Showing 33001 words to 36000 words out of 45438 words
DA Kanta ta batawa dr Rai.
Ganin baccin yaki zuwa shiyasa ta dauko Wayarta dake Cikin jakar kayanta ta kunna Aiko tana kunnawa sakonni suka Fara shigowa Wayarta tafara dannaww sakon aunty Saada tafara karantawa inda take Tambayar ta exams,Sai Na uban gayya Halil wajen guda 9 kowanne kalamun soyyce tare da missn,Sako dayace taga Daga Baba Cikin Sauri tabude Azatonta Baban ne saidai Ashe mardiyace take sanar DA ita Dan Allah inta Bude Wayarta ta kirata sbd Akwai lbr.
No aunty Saada tafara kira,sukasha Hira tare da sanar DA ita saukin exams din,Bayan takashe wayar Halil takira sbd tun Suna waya DA aunty Saada kiranshi yake shigo mata call waiting.
Saidai kafin Takai GA Kira Tuni Wani Kiran nashi yakuma shigowa,Radiya tadauka tare da fadin'Afuwan broda wlh kainane yayi zafi sbd karatun exams,Halil DA Tuni Jin Muryan Radiya Yaa ya manta DA komai Cikin faraa yace" No problem my sweetheart tunda najiki yanzu komai yawuce but I miss u my dear yafa'da Cikin shagwaba,Do yhu miss me? Halil ya tambayeta Kai tsaye Saidai Bata DA amsar DA Zata bashi Wanda ya wuce yes,Dan bazata taba wulakanta Halil ba Domin Ko Babu komai jinin 'yan uwantane infact itama yazamo nata.
Wow halil yafa'da sbd Jin Radiya tace yes,Cikin zakuwa yace "I love you somuch my Radiya,Sambatun soyy gami DA missn yacigaba DA Fadi Mata Daga karshema wayar yakashe yakirata video Itakan Radiya Saida tabuya acikin Vargo kafin ta dauka sbd rigar jikinta Yayi fetin nata sosai.
Hira sukasha sosai DA Halil Wanda Rabi DA Kwata Na hiran shike Mata it's Daga tace me too Ko Sai tayi murmushi.
Minti 59 cur suka kwashe Suna hiran Kiran sallar Azahar shine yasa Radiyar tace mishi Sai anjima Badan Halil din yasoba suka rabu.
Saida tayi sallar ta tagama adduarta kafin Takuma daukan wayar takira Layin Baba,Baban ne yadauka Cikin Jin dadi Radiya tafara gaishe Shi,Shima sosai yaji da'din Kiran Radiyar Duk DA kusan kullum Sai sunyi waya Amman San Basu gajiya DA juna,Radiya tace "Babana Albishir Baba yace"Dabino DA zamzam Radiya tayi dariya tace"Alhmdullh nazaba jarabawan jamp Kuma Nayishi DA da'din Rai sbd Duk Questions din nasan amsan su,Baba yace"Kai Masha Allah nayi murna sosai Allah yasa. Results yayi kyau kice su Radiyata ankusa azamo 'yan nakaranta?
Radiya tace"Insha Allah babana,Addua sosai Baban yayi Mata tare da Mata nasihan Kara Tsare mutumcin Kanta.
Radiya tace"Cikin ladabi Babana Kana gidane?Baba yayi Murmushi Yana Kara Jin dAdin hankalin Radiya Ko mgn take cikinshi akwai ladabi DA hikimadan yagane Sarai tanaso abaiwa Radiya Ko Ammintane.
Hakan yasa yace eeh barin kaiwa Ammin Taku kufara gaisawa kwana biyu bakuyi mgnba,Radiya tace "Yawwa Babana ngdsosai Allah yakara girma,Baba yace "Amin 'diyar arziki.
wayar,Baba DA Kanshi yakaiwa Ammi inda yace intagama tabaiwa Mardiya takawo mishi waje, Ammi itama hiran sukasha DA Radiya Anan RAdiyAr Ke sanar DA ita tayi exams,itama fatar alkairi tayi Mardiyace tashigo Dakin DA gudu sbd Jin Kamar Ammi waya take dAga Bandaki tayi Maza tawatsa Ruwan wanka tafuto Dan tasan tabbas DA Radiyace.
Aiko tana shigowa Ammin Tabata wayar,aguje Takuma futa adakin tana fadin 'Yar uwata albishir?Radiya tace "Goro fari sol.
