Showing 30001 words to 33000 words out of 45438 words

Chapter 11 - AUREN CHOCHI by sayyada taheer.txt

08 Dec 2024

4732

Taku Daga Sama yasa tayi shiru tare da kallon inda Taji takun.




Matattakalar benen yake takowa anutse kunnan Shi Manne DA karamin waya Yana Mgn, ahalin yanzu yacanza Kaya Kanshi cike DA ruwa DA alaman Bai Jima DA futowa awanka ba,sanye yake DA 3kwata navy Blue iyakar shi guiwanshi Sai YAr karamin Riga body hok itama Navi blue wacce ta Dan kama jikinshi,sosai sturactuce nashi yafuto yayinda kake hango gashi Kwance lub ajikin tsintsiyar hannuwa DA kafafunshi, Shigar tafutar DA Duk Shep Na jikinshi,takalmin sosone qkafarshi irin Na turawa Wanda kafarshi takarawa takalmin kyau abun Sai Wanda yagani lolz.


Itakan Radiya kallo daya taimishi Takauda Kai sbd bazata jure kallon Shi Cikin sex dress.


Dr Kan DA alaman yayi Shirin baccine yafuto Dan yin Wani Abu sbd Shigar gaskia yayi madaran masa kyau.




Momcy takalleshi Cikin 'kaunar Shi Mai zafi tace"Son Baka kwantaba ainayi zaton kayi bacci Kai naji dadi daka sauko muyi Hira Dan bangaji DA kallonka ba yhu knw I miss u elot.!
Dr Obinna yacire waya akunne, Bayan yagama ansa call Cikin murmushi yace"Sorry swthrt wlh mantuwa nayi, yafa'da Yana kallon Rahap Cikin Bata Rai yace"Ke jeki Kan table afalona kidau komun makullin motar danazo dashi,DA Sauri Rahap Tamike,Dan xuwa Aiken dr Obinna, shikan Abraham dariya yayi sbd ganin Yanda Rahap tatsure Azatonta masifa zaiyi, sbd suturan banzar da yataras DA ita dashi dazu Dan tun dazu take Gilman wasu Abraham din Kan cewa Dr Yau yaganta DA Shigar DA baiso Baiyi korafiba.


Dr Obinna yadaka mishi harara Cikin Jan tsaki yace " Dariyar me kakeyi? Abraham yatoshe baki Yana danne dariyar sa dr yaja Babban tsaki Yana nuna Abraham DA Wayarshi wato Bakuji Ko? Wlh kushiga hankalin ku Naga rawan kanku Yana yawa to zanyi mgnin Ku,Karki a Bani Garin kuce Zaki lalace wlh Nakusa in babballaku agidan nan,tun wuri kushiga hayyacinku.




Daddy dayanzu yake shigowa Falon yace"Son Yau Babu hirane?Dr Obinna yashafa kanshi Yana dariya,Daddy yace"Babu Kenan tunda kaki mgn anyway Shikenan ai tunda Babu Kai ahiran Nima barin Koma dakina inyi Bacci Daman muryanka danaji yasa Na futo.
Dr Obinna yayi murmushi Yana fa'din"Am sorry dad wlh wasu Dan ayyuka zanyi sbd 5days yarage inyi exams wa dalibaina So dat shine nake Dan Hada abubuwan aiki....Daddy yace "No problem dear son Allah yataimaka yakuma Baka ladan Hidima DA kakeyi damu DA mutane Allah yakawo macen kwarai,Dr yarufe Ido Yana murmushi ahankali yace Aminn,itama mommy dariya tayi tace" aminfa Naga abun naku Yar wariyace.




DAddy Yace gud night my son Tare day fadin madam Ina jiranki,Momcy tace"Okey dear.
Shikan dr Kara rike Kujeran Dinning table yayi DA hannunshi Wanda Daman tun Tuni atsaye yake, Duk DA Tarin kujeru masu tsananin kyau DAke falon waj falon shikan Bai zaunaba tsaye yayi Jikin Kujeran Dinning table.


Ta kasan Ido yake Kallon Radiya DA tun shigowar Shi falon tashiga hayyacinta, sbd Shi,Dariya yayi acikin ranshi Na ganin Yanda take sussunkuyar dakai Kamar Tsohuwar munafuka, baki yatabe Yana Kare mata kallo.




