Showing 3001 words to 6000 words out of 39246 words
Chapter 2 - YAR FILLO COMPLETE DOCUMENT BY Nabilancy Love 😘.txt
yace "oho dai tabaya ta rago.....
*Auntyn Sayyada da Shahidah ce*[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:👌🏼
🐄 *"YAR FILLO*🐄
_Dijen kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True life Story*
*Nabilancy Luv*💘
(Autyn S&S)
PG 10-15
Abdallah yai kwafa kawai bai sake kula Abdulhakim ba har suka isa gida
Ransa Abace yashiga ckn gidan momy bata falon sai kannansa matan Zannurace jininsu yahadu sosai Tana ganinsa tahau fadin "oyoyo my bros "
Ya dallah mata harara ransa b'ace fuska ba fara.a yawuceta yahaye sama dakinsu
Tatsaya kawai saroro jikinta asanyaye tana mamaki don bai taba mata hakanba
Itako mubina ko kula shi batayiba don bata shige masa ita yar dakin yaya Abdulhakim ce kud da kud dan hakama ganin datayi yaiwa zannu hakan saitahau dry tana fadin Allah yakara 😜 Amma ahankali don bataso zannun taji sbd suma sunayin yar tsama sako da sakuwane basa awa guda basuyi rigima dama yayun nasune yan rabon fadan
Takoma tazauna a kujera asanyaye
Ammafa taji ba dadi tahau kuma tambayar kanta shin me akaiwa yaya haka? Toko nayi masa laifi jiya bansaniba?
Ganin yaya Abdulhakim yashigo saita mike cikeda kissa tana fadin "yawwa yayana dama kainake jira kashigo inji shin me akaiwa yaya awaje naganshi awani yanayi.
Fuskarsa shima ba fara.an ya amsa mata "meyasa baki tambayeshiba? To ban saniba
Yawuceta zai haye sama yaji mubina na masa sannu da zuwa ya amsa mata da sakin fuska harda tambayrta momy fa.
Zannura taqule taji haushi wai meyasa yaya Abdulhakim ke basar ta ne ko yana nufin har yanzun bai gane sonsa takeba? Toko lallai tana gab da tafurta masa takawo karshen shariyar dayake mata.
Yana kwance adakin nasu yaji shigowar Abdulhakim bai daga kai yakalleshiba harya gama abinda zaiyi yafice abunsa
Juyi kawai yakeyi akan lallausar katifar dake kan katon gadon
Zancen Aunty maryam ke masa yawo akwanya shiko me zaiyi da yarinyar nan Ni,imah mara kunya Aigara yahakura baiyi aureba dadai yaxauna da ita amatsayin matar Aure
Yadauko wayarsa yai dailing din lambar masoyiyarsa lowest
Bugu biyu ana uku ta daga dayake jakar kano ce ta iya hausa nan suka hau hira ckn hausarta kadan kadan amma sukan juye turancin
Awa biyu sukai suna shan hirar soyayya tana gaya masa takusa zuwa nigeria tanada wani uncle nata a kaduna zata sauka gunsa ammafa sbdshi zataxo kuma tanaso suyi Aure intazo
Nan ya amince tareda yi mata alqawarin zai auretan
Sukai sallama yalula tunanin yanda zai tunkari dadynsa da zancen lowest domin gara kawai yabainata ga danginsa ko akyaleshi da maganar auran wata
*Hhhmm aganinka wannan mafita ceko ? Tabdijan da kasan Abinda zai faru dakai Abdallah da baka jan gwalo wannan maganar Auren kristan dinba* 😅🙆🏼
*********
Da daddare yasami dadynsa afalonsa
Ckn nutsuwa ya gaidashi aladafce
Dady da murmushi ya amsa yana fadin "mutanen kauyen rogo kun dawo lfy
"Lfy qalau dady.
Dady yace "Ya harkokin gonar da fatan komi na tafiya daidai?
Abdallah yace "komi lfy sai godiyar Allah ba matsala dady
"To masha Allah haka akeso Allah yyi muku albarka dama nima wani satin nakeson zuwa kauyen tunda nadade banjeba.
Abdallah yagyara zama yafara kame kame don yarasa ta inda zai fara batun dayaxo dashi
Dady yagyara xama yace "ya akai ne Babana akwai magana ne?
Yahau sosa keya "eh dady me muhimmanci ma kuwa fatana dai Allah yasa kafahimci abinda nake qudirin yi na alkairi kakuma mara min baya akan maganar danaxo da ita.
Dady yahau fara.a "insha Allahu zanyi kokari fadi inajinka babanah.