Mutuminfa yaturo iyayenshi, hehehe Radiya tafa'da Cikin murna,Mardiya tace"Wlh fa Dan yanxu haka mgnr sadaki akeyi insha Allah Cikin satin nan zai biya Kuma naji Babanmu Yana cewa insha Allah Cikin dakina zanyi Ramadan Dan insamu ladan.....hahaha Radiya tafashe DA dariya sbd Jin Dokin amarya maras kunya.
Itama Mardiyan dariyar tayi tana cigaba DA yin hiran Haruna angowa Radiya.
nokin akayiwa Dakin Hakan yasa Radiya tace DA Mardiya 'yar uwa nxt time Sai munyi waya,Kofar Tamike ta bude Rahap CE tashigo dakin, Tana fAdin Auta muje food is ready.
Tare suka jero DA Rahap xuwa Kasar,Anan ne Radiya kesamun lbrn dr Obinna yawuce Lagos sbd Yau Monday ranar kine Kuma Yana DA ayyuka DA yawa.
Dam dam gaban Radiya yafadi batasan lokacin datace nashiga ukuba, take hawayen Rashin dalili Yafara sauka Akan fuskanta Wanda Ko kadan batayi zaton xuwansuba, Rahap dake Shirin Zama Kujeran Dinning table tajuyo Cikin mamaki tace.
Plx my Frnds share ND comments.
*Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.*
*Wtsap call 08100044786*
*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira.gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me,08100044786.*
*Page 49&50.*
Cry! Rahap tafa'da Cikin mamaki tare da saurin ajiye cup Na Hannunta ta riko Hannun Radiya, Rarrashi tafarayi wa Radiyan Cikin Bubbuga bayanta,saidai salon rarrashin DA Rahap din Ke Mata shine yakara zuntura zuciyar Radiyar Wanda batasan lokacin DA tafashe DA Kuka afiliba,jitakeyi Aranta Kamar yaune tafara maraicin Rashin UBA Wanda tsawon rayuwarta Bata taba maraiciba Domin Baba yamaye Mata gurbin komai Na Hakkin UBA, Yayinda Takejin zafin Tfyr dr Obinna batare DA sunwuce tareba Itakan harga Allah Kallon dr Obinna ayanxu yafiye Mata abincin safe DA dare.
Kuka Tacigaba dayi tana kwanciya Akan kafadar Rahap,Harda shesshekan.
Rahap tace"Auta Yi hkr mana Dan Allah kiyi shiru kisanar Dani meyasaki Kuka?I think maybe sbd bro yawuce kike Kuka?Radiya batada za'bin daya wuce eh,Dan bazata taba cewa Rahap soyyr dr shine silan xubar hawayenta ba Hakan yasa tadagawa Rahap din Kai alaman Ehh tare da Cewa" Ni bansan hanyar gidaba Nashiga ukunah,tafa'da tana tsiyayan hawaye Akan kafadar Rahap.
Rahap tace"Issoryt Radiya Dan Allah kiyi shiru indan kina tsoron tfy Ke kadaice I promise you nida kaina zan kaiki Har Lagos infact ma Har Cikin gidanku plx,tafa'da tana Shafa lallausan gashin Kan Radiyar DA kezube agadon bayanta sakamakon rashin Kitso.
Kaiya Radiya tafa'da aranta,Jin mgnr Rahap,abunda Rahap din Bata saniba Itakan Radiya Ko kadan batayi wannan tunaniba Ita kanta batasan dalilin kukan nata Har hakaba,Dan sosai take kukan tasake control Na Kanta Duk DA hkr Dan lallashin DA Rahap din Ke Mata, domin tayi imanin Ko Babu waya lallai Zata iyakai Kanta Garin lagos Har gidan su.
Mommyne, tashigo falon Jin kukan Radiya,Aiko Dan Sauri Momcy ta gama shigowa Cikin Kulawa tace",Ah ah lfy Radiya?Rahap meakai Mata?Rahap tayi murmushi tana Daga Radiya ajikinta tare da zaunar DA ita Kujeran Dinning table,tace "Uhum Mommy shagwaban Autane,kinsan fa haka suke DA kukan Sakalci Ko kinmanta inda Anitha keyi innata yamotsa,Momcy tace"'kaniyanki Rahap Maza Daga nan Tafa'da tana riko Radiyar jikinta,Aiko Radiya Ta labe ajikin Mommy tana ajiyar zuciya,Rahap ne tace Wai fa Momcy sbd broda Obinna yawuce yabarta, shine take kukan tsoron tfy itakadai.
