Showing 42001 words to 45000 words out of 45438 words
Maryam taraka Radiyar tana Mata sannu,Radiya Kai kawai take dagawa takasa mgn Shima Direban sannu yake ta Mata Har suka Isa gida.
Ko agidan kwanciya tayi takasa komai sbd Maran Babu abunda takeso DA kauna aranta irin sake ganin fuskan dr Obinna.
Gashi gidan Babu kowa aunty Saada DA dr David Suna wajen aiki,Mai aiki kadai itace Ke aikinta akiching Sai karfe wajen uku kafin Cikin ya Lafa mata,Sai Alokacin tasamu Daman yin wanka tagabatar DA sallahr azahar tana idarwa Babu jimawa akayi Kiran sallar laasar batare DA Bata lokaciba tagabatar.
Dr Obinna Sarai yaji lokacin DA butan hannun Radiya yafa'di.
Still yanajin time DA take bin bayanshi,Aranshi yake fa'din wannan daya kuwa?
Saidai tunowa DA yayi yanda Duk wata mace keyin fiye DA yanda Radiyar tayi dazaran sunganshi yasa yaja tsuka mitswwww Afili yace Matan yanzu Sam Basu DA Aji Daga Na turawa harna hausawa.
Kansa ya JINJINA Yana mamakin wannan Yar karamar yarinya hartasan Wani bin namiji Wani haushine ya turnike Shi Baisan lokacin DA Wani tunani yafa'do mishiba,haka kawai ranshi ta Raya mishi Wani tunani.
aikuwa Tuni ya yarda DA mgnr zuciyarshi.
Cewan irinsune Maza zasuyi saurin amfani DA damarsu su Batasu.
"Rubbish grl kawai yafa'da afili Kamar tana ganinshi.
Saidai tunowa DA yayi yaganta DA butar alwala.
Haka kawai yaji 'dan sanyi aranshi tare da yardarwa Kanshi itadin da ta kasance musulma.
Badan komaiba shikan zuciyarshi Yana respect Duk wani mace Ko namiji daya kasance Cikin addinin musulci.
Parking motarshi yayi adaidai gidan uncle nashi Baishiga DA motarba Cikin get din ba Anan waje yayi parking.
Motar yabude yadauko jakarshi ta aiki tare da daukan wayoyinshi biyu yamaida motar yarufe.karamin kofar gidan yabude yashiga cikin gidan,Tunda get masu Gadi kemasa sannu hannu kawai yake Daga musu harya Isa Cikin gidan.
Bangaren uncle nashi yawuce wato uncle Omowa Wanda yakasance yayane wajen momcy uwa daya Ubah daya.
Atare ya Tara's DA uncle din tare da Babban danshi Markus Wanda yake saanni DA dr Obinna Kuma abokaine shida dr Obinna Na Rai darai.
dr Obinna yashigo dakinda sallama,Uncle yawashe baki Yana fa'din" Ur wlcm Obinna Kaine tafe ainayi zaton Sai dare Zan ganka.
Markus yayi murmushi Yana fa'din frnd barka DA xuwa,dr Obinna yayi Murmushi Shima Yana mikawa Markus hannu tare day fa'din"Yes uncle Bazan iya kaiwa hardare alhalin ka sanar Dani Baka DA lfyba.
Uncle yayi murmushi Cikin Jin dadi Domin akwai 'kauna DA aminci sosai tsakanin Shi Da 'yar Kanwar tashi fiyema DA Markus DA shikadaine danshi aduniya.
Uncle yace"Ngd Likita bokan turai,Markus yace"Daddy bokan Nigeria ma bare wannan ai bokane harna Mata Daddy kaga inda Mata Ke Faduwa Suna mutuwa akanshi Markus yafa'da Cikin tsokana.
dr Obinna ya doka mishi harara Yana fa'din"Uncle rabu DA wannan Sarkin surutun.
Tasowa yayi yakoma gaban uncle jakar aikinshi yabude Yafara Duba hawan jinin uncle gami DA Aina suger nashi.
