Showing 9001 words to 12000 words out of 45438 words
zuwa Duba maras lfyr DA shine sanadin kwanciyar ta wato Radiya.
Zaune suke shida Momcy abedroom nashi Momcy tana Bashi Dambun Naman kaza abaki Shiko Cikin shagwaba yake karba, Anitha itace tashigo Dakin Rataye DA jaka alaman Daga schl tadawo Momcy tace"Anitha wlcm bck,Tnz Momcy Anitha tace sannan tace "Uncle OBi yajikin? dr Yadubeta Yana kallon Shigar jikinta Cikin tabe baki yace "Ban hanaki wannan bad dress din ba??Anitha ta turo baki Tare da 'buya abayan Momcy Dr yayi kwafa tare da fa'din futar min adaki Shasha kawai.
DA gudu Anitha tafuta tana Jin haushi, Momcy tayi murmushi Cikin kaunar 'dan nata tare da jinjinawa Tsare gidanshi tace", Swthrt Menene aibin shigarta Wato Kana mantawa DA kaida ita addininku ba 'dayaba ryt?Dr Yaci Gaba DA cin Dambun Naman Shi Da hannun Shi Kamar baijitaba sanin bazaice komaiba yasa Momcy Tace shkn tunda Mommyn kashare barin bar Maka Dakin tafa'da tana Shirin mikewa Dr yayi saurin riko hannunta Cikin marairaice fuska yace"Momcy Allah baki hkr niban korekiba Amman Dai mommy Kinsan Ko Cikin addinin nata haram CE bad dress haba mommy dubeta saikace Sisi Lagos,Hahaha Momcy tayi dariya Tana fadin swthrt Barin Rarrashi bbyna tunda kasata Kuka,dr yace Yauwa mommy inason leka asibiti please yafa'da Kamar zaiyi Kuka.
Wannan bashine Karon farko da dr Ke mgnr zuwa asibitiba shiyasa Momcy tace"Swthrt Agogo Sarkin aiki shkn Na amince zakaje Amman Nizam kaika inkuma dawo dakai,Dr yayi murmushi Cikin Jin dadi yace Na amince mommy tnz somuch.
Barin jiraka Afalon Momcy tafa'da tare da fita abedroom din, Simple dress Dr yayi Cikin Hap Jamfa Black shadda Wanda farin fatar Shi tasaka kayan sosai yamishi kyau Keys Na motocin Shi yajawo acikin drowa ahankali yafara dubawa key Na Bakin Mota yadauka Cikin Jin da'din zaifuta yafuto falon 'kasa Anan yasamu Momcy DA Rahap Anitha Cikin shiri Dr yace "Momcy basai da wa innan Iyayen rawan Kan zamujeba? Momcy tace"Sorry swthrt Anitha zatayi driving Rahap Zata Tayani Zama abaya,Dr yace muje mommy Tare suka futa afalon Dr Cikin nutsuwa yake takawa sbd kirjin Bai warkeba karfin Hali kawai yakeyi Dan yafuta saidai alhmdullh Akwai sauki sosai.
Bakaramin farin ciki doctors Na asibiti sukayiba ganin Dr yazoba,Shima dr Cikin faraa yake amsa gaisuwan su,Maimaikon dr yazauna Ina daki daki yadinga bi Yana Duba patients nashi Momcy DA 'kannan Shi suna biye dashi Cikin izza DA gadara Momcy uwar Mai asibiti sukuma Kannan Mai asibitin,dagani Babu tambaya itadin jinin dr ne Domin irin farinta shine farin dr Amman hanci Kan DA tsawo dr yadarata Babu Hadi,Duk da dukansu ba bakin fuska bane Cikin asibitin kasan cewan Suna zuwa bugu da Kari akwai Babban family picx nasu acikin office Na dr saidai kowa girmamasu yakeyi cike DA taka tsantsan Dan mazauna asibitin sun shaida sudin 'yan wulakancine masu gadAra DA naira.
Emargency dr yashiga gazaton Shi Zai samu Radiya Kwance acan duk DA yaduba dakunan DA yake zaton tanacan Bai gantaba saidai nanma wayam Babu ita Babu alamunta,Sauran doctors DA nurse dasuke Cikin emergency Sai sannu DA jiki sukewa Dr tare da gaishe DA Momcy dake biye DA dr Duk inda yasa kafa Suna tare.