Momcy tace"Wai hakane My Dota?,Radiya ta gyada Kai alaman eeh,Momcy tace "Ayya sorry my dota,share hawayenki kinji shima baida zabine saiya tafi Kinsan yanayin aikin nashi akwai takura, bt Dan wannan Babu matsala zansa amaidake gida saidai fa ba yauba Dan saikin mana 1wek sbd Muna kaunar kallon fuskan ki always.
Radiya batasan lokacinda tazaro ido wajeba alaman Tsoro,Rahap DA Momcy sukayi dariya Momcy,tace"Yes my Dota Dan hakama zanyi mgn DA saada.
Radiya ta marairaice fuska Tare da langwabe Kai tace"Yi hkr Mommy wlh ana Mun lesson sbd schl dazan Fara Kuma baxanso infara wasaba, Momcy tariko baki tana cewa"Sannu Dota Lesson bazai Hana 1wek,Sai insa afara Miki Anan Dan haka bakida matsala,Radiya Takuma langwabe Kai Cikin Fuskan tausayi tace"Ayya Momcy am kibarni intafi sbd nafi gane Na Wanda yakemun insha Allah zandawo nan kusa inmiki harma wata.
Momcy tayi dariya,tana fadin "Waini zaayiwa wayo anyway shkn Zaki wuce din tunda na fahinci bakison Zama damu no problem,bt dole hkrn zakiyi Nanda 2days saiki wuce, Itakan Radiya aranta taso ace yauma tawuce tunda da sauran lokaci,Duk DA inta wuce dinma batasan inda zata Kuma ganin dr Obinna ba Amman Ko kadan bataso Takuma kaiwa Har jibi Garin Ibadan ba,saidai batada za'bin daya wuce bin umurnin Momcy,sbd sosai take respect Momcy saikace sarkuwanta lolz.
Momcy tace"Oya Rahap zuba Mata abinci,Radiya tayi saurin cewa"Barshi aunty Rahap zansa DA kaina, Abraham shine yashigo falon Cikin Kananun Kaya Na Shan iska Kujeran daya yaja yazauna Radiya ta gaishe Shi sbd Basu haduba tunsafe Sai yanzu,Cikin dariya ya amsa Yana fa'din Radiyarmu,Rahap tace"Kumafa hakane saidai namune Nida Momcy Banda Kai, Abraham yace"Momcy kinji sis Ko?Momcy tace "Wato kunfito Kenan Zaku Fara Ko?Wlh nangaba Bari zanyi Son yayi mgninku sarakan fa'da.
Abraham yace"Kai Momcy Meyayi zafi shkn namayi fushi yafa'da Yana Shirin tashi Kan Kujeran Yana fa'din shkn Yau bazanci abincinsu kwana zanyi DA yunwa,Momcy tayi saurin riko hannunshi tana dariya tace"Am sorry my swthrt Abraham yayi murmushi yace"ainasan mommyna bazata Bari inkwana DA yunwaba yafa'da Yana gwaliyo wa Rahap dariya Duka sukayi Harda Radiya,sosai life time Na Gidansu Obinna yake burgeta Dan sanin DA taimusu Na lokaci kadan,matsalansu daya Shigar banxa always suturarsu ta nuna tsaraici,aranta tace yo aidole tunda Babu ilimin sanin haram DA halak infact ma manyan arnane lolz.
Tare Duka suka faracin abincin yayinda suke Hira Cikin nishadi Suna tsokanar juna, Abraham yace" Rahap broda Obinna fa?yafa'da Yana kallon Sama tare da Dan sassauta murya kasa kasa dankar yayi rashin saa dr Obinna yaji,Rahap tace"Taff ai yawuce Lagos tun dazu, Abraham yayi fito irin tasu ta manyan gayu Yana dariya,Rahap tace C u ai nasan Yau akwai Chasu sbd birthday Na Malli, Abraham yace"Yes my dear sbd hakama Sam banji dadin xuwan broba dis time weekend ba sbd takurin Shi I knw nasan zaisa Ido,dariya Duka sukayi Abraham yace" Kai tnx God dayasa yawuce kafin lokacin,danhaka Yau tildown zamuyi Ehee.