Momcy, tace"haba son,kadan zauna mana kafin tAfuto aizaka gaji,"Dr yayi fari DA ido Cikin shagwaba yace"Momcy kinmanta Ni din jarumine Aina Saba DA tsayuwa, Abraham yace" tafff wayaga Jarumi Bayan asibiti kake ba filin yakiba ai wannan saimu sojojin asali,Dr Obinna Yace"Kai waye ragon? Zan ballakafa yafa'da Cikin Hada Rai sbd Abraham Yana Shirin Bonsashi agaban Radiya, Abraham yace"Am sorry broda Ina nufin fa nine soja mune muka gaji tsayuwa,Momcy datake jinsu tace ayi hkr Kar ballashi inka ballashi dawani kafar zaije gidan soja o.o Rufamin asiri Abraham sojane soon.


ayimusu afuwa zasu farajin mgn very soon,Son aikaima jarumine sbd karatun likita ba aikin ragobane musamman irin Na swthrt ba Duk mazaba Momcy tafa'da Cikin kulawa Aiko dr yadan saki Rai Yana Jin da'din mgnr Momcy.




Shikan Abraham baki yaturo aranshi Yana fAdin tome mukayi Daga dariya Sai masifa,RahAp CE tadawo Daga Aiken dr, key car,tamiko mishi,dr yace"Ubanme kika tsayi adakina Sai yanzu Zaki dawo? Rahap tace "Ayya broda wlh key dinne ban ganiba shinata dubawa sbd kace Yana Kan table saidai banan Na ganshiba Akan Fridge nagani,dr yagya'da kai Yana Mai gAskatata Dan tabbas yayi mantuwane Anan Kan fridge ya ajiye, Hannu yamiki yakarba key din Tare da fa'din tnz.


Ina zuwa yace DA Momcy kafin ya yafuta acikin falon,futar Shi baijimaba yadawo falon hannunshi rike DA katuwar laida Wanda aunty Saada tabaiwa Radiya tsAraban Momcy, DA sallama yashigo falon Radiyace kawai ta Amsa ahankali su Kan Sauran DA ido suka bishi,dr yashigo falon gabaki daya,Laidan hannunshi ajiye Akan Table dake tsakiyar falon Baice komaiba ba yafAra haurawa Sama,Saida yakai matakala 3 kafin ya Dan tsaya,Kamar bakinshi Yana ciwo Yafara mgn batare DA yajuyoba yace" kije ki kwanta Ko kinmanta gobe kinada exams, Mitsw Banda shirme Aida karatu kikayi yamiki kallon Tv.


Dukkansu sunji mgnrshi, baran ma Radiya DA ta tabbatar DA ita yakeyi,sukan Sauran dariya suka fara Daga Momcy Har Rahap dariya sukayi Jin mgnr dr, shikan Ko ajikinshi Yana fa'da yacigaba DA haurawa Sama, harsaida yabace.


Tsit Radiya tayi Kamar wacce ruwa yacinyeta sbd Jin mgnr dr,Aiko Yana shigewa Dakinshi itama Tamike Cikin murmushin furicin dr DA yamata dadi sosai sbd tabbas gaskia yafa'da yadace hakadin,musamman DA ta tazo Ibadan, DA Yar karamar laptop Na aunty Saada acikin kayanta sbd karatu,Hakan yasa tayi Naam DA mgnr dr, Daman zamanta afalon sbd shine Dan tana kaunar kallon fuskan Shi tare da jin mgnrshi Mai da'di shida Momcy,saidai tunda bazai zoba itama zamanta awajen bayida amfani,Radiya DA hannu Akan table tadauko Babban laidan DA dr yaajiye,Agaban Mommy tazo taajiye Cikin ladabi tace Mommy gashi inji auntyna saada.


Momcy tayi dariya, tana fadin Kai mungode sosai Allah yasaka,Radiya tace Amin,sallama tayi DA Momcy Momcy tace"Aynima yanzu xanwuce sbd nafarajin bacci,Hakan yasa itama Rahap Tamike tana fa'din muje sis Momcy gud night,Momcy tace night my Dotas Mukwana lfy, Abraham kadai akabari afalon Yana canza Tasha izuwa tashan kwallo.




Bacci Rabi DA Rabi Radiya tayi sbd Tunanin exams,Duk DA tana DA fahinta sosai Kan karatu Amman exams Na jamp Tsoro yake Bata sbd yanda bakowa Ke samuba,Hakan yasa Taraba dare tana salli tare da rokon Allah DA yabata saan exams.