Dr yace"Sani Ina patients Dina??Dr Sani yayi dariya Tare day fadin "kace Sarkin raki Mai kukan shagwaba,dr yaja tsaki Cikin kosawa DA mgnr yace Answer mie?Dr Sani yace"ai tun ranar Basu kwana asibitin nan ba Dr David yawuce DA ita General hospital,Dr Obinna Baice komaiba yace mommy muje tare suka futa adakin,Sallama yayi da maaikatan asibitin yashige Mota Momcy ma tashiga Anitha ta TADA Mota sukabar asibitin,Fara tfyrsu keda wuya dr yaciro wayarsa Cikin aljihu no David ya Danna Cikin second biyu David ya amsa Gaisuwa sukayi tare da Tambayar dr Yaya jiki,Dr yace "Wato shine dakazo gaisheni baka sanar Dani abunda kayiba Ko? To Gani ahanya zuwa asibitin naku, David yayi dariya Yana fadin "Afuwan Abokina Wlh autace tadage DA rikichi saidai mudawo gida, bt Kai hkr Aijikin nata dasauki ganima gidan nasu.
Dr yace"Issoryt Turomin address Gani zuwa, wayar yakashe Cikin Shan Mur yace DA Anitha" Ke nemi gefen hanya kiyi parking, Anitha Cikin sauri tasaka trapic ahankali tanemi gefen hanya tayi parking,Momcy tace"Swthrt badai tukin zakayiba.
Am sorry Mah dr yafa'da tare da fita amotar,Anitha ganin Hakan yasa tafuto Daga wajen driving dr Cikin nutsuwa yashige motar, test Na dr David ne yashigo wayar dr Obinna yabude ahankali yaharba hancin motar Kan titi address din yabi yanda dr David ya tiro mishi saigashi adaidai get din gidan Uncle Na Su Saada Dr yayi hon.
DA sauri Mai gadin yabude mishi kyakkyawar gidan Wanda dagani Mai gidan yatara arziki, Momcy tace wow beautiful house Swthrt Gidan yamun kyau,dr yayi murmushi Yana fa'din Barin Kira David plx wayar Shi yadanna yakira Dr David Aiko saiga dr David DA Saada sunfuto Daga Cikin gidan Dan taryo dr Cikin faraa Momcy ta Amsa gaisuwar dr David tare day rungume Saada tana Jin da'din sbd ta hango kyau DA wayewa Jikin Saada azaton ta Wajenta dr yazo.
Dr David Yariko hannun Dr Obinna Yana dariya, dr Obinna ya harareshi Tare day fadin "DA izinin wa kabaiwa patients Nawa sallama?Dr David yace "DA izinin Abokina dariya sukayi kafin Saada tayi musu jagora Har zuwa Babban falon gidan Wanda kafin akai gashi Saida suka wuce ha'da'd'dun Falo biyu kafin suka Kai Babban Wanda yasha kayan alatu DA kayan Duniya masu daukan hankali.
Kamar amafarki Radiya taga Shigowan David DA Dr Obinna yayinda ha'da'd'diyar mace Mai ji da Aji Ke bin bayansu, Radiya tayi saurin Gyara kwanciyar ta Akan 3seta kafarta daure DA bendej Cikin Jin kunyar dress Na jikinta Wanda batai xaton Wani bakon fuska Zai shigoba, Saada tace mommy Ku zauna Kira ta kwalawa Mai aiki tare day fadin tawowa baki abinci DA ruwa,Bayan sun zauna Saada Takuma gaida mommy Itakan mommy Farin ciki takeji Na ganin Harkan arziki Domin ita macece maison abun Duniya.
