Showing 21001 words to 24000 words out of 45438 words
Daman Yaya DA rawan Kai bare tasamu wayar salula,Ashe zaasha Rigimah kamanta Daman tana kaunar wayar salula Allah Dai ya kyauta Baba yace "Amin Amin.
Karki damu Aminatu insha Allah 'yar Baba Zata samu tarbiya Kamar tana gabanmu Kuma Kinga ai karatu zatayi nan Gaba Zata samu abun doro DA Kai dazaran tagama karatun koba hakaba?Ammi Tayi dariya Tana JINJINA Kai alaman ta gamsu DA mgnr Mijinta.
Adduar bacci sukayi itada DA Baba tare day kwanciya kowa xuciyar Shi Da tunanin radiyA.
Washegari DA sassafe Ammi DA Baba suka futo Dan sallama DA masu gidan,shatara ta arziki uncle wato Daddy yahada wasu Baba DA Ammi itama mommy akwati guda shake DA Kaya Kamar Na lefe tahadawa radiyA tare day rafar Kudi Na 100,000 Na dinki,Daddynta kudin yabada radiyA 50,000 shikan Halil Uban gayya Katotuwar waya yasaiwa Radiyar sabuwanta Dall akwali yacewa Baba abaiwa radiyA Dan Allah sbd suringa waya.
Cikin farin Ciki Baba DA Ammi suke godiya Baba yace"habawa dawayniyar tayi yawa Dan girman Allah kurage,Suwaiba tace" ah ah Baba Auta tawuci Hakan agaremu,Dan haka Nima ga namu Kyautar muda Aesha DA sis Halita tafa'da tana Mika mishi kwalin sarkan Gold abaiwa Auta.Baba yace"Masha Allah 'diyata Mai masoya gaskia tagode sosai Allah yasaka muku DA alkairi yakuma Kara muku dankon xumunci saidai Ungo Suwaiba rike Suwaiba tace"Ah ah ....Baba yace rike mana.
Suwaiba Badan tasoba tarike kwalin,Baba yakuma Mika Mata wayar DA Halil yabashi Ungo Hada DA wannan Intazo kibata Halita akwatin nan anema mishi wajen Zama Baban yafa'da yana nuna Mata akwatin kayan DA Mommy tabada tare da daura kudin Mommy din Kan akwatin.
Itako Ammi kukan murna tafashe dashi, sbd alkairin DA su Daddy DA iyalinshi sukaiwa diyarta godiya itama tayi sosai,tare da musu addua acikin xuciyar ta Allah yasa Suna DA rabon Shiga musulumci Domin sudin mutanan kwarai ne addinin islama shine Babban asaran DA sukayi Na Rashi aduniya.
Baba yace mujenku karmu makara, Mommy tace "Aiko Muna gab DA makaran Domin su Saada DA Auta sunyi Lattin zuwa.
Ko atasha zamu hadu dasu? Halil yayi saurin cewa" laifin saadace shiyasa Tunjiya dazan dawo Nace Tabari mudawo tare Amman Taki sbd fitina,but barin kirata inbasu futoba inje gidan intawo DA ita.
Baba yayi Murmushi Yana fa'din"muje kawai Dan bazasu zoba Atare Suwaiba DA Halita sukace Sbd me?
Baba yayi dariya Yana Kallonsu,kafin yace"sbd Anbar muku ita harsai Wani lokaci Kamar yadda Saada DA megidanta suka nemi alfarma,habawa DA gudu Halil yaje ya rungume Baba Ko kunya Babu sukan Suwaiba DA su Aisha tsallen murna sukayi harta daddy DA Mommy Saida suka rungume Junarsu sbd murna, Daddy yace"Wato wayo Saada tayimun Ko Zata rabani DA radiyA gaskia Dana San hakane danine mutum Na farko dazanyi magiyar Har abarmun radiyA,Itama mommy Hakan tace Ammi tace"Ai Danan dacan Duk 'dayane Dan haka kuna tare Baku rabuba Mommy tace"kumafa hakane Muna godiya sosai Kan wannan faranta Rai DA akai mana.
Baba yace"Tofa Sai hkr Dan Zaman tare zomu zauna zomu Saba nidai namuku umurni nakuma danka amanar ahannunku Duka Dan Allah inhar radiyA zatayi ba daidaiba akwaba Mata.
