Showing 42001 words to 45000 words out of 60557 words

Chapter 15 - ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

Dan Zuciyata bazata iya jurewaba waya sanima ko ansamenine bata hanyar Aureba shi yasa aka yasar dani a bolla kukuma kuka tsinceni shikenan nikan nazo Wana duniyar cikin rashin sa'a kuka tasa wada ita kanta Mama batasan sanda Hawaye suka zubo daga idanutaba

Dafa kafadarta tayi ciki damuwa tace


Dago idanukin kikaleni Ummeey ni Mahaifiyarkice nima inajin radadin dakikeji a raiki Ummeey wlh kee Yar sunace da Aure aka haifeki
Kigafarceni Yar'ta bazan inya sanar dake kwomai dagane da Tarihikiba Abbanki shine wada yafi dachewa ya sanar dake komai






'Dago idanuta tayi tadaura a kan Mama kallon Mahaifiyartata takeyi cike da Son da kauna tace Mama nagasu da magaganuki nasan bazaki taba fadamin maganar da ba gaskiyaba. kina sanar Dani gaskiya komai d'acinta


Daga yau bazan sake Miki irin Wana tabayarba ama Mama zuciyata zataci gaba da kasancewa cikin tashin hankalin har sai Ranar da Abba yasanar Dani Asalin Labarina




Mama zatayi magana sai gani Abba tayi tsaye a kanta Kallosu Abba yayi yace lafiya kuwa naganku haka sai sallama nake Babu wada ya Amsa Kuma Naga kamarma kuka kukayin




Kode akwai wata matsallane girgiza Kai Mama tayi Alamar ah. ah Babu wata matsalla


Saide yar'kace takeson sani Labarinta tanason tasan ko ita wacece suwaye Iyayyenta


Abba Ummeey lokacin yayi da yakamata kasanar da ita duk wani Abu daya shafi rayuwarta Dan yazu Ummeey tagirma tamalakin hankalin kanta ya kamata ace yaxukan tasan duk wani Siri da akeboye mata


Shuru Abba yayi Yana nazarin akan magaganu Mama Tabbas Ameenah kema kince wani Abu


Kikwantar da hankalinki Mamana insha Allah kamin kitafin dakin Mijinki Zan sanar dake duk wani Abu daya shafi rayuwarki hardama wada baki sandashiba


Dama muyi magana da Mahaifin Haydar kafin sutafin akan nada wata daya Zaki tare


Ama Dan Allah inason kafun lokacin Kicire duk wata damuwa a ranki kada yaje ya haifar Miki da wani ciwo Ummeey kekad'ece yan'ta kekadai namalaka a cikin Wana duniyar bazan son narasakiba Dan Allah Ummeey kada kisaka Wana Abu a ranki


Take tausayin Abba nata ya kamata ita kanta shedace a kan iri kaunar da Abba kenuna Mata wasu hawayene suka zubo kan fuskarta Kamar mai shirinyin kuka tace


Kayin hakuri Abbana nima basan lokacin da damuwar take zuwa minba Abba zuciyata kullu takasance cikin zullumin da fargaba saboda bansa suwaye zasu kasance Iyayyena ba


Ama zanyi kokarin wajan ganin nadane duk wata damuwata




Hakane takasace Ummeey nakokari wajen gani Dan ne duk wata damuwar dake damuta duk Dan taga hankalin iyayyenata ya kwanta


Hauwa kullun nazuwa gidasu Ummeey Tana Kara kwantar Mata da hankalin tare damata nasiha Mai ratsa jiki Dan Ummeey tasanar da ita komai Babu abuda da taboye Mata Hauwa tausayin k'awartata ne yakamata har Saida tazubar Mata da Hawaye saide Kuma tayi farin cikin dajin Labari Aure nata tare da Masoyinata wada kullun take burin ace yazamo Abokin rayuwar k'awartatan sai gashi cikin sauki Allah ya malaka Mata Haydar din






KANO




Haydar bayan dawowarsu daga Gombe Adam yafara a jiyewa a gida sana shima ya wuce gidansa Dadyma gida yanufa


Koda ya Isa gida bai samu wata kulawa daga gun Rukkayah ba sai wani tsumewa takeyi




Kallonta Haydar yayi fuskarsa dauke da Murmushi yace Momyn Ummeey lafiya kuwa naga yanayinki gaba daya yacanja daga Babu wata kullawa da Kika nuna a gareni


Wani mugun kallon tawurga Masa cike da tsiwa tace okay Kai dama harkana tunani zaka samu kulawa daga gareni to kayin baban kuskuri aini turanar da kasanar Dani zaku Gombe kaida ya Adam


