Showing 27001 words to 30000 words out of 60557 words

Chapter 10 - ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

da maganar nasa shine kadai wada zaisa Abba yaje ya nemamin Aure Meenat


Kisan yada Abba yake jin dashi shikadene wada zaisa Abba ya amince




Momy tace ban Amince kaje kasamu Muhammadu da Wana maganarba kana tunani zai amince ne bayan yasa Yar,sa zakayiwa kishiya


Muhammad yace Momy kena ai dollesama ya Amince kodan gani yarda Yar,sa take zaune a ciki daulla kiga idan yaki amincewa zaiyi tunani zan koramasa Yar,sa gida taje taci gaba da cin miyan kuka




Dariya Momy tayi tace kumafa hakane kakawo shawara Mai bullewa to yazu kayi maza kaje kasameshi


toh Momy idan naje Zan biyo nasanar dake yarda mukayi Momy tace to sai najika kashe wayan tayi Tana dariyar mugunta a Ranta tace Alhaji kena idan kasa wata ai bakasa wataba!!




................ Muhammad Yana gama waya da Momy shiryawa yayi ya fito daniyar zuwa shago Abba Ummeey


Kai tsaye kasuwar katako yanufa ya tarda Abba zaune a ciki shagonsa karasawa yayi kusa da shin yace barka da hutawa Abba ya kasuwa


Kallonsa Abba yayi dauke da far,a a fuskarsa yace lafiya lau Alhamdulillah ya Ummeey dafatan Tana lafiya de ko ?


Muhammad yace lafiya qlau tacema a gaisheka Dan nasanar da ita Zan biyo tanan din


Wani sanyi Abba yaji har ciki Raisa




saka mako jin Yar,tasa tasa Tana cikin koshi lafiya yace Masha Allah haka a keso


"Abba dama nazone akan muyi wata maganane


akwa yariyar da muka jima Muna tare da ita har mukayi Alkawari Aure


To sai Kuma Abba yazomin da zance aure Ummeey




na amince da Aure Ummeey domin in saku ciki farin ciki gashi Kuma muna zaman lafiya nida Kanwata kullu ciki kyautatamin take


Shine nake nema Alfarma a gareku da kutemaka




kunemamin Aure Meenat Abba idan ban Auretaba zata daukeni a matsayi mayau dari Mara cika Alkawar


Kallansa Abba yayi yace...




Share


Comments


Daga Alkalamin✍🏻


Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_




https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*






For more inf...08140801885





Page 65 & 66






_______________________"Idan wanane ai babu matsalla karka damu anjima zanje nasamu Abba naka zamuje musamu iyayyen yariyar


Tayaya zamu hanaka karin Aure bayan Allah ya riga da halata maka ka Auren mata Dai, Dai,har guda hudu!!


Fatana de kaji tsoro Allah kakasance adalin a ciki gidanka kada kafifita wata a kan wata domin yin hakan babban kuskurene




Muhammad yace insha Allah zayi inya bakin kokarina waje gani nayi Adalci a tsakani matana


Abba yace to madallah Allah ya temaka Allah ya baka ikon rikesu tsakani da Allah




Muhammad yace Amiiiin 'Ciro kudin yayi daga ciki Aljihusa masu yawa ya ajiye a gaban Abba
Abba yace ah.ah. Muhammad dauke kudinka nagode Allah yasaka maka da alkairi ama bazan karba kudin kaba


Kallon Abba yayi ciki da mamaki yace Abba Mai yasa bazaka karbaba nasa kana da bukatarsu ko cefane ai kayi dasu


Murmushi Abba yayi yace bana bukatarsu a Wana lokaci saboda yazu kasuwa Tana tafiya sosai duk wata matsalla Tana warwarewa cikin ikon Allah


Jikisa ne yayi Sanyi a ransa yace to kode Ummeey tasanar da Mahaifitane abuda yake faruwa tsakanina da itane Kai bana tunani zata sanar dashi