Daddy yace No problem Mommy tace"Wannan Babu matsala zamu Saka Ido Duk DA iyakar zaman mu DA auta gaskia bamuga aibintaba Saima yabo DA tasamu Daga dukkan ahalin gidan nan wannan daliline ma yasa lokaci 'daya dukkanmu tasamu 'kauna Daga garemu.
Thanks so much Halil yafa'da Yana dariya,Baba yace Babu komai mujenku karmu makara Tfyr akwai Nisa.
Tare dukansu Harda Mommy DA Daddy sukayi rakiyawa Baba DA Ammi Tasha Cikin kewan juna Suka rabu DA juna yayinda motar Su Baba yatashi Dan tfy Taraba state.
Mommy kadai DA Daddy suka wuce gida sukan Suwaiba DA Halita Halil gidan Saada suka wuce direct sbd murna burinsu daya suyi see DA Auta.
Koda sukaje Ko get Na gidan baa budeba Saida suka bubbuga maigadin gidan yazo yabude, kasan cewan Dan 2days dasuke zarya agidan harya sansu yasan alakarsu DA masu gidan.
Awaya Aesha takira Saada kafin tazo tabude musu kofar Shiga Aiko tana budewa suka rungume ta dukansu Suna Mata godiyar abunda taimusu Kan rike Auta.
Halil Kan Ido Yafara zarowa kozaiga radiya,Saada tayi dariya tanajin da'din Yanda yayan uncle dinsu Ke 'kaunar jininsu,Kuma ayanxu tana baiwa Halil goyan Baya Dari visa Dari Kan soyyrshi DA radiyA sbd jiya Baba ya warware Mata komai Kan auren Radiyan DA aka fasa Kuma ita yabaiwa Daman tasanar DA Radiyar Bayan suntafi.
Sis Ina Beautyna?
Halil ya tambaya Cikin xakuwa DA son ganin radiyA,Saada tace"Bata minti kadan tana wanka Aesha tace" Wani 'daki take saaada tace gashinan tafa'da tana nunawa DA yatsanta Aiko DA gudu Aesha tawuce Dakin tana murna,Cikin sa'a tana Shiga tasamu Har Radiyar tafuto kayama take Sawa,Cikin murna aesha ta rungumeta tana tsalle.
Itakan radiyA jikinta Duk yayi sanyi Ko kadan Ranta bayi dadi itakanta batasan daliliba.
Suwaibane suka shigo Dakin Suma rungume sukayi abakin Suwaiba taji lbrn tfyrsu Baba,radiyA tadafe kirji tana Shirin Kuka tare day fa'din"Nashiga uku namakara Ko? Wlh Bazan iya tfy Har jukum Ni 'dayaba.
Saada tarikota jikinta tana dariya tace"Swt Autanmu Babu inda Xakije sbd Baba yabarmunke Na Dan Wani lokaci,Cikin Sauri radiyA ta Kalli saada,Saada yagya'da kai alaman Babu Wasa radiyA batasan Lokacin DA tafashe DA kukaba Wanda kukanta yasa Halil dake Falo Yana jiransu shigowa DA gudu, Kuka radiyA takeyi bilhakki DA gaske Wanda itakanta batasan kukan murnace kona bakin cikina.
Rarrashinta su Saada suka shigayi Daga karshe Saada Hannunta tariko tawuce DA ita Dakin baccinta itacda dr,Abakin gado taajiye radiyA Cikin nutsuwa tafauyacewa Radiyar komai DA yafaru tsakanin Baba DA Ib dakuma fasa auren DA akayi.
Saada Tacigaba DA mgn kiyi hkr kaddaranki ne Hakan zanso kiyi hkr ki rungume kaddaran DA hannu bibbiyu I knw kina 'kaunar Yaya Ibrahim dole kishiga damuwa Na dashin Shi,radiyA Batace komaiba Sai kukanta takeyi futowar dr David Daga wanka shine yasa radiyar yin shiru.
