Showing 45001 words to 48000 words out of 60557 words

Chapter 16 - ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

Kallonta Abba yayi Fuskarsa dauke da Murmushi yace dadina da gobe sauri zuwa ai dama duk wada ya sayin rariya yasa dolle tazubar da ruwa




Nayiwa Muhammad zabin Matar Aure a matsayina na Mahaifishi wada bani da buri da yawu a ce Muhammad yasamu mace Tagari wace zata kulla da yaransa waje basu tarbiya Tagari shine Naga Ummeey ita tafi dacewa tazamo matar Muhammad


yariya Mai nutsuwa da tarbiya ama haka kikayi kutun kutun kika diga hurewa yarona kune akan kada ya yarda da zabin da namishi


Keeede burinki d'anki ya Auro mikin Yar Mayan Mutane wace zata fitar dake kunya a cikin k'awayenki


Nasan zakiyi mamaki tayaya akayi nasan Abuda kike kitsawa keda Dan'ki


Nasha dawowa gidana batare da sanikuba nasameku keda Dan'ki kuna kulla makirci. Kuma duk akan yar'kani



Kizigashi ya azabtar da yariya da yuwa da duka harda zagi duk nasamu Labari komai harda zuwa gidan dakikayi Kika debe duk wani kayan Abinci dake gidan


Saboda zalinci duk Wana Abubuwa da kuka aikata a zatonku kunci bullus kena


Habiba kena ai shin shariii Dan aikene Kuma duk nisan jifa k'asa zai dawo


Kigade tuba aje ko inaba Allah ya fara dawo muku da makirciku kanku


Cikin sauki Allah yafara sakawa Mamana iri azabtar da ita da kukayi keda D'anki


wlh alhakine yake bibiyarku Kuma baku ga komaiba tuda kuka zalinci yariyar da batajiba bataganiba


Kallosa tayi cikin takaici Tace yazu Alhaji Ina sanar dakai damuwata Mai makwo kanuna rashin jin dadinka


Ama sai fadamin magana kakeyi akan wata bazan tabbas nasa bamu kyauta mataba amafa hakan bashi zaisa nakyaleka kana fadamin magana akantaba.


Kallonta Abba yake cike da Mamaki ganin har yazu Bata sadudaba








YAU TAKAMA ALHAMIS. 29. TH . DECEMBER YAUNE UMMEEY SUKA GUDAN DA. KAMU ..
A. MAIDUGU GUESS PALACE DAKE CIN GARI GOMBE




WASHE GARI


Juma'ah akayi walima dangi ango Suma suzo tudaga Kano Dan dasu ake gudanar da komai
Haydar ya kasance cikin farin ciki da anashu wada hakan ya kasa boyuwa a kan kyakyawar fuskarsa


Rukkayah bakaramin Rashi mutunci take zubawaba musamama dataji gobe Ummeey zata tare a gidan Dan har dangita suzo suyin jere gani irin kayan a latun da aka zuwa Ummeey Rukkayah Saida tarude Dan itade a yada taji Labari Ummeey Yar gidan talakawane


Bata taba tunani suna da arzikin da zasu Mata wanan kayaba
Take taji wani kishi ya turniketa ga wani dacin da takeji a makogoronta
Tabbas kukama rahama ne Dan a Wana lokaci kukama gagaranta yayi ita kadai tasan irin a zabar da takeji a Raita





YAU TAKAMA ASABAR




A yaune Ummeey zatatafin dakin Mijinta Dan Haydar yace dakasa zaizo ya dauki Amaryasa dazara angama shagalin biki hakane takasance angama shagalin biki kowa ya watse sai dangi mama dasuke nesa sune kadai suka rage a gidan




Haydar yazo daukar Amaryartasa Abba yace ya dakata tuna Dan a Wana ranane zai sanar da Ummeey Asalin Labarinta.._*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_




_*NA*_


_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_




_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_




https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*







For more information
08140801885




Page 93 & 94




______________Zan sanar daku Abuda nadade Ina boyewa dan kaima nacire maka kokonto daga zuciyarka Haydar
Zuciya bata da Kashi nasan dolle watarana zata Raya maka wani Abu dangane da Ummeey
Shiyasa nazabi Nabayana Wana sirin a gabanka Dan nacire maka duk wani kokoto dake Ranka


Abba Kira Gwogwo Halima da Gwogwo Asabe yayi ya sanar dasu Yana bukatar ganisu yazu yazu


Basu wani bata lokaciba suka inso gidan cike da far gaban Kira da yayanasu ya musu



