwa gurin dinner shima part dinshi na gidan yanufa
Usman yatarar da wasu abokansa su biyu suna hira
dashigarshi suka juyo kanshi suna tsokanarshi babu kamarma
Usman harda cewa shi ko alabari betaba jin ango Mara kunya
kamar alameenba
dariya alameen yayi sannan yace
Kai alhdllh nagodewa Allah dayasa nazama nafarko atarihi
duka suka kaimasa dukansu suna dariya
daganan suka shiga shirin zuwa gurin dinner wacce zaayi a
bafra international hotel dake no11b yakubu avenue off alkali
road unguwar rimi kaduna
Sosai suke shiri inda Amarya mommy tadauko me kwalliya
tashiga yimata sosai tayi kyau wedding gown akasamata light
blue gaskiya bame kallonta yayi zaton wai shekarunta sha
hudune sabida surbajo akwai Kira kuma bame zaton tasan
hanyar wani abu waishi kauye bare aje ga ruga ita kanta data
Kalli kanta a mirror tantama tashigayi akan anya itace kuwa
alameen ma shadda yasa light blue shima yayi kyau sosai
yayinda sauran abokansa suka sa farar shadda
kawayen munauwara sune suka zama yanmatan Amarya
dangama surbajo baazo da kawarta kodayaba
suma yanmatan Amarya fararan dogayen riguna sukasa
yayinda Suka daura head ja takalmi ja
gaskiya sunyi kyau
takwas nadare motoci suka fara dibar mutane zuwa gurin
taron
yayinda uwargida Aisha ma tagama shiryawa cikin wani yellow
din material doguwar riga takalminta red head dinta ma red
Jakarta ma red ce se mayafin Data Dan yafa shima red itama
ba laifi tayi kyau aminanta kuma pink din material suka sa da
duk wani Wanda yazo ta bangarenta duk pink sukasa
muje zuwa
maman Yusuf
πππππππππ
*SURBAJO*
πππππππππ
*slm masoya littafin ballagaza to nayi gyara yanzu sunan littafin yatashi daga ballagaza yakoma surbajo duba da akwai littafi mesunan ballagazan inafatan zaku anshi sabon sunan littafin da hannu biyu*
*page 27-28*
Koda akayi parking aharabar gidan surbajo bata tashi daga baccinba ganin bata tashin bane yasa alameen gyara zamansa a motar Dan cewa Usman yayi da direban su sauka amotar danshide baze fitaba se surbajo ta tashi a bacci sauka sukayi suka barshi Usman yace ah lalle wannan cartoon yana kyau tonide badaniba nashiga ciki inta tashin inajiranka yafadi yanamasa dariya
Mommy dasauran dangi masu jiran karasowar Amarya jin ance motar amaryar takarasone yasasu fita domin taryota
Sede ga mamakinsu sojoji ne kewaye da motar rike da bindigu cikin shirin kota kwana abun yabasu mamaki
Tsayawa sukayi suna jiran abude motar
tsawon minti goma baa budeba yasa Momy tambayar daya daga cikin sojojin
Kai wai amaren basu isobane ko bawannan bace motar amaryar
Cike da girmamawa yace madam Amarya taiso amma oga shima yana cikin motar bande san abinda yahanasu fitowaba sede ko zakije ki gani
Murmushi Momy tayi sannan aranta tace dakyau aminullahi wato mu zenunawa yayi Amarya ko zeci uwashi ne dawannan shegen rawar kan
munauwara takira tace taje gurin motar tace injita tace aminullahi yafito da Amaryar haka kota sabamasa
dagudu munauwara tanufi motar abinnema yasamu Dan ita akwai son Amata irin wannan ayken
nurking glass din motar tayi seda tadan jima tana nurking din sannan yasauke glass din motar ganin munauwarace
Yana saukewa idonta yasauka kan surbajo dake ta faman bacci kwance ajikinshi
Dariya tayi sannan tace Bross kana hutawafa to mommy tace Wlh ranka ze baci inbaka fito da amaryaba tafadi Tana dariya takara dacewa su Bross ko kunya juyawa tayi da gudu zata bar gurin dasauri yarukota yace zaki sani wato ninema mara kunyan ko kwacewa tayi taruga gurin mommy Tana dariya