Tunda yashigo falon ya hangota Kwance Cikin kananun dress Mai kyau Na Shan iska kasan cewa ana zafi Kanta Babu Dan kwali anmata kananun kalba hanki tadaura akan Wanda Bai rufe gashin ba, Tayi kyau Kamar flower saidai DA alamun su Momcy Basu gantaba kasan cewar Kujeran DA take Yana lungu, Dr Obinna yayi gyaran murya tare da kallon side na Radiya Cikin sakin fuska yace "Sarkin Kuka Yaya jiki.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na kudine banyarda Wani Ko wata sukaranta batare da tabiyani hakkinaba bance Allah ya'isa gaduk Wanda tayi Hakan ba saidai danso kuyimun adalci sbd hakkina nake nema ma'ana kasuwanci name,gamai bukatar mallakar nata just call me 08100044786 thanks all my Frnds.*
*Page 19&20*
Momcy Tasauke Idonta 'bangaren DA Dr yake mgn,Aiko charaf Idonta yahango Mata kyakkyawan Yarinyar Kwance Kan kujera kafarta nanna'de DA bendeji, afili Momcy tace"Ohh my God swthrt Meke damunta??
Dr yace "Momcy itace dat grl Dana buge DA Mota,Ayya sorry Momcy tafa'da Cikin sigan tausayi,Tare da mikewa tazo Kusa DA Radiya dake Kwance Radiya Cikin kunyar Momcy Wanda batasan daliliba ta Fara gaida Momcy Momcy ta Amsa tare da Tambayar ta Yaya jiki,Ahankali Radiya tace"dasauki,Rahap DA Anitha Suma Cikin tausayin suka gaishe DA Radiya, MOMMY CE tashigo falon Cikin shigarta Mai kyau Na kece raini wato matar uncle din su Saada Cikin faraa tace"Sannunku DA zuwa Momcy tawashe baki tanajin da'din girmamasu DA akeyi Cikin wannan gida, mommy tazauna Kan Kujeran kusa DA Saada itako Saada Kwanciya tayi ajikin mommy tana Mata shagwaba Aiko tuni mommy tabiye Mata Hakan yasa abun yabawa su Anitha Har ma DA Momcy shaawa Domin wannan ya tabbtr musu Basu kadai keda gataba haka shagwaban ma.
Saada tace "mommy C dr Obinna Shine Wanda yabuge Auta wannan family nashine sunzo gaida auta DA jiki,Mommy tayi murmushi tare day fadin "Kai mungode sosai Ai tsautsayine Baya wuce ranar shi,Dr Obinna DA tunda suka Fara mgn baice komaiba Yana amsa call saiyanxu yayi mgn"mommy yagaisar tare da Bata hakuri Kan buge Auta dayayi DA Mota danshi harga Allah yadauka Mommy itace maaifiyar autan musamman daya Ganta Cikin dress dake nuna imafa ahalil kitab CE wato original kafura lolx.
Mommy tace"Bakomai yawuce ai Gashi kunzo Daddyn nasu bayi Kasar saidai bakomai insha Allah zani isar DA sakonku, mommy tace Saada my Dota Kamar nasan fuskan nan tashi,Saada tace "Mommy ai dr Obinna ba biyeyye bane Hakan yasa Dole kiganeshi Aiko tuni mommy taganeshi Jin anfadi sunanshi Hakan yasa mommy tace haba no wonder Ashe shine shararren likitan nan da kusan kullum akesaka Programs nashi Cikin tashan African magic epic, Saada tace kwarai kuwa mommy.
Mommy tayi dariyan Jin da'din Gano waye 'danta DA akayi lokaci guda,Hakan yasa tashafa Kan Radiya Cikin murmushi tace Allah yabaki lfy Hop Zaki yafewa swthrt I knw rashin sanine Kinga Shima yasamu rauni sosai,Itakan Radiya Kai Tasauke tana murmushi batare datace komaiba
Har Cikin Ranta Taji da'din zuwan dr, sbd zuwan yanuna cewan shidin mutum arzikine Wanda yasan Hakkin Dan Adam, Horace ta kaure atsakanin su Anan Har mommy Ke gaiyatar Momcy auren Saada Nanda 3weks habawa Nan Rahap DA take kusan saan Saada tace Aiko zasuxo itama Momcy tace "Zasuxo Anitha hartana mgnr abasu anko,Shinkan dr Kallon Radiya yakeyi asace Yana nazarin Wani Abu game DA ita,Jin Muryan Dr David yayi Yana fa'din" Abokina muje Ko dr yakallesu Duka Ashe sunmike Dan tfy Harda momcy,Momcy tabude Jakarta ya'divo Kudi masu yawa tasaka acinyan Radiya tare day fadin Bby girl Kisha lemu Babu yawa,Radiya Tace"Don Allah kibarshi mamah wlh nagode Momcy tace"Ah ah Bazan barshiba saidai inkin rainane tafa'da tana Shirin Debo wasu takara.