Rahap tace"Ainima wlh nayi murna Dan tfyr nashi, Dan dole Yau mu 'debo showki son ranmu, Bazan baiwa Malli kunyaba sbd anawa birthday din tayi rawan Gani,Yawwa Auta Kishirya Yau zakiga Chasu Dan tare zamuje Rahap tafa'da Cikin faraa,Radiya ta tace"Kai aunty Rahap Nifa karatu zanyi,Rahap tace ehhdin Koma meye zakiyi Allah dole kije Dan Zaki Bada Kala sbd kedin Mai kyauce tfy DA irinki Abun alfahari ne, Dan haka anjima tare zamuje agyara mana gashi ayi mana kwalliya.
Radiya ta Kalli Momcy Azatonta kozata Hana tace ah ah,GA mamakinta Momcy Murmushi tayi tace"My Dota kuje mana ai abun Na gidane Sbd Malli din Yar best frnd nawane,Radiya Batace komaiba Illa sunkuyar dakai datayi tana Wasa DA yatsun Hannunta.
Abraham yace"Thanks Momcy,Kanshi ya saukar Kamar zaiyi Kuka yace "Momcy Dan samun Aron key Na Babbar motarki Kinga Manyan yarane dole muyi Shigar ban Girma,Momcy tace no problm saikasa Idi Direba ya wanketa Rahap DA Abraham sukayi ihu Suna murna tare da rungume momcy sunajin da'din Basu dalleliyar motar ta Wanda Ko 1nonth batayi DA sayaba.
'karfe 4 Na yamma Rahap DA radiyA suka futa agidan acikin motar Rahap,Rahap din Kejan motar Radiya tana gefenta,ajikin Wani katoton botic Rahap tayi parking.
Kaya Mai tsananin kyau Rahap tasai musu itada Radiyar,Ita Rahap mini skt tasaya dawani Dan banzan Riga Itakan Radiya Wani Yar Gawn tadauka Wanda yayi kyau Rahap taso Radiyar tadauki Ko Riga DA Wando Amman Taki,Daganan Shagon gyaran gashi suka wuce,Gyara sosai akayi musu ita Rahap attachment aka Saka Mata Itakan Radiya gashinta akabar Mata akaimata Gyara Wanda yazubo Har Gadon bayanta.
Daga shagon sukadauki Mai kwalliya suka wuce gida,Kasan cewan sun shigo DA mangariba Radiya Sallah tafara gabatarwa kafin tashiga wanka kokadan Ranta bayi kaunar xuwa wajen fartyn saidai karfinta DA masu gidan sukafi shiyasa take Shirin xuwa.
Koda tafuto Daga wanka Bata fitoba daki tayi zamanta Har Saida tayisallar isha'i,sbd sunyi mgn DA Rahap tundazu Kan cewa afara Mata kwalliyan kafin tayi Sallah.
Sunsha kwalliya sosai Na kece raini,'karfe 9 daidai suka Gama Shirin komai Abraham shine yashigo falon Cikin shirinsa Na tfy Shima yayi kyau sosai kadan cewan Shi maikyau.
Afalo suka hadu momcy tana tsaye tana Yaba kyau DA sukayi,Musamman Radiya data futo Kamar itace celebrity din,Momcy tace"Hop kunci abinci sbd Kunsan banison xamanku DA yunwa,Rahap tace"Am sorry momcy xamuci acan Dan Kinsan akwai Duk abunda muke bukata acan.
Abraham yace mutafi Dan Allah Kunga Sai Kira Samuel yakemun tundazu Wai anfara cika,Rahap tace muje"Hannun Radiya tarike suka Fara takawa Dan Futa afalon.
Abraham shine yarike Kofar Zai Bude saidai Jin alamun anrike kofar yasa yasake Yana kallon kofar Dan jiran Mai Shigowan yashigo,Sassanyar muryanshi shine yakatse musu dariyar DA sukeyi Duka ta hanyar sallamarshi.
Ras Ras Dukkansu gabansu yayi mummunar Faduwa, turus yayi tsaye abakin kofar Shiga time DA kofar Dukkansu uku yazurawa Idonshi Yana Kallonsu.
Plx my Frnds share ND comments.
*Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.*
08100044786.