Kai tsaye yacire shakku yahau batu "dady dama inaso in Auri wata yarinyane saidai ba musulma bace kumaa ba.a kasar nn takeba tare mukai karatu amma tabimin alqawarin musulunta inhar xan Aureta dan haka dady dan Allah badan niba kataimaka ka goyamin baya in sami lada kaima kasamu ta hanyarta kaga annabi xaiyi...."dakata haka
Cewar dady ransa abace "kasan me kake cewa kuwa Abdallah? Agidana zaka kawo kristan in rfaye xanbarka ka auri Aljihun baya. To inma mafarki kake kafarka dan baxan aminceba kada ma kafara tun wurima inaso kurabu kafin azo asami matsala maxa tashi kabar gurin nan kafin raina yabaci dakai.
Sum sum yatashi yafuta ransa ba dadi kamar yasaka ihu
Yabar dady da fada da kumfar baki dama dadyn nasu gwanine saidai ya iya zama da mutane akwai dadin zama ammafa inka taboshi ba dama
Koda momy tazo ta tararsa taji ba.asin fadan dayakeyi nan yazayyano mata komi
Da Allah yataimaka ra.ayinsu daya bata goyi bayan Abdallaah ba itanma bata amince ba
Tahau fadin "wannan iskancine ma da rainin hankali wayaga yayi wannan gwamutsen adangi aidan sunga anxuba musu idone ba.ayi musu dolen suyi aure bane tunda sun isa
Dady yayi kwafa "barni dasu zanyi maganinsu nan da watanni inbasu kawo macen Aure ta arxiki ba walh dakaina xan zaba musu kuma saidai suganta ranar daurin aure in an daura ai gata suka samu shiyasa zasuyi abinda sukaga dama.
Washe garin da akai haka saiga Aunty maryam da batun Ni,ima taxowa dady da zancen
Nan yahau ya zauna yace tayi masa ita zai karba yabashi tunda har abin yazo da hakan saidai kawai ranar daurin aure yaji andaura masa aure
Momy ta amince da haka. Itama auntyn ta amince
Yasa Abdulhakim gaba yace yafito da macen aure nan da wata 2 inba hakaba zai musu aure da duk wacce yasamo musu
Abdulhakim yaringa jin
Haushin Abdallah danshi yajaxa musu wannan hukunci shi yanzun ina yaga wata budurwa shida ba kula mata yake ba,? Tab yanxu ya xaiyi
Abdallah baisan budirin ayake ba
Haushin dady yaki amincewa da bukatarsa yasa yahada kaya yatafi hutu gidan yayan momy wani lauya ne dayake zaune a Gombe
Uncle Ahmad attajirine yanaji da Abdallah tun yana yaro dama yana xuwar masa hutu gidan akwai sa,anninsa da jininsu xahadu amma terrorine basaji suma yan rawar kaine yusuf da umar
Yanda ran dady yabaci da tafiyarsa haka ran Abdulhakim yabaci don yasan daya san xai tafi baxai barshiba bada motar gida yatafiba lallai abokinsa yayi fushi da gida tunda har ya iya hawa motar haya
Abin yatsayewa dady rai domin fafutuka yagama musu na bude musu wani babban kamfani yakuma yakuma basu mukamai aciki Abdallah yasami babban matsayi kowanne nada office ack da kuma babban matsayi na bangaren abinda xai tsare
Aranar da dady yasa zaije kauyen rogo aranar yashiryi tafiyar shida Abdulhakim
Dady nason Abdulhakim sbd yanda yake masa biyayya ko d'an cikinsa baya masa
Inhar yaxartas masa abu to ya zauna baxai musaba balle daga murya ballantana takai dayai fushi dashi
Koda suka sauka agidan gona
Dady yana canyana hutawa
Abdulhakim yaxame jiki yatafi gidansu kawarsa
Ta tsala kwalliyarta ckn kayan saki tayi ubansun kyau tamkar dan ita aka sak'a kayan
Ta dauko tallan furar tafito zaure kenan taga ansako kai ciki
Tsorata tayi ta daka tsalle gefe hannunta rike da kwaryar nonon
"Handi in boni ni dije wayyo Allah na... tana shirin juyawa takoma ckn gidan knn taji muryar abokin birni yana cewa "dawo kawata matsoraciya ninefa aboki
Asukwane tajuyo suka hada idanu tace " Ashe!?
"Ammafa kasa natsorata dayawa to yaushe agari haka?
Yakasa shigowa ckn zauren yace "yanzu yanzun kuwa tare muke da dadynmu yana gdn gona ma yanzu haka
Takama baki tace "laaa kace tare kukaxo a,a lallai bari nayi masa damu na musamman kakai masa.
