Showing 18001 words to 21000 words out of 24314 words
Chapter 7 - SAURAYINA BOOK COMPLETE DOCUMENT BY Mrs Sadauki .txt
aika saƙon sai ya nuna masa ya ƙi zuwa,hasali ma layin ya sauka sai alamar jirgi✈️ a zuci ya ce ‘ashe har yanzu baƙauye ne ni wato in ana cikin jirgi sauka komai yake’ sai kuma ya miƙe zai fita Sheikh ya tsayar da shi “ina za ka je?”
“Zan tura saƙo mai muhimmanci ne” ya basa amsa tare da fita,sai da ya tabbatar saƙon ya tafi sannan ya koma ciki.
SHARIFA
Dukkan amare su na farin ciki ne a irin wannan babbar rana wacce ƴan magana kan kira ranar farin ciki! Sai dai ni akasin haka ne a wurina.Baƙin ciki ,tsoro da fargaba sun yi wa zuciyata ƙawanya.Duk hidimar biki da ake yi sam ba ta gabana,lokacin da aka fitar da ni domin gaishe da iyayen Ali ji na yi kamar na zage su ko ƙila Allah yasa ya sake ni.A ɗan nesa da ni na hango fuskar Mubashar wacce ba sai an faɗa ba ka na gani ka san bai cikin farin ciki.Da tunanin mike damunsa na wuni,ana tsaka da cin biki kuma labari ya riske mu wai ya tafi Misira wurin karatu babu sallama ba komai.
Da dare aka shirya ni kamar kowacce amarya,bayan na sha nasiha ƙanwar Mama da kuma wasu daga cikin dangin Papa suka ja ni izuwa waje.
Yadda aka baza sojoji ta ko ina kai ka ce juyin mulki ne za a yi,ina kuka ina ƙari aka shigar da ni motar.
Aka ce ko an yaudari kowa banda zuciyar da ta kamu da soyayya,a hankali na soma buɗe mayafin da rufe min fuska saboda ƙamshin turaren FAHAD da na ji ya cika motar amma sai dai sam ba shi ne a mazaunin direban ba.Ƙofofin hancina na buɗe ina shaƙo ƙamshi tabbas dai nasa ne,a zuci na soma magana ‘ Allah sarki masoyina yau zan tafi gidan wani wanda ba kai,lamarin da bai taɓa zo min ko a afarki ba ballantana na yi tunanin haka.Fahad ka cutar da mu duk laifin ka ne yasa hakan ta faru,kai kuma Ali tsakanina da kai Allah ya isa ka raba ni da farin cikina ’ sai na fashe da kuka.
A haka dai aka miƙa ni gidana da ke can unguwar plateau,irin uwar dukiyar da Papa ya zuba min kai kace ƴar minista ce ni amma sam duk munin su nake gani saboda ban auri wanda zuciyata ke so ba.
Lokacin da kowa ya watse ƙarfe ukun dare ta gota,irin rakiyar nan da ake yi wa ango sam Ali bai same ta ba shi ɗaya kawai ya zo.
Duk yadda yake ƙoƙarin ɓoye damuwarsa sai da na san akwai matsala,ban tambaye shi ba na dai bi umarninsa ne na je na yi alwala.Bayan ya ja mu sallah ya gabatar da abin da ya shigo da shi,da hannunsa yake bani ni kuma sai imagination nake in na ganin FAHAD ne a gabana wannan ya saka na saki jiki na ci na ƙoshi muka sha madara.
Wani salon soyayya irin na FAHAD da Ali ke yi min ya ƙara shagaltar da ni na ji na yarda kawai da Fahad nake tare.Ban dawo hayyacina ba sai da na ji ya na ƙoƙarin raba ni da budurcina,“a'a Had ban so kar ka yi wannan!” na faɗa ina jan numfashi.
Ali ya kunna ƙwan fitilar da tun farkon hawan mu gado ya kashe,tsoro ne ya kama ni ganin yadda ya ɓata zanen gadon da ke shimfiɗe.Abu ko shiga bai yi ba wai amma ya samu nutsuwa,abin da ya fi ban mamaki kamar ma ya ji daɗin haka.Na dire daga kan bed na wuce toilet,shower na sakarwa kaina ina jin sanyin ruwan na ratsa ni.
