Showing 1 words to 3000 words out of 60557 words

Chapter 1 - ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

*👄👄ZAƁIN ABBANA!👄👄*








*NA*
*Ummeey muhammad lawan*






*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
{D.A.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*




Bismillah rahamanin Rahim ya Allah yarda nafara wanan Littafin cikin. K'oshin lpy Allah kabani Ikon kamallawa cikin K'oshin lpy.




*WANAN. LITAFIN. NA SADAUKAR DASHI NE GAREKI. YAR..UWA RABBIN JIKINA FATIMA ZARA MOMY. MU.ALIN ALLAH YA BARMU TARE.*




Page *1&2*




"UMMEEY wai haryaxu baxaki daina wannan tunaninba?". Ko sokike saikijawa. Kanki wata matsalla?' ummeey a kullun inason kixamo Mai mik'a lamuranki ga' Allah domin shine" xaikawo Miki d'auki cikin lamuranki.'


ummeey bakisan i'rin tashin hankalin. Danake. Shigaba indan Naganki. Cikin. Wanan yanayin." D'ago. Kai ummeey tayi ta d'aura. Dara daran" idanuwanta akan mama Wanda suka cika tabb.... Da k'walla.' Cikin. Muryarta Mai. Sanyi. Tace kiyi. Hak'uri" mama nima. Hakan Tana faruwa ne bada son Rai naba.......!




Mama. Xan. Hak'ura. Da haydar. Xan karb'i xabbin da Abba yamin kodan, Naga nafaran tamasa. Rai," mama xankasace. Mai. Biyyayah a gareku?, Koda kuwa hakan xaixamo sanadiyar. Rasa. Raina nidai a kullun burina. Naganku cikin. Farin cikin".




"Tashi. Tayi cikin. Takunta Mai d'aukar. Hankali ta Isa. Inda. Mama take" ta durk'usa. A'gabanta Tana. Mai share. Hawayen dasuka. Bata mata fuska., tace k'iyafemin mamana insha. Allah baxaki sake ganina. Acikin. Damuwaba namiki. Alkawari mama.",






Jikin. Mama yayi. Sanyi take taji tausayin. D'iyar Tata yakamata, cikin wanin i'rin yanayi.mama Tace ummeey Allah yamiki" al-barka yarda. Kika. Xab'i farin. Cikin. Mahaifinki. Fiye da naki ummeey hak'ik'a. Ke "Yan.ce Tagari" wace. Duk wata uwa. Xataso ace kinkasace D'iya agunta.




Ina ma" ace inada hanlin Daxan iya cika mikin burinki Ina ma ace a'kwai wata hanyar daxanbi wajan ganin burinki. Yacika. na auren Wanda kike muraddi." wlh ummeey da a'kwai hanyar. Daxanbita. kodan kema Naganki cikin farinciki ama. Kashh babu. Wata hanya data. Rage Mana ummeey


UMMEEY' abbanki. Yana. Da. Tsauri,. Akan. Ra'ayinsa. abbanki. Kaifi. D'aya ne idan. Har" yafad'i. Magana toh Saiya. Aikatashi UMMEEY kiyin Hakuri A matsayina na mahaifiyarki inajin ciwo a cikin Raina a kan aure. Daxa.a'miki. Nawanda bakya son ama" inajin ajikina wanan. Aure. Xaixamo. Al-kairi. A rayuwarki




Kallon mama UMMEEY, tayin. Tarik'e. Hannayeta tace kidaina. Fad'in haka mamana tun da. Har Abbana ya a'minta da muhammad toh nima xanyi k'ok'ari. Nakoyawa xuciyata sonsa kodan nafarantawa. Abbana Rai nasashi cikin. Farin cikin Kuma. Ina Mai farin cikin da xab'in Abbana..!




Murmushi. K'arfin. Hallin ummeey tayi. Tace. Mama wai. Yaukan Mai xamu. Dafane?"
Mama. Wanni. Sanyi. Taji. Yana. Ratsata, harcikin. Xuciyarta" tabbas samun. "ya "ya nagari Babar. Ni'imace. A rayuwa


Allah ka.axurta mu da "ya."ya nagari amiiiiin ya Allah


Mama tace ummeey nabaki. Xab'in duk abuda kikaga yadace kidafa mana. Cikin jin dad'i. Tace toh mama. Wuta tahura. Ta. D'aura. Shikafa. Da wake da Mai da yaji.


