Showing 27001 words to 30000 words out of 39246 words
Chapter 10 - YAR FILLO COMPLETE DOCUMENT BY Nabilancy Love π.txt
FILLO* π
_Dijen kauye_
πππππππ
πππππ
πππ
ππ
π
*True life Story*
*Sadaukarwa Ga Kawata Aminiyata Amina Adam (Maman Yasmin R/Kebe*
*Nabilancy luv* π
(Auntyn S&S)
PG
80-85
Ihun da Lowerst ta rafka ya bala,in furgita Dije dan hannu ta rafka aka tana fadin "nashiga uku na lalace baiwar Allah waceceke?waya kawoki nan me kikazo yi?
Ai lowesrt bata hayyacinta balle tabata wadannan amsoshin domin jinine kawai ke zuba daga goshinta faduwa ma tayi kasa wanwar takama gurin tana kwaroroton ihu
Adaidai lokacin da lowesrt ta fadi alokacin Abdallah yadawo shida Ni,ima me gadi yabude musu kofa suka shigo yayi gurin ajiya da motar. kafin ya tsaida motar agun saijin wani ihu yayi ya gauraye gidan wanda bashi bama hatta ni,ima ma ta tsorata sosai
Da sauri yai farking suka futo suka nufi sashin Dije dan ta can suke jiyo ihun
Turus suka ja tunga agun ganin wani abin almara dije na tsaye arikice hannu aka ita kuma lowerst na kwance agun tana birgima dafe da goshi jini na zuba.
Abdallah yaje da sauri kan lowerst ya birkitota ya jata jikinsa yaga yanda jini ke malalowa afuskarta akidime yadago da kansa yace da dije "ke mekikai mata hakan?
Dije ckn rudu tace "walh ba ita nazo kwadawa ba tsautsayine ni banma san taba
Yace da lowerst "babyna meya kawoki gidannan ya akai haka ta faru?
lowesrt dai ba baki sai ihu da kukan wahala takeyi
Ni,ima da bata gane nufin saba tahau tambayarsa "dama kasan tane yaya? Wacece ita?
Bai tsaya bata amsaba yahau kokarin taimakon lowest ta hanyar kinkimarta yai gun motarsa da ita shima har jinin yatabashi
Daga nesa me gadi yahango Abdallah awannan hali na kidima yana gudu da mace ahannusa
Aituni yataso yataimaka masa da bude motar yana fadin "wa,iyaxubillah meya faru da ita Allah yakiyaye.
Abdallah yasakata a motar yai ribos yatunkari get aguje zaifita
Me gadi ya bude masa yana masa Allah yakiyaye
Ita kuwa Ni,ima atunani yabarta don ta fahimci kowace lowesrt kwakwalwarta ta bata cewar arniyar budurwar sace tazo gidan nemansa kenan.to yaushe tazo gidan?
Amaimaikon tabar gurin saitahau tambayar dije dake tsaye dafe da kirji
"Ke bakauyiya kinada hankali kuwa xakiyi mana kisan kai agida?ko kin zaci nan kauyen kune da zakayi abu abarka sasakai?to walh garama ki koma kinutsu kiyita addu,a kada Allah yasa ta mutu domin kuwa inhar ta mutu kema mutuwarce sakamakonki dan baza.a kyalekiba rayuwar furzin xakiyi.
Tana gama fadin hakan ta buga mata tsaki tai gaba
Dije ba karamin tsorata tayi da kalamin Ni,ima ba don harda kukanta tana danasani aranta
Yini tayi xur tana kuka yau zatayi kisan kai taringa addu.a kuwa Allah yasa kada matar da batasan ko wacece ba ta mutun.
Sai dabara ta fado mata takira mubina tana kuka tace mata dan Allah tazo yanzu ba lfy.
Ckn awa guda saiga mubinan tazo gidan akidime.
dije tazayyane mata komai tana kuka
Mubina tace"toke agarin yaya kikai mata hakan ?
Dije tace
"Walh tsautsayine mubina danasani nake sbd bansan zatazo gidan ba matar ni Abdallah nayi niyyar duka ba itaba
Abdallah?to yaya Abdallahn me yayi mk da xaki dakeshin?
Na dije ta gaya mata irin marin dayai mata akan abinda baikai yakawo ba
Mubina ta jinjina kai tace "Ayya amma yaya baikyautaba sbd bakida laifi zargi yayi ko kece kika fadawa su dady yasha giya kuma baisaniba Aunty maryam ta fada musu cewar Ni,ima ce ta fada mata bakeba.
