Showing 39001 words to 42000 words out of 60557 words
Chapter 14 - ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt
tarba tamusama daga gun Inna
Haydar ya Kira Dady yake sanar dashi duk abuda ya faru bai Boyemasa komaiba Dady ya Masa Alkawari gobe zazo yasamu Mahaifin Ummeey farin cikine ya Kama Haydar wada ya bayanna a kan fuskarsa
Yasanar da. Adam yayi yada sukayi da Dady shima Adam yajin dadin da Dady ya amince zaizo gobe
Dady yasanar da Ammy mutuwar Aure Ummeey Kuma gobe zaije Gombe nemawa Haydar din Aure Ummeey Ammy tayi farin ciki sosai tayi musu Allah yasaya alkairi.
WASHE GARI
Damisalin karfe 1:30 Dady yashigo cikin gari Gombe kira Haydar yayi yasanar dashi insowarsa Haydar da Adam ne sukaje Taran Dady
Basu bata lokaciba suka nufin gidasu Ummeey dama Kuma Ummeey tasanar da Abba Mahaifin Haydar din nazuwa yau shima Abba yasanar da yayanasa zuwasu
Abba da yayanasa suyi matukar farin ciki da zuwan Dady sun karbesa cikin girmamawa da karanci
shikasa Dady yajin dadin irin karamawar da yasamu daga gun su Abba
Dady yace Alhaji nide sunana Alhaji Museen nine Mahaifin Haydar Allah ya jarabin Haydar da son Yar,ka wada kaddara tazo lokaci guda tarabasu Haydar yashiga cikin mawuyacin halin sakamokon rasa Yar,ka da yayi
Dan bakaramin son yakemataba sanadin hakan ya harfar Masa da ciwo zuciya
mutsici kamu cikin tashin hankalin
Musha wuya sosai kafin musamu Haydar ya dawo hayancinsa
Jikin Abba yayi Sanyi tausayin Haydar din yakamasa lalai bai kyauta musuba yayi sanadiyar shigarsu cikin wani halin ya jefasu cikin garari to Yaya zaiyi dolle sumasa Uzuri shima ba,a son ransa ya aikata hakanba yayi hakane domin inganta rayuwar Yar,tasa kallon Mahaifin Haydar din yayi yace...
DAGA ALKALAMIN✍🏻
💞Ummeey Muhammad Lawan💞
🥰Yar Autar dashen🌲 Allah. _*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF
08140801885
Page 8 3 & 84
________________Alhaji Ina Mai Baku hakuri dangane da halin da Haydar yashiga tadalinlin son da yakewa Yar'ta ninazame musu kataga a tsakanisu narusa duka farin cikinsu sakamako wani dalilina
Turanar da Haydar yafara zuwa gun Ummeey nayaba da hankalinsa da nutsuwarsa nabashi izinin Cigaba da zuwa gunta zance batare da nayi tunani komaiba
Sai danaga iri shakuwar da sukayi a nane tausayin Yar,ta ya kamani wada duk duniyarna bani da kamarta ita kadai nake gani naji sanyi a Raina bazan son gani abuda zaitaba mata zuciyaba nagomace gara tayin kuka rashin Haydar akan tasan kowacece ita a cikin Wana duniyar Ina cikin naimawa kaina mafita sai kawai yayana Abdallah yakirani ya shaidamin Mutuwar Mahaifina
A Ranar mukatafi Gombe gaba dayamu bayan anyi sadakar uku iyalina suka dawo gida
Yaya Abdallah yake sanar dani wasiyar da Mahaifimu yabari nakoma Kano nasanar da iyalina cewa zamu koma Gombe haka nahanasu sanarwa kowa gari da zamukoma ama Banda Yan ,uwata najini muyiwa makobtamu sallama mubar Kano Ummeey nakuka wada nakejin zafin kuka a Raina
Naki sanarwa kowa gari da zamu komane saboda Haydar nasan Haydar yafin karfin Auren Yar,ta