Bata wani Bata lokaciba. Takamalla pillat. Ta d'auko taxuba musu dama tare suka Saba cin sunacin abincisu. Cikin farin ciki da kwanciyar hankalin...........












By ummeey Muhammad lawan...✍🏽*👄👄ZAƁIN ABBANA👄👄*










*BY*
*UMMEEY MUHAD LAWAN (UMMU AFNAN)*








*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
{D.A.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*






```Dasunnan. Allah. Mai. Rahama. Maijin kai. Ya Allah yarda. Nafara. Wannan LITAFIN cikin kwoshin lpy Allah kabani inkon kamalawa cikin koshin lpy amiiiiiin ya Allah.```






WANNAN. LITAFIN. SADAUKAR WANNE GAREKI YAR UWA RABBIN JIKIN FATIMA ZARA MOMY MU.ALIN ALLAH. YABAR.MU. TARE






Page *3&4*




___“Suna cikin hiransu ita da mama. Abba ne yayi. Sallama yashugo a' tare suka amsa" sallama suka yimasa sanun da dawowa" Abba ya Amsa cikin farin cikin ummeey taje tad'auko Masa abinci" da ruwa a kofin tace. Abba ga abinci cikin jin dad'i yace yauwa sanu da k'ok'ari mamana." kamar kuwa kisan yuwa nakeji. murmushi mama tayi tace toh gashi Kuma abunda kafi son ?yar.taka ta dafa", a gidan cikin jin dad'i Abba yace madalla lalai kinkyauta? mamana."




"Juyawa tayi daniyar tafiya sai Abba yace Ina Kuma xakije?', kixauna kijirani inason xamuyi magana." ciki ladabi tace toh Abba samu guri tayi ta xauna." take tajin xuciyarta nabugawa addu'a takeyi acikin ranta,


Abba nagama cin abinci kallonta yayi yaga yanayinta duk ya canja gyaran" murya yayi yace ummeey inaso, kisanar Dani wane irin hukunci Kika yanke daga ne da xab in danayi Miki
Na had'aki aure da muhammad?"


Ummeey idan har bakyaso wannan aure toh inason kisanar Dani domin ni baxantab a yiwa 'ya.ta aure dolleba..!


Ummeey nagartarki" da nutsuwarki da tarbiyarki shine yasa D'an uwana abdallah yaga yadace yahad'aku aure da yayanki Kuma banaji akwai wani abuda, abdallah xai nema aguna harna i'ya hanashi ama idan bakyason muhammad baxanyimiki dole ba......¡




Hawayen datake b'oyewane suka xubo daga idanuta ciki wani i'rin yanayi tace
Abba na amince da xab'inka." nayarda kuhad'amu aure da yayana...!


Xan xauna dashi xayi Masa biyayya i'ya i'yawata cikin jin dad'i Abba yace Allah yamiki albarka tashi kijeki shima yayannaki xaixo anjima saiku fahinci juna dama muriga da mun tsaida ranar nanda sati uku xa.ayin bikin....


Mama da tuda yake magarna batace komaiba ama jin yace har sun tsaida" ranar bikin Saida taji babu dad'i


Ummeey ko k'afafunta kasa d'aukarta sukayi saboda irin tashin hankalin da tashiga durk'usawa tayi a gun tagagara motsawa ko Ina wai itace akasaka ranar aurenta Kuma bada haydar ba". innallillahi.wa.inna.illahir raju.u dama haka rayuwa take kowa da irin tasa jarabawar",


Mik'ewa tayi Tana tafiya a'hankalin tamkar wata maran lpy d'akita tashige tafad'a kan katifarta. cikin tashin hankalin
Taceya Allah kabani hak'uri da juriya a'kan abuda yake damuna ya Allah kasayayamin xuciyata naxamo Mai biyayya ga Abbana nacika Masa burinsa",


Tana cikin wannan halin barci Mai nauyi yayi awun gaba da ita, cikin barci tafara mafarkin Haydar cikin wani, mawuyacin halin miko mata hanu yayi yana cewa ummeey ki dawo gareni kece farin cikina ummeey mutuwa xanyi kawai sai ya fara tari take jini yafara fita tabakins." xubewa yayi a'k'asa sumame wani Kara ummeey tasaka wada yayi sanadiyar farkawanta mamane tashigo da sauri cikin tashin hankalin" domin bak'arami tsorata mama tayinba kalon ummeey wace duk tabi tajik:e da xufa"


Mama tace ke ummeey lapiyarki?. kuwa cikin kid'ima tace mama inaji a jikina haydar Yana cikin wani mawuyacin halin. kullun nakwanta barci sainayi mafarkinsa a wani irin yanayi takarashe maganar cikin kuka.........




Mama tace ki kwantar hankalinki, ummeey ai shi mafarki ba gaskiya bane" mafarki annabawa ne gsky a hakade mama takwantarwa da ummeey hankalinta tacigaba da mata nasiha akan yarda da k'addara Mai kyau ko akasin haka".
Ummeey de tadauki nasihar da mama tayin mata hartasamu nutsuwa acikin xuciyarta


Tashi tayi tashige bayi tayin wanka ta d:auro al wala tayi sallah adu.oi tadiga jerowa Fitowa tayi ta, iske mama a tsakar gida samun guri tayi taxauna xatayi magana sukaji sallama mama ce ta amsa sallama yarone yashugo yace wai ummeey taxo ijin wanin mama tace jekace Tana xuwa ummeey kallon mama tayin tace .......!_*ZABIN🤵🏻‍♂ ABBANA NE👨🏻‍🦳*_


_*NA*_
_*Ummeey muhad lawan*_
_*( ummu Afnan)*_
_*💃🏻'YAR AUTAR💃🏻 DASHEN🍃ALLAH*_