Dije tace "Niba wannan ba walh tsorona kada ta mutu mubina dan nasan inta mutu nima kasheni za.ayi kuma Ni,ima tace rayuwar furxin xanyi indai ta mutun.
Mubina tayi dariya tace "ke meyasa kk abu kamar na sokayene ? Shikenan dankin kwala masa madoki agoshi saita mutu.? Toki kwantar da hankalinki ma insha Allah baxata mutuba ita da take kira miki rayuwar furzin saidai tagani akanta makira
Wai ma wace macece haka tazo muku gidan ke baki san taba ni,imar ma bata santaba.?
Dije ta tabe baki tace "oho!nidai naji yakirata da BABY baki gantaba gode gode da ita wai baby abin haushi zatayi biyun shekarunmu fa gata da alamar ba musulma bace ba.
Mubina tayi tsai da ranta tadanyi naxari kana tace "toko dai kedarar budurwar tasace tazo masa ?
Dije ta daga kafada tace "waya san musu.
Mubina tace "toko ma dai itance bana son kitada hankalinki suje can su karata rabonta ta samu .
Nan suka shiga wata hirar amma mubinan bata gaya mata zancen Abdulhakim da akace za.ai mata aure dashi.
********
Ni,ima ce suka kule adaki itada Zannura Suna hira suna shewa da tafawa Ni,ima tace " Walh bakiga yanda ta rudeba dana tsorata ta dayake jahilar kauyece ta yadda akan dukn datayi matan zata mutu akamata akaita prison.
Zannura ta sheke da dariya tace "kice kinrikitata da kalamai? Lallai nasan yanzu hakan tana can da tunani da zullumi
Ni,ima tace "ni bansan ma ya akai shegiya karuwa ta nemi gidan ba tazo kinganta kuwa?ai da alamar yana sonta sosai duk fa yakidime dayaga halin da take cikin.
Zannura tace "ai gara da akai mata hakan ma maganin yan iska masu bin mazajen wasu gida aigashinan yar kauye ta nuna mata halin nasu,wata qila kishine yasa ta rafketa.
Suka sheke da dariya harda tafawa
Ni,ima tace "kenifa so nakema mukoma gun mallamin nan asatin nan don ingaya masa abu yafara ci bakiga ba walh yi daya yakidime akaina yau har yawo muka fita.
Zannura tace "Nima inmunje zaimin aiki akan yaya Abdulhakim domin baxan iya bari ya Auri kanwata ina ji ina ganiba
Ni,ima tace "kamar yaya me kike nufi?mubinan yake so?
Zannura tace "walh su dady ne keson su hadasu wai dan sunga tasu taxo daya kuma wai baida budurwa shine zasu hadasu dan karin zumunci nikuma akasani agaba wai infito da miji nanda shekara daya kokuma yatsaidamin nima ackn dangi nikuma walh naci Alwashin inban Auri yaya Abdulhakim ba babu wacce zanbari ta aureshi koda kanwar tawa ce sainayi abinda zai illata mace
Ni,ima ta kwalo ido "ke yanzu inyace mubinan yake so saikiyi mata wani abun na mugunta?
Zannura tace "kina wasa dani kawata kinsan kuwa irin son da nake mishi,to walh baruwana da cikinmu guda da mubina akan yaya Abdul zan iya halakata inhar zanmallakeshi.
Ni,ima ta gyada kanta tace "koda yake banga laifin kiba kawata don nasan zafin so,sai yanzu hankalina ya kwanta tunda nasami rangwame akan So.
Nan suka shiga sak'awa da dinkewa da yanda zasu bullowa lamarin suka kuma tsaida ranar da zasuje gun bokan nasu
A wani private hospital aka kwantar da lowerst inda aka ringa bata kulawar gaggawa
Sai ckn dare ta farka sbd Allurar bacci akai mata don kanta ne yaringa wani mugun ciwo da akai treating goshin nata
Koda ta farka taganta kwance akan gadon Abdallah yana zaune akan wata kujera daken kusada gadon yahada kansa da jikin gadon yana bacci sama sama
Ta kokarta ta tashi zaune tana kuka
Afurgice yatashi yaga ashe itace ke kukan dan yazaci ko amafarkine ma
Yakama hannuwanta yana rarrashinta tayi saurin fusgewa ranta abace tana fadin "dena tabani mayaudari kaci amanata ashe dama kayi aure har biyu baka gayamin ba walh bazan yafe mk ba dan ka cuceni kuma baxan....yatoshe mata baki yana fadin "kibari kiwarke saimuyi maganar kinga kada ciwon kan naki yadawo.
