Showing 15001 words to 18000 words out of 45438 words

Chapter 6 - AUREN CHOCHI by sayyada taheer.txt

08 Dec 2024

4723

yasa Rahap ta taba Anitha DA hannu,Anitha Anitha tajuyo DA ido taimata alamu DA dr dake can tsaye tare da nuna Mata Aesha dake photo vedio, Anitha tayi dariya Mai Sauti tana cewa"Broda duniyar kyawawa,Wlh Ina alfahari DA Shi Daz y nakeson xuwa Ko Ina dashi sbd Duk girman yarinya data Ganshi Zata Raina Kanta.




RADIYA Sarai Taji mgnr Anitha Hakan yasa Cikin Jin haushi,ta fusge wayar hannun Aesha Ranta a'bace tace "Meye Hakan sis Dan Allah karki Bata Camara wayar ki meye abun dauka Anan?


Aesha tayi dariya tace "Shkn Auta tunda bakiso andaina Amman mgnr abun dauka Kan ai kema Kinsan gayen yahadu kiduba fa kigani
Harta abokan angon daga nesa suke masa kallon isheshshe inko hakane inagani mace bt nvrtheless autares.






Rahap CE Tamike come DA nuna shidin Dan uwantane direct wajen dr taje Daga nesa RADIYA tana hamgosu Rahap din tana mgn saidai Shi Ko Kalma daya baiceba Domin bataga bakin shi ta motsaba Hakan yasa 'yan matan dake tsaye gefen RADIYA suka Fara Kishi Suna zagin RAhap,Anithane taji haushi Cikin fa'da tace" Kai Mata baarabaku DA gulma shidin broda yasan dakune Mitsw to 'kanwar shice.




Jin mgnr Anitha yasa biyu Daga Cikin 'yan matan sukace "Dan Allah DA sauri suka matso wajen Anitha Dan neman Karin bayani yayinda Daga nesa Sauran Matan Ke ma dr kallo Cikin 'kauna,shikan dr Ko kallon inda suke baiyiba musamman daya hango Yanda Mata kawayen amarya Ke lasan baki Kamar mayu,Duk DA wannan bashine karo Na farko DA Mata Ke haukacewa Akan Shiba saidai wannan yabashi haushi Hakan ne yasa ya tamke fuska Kamar boos cike DA gadara gami DA kasaita yasake Murfin motar tare da rufewa, ahankali yasa Bayan Shi ya jingina ajikin motar Shi Wayar Shi.




Wayar Shi CE tayi Kara Hakan yasa ya Kalla Cikin tabe baki ya Danna answer.




Muryace Mai Sauti CE tadoki dodon kunnan Shi yayinda Cikin tsokana Mai mgnr yace"'dan iska meye Hakan Bayan kabata mana time shine zaka tsaya jamana Aji.


Dr Obinna Yace"Kana DA haniya Gani zuwa, Dr David yace No barin turo Suwaiba taimaka Rakiya yafa'da sbd Fara son Shigar DA Suwaiban Dr Obinna baibi takan mgnr Angoba Ahankali yafara takawa zuwa wajen motar DA yasan ango DA amarya Suna ciki, Dr Suwaiba itama cikin Shirin ankon kawaye Tunda taga dr ta dawo gefenshi Sosai yamata kyau Cikin Shigar Shi hi take inama ace aurentane DA dr shikan dr Ko kallo Bata isheshiba amsa gaisuwar abokansu yakeyi Yana Mika musu Hannu.




atare Dr Obinna DA ango suka Fara takawa Dan Shiga hol,Sai Amarya DA Suwaiba Agefe yayinda Sauran abokai DA kawaye suke take musu Baya,itakan RADIYA DA aesha tuni sunyi Gaba hannun su rike DA juna sbd karawa Radiyan lfyr kafa yayinda suke watsa fulawa masu kyau Cikin kuttu.




Shigansu hol din habawa tuni Kallo yakoma Sama Sbd dr yacinye Taron Yanda Sauran doctors Ke take mishi Baya kace shine Mai auren saidai wannan dolene sbd Duk wani doctors dake wajen dr Obinna me gidan shine infact Babu Wani Babban likita Cikin Taron Sama dashi wannan yasa Dole su bashi girma.