Shima dr hkr yabata Kan fasa auren ta tare da Mata Alkawarin zai riketa Amana itama zaiso tarikeshi matsayin UBA tunda yanzu shine Mai jagorantar Saada DA ita.
radiyA ta gyada Kai tare da fa'din "insha Allah zankula,Saada tace Bari musamu nutsuwa zamuyi mgnr schl dakike so sbd garama ki ware karatu zakiyi Sosai,radiyA batasan Lokacin DA murmushi ya kufce Akan fuskantaba Jin ance zatayi karatu.
Oya jeki Saada tafa'da tana Jawo man shafawa zata shafawa dr.
radiyA DA gudu tafuta adakin tana murmushi sbd kunya,yayinda takejin sanyi acikin zuciyarta.
Ko kadan Babu zafi Ko damuwa aranta Na rabuwa DA Yaya IB hasalima jitayi Kamar anrage Mata damuwarta 30,Cikin Dari.
Saidai kewan Ammi DA Baba kadai sune suke lugude acikin zuciyarta,Afalon ta Tara's DA 'yan uwanta
Suna jera breakfast Akan Kafet,Sosai sukayi mamakin Yanda Saada tAhada break fast meyasa saikace tasan DA zuwarsu, Aesha tace"Sis big wlh tagama sanin halinmu shiyasa tahada breakfast damu Domin tasan matukar muka samu labari bazamu jureva Sai munzo.
Halita tace "ausanin Hali yafi saninkama.
Futowar radiyA Itama cikinsu tashiga suka Gama jera breakfast din,Dr DA Saada suka futo, Aesha tace" Sis sannu DA kokari Saada tace "Ainasan zakuzo shiyasa nayi daku,Halita tace "U see aidaman nafada.
Dukkansu Akan Kafet din suka baje,Duk DA kujerun dinning table Na saadar Zai ishesu saidai farin Ciki yaki barin su suje can, breakfast din suka faraci Suna tsokanar juna yayinda suke hiran farinciki tsakanin su Kamar sucinye Auta sbd soyy.
Saida suka koshi sukayi nak,kafin Suwaiba tace Aesha jeki Mota kitawo DA wayar Auta DA sarkanta inyaso Daga baya taje ta'dauko Kayan DA Mommy Tabata.
radiyA tazaro ido tana fadin "wayata sis? Wayabani?
Anan suka sanar DA ita Duk alkairin DA suka Mata Aiko DA gudu Radiyar tabi aesha Mota burunta taga Wayarta sbd radiyA tana 'kaunar waya musamman touch screen.
*Plz my fans share ND comments.*
*Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.*
*AI LOBI YU OL MAI FRENDS.*🤪
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira,Gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me.08100044786.*
*Page 37&38*
Aunty Saada wacce radiyA kemata la'kani DA anty abig.
Daki guda ta warewa radiyA ciki DA Falo Mai dauke da bandaki gado Harda Waldrop falon Ko Babban Kafet ne malale Akai Sai Tv Plaks mah,Babu kujera saidai manyan Sofa guda uku Dan jingina inabukata yatashi,Daga Radiyar Har Aunty Saada sunajin da'din Zama DA juna,Tuni uwar mijin Saada wato Maman dr David ta turowa Saada Yan aiki guda biyu mace daya namiji daya macen itace Ke kwana namijin Ko Zuwa yakeyi kullum yakoma.
Aesha nan ta tare sbd itama bamai Zama bane hutunta Yana karewa Zata wuce Abuja.
Aunty subi Tuni Takoma bakin aikinta,saidai awaya sukejin juna itada RADIYA sbd wayar Radiyar Tuni Halil yasaka mata SIM itama yanzu tafaso gari tafara Zama big girl.
Domin
Tunda radiyA Takoma gaban Saada dazama,kullum Halil Yana like DA radiyA agidan,Soyy sosai Halil kewa radiyA Wanda yakejin Zai iya mutuwa Akan soyyr radiyA.
Itakan gAreta Babu 'kaunar Halil saidai shakuwa DA xumunci musamman yanda family nashi suke sonta yazamo dole taboye kin Halil aranta Dan tafaranta ransu.
Halita itace tafara komawa 'kasar DA take schl wato newdelhi.