A can bangaren Ali kuwa lokacin da yayi niyyar kusantar Sharifa ji yayi duk wani desir ɗinsa ya tawo gaba ɗaya kafin ƙyaftawar ido.In ya ce bai ji daɗi ba to yayi ƙarya,amma sosai yayi mamakin yadda ko shigar ta bai yi ba amma abun ya zube.Ya ɗan ja ajiyar zuciya a fili ya furta “ƙila don ita matar aurena ce ba kamar sauran matan ba” sai kuma ya saki murmushi ya sauka ya cire zanen ya shiga toilet.
Da sauri na juyo jin an buɗe ƙofa,jikina na soma rufe wa ina kallonsa.Ali kuwa ji yayi kamar numfashinsa zai ɗauke ganin ainahin surar Sharifa a cikin ƙwan lantarki,ɗazu ma ya kashe ne saboda kar ta yi zargin ko ya san mace kafin ta.
Wata irin muguwar buƙatuwa ce ya ji ta na bijiro masa haɗi da game duk illahirin jikinsa sai dai kash ya na isa kusa da ita ya ji wani irin sanyi ya rufe shi.
Tun da na ga Ali na nufo ni na rumtse ido gam,ina jiran in ji ya fara wasa da jikina na ji tsit hakan yasa na buɗe ido.Gabana ya faɗi ganin mugun al'amari,ban gama ma fita daga wancan mamakin ba kuma yanzu ga wani ya ƙara shayar da ni.
A zuci na ce ‘ko dai bai da lafiya ne?’ sai kuma kawai na jawo towel na ɗaura tare da fice wa.
Ali kuwa wannan karon ya ji tsoro sosai,sai ya fara tunanin kar dai ace cikin matan da yake holewa da su ne wata ta yi masa asiri amma kuma sai wata zuciyar ta rarrashe shi ta ce masa ‘ ta yiyu dai don Sharifa matar ka ce ta sunnah ka ƙara gwada wa ka gani’ a haka dai yayi wanka ya jefa zanen gadon a mashine ya wanke.
Tun da na fito na rataya doguwar rigar na haye doguwar kujerar da ke nan gefen gado sai bacci.
Ina tsaka da hutawa ta ya tashe ni lokacin sallah asubah yayi,haka na miƙe na je na yi alwala na zo na gabatar.
Sanyin AC na ƙara sannan na haye bed wanda na ga tunu Ali ya sake masa shimfiɗa,yadda ya zo ya wani jawo ni ƙirjinsa yasa na buɗe ido tarau.Kamar wani tsohon maye haka ya dinga bibiya ta, wannan karon da yayi yunƙurin kusantata sai jini ya ɓalle min a dole ya haƙura.
Cikin jin haushi na wuce toilet na haɗa ruwan zafi na gasa jikina,abun mamaki jinin ya ɗauke.Ina fitowa na shirya cikin riga da zane na atamfa na fito falo ina ta tunani iri-iri,ina nan na ji ana buga ƙofa na je na buɗe Ramlah ce tsaye hannunta riƙe da basket.
Murya ƙasa-ƙasa ta ce “na zo ɗaukar zanen gado ne”
Na ƙyaƙyace da dariya na ce “ango ya wanke abinsa sai in ni za ki gasa ”
Ita ma dariyar ta yi ta na mai shigowa ta ce “inda an karɓe budurcin ai ba zan gan ki a nan ba”
“Hum! Mi kika kawo mana?”
“Ni ma ban sani ba,Mama dai ta ce na zo na kawo kin san can na kwana”
“Ok buɗe ki zuba mana bari na kira Ali”
“Ke fa ba ki da mutumci da sunansa za ki kira shi?”
“Eh mana ko FAHAD ai ɗan guntile sunan ne na yi”ina faɗar haka fuskar Ramlah ta canza kafin ta ce “hum! Ai jiya ya sha na jaki tun da taurin kansa yayi yawa”
“Ban gane ba?”
“Ina fa za ki gane jiya ki na ta kuka ai ba za ki sanin abin da ya faru ba,duk fa uban sojojin nan haka FAHAD ya ratsa ya shiga motar da za ta ɗauke ki hum wai sace ki zai yi don ƙarfin hali har da saka kakin soja ko gidan uban wa ya same su oho”
Tun da ta fara zuba na kafe ta da ido,saitin zuciyata na dafe da nake jin ya na tsarga min.Idona kuwa tuni sun fara tsiyaya, sama-sama nake jin muryar Ali ya na banbami ya na cewa wa ya ce Ramlah ta sanar da ni.