tace mommy Wlh amaryar ma bacci takeyi maybe shine abinda yahanashi fitowa daga motar
bata rufe bakiba taga daya daga cikin sojojin yanufi motar yabude kofar
Alameen ne yafito sannan yamika hannu yadauko surbajo dake bacci
Yanufi su mommy nanfa abokanan wasa suka shiga tsokanarshi masu dauka awaya suna dauka Dan abun koni yaburgeni
jin hayaniya da surbajo tayine yasata farkawa ganin abinda kefaruwane yasata Fara kiciniyar kwace kanta Dan gaskiya kunyace takamata sosai
Ganin tanason saukane yasa alameen sauketa
Lafayar dake jikinta takara ja tarufe fuskarta jikinta se rawa yake sabida kunya mommy ce takarasa ta rungumota tana fadin barka da zuwa cikin zuriata Allah yasadamu da alkhairin dake tattare dake yakawar da sharrin
Ameen sauran jamaar suka amsa daganan aka shige da ita cikin gidan falon daddy aka kaita alameen ma yabi bayansu
nasiha sosai daddy yamusu inda akarshe yagargadi alameen akan yarike amanar yar mutane kuma yayi adalci atsakaninsu
daganan akawuce da surbajo part din mommy domin shiryata zuwa gurin dinner shima part dinshi na gidan yanufa
Usman yatarar da wasu abokansa su biyu suna hira dashigarshi suka juyo kanshi suna tsokanarshi babu kamarma Usman harda cewa shi ko alabari betaba jin ango Mara kunya kamar alameenba
dariya alameen yayi sannan yace
Kai alhdllh nagodewa Allah dayasa nazama nafarko atarihi
duka suka kaimasa dukansu suna dariya
daganan suka shiga shirin zuwa gurin dinner wacce zaayi a bafra international hotel dake no11b yakubu avenue off alkali road unguwar rimi kaduna
Sosai suke shiri inda Amarya mommy tadauko me kwalliya tashiga yimata sosai tayi kyau wedding gown akasamata light blue gaskiya bame kallonta yayi zaton wai shekarunta sha hudune sabida surbajo akwai Kira kuma bame zaton tasan hanyar wani abu waishi kauye bare aje ga ruga ita kanta data Kalli kanta a mirror tantama tashigayi akan anya itace kuwa
alameen ma shadda yasa light blue shima yayi kyau sosai yayinda sauran abokansa suka sa farar shadda
kawayen munauwara sune suka zama yanmatan Amarya dangama surbajo baazo da kawarta kodayaba
suma yanmatan Amarya fararan dogayen riguna sukasa yayinda Suka daura head ja takalmi ja
gaskiya sunyi kyau
takwas nadare motoci suka fara dibar mutane zuwa gurin taron
yayinda uwargida Aisha ma tagama shiryawa cikin wani yellow din material doguwar riga takalminta red head dinta ma red Jakarta ma red ce se mayafin Data Dan yafa shima red itama ba laifi tayi kyau aminanta kuma pink din material suka sa da duk wani Wanda yazo ta bangarenta duk pink sukasa
[truncated by WhatsApp]
πππππππππ
*SURBAJO*
πππππππππ
Zahra Muhammad mahmud
*page 29-30*
Gabadaya jamaa sungama tafiya gurin dinner se Amarya da ango yarage
Motar dazasu tafi aciki ta iso dan haka alameen dakanshi yanufi falon Momy inda surbajo kezaman jira dan babu kowa agidan duk Sun tafi harda su mommyn
Dasallamarsa yashiga falon dakyar surbajo ta amsa gamida dago fuskarta
Wow itace kalmar alameen tafarko jikinshi narawa yakarasa gurinta hannunta yakamo yamikar da ita tsaye yayi hugging dinta kissing dinta yake kokarinyi dasauri surbajo takwace jikinta gamida ballamasa harara tace hoddijan aradu baka isaba yau inma wani asirin akabaka kadunga samin abaki da bakinka to yau takare danni yau KO abinci banajin zanci sabida gudun kar jambakina yagoge shine kai godaigodai dake kawani zo zaka lashe minshi da bakinka ko to Wlh a hir dinka takarasa maganar tana murgudamasa dan bakin dayasha makeup