Nasan Akwai abuda kuke Shirin aikatawa nima Kuma daga lokaci natanadar maka da masifa da bala'i a cikin gidanka


Murmushi Haydar yayi yace Rukkayah nikike fadawa wadana magaganu marasa dadi haka kisanifa nimijinkine baidace ace duk maganar datafito daga bakinki shizaki fadaminba kishi fa ba haukabane


Dan Allah kidinga yayafawa zuciyarki ruwar sanyi


Rukkayah Dan Allah kizamo Mai karbar kaddara a duk yanda tazo Miki kada kiyi jayaya da hukuncin Allah


Allah yariga da ya kaddara badake kadai zanzaunaba Rukkayah Mujemu Gombe ne domin Neman Aure Ummeey Kuma Wana karon mudache Mahaifinta yabani ita bamu bar Gombe ba har Saida aka dauramana Aure nida ita
Mikewa tayi tsaye cikin tashin hankalin tace....










DAGA ALKALAMIN


Ummeey Muhammad Lawan
Ummu afnan_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_




https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*







For more information
08140801885






Page 89 & 90


_______________Aure fa,kace Ya Haydar kana nufin an daura Aurenka da Ummeey batare da saninaba hawayene masu zafi suka gangaro kan fuskarta
Ya Haydar yazu dama tsanar dakakemin hartakai kaje kayi Aure batare da kasanar Sanar daniba
Kuma Abu takaicima harda sahanu yayana a cikin kukane Mai karfi ya kubce Mata


Jikin shine yayi sanyi Tausayinta ya kamasa rugumeta yayi a kirjinsa yanajin wani irin a cikin ransa


yace kiyin hakuri Matata nasan bankyauta mikiba ya kamata ace nasanar dake dalilin zuwana Gombe tukafin natafin




Nazabi naboye mikine Dan gudun bacin ranki ina sonki Matata Ina kaunarki bana son gani bacin ranki


Dan Allah kada kisaka wani Abu a ranki nayi mikin Alkawarin zanyi adalci a tsakaniku bazan taba fifita wata akan wataba


Rukkayah bazan taba mantawa da halaicinki gareniba kina da wani matsayi namusama a cikin zuciyata


Kece kikayi sanadiyar samuwar farin cikina kece Kika farfadon da zuciyata a lokacin da tadade a Sumaa.


tayaya zayiwa Uwar yan'ta butulci




Janye jikita tayi daga nasa cikin kuka tace nifa bazan zauna da kishiyaba
Inda da gaske kana Sona bakason bacin Raina to karabu da ita ka aikamata takardarta gidasu Dani bazan hada mijin da kowace yan'maceba



Kura Mata idon yayi yana mamakin son kai irin nata


Had'ee fuska yayi cikin rashin jin dadin kalamanata yace bazan saketaba nadade Ina rok'on Allah daya nunamin Ranar da Zan malaketa a matsayin Matata


Rukkayah nagaji da lalabaki duk abuda zakiyi kiyin wlh daden nake dake


Ama kibin a hankalin kada kikaini bango Dan
idan Kika kuskura Kika kureni wlh bazakiga da kyauba

Kifara shirye shirye tarbar k'anwarki Dan nan da wata guda zata tare a gidana
Wucewa d'akin yayi ya barta a gun magaganusane suka tsaya Mata a Rai cikin bacin Rai tace tashigo gidan mugani wlh sai nakoya Mata hankalin sai tayi danasani Aure mijina datayi






GOMBE




Rayuwa tanayiwa Meenat dadin Dan bakaramin cin duniyata da tsike takeba shikasa Muhammad a karkashi ikonta yake


Tasamu nasara waje rabashi da Mahaifiyartasa Dan yazu Koda Kirasa tayi a waya baya dauka ko gidan ya daina zuwa


Momy kullun cikin kuka take tabi tarame hata Abinci Bata inyaci saboda bakin cikin tanajin tana gani a rabata da d'anta

Gashi Tana tsoron sanar da Abba tarasa yada zatayi tunani mafita kawai takeyi


Daga karshe tayake shawara zuwa gidanasa


Fitowa tayi tafara kwallawa Iro Kira Iro dake daki yajiwo Kiran Hajiya da sauri ya fito daga dakin yanufi Ida take cikin ladabi


Kallonsa tayi a wulakance Tamika Masa keey tace gidan Muhammad zaka kaini jikin Iro narawa yasa hanu ya karba ya nufi ida Motocin suke




Bishi tayi a baya Bude Mata motar yayi tashiga cikin
fuskarta a murtuke Babu Alamar annuri a tatare da ita