Alhaji Museen yace meyasa zaka fadin haka Naga gaba dayamu Allah ne yahalincemu Babu wada yafi wani aguri Allah sai wada yafin jin tsoronsa
Abba yace Alhaji kona bawa Haydar Aure Ummeey Dole watarana zakusan gaskiya inajin tsoro kada Ummeey tafuskaci wulakanci tadalilin hakan
Dolle watarana zakusan banina Haifin Ummeey ba
hawayene suka zubo daga fuskar Abba cikin wata irin Murya Abba yace
Alhaji Ina sanar daku Wana Labarine batare da son rainaba sirin da nayi tsawo shekara Ashirin Yana boye a cikin zuciyata sai gashi lokaci yayi da yazamomin dolle nabayana Wana sirin
Saboda gudun irin Wana Rana Yaya Abdallah ya yanke shawara hadasu Aure da Dan,sa Muhammad saboda koda watarana maganar tafito bazata wulakantaba tuda a hanu d'an uwata take
Ama sai Allah baiyi daurewar zamanasuba Haydar kaga abuda yasa kaga nadage Dole Ummeey saita Aure yayanta
Saboda bazanso gani Yar,ta tawulakantaba bazan jure gani anayiwa Yar,ta goriba domin Yar,ta bashegiyabace Yar hallak ce da Aure aka haifeta
Ummeey dake dakinta kwance Tana jiwo duk abuda Abbanata kefadin mikewa tayi tsaye cikin tashin hankalin tace Innallillahi wa Inna ilaihir raji u
Dasauri tafito daga cikin dakin tatar da Mama tsaye Tana sharan Hawaye rike hanu Mama tayi cikin kuka tace Mama kinajin Abuda Abba kefadin Wai bashine Mahaifinaba
Kasa magana Mama tayi sai fashewa da kuka datayi itama Ummeey kuka tasa tanufin Ida Abba suke Durkusawa tayi a gaban Abba Idanuwata natsiyayar Hawaye tace Abba nayarda kaharatamin komai a rayuwa ama Dan Allah kada kaharatamin kanka ama matsayin mahaifina Abba kada kanisanta kanka Dani
Kallonta Abba yayi tausayin Yar,tasa ya kamasa gawani raddadi da yakeji a zuciyarsa bude baki yayi yace kiyi hakuri Mamana lokaci yayi da yakamata kisan gaskiya abuda nadade nake boye mikin
Kuka tasa Mai karfi tare da fadin shikenan nikan nashiga Ukuna innama ace namutu babuni a cikin Wana duniyar Inama ace Banga Wana Ranaba Mai cike da tashin hankalin
Gaba daya wada suke gun Saida suka tausayawa Ummeey
Idanu Haydar sun rune suyin Jan zuciyarsa takar zata faso kirjinsa tafito waje cikin wata irin Murya yace Ummeey kidena kukan hakan kitsaya kin saurari Abuda Abba Zai fadamiki
Har gobe Abba yanana a matsayisana Mahaifinki Wana suna bazai taba canjawaba Dan Allah Ummeey kishare hawayeki Kada kijefa Abba cikin wani halin
Share hawayeta tafarayi ita kadai tasan iri radadin datakeji a Ranta
Haydar yace Abba Ina Neman Alfarma a gareka da a daura Aurena da Ummeey a yau Dina nayi Alkawari Zan tsare mutuncita zanbata kullawa bazan taba bari tazubar da hawayeba Abba wlh sani matsayi Ummeey gareka bai rageni da komaiba saima Kara girma da daraja da tayi a idanuna yazune nafi bukatar Ummeey tazamo matata
Abba zanyi magana Yaya nasa ya dakatar dashi tare dafadin kada kace komai Muhammadu amatsayina na yayanka Kuma nine wakilin Ummeey idai Mahaifin Haydar ya Amince da Wana Aure to nabawa Haydar Aure Ummeey .