Ta dire kwaryar da sauri tashiga gida tadauko kwanan sha mekyau sabone ma tahau damu da sauri harda suga tasa
Furar taji nono mekyau mara tsami
Ta rufe yana tsaye yana kallonta da sha,awa yanda tayi kwalliyarta gwanin burgewa
Ta mika masa tace "rike ka kai masa kace injini.
Yakarba yana dariya yace "saidai kizo muje kikai da kanki.
Takama baki tace "wuuuh rufamin asiri kada yaganni yar kauye yace min kaxama kamar dan,uwanka yaki sha.
Abdulhakim yace "ashe kina yarda da zancensa? To bari kiji khadija keba kaxama bace hassada kawai yake miki kinada kyau kinada tsafta kada ki damu muje kikai masa dady baida wulakanci bakuma zaiki shaba dan fura mutuniyar sace.
Tace "gaskiya baxanje dan,uwanka yaimin wulakanciba dan baxan raga masaba ko gaban waye.
Yayi dry yace "sha kuruminki badashi mukazoba.
Jin haka yasa tace "to zankai masa amma kaxo muje infara kai furata bakin kasuwa kada wasu su tsaremin guri ko.
Yace "a,a zansiye furar yau inyaso sai akaiwa momy dan tanason furarki nataba kai mata tayita santi.
Bayanda ta iya haka tashiga gaba suka tafi gidan gonar
Shike rike da kwananshan damammiyar furar dadyn
Dady na kishingide sai ganin bafulatana kyakykyawa yayi tashigo kanta dauke da kwaryar nono sun nufoshi itada Abdulhakim
Har kasa ta durkusa ta gaidashi
Ya amsa yana fara.a
Abdulhakim yadire masa fura yace "dady ga fura maikyau daga khadija gatanan surukar kace taxo gaidaka.
Wata kunyace tarufe dije donjin ance ita surukar dady ce
Ashe dama ba ita daya ke fama da ciwon son Abdulhakim ba shima yana sonta gashi har xai iya furta cewa ita suruka ce gaban mahaifinsa
Taji kamar tatsaga kasa tashige takasa daga idonma takalli dady don kunya
Dady ya kafa kai yad'and'ana take yahau santin fura
Yace mata "kai masha Allah amma naji dadi surukata y
asunanki?
Kanta akasa tace " *Dijen kauye*
Kamar yadara saikuma yadake
to ai dama dijen kauyece😅😅
"Sannu kinji nagode Allah yayi mk albarka.
Ta mike akunyace tace "Amin.
Dady yazaro kudi baisan yawansuba yabaiwa Abdul yace "gashi abaiwa khadija tukuici
Abdul yai godiya yace "to muje atahowa da momy tata furar.
Nan suka tafi suka bar Dady yana shan fura me dadi ko abirni yadade baiji kamar taba
Tas yashanyeta kuwa
Nan Abdul yadawo yatararsa yaxauna kusa dashi Dady yace "a ina kasamo wannan yarinya me nutsuwa da kirki haka.?
Abdul hakim yace "Ai dady tun xuwanmu kauyen nan Allah yahadamu take mana hidima ita da iyayanta duk adalilin tana son Abdallah Amma bakaga yanda Abdallan ke mata wulakanciba
Dady yaharxuka "Au dama Abdallah takeso? Ainazaci ko budurwar kace danaji kace surukata lallai Abdallah yacika mara kirki wato ga yarinya me hankali tana sonsa shine zaikawo mana arniya wacce ma bamusan asalintaba to tabbas zanyi maganinsa anan zan tsaya tsayin daka inga tazama matarsa kabarni dashi ayau zuwa gobe kafin mutafi zanje ga magabatanta atsaida magana kada ka kuskura kagaya masa ta waya dan sai andaura auren tukunna yasani
Ran Abdulhakim yai fari dama target yahada kuma yakama sbd yaci alwashin saiyayi maganin Abdallah na abinda yakeyiwa khadija kawa
Cikin kwantar da murya Abdulhakim yace "to Amma dady ba anyi zancen ni.ima ba?
"Kabarni da duka zancen nasu ba xanjanyeba tare zan daura auren dana yar fulanin nan dana ni,imar duk su xama matansa inga ta tsiyar Auran kristan kuma duk inda yaje ai dole yadawo.
Abdulhakim yahau gyada kai
Can kuma yahau tausayin Abokinsa amininsa daya tuna yanda yatsani matan nan guda biyu gashi kuma zasu zama matan sa wai yaya kenan ………???