Sallar asuba akunnanta aka Kira Hakan yasa Tamike DA salati abakinta bandAki tashiga tadauro alwala tana idar DA Sallah tafa'da bandaki wanka,Duk DA Sanyi Sam Bata DA matsala sbd bandakin akwai Ruwan zafi Cikin water heater Hakan yasa tasamu enough Ruwan zafi tayi wankanta.


Batayi Wani makeup ba tunda tasan inda zataje Kamar schl yake tunda jarabawa zatayi,Dogon rigan atanfa ta'dauko Mai ratsin fari DA ja tasaka 'das tafuto gwanin shaawa tayi kyau,Dan kwalin tadaura sannan ta'dauko Yar karamar jacket tasaka Mai baki DA fari sbd yarage Mata sanyi Yar siririyan gyale fari ta'dauko tayafa akanta,Plat Na Takalmi ta'dauko fari tasaka, Bata dauki Ko wayaba Dan tasan ba lallai abarta ta tafi dashiba Sai Yar Karamar laptop nata dake Cikin karamin jakarshi taciro ta rataya awuyanta Cikin Sauri ta Daura agogon hannu baki Aiko Ras tayi kyau Kamar ka saceta kagudu sbd kyau,I d cat nata tadauka tasa ajakan laptop din sbd shaidan tabiya jamp.


Labulen window tadaga taleka Aiko nan taga gari tafara haske DA alaman tadauki lokaci wajen kwalliyan.


Kofar tasa hannu Zata Bude Aiko kwankwan Taji ana bugawa Hakan yasa tabude DA Sauri,Rahap tagani ciki kayan bacci,RAdiyA tace"Gud mrng Aunty Rahap,Rahap tace"Morng Auta hop kinshirya Radiya tace"eeh Rahap tace"Ainaga zahiri tomuje Daman Momcy tace intasoki kiyi breakfast kafin ki wuce Radiya tace" Tnz,Rahap tace" gaskia kinyi kyau sosai,Radiya tayi murmushi Rahap tace"muje.


Momcy DA Rahap kadai suka tashi Sauran Kan Suna bacci,itama Rahap Koda tarako Radiya fatan alkairi tai Mata Na exams Takoma Dakinta Dan time Na tashinsu baiyiba,Radiya ta durkusa Har kasa tagaida Momcy,Momcy ta Amsa Cikin sakin fuska tana Jan Radiyar jikinta.


Momcy DA Kanta ta hadawa Radiya break fast,ta turo Mata gabanta tace Maza chi kafin Direba yafuto DA Mota sbd nasanar dashi inda zaikaiki Tunjiya,Radiya tace",ngd sosai Momcy Momcy tace habawa aiwannan yiwa Kaine Maza CI abincin Ina zuwa.


Radiya tajanye fulet Na Soyayyan Kwai DA chips agabanta, Ahankali tasa chikali Mai yatsu tafara chi,yayinda take kurban Ruwan shayi Wanda yaji Madara DA Milo aciki.


Takun DA Taji shiyasa ta'dan dAga Kai Azatonta momcyne tafuto,saidai sabanin Hakan dr tagani Yana saukowa Daga Saman sanye yake DA hap Jamfa Na yadin kaftan Yello Sai yellow jacket dake Kan kayar yana tafe Yana taje gashin Kanshi Wanda yake Lup Lup Kamar Na larabawa.


Radiya batasan lokacin DA murmushi ya kufce Akan fuskantaba,Cikin Faraa tace"Yaya Ahmed Ina kwana,Yar tsikan jikinsu Duka yatashi GA Dr Yanda takira sunan nashine yashiga jikinshi,Itakan Radiya Shigar tashine yamata kyau haryafara Jin Kamar Ana mutstsinin jikinta,Muryan Dr ta tsinta ahankali Yana fa'din lfy.


Tare da fa'din " hop kingama?RAdiya tace"Eh Momcy ne tashigo falon,ganin dr Cikin Shirin futa tace"Son katashi?dr yace"Yes Mommy gud mrng "Momcy tace mrng dear dafatan komai lfy?yes Mommy dr yafa'da Yana ajiye kum daya taje Kai Akan table dake tsakiyan falon.