RADIYA tana raka amarya wajen zamanta tadawo wajen aesha DA Halil dake kujera ta musamman ban garensu mommy tazauna,Halil Yace"Beautyna gaskia Ina Kishi Kinga yanda kika cinye wajen kuwa Kamar kece amaryan,Aesha tace hmm Broda Kalli can tanuna Ban garen dr Obinna DA Hannunta Hakan yasa Halil yabi hannun nata DA kallo.




Kamar ance dr Obinna yajuyo suka Hada Ido DA Halil kallon kallo sukayiwa juna, dr shine Yafara kauda Kanshi ya mayar Kan wayar Shi yacigaba DA dannawa shikan Halil Wani kishine DA hassada yarike ranshi ganin Duk kyau DA hAduwarshi yauga uban gidanshi akomai,Aesha tace"Broda wlh gayen yahadu yacinye wajen Daz y Na nuna Maka Shi kaima yamaka Ko?




Halil yaja tsaki Yana girgiza Kai Cikin dacin Rai yace"kokadan niba kwartoba tayAya zaayi 'dan uwana namiji yamun kyau! Aesha tarike baki Cikin tsokana tace"Allah broda Ko angon Bai Kai wannan gayen....Ya isheni Halil yafa'da Yana Daga Hannu Itakan RADIYA haushine DA zafi Taji Yana bugun xuciyar ta sbd yanda Mata Ke ko'da OBINNA yayinda takejin Kishi Mai zafi Yana Ratsa xuciyartA tamkar Zata rasu Wanda itakanta batasan daliliba.






Hakan yasa Radiya Cikin xafin Kishi DA haushin aesha tace "Ko kadan nikan baimun ba plx Dan Allah kidaina mana mgnr Wani 'kato,Jin mgnr radiyA yasa Halil ya saki zuciyarshi sosai mgnr Radiyan ya wAnke xuciyar Shi Musamman DA yaga Ko kadan sahibar tashi Bata GA kyau DA Ajin DA shidin ya hango wJen dr ba.








Anfara gabatar DA Taron doctors day, Anan ne MC ya bukaci Babban likitan Mata Wanda Duniya tasan Shi shararren likitan nan Kuma abokin ango, yazo yabude taro DA addua,inda sunan dr Yafito Rabo Rabo DR AHMED RA'IS OBINNA.




Dr Badan yasoba yatashi yakarbi Abun mgn,Cikin muryanshi Mai da'di Yafara karanto basmala Habawa abun sosai yabawa radiyA DA aesha mamaki harma DA wasu Wanda basuyi zaton dr din musulmi bane sbd mafi yawa Ko last name nashi yasani wato Obinna,Abun Bai Kara tadawa radiyA Kaiba saida Taji dr Obinna yakaranta adduar Bude taro Mai kyau Cikin harshen larabci inda yasake maimata wa DA Turanci,Rap Rap Rap hol din yadauka DA tafi Momcy Itace tafara mikewa ta Fara manni wa,Dr Obinna Sai ango Kanshi daya Mike Habawa saiga Fili Yafara chakumewa DA manni Shikan MC DA DJ ganin Yanda Ake barin kudi wa Dr Obinna shiyasa suka JA bakinsu suka tsuke sbd su samu nasu Rabon dr shine yagudu afilin sbd asamu afara gabatar DA Taron.






Zaman dr keda wuya aka Kira ango DA amarya,Dan yanka cake,Wannan Karon Duk inda abokai sukaso dr Obinna yazo ayanka cake dashi haka yaki, amarya DA ango DA manyan kawaye sune suka yanka cake ango yabaiwa amarya amarya ta baiwa ango Dagan aka Fara taka rawa,Dr Bai taso wajen manni ba kudin yazaro Mai Tarin yawa yamikawa Suwaiba DA Taki tAshi sbd dr Bai tashiba Cikin sanyin murya yace" Help mie Koxaki likawa...eh eh Suwaiba tafa'da Cikin Jin da'din dr ya'daga Mata Aji Cikin mutane DA sauri ta Amsa Cikin Yanga tafara juyawa duwaiwai tawuce wajen manni dr yabita DA kallo Afili yayi tsaki Aranshi Ko Fadi yake Ko tsari aljana akwaba lolx.