Da na buɗe ido ne na ji ni tsudum cikin ruwa sai na fahimci ashe suma na yi,fashe wa na yi da kuka haɗi da ɗora borin sai an kai ni gun FAHAD .
Cikin zuciya irin tasu ta sojoji Ali ya ce “wane FAHAD ɗin? Ba ki da hankali ne ina matsayin mijin ki shi ne za ki kira min sunan wani banza”
Idona sun rufe har ban san lokacin da na ce “wallahi Had ba banza ba ne shi ɗin *SAURAYINA* ne kuma shi nake s....” ban dire zancen ba Ali ya zuba min yatsunsa biyar har sai da na ga taurari na gilma min.
Ya sa kai ya fita,ni ma na miƙe na take masa baya na buɗe murya sosai na ce “ don Allah kar ku cutar da shi,ba laifinsa ba ne laifin son da yake min ne”
Cak Ali ya tsaya tare da juyo wa ,a hankali kuma na ga ya soma takowa ya zo gare ni.
“Ki na son na bar shi ya tafi kar a sake dukansa?”ya tambaye ni,na gyaɗa masa kai ya ce “ok je ki sako hijabin ki ” ban musa ba na koma ɗaki har tuntuɓe nake yi na je na ɗauko ko ta kan Ramlah ban bi ba wacce ke faman goge ɗaki.
A mota Ali ya ɗauke ni ,bayan mun sharara gudu muka isa Company ɗin su.Ina biye da shi har muka isa wani part mai duhu,da fitilar wayarsa ya haska nan na hango Fahad yashe a ƙasa ya na fitar da numfashi dakyar in aka ce ya sha duka to mai sauƙi ne sai dai ƙirɓar gumba.
Tako ɗaya kawai na yi Ali ya riƙe ni,ya ce “zan sa a bar shi yayi tafiyarsa amma ki sani ko ke ko shi duk wanda ya sake tunanin ɗayanku zan sa a yi masa dukan da ko uwar da ta haife shi ba za ta gane shi ba”
Ina kuka ina ƙari haka nake kallon yadda ƙananan sojawa ke yi FAHAD wanka da ruwa sai jan rai yake,dakyar ya iya tashi ya na gwalar ido Ali ya kunna ampoule ɗakin ya gauraye da haske mun haɗa ido ya rairafo ya kama ƙafafuna.....
*Yayana Laminou Gonda ina kawo gaisuwa*🌚
My book is only 500 via 2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank DM +22795045822
[01/05 à 09:30] MRS SADAUKI 👑: *SAURAYINA*💅🏻💅🏻💅🏻
LoVe and HoRrOr story💔☠️
```MRS SADAUKI```✍🏻
Dedicated to Autar Manya👑
*FCWA*☀️
____________________________________________________________________________________________________
Page 9
Ban san lokacin da na zube kan gwiwaina ba,ina shirin jawo FAHAD jikina Ali ya wani ciro ni sama kafin ya soma tafiya da mu da ƙarfi.Waiwayen FAHAD nake wanda yake ta kallona da kumbararun idonsa uwanda suka kusa rufe wa saboda uban dukan da ya sha,sai a bakin mota Ali ya dire ni da kansa ya shigar da ni ciki ina ta kuka a haka muka koma gida.
Ko ciki bai shiga ba ya ƙara fita,ina shiga falo na tarar da Ramlah ta rabka uban tagumi.Jikinta na faɗa na shiga koro mata bayani masu taɓa zuciya dangane da halin da na tarar da Fahad,rarrashina kawai take ta na kwantar min da hankali amma sam na kasa yin haƙurin wannan lamari.A nan ta wuni sai yamma ta yi tafiyar ta bayan ta min girki da gyaran gida,dakyar na aro jarumta na je na yi wanka na saka doguwar riga ta less.Mai kawai na shafa sai turare,kusan mirror na yi tsaye ina ƙarewa halittar da Allah ya min kallo.Ina da tsayi amma ba sosai can ba,ban da ƙiba kuma ba za a kira ni ramamiya ba,tsayin hanci dogon hanci da manyan idona wanda gashinsu da na gira ta su ne suka ƙara masu kyau baƙaƙe wuluk kamar doguwar sumar kaina wacce take har gadon baya.Laɓana sirara ne sun ɗan canza kala su ba jajaye ba su ba pink ba,ina da albarkar Fulani da lafafen ciki hakan yasa shap ɗina ya fita kamar coca cola.