Dan Allah Abba kakarba Wana kudin ai ita bukata Tana tasowane batare da tayi sallama ba


Abba yace karka damu Muhammad idan bukatar kudin tataso Inna da halin da Zan inya warwareta


Ciki sanyi jiki yasa hanu ya dauki kudin yayiwa Abba sallama


Bayan yaba waje Abba gidasu ya wuce yake sanar da Momy nasa yarda sukayi da Abba


Dariya Momy tayi tace ai dolle man ya Amince saboda shin tallaka bashi da ra'yin kansa duk yada kasara fashi haka yake tafiya mudin zaka jefesa da farare bugu Abuja to shiikena kagama tafiya da imanisa


Murmushi yayi yace Momy bada baffa Muhammadu baya daga ciki iri wadan Mutane duk sanda zan dauki kudin nabashi wlh bazai taba karbaba narasa meye dalilin


Yau nakara fahintarsa sosai Abuda nalura dashi Shidin tallakane ama Mai wadatar zuciya
Wada bai damu da abu hanu mutane ba


Dakatar , da shin Momy tayi ciki bacin Rai tace karna sake jin iri Wana maganar daga bakika dama tayaya za ayin ya karbi Abu agunka bayan yana karbar wada suka fisu daga gun Abbanka duk yabi ya asirceshi Yana juyashi son ransa






Hata gidan da yake ciki Abbaka ne ya gina Masa kasuwanci da yake yin nama dukiyar Mahaifinkane duk wata da'wainiyarsu shi yake dauka tun Ummeey Tana karama Abbaka yake fama da'wainiya da ita har izzuwa yazu kaduba iri dukiyar da ya kashe akan Aurenta sai kace Yar, gidan Governor komai shiya saya mata


Muhammadu ya zamemin karfe kafa ya shayar Dani bakin ciki Mara misaltuwa kullu ciki hada'ni fada' da Abbaka yake


A duniya babu wada natsana sama dashi da Yar'sa ama sai gashi d'ana na cikina shike yabon makiyina takareshe maganar ciki kuka


Jiki Muhammad yayi Sanyi jiyayi babu dadi gani Hawaye nazuba a fuskar Momy nasa


Hanu yasa ya fara sharemata Hawaye kiyi hakuri Momy banyi hakan Dana Bata Miki raiba ama Momy kisasauta Masa tsanar da kikayi Masa kodan kaunar da yanuna a gareni tun Ina yaro Momy kitina iri soyayyah da yanunamin tare da iri kullawar da yayi Dani


Momy natsani Baffa muhammadu ne saboda Yar'sa Ummeey haka ya samo asaline sakamako yada Abbana yake hada matsayina dana Ummeey inajin ciwo haka a Raina


Sai Kuma suka Kara hura wutar tsanar saka makon hadani Aure da ita!!


Nima Momy inajin haushi Baffa muhammadu saboda tadalilisane nashiga Wana tashi hankalin wlh Momy natsani Ummeey saboda itane kike shiga damuwa bana Kaunar nabude ido naganta a ciki gidana Ina Aure Meenat zan rabu da ita




Duk da nasan Abba bazai son hakanba ama ya zamo Dole narabu da Wana yariyar kodan nasamawa kaina fari ciki




Murmushi Momy Tayi tace har kasa najin sanyi a ciki Raina zanso Naga fuskar Muhammadu da Ameenah Wane irin hali zasu shiga gani an sako Musa Yar,su tazamo karamar bazawara


Dariya yayi yace Momy Yaya kuwa zasuyi ai dama duk wada ya sayi rariya yasan dolle tazubar da ruwa sufa sukakai Yar,su Ida matsayita baikaiba dariya sukayi gaba dayansu sukaci gaba da hirasu ciki farin ciki!!