_*For more inf... 08140801885*_




_*Page 5&6*_


_________"Mama bamusan kowaye banefa yake kallonta..!
Mama ce, tace "Au harki manta abbanki yace yayanki zaizo...?


Sai alokacin ummeey tatina da Abbanta yasanar da ita zuwan muhammad d'in.


Tashi tayi tashige daki tanajin wani irin a cikin xuciyarta hijjabi tasaka tafito tace "Mama sai na dawo..!
kallonta mama tayi taga duk yanayinta ya canja "toh a dawo lafiya
Ummeey nafitowa taganshi tsaye a jinkin motarsa Kai tsaye Ida yake tanufa sallama tayi masa bai Amsaba saima cigaba da danna wayar dake hannusa yakeyi..


Shuru Ummeey tayi nadan wani lokaci sannan tace "inayini Yaya muhammad, cikin gadara da izzah yace "lpy...
Cikin gadara yace ummeey iyayyemu sunna son hadamu Aure nidake ama kinfi kowa sani cewa keba kalar mace danake son aura bace, koda ace mata sunkare a duniya yaxamana dagani saike toh baxantaba Aurenki ba barai harnaji sonki a raina
to dan haka, Inason kitaimaki kanki kisanar da iyayyemu cewa kebakya Sona...!
Saurara wa yayi na 'yan sakanni sannan yaci gaba da cewa
"Inko kikaki toh wlh nashirya Miki axabba iri-iri wada zaki tarar dasu a cikin gidana dan wlh saiki gwamace gyara mutuwa daxama dani domin babu ke acikin tsarin rayuwata....


Dago Kai ummeey tayi ta kalesa tace "Yaya muhammad meyasa Kai bazaka sanar dasu Abba cewa baka sona ba, kuma bakasan aurena, kaga kaine Namiji kaiya dace kafad'a musu, amman kakesan sakani infad'a, menene dalilin ka nayin hakan...


"kasani nikan bazan iya kallon idanun iyayyena ba nasanar dasu cewa zabbin su baimin ba wlh baxan iyaba Koda kuwa mutuwa xanyi...


" Yaya muhammad a shirye nake dana dauki duk wata u'kuba da azaba daza kamin in harde zan cika burin Abbana na Auren wanda yaza 6amin burina a kullun Naga farin ciki nagudana a zuciyoyin iyayyena...


"Zan iya jure azabbarka ama bazan iya jure azabar mahalincina ba azzabar mahalincina xata samenine idan har banbi iyayyena ba ban kyautata musuba banguji duk wani 6acin ransuba..


"Cikin fushi yace okay hakama kikace koh toshikenan inason ki saka a ranki cewa gidana daxaki shiga ko, to tamkar ma'kabarta ne agareki.


"Zan manta cewa ke Yar uwatace tajini xan axaftar dake tayarda xakiyi danasanin wannan auren nawa bazaki taba samun farin ciki daga gareniba, yaja tsaki yayi shigewarsa cikin motarsa yamata key, yabar wajen.


Wasu hawaye ne masu xafi suka zubo daga idanuta cikin tashin hankalin ta daga kafafuta tayi cikin gida mama na tsakar gida tana aiki sai ganin ummeey tayi tana hawaye..


Karasowa inda Mama take tayi tace "Mama Yaya muhammad bayasona yace nasanar dasu Abba cewa baya 'kauna ta, garashin mutuncin dayace zaimun Mam...
"Mamana tunda har yanuna cewa baya son wannan aure to abari kawai.
"To bari Abbanki ya dawo xansanar masa, kawai dasu ha'kura da wanan aure shine yafi alkairi tuda har shi yanuna baya son hakan....


"Cikin kuka ummeey tace. Aa mama kada kisanarwa da Abba kikyaleshi wlh mama Raina fansane gareku xan SADAUKAR da rayuwata akanku iyayyena mudin xan ganku cikin farin cikin...

Mama tace "nifa bazan taba barin ki auri wanda baya kaunarki ba , Allah ne shaida biyayyar iya biyayya kina mana ummeey tsakanimu dake saide san barka dakuma Addu'a.


Dur'kusawa tayi tace "Mama Dan Allah kada kisanar da Abbana kede kawai kitayani da Addu'a
Shiru mama tayi nadan wani lokaci tace "Shikenan ummeey baxan sanar dashiba Allah yaza6ar mana da abunda yafi alkairi..
Ummeey tace "Amin Mama.


Haka Ummeey taci gaba da rayuwarta cikin tashin hankalin saide bata yarda mama tagane halin datake ciki ba, gashi yanxu biki yarage saura kwana goma...




Abangare ango Kuma babu irin rokon da bayiwa dady shi akan aha'kura dawannan auren ba, Amman ina dady'n nashi ya'ki ya amince , domin yace wannan aure idan yaga ba ayishiba to baya rayene, hakade yaha'kura amako yaci alwashin saiya tarwasa wannan xumunci nasu.........




_*By ummeey muhammad lawan........✍🏻*_
_*YAR AUTAR DASHEN ALLAH*_*👄👄ZAƁIN ABBANA👄👄*











*NA*
*Ummeey muhammad lawan ( ummu Afnan)*








*DASHEN ALLAH WRITER'S*
*ASSOCIATION📚📚*
《D.A.W.A》
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
```{ƙungiyar dashen allah ƙungiyace ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajan rubutunsu dan ganin sun kawo muku labarai wanda zai wa'azantar daku ilimantar faɗakar da ku gami da nishaɗantar duku wani aikin sai dashen🌲allah.}```
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*