*Megidana yadawo Frnds Kuyi hkr da wannan.*
*Still gobe xanyi azumi ba lallai inyi typin ba bt mayb Ku samu bandaice bazanyiba Sai yanda ta Yiwu tnx somuch my Frnds.*
Dr Obinna yazauna kusa DA Markus Cikin ladabi yagaida uncle,uncle ya amsa Yana Tambayar Shi aikin nashi,dr Obinna Yace mungode Allah.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal.*
*Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300 Naira.ga Mai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me.08100044786.*
*Page 60&61*
Wani sanyine Mai tsananin dadi yaziyarci zuciyar Radiya,Idonta taware sosai tana karewa dr kallo ta Baya son Ranta Sosai Shigar jikinshi ta geznah hap Jamfa jajaxur tai mishi kyau kafarshi sanye yake DA Jan Takalmi Jan hulah.
Haka kawai Radiya Taji tana kaunar bin Bayan dr,Dan Bata koshi DA ganinshiba.
Batayi wata wataba ta bi bayanshi,Saida taga ya nufi motarshi Honda Hala JA itama kafin tayi ajiyan zuciya tana fadin "Dr Obinna he is spcl Evin his dress r spcl,I rilly rilly like him tafa'da aranta.
Ikon Allah tunda tazo schl din take Raba idanuwa Ko Zata Ganshi sbd tana DA labarin Anan yake Pat time Daga bakin dr David sbd time DA suke xaryan cuku cuku dr David din yake sanar DA ita sbd abokinshi dr Obinna tasamu Har dr David din Yana fa'din ashema kinsanshi Wanda kukaje gidansu.
Radiya tace aranta Sani Kan ba sanin shanuba, Amman afili tace "eeh naganeshi.
Saidai tunda tazo schl din Basu taba haduwaba Duk irin nema DA baxa idonda Radiyar takeyi kullum Dan kaunar ganin kyakkyawan fuskar tashi.
Saiyau Allah yamata gamon Katar DA ganin fuska Mai tsada fuska Mai sanyata nishadi Duk ranar DA taganshi.
Daga nesa yahango futar dr Obinna Cikin second get din schl din,Dan first get Yana can farkon shigowa,Saida motarshi yabacewa ganinta kafin taja ajiyan zuciya.
Tsit Tsit tafarajin ruwa Yana xuba Tacikin panties nata wannan ya tabbtr Mata Tayi Nisa wajen tunanin dr gashi tajawo wa Kanta Abunda always yake faruwa Duk lokacin DA ta tsananta tunaninshi.
Radiya Taji Wani kasala DA mutuwar jiki,yayinda matsanancin ciwon mara Yafara muntsininta.
Ahankali tadaure tajuya
Maimaikon Takoma wajen butocin data Bari ah ah zagawa tayi Takoma bangaren Mata Dan tasan lallai Sallah yaharamta gareta harsai tasamu tsarki.
Wani hawayene Mai dumi Taji Yafara zarya Akan fuskanta,Na tausayin Kanta Kan soyyr Wanda Yafara xame Mata jaraba ya salam.!
Hawayen tayi Sauri ta goge sakamakon hango su Maryam Daga nesa Suna alwala,wannan yasa tadanji sanyi tasan sunsamu nafuta Kenan Na Ruwan alwala
Koda ta dawo wajensu,su Maryam din Sai masifa suke Mata Wai ta shanya su Badan Wani Dan ajinsu yakawo musu ruwaba DA haryanzu ita suke jira.
Batace dasu komaiba tamikowa Maryam hannu,Tana fadin"Bani ajiyata xanwuce gida tafa'da tana cixan baki,Maryam da safiya sukace"Lfy Radiya Jamil?,Radiya Cikin karfin Hali tace"Marata.
Ayya sannu sukafara Atare,Jakar nata Maryam rataya akirjinta tare darike Mata takardun nata, tana fadin" Daman tundazu Naga direbanki yazo muje inmiki Rakiya Sai indawo inyi sallah.
Har Mota Maryam taraka Radiyar tana Mata sannu,Radiya Kai kawai take dagawa takasa mgn Shima Direban sannu yake ta Mata Har suka Isa gida.
Ko agidan kwanciya tayi takasa komai sbd Maran Babu abunda takeso DA kauna aranta irin sake ganin fuskan dr Obinna.
Gashi gidan Babu kowa aunty Saada DA dr David Suna wajen aiki,Mai aiki kadai itace Ke aikinta akiching Sai karfe wajen uku kafin Cikin ya Lafa mata,Sai Alokacin tasamu Daman yin wanka tagabatar DA sallahr azahar tana idarwa Babu jimawa akayi Kiran sallar laasar batare DA Bata lokaciba tagabatar.