................Abba dawuri ya rufe shagonsa gidan yaya nasa yanufa dama ya sanar dashi zuwasa
Yana insa yataran da Momy zaune kan kujera tadaura kafa daya kan daya Abba nagefeta yana karata jaridda
Sallama yayi ya karasa idan suke Amsawa Abba yayi dauke da far,a a fuskarsa yace Muhammadu kakaraso kenan


Bismillah ga guri zauna zama Abba yayi ya gaishe da yayanasa shima Amsawa yayi ciki far,a


kallo Momy Abba yayi yace Hajiya anwuni lpy wani mugun kallo tawatsa Masa tsaki taja tamike tabar guri..


Abba ne yamike yace keeeee.......Abba Ummeey yayi sauri dakatar dashi Dan Allah Yaya kada kabiyemata Wana ba girma kabane kadena damu kanka a kan Abubuwa da Hajiya kemin


Kallosa Abba yayi Rai a bace yace Muhammadu bazan Bari matata Tana wulakantaka a gabanaba baya duk wani matsayi da take tukaho dashi Kaine sanadi dukiyar da take gadara da ita na....... Dan Allah Yaya kada kafasa Wana sirin narokeka


Ciki bacin Rai Abba yace kyaleni Muhammadu gara tasan kokai wayene wata ikila nima zuciyata zata samu sasauci a kan cin mutunci da take maka


akwai ranar da zata zubar da Hawaye saboda kunya abuda ta ai kata a gareka wlh Zan iya rabuwa da kowa a kanka Koda kuwa da'n Dana haifane!!!


Shide Abba hakuri yaci gaba da bawa yayanasa sanan yake sanar dashi yada sukayi da Muhammad din


Dan Allah Yaya kada kaharan tawa yaron nan Abuda Allah ya halata Masa kaduba iri biyayyyah da yamana ya karbi zabimu hanu biyu Kuma ya shaidamin suna zaune lafiya shida yar'uwasa


Kodan Wana biyayyyah da yamana ai muma ya kamata mubiya Masa nashi bukatar Dan Allah Yaya kayi duba akan lamari


Abba kallo ka'ninasa yayi cike da kauna yace na,Amince ama kasani na,Amince da Wana Aurene domin Kai babu Abuda zaka nema a gurina wada bazan makashiba kafi karfi komai a guna


Godiya Abba yayiwa yayanasa da iri kaunar da yake nuna Masa mikewa yayi yace Zan wuce gida yaushe zamuje musamu Mahaifin yariyar Abba yace ko gobe ma ai saimuje ko


Sallama sukayi Abba ya wuce gida Koda ya insa gida bayan yayi sallar magariba Kira Muhammad din yayi ya sanar dashi yarda sukayi da Abba nasa Muhammad dadi Kamar bazai mutuba godiya yayiwa Abba sosai






WASHE GARI


..................Dayama suka nufi gida Alhaji Hussaini dama Kuma Meenat tasanar dashi zuwasu


Susamu tarba Mai kyau daga gurin Dad din Meenat
Abba ne yadubi Alhaji Hussaini yace Alhaji muzo nemawa da,mu Aure Yar,ka Wana yayanane sunashi Alhaji Abdallah shine mahaifin Muhammad wada yakeso Yar,ka


Alhaji Hussaini yayi murmushi yace ai Alhaji Abdallah sunaka ya shahara a ciki Wana kasar babu wada bazai son ya hada zuri,a da kaiba shiyasama na amince zabawa Da,ka Aure Yar,ta


Kallonsa Abba yayi yace nagode sosai da karamawa da akayi Mana ama Ina son idan zaka bawa Da,na Aure yarka kada kaduba shahara da sunana yayi a duniya kaduba cancanta shin Dan,na ya cacaci ka Aura Masa Yar,ka Koko bai cancataba


Alhaji Hussaini yace Alhaji nariga da nabawa Muhammad Yar,ta Meenat Kuma Ina son ayi biki nada sati biyu


Ina son ayin biki wada ba atabayin irinshi a ciki Wana gari na Gombe domi ita kadai Allah ya bani shiyasa nakeso bikita ya zamo Abu kwatace a cikin gari Gombe