Bayan Takoma DA 3days Daddy ya takurawa halil lallai Yafara Shima saiya koma schl, Badan Halil din yasoba dole ya amince, tnz God ma saura mishi 4month kacal yarage yagama schl yadawo gida,Abaya atsarin Halil Sam bayi 'kaunar aiki acikin kasarshi ta Nigeria ganinshi yafi karfin Hakan infact shidin Dan hutune Koda yazo Hutu baicika jimawa sosaiba sbd bayi 'kaunar Zaman Nigeria, saigashi sanadin soyyr radiyAr Tuni ya yanke shawaran akasar Nigeria zaiyi aiki.
Daddy bakaramin mamaki yayiba Jin mgnr Halil lokacin DA ya sameshi Kan mgnr sbd tuni Halil din yasa daddy yayi mgn DA Babban abokinshi dake Kasar, Kan aikin Halil kasan cewan Shi Babban mutum Cikin Kasar Kuma attajiri.
sosai tausayin Halil yakara rufe daddy lokacin DA yace DA Daddy din sbd radiyA yafasa Zaman aiki acan,sbd daddy bazai taba mantawa DA mgnr DA sukayi DA Baba Kan haramcin auren radiyA DA Halil dinba,hakan bazai taba amincewa Halil yakarbi musulumci Kan maceba NVR.
Wannan yasa Daddy ya danne zuciyAr shi yabar damuwar aranshi batare DA Halil din yasaniba illama sake takura Halil din DA yayi Kan mgnr ya tattara yakoma schl.
Dole Halil ya amsa mgnr daddy Hakan yasa Tuni Yafara shirye shiryen komawa schl,Takanas yaje gidan Saada yadauko radiyA yace DA Saada taimishi alfarma Radiyar tadawo gidan Mommy harsai yawuce,Saada dole ta amince sbd itama tana 'kaunar Auta DA broda Halil.
Shikan Halil kullum mgnr Shi daya zaiyi kewanta Hakan yasa Ko Shirin Tare da aesha DA Radiyar sukeyi, Ita kanta Rafiyar tasaba dashi musamman inda yake kyautata Mata Cikin kowani hali, Ahalin yanzu batajin kaunar Shi Kuma batajin kinsa acikin ranta.
Saidai fa kullum tana Cikin tunanin dr Obinna tare da muradin sake ganin kyakkyawan fuskar Shi.
Agidan Na Daddy kowa Shirin tfyr Halil yake,Daddy harda Mommy, Hakan yasa Su Radiyar keta site soye Dan tanadawa Halil din tsaraban DA Zai kwana biyu inyakoma schl Yana aiki dasu.
Cikin 3days komai ya kammala harta bizan Halil yafuto,ranar Talata DA karfe 2na Rana Dukkansu family din Harda Saada DA dr David sukayi rakiyawa Halil tashan jirginsu Sama, Halil Kuka wiwi yake DA hawayen Shi Na rabuwa DA radiyA itama Radiyar ganin Yana Kuka yasa itama tafashe DA Kuka DA kyar aka ban bare radiyA ajikin halil Daddy DA Mommy sune suka janye Halil zuwa matakalar jirgi,shigarsa keda wuya maaikatan jirgin suka rife kofa,a idonsu Jirgin su Halil yafa'da zuwa Kasar waje.
Washegari itama Aesha Takoma Abuja inda take Service,sun rabu DA radiyA Cikin Kuka sbd Aesha itace abokiyar Rafiyar,Tfyr Aesha keda wuya Direban Saada yazo Yadauki radiyA itada dukkan kayanta Takoma gidansu wato gidan Saada.
Cikin Shirin futa anguwa tsab radiyA ta futo,sanye take DA Riga DA Wando Na fakistan blue Mai bujen Wando Sai mayafin Yar siriri data yafa akanta gashinta daure DA ribbon tarabashi biyu Kamar Na Bby Simple makeup tayi afuskanta yayinda Hannunta Ke rike DA karamin POS Wanda tasanya wayar ta aciki,Saidai kunnanta Manne yake DA headphone tana sauraran wakar Auren Aunty Saada.