Radiya tayi saurin cewa"Ah ah mamah ban rainaba wannan ma sun Isa ngd Sosai,Dr Yayi murmushi ahankali yataka yazo gabanta Shima makudan Kudi yaajiye Wanda yafi Na Mommyn Cikin sanyin murya yace"Sarkin Kuka GA kudin kaza,Radiya tayi narai narai DA ido zatayi Kuka sbd DA ganin makudan kudi Wai Duka nata, Saada tace" mungode Lura datayi Radiya tana Shirin Kuka yasa tace Auta Jikinne? Radiya ta turo baki Cikin kunkuni tace " aunty big kifada mishi ba sunana Sarkin kukaba sunana Radiya, Dariya sukayi dukkansu sbd Jin mgnr Radiya shikan dr kafa'da ya'daga Cikin murmushi yace " olryt Nxt tym Redi Bye,tare dafuta Afalon Suma Momcy Bayan Shi sukabi Dan tfy gida.
Saada DA mommy sune suka Kuma dawowa falon Bayan sun raka su dr DA Momcy, Cikin kulawa Saada tace" Auta Haryanzu kukan shagwaban akeyine ? Am sorry bbynmu Yi shiru Kinji,Radiya tace"Aunty Big Kijifa sunan daya kirani dashi Wani Redi saikace 'yar Baby Mommy tayi dariya itada Saada Jin mgnr Radiya Hakan yasa Radiya Sarkin shagwaba tafashe DA kuka, Subhanalla Suwaiba dake shigowa Falon tafa'da Cikin sauri Takaraso Jikin Radiya Auta lfy? Saada ta Dube Suwaiba DA yanxu dawowarta Daga aiki tace"Shagwabar Autane yamotsa Wai sbd dr Obinna yazo gaisheta yace....Radiya tace" wayyo aunty big Dan Allah karki fada plx tafa'da Cikin begging.
Suwaiba tace"Wow nayi missn wlh,kardai motarsu naci Karo yanxu Ina Shirin shigowa anguwar nan Daga aiki,Saada tace indai Kinga ta Darlin to tare suka futa,Suwaiba tace tabbas shine Domin Naga Motar Brother David.
I LYK HIM Suwaiba tafa'da Cikin shauki, Saada DA Radiya suka kalleta lokaci guda Suwaiba tayi murmushi Cikin tabbatar wa ta gyada Kai tare da fa'din "yes My sisters Allah nayi matukar kamuwa DA soyyr dr Obinna Wanda nakejin Zan iya komai Dan insameshi,Ras Ras gaban Radiya yafa'di Batasan lokacin DA tace"Aunty Daman saurayin kine? Kafin Suwaiba tayi mgn Mommy Takuma shigowa Falon Kujera tanema tazauna Tana fadin "Dotas kuxo Kuga kayan DA Daddynku yaturo Saiku Taya auntynku zaban kayan daki Dan muyake jira azaba yayi Oder.
Mgnr zaban kayan daki shine ya shashantar DA mgnr Dr Obinna,saidai Itakan Radiya akasan Ranta haka kawai takejin Babu da'di Wanda batasan daliliba.
Plz my fans share ND comments plx .
Taku Har akullum matar Faisal.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.
*Littafina Na kudine banyarda Wani Ko wata sukaranta batare da kunbiyani hakkina ba Babu Allah ya'isa gaduk Wanda tayi Hakan saidai zanso nima kimin adalci, Mai bukatar complete just call me 08100044786.*
*Page 21&22.*
Barrister cikekken barrister ne Mai Zaman Kanshi sannan Mai arzikine Zan iyacewa Cikin masu arzikin Kano Yana 'daya Daga ciki Saka makon Gadon arzikin dayayi Daga maaifiyar Shi wacce ta kasance 'yar kasuwa Mai arziki, Ra'is Haifeffen 'dan KaNo uba,DA UBA.
