Showing 24001 words to 24314 words out of 24314 words
Chapter 9 - SAURAYINA BOOK COMPLETE DOCUMENT BY Mrs Sadauki .txt
da ita.
Ya na isa gida ya hau bene,bai tsaya ko ina ba sai bakin ƙofar da ta sha banban da kowacce ƙofofin da ke jere,don ita hatta pentin ta daban yake .
Bayan ya buɗe ta na ya soma shiga da baya-baya har zo tsakiyar ɗakin wanda tsabar duhunsa ba ka iya ganin komai amma a haka FAHAD yake yin wani yare.Kyandirori ne suka kawo jar wuta kamar jini,hakan ya ɗan haskaka ɗakin wanda komai nasa ja ne in ka cire baƙin capet ɗin da ke shimfiɗe a duk illahirin wurin.
Gumki da ke tsaye ƙiƙam FAHAD ya je ya yi wa sujuda kafin ya tashi ya yanka yatsansa ya kai bakin shi.Kamar wani mutum mai rai haka ya dinga zuƙar jininsa na tsawon minti biyu kafin ya saki yatsan,a nutse FAHAD ya soma yin magana “Gourou ka cika min alƙawari,na samu masoyiyyata silar shiga ta ƙungiyar asiri.Ka faɗa min wane irin tukuici zan yi ma domin nuna godiya ta gare ka?”
Kamar daga sama gumkin ya buɗa baki ya ce “ita nake so! Sharifa nake so ka kawo min ita ina son shan jinin ta!”.
Ƙarshen free page !
*Ya aka yi FAHAD har ya shiga ƙungiyar asiri? Ta wacce hanya ce? Shin zai kai bayar da Sharifa ɗin? Mine ne makomar Ramlah? Shin ina labarin MUBASHAR ?*
Mu haɗe a PAID GROOP duk za ku mu ji ainahin abin da ya faru shekara ɗaya da ta wuce,sannan za mu ji yadda gourou gumkin da FAHAD ke yi wa tsafi za su kaya.
Mai son shiga group only 500 ne via 2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 .Ƴan Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f,sai ku tura shaidar biya ta WhatsApp +22795045822.
Ga account nan kawai ki yi payment ki turo min evidence haka ma masu turo kati,wacce ta san ba ta da niyyar biya ta yi wa Allah kar ta min magana na gode!
MRS SADAUKI Nijar 🇳🇪