Dr Obinna Sarai yaji lokacin DA butan hannun Radiya yafa'di.
Still yanajin time DA take bin bayanshi,Aranshi yake fa'din wannan daya kuwa?
Saidai tunowa DA yayi yanda Duk wata mace keyin fiye DA yanda Radiyar tayi dazaran sunganshi yasa yaja tsuka mitswwww Afili yace Matan yanzu Sam Basu DA Aji Daga Na turawa harna hausawa.
Kansa ya JINJINA Yana mamakin wannan Yar karamar yarinya hartasan Wani bin namiji Wani haushine ya turnike Shi Baisan lokacin DA Wani tunani yafa'do mishiba,haka kawai ranshi ta Raya mishi Wani tunani.
aikuwa Tuni ya yarda DA mgnr zuciyarshi.
Cewan irinsune Maza zasuyi saurin amfani DA damarsu su Batasu.
"Rubbish grl kawai yafa'da afili Kamar tana ganinshi.
Saidai tunowa DA yayi yaganta DA butar alwala.
Haka kawai yaji 'dan sanyi aranshi tare da yardarwa Kanshi itadin da ta kasance musulma.
Badan komaiba shikan zuciyarshi Yana respect Duk wani mace Ko namiji daya kasance Cikin addinin musulci.
Parking motarshi yayi adaidai gidan uncle nashi Baishiga DA motarba Cikin get din ba Anan waje yayi parking.
Motar yabude yadauko jakarshi ta aiki tare da daukan wayoyinshi biyu yamaida motar yarufe.karamin kofar gidan yabude yashiga cikin gidan,Tunda get masu Gadi kemasa sannu hannu kawai yake Daga musu harya Isa Cikin gidan.
Bangaren uncle nashi yawuce wato uncle Omowa Wanda yakasance yayane wajen momcy uwa daya Ubah daya.
Atare ya Tara's DA uncle din tare da Babban danshi Markus Wanda yake saanni DA dr Obinna Kuma abokaine shida dr Obinna Na Rai darai.
dr Obinna yashigo dakinda sallama,Uncle yawashe baki Yana fa'din" Ur wlcm Obinna Kaine tafe ainayi zaton Sai dare Zan ganka.
Markus yayi murmushi Yana fa'din frnd barka DA xuwa,dr Obinna yayi Murmushi Shima Yana mikawa Markus hannu tare day fa'din"Yes uncle Bazan iya kaiwa hardare alhalin ka sanar Dani Baka DA lfyba.
Uncle yayi murmushi Cikin Jin dadi Domin akwai 'kauna DA aminci sosai tsakanin Shi Da 'yar Kanwar tashi fiyema DA Markus DA shikadaine danshi aduniya.
Uncle yace"Ngd Likita bokan turai,Markus yace"Daddy bokan Nigeria ma bare wannan ai bokane harna Mata Daddy kaga inda Mata Ke Faduwa Suna mutuwa akanshi Markus yafa'da Cikin tsokana.
dr Obinna ya doka mishi harara Yana fa'din"Uncle rabu DA wannan Sarkin surutun.
Tasowa yayi yakoma gaban uncle jakar aikinshi yabude Yafara Duba hawan jinin uncle gami DA Aina suger nashi.
*Megidana yadawo Frnds Kuyi hkr da wannan.*
*Still gobe xanyi azumi ba lallai inyi typin ba bt mayb Ku samu bandaice bazanyiba Sai yanda ta Yiwu tnx somuch my Frnds.*
Dr Obinna yazauna kusa DA Markus Cikin ladabi yagaida uncle,uncle ya amsa Yana Tambayar Shi aikin nashi,dr Obinna Yace mungode Allah.
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
By
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira,Gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me,08100044786.*
*Page 62&63*
'dan Jim dr Obinna yayi Yana Nazari Saka makon ganin Yanda jinin uncle din nashi yahau ita kanta suger din Tasauka irin Wanda baason.
'damjin DA Kai dr Obinna yayi yakasa cewa komai Yana Nazarin matsalan Uncle din nashi, Uncle dake Lura dashi Yayi saurin cewa" likita lfy?Jikin yahau sosai? Ko aidaman inajin Babu da'di ajikinah.
Shima Markus Tambayar yayi Cikin damuwa,yace" Frnd any big problem wt our Daddy?