Abba ne yafito cikin shirisa kallon Momy yayi yace kidauko mayafinki zamu gidan Muhammadu


Kallonsa tayi cike da Mamaki tace Alhaji kenan kaimade kawai kafadin hakane Dan jin dadin bakinka
Nikuma Mai zai kaini gidan Muhammadu ai nin nafin karfi zuwa gidan matsiyata irin su Muhammadu


Ai idan nataka kafata naje gidan Muhammadu to darajarsa da kimarsace zata dagun nikuma bazan son hakanba
Nafison kullu nagansa a wulakance zanso a ce abuda zaicima ya gagaresa




Magaganutane suka daki zuciyar Abba cikin bacin Ran yace wlh idan Kika sake fadan wata magana akan d'an uwana to zantsike gaba daya igiyar Auren dake kanki


Zanuna Miki Muhammadu ya fikin matsayi da kima a guna saboda shidin Dan uwanane najini wada duk duniyarna bani da kamarsa


Habiba kibi a hankali Dan wlh Zan inya rabuwa dake mudin zakici gaba da fadan magaganu marar dadi akan d'an uwana


Zaki wuce kidauko mayafinki mutafine ko sai nasaba mikin


Wucewa Momy tayi sumu sumu tawuce daki Dan bakaramin razana tayiba dajin furuci nasa


Dauko mayafinta tayi tafito wani iri kallon Abba kemata Mai cike da takaici
Momy bakaramin shiga taitayita tayiba fita sukayi daga gidan suka nufin gidan k'aninasa







Kiran Muhammad yayi a waya yace lalai yazo yazu yazu yasameshi a gidan baffanasa


Shide ya Amasa da tone ama ba a son ransa zaije gidanba


Momy tuda suka shiga gidan bata kulla kowaba saima bisu datake da kallon raini


Mama ce tagaisheta nama Dakar ta inya Amsawa sai wani ya mutsa fuska takeyi su Gwogwo Hallima Kam ko kallo bata inshesuba


Muhammad ne ya shigo gidan fuskarna a murtuke Babu alamar far a atare dashi karasowa yayi Ida suke Zama yayi kusa da Abbanasa
Kallon Mutane dake gurin yake cike da Mamaki a ransa yace komeye dalilin Tara wadana tarkace ohho


Idanusane suka sauka a kan Haydar bagasane ya fadin karde ace Wana shine mijin Ummeey Kai....Ina bazai inyuba Wana yafi karfi Aure Wana yariyar baisan maganar tafito filiba kallosa Abba yayi dauke da
Murmushi akan fuskarsa yace Allah ko saboda ita bamutu bace ko har kuke tunani bazata samu mutu Mai nagarta da zai Auretaba to Wana din dakake gani shine mijin nata


Shuru Muhammad yayi yanajin takaici a ransa dashi yason ace mijin da ta Aura ya kasance tallaka futuk







Abba ne yayi gara murya gamin da fadin nasan gaba dayaku zakuyi mamaki taraku a nan guri da mukayi



Mutara kune Ana Dan nasanar daku wani sirin wada Babu wada yasan Wana sirin sai mu hudu
Dagani sai yayana Abdallah sai Mahaifimu Allah yajikansa da rahama sana sai Mahaifiyar Ummeey Ameenah



Inason nasanar daku cewa Bamu muka Haifin Ummeey ba Ummeey Takasance Amanace a gumu gaba dayasu Saida suka razana dajin furucin Abba Ama bada Abba muhammad dama shi yasan komai Gwogwo Asabe tace Yaya muhammadu Mai kake fadane haka waye baisan Ameena itace Mahaifiyar Ummeey ba Kuma Kaine Mahaifinta


Kallonta Abba yayi zuciyarsa namasa zafin yanajin takaicin fitar da Wana sirin kwantar da hankalinki Asabe yazune zakusan gaskiyar lamari








.................. Mahaifimu Alhaji Shu,aibu Haifafen Dan garin Gombe yayi karatu Almajiranci a cikin garin Maduguri Ana ya zauna ya fara sana,ar Saida kifin


Haka Mahaifimu ya Cigaba da rayuwarsa a cikin garin Maduguri Yana zuwa Gombe akai akai watara Mahaifimu yazo duba Mahaifinsa Baffa a ranane Baffa yake sanar da Mahaifimu cewa ya zaba Masa matar Aure Yar Abokinsa


Mahaifimu ya karbi zabin da Baffa yayi Masa hanu biyu domin yasa Baffa bazai masa zabe tumun dareba