Tahau masa bore harda fuxge fusge tana fadin "katashi kafuta bana son ganinka walh kafice ko ni infuta yanzun.
Da sauri yaxira takalmansa yafuce daga dakin don baxaiso tafuta adarennanba sha daya da rabin dare.
Kuka kawai take tana nadamar zuwanta Nigeria tana kuma danasanin yin soyayya da bahaushe tanada kishi sosai shiyasa takejin aranta saitaje tadauki fansa na abinda yai mata intaji sauki yanda yasa taji ciwon nan itama saitasa masa ciwo aranta domin sai ta koma har gidan nasa ta illata matan nashi qonasu zatayi takona kanta kawai
Can ta tuno da abokinsa ta ayyana cewar saita fara jonewa dashi domin ya dandani zafin da akeji in anci amanar mutum sbd ita ba cin amanarta kadai yayi ba harda zambatarta da ha,intarta kuma saita rama ramuwa kuwa ta gayya
Amota Abdallah yakwana afarfajiyar asibitin yaxuge glass yakunna AC n motar yakwantar da kujera amma kafin ya rintsa yafi awa biyu domin yasaka kanshi a ukubar soyayya baisan yaya zaiyiba ga Son da yakewa lowesrt tsakani da Allah gashi yanzun yanajin Ni,ima ma aransa sannan ga yanda yakejin muguwar Sha,awar Dije yana yawan tuna surorin jikinta To waishin ina mafita...β¦β¦?
*Tofa ina kuke fans saiku samo masa mafitar* π
_Auntyn Sayyada Da Shahidace_ ππΌπ *YAR FILLO* π
*True Life Story*
*Nabilancy Luv* π
(Auntyn S/S)
PG 85-90
Sha biyu saura na dare Abdallah na ckn motarsa a farfajiyar Asibitin bacci yafara daukarsa saijin ana kwankwasa glashin motarsa
Afirgice ya farka domin wani mafarki ne naban mamaki yake na dije wai gashi nan atsugunne agabanta yana magiya akan tabashi wani abu amma taki tana ja masa rai.
Murmushi yakakaro dayaga ashe abokin sane Anwar
Yabude glass din tareda futowa ya mika masa hannu suka gaisa Abdallah yace dashi
"Abokina daga ina haka adaren nan?
Anwar yasosa keya yana fadin "daga cluv mana kawai dai nasan kana asibitinne tunda kagayamin daxu nasan bazaka tafi kabar ta ita daya ba.ya jikin nata.
Abdallah yace "da sauki tama farka daxu amma yanzun bansan kota koma ba, walh Anwar kaina yadaure akan wannan lamarin bansan ya akai Lowerst harta gano gidana ba gashi taje tajawa kanta tsautsayi.
Anwar yace "hhhmmm kana wasa da lamarin mata knn abokina wataqila ta taba binka amotane taga inda kake kwana kullum kuma kaga tana sonka ba abinda baxata iya yiba.
Abdallah yaciji yatsa yace "ni yanzu ma bansan ya zanyi inshawo kan wannan lamarinba domin tayi fushi dani suma kuma can nasan sunshiga zargi akaina tunda sun ganta gasu munafukai tsaf zasu iya gayawa dady komai fatanta dai yanzu inshawo kan lowerst banajin tasu
Anwar ya murmusa yace "kada kaji komai zantayaka da komai tabangaren lowerst din kawai yanzu katafi gida gun iyalanka sbd kada kosun gayawa dadyn kuma yau in anji ka kwana awaje zasu gaskata komi akanka agidanku dan haka ka tafi kawai ni zan kwana agunta inyaso sai inshawo maka kanta.
Abdallah ya gamsu da zancensa don dadin hakan ma yaji yabashi hannu suka sake musabiha ta sallama da jin dadi
Abdallah yashige motar yace "natafi ka kula min da ita xandawo da safe.
Anwar yace "kada kaji komai abokina zan kular maka da ita sosai wanda saika gode mini kasa aranka komai zanyi ai yiwa kaine.