Bayan rasuwar maaifiyar Shi Anan yagaji arziki kasan cewan shikadaine 'danta Bayan rasuwarta Bada jimawaba maaifinshi yabita wato Shima Rai yayi halinshi Hakan yasa Gadon maaifiyar Shi Dana maaifinshi Duka yazamo nashi, Barrister Yayanke shawaran yin karatu Mai yawa tunda akwai kudinyin Cikin yardan Allah yasamu futa Kasar Chaina yayi karatu Bayan yashafe wasu shekaru masu yawa Yana karatu yayi nasaran gamawa DA nasara Mai yawa Hakan yasa Kasar Chaina tarikeshi sbd yamata aiki,ganin baida uwa DA UBA dazai dawo dominsu Hakan yasa ya amince.
Barrister yazauna tsawon 7yr Yana aiki DA Kasar Chaina Anan yayi gamon Katar DA matar aure Wanda takasance itama Yar Nigeria Yar jahar Bayelsa saidai itadin Cristian ce,batare DA Bata lokaciba ganin ba haramun bane amusulunci yasa barrister Ra'is ya auri Uju,Dangin maaifinsa Dana maaifiyar Shi Ko kadan Basu soba saidai ganin shidin marayane yasa Basu tauye mishi hakkiba Hakan yasa sukayi ruwa sukayi tsaki Har auren Barrister DA Uju ya tabbata.
Bayan anyi auren Anan Nigeria Cikin Jahar Bayelsa DA kano,Bada jimawaba barrister Yadauki matarshi suka koma Chaina.
Aurensu uju DA barrister Ra'is,DA shekara 'daya chip Uju ta aifo danta namiji fari TAS Kamar yadda take Fara tas irin farin IGBO wato inyamurai, jariri tubar kallah Dakagan Shi kaga ruwa biyu Igbo DA Hausa fulani wato Yaren Uwa DA ubanshi.
saidai hanci Kan DA tsawo Na maaifin shine, DAn Uju guntuwace saidai itama akwai kyau Babu laifi, Akan sunan yaro ansha artabu DA Uju inda tadage sunan kiristan zaasa Amman Ra'is yaki Daga bisani Ra'is yaradawa 'danshi Suna amasallaci Ahmed itakuma Uju ranar Suna tara'dawa 'danta Suna Obinna.
Ahmed Ra'is Obinna shine sunan DA yake rubuce Jikin takardun aihuwan Shi,Uju DA 'yan uwanta sukan kirashi DA Obinna Daddyn Shi Da 'yan uwanshi sukan kirashi DA Ahmed,Bayan Aihuwar Ahmed Saida yayi 6yrs aduniya kafin Uju takuma aifo Ibrahim Wanda Shima take kiranshi DA Abraham,Bayan Abraham taaifo Rahap Sai Auta Anitha,Uju tayi kokari sosai wajen ganin yayanta sundauko addininta yayinda Ra'is Ke kokarin yayanshi su kasance musulmai.
Akwan atashi Har yaransu suka Girma, Obinna Shikadai yakasance musulmi yayinda Duk 'yan uwanshi suka kasance kiristan,Lokacin DA Obinna yafara karatun jamiane Alokacin Daddynshi yayi ritaya yabar aiki DA Kasar Chaina inda ya tattara yanashi inashi yadawo Nigeria DA Zama saidai Maimaikon yakoma Kano Ina Ibadan yayada zango sbd Harkan kasuwanci daya fara.
Barrister Ra'is Wanda yazamo dattijo ayanxu Kuma Daddyn Obinna, shida iyalinshi
Dukkansu suka dawo ibadan, Obinna kadai akabari achaina sbd karatun likita dayafara.
Ahmed RA'Iz Obinna,shine cikekken sunan DA yake amfani dashi Ko aschl,saidai tuni abokai DA lecturer sun dauki sunan 'karshen DA ita suke mishi inkiya wato Obinna Cikin yanaki harya Fara Amsa sunan tunda yasan bazasu dainaba.
Cikin Ikon Allah dr ObinnaHar yagama karatun Shi tuni yasamu shaidar Zama cikekken ghanicologys Dr.