Kwas kwas tafara takowa Cikin Yanga afalo ta taras DA aunty Saada tsaye tana jiranta yayinda DA Mai aikinta Hawwi take Cikin Shiri itama,Saada tace"Ungo Kudin tare da Mika Mata takarda wannan Duk abun bukatace arubuce ajiki Maza kuje keda Hawwi Direba yakaiku kasuwar Alaba Rago,Plx Auta Dan Allah kuyi Sauri kudawo Kinga Baby bayison futar yamma sbd dare, kawai Dan yazamo dole ne tunda zamu bukaci Irish sbd breakfast.
radiyA tace"To aunty Big insha Allah yanzu zamu dawo kinmanta Ina ramuwar azumi dole indawo Ko sbd insha ruwa agida,Saada tace Oya jeki Karki cinye mana lokaci DA Surutu radiyA ta turo baki tana fadin "Kai aunty Big nicema Mai surutu Ko tafa'da Cikin shagwaba Saada tace"Woo Auta Oya let's go.
Dariya Radiyar tayi tace "Bye aunty,Saada itama tace"Sep j swt.
Agaggauce tagama sayyar komai,Yayinda Hawwi Ke biye DA ita tana riko kayan, radiyA tace"Hawwi Kai kayanan Mota kidawo Naga sunmiki yawa,Hawwi tace"To Aunty Cikin Sauri Tajuya dan zuwa wajen motar, idontane yasauka Kan jajayen kankana Wani yaro Yana ferewa sosai yawunta ya tsinke Abunka DA Mai azumi Tuni Taji Ranta ya biya Hakan yasa radiyA juyawa wajen Mai kankana Jikin table din ta karasa kankana gasunan baje Akan buhu Mai Tarin yayawa manya manyan kwallo gami DA abarba ND gwanda , barka madam Yaron Mai kankana yafa'da Cikin ladabi radiyA itama tace"SEM kafin tafara mgn tace" Nawa Nawa kankana Yaron yace"Dari Dari wannan Dari bibbiyu yafa'da Yana nuna Mata Wanda yAke yankawa, radiyA tace"ah ah kwallo nakeso I hop Suma Hakan suke DA kyau Kamar Wanda kake yankawa?
Yaron yace"sosaima madam Bt nibani iya Saida kwallo wannan Sai oga Maman kijirashi kadan yanzu zai dawo sbd Yana sallamar Customer namune,radiyA tace no problm.
Hawwi itace Takaraso wajen radiyA ,radiyA tace"Kindawo Hawwi tace yes Mah.
6minutes DA tsayiwar radiyA wajen Mai kankana tana jira Amman Shiri Babu oga.
radiyA takalli Agogo dake daure Jikin hannunta ganin 34 minutes yarage Asha ruwa yasa tace "Wai Ina Mai kankana ne ?koba a sayarwa bane inwuce Yaron yace"Hkr Madan Bari inkara mishi mgn,radiyA tace Yi zamanka Yana inane nunamin inda yake sbd Sauri nake,DA hannu yaron ya nunawa radiyA Yana can yanuna Jikin wata katuwar Mota Fara kirar Vibe.
radiyA Cikin Sauri ta Fara takowa Jikin motar tundaga nesa ta hango, Bayan Dogon mutum sanye DA Danyan boyel fari sanye DA hula Zanna bukar baki Mai adon fari ,Kanshi sunkuye aboot Mai kankana Yana Mika mishi kwallon kankana shikuma Yana jera aboot Na motar saikace Mai sari.
Gawasu azube akasa Yana Kan Mika mishi,Itakan radiyA rantane ya'baci wato inda Bata zoba Halan Sai Ankira sallah tana tsaye tana jira.
Cikin haushi radiyA tace"sbd Allah Malam tundazu muke jiranka acan Kaikuma Kana nan to meye amfanin Yaron DA kaajiye inhar bazai iya bada komaiba?wlh Banda azumi nake Bazan taba tsayawa jiranka ba sbd bakasan darajan customer ba.
Uwar surutu yafa'da aranshi Yana jera kankanar Shi,Duk DA baiga fuskarta ba tabbas yasan itace sbd ita kadaice yasani Mai wannan Muryan.
Aranshi yace Ashe mafadaciya CE .
Afuwan Mai kankana yace da radiyA,radiyA tace"ohomaka muje ka sallameni Ina sauri, Mai kankana yace "Hjy kidan Kara hkr kadan plz barin sallami oga, yanxu zanzo.
radiyA tazaro ido waje Cikin mamaki DA haushi tace" again?
Bata tsaya sauraron Shiba tajuya saidai me Muryan DA bazata taba mantawa dashiba tatsinta Yana umurni wa Mai kankana, gv her 5balls frm my own.