¹*AUREN CHOCHI.*
*Book one.*
*By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.*
*Phone number 08100044786*
*Page 51&52.*
Dukkansu uku harta momcy Saida gabanta yafa'di,Basu taba zaton ganin dr Obinna awannan lokacin ba sbd sun San already yakoma Lagos,Atarihin dr Tunda Yafara aiki alagos baitaba musu wannan bazatan ba tfy DA dawowa Arana guda Hakan yasa suka sakan kance Babu tunanin dawowar dr din Ko kadan acikin ransu.
Itakan Radiya Wani xufane Mai ha'de da Sanyi Yafara bulbula acikin jikinta, Abraham DA Rapah Tuni sun gudu Bayan Mommy sunboye.
Dr Obinna Baice komai dasuba yamaida kofar yarufe,Momcy Cikin boring kunya tace"Oyoyo my swthrt I glad to see u,tafa'da tana Ko Karin cire su Abraham dake rike abayanta.
Wajen dr Obinna tayi Wanda tafara takowa izuwa Cikin falon Cikin Sauri ta rungume Shi ajikinta,Dr yatabe baki Yana Lumshe Ido Cikin Tsare gida Kamar Wanda baitaba dariyaba yace"Mommy Yawon nasu Harda bakuwa Kuma ta dare! Yafa'da Cikin nuna bacin ranshi afili.
Momcy tafara kame kame Donson kare Kanta,Tana fadin"Haba swthrt nagafa Birthday din ta Yar gidana Kuma Sai inbari sutafi sukadai subarta agida kamAr bazataji da'din zaman gi...is okey dr yaFada Yana Futa ajikin momcy Idonshi yamayar Kan Radiya Cikin second biyu yakare mata kallo Babban tsaki yaja ganin dress Na banxa dake jikinta Ko mayafi Babu GA gashin Kai abaje Ko Dan kwali Babu Sai Wani ribbons DA akayiwa gashin ado dAshi masu Girma Wanda sukadan rufe gashin ta Sama Kamar hula, yace 'bacemin Anan kafin insassaba Miki kamanni Aiko DA Sauri Radiya tahaura step din, Itakan Ranta wasai Kamar amgafarta Mata xunubanta Na farko taga Rabin Ranta Ashe baitafiba Na biyu Daman harga Allah Bada son Ranta zataje wajen taronba.
Dr Obinna yajuyo wajensu Rahap,Rai yakuma hadewa Yana Danna musu harara,Yayin DA yake Kallon Shigar Rahap Wanda take Kamar tsirara sbd rashin kyau,Cikin taicinsu yace Ku Kuma yafada Yana nuna Rahap DA Abraham DA bakinshi,yacigaba DA mgn Kuje Inda Zaku Bazan hana kuba Sbd nasan Baku tsoron Allah Kuma akwai SA hannun Mommy Cikin lalacewan Ku,I het kuji tsoronka ba Allah ba tunda nagane Ni Kuke Tsoro Sai inanan kuke kiyayewa,dazaran baninan Sai inda Mai yakare muku, Ni Bani xama Koda Na Hana I knw Bayan idona Baku bari,To Nima nabar mgnr Daga yau tunda Bata DA amfani Dan haka kuje Rayuwar kune,saidai kusani wlh tlh Karwani cikinku yasake Tambayar kwandala awajena,Kuma incuta tA kama Ku kunemi Wani Dan uwan ba Ahmed ba yafa'da Yana Daga kafa'da.
Karamin jakar hannunshi ya gyarawa Zama akafadar shi, Ido ya mayar Kan momcy yayi kwafa baice kalawa momcyba, Illa baki DA yacija alamun Bakin ciki Ahankali yafAra taka matakalan benen DA Zai kaishi Dakinshi.
Dikansu jikinsune yayi sanyi momcy DA Sauri tayiwa Rahap DA Abraham nuni DA hannu aiko DA gudu Rahap DA Abraham di suka rufa dr Obinna Baya. Suna bashi hkr,shikan Ko Kallonsu baiyiba Hakan yasa suka Fara binshi Cikin bacin Rai yadaka musu tsawa Wanda Saida suka razana yace"Kubace Mun Anan Kar Raina ya'baci inci Ubanku adaren nan.