Dady yace Alhaji Mai zai hanani amincewa wlh kallo daya nayiwa Wana yariyar Naga tashiga Raina ganita nake tankar Yar,ta Fatima Kuma nima nayi muku Alkawari Zan kulla da ita tankar Yar, dana haifa a cikina
Abba ne yace Haydar nadanka maka Amanar Yar,ta Ummeey a hanuka inason ikara sanar daku wlh Yar,ta Yar halak ce lokaci nake jira da Zan tabatar muku dahakan
Abba Muhammad yace kiyi hakuri Mamana kada kisa Wana Abu a ranki kema Yar,ce Kamar kowa Abbanki yanana akan matsayisa na Mahaifinki
Ciki muryar kuka Ummeey tace insha Allah Abba bazan saka hakan a rainaba Abba da Mama sune iyayyena dasu zayi Alfahari a kon Ina
Zuwa tayi gaban Abba dataga yayi shiru Kamar Mai tunani rike hanusa tayi tace Abba tunani Mai kakeyi Kallonta yayi yace Babu Ina tausayikine ko wane iri radadin kikejin a raikin
Murmushi karfin halin Ummeey tayi tace Abba banajin komai a Raina basan kowaba idanba Kai da mamaba kune iyayyena bani da kamarku a Wana duniyar Abba yaji dadin kalaman nata ya Dan samu sasauci daga radadin da zuciyarsa kemasa
GIDAN MUHAMMAD
Yau gidan cike yake da bakin k'awaye Meenat ne suka kawo mata ziyara an baje a Fallon sai hira sukeyi suna shewa
Ma'eesha tace Meenat tuda mukazo Banga Muhammad ba Naga yau Sunday ne barai ince Yana gun aiki Yamutsa fuska tayi tace Yana can gidasu Momynsa ce takirasa waitana son ganisa.
Ma'eesha tace Kuma Kika yarda amade wlh Meenat basan baki da wayoba sai yau in bada sallon munafurcin haka kawai takira mijinki tace tanason ganisa Kuma kibarsa yaje kikasan Mai zata kullamiki Uwar miji cefa
Kina Zama zamanki saita sakaki a masifa
Ai kawai kitashi muje har gidan musameta mujin dalilin da yasa zata kiramiki mijin uwar Mai zata Masa da hartakeson ganisa
Ai ko haka suka tashi gaba dayasu suka shige Motar suka nufin gidan Momy Koda suka Isa basu samu Muhammad a gidan ba sai Momy da take kallon
Babu ko sallama suka shigo fallon ganisu Momy tayi a kanta
Wani mugun kallon Meenat tawurgawa Momy tace...
DAGA ALKALAMIN
Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF
08140801885
Page 85 & 86
____________Mai ya kawoki gidana tare da wad'anan fitsararu tanunasu Ma'eesha da hanu.
Ma'eesha tace keee tsohuwa iya bakinki in Kuma bahakaba jikinki ya gayamiki Dan wlh lilisi zamu muki a gidana
Muzone mumiki warning akan shishigin da kikewa k'awata daga yau idan kinason ganin Muhammad to kinemin izini a gun Meenat idanta Amince Zaki inya magana dashi Ida Kuma Bata Aminceba to saide kiyin hakuri sai lokaci datayi ra ayin .