08140801885


Page *7&8*



Ummeey xaune da k'awarta hauwa. suna hirasu ciki farin cikin. Hauwa. Tace, wainikam tunani aure ne duk yasaki Kika rame haka?" kinga yanda Kika koma kuwa?" ko sokikeyi mukaiki gidan muhammad d'in duk a'rame?"


Dan Allah sister" kirage yawan tunani aure fa ba mutuwa bane." daxa kiwani ta da hankalinki.


Wasu hawayene" masu xafi suka xubo kan fuskarta tace baxaki gane halin" danake ciki bane." wlh Ina cikin tashin hankalin maran misaltuwa i'dan, natuna da yanda haydar" yasoni tamkar ransa. mukayiwa junna al-k'awari baxamu tab'a rabuwa ba sai gashi k'addara tarabani da Mai Sona tahad'ani da Wanda baya k'aunata..!


A' kullun i'dan, nakwanta barci sainayi mafarki haydar cikin mawuyacin halin Natabata" duk inda haydar" yake toh inaji ajikina shima yanana tare da dakon soyayyah ta." Ta, k'arashe maganar" cikin kuku.


Hauwa tarugumeta itama Tana hawaye cikin tausayawa tafara rarashin ka'nwartata kiyi hak'uri ummeey nasan irin radad'in dakikeji a'cikin xuciyarki"
Dan haka baxan hanaki kuka ba domin kukama rahamane."


Saide nabaki shawara kidaure, kicire haydar a' cikin xuciyarki saboda kinkusa kixamo malakin wani ummeey inaso," kikasace daga cikin bayin Allah salihai. wad'anda suke karb'ar k'addara a'duk yan da taxo musu...