Iyaye aka Kira Anan mommy dasu Momcy daddy DA abokan Shi suka taso,Hakan yasa Radiya tasowa itama Domin wannan lokaci nasune, radiyA dasu Suwaiba aesha Harda ita kanta amarya suka Fara taka rawa radiyA Ko ajikinta Tuni tamanta DA Wani matsalan kafarta tafara takan rawa.


Bayan su mommy sun koma wajen zamansu aka Kira kawayen amarya,Bayan dangin ango sunyi rawa sun koma.


Aesha ne tazo kunnan MC tana mgn Aiko komawarta keda wuya MC yadaga Hannu DJ ya tsaida kida,MC yace" Muna Kiran Babban yayan amarya Yafito Fili wato Enginia Halil Okapo.
*AUREN CHOCHI.*




*Book one.*




*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*




*Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300 gamai bukatar mallakar nata just call me.08100044786.*




*Page 29&30*


Halil Jin sunan Shi afili,Yayi mamaki Hakan yasa ya dannawa aesha harara dake dariya kusa DA MC,Badan yasoba yamatse,ahankali yadawo DA kallonsa wajen radiyA dake Kujeran kusa dashi Cikin Shagwaba yariko hannun RADIYA Ido ya kashe Mata yace" beauty Na Tare zamuje Domin baxan barki ananba mayun abokan ango DA tundazu suke Miki muxurai DA ido su cinyemin mataba,Dan haka Tare zamuje,radiyA tayi murmushi Batace Komaiba Tamike tare da Halil, hannunsu ahade suka futo Fili Itakan RADIYA Duk kunya ta rufeta sbd akwai Ammi awajen saidai Halil yaki sakin hannun nata Saima Kara rikota yake tamkar matarshi, Fitowar Halil Fili shine yasa Duka 'yan uwansa harma DA Mommy tasowa Aiko Halil yafarA taka rawa Yana Juyi DA hannun RADIYA tamkar 'yan India Suna Raya fure.




Tuni zafin xuciyar radiyA ya tafi sbd ganinta Cikin 'yan uwanta Suna nishadi,Yaukan taga auren chochi Ido DA ido ba labari ba burinta daya gobe daurin aure tashiga chochi taga Yanda Ake daure igiyoyi uku reras Kan amare.


Mommy Momcy DA Kawayenta Duka Suna filin Suna rawa Suna likawa radiyA DA Halil Kudi amarya ma tana filin tana taka rawa itada 'yan uwanta.




Charaf idon dr Obinna ya hango masa ita Cikin Fili tana tikan rawa,Kallo guda yamata yagane itace Mai kukan banxa lolz.




Saidai GA mamakin dr shine ai kafar Bata warke da harzatayi wannan rawan kanba, tsaki yaja aranshi Yana fa'din Mata Basu DA hankali San Basu damu DA lfyrsuba.




Yayinda yake mamaki aranshi Yanda Hannunta Ke rike DA namiji afili yace Ashe itama Duk Kanwar jace Bata DA M.lolx.




Wayar shine yayi Kara ganin Daga asibiti ne yasa Yafara saukowa Daga high table yayi hanyar futa ahol din,
Kamar ance radiyA tajuyo Idonta yagane Mata dr Obinna Yana Shirin barin hol din kunnansa Manne DA waya alaman Yana amsa call.




Haka kawai Taji Ranta Yana ingixata tabi bayanshi Hakan yasa Cikin sauri takwace hAnnunta dake rike ana Halil Dagudu tayi hanyar waje Shiko Halil ganin tafuta yajuya Zai bita saidai Ina mommy tarikoshi tana juyashi suyi rawa Hakan yasa Badan yasoba yariko mommy sukacigaba DA rawa Cikin kwarewa.




radiyA tacigabA DA Ratsa mutane tana wucewa, adaidai inda Zata fuce ahol din tabuge Kafarta DA Kujera yuuu tayi Baya Zata Fadi Ido tarufe Cikin Jin tsananin zafin Kafarta tare da sadaukar wa zatafadi harkasa saidai GA mamakin radiyA jitayi lallausan Hannu yarukota batayi wata wataba ta saki jiki tafadi jikinsa hawayene yafarabin fuskanta Na azaba Cikin Dauriya ta dago Idonta Dan ganin waye ya taimaketa!