Abdallah bai fahimci nufin anwar ba dan maganar yajuyata bai bai wanda koni danake rubuta muku nafahimta dan saida na daraπ
Da Anwar yashiga dakin akwance ya hangi lowerst alan gadon goshinta yasha bandage
Tana ganinsa tahau kuka tana fadin "Anwar abokinka yaci amanata ya yaudareni walh baxan yardaba kaga abinda matarsa tayi min plz katayani daukar fansa kaji.
Anwar makiri sai yahau lallabata yana fadin "kwantar da hankalinki fine baby zan share mk hawayenki ckn sauki domin nima saina tayaki daukar fansar don ina sonki har ckn raina wanda duk yataba ki kuma kamar niyataba nidai fatana kawai ki yarda ki amince dani muji dadin rayuwarmu kawai.
Jikin lowesrt a sanyaye tace "Na,amince dakai amma kada ka cuceni plz karikeni amana dakyau domin muba mara da kunya kaji.
Yahau gyada kansa da sauri yana rikeda hannunta yana mata tafiyar tsutsa tana lumshe idanu har yahau yi mata k'asss!k'asss!! Da yatsu bata bude idon ba saida yakwanta abayanta kana tayi saurin budewa tana cewa "nan fa asibitine kabari gobe innemi sallama muje gidanka mana
Yace "kada ki damu darene babu me shigowa abokina ma yatafi gidansa likitoci sunyi bacci saida safe zasu shigo dan haka kibarni inji duminki kawai sassafe sai insauka agadon
Yahau mata tausa yana manna jikinsa ajikinta ai tuni yakashe mata jiki tahau lumshe idanu jin wani magana d'isu akwanyarta
Koda yakoma gidan cikin daren yai farking kai tsaye sashen ni,ima yashige kuma yagama mata kwana biyunta tun jiya amma sbd yana ra,ayin yaji dadinta ayau shiyasa baibi takan dijeba
Aiko dai taji dadin ganinsa don batayi bacci ba dama chating take tayi da kawaye da class mate maza tanajin dirin motarsa kuwa ta dawo falo ta baje kafar ta akan 3 siter dama kayan baccin jikinta sunansu dasu gara babu
Yana shigowa ta tashi tashige jikinsa da sassarfa
Yatareta yanajin wani shaukinta yarumgumeta tsam agefensa yana shinshina gashin kanta dayaji gyara
Ta janyoshi takaishi har dakinsa donyi masa abubuwan daya dace...
_To ba sai mun bisuba mundai san abinda zai iya faruwa bakyau bin kwakkwafi_ π
*********
Washe gari Suka fito ckn kwalliyarsu gwanin sha,awa Abdallah yasha shadda milk gezna tasha aiki yanada daurin aure na wani abokinsa tareda Abdulhakim zasuje ita kuma Ni,imar tace tana son yakaita gidan momyn domin zasuje kunshi da kitso gobe sunada bikin kawarsu itada zannura (gun bokan za.aje dai π€)
Yana shirin tada mota knn yaji ana kwada masa kira
Dike ce ta taho da saurinta ta iso gurinsu ta tsaya akansa tace "mallam zanje gidan Aunty maryam ne ya za.ayi.?
Yakalleta sama da kasa fuskarsa ba fara.a yace "inkinsan gidan saiki taka sayyadarki kije fakarta.
Yarufe glass din
Ita kuma ni,ima tace mata "malama dalla bamu guri zamu tafi anguwa kada ki bata mana tym.
Dije ta kufula ta nuna ta da yatsa "ke ciciru cici cikon banci mara zuciya gun d'a namiji rufamin baki ba da ke nakeba da mijina nake.
Ni,ima tayi shewa tace "sannu me miji bora yar kauye uwar marasa hankali wacce garin katobara zatayi kisan kai sbd bakin kishi walh dai anji kunya.
Dije ta ciji yatsa zata maida mata martani knn taga Ni,imar ta kullo glass din kofar sunja motar sunyi gaba
Tana kallo me gadi yawangale get suka fuce abinsu suka barta da cizar yatsa.
Shiko Abdallah kalamin dijene yatsaya masa najin tace da Ni,ima wai tayi mata shiru bada ita takeba da Minjinta take to ashe dama tadaukeshi mijin itama ashe kenan tasakashi awani bangare na maxauni me matsayi lallai to shima zai sakata awannan matsayin.
Tana komawa part dinta takira mubina tace maza taxo yanzun tarakata gidan Aunty maryam domin yau tana son taga yan biyu.
Mubina tace "kin tambayi yaya yabarki?