Cak RadiyA ta tsaya DA tfy Kamar antsaidata yayinda kirjinta Yafara bugawa, Har abada his voice can't skip 4rom her memory 4ever, batasan Lokacin DA tafara Raba idoba Dan ganin Daga Ina yake.
Aiko Ido DA ido suka Hada itada Shi,Yayinda Cikin cika umurnin Shi Mai Saida kankana yahada guda biyar manya manya Yace"Jirani insamo Laida baijira amsarta ba yawuce DA Sauri.
Itakan radiyA mutuwar tsaye tayi Dan takasa Gaba takasa baya,shikan dr Obinna Tuni yabar Jikin boot yadauko Goran faro water Yafara wanke fararen hannun Shi Ko kallon Radiyar baiyiba Har yagama.itakan radiyA Ido ta tsira mishi Kamar mayya tanajin tsananin Jin da'din ganinshi Tuni Duk wani karfin jikinta yatafi Wani kasalane DA Sanyi suka hadu suka zuyarci Cikin zuciyar DA jikinta.
Ahaka
Mai Saida kankana yadawo Am sorry hjy yakuma fa'da tare da zuba Kan Kankanar alaida Miko Mata yayi Yace"gashi hjy Asha ruwa lfy.
radiyA tayi murmushi Wanda batasan daliliba saidai Bata raba days biyu ganin Daga hannun dr Obinna ya futo shiyasa oho.
Thanks radiyA tace DA Mai kankana,saidai me kankana yace" No! Dnt tnk me, tnk Oga bz he is d 1 dat ask me 2 gv uh.
Radiya ta mayarda DA Idonta Kan dr Obinna dake Shirin Shiga Mota Cikin in Ina Kamar wacce taiwa sarki Karya muryanta Yana rawa tace.
Ya bro dr thanks somuch ,Dr Obinna Yagya'da Kai alaman no problm Kudi yaciro ya mikawa Mai kankana baisake mgnba yarufe kofar motar ribas yayi yabar wajen.
Wayyo Allah Radiya yafa'da Cikin farin ciki,Dasauri ta kinkimi Kaidan kankana Tayi wajen Hawwi dake jiranta Jikin runfar Mai kankana.
Shikan Mai kankana dariya yabita dashi,Domin Yasan dole Duk macen DA tayi see DA Oga Obinna tayi Suman tsaye.
Radiya tun acikin mota take faraa,Wanda harsaida Hawwi tace"Aunty lfy RadiyA tace" mekika Gani Hawwi tace"Naga Sai murna kikeyi Bayan dazu kintafi kinajin haushi"RaDiya tace"Uhum Hawwi bazaki ganeba Just barni inji DA Abun farin Cikin DA yasameni,Hawwi tayi dariya Itama tana cewa"Madallah tunda farin cikine Hakan Dama mukeso.
Sun Isa gida ana Kiran sallar magriba Hakan yasa Radiya tawuce kiching,itama Hawwi kiching din tashigo DA Kaya tabude dip furji tana jera Na Cikin furji.
RaDiya Tace "Hawwi Sauri ki bani Fulet DA wu'ka,haka kawai Taji Babu abunda Zata Fara Buda baki dashi Sai Kyautar dr Obinna.
'daya Daga Cikin Kankanar tadauka ta wanke ta yanyaka, t atsaye akiching din tafara sha,Ido ta lumshe Bayan ta tauna Kankanar tanajin tsananin da'dinshi Yayinda takeji aranta tunda tazo duniyar nan Bata taba Shan kankana Mai Zaki irin Na yauba,Niko nace sbd dr Obinna shiya Saya ba lolz.
Hawwi tayi dariya Tana fadin "Kai aunty yaudai Kankanar nan Yana Shirin tfy dake irin wannan lumshe Ido.
RAdiya tace"Hawwi so kitaba wlh Kankanar CE tacika Zaki Bt barmun wannan insha saiki dauki Wani sbd inaga yaudai shine abincina.
Ahaka aunty Saada ta cinmata,tana Shan kankana tana Santi,Hawwi tana Mata dariya,Aunty Saada tace"Auta yaukuma atsaye akeshan Ruwan?Radiya data cika kankana abakinta tadaga