Showing 45001 words to 45438 words out of 45438 words

Chapter 16 - AUREN CHOCHI by sayyada taheer.txt

08 Dec 2024

4727

subi ta kasheta Dan Babu gudu Babu JA Baya Cikin kaunar dr Obinna aranta infact Bata DA Ikon Hana zuciyarta son dr Obinna.




GA mamakin radiyA Sai Gani tayi dr David DA aunty Saada Suna kyalkyalan dariya,Ko ajikinsu mgnr subi Bai furgitasu ba duk DA tafadi mgnr Cikin iyakar gaskiarta.




Dr David yace"lallai kam sis aisai kudaura damaran yaki DA manyan Mata Dan ninan shaidane masoyan abokinah sunwuci tunaninki Daga Cikin bakaken fatar Har fararen fata sbd nasan mafi yawa cikinsu lokacin DA muke schl.




Suwaiba tayi tsalan tace",Ainasani suke sonshi,Dan dr Obinna baitaba son kowaba Very 3zaisoni Koda tsiya Koda arziki.




Dariyar suka cigaba dayi Suna hiran dr Obinna,Wanda Radiya keji Kamar Zara rasu sbd tsananin zafin kishin dr Obinna dake bugun xuciyartA lokaci guda taji tsanar Suwaiba Mai zafi Yashiga Ranta,Wayartace tayi Kara kallo daya tayiwa sunan tadaga Duk DA badaukar wayar. YA ib takeba Sai yayi Kira Goma Bata daukaba sbd nacinshi gareta,yaukan dataga Kiran awannan lokacin Saida tayi Handalah a Cikin ranta Domin tasamu hanyar guduwa ma jin xafafan mgnan ganu masu barazanar illata ta.


Hakan yasa Cikin Sauri tadauki wayar tana fadin hello.




Dakinta ta wuce tana amsa call dinta,Kallo daya zaka Mata kasanfa Babu nutsuwa ajikinta Tabbs tana Cikin garari,shikanshi IB din tana shigewa daki takashe wayar gabaki dAyanta toilet nata tawuce tafashe DA Kuka Mai karfi Yi takeyi tana dAfe kirji Kamar wacce tarasa uwarta DA ubanta.




DA Misalin karfe biyu Na dare baiccine yakaurace a idon Radiya,sbd tsananin Damuwar furucin DA Suwaiba tayi Kan Duk Mai kaunar dr Obinna,Radiya Babu abunda Bata sa'ka ta warwareba Cikin zuciyarta Daga karshe shawaran da zuciyarta keta azalzalanta shine tayanke shawaran dauka.




Hakan yasa DA Sauri Tamike DA Kwance,Kofarta tabude DA hanzari tafuce,kiching ta nufa Cikin saa tasamu abunda taje nema zungureriyar wu'ka ta dauko Cikin maajiyinta sabuwa Dall Sai sheki takeyi Batare DA tunani Ko Dana saniba Radiya ta nufi Dakin DA Suwaiba ta sauka.




Awannan lokacin Babu Imani Ko das bare tausayi axuciyar Radiya,burinta daya tafara kashe Suwaiban kafin ita Suwaiban tadauki wannan mataki akanta.




Murfin kofar Suwaiban tarike Cikin lucky tasamu abude Bata Saka key ba Ahankali tabude kofae tana Sanda,Ras Idonta yahango Mata Suwaiban Kwance Tana Sharan bacci Harda minshari,Gadam gadan Radiya tanufi gadon Suwaiba rike DA wu'ka.








Wayyo Allah Radiya Kar soyy yasaki aikin DA Zaki mutu kina Dana sani,Masu karatu Kutaro Radiya Tunkafin tafa'da tarkon shaidan DA sharrin soyy.


Anan nakawo 'karshen Littafin Auren CHOCHI Kashi Na daya,gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI 2 saitayi payment nata Cikin wannan asusun 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.,Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786.




Plx my Frnds share and cmmnts.




*Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.*




*Phone number.08100044786.*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login