Hararanta Momy tayi cike da masifa tace keeee...dakatar banason raini da rashin kunya kee a asuwa dazakizo har gida kinamin wasu zantuka marasa kangadon
Kekuma Meenat wato Rashi Mutunci naki har yakai kikwaso k'awayenki kuzoku har cikin gidana kucimin Mutunci
Toh Wlh karshe zamaki a gidan d'ana yazo Dan ba a haifin shegiyar yariyar dazatazo tamu Rashi Mutunci kuma nabarta taci gaba da Zama a gidan d'ana yau zanuna Miki cewa nike da ikon da d'ana
Meenat tace Momy nikike d'agawa murya haka tokoshi Baby bai isah ya dagamin muryaba barai wata tsahuwar banza wace Bata Kama girmataba to wlh kika sake dagamin murya a nagurin saina shararamiki Mari nifa turanar danafara ganikin najin natsaneki bana kaunarki
Dariya sukasa gaba dayasu Ma'eesha tace tosu Momy sai abin a hankalin in bahakaba jikin tabore yayi la,asar
Dafa kafadar Momy Meenat tayi tace Momy zama lafiya da kwanciyar hankali zasucin gaba da kasancewa tare dakene mudin Kika fita daga harkar Babyna kidena yawan kirasa a wayan saboda bazan dau hakaba Ina fatan maganganuna sun shiga kwakwalwarki Dan shine samu saukinki
Idanuta tadaura akansu Ma'eesha zamu inya tafiya ko Dan nasan yazu haka Baby ya dawo gida
Wani mugu Kallon gaba dayasu suka aikawa Momy Mai cike da gargadi wada hakan ya hadasawa Momy faduwar gabban suna Bari gidan
Momy tasauke ajiyar zuciya Mai karfi
Kiran Muhammad din tayi take sanar dashi iri rashin kuyan da Meenat din tazo har gida tamata ita da kyawayenta
my Son ide har Nina haifeka Kuma kanason farin cikina toka sakin Meenat.. gabansane ya fadin jin maganar yayi tankar saukar a radu
Cikin sanyi Murya yace Momy nasakin Meenat fakikace Momy kode kimata da iri Son da nake matane
Ina sane da iri son da kake mata ama nima inason nanunawa manta iri matsayi da nake dashi a gun d'ana inason tasani matsayi Uwa da darajarta yawuce na Mata Dan haka Ina Mai baka Umurni a yau Dina kasaki Meenat
Shuru. Ya danyi nawani lokaci sana yace kiyin hakuri Momy bazan inya sakin Matataba saboda Muna son junamu nifa Momy Banga Abu daukar zafi a nanba Meenat yariyace Dole kidiga hakuri da duk abuda Zaki gani daga gareta soboda yaritane kedamuta nagaba bazata Miki hakaba
Kashe wayan Momy tayi. Cike da Mamaki magaganu da Muhammad din yake fadamata tuda take dashi baita tab'a sashi Abu bai Aikataba Koda kuwa bayaso haka zai aikata batare da yamata musuba
Ama sai gashi yau sanadin Aure Meenat Yana fada Mata magana Kai tsaye batare da girmamawaba
Hawayene suka zubo kan fuskar Momy take tafara nadama da danasani Abubuwa data aikatawa Ummeey
✨ GIDASU UMMEEY✨
Kamar yarda Haydar ya bukaci a daura Auresa da Ummeey bayan idar da sallah la'asar aka daura Aure Ummeey da Haydar akan Saddaki Naira dubu dari
Dauri Auren baisamu halatar mutane sosaiba sakamoko yawanci mazajen suna kasuwa wasukuma suna gun aiki shiyasa Babu wasu mutane a gun sosai a gun dauri Auren
Haydar nagani an daura Auresa da Ummeey sujjada yayi ya dad'e bai dago kansaba godiya yake ga Allah wada ya mallakamasa Ummeey amatsayin Matarsa
Itama Ummeey anata bangare hakane takasance duk da radadin datakeji a zuciyata hakan bai hanata jin farin cikin da Malakar masoyinataba...
DAGA ALKALAMIN
Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
For more information
08140801885
Page 87 & 88
______________Mama Dan Allah Ina son kafin natafin dakin Mijina kisanar dani waceceni
Ko Zuciyata zatasamu sasaucin akan radadin datakemin
Shuru Mama tayin nadan wani lokaci sana tace kiyin hakurin yar'ta bazaki inyajin komai daga gareniba
Saboda nadaukawa Abbanki Alkawari bazan taba fitar da wanan sirinba hawayene suka zubo daga idanun Ummeey kuka tafara Mara sauti
Cikin kuka take fadin shikenan Mama tuda bazaki sanar dani wacece niba wata Rana saide kusamu nahadin zuciya namutu