Dr Obinna
matashine kyakkyawa,son kowa kin Wanda yarasa, Mai tausayin na 'kasa dashi bugu Da Kari Allah ya 'daura masa kaunar addinin shi ta musulumci, Hakan yasa yake matukar kiyaye dokan Allah aduk inda yake, Haka family nashi Na uwa DA UBA ba karamin 'kaunar dr sukeba sbd always Yana Cikin musu alkairi, Momcy ND Dad DA Kannan Shi uku Wani madaran 'kauna sukewa Dr 'kauna bilhakki DA gaske,Shima dr Sosai yake fama DA 'kaunar family nashi infact Jiyake Zai iya sadaukar DA Duk arzikin daya mallaka sbd family nashi suji da'di.
Koda dr yagama schl Bai zauna Kasar Chaina ba tuni ya tattara komanshi yadawo Nigeria, dr kememe yaki Zaman Ibadan yace wa Daddyn Shi Lagos yakeso Abunka DA 'dan Gata Kuma 'dan gidan masu Hannu DA Shibu, nan DA nan Daddyn yasai mishi katuwar gida alagos Cikin anguwar Victoria Island.
Dawowar Shi keda wuya Daddyn yasai Babban Fili nan Cikin Garin lagos batare 'bata lokaciba akafara 'daura ginin asibiti,Wata biyu cur aka kammala Gina asibitin Daddyn Shi yagaiyaci manyan attajiran gwannati DA 'yan kasuwa aka bude katuwar asibitin Dr Obinna Mai Suna Wumen ND children Hospital, Asibitine Mai kyau Mai matukar Girma,Wanda Daddyn yazuba mishi kayan aiki masu kyau,Ko Acikin Lagos ba kowani asibiti suke dashiba,dr Obinna ya dakanshi yadinga intabiyu wa nurse DA doctors Dan tantance masu aiki bilhakki DA gaske tunda abune DA ran 'yan Adam,Bayan yagama 'daukan maaikata tuni yafara aiki Cikin asibitin Shi.
kwarewan dr Kan aiki shi, tare da tausayi DA kaunar Shi GA patients shine silan DA yasa sunan shi DA Asibitin Shi tayi kaurin Suna Cikin kankanin lokaci agarin alagos,Kafin kace me manyan asibiti Na gwamnati sun Fara Ko Karin kwaceshi sbd yayi aiki dasu.
Amman fir Ahmed yaki saidai atare DA Hakan dole ya amshi tayin aiki Cikin general asibiti sbd taimakon takawa,Wanda yake xuwa asati sau biyu kacal, Dr yazamo ficeccen likitan Mata Wanda yasan matsala ciki DA waje Na Mata, Hakan yajawo mishi Tarin masoya cikin,ciki DA wajen lagos.
Nan Cikin gidanshi dake Lagos nan take DA Zama iyakarshi DA Ibadan saidai yaje ganin family nashi,Dr da Kanshi yace DA Daddy Zai dauki Anitha tazauna wajen Shi sbd yaga rawan Kanta yayi yawa bugu Da 'kari Anitha akwai son Shigar banza GA Sakalci irin Na Auta tun dawowarshi Daga Chaina yafahinci Yarinyar tana bukatar settings shiyasa Duk DA Momcy bataso dole ta hakura Domin Daddy yabashi goyon Baya Kan daukan Anitha, Anitha Takoma gidan dr DA Zama ganin haka yasa Momcy tabada dr amintacciyar 'yar aikinta Hellin sbd tasa Ido sosai Kan Anitha Domin tanajin tsoron Kar Dr yarinjayi Anitha Takoma Kan addin Shi wato Addinin gaskia musulumci.
Itako Hellin sosai zuciyata Ke 'kaunar Dr Obinna,turota gidan Shi Da Momcy tayi ba karamin farin ciki tayiba wannan yasa ta kudura azuciyanta DA wannan dama zatayi amfani ta rinjayi dr Saidai Momcy Taji lbrn Zasuyi aure wannan Kenan.
Satin Momcy 'daya gidan Dr Obinna itada yaranta suka koma Ibadan,sbd Jikin dr DA sauki tuni yatubure yacigaba DA futa aikinshi, ganin weekend ne yasa Anitha tariko Dr Kan zatabi mommy jibi xata dawo,dr Yace "Kuje jibin zanxo Nima Anitha tayi ihu tanajin da'din barinta DA dr yayi Dan batayi xatoba tunda tasan taurin Kanshi,Hellin Tayi murmushi acikin xuciyar ta