Shide Abba kasa magana yayi Takaicine ya kamasa tare dajin haushi Muhammad din ya rasa Ida zai nemin Aure sai irin Wana gidan wada kallo daya zakayiwa Mahaifin yariyar kagane Kwata,Kwata Basu gaji tarbiyaba


Abba Ummeey ne yace sun Amince da Ranar da yatsayar Basu bar gidan ba Saida Abba yabayar da sadaki Dad din Meenat yace Yar,sa Mai tsadace Dan haka Milliyo daya ne sadakita haka Abba yabaya Yana Mai jinjina Rashi dataku Irina Alhaji Hussaini


Bayan sun dawo gida Abba ya Kira Muhammad yake sanar dashi an bashi Aure Meenat sun tsayar da Rana nada sati biyu wani dadi yaji Yana ratsa ciki zuciyasa


Kallosa Abba yayi yaga sai murmushi yake yace sana Ina son nasanar dakai wlh wlh mudin kayi Wana Aure kace zaka wulakanta Mamata to wlh matakin da Zan dauka a kanka bazai maka kyauba


Tashi kabani guri Ina bukatar hutu mikewa yayi zuciyarsa cike da farin ciki ya nufi daki Momy..


Yana shiga ya Tara da ita zaune a bakin gado yace Momy Albishiriki Momy tace goro fari kyalma maku My Son yace Momy Abani Aure Meenat yazu Abba kesanar Dani wai har an tsai da rana nada sati biyu Gud'a ...Momy tasa tare da fadin..


Share


Comments




Daga Alkalamin✍🏻


Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_




https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*



For more inf...08140801885




Page 67 & 68




________________Burina ya cika wajan gani ka Auri yariyar Yar, manya mutane wace zata fitar Dani kunya a cikin k'awayena a cikin satina zanje Dubai a can Zan hado kayan lefe nakece raini


Dariya Muhammad yayi wada ya Kara futo Masa da kyauwu fuskarsa yace Kai Momy Naga Alama kinaji da Wana sirikar taki


Momy tace ai dolle nasota tuda tafito daga gidan Arziki gashi Kuma mahaifita shararen Mai arzikine a ciki Wana garina wada duniya tasan da zamasa murmushi yayi yace Momy naji dadi sosai danaga far,a Akan fuskarki bani da buri daya wuce nagaki ciki fari ciki
Ina Alfahari dake Momy a ko da yaushe Allah ya Kara Miki nisan kwana kiyi rayuwa Mai tsayi Momy tace Amiiiiiiiiiiin My Son nima Ina Alfahari da Kai saboda iri biyayyyah da kakemin baka kaucewa Umarnina duk abuda nace shi kake ai katawa Koda kuwa raika baya so!!






............... Ummeey zaune take a gefe gadonta idonta nazubar da Hawaye gawani a zababen ciwo ciki dake damuta duk tabi tarame tayi baki idan kaganta bazaka ganetaba saboda komai nata ya canja
Babu Abuda yake mata dadi a Wana duniyar wayanta tadauka tadana number Hauwa


Hauwa dake zaune suna hira da Ummata taji wayata na ringing dubawa tayi taga suna Ummeey mikewa tayi ciki sauri tashige daki Karra wayan tayi a kuneta tace hello Sister y kk
Cikin kuka Ummeey tace Sister bana ciki kwoshi lafiya zuciyata bazata inya jure wahalar zaman gida ya Muhammad ba


naso a ce zan cika Alkawarin da nadaukawa Abbana ama bazan inyaba bazan taba inya hakuri zama da yuwaba karasa maganar tayi cikin kuka