Tunanin Mubshar ne ya faɗo min a daidai kuma wannan lokacin na ji ƙafata na min wani irin ƙaiƙayi.Da sauri na je bakin bed na zauna ina sosa gun,ina shirin cire sarƙoƙin Ali ya shigo da sallama kawai sai na fasa cirewa ina mai tashi tsaye ban amsa ba na zuba masa na mujiya.
Ya je kusan drower ya fara rage kayan jikinsa,ni dai ina tsaye ina kallon murɗaɗen jikinsa wanda ka na gani kasan ya na ɗaukar ƙarfe . Toilet ya wuce yayi wanka ya fito,a inda ya bar ni ko motsi ban yi ba.
“Ki zo ki shafa min mai” ya faɗa ya na wani zama gefen gado.
“Ban zo don shafa maka mai ba” na samu kaina da furta wa ina mai kafe shi da ido haɗi da jifarsa da kallon tsana.
“Ki zo ki shafa min,ba zaɓi ba ne umarni ne” ya sake faɗa ya na haɗe rai.
Na taɓe baki na ce “in kuma ba haka ba?ko ni ma dukan nawa za ka yi kamar yadda ka yi wa SAURAYINA? ”
Shiru yayi ya na kallona kafin yayi ƙyaci ya miƙe,a gabana ya shirya ko kunya babu har da wani sakin towel.A zuci na furta ‘girman banza! Duk da hakan dai Had ya fi ka kuzari’ sai kuma na saki murmushi.
“Na yi kyau ne?” ya jefo min tambayar.Na ja tsuki ina shirin yin magana amma ya ƙi ban dama dukkan laɓana biyu ya haɗe ya matse tare da murɗe su,sai da na ji zafin har tsakar raina.
Hawaye suka fara zubo min,Ali ya wani fincike ni muka yi falo.“Ki zuba mana abinci” ya faɗa ya na mai zauna wa,babu shiri na zuba abincin jikina har rawa yake.Tsabar mugunta haka ya tursasa min na ci,bayan mun gama cin abinci ya fita ko minti biyu ba a yi ba sai ga shi ya dawo hannunsa riƙe da kwalin maganin ƙarfin maza.Iya hoton jikin kwalin kawai yasa gabana yayi wata mummunar faɗuwa,tsoronsa kuwa tuni ya fara kaɗa hantar cikina.Muƙut na haɗiye wasu yawu ina kallon ya na juye maganin a kofi kafin ya zuba ruwa ya shanye.Jajayen idonsa da suka sauya kala ya zuba min,da mugun sauri na miƙe tsaye cikin tsabar yadda na firgice yasa na yi tuntuɓe na faɗa jikinsa.Ali ya sauke wata wawiyar ajiyar zuciya wacce ta ƙara fallasa sirrinsa,na rumtse ido jin ya na zuge zip ɗin riga ta.Duk yadda na so ƙwatar kaina kasa wa na yi,sai abubuwa yake min wanda sam ban jin daɗin su sai ma ƙara ƙaimin tashin hankalina suke.
A nan kan kujera Ali yake ta ƙoƙarin fanshe sadakinsa,amma a banza sai wahalar yake.Can ya tsaya,ya jawo wayar shi kamar wani likita haka ya shiga duba ni.Na rumtse ido cike da takaici kafin na haɗe cinyoyina,saɓa ta yayi bai dire ni ko ina ba sai kan bed.Da ƙarfin tsiya ya sake dubana ni kuma sai hawayen takaici nake kafin furucinsa ya jawo hankalina,“ Sharifa dama ba ki lafiya? Ni nan ban ga komai ba”
Sai a lokacin na buɗe ido,yadda ya wani kafe jikina da ido yasa na jawo zanen gado na rufa kafin na tashi zaune.Dubansa ya maido kan fuskata kamar wani maye,na turo baki na ce “mi?”