Baffa yayi fari ciki akan biyayar da Mahaifimu yayi Masa


An daura Aure Mahaifimu da Yar Abokin Baffa Ummulkhari Baya wata biyu da Aure Babamu yacigaba da zuwa Maiduguri Yana sana'arsa ta sai da kifi ama baitaho da matarsaba yabarta a can Gombe suna zaune gida daya ita da Baffa


Haka rayuwa taci gaba da tafiya har Allah ya azurta Mahaifimu da samu karuwa d'an namiji
Ranar suna yaro yaci suna Baffa wato Abdallah Baffa ya kasance cikin farin ciki sakamako irin rikon da Babamu yayiwa Innarmu rikone natsakani da Allah zaka dauka Aure soyayyah sukayi






BAYAN SHEKARU TAKWAS DA HAIHUWAR. YAYA ABDALLAH






Inna tasake Haihuwar yara uku nine wada kebin Yaya Abdallah sai Asabe take bina sai Halima itace Autarmu


Mutaso cikin gata da kulawa daga gun kakamu Baffa harma da Babamu shima Yana nuna Mana gata tumuna yara muka taso
da son junamu


Wana Abu bakaramin faratawa iyayemu Rai yakeba


Tare akasamu makarata nida yayana Abdallah Yaya Abdallah Yana bani kulawa yakan Hana kansa cin Abu domin yabani Yaya Abdallah ya nunamin gata da tausayawa amatsayina nakanisa


Komai tare mukeyi nida yayana Abdallah Babamu ya Kai Yaya Abdallah kasuwa ya hadashi da wani abokisa Alhaji sabo dan ya koya Masa kasuwanci


A Ranar nayi kuka saboda tuda safe idan yayana yafita bazai dawoba sai magariba haka nadawo Kamar maran lafiya Innarmu kullu cikin rarashi take da haka har nasaba


Idan Yaya Abdallah ya dawo daga kasuwa haka zai tahomin da tsaraba kullu tsarabata daban


Yaya Abdallah baya gajiya da d'awainiya Dani tumuna kanana hartakai ga girmamu nima Baba ya kaini gun aiki shagon diki ya kaini Kuma cikin ikon Allah nafara gane komai har baba ya sayamin keke ya budemin shago



Shima Yaya Abdallah ya fara kasuwaci nasa nakansa Kuma a lokacine Allah ya hadasa da Habiba yayana yazomin da maganar Habiba yace idan har mukaje gidasu Habiba Naga bata minba to shima zai hakura da ita




Haka ya daukeni mukaje gidasu Habiba a zahiri Habiba bataminba Dan gaskiya niban Yaba da tarbiyartaba


Ama saboda Naga yayana yayi nisa a cikin kaunarta sai nabashi Karin gwuwa


Su baba suje sutabayawa yayana Aure Habiba Kuma mahaifita ya Amince ya bawa yayana Aureta


A Wana lokaci ne Allah yayiwa Baffa rasuwa mutuwar Baffa tagirgizamu mushiga tashin hankalin muda iyayemu
Allah sarki Baffa datijon Arziki




BAYAN WATA BIYU DA RASUWAR BAFFA




Aka daura Aure yayana da nasu Asabe da Halima duk Rana daya akayi bikin




BAYAN SHEKARA DAYA DA BIKIN YAYANA




Habiba tahaifi danta namijin wada yayana yasa Masa sunana Muhammad a Ranar nayi murna Kuma nakara tabatarwa kaunar da yayana yakemin bazai taba kwatatuwaba


Tuda aka haifi Muhammad Allah yasamu kaunarsa a Raina kullu sainaje gida duk Dan Naga Muhammad haka Zan daukesa naita Masa wasa shima yaro ya Saba dani sosai


Wani Abuda nalura dashi shine Habiba kwatakwata bata kaunata kullun cikin ai batani take Koda gaisheta nayi bata Amsawa




Wata Rana naraka Abokina Usman Kano anane Allah ya hadani da Ameenah Ameenah yariyace Mai tarbiya da nutsuwa


Atakaice mushaku nida Ameenah har aka fara batu Aure anane nasanar da yayana nasamu matar Aure yayana yayi fari ciki sosai sana yaje ya sanar da Baba


Dashi da Babamu suka tafi Kano nemamin Aure Ameenah Basu dawoba Saida aka tsai da Rana


Anyi bikina nida Ameenah yayana ya kamamana haya kusa da gidansa turanar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login