Mujeko yace DA Radiya DA Kanta Ke sunkuye tana Wasa DA Yan yatsunta,Momcy tayi murmushi tace"Son aihar nayi mgn DA Direban Rahap banyi zaton dakai zamujeba,Dr Obinna Yace"No problem yahuta Ke muje karkiyi Latti,Momcy tace haba son bari mana tagama cin abinta, Dr yaja tsaki Yana fa'din remain 27 minutes Suga exams,Momcy tace " Swt kingama cin abincin Radiya tace "nagama mommy Okey muje inrakaki Mota Momcy tafa'da tana riko hannunta.


Har Mota tarakasu tana musu fatan alkairi,Direban Rahap kuwa Tuni Momcy tace yaje yahuta Obinna zaikaita.




Saida ya Cilla motar Shi Akan titi kafin,Yadauki Wayarshi dake ringing, okey gatanan yafa'da Yana mikawa Radiya wayar aunty Saada Jin Radiya takarba yasa tace"Auta kina lfy?Radiya Cikin faraa tace "lfy aunty Gamuma hanyar zuwa exams,Saada tace" madallah Allah yabada saa,plx inkindawo ki kunna wayarki ki Kira Halil sbd Tunjiya take Cikin damuwa yace yakira wayarki baki daukaba Wlh Duk yarikice Haryana fa'din zaizo nyja gobe Nace ah ah yayi hkr watakila karatune yahanaki daukar kiranshi,Radiya Ta gyadakai Kamar auntyn tana ganinta Itakan harga Allah tawani manta DA Halil tunda tasamu Ganin fuskan dr Obinna.


Saidai afili tace DA auntyn"Aiko Kamar kinsani wlh karatun nayi bt barinje indawo zankirashi insha Allah,Saada tace Allah yasa, anyway barin barku kuje inkindawo Mayi mgn tA wayarki,Sallama sukayi radiyA tamikawa Dr Obinna Wayarshi tana fadin tnz.


Shikan wayar yakashe yacigaba DA tukinshi,Kamar Daga Sama ta tsinci muryanshi Yana fa'din how old are you?Banda shikadaine Sai ita acikin motar bazatace shine yayi Tambayar ba?Radiya ta Dan Gyara zamanta tana mamakin dalilin Tambayar nata saidai batada za'bin daya wuci tasanar dashi Ansar SA sbd dr yafi gaban Hakan agareta.


Am 21yrs old tace dAshi, Saida Yadauki 4minutes kafin yakuma mgn,mgnrda Saida tasa Radiyar tajuyo takalleshi ta Mirrow inda Shi Ko kallonta baiyiba yacigaba DA Tukinshi.


Tambayar ta maimata aranta,meyasa bakije schl ba Sai yanzu Zaman me kike agida?Radiya ta turo Bakinta tana fa'din" Ikon Allah dakuma lokaci.


Dr ya Danna Mata harara ta Mirrow Cikin tabe baki yace is okey.


Ganin yayi shiru baijima mgnba Bai Fadi dalilinshi Na tambayar ba yasa Radiyan tayi kundunbala tace"dalilin daya hanaka Aure shine yahanani zuwa schl.


Kiiiiiiyyyy kiiiiiiyyyyyy dr Obinna yaja Burkin motarshi,Cikin Sauri yarike siterin motar Itakan Radiya ihuuu tafasa tare day salati afili,yayinda ta kulle Idonta gam Azatonta Wani hatsarin ne Zai ritsa DA ita.


Saidai Jin motar Takoma nrml Basu fadinba shine yasa ta ta Dan Bude Ido Cikin Tsoro,shikan dr Murfin motarshi yabude Cikin bacin Rai yace DA ita"Get out of my car.
Cikin rawan jiki DA kakkarwa Radiya tafara hawaye Batasan lokacin DA tafara bashi hkrba Dan tasan tabbas mgnrta shine ya Bata masa Rai nan danan Dana sani maras misali Yafara ziyartan xuciyarta,saidai dr hkrnne yasake tunzura zuciyarshi Cikin fa'da yace"I say get out of my car.




Yafa'da Yana cizan labba Radiya Cikin Kuka tasanya Kafarta waje ta futa amotar Shiko dr Murfin ya mayar Cikin haushi yaja motarshi yabar wajen.


DA ido Radiya tabishi Cikin tsananin mamaki DA Kuka Har dr yabacewa ganinta awajen,wayyo Allah Na Shiga ukuna Radiyar tafa'da tana Kara sautun kukanta, Hankalinta ne yayi dubu yatashi sanin ita batasan gariba gashi Bata futoda wayartaba bare takira Rahap bugu Da karin batasan inda Ake exams dinba bare taje lallai dr yashuka Mata Bal balin bala'i tabbas Bakinta yaja Mata gaarinYaya Itakan ta batasan time DA mgnr ta futoba.