Ummeey" dama tucan Allah yariga da ya k'adarra haydar ba mijinki bane toh Dan Allah kada kitakura kanki a'kan abuda." Allah yatsara Miki


Kishare hawayenki ki daure kada kinunawa duniya cewa kina cikin damuwa"


Share hawayenta ummeey tayi tace nagode 'Yar u'wata ako da yaushe kina k'aramin k'arfin guywa wajan ganin kin kawar da damuwata bansa Mai xacemikiba saide" nace kema Allah ya faranta mikin kamar" yanda kika farantamin."


Cikin jin dad'i hauwa" tace amin sis amma karki damu nidake ai muriga da muxama d'aya ai'ke kinwuce. jaka. aguna saide" nakiraki da 'Yar u'wata mik'ewa hauwa tayi tace kinga xanwuce gida kar umma taga nadad'e sosai


Itama ummeey mik'ewa tayi tace to bana rakaki hanya a'tare suka fito mama tace hauwa bade" tafiya xakiba?" baki ci. abinciba.
Hauwa tace wlh mama nak'oshi wlh Saida naci abinci. nafito mama tace to shikenan kigaishemin da ummanki hauwa" tace toh xataji insha Allah,"


Ummeey tace mama xanrakata hanya mama tace to a dawo lpy suna tafiya suna hirarsu. ummeey tace sister xan barki anan


Hauwa tace toh shikenan hakama yayi nagode da rakiya. ummeey tace ai nice da godiya yanxu sai yaushe kuma?"


Hauwa tace sai jibi xanxo muje raba Kati gidajen k'awayenmu" daga kan ummeey keda wuya ta sauke i'donta akan wani saurayi suna tafiya su biyu


Da sauri ummeey tayin gunsu Tasha gabasu tace Adam .....yace lafiya kuwa 'Yan mata a Ina kikasan sunana hauwa ma bita tayi tace sister lafiyarki kuwa ummeey tace Adam Ashe kamantani? ummeey cefa ummeeyn haydar


Xare idon Adam yayi yace ummeey dama kinana hawayene suka xubo daga idonta tace inanan Adam Ina haydar ...








By ummeey muhammad lawan.....✍🏻*🤵🏻‍♂ZABIN ABBAN👳🏼‍♂️*




NA
Ummeey muhad lawan ( Ummu Afnan)
💃🏻YAR AUTAR💃🏻 DASHEN🍃 ALLAH




*DASHEN ALLAH WRITER'S*
*ASSOCIATION📚📚*
《D.A.W.A》
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
```{ƙungiyar dashen allah ƙungoyace ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyau masu aikida ilimi wajan rubutunsu dan ganin sun kawo muku labarai wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku faɗakar daku gami da nishaɗantar daku wani aikim sai dashen allah🌲.}```
*Alƙalami✍🏼yafi takofi🗡️*




For more inf...08140801885




Page 9&10


_________"haydar yana nan kullun cikin tunaninki "ummeey tuda haydar yarasaki shikenan bak'in ciki ya d'arsu a'cikin xuciyarsa haydar Yana rayuwa ne tamkar wanni xautace komai nasa yatsaya." Babu wani Abuda yake burgeshi, acikin wannan duniyar .......


Cikin kuka ummeey tace dama nasani zuciyoyimu baxasu tab'a i'ya jure a'zabar rabuwa da junnamuba....!


Adam tuda narasa haydar kullun xuciyata cikin bak'in cikin da tashin hankalin sune suka xamo a'bokan tarayyata....!




Nasha yawon naiman haydar amma inna, Allah bai hadani da Wanda yasan Shiba nashiga tashin hankalin narashin ganin masoyina...


Tausayinta ne yakama Adam take jikinsa yayi sanyi tabbas yatausaya musu ada, ya d'auka abokin nashi shikad'ai yake haukabsa Ashe i'tama tananan cikin tinaninsa tabbas so bak'arya bane ... i.m sorry ummeey kidaina kukan haka ita rayuwarna da kike gani kowa da irin tashi k'alubalen Dan haka ummeey kid'aga hanuwanki kikalin sama kin godewa Allah ."


Dayayi sanadiyar had'uwarmu ummeey nazo gombe domin kawowa kakata ziyara Kuma kin,gani cikin i'nkon Allah saigashi Allah yahad'ani dake Allah maji ro'kon bawansa yau gashi . Adu.ar abokina takarb'u...!


Inason Mujemu inga gidanku..! ummeey kallon hauwa tayi tace sister Mujemu ko hauwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login