"Yabari mana dan Allah kitaho yanzun suma sunfita unguwa shida Ni,iman.
Mubina tace "ganinan matar yaya.
Kafin mubina taxo harta shirya ckn wata atamfa kwaddebuwa me kumfa da zane mekyau.
Da mubina taxo ta tsara mata kwalliya me kyau ta yan binni wanda yafuto da tsantsar kyanta na khadijan ba dijen kauye ba don fondetion ta kwanta luwai a fata.
Mintinsu goma sha biyar da futa daga gidan knn suntafi adan sahu
Anwar ya ajiye Lowesrt a kofar gidan yana jaddada mata sharadin tafuto da wuri inta dade zai tafi kada aganshi da ita.
Aiko dai Ashe bankwana sukai bada rabon tafuto su tafi taren ba
Alokacin data shiga gidan ta tura get tashiga tayi magana taji shiru me gadi yazagaya bandaki
Tayi saurin shigewa sbd tasan inhar yaganta zai iya gano kudirinta domin jarkar feturce ahannunta da lighter
Kai tsaye part din Dije ta nufa babu tsoro alamarinta ayau don daukar fansa taxo yi taci alwashin saita qona dije ayau sannan takoma bangaren Ni,ima itama ta konashi inyananan tahada dashi sai itama ta qona kanta
Ta tura kofar ahankali ckn sa.a taji abude take taxura kai tashiga
Saida taje tsakiyar dakin tahau fadin "matar Abdallah kina ina?
Da taji shiru na mintina aisaita nufi kofar data hango abude kicinne
Tana shiga ta hau tittila fetir akoina sannan tadawo ta yaryarfa afalon tadauko lighter da sauri ta kunna aiko dai kaikayi koma kan masheqiya tun wuta takamo hannunta daya jike da fetir basaiga wuta ta cinye kayan jikinta ba taringa ihu tana birgima a kafet wanda shima wutar yake ci
Duk iya ihunta me gadi baijiyo taba har wuta tacinyeta tafara cin silin da rufin dakin
Mai gadi bai auneba yana zaune akan benci yafito dg toilet yana daga kansa yahango hayaqi yatirnike saman dakunan Dije ai aguje ya mike yayi gurin yana fadin "innalillahi wa,inna ilaihir rajiuna β¦β¦β¦
*Auntyn Sayyada da Shahida ce*ππΌπ *YAR FILLO* π
πππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*True life Story*
*Nabilancy Luv*π
(Auntyn S&S)
*ANA WATA GA WATA...*
PG 95-100
Abu goma da Ashirin yatararwa Abdallah domin bayan lafawar gobarar data taso a part din Dijen kuma wata daban ce tafaru waya akayowa Dady aka gaya masa faruwar hatsarin dasu Ni,iman sukayi domin lambarce Last call a wayar Zannuran.
Ba karamin tashin hankali familyn dadyn suka shigaba domin rankacaf dinsu tarewa akayi a asibitin Aminu kanon kowa kagani kuka yake acknsu jin rasuwar Zannura ga kuma Ni,ima awani hali don bata ckn hayyacinta
Abdallah yana zaune nesa dasu yana kuka yaji andafa kafadarsa yajuyo ahankali ganin dan,uwansa Abdulhakim be yaa yarushe da kuka yana fadin "dan,uwana mun rasa zannura shikenan ta mutu ta barmu wayyo "yar,uwata...Abdulhakim duk juriyar dayakeyi saida hawayen yazubo masa tabbas sunyi rashi saiyake jin inama yataba furta mata kalmar so don yasan ta tafi da son sa aranta tunda yasan tana sonsa tana nuna masa kauda kai kawai yakeyi badan wai ko don wulakanciba a,a saidon wani kudiri nasa na can daban domin baya son Auran zumunci kwata kwata domin ba.a son ransa Abdallah ma yai Auren gidaba abinda yasa ma yahada shirinsa akai auren sa da dije knn yaso ace tunda akwai maganar dije abar ta Ni,imar to Abinda Allah yayi ba wani mahalukin daya isa ya tsalake
Gashi shima yana gudu yana basarwa saida aka hadashi da Mubina to saiyaji inama zannuran ce ma tunda ita ta nuna masa so karara duk da bata furta masa ba amma yafahimta sosai yaso ace zai samu dama amma ina.!
Zuciyar Abdulhakim ta karye yanajin abin aransa dole saiyayi kukan shima zaiji kuncin yalafa masa
Suka gwara