_Muje zuwa_
[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:😅😅😂🙆🏼
🐄 *"YAR FILLO...*🐄
_Dijen K'auye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True life Story*
*Nabilancy Luv* 💘
(Auntyn S&S)
PG 15-20
Kwana yakama dady a kauyen Rogo domin baa shirin kwana yazoba
Dole saida yaga mahaifin Dije wato marikinta knn mijin addaji
Baffa yawale mutumin kirki Yatarbi Dady cikin karamci da murnar ganinsa domin duk cikin kauyen ansan dady da irin taimakonsa ga wanda bayadashi gashi da son shiga ckn dattijan kauyen inyazo shiyasa kowa yasanshi
Baffa yawale yai masa shimfida azaure suka gaisa a mutumce tareda gabatar da juna
Dady yace "Nasan kasanni amma ni bansan kaba saigashi Neman Aure yakawoni gidanka yara sun hadamu.
Baffa yace "to!to madallah naji dadin hakan.
Dady yagyara xama yace "wato dama d'an wajena ne yake son "yarka nikuma Shine nabiyo baya domin atsaida maganar Aure kuma banason aja kwanaki dayawa.
Baffa yace "waye kenan yake sonta ? Yasunansa ? Ko wancan na wajen danaga kunzo tare? Yana nufin Abdulhakim da sukazo tare yatsaya awaje
Ddy yace "Yana birni bamuzo dashi ba yayi tafiya dafatan za.a bamu auran khadijan domin so nake nan da sati mudawo adaura auran kuma bana bukatar asiya mata komi zanyi mata kayan daki da duk abinda yakamata .
Baffa yaji dadi sosai har ransa take kuma yai amanna da wannan daddad'an batu yacewa dadyn '"Naji dadin wannan magana takaruwa da farin ck dakaxomin da ita nidai anawa bangaren na amince saidai kuma akwai wanda yake tamkar jigo gareta da zan gayawa kafin atsaida ranar daurin auren duk da nasan shima baxai ki ba kanin mahaifin tane don ni daka ganni kanwar mahaifinta nake aure yarinyar marainiyace rikonta nakeyi kawai.
Dady yagyada kansa yace "Allah sarki A ina kanin mahaifin nata yake domin inaso inje dakaina nasameshi muyi mgnr sbd agobe sassafe zankoma
Da baffa yaga Alh mustafhan amatse yake da zancen saikawai yatashi dakansa yarakashi har gidan kawu Amadu
To shima kawun nata mutumin ne me saukin kai kuma yaji dadin wannan magana taneman Auren dije da murnarsa yakalli baffa yace "to inbanda abinka baffa yawale kaida diyarka meye naka nasaikaxo guna neman yardata Alhalin duk dayane kuma "ya dai takace kyauta aka baka komi kayi daidaine tunda baxaka cutar da itaba
Baffa yace "wannan ai dole ne inga nabaka hakkinka kada kuma nayi abu nikadai
Kawu yace "to hakane amma saidai naji kuna batun ayi biki kwanannan aikyanta abamu lokaci sbd musamu damar yin kayan daki tunda birni zata xauna balle muyi mata "yan tagajan tagajan
Nan baffa yai ms bayanin da dadyn yai masa kan cewar su zasuyi mata komi basai sun wahalar da kansuba
Ai dajin haka kawu ya aminta da batun tunda Allah yahutarsu
Kafin dady yatafi saida yadire sadaki dubu dari komi da komi gaisuwar iyaye nagani inaso toshi, sannan yadire dari yace abaiwa amarya tayi siyayyar kayan da zatayi fitar biki da sauran hidima
Sosai sukaita mamakin wadannan dubban kudaden don basu taba ganin ankawo su haka a auren kauyenba
Kudin agun kawunta yk domin baffa yace shiyafi cancanta yarike bashiba dukda saida akai tirjiya kafin yakarba shima
Koda baffa yaxowa da Addaji batun tayi murna sosai tasawa abin Albarka
A al,adar kauyen kuma ba.a taba zanta Auren budurwa Agabanta balle agaya mata inhar antsaida mk da miji saidai kawai kiji anayi
Hakama in ita takawo mijin to idone nata kawai
To wannan ce tafaru ga dije domin kuwa kwata kwata batasan bidirin da akeyiba na Auren da za.ai mata
Itadai akullum tana tunanin Abokin birni tana jin zugin sonsa aranta tana tunanin ta yaya zata gaya masa tana sonsa tunda yaki ganewa
Shiko Abdulhakim ransa qal yai mugun qulli tsakanin dijen da Abdallah dama can yasha aiyana cewar inama yaga Allah yakaddara auren Abdallan da dijen yaga shin yaxaiyi yaga yanda zaiyi da rayuwarsa tunda yazama mijin wacce yafi tsana aduniya.