Dr Obinna ya rausayar dakai Cikin sanyin murya yace"Uncle Kaci Zaki Ko?Uncle ya langwabe Kai Yana Daure ciwon DA yakeji ajikinshi.
Cikin Damuwa yace"Tabbs naci Obinna saidai bafa DA yawa naciba kawai shaawa Sakwaran tabani shine nadanci guda biyu.
Dr Obinna yazaro Ido waje Yana fa'din "sakwara Har malmala 2 uncle Subhanalla gaskia Dole sugan tayi sbd.... 'Rasa mexaice yayi sbd Takaici karshe kawai TAkarda yajawo Cikin jakarshi yayi rubutu Takardan yamikawa Markus Yana fa'din"Asamomun mgnin nan yanxu it's urgent.
Markus yakarba DA Sauri yafuta afalon,uncle Tuni hankalin Shi yakuma tashi sbd ganin Damuwa afuskan dr Obinna Dan yasan akwai matsala.
yayinda yakejin Wani Sabon ciwon Yana taso mishi Saka makon rashin kwanciyar hankalin daya fa'da yanzu,dr Obinna Lura DA tashin hankalin DA uncle Yafara Shiga shine yasa ya sake fuskanshi dake daure Cikin Rarrashi Mai ha'de DA nasiha Yafara Lallamin uncle.
Tare da kwantar mishi DA hankali sbd Ahalin yanzu tashin hankali Ko kadanne bayi bukata wajen uncle sbd gudun Kar jininshi ya ninka Na yanzu Hawa.
Minti 16 DA futar Markus yadawo Hannunshi Rike DA tarkacen allura drp dasu mgni.
Dr Obinna,yakarba Alluran Yafara Bada uncle kafin, Yafara daurawa mishi ruwan Wanda Zai taimaka mishi wajen daidai tuwar sugar din nashi yazamo nrml Dan anfi bukatar sugar tahau daace tasauka, mgni ya Ballo dakanshi yasa abakin uncle tare da kafa masa ruwa abaki.
Baadauki lokaciba uncle Yafara lumshe Ido alaman bacci sbd mgnin akwai masu Saka bacci aciki.
Dr Saida yaga uncle yasamu bacci kafin yace DA Markus"Barin Duba Mommy inzo inwuce plx frnd kaji DA uncle.
Markus yace"No problem bt Mommy Bata Kasar 2days Kenan DA tfyrta Dubai,Dr Obinna Yace Okey Allah yasa tadawo lfy.
sallama yayiwa Markus,Markus yace"Frnd muje inmaka Rakiya dr Obinna yadaga mishi hannu Yana fa'din"zauna ka kularmun uncle,Markus yace"Wannan dalilin ma shiya hanani zuwa office.
Anan falon sukayi Sallama Suna tsokanar junansu,kafin dr Obinna yafuto agidan yawuce asibiti.
Tare sukayi sallar asubahi DA Babah sometimes Sai gari ya waye Duka, yakan shigo Na musamman yagaida Iyayen nashi saidai Yau Kan Koda suka futo Cikin masallaci Bayan Baban yabi Har zuwa kofar gida.
Baba Ganin Bai wuce 'Dakinshi dake wajeba Cikin soro, yasa yace"Ibrahim lfy kuwa ai Iyayen Naka Basu Futoba nasan sunkoma gado DA suka gabatar DA subahi.
Ya IB yadurkusa kasa Yana shafa Kanshi,tare da fa'din "Ina kwana Baba Gaisuwar tashi Baba ya amsa Yana kallonshi cike DA Nazari.
Ya Ib yace"Baba Daman wajenka nazo,Baba yace"To to mushiga Daga ciki,Gaba Baban yayi Ya Ib Yana bin bayanshi Har zuwa falon Babah,kasan cewan Ammi keda girki Yau itace keda kwanan turaka.
Wannan yasa suka taras DA ita tana Zaune Kan sallaya tana lazimi, ganin Baba yashigo DA Ya IB yasata Cikin kunya Tamike IB yayi saurin gaisar DA ita Ammin ta Amsa tana Shirin futa adakin, Sannu DA shigowa tayiwa Baban kafin tawuce Gabansu tabar Dakin ixuwa nata Dan tasan tunda tAgansu tare da Ya IB tasan akwai mgnr DA zasuyi.