Jan Motar yayi suka nufi gidan suna insa Iro yafito cikin sauri ya bude Mata Motar fitowa Momy tayi tanufi cikin


Kodata shiga batataran da kowa a fallo ba sai Mai aikisu Talatu Tana goge goge
Tana gani Momy tazube a gabanta cikin ladabi tagaisheta


Amasawa Momy tayi tare da tanbayanta masu gidan
Cikin rawar jiki Talatu tace sunana ama lokaci fitowan Hajiya baiyiba sai zuwa anjima


Momy zatayi magana sai ganisu tayi sufito wani mugun kallo Meenat tawurgawa Momy


Kallon Muhammad tayi tace Baby Mai ya kawo Wana matar gidana
Wai nikan banace mikin karki sake zuwa gidana batare da kinemin izininaba


To kitashi kibar gidana tukafin ranki ya b'acin


Mikewa tsaye Momy tayi cikin bacin Rai takowa tayi Ida suke daga hanu tayi tashararawa Mata Mari cikin kunar Rai Momy tace kedan Ubanki Wai nikan nisa'arkice dazakina fadamin magaganu son ranki




Kuka Meenat tasa wada hakan ya dagawa muhammad hankalin


Kallonta yayi yace haba Momy Wana wane irin zalincine Zaki daki yariyar mutane gaskiya Momy kina takuramin
Bazai inwu kidiga zuwa gida kina dagamin hankali Dan Allah Momy kidaina zuwa gidana zuwaki gidana Babu abuda yake hadasamin sai masifa


Sake baki Momy tayi Tana kallonsa Wai yau itace Muhammad yake fadawa irin wadana magaganu hawayene suka gangaro kan fuskata


Tace My Son nikake cewa nadena zuwa gidanka saboda Wana yar'iskar yariyar
Turo baki Meenat tayi tace iya bakinki tsohuwa kada kisake cemin Yar iskar ai kecema kikayi kallar tsofin karuwai


Kallonta yayi Rai a bace yace Baby kyaleta barni da ita
Momy kifitamin daga banason Kara ganiki a gidana

Tashi Momy tayi zuciyarta cike da bakin ciki idanuta nazubar da kwalla fitowa tayi Iro naganita ya bude Mata Motar tashige cikin kuka Momy tasa
Shikasa Iro bakaramin mamaki yayiba gani Hajiya na kuka Suna insa gida Momy tafito tashige ciki




SHIRYE. SHIRYE. BIKIN


Shirye shirye biki ake daga bangare gidasu Amarya da Ango Dan Haydar yace bikin za ayin irina saurayi da buduruwa gidan Ammy yafara cika da jama'ah kowa kagani zakagasa cikin farin ciki musamama Ammy da Fatima da farin cikinsu ya bayana a kan fuskarsu



Ummeey nashan gyara daga gurin kan'war Mama Umma Asabe gyara take Mata namusama Ummeey tadad'a kyau sosai sai daukar idon takeyi




Rukkayah Taki takwantar da hankalinta kullun da kallar Rashi mutunci datake fitowa dashi shide Haydar yakin ya biye Mata saima Mata uzuri da yayi yasan Wana bahalinta bane zafin kishine..












DAGA ALKALAMIN




Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_




https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*







For more information
08140801885






Page 91 & 92




________________Kifa kanta tayi a kan kujera Tana wani irin kuka Mai cike da nadama da danasani


Abba dake dakin kwace Yana hutawa yafara jiwo sautin kuka nata
Tashi yayi daga kan gadon yanufin Fallon Kallonta yayi cike da Mamaki yace Habiba lafiya kike kuka haka kodai Mutuwa akayi dago Kai tayi tadaura idanuwata a kansa cikin muryar kuka tace Alhaji dama mutuwar akamin saiya fimin sauki akan Wana halin danake ciki




Kara fashewa tayi da kuka gamin dafadin Wana yariyar tacuceni tarabani da My Son yazu baya kaunar ganina Alhaji Son ya Dena zuwa gidana kwoda Kiran wayasa nayi baya dagawa


Shine nayanke shawara zuwa gidan naduba ko lafiya Alahaji bakaga iri cin mutunci da yariyarna taminba har cewa tayi Ina Kama da tsofin karuwai a gaban Son tadiga cimin mutunci bai inya cewa komaiba saima cewa da yayi karna Kara zuwa Masa Gida
'Dan'na dana haifa a cikina shine yamin koran Kare a gidansa har yake fadin zuwana gidansa Babu Alkairin kwanaki har gida tadebo kawayeta sukazo suka cimin mutunci har fadin suke idan banfita hanyar My Son ba jikina zai gayamin Waini zasu daka.. Takarashe maganar cikin kuka..



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login