Dariya abun yaba alameen yadda tayi maganar gunta yanufa da niyar kamata nanfa surbajo tasa gudu shima yana binta sunata zagaya dakin wedding gown dinta taja yakamata sabida Jan kasar datakeyi rungumota yayi jikinsa yana kokarin yimata Kiss wayarsa tashiga ruri dasauri yaciro wayar a aljihunsa mommy ce ke kira dasauri yadaga tunkafin yayi mgn mommy tafara fada
Aminu baka da hankaline kuntara jamaa a guri amma har yanzu baku isoba banason shashancin banza fa
Hakuri yashiga bata sannan yakashe wayar danshi ganin surbajo dayayine yasa yamanta akwai dinner da zasuje
Be tsaya bata lokaciba ya dauketa cak bayan yadauko mata fos dinta kai tsaye motar yanufa da ita tun kamin yakaraso wani soja yabude masa murfin bayan zaunar da ita yayi sannan shima yazagaya yashiga direba yaja suka dau hanya yayinda sauran motocin excode dinshi suka sa motar a tsakiya ana jiniya
Dayake ba nisa tsakanin gidan da hotel din so basu wani dauki lokaciba suka iso
Isowarsu keda wuya abokan ango da kawayen Amarya suka fito daga hall din danyima ango da Amarya rakiya zuwa ciki
Fitowa yayi sannan yakamo hannun surbajo itama tafito nanfa masu hoto da video camera suka shiga aykinsu
Kawayen Amarya da abokan ango ne suka sasu atsakiya
Sun fara tafiya surbajo se kokarin faduwa takeyi sabida takalmin kafarta me uban tudune ganin hakan da alameen yayi ne yasa be Bata lokaciba yadauketa kamar jaririya itakuma tasakalo hannunta ta wuyansa
Ihu da tafi kawayen suka sa dan gaskiya koni sunburgeni
Daganan suka fara takowa zuwa cikin hall din yayinda MC yashaida shigowarsu
Nanfa kallo yadawo kofar dazasu shigo
aisha ko wuyanta kamar ze tsinke dan tsawon datake karamasa nason hango ango da Amarya
shigowarsu seda numfashinta ya dauke yadawo bakaramin razana tayiba da ganin alameen dauke da amaryarsa
suko sauran jamaar dake gurin tafi kawai suke musu masu daukarsu hoto nayi har suka karasa gurin zamansu zaunar da surbajo yafarayi sannan shima yazauna
surbajo kara rufe fuskarta tayi da mayafinta sabida tasha kunya daukota da alameen yayi daurewa kawai tayi tabarshi yadaukota dan tasan intace dakanta zata tafi faduwa zatayi
nanfa aka shiga gabatar da abinda yakaisu gurin inda MC yabukaci da ango yabude fuskar amarya batare da Bata lokaciba yabude fuskar surbajo
innalillahi wainna ilaihirrajuun itace kalmar da aisha ke furtawa dan ta gigice da ganin kyau irinna surbajo hawayene suka fara biyo fuskarta na bakin ciki dasauri Zuly tasharemata gudun kar wasu sugani rarrashinta suka shigayi amma kosu Sun jinjina dakyau irinna surbajo
hankalinta besake tashiba seda taji ana Kiran ango da Amarya sufito su yanka cake
duk abinda ake fadi da turanci akeyi kuma surbajo batajin turancin alameen ne yamike sannan yakamo hannu surbajo yamikar da ita suka nufi gurin cake din dakyar surbajo take tafiya sabida gudun karta sha kasa duk da de rabin jikinta na jikin alameen
tafiyar Tata seta karamata kyau dan wasu dauka sukayi yanga takeyi harsuka karasa gurin cake din alameen besaketaba koda suka tsaya zagayo da hannunsa yayi ta kugunta yariketa ahaka suka yanka cake din aka tafa musu MC yace Amarya taba ango abaki cikin harshen turanci
surbajo batajiba alameen ne yaradamata akunne waigowa tayi tana harararsa akan yace tabashi abaki shikuma yana murmushi wayyo jamaa zokuga yadda wannan kallo da surbajo tayi yakoma na so da kauna ga alameen yanata murmushi