Durshan tayi akasa tana cigaba DA kukanta yayinda take kallon hanya,Gaba 'DAyanta yayi shiru Sai tsirarrun motar DA suke wucewa Sai masu tafiya akafa abun mamaki cikinsu Babu Wanda ya kulata bare ya Bata taimako wannan ya tabbatar Mata lallaifa Lagos DA Ibadan Karine Na 'yan Babu ruwanka garine Wanda Tunkafin tazoshi takejin lbrn Koda gawa akagani Akan hanya wuceshi akeyi Babu Mai kulawa.


Tuno DA wannan mgnr shine yasa Radiya Kiran sunan Allah afili tana Kuka tare da neman dauki wajen rabbil alamin.


Please my friends share ND comments.




Taku Har akullum matar Faisal.


*'kanwar Ummyn Nabayi.*




*Much love u my Habiba Taher.*


08100044786
*AUREN CHOCHI.*




*Book one.*




*Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira.*


*Gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me,08100044786.*




*Page 47&48.*




Ranshi 'bace yake sharara gudu amota yayinda yake maimaita Tambayar yarinyar,'BARO 'BARO acikin zuciyarshi.


*Dalilin daya hanaka Aure shine yahanani zuwa schl*


Kan Baba yafa'da afili Yana muxurai jiyake meyasa Bai doddoke bakintaba, Yayinda mgnr Ke sake batamishi Rai bawai tsantsar mgnrta shine abun Jin haushiba Illa salonda tayi mgnr Dan Da alamu habaici taimasa tare da ya'bo mashi Bakar mgn.




Turuss yaja Burkin motar Cikin Sauri yanemi gefen hanya yayi parking agogon hannun Shi yaduba, Aiko nan taga saura 9 minutes ashigar exams din su Radiya,Baki yatabe Yana Daga Kai alaman ko ajikinshi.




saidai dr David ne yafa'di mishi arai,inda take abotansu DA mutumcinsu yafa'do mishi arai,Babban tsaki yaja afili Dasauri yakunna motar Shi Ribas yayi tare da Cilla motar Kan titi.




Itakan Radiya,kukanta take cigaba dayi Tuni ciwon Kai Yafara sauka Mata sakamakon Abu uku daya hadu Mata nafarko shine soyyr dr dayake cizon Ranta Wanda takeji Zata iya mutuwa matukar Bata sameshiba Na biyu Na tunanin inda zatayi Takoma gida,Itakan tariga tasani Daga asalin gidansu Na Lagos Har gidansu Dr din Na nan Ibadan batasan Wani irin kwatance zatayi akawota nan ba Koda tanemi taimakon Kudi wajen mutane,Na uku shkn tayi asaran Exams nata.


Hakan yasa yakifa Kanta tana cigaba DA kukanta,Abun mamaki kamar amafarki Taji Karan Mota yabuleta DA Kura Cikin Sauri tadago kanta Dan kaucewa Mai motar kodan ta tsira DA Ranta,saidai me Motar dr Obinna Idonta yahango Mata Aiko DA Sauri Tamike takarasa Jikin motar, Mai makon gidan Gaba Kamar yadda take adazu yanzu Kan gidan Baya ta nufa,sbd tsananin tsoron dr Obinna daya darsu acikin zuciyarta ita Gani take lallai Zai iya Mata Duka.




Murfin Bayan motar tarike danta Bude GA mamakinta kuwa Sai Murfin ta budu Cikin Sauri Kamar Wanda take tsoron Zai gudu yabarta tafa'da Bayan motar.


Kamar walkiya dr ya Cilla motar Kan titi,gudu yake Bana wasaba yanayi Yana kallon Agogo,Tfyr minti 12 yakawosu Jikin Babban exams hol din,dr parking dr yayi Yana Hararanta ta Mirrow,Hakan yasa Radiya tashare Cikin Sauri tabude motar tafuta,Jikin hol din tanufa tana daidaita nutsuwarta,saidai me Tuni anrufe Cikin hol din ma'ana Babu wata daliba DA zaasake accept nata tashiga,Radiya tashiga Basu hkr Amman fur sukace tayi missn saidai tajira wata shekara.