Ras Ras Ras gaban RADIYA yafa'di Saka makon tozali datayi DA kyakkyawan fuskar Shi Mai tsananin haske DA kyau,Dr Obinna.






Shikan harara ya Danna Mata Cikin Jan tsaki, yace"Your unseriousness is toomuch to the extend that u even 4get that uh have Fracture right? Rubbish Grl Ahankali ya sauketa ajikinshi Cikin Sauri yawuce Cikin hol din yabar radiyA tsaye CIKIN mamaki.




DA sauri ta kulle Idonta tabude GA zatonta mafarki takeyi saidai tabbas Babu mafarki Cikin mgnr dr ILLA madaran zahiri daya faru.




Kan Baba Niba banzaba radiyA tafa'da afili tana turo baki Yayinda itama tabi bayan dr Obinna DA harara,aranta Ko sosai takejin farin Cikin Yau itace Tasamu taimako Daga wajen mutumin DA ya tsaya Mata Arai tun fil azal.




Cikin hol din itama ta koma Dan Bata gaji DA ganin fuskan dr Obinna ba,Saidai tana Shiga Halil yabi yatsareta DA surutu dole Tacigaba DA biyemishi Badan tasoba Itakan gabaki daya Babu abunda take Kalla Cikin Idonta irin Abunda yafaru tsakanin ta DA dr dazu.






A Idonta dr yayi sallama DA ango yawuce abinshi,tunda dr yatafi gabaki daya radiyA Taji hol din ya isheta burinta kawai atashi tawuce gida baatashi ataronba Sai karfe 1 Na dare, Mommy DA Daddy Suna tsaye Suna sallama DA baki, Momcy tazo wajen mommy Dan suyi sallama ,mommy tace" nayi xaton gida zamu wuce mu kwana ai Momcy tarike baki tana fadin Aibaki sunmiki yawa Inma DA akwai Wanda kike ganin zasu Bini mukwana no problem kibada su mu wuce.




kafin mommy tayi mgn Suwaiba tace"eh wlh mommy gaskiar Momcy Allah gidan yacika why not inbisu muje Sai gobe indawo DA safe.?






Momcy tace" tnz my Dota god bless you,Mommy tace Shkn no problm Suwaiba Kira Auta DA aesha saikuje inyaso Direba yakaiku tunda yazo DA baki.






Suwaiba Cikin farin Cikin zataje gidansu masoyinta taganshi son Ranta tace"to mommy Wayarta ta Danna ta Kira aesha,Aesha dake tare day radiyA zasu Shiga motar Halil Wayar Suwaiba yashigo, Bayan aesha ta Daga wayar Suwaiba Ke sanar DA ita suxo itada RADIYA mommy tana kira.




Halil Jin hukuncin mommy take ranshi ya'baci Cikin Jin haushi yace" mommy sbd baki Sai inbar kannena DA Matata suje kwnar Wani gida?Mommy tayi murmushi Cikin Lallashi tashafa Kan Halil Yana fa'din calm down my son Ni uwace agaresu harma DA Kai Babu abunda zaifaru dasu I promise you.




Itakan mommy kunyane yakamata Jin tsinki DA Halil yamata Shiko Halil Duk DA baisan gidan suwaye radiyA zasujeba haka kawai yaji Sam xuciyar Shi Bai kwanta DA zuwa gidan ba saidai mommy tafi karfinshi Agefe GA mgnr mommy DA yasa Dole ya amince saidai yace Momcy tabashi address's DA sassafe zaizo ya daukesu.




Anitha farin cikine yakamata ganin radiyA xata bisu sbd Radiyar itace saanta Kuma Daman Tuni sun Saba DA juna,itama Rahap GA Suwaiba kawarta Hakan yasa Duka sukayi murnan tfy dasu DA Zasuyi.




