Showing 39001 words to 39246 words out of 39246 words

Chapter 14 - YAR FILLO COMPLETE DOCUMENT BY Nabilancy Love 😘.txt

07 Feb 2025

5332

hade rai tana turarsu "kada ku ballani mana meye hakan.


Littel Yahade rai yace "gaskiya momy muma kiringa koya mana fulatancin nan kullum saidai muji kina yiwa baby bandamu.


Abdallah yakaraso ciki yana musu dariya dijen ma dariyar takeyiwa littel ganin yana nuna kishinsa karara akan Baby Ni,imar wacce bakinta ma baibude sosaiba


Abdallah ya daga mata gira "kibashi amsa mana kinyi shiru nima ina kishi da hakan