yanko cake din surbajo tayi tanufi bakin alameen kara rungumeta alameen yayi ta kwantar da kanta a kirjinshi ahaka tasa mishi cake din abaki huuuuu kawai mutane ke fadi dan wasu liki suka fara zuwa suna musu agurin dankoni Sun burgeni
shima alameen ahakan yabata cake din tana kwance ajikinshi
bayan sunkoma gurin zamansune aka bukaci ango yayi Godiya ga jamaar dasuka taru dominsu nan alameen yayi jawabin cikin harshen turanci bayan yagama aka bukaci Amarya tayi itama alameen ne yafada mata abinda MC yace yakara dacewa tayi da hausa kuma don Allah karta dunga sako aradu Γ maganar murmushi tamasa Wanda yadauki hankalinsa sannan taamshi loudspeaker tafara magana cikin harshen filatanci
wow bakaramin burge mutane tayiba danko babu Wanda yayi zaton batajin turanci
bayan tagama ne akabukaci ango da Amarya su fito fili su taka
alameen ne yarukota suka fito filin yana rungume da ita aka samusu wakar da Sani slowly yamusu ta auransu suka fara takawa a hankali nanfa kowa yamike yafara yiwa ango da Amarya liki
aisha kuka take harda majina n'a bakinciki da sauri aminanta suka fitar da ita daga cikin hall din gudun karsuyi abin kunya
kai tsaye gida suka nufa da ita suna bata hakuri itako fadi take wayyo Allah alameen yakasheni yacuceni yarasa wacce ze auromin amatsayin kishiya se wannan gogaggiyar Yar bokonπ nabani ni aisha
sude hakuri suke ta bata
acanko ango da Amarya ne keta cashewa
baa tashi ataronba se goma nadare
suna dawowa aka sa surbajo tayi wanka aka shiryata cikin shigar alfarma aka nufi gidan mijin[truncated by WhatsApp]
πππππππππ
*SURBAJO*
πππππππππ
Zahra Muhammad mahmud
Zahramuhammadmahmud.blogspot.com
*page 31-32*
Ankai amarya Lfy inda dangin mahaifiyarta suka kara yimata nasiha game da zaman gidan miji itade surbajo se kuka takeyi
Kamin goma nadare kowa yawatse anbarta ita kadai Bilkisu ce tace mata takulle kofarta karta bude se intaji alameen ne ayko haka tayi kulle kofar tayi duk da bata iyaba seda bilkisun takoyamata
Gefen gado tasamu tazauna tadunga bin dakin da kallo irinna kauyanci komai yamata kyau sede ita wasu abunma batasan menene shiba
Siket da rigane ajikinta nawani material purple colour semayafin data rufa dashi fari takalmin kafarta ma farine kanta ba dankwali sede farin ribom daaka kama mata gashi dashi
Mikewa tayi tacire mayafin dan tagaji tunda aka fara bikinta take rufa mayafi to itade yau tagaji shiyasa tacire
Falonta tadawo tazauna akan two sitter sanyin AC naratsata komai na falon yaburgeta
zamanta bajimawa taji ana nurking din kofar mikewa tayi taleka ta ramin da Bilkisu tace tadunga lekawa
Alameen tagani tsaye shikadai bude kofar tayi takoma gurin zamanta tazauna
Da sallamarsa yashigo
Suman tsaye yayi lokacin dayayi arba da surbajo tamasa kyau sosai musamman gashinta daya zuba har gadon bayanta bakikkirin se shining yakeyi
Ledar daya shigo da ita yaajiye sannan yasami daya daga cikin kujerun yazauna
surbajo amare kallonshi kawai takeyi ba um ba umum shima itadin yake kallo murmushi yayi yace baby na babu ko gaisuwa irin wannan shan kamshi haka konayi laifi ne
murguda baki tayi tace yoto shikenan sokake insaki baki inta zuba agabanka kaidin daba kunyace gareka ishashshiyaba yanzu kace zaka daukeni kamar wata yarka to aradu kakiyayeni kajide nafadamaka tafadi Tana Kara daure fuska ita ala dole batason raini
dariya zancannata yabashi babu abinda yake burgeshi da ita irin son girmanta
mikewa yayi yakoma kujerar datake kai dasauri tamike tana shirin barin gurin cikin zafin nama yarikota tafado kanshi
Riketa