Motar su Momcy Duka suka Shiga dake katuwane tadaukesu Duka 5 din.




Share ND comments plx my Frnds.




Taku Har akullum matar Faisal.
*AUREN CHOCHI.*




*Book one.*




*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*




*Page 31&32*




Kiran sallar farko akunnan ta akayishi,Daman bawani vaccin kirki ta samuba saboda Hira DA sukayi Bayan dawowar su Daga wajen Programs din.




Bandaki dake Cikin Dakin radiyA tashiga tadauro alwala Ido tabaza kozata samu Babban mayafi tayi Sallah sbd tasan nangidan ba lallai tasamu hijabi ba tunda tasan gidan Basu Sallah wato manyar kafuraine lolz.


Duk iyakar dubanta bata damu mayafi Mai girma ba hakan yasa ta bude Waldrop Na Anitha tafara. Bincike Cikin Ikon Allah tasamu Zanin atamfa Na Anitha Dauka tayi tana Kare mashi kallo haka kawai taci aranta Bata yarda DA tsarkin Dakin Anitha ba bare tayi Sallah Hakan yasa tadauki Dan kwalin kayanta tabude kofar Babban falon gidan tasauko Furji tabude ta dauko Ruwan Gora budewa tayi tasa abakinta kafin ta fesawa Zanin ciki DA waje Kafet din falon DA yasha kyau Shima Saida taimishi feshin ruwa kafin tafara gabatar DA sallar raka'aitul fujir.




Koda ta idar nan Kan sallayar ta zauna tana jiran Akira AssalAtu Dan ta gabatar DA sallar asuba. Idontane yakai Kan Babban photon dr Manne Jikin Bango Na falon Wanda yadaukeshi ranar Gama schl nashi yayi kyau sosai Cikin Shigar Jan Cut fuskan Shi dauke DA murmushi Yana Mgn DA abun mgn amakale ajikin rigar Shi.




Photon tabi DA kallo tana Jin da'din ganin fuskan dr, daya bangaren Shima photon shine shida abokan karatun shi Sai daya Babban ilagiment shida family's nashi Sunyi kyau sosai Kamar fure Daman sudin Duka masu kyaune saidai dr din ya Zarra Sauran 'yan uwanshi akyau.




Jin Karan tfy shine yasa Radiya juyowa DA Sauri xuwa wajen DA taji tfyr, radiyA ganin Wanda batayi xatoba Tuni Taji numfashin ta Yana Shiga DA Sauri Yana futa,Duk DA Hakan Bai hanata baza Idonta Dan kallon Fuskan DA burinta gAnin Shi akoda yaushe,Hakan yasa tajawo labulrn dake gefenta tabuya yayinda taleko DA Kanta ahankali tana Kare mishi kallo.


Sanye yake DA farar jallabiya Mai guntun Hannu fuskan Shi jike DA ruwa DA alaman alwala yayi, yatsar hannunshi Like DA Counter Na Charbi.






Cikin tfyrshi ahankali yawuce Wani kofa Hannu yasa yabude kofar yashige,radiyA tasake labulen tana Jan ajiyar zuciya yayinda Taji sanyin dadi Yana Malala acikin zuciyarta abun mamaki abun al'ajabi saijin Wani ni'Ima Yana tsiyaya Daga Cikin HQ nata tayi.




Tur 'Kashi radiyA tafa'da tana zare ido,Meke faruwa tafa'da DA Tsoro lokaci daya tagane Tsananin burgeta DA dr keyi shine Yafara haifar Mata DA shaawa taffff.




Babban mgn batasan lokacin DA hawaye Yafara bin fuskanta ba,Jin Bude kofar dr shine yasa ta Roshe Bakinta DA hannun ta sbd Kuka dake Shirin fashe Mata,Ta labule taga futowar Shi hannun Shi rike DA fulet Na indomie DA alaman yanxu ya sarrafata Sai karamin Goran faro DA cup Akan Kafet dr yaajiye kafin ya tattare Dogon rigan jallabiyar shi,Wanda Tuni santala santalan fararenjin yoyinshi masu kyau suka baiyana radiyA tayi saurin sakin labulen tana tsiyayan hawaye.