Baba yanemi kujera tazauna tare DA fa'din Bismillah Ibrahim,Ya IB yanemi 'kasa Kan Kafet yazauna,sake gaisar DA Baban yayi kafin yayi Dan shiru,Baba yace"Ina jinka IBrahim Naga gari yawaye yadace kayi Maza Dan ka Bude shago sbd Masu sayan Na Karin kumallo.
Yaya IB yace "Hakane,Kanshi yakuma sunkuyawa kafin yadago Cikin ladabi Yafara mgn,"Baba Nazone inbaka hkr Kan abunda yafaru Abaya shiru yadanyi Yana Hada mgnr DA Zai furta aranshi kafin yacigaba Baba Dan Allah DA manzonsa Dan Darajan alQur'ani kayi hkr kasake Saka mana ranar aure Nida Radiya,Sbd wlh tlh Nida ita dukka Muna 'kaunar juna Kuma bazamu iya rayuwaba matukar Babu 'dayanmu.
IB yamike Ahankali yadawo gaban Baba guiwowinsa Duka biyu yasanya akasa Kan Kafet Cikin kaskantar dakai yace Nagamaka DA Rabbil izzati Baba Kabani auren RadiyA.
Yafa'da Yana xubar DA hawaye,Azahirin gaskia farkon mgnr Ya IB Babu digon hkr Ko tausayi axuciyar Baban hasalima Shi haushin mgnr yakeji saidai tsakiyar mgnr DA karshenta sune suka hadu suka Fara kashe zuciyar Baba.
Abunka DA 'da DA Maaifi soyayyace from indillah Wanda Babu Wanda ya Isa yaraba sai Maras Imani,Hakan yasa Baban Taji jikinshi tayi sanyi Gami DA tausayin gudan jininshi IB.
Saidai inda Gizo Ke sakan shine Bazai taba cutar DA marainiyar Allah ba,musamman Radiya Wanda yakejin kaunarta fiye DA 'ya'yan cikinshi,Dole yabada Radiyar Dama tayi za'bin DA Kanta sbd yanzu bAida tabbacin Radiyar tana yin Ibrahim inda abayane Shima shaidane Radiya Tana kaunar Ibrahim.
Gyaran murya Baba yayi Cikin murmushi wacce koyaushe ba'a rabata Akan fuskanshi Ko yaushe,Cikin farin Ciki Ko bakinciki.
Yace"IBrahimu aini Tuni nayafe maka,Dafari banji dadin abunda kayiba Tabbs najima Raina Bai baci irin ranar DA Naji mummunar furuci abakinka Kan gudan jinina Yaya Jamilu,Hakan yasa Na yanke hukuncin DA shine mafi alkairi,Aiko Babu komai zaka tauna harshenka wajen mgnr Duk bacin ranka sbs darajan shidin Yaya Jamilu ubane GA wacce kake son auren wato Radiya.
Sannan Koda ace nine Gaba dashi aizaka mutumtashi Dan darajar Ni maaifinka Amman sbd son zuciya DA rashin sanin Hikima ta neman aure Kayi mummunar furuchin DA Kaine yau kake nadama to harga Allah nayafe maka Kuma Na manta DA faruwar Hakan bisaga sharuddan yafiya shine in anyafe akuma manta DA komai.
Saidai Har akullum Ina fa'da muku bazanso zuciyata Kan Ikon waniba,akanku Ko Kan iyayenku harma DA 'kannanku,ma'ana Ita Radiyar itace Mai wu'ka DA Nama Intaga Har Yau tana Kan bakanta Na aurenkA falillahilhamdu inko tacanza raayi Falillahilhamdu,saidai ayanxu Kan kasani Radiya tana makaranta Duk wani mgnr aure Zai biyo bayane lokacin DA tafara jarabawan kammala karatu.
Sbd haka Ni Banda matsala,Sauran mgn yarage taka DA Radiya, Daga karshe Ina Mai Maka nasiha Dan Allah inranka ya'baci karinga hkr Kana control Na zuciyarka, Inba hakanba Tofa Dana sani bakayi komaiba Akai.
Ya IB Cikin farin Ciki yace"ngd sosai Baba ngd sosai Allah yakara lfy Mai amfani Allah yaja kwana,Daman yafiyarka DA albarkanka nake nema insha zanyi iyakar kokarina wajen ganin Mun daidaita DA radiyA Babah saika Tayani DA Addua,Baba yayi dariya Yana fa'din "Ungo Naka adduar Kai kadai ah ah itama diyata Radiyar Duka zanmuku adduar mafi alkairi Allah yatabbtr.