Murmushi kawai yakeyi inya hanga yahango irin xaman tabbas yasan akwai daru da tirka tirka
Saiyaringa jin kuma tausayin kawar tasa yasan tabbas zata shiga wani hali tunda itanma ba son Abdallah takeyiba tatsaneshi shine shaida to amma zaici damarar taimaka mata azaman da zatayi da Abdallah ganin bai cutar taba zai ringa kai kafa akoda yaushe domin debe mata kewa can wata xcyr tace dashi shin kodai akwai son khadija aranka? Dasauri yahau girgixa kansa yana fadin "ko kusa ko alama babu kaunace ta tsakani da Allah da haduwar jini kawai. Yabaiwa kansa amsa
Abangaren dady kuwa dayajewa da momy wannan labari ba karamin dadin hakan tajiba itanma domin tanada labarin dijen kauye tun tuni tunda Abdallah naxuwar mata da furarta da nonon
Saigashi xata xama surukarta koda yake dama ita momy ba sawa ba cirewa indai akan dadyne tana son duk abinda zai nuna yanaso baitaba nuna baki yace farine shi tace masa a.a ba fari bane ina aikomi yace e, hakane shine amsarta
Baikarajin dadi ba sai Aunty maryam tazo taji itanma ta amince da hakan domin taji ance ankai kudin komi kuma baxa.a fasa na Ni,imaba itanma tanason abinda duk iyayanta keso to balle yarinyar da suke yabo kuma aikin gama yagama tunda antsaida ranar aure ai dole itanma taso ko taki ko taso
Dady ya aika wakilansa suka kai kudin aure gidansu Ni,ima baban Safna mijin Aunty maryam ne yakarbi kudin shine waliyyinta amatsayinsa na babban yayanta
Nan ma dai antsaida magana akan cewa nan da sati biyu daurin Aure dai dai dana dijen kauye rana daya za.a daura knn 15/4/2019
Nan ma dadyn yacake makudan kudade
Gida gari guda yasaiwa ango wanda ke unguwar ladanai babban gidane flat house me part 2
Ango dan gata knn wasuma itasa suke nema basu samuba😅
Babu wanda yagaya masa koda ta wayane ammafa jikinsa nabashi akwai abinda ke shirin faruwa dashi yakikkira Abdulhakim yafi biyar aranar amma bai daga kiran saba kuma bai biyoba to ko daganan yasan ba qalau ba gashi aranar Uncle din nasa yake sanarsa cewa yashirya agobe zasuje kano gidansu Zasuyi muhimmin wani abu.
Nanma yasha jinin jikinsa saiyashiga tunanika barkatai damuwarsa ma rashin daga wayarsa da Abdul yayi
Yarasa waxai kira yaji news gashi sunbabe da Aunty maryam yai mata laifi ga ta gidansa Zannura tayi fushi dashi duk dayasan shi yayi mata laifi ya disgata gaban kanwarta
To amma dai ahakan yakirata awaya kuma akai sa.a tadaga masa kamar ma wani abun bai faru tsakaninsuba
Duk yadda yaso yaji ko akwai wani abu dake faruwa agidan bata yarda tasanar ms ba domin ankwabesu sosai itada Mubina sbd ansan zasu iya kiransa su tsurkunta ms duk da Zannun ce auke very close
Abu daya tagaya masa cewa "Eh to nikam bansan ko meke tafiya ba nidai naji anata zancen za.aje biki kauyen Rogo amma iya maxane zasuje.
Yatambayeta "bikin waye hakan? Ta tabe baki tace masa "oho walh ban saniba may be ckn familyn dadyne na can zasu Aurar da "ya"yansu
Yace "anya kuwa? Ai familyn dady a rogo duk sun kare damafa kakannine acan kuma babusu wataqila dai ko ackn abokansane zasuyi wata hidimar kinsanshi da kara shine harda yin gayyarsa shima.
Ta daga kafada tana murmushi tace "inajin dai hakanne ma amma yaya yakamata kadawo aje dakai kaima tunda aiduk xumuncine.
Yace "Eh zanzo nima aje dani tunda uncle yamatsa wai dole tare dashi zamuje.
Nan sukai sallama tana ms dariyar mugunta tabbas banda tana qule dashi na abinda yai mata da babu abinda zaisa taki gaya masa yanda suke ai babu batun ta iya boye masa wani abun balle damuwarsa tatace to amma yajawa