Ahankali dr Yafara cin indomie din Yana Danna chasbin counter dake yatsan Shi,Ko Rabin indomie din Bai cinyeba Aka Kira sallar AssalAtu Hakan yasa Dr ya matsa DA fulet din indomie din gefe Goran Ruwan yadauka Yafara sha Ko acup din Bai saba, haka kawai jikinshi yabashi ana kallon Shi Hakan yasa dr yadan Dakata DA Shan ruwan.




tabbas yaji JIN motsi akunnan Shi wannan ya tabbatar mishi akwai Wani Afalon, Ido Yafara bazawa Dan son tabbatar DA Hakan saidai sanin akwai mutane Yau agidan nashi Hakan yasa Yatabe baki Yana Daga kafa'da alaman oho Duk radiyA tana kallon shi,shikan dr Goran Ruwan DA fulet din ya'daga yamaida kiching baifi 2minutes ba yafuto DA Sauri kofar futa tanufa yabude anutse Yafara takawa xuwa masallacin dake kusa DA gidan Shi.




radiyA ta fashe DA Kuka tare da Faduwa Kan kujera,haka kawai takejin inhar batayi kukanba Zata iya Suma sbd abunda yafaru DA ita akan dr,Tunda take iyakar rayuwarta Bata taba Jin irin abunda takeji Akan. WAannan bawan Allah ba Ko Yaya IB da Zata aura Bata taba Jin feeling akanshi irin wannan ba,Dan bazata mantaba tunda aka Saka aurenta DA Yaya IB aunty kubra kawar Ammi Ke tsumata da mgnin Mata Kuma sau biyu tana Tambayar ta Ko tana ganin ni'Ima ajikinta kasan cewan aunty kubra wayayyar mace Yar gayu shiyasa take fahintar DA radiyA Kai tsaye amfanin Jin ni'imar sbd shine darajan mace Kuma itadin de tanunawa Radiyan Jin Hakan balaifi bane Saima San barka.




Cikin Kuka radiyA tace" ya Rabbi help mie help me, I don't know wht is wrong with me,I knw u knw all my problems,,plx God help me, help help tafa'da Cikin Kuka akalla batasan minti Nawa tashafe tana Kuka DA sambatu afalon ba.




Ko kadan bataji motsin dawowar Shi ba,Saijin tattausan muryanshi tayi Yana jefo Mata tambaya! You again? Problem girl, wht is wrong with u?




Dip dip radiyA ta shanye kukanta Cikin Tsoro DA razana tafara Kokarin mikewa zata gudu,saidai Ina dr ya Sanya kafarshi ta dama yamaida ita Kwance, Cikin 'Bata Rai tare da zura Mata fararen idonshi yace"Waya kawoki gidana?radiyA Cikin in inah tace moo moooo Mitsw Dr yaja tsaki tare da fadin "Always Cikin Kuka Kuka saikace jaririya Oya jeki Karki fasa Mun kunne DA cry. yafa'da Yana Bata hanya, Aiko DA gudu radiyA ta wuce Dakin Anitha shikan DA ido yabita Yana mamakin ganinta agidan Shi saidai shigarta Dakin Anitha wannan ya tabbatar mishi tare sukazo.




Cikin Sauri ya Haye Saman Dakinshi, direct wanka yashiga baijima ba yafuto agaggauce yashirya yabar gidan sbd Yau asabar aiki gareshi DA yawa gashi zaije daurin auren dr David.




Itakan radiyA Saida tayi tsarki tasake dauro Alwala kafin tagabatar DA Tata sallar Hakan yasa tana idarwa Bata jimaba bacci yadauketa sbd jiya Bata samu ishesshen bacciba.




'karfe 8 Na safe Halil yayiwa gidansu Dr Obinna kawanya sbd dauko Radiya,Har falon gidan Momcy tasa Anitha tashigo dashi lokacin dukansu Suna Kan dinning table Suna break fast radiyA kadai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login