Ya IB yace aminn Baba insha Allah ninema alkairi din,Banda ansamu akasi Aida yanzum...dariya yayi sbd Kunyar mgnr DA zaice.
Baba yayi dariya Yana fa'din"Yanzu kashiryawa *Auren CHOCHI Ko?*
IB yayi dariya Shima Cikin rufe ido DA hannunshi yace "wlh nashirya Baba indai Akan Radiyace Ko auren Gaba DA Chochi Na amine,Baba yace"'dan nema Jeka Allah ya kyauta.
IB yamike Cikin murna Yana fa'din barinje inbude shago,atashi lfy Baba Allah yabiya Baba yace"Aminn Allah yamuku albarka.
Yau weekend Dukkansu Suna gida Daga aunty Saada Har Radiya,Tun wayewar Garin Yau din suke bacci sbd hakance take faruwa dasu Evry weekend sukanyi baccin Huce gajiya.
Mai aiki itakaice take Kiching tana Hada break fast,Motar Aunty Subine tashigo get gidan,Bayan tayi parking tafuto DA Yar Kamar Kitt Na akwati Wanda kayanta Ke ciki,Maigadi Dasauri yazo ya kwashi gaisuwa Aunty subi ta Amsa tare da Mika mishi sabbin dubu guda uku godiya Yafara Mata danjun da'din Kyautar Tata.
Yau Kan sammakon tayi Hakan yasa Koda tashigo falon Babu kowa,Daman time to time tana musu ziyara ayi weekend DA ita
Direct Dakin data Saba sauka tawuce taajiye akwatinta, falon tadawo tabude breakfast dake jere awajen dinning table tafara CI yayinda take Danna rimot Na tv tana kallo.
Radiya itace tafara futowa Cikin Riga DA skt Yar Kanti tayi ado afuskanta DA alaman yanzu tayi wanka,Cikin murna tace Oyoyo auntyna DA gudu takarasa ta rungume aunty subi din.
Hira sukacigaba dayi Suna Break fast din tare,Har Aunty saada DA dr David suka futo Suma Cikin shirinsu tsab Na kananun Kaya Wanda Kowa yayi kyau acikin shigarshi.
Dr David yace"ah ah likitace agidanmu DA safe Ko Anan kika kwana?subi tace"Ina dazu nazo sbd amatse nake Kan mgnrmu.
Saada tace"Ur wlcm sis,SuwAiba tace" Tnx gd mrng sis,"Mrng Saada tafa'da tana Zama kusada Kujeran dr David,Radiya tagaida aunty Saada tare da dr David,Itakan Radiya Tuni takoshi da abincin saidai tana Zaune wajen Suna Hira,Suwaiba tace"Dr Yaya mgnr masoyina dr Obinna,Hop kashigar Dani?Dan wlh nagaji DA jira kaganni zuwa nayi Yau din nan muyita ta Kare Dan soyyrshi Yana Shirin kasheni.
Wht Radiya tafa'da afili tana dafe kirjinta,Lokaci daya Taji numfashin ta Yana Shirin daukewa,Saada DA subi lokaci daya suka kalleta Cikin mamakin halinda tashiga saidai ganin zasu ramfo zancenta yasa Cikin Sauri tawayance tana turo baki Tare da fa'din "Gaskia ba ajinki bane aunty subi haba aisai arainaki ma.
Suwaiba tayi dariya,tace"Kai Auta wlh Har kin razaneni nayi xatonma aure kikaji lbrn dr Obinna zaiyi dayanzu saidai inyi hauka Dan wlh tlh DA hannunah zankashe Duk wata mace babba Ko yarinya mace Ko namijin DA zatayi shishshigin Shiga tsakanina DA dr Obinna,I knw shidin mijin mace dayane Kuma ba Kowa bane Saini Suwaiba Jamil tafa'da tana nuna Kanta DA Babban yatsa.
Tashin hankali Radiya tafa'da acikin zuciyanta,lokaci guda tafarajin Kanta Yana sarawa, murmushin dole ta Kirkiro tana bin antun nata DA kallo,yayinda takejin aranta saidai