Dagudu suka juyo ixuwa wajen momcy,Momcy Tarungume su ajikinta tana Fadin"Kuje daki zanyi mgn dashi gaskia yaukan Obinna ranshi ya'baci Wanda najima ban ganiba, Abraham yace "Mommy yanxu bazamuje ba Kenan?haba Mommy Kingafa tundazu Kiran Malli Ke Shiga wayata kumafa wlh Akwai sakonta abayan Morata,Rahap tace Nikan wlh baxaniba Dan Nasan bro inyafadi mgn Bayi barinta saiya cika, Abraham yace"Dallah jacan saikace Baki aiki mayyan kudi kawai Allah kadai yasan nawane acikin accnt naki,Rahap tace "Eeh nayarda badai xanjeba kagama tfyta tafa'da tana shigewa kiching.
Abraham ya marairaice Momcy inje?Momcytace"Jeka nibabu ruwana in Obinna yagane Baka gidan nan, Abraham yace"Allah baxan jimaba Nanda 11 zandawo Momcy tace adawo lfy.
Rahap ne tafuto Daga kiching Hannunta rike DA Ruwan zafi Na Lipton momcy tace"Yawwa Hada muku abinci keda Radiya Daman bakuciba Maza jeki ki kirata kuci,Rahap tace"aah ah momcy barin tafi Mata kawai dashi Danni wlh Bama Zan iyacin komaiba sbd damuwan bacin ran bro, Abraham yace "Momcy nikan nawuce kiss Yafara kaiwa gefen fuskan momcy kafin yawuce DA Dan Sauri sbd Kiran Wayarshi DA akayi,Rahap tabishi DA harara tana fadin maras Jin mgn, Abraham yajita Sarai Amman bai kulataba Domin Shi Bata ita yakeba takanshi yakeyi.
Rahap hardakin Radiya takaiwa Radiya abincin Harda lemo da ruwan Gora,Shigarta Dakin tasamu Radiyar tana Kan amsa call Hakan yasa Rahap taajiye Mata abincin agabanta Har Radiyar Zata katse Kiran Rahap tayi Mata Alama DA hannu Kan Tacigaba DA mgnrta Babu damuwa,Rahap wajema ta samu Akan Kujeran Mirrow ta zauna tana Shan Lipton DA cake.
Radiyace takashe wayar tana zare ido Cikin Tsoro tace"Aunty Rahap Ina bro dr Yaya Kuka Kare wlh Yau Naji Tsoro Dan Saida Naji Kamar xanyi futsari awandona.
Rahap tayi dariya Tana fadin "Wlh auta kinada ban dariya Harda futsari awando Lallai Tsoronki yayi yawa to kwantar DA hankalinki, kawai fa'da Yamana yawuce daki wlh Har munje xamu bashi hkr yakoramu DA zagi Hmm aiyau munga bacin ran bro Mai yawa,Radiya tace"Harda zagi tana rike baki alamun mamaki Rahap tace"Wlh kam aikema kyayi mamaki Dan Bro Sam yatsani zagi komu mukayi kullum fa'da yake mana Amman yaukan Tunda Har yayi zagi muntabbatr ranshi Yana bace shiyasa ma muka Boye Bayan Mommy Dankar yahada mana DA bugu.
Radiya tace"Gaskia ne Koni nayi mamaki,Amman Aunty Rahap Yaya bakije wajen birthday dinba?Rahap tace"Rufamin asiri Kina ganin Yanda bro yaxuciya Dan nine maras Kai Sai infuta No no tafa'da tana girgiza Kai,Tare da cigaba DA mgnrta Ina nikan nayafe birthday din shiyasa ma nakashe wayata dankar Malli tadameni DA Kira,Amman wancen maras Jin Kan Tuni yawuce,Radiya tazaro ido waje Tana fadin"Aunty Rahap yanxu Duk fadan Bro dr Saida Bro Abraham yatafi?
Rahap tace"Yes yawuce Amman nasan dole zaidawo Akan lokaci,Kinga Auta CI abincinki Ni barinje Inwanke Wannan kwalliyar Dan Tuni Yafara damuna tunda Bata DA amfani.
Radiya tace"Shkn,Har Rahap din Zata futa Radiyar tace"Aunty Rahap,Rahap tajuyo tana fadin "Enye Auta,Radiya ta marairaice fuska Kamar zatayi Kuka tace"Dan Allah kicewa bro dr yayi hkr Dan Naga dazu Yana dokamun harara,Rahap tayi dariya hartana kyakkyawa tace"Tafff wlh Babu inda xanje bare yahuce Akaina kedai inkina xuwa taso muje innuna Miki Dakinshi,Radiya tace"O,o,Ni wlh Tsoro nakeji Rahap tace "Yarinya Nima ai tsoron nakeji.
Sam