Radiya batasan lokacin DA Takuma fashewa DA kukaba,Cikin Sauri tabar wajen motar dr Obinna tanufa,Cikin Kuka tabude gidan Gaba tashiga Batace komaiba DA dr ba Tacigaba DA kukanta,Dr Obinna DA ayanxu Yafara samun nutsuwa Daga bacin ranshi,haka kawai kukan Radiya yafara damun Shi ahankali taisayinta yaji Yana Shiga jikinshi musamman DA yasan darajan karatu yakuma San wuyan DA akesamu kafin ashigeta,Hakan yasa yace"follow me,yafa'da Yana futa dagA motar Aiko DA Sauri Radiya tabude gefenta tafuta.


Dr Obinna shine yakarawa wajensu,Itakan Daga nesa ta tsaya saidai abun yabata mamaki Yanda taga Duka security Na wajen sun 'kame Suna bashi girma.


Mgnr minti uku yayi dasu,Radiya taga yajuyo hannu yadaga Mata DA gudu ta karaso kofar security suka Bude dr yashige itama bayanshi tabi Ko acikin hol din malaman basuce komaiba sbd Shigar dr din Saima girman DA suke bashi tare da faraar ganinshi,'daya Daga Cikin malamin ne tace DA radiyA Bismillah muje kixauna.




Awa biyu cur suka Diba ana zana exams din,Tuni Radiya taware dukkan basiranta tayi typin,Yayinda takejin dadi aranta Yanda Duk ta Amsa tambaya yoyin sbd sunmata sauki sosai.




Tana daya Daga Cikin Wanda suka Gama DA wuri,Karfe 11 daidai tafuto Daga hol din,Ido tafara bazawa kozata GA motar dr Amman wayam Babu,Jikintane yayi sanyi Kamar Wanda Kwai yafashewa aciki,Ko kadan bataji haushin dr ba illama ma haushin Kanta dataji Kan Bata mishi Rai DA tayi Wanda tayi danasani maras adadi.


Tsaye tayi ajikin Wani bishiya dake haraban hol din tana neman nafita gAreta,ahalin yanzu batasan ubanda zai kaita gidaba, Wani mutumine inyamurai yakaraso gareta Cikin harshen turanci yagaisheta,Radiya ta Amsa tana kauda kai saidai Jin mutumin yace" Dr Obinna Yace inmaidake gida yasa Radiya tajuyo DA Sauri tana washe baki sbd murna.




Motar tabi mutimin,Inda mutumin yabude Mata gidan baya,Radiya tashige Tana ajiyan zuciya Motar yaja yafuta ahol din.




Itadai Radiya addua take aranta Allah yasa mutumin Na kwaraine sbd tana DA labarin Yanda Ake Satan mutane musamman agarin lagos.




Sbd haka addua Tacigaba dayi acikin zuciyanta yayinda ta ware Idonta tana kallon hanyar jotanan suka biyo Ko mutumin yacanza hanya.


Hankalinta Bai kwantaba Har Saida taga mutumin yayi kwanan Shiga anguwarsu dr, Ababban get Na Gidansu dr Obinna yayi parking Dasauri yabude gidan Gaba yafuto yabudewa Radiya Mota tare da kokarin karban jakan laptop nata Radiya tace"Ngd sosai bar jakan kawai.




Cikin gidan tashige tana hamdala aranta tare da fatan samun Gud result.


Afalo ta Tara's DA Momcy DA Rahap Suna Kitso inda Rahap din keyiwa Momcy manyan kalba,Cikin gajiya Radiya tayi sallama tare da shigowa falon,Gabaki dayansu sukace oyoyo Auta Rahap Kan Harda tashi ta taryo Radiyar.




Radiya tawashe baki tana Zama Akan Kafet kusa DA kafafuwan Momcy,Cikin sanyin murya Mai tattare DA gajiya tagaida Momcy Momcy tace Yaya exams,Radiya tace "Lfy adduar samun nasara taimata.


Momcy tace"Auta jeki ki watsa ruwa kihuta Bari abinci yasauka Naga Duk kingaji,Radiya tace" to Momcy Dan harga Allah tana bukatar hutun.




Wanka tayi ta nemi lafiyan gado ta Kwanta Dan tayi bacci,Amman fur tunanin rikichinta DA dr Obinna yaki futa aranta,Sosai takejin Babu da'di wai itace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login