Hakalin Hauwa bakaramin tashi yayiba take zuciyata tafa mata zafin hawayene suka Bata mata kan fuskarta tace kide kuka haka Sister Allah Yana tare dake kada kisare kici gaba da hakuri Sister insha Allah zakici ribar hakuriki Allah bazai taba bari kiwulakantaba Dan Allah kishare hawayeki kukaki bakaramin dagamin hakali yakeyiba ganinan zuwa gidan naki yazu kashe wayan Hauwa tayi tafito Tanufi Ida Umma take Kallonta Umma tayi tace kekuma Mai aka Miki kike kuka
Ciki kuka Hauwa tace Umma gidan Ummeey zani Umma Ummeey naciki matsalla wlh Umma Wana mijin da Abbata ya zaba mata bashi da mutunci a gabamu nida Gwogwo Halima ya dinga dukata Yana cin mutunci Iyayyenta


Yazu Kuma yadena Bata Abinci Umma soyake yuwa takasheta wlh bashi da Imani so yake ya kashemin Aminiyata!!


Umma zaje nasayar da wayata nasai mata abuda zataci Wana wane iri Rashi tausayine kayiwa mutu horo da yuwa bayan Kuma Saida abinci da,Adam ke rayuwa


Itama Umma tausayin Ummeey ne ya cika mata zuciya ciki sanyi jiki tace ama de wlh Wana yaro yacin Amanar Yan,uwataka Yar,Uwarka jinika ama kadinga a zabtar da ita saboda Rashi tsoro Allah


Hugo karbi tawa wayar kije kisaiyar sai kisaya mata Koda taliyace da saura kudin kimata cefane da shin Allah yafidata daga cikin Wana kangin


Kabar waya Hauwa tayi tace to Umma sai nadawo Hauwa nabari gida kasuwar badaru tanufa idan ake sayar da wayoyi
Sai da waya tayi tawuce ciki kasuwa tayiwa Ummeey cefane duk abuda zata buka sana tawuce gidanata Tana shiga bata sameta a falloba Kai tsaye dakinta tanufa tatar da ita kwance a kan gaddo karasawa tayi kusa da ita
Tace Sister kitashi gani na inso da k'ar ta inya mikewa saboda a zababen ciwo ciki dake damuta daura idanuta tayi a kan Hauwa


Hauwa bakaramin firgici tashigaba gani yada Takoma duk tabi talalace hawayene suka gangaro kan fuskata tausayi k'awatata ne ya kamata tsareta tayi da idon tace sister bazan inya bariki ciki Wana halin ba zanje nasanar da Mama halin da kike ciki mudin kikaci gaba da zama da Wana a zalumin watara gawarki zamuzo musamu
Kallonta Ummeey tayi cike da Kaunar k'awatata tace kide zubar da hawayenki Sister mudauki hakan a matsayin k'addara wace bamu insa mutsallaketaba kiyi hakuri Sister Dan Allah kada kisanar da Mama halin da nake cikin zata ta da hankalinta nikuma bazan son hakaba wani lokaci naka Tsitar kaina ciki gazawa ama da natuno nasihar Abbana sai naji Zan inya jure duk wani ukuba daga garesa ama Kuma bazan inya jure ukubar yuwaba


Kede kitayani da Adu,ah Allah ya kawomin dauki cikin gagawa Hauwa tace Ameeen sister
Gashi Umma ce tace nakawo miki saikina dafawa kafu Allah ya kawo Mana mafita
Karba Ummeey tayi tace Allah sarki Umma Allah Ubangiji ya saka mata da gidan aljannah Hauwa tace Amiin sister wai meke damukine Naga sai cije lebe kikeyi ?


Ciki sanyi murya tace wlh cikinane kemin ciwo ga zazabi da yake damuna kullun haka nake fama da ciwo
Cikin sauri Hauwa tamike tace banajena sayo Miki magani fita tayi daga gidan Bata Bata lokaciba ta dawo da maguguna Tamika mata sana tashiga kicin din ta dafamata jallof din taliya takawo mata ta ajiye a gabanta


Batawani cin da yawaba saboda cikinata yacushe Hauwa batabar gidaba sai daf da magariba




...........Momy taje Dubai tahado kayan laife nakece raini saikace wada zata bude shago komai na cikin kayan Mai tsadane
Momy Bata gayaci dangi Abba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login