“Ba ki ji abin da na ce ? Babu komai a wurin kamar ma ba a hallici gun ba”
“To ai shikenan sai ka haƙura” na faɗa ina mai ƙoƙarin sauka amma ya tsayar da ni “ki samar min da nutsuwa to kafin gobe na kai ki asibiti ”
Baki kawai na saki ina kallonsa,ya ƙara furta “please!”
Na ce “ni ban san ya zan yi ba”
“Bari na nuna miki ” ya furta da sauri ya na matso wa guna,sai dai fa sam ba zan yi ƙazantar da yake so ba.Ali ya yi iya yinsa amma wallahi na ƙi buɗe bakina,da ya gaji da roƙona ya tsiro wani sabon salon daban ya samu nutsuwa.
Cike da ƙyanƙyami na shiga toilet na wanke ƙirjina da ya ɓace,Allah ya isa wacce na jero masa ta fi cikon casbi.Ina jinsa ya na murɗa handle amma na ƙi buɗe wa dama na san a rina shi yasa na kulle ƙofar da key.Bayan na tsarkake kaina na fito,sai a lokacin shi ya shiga.Kayan bacci na saka na cire zanen gadon na jefar na shimfiɗa sabo na haye tare da lumshe ido.Hoton fuskar Mubshar ya sake faɗo min ,sai kuma na ji tamkar ana matse min ƙafa na yunƙura zan tashi na ji Ali bayana ya na mai rungumo ni.Hasken ɗaki ya kashe ya fara lalube na,bakinsa ya ɗora kan nawa ai kuwa na gantsara masa cizo ba shiri ya sake ni.Bai ce komai ba,tun ina jiransa har bacci ya ɗauke ni.
Washegari
Bayan mun yi sallar asubah haka ya sake yunƙurin nema na,cikin takaici na ce “Wai Ali ka manta banda lafiya ne?”
Ya sauke wani huci kafin ya ce “na sani ina dai son samun nutsuwa ne kafin mu je asibiti”
“To ban so ka ƙyale ni ko kuma wallahi na tsere na bar ma gidan ka,ni ban son takura ”
“Ok ki sha min”
“Ko Had da nake so ban yi wa haka ba” ina gama faɗa na dire daga bed ɗin,baccin ma ya fita raina.
Falo na je na zauna na kunna sunnah tv,karatun Alkur'ani ne ake hakan yasa na soma jin wani sanyi na ratsa ni kamar wacce ke da cutar sandarewar jiki.Idona suka fara lumshe wa,buji-buji nake ganin mai yin karatun wanda ban sani ba ko idona ne ke nuna min alarama Afif ɗin na kama da Mubshar.
Tun ina jin karatun har na tsunduma duniyar mafarki,wanda farawar shi kawai na gan ni kwance babu sutura gefena kuma Mubshar ne shi ma haka.Romance ɗina yake ya na min abin da ban ma san ana yin su ba kafin ya soma kusantata.Tamkar a zahiri haka nake jin lamarin,yadda Ali ya min tsawa haɗi da jawo ni ƙasa na faɗi yasa na buɗe idona da suka min nauyi.
Na kalle shi a kasalance sai huci yake sauke wa,“tsabar iskanci kin guji mijin ki na aure shine kika zo nan falo ki na mafarkin Mubashar uwar mi ce yake miki kike min ihu cikin gida?” tun da Ali ya soma magana na kafe shi da ido,yayin da mafarkin da na yi kuma ya dawo min daram a kai.
A hankali na lumshe ido ina jin zuciyata na dokawa da ƙarfi,“tashi ki shirya mu je asibiti” na ƙara jin Ali ya faɗa,ba tare da na buɗe ido ba na ce “to amma don Allah ka kira min Ramlah”
Shirun da na ji yasa na buɗe ido,ya na tsaye ya na kallona.Saurin tashi na yi na wuce bedrom, toilet na shiga na ƙara tsarkaka kafin na zo na shirya .Ko da na fita na tarar da shi a zaune ya na cin abinci sai ƙamshi ke tashi,ina shirin tambayarsa ina ya samu abinci sai ga Ramlah ta fito daga kitchen.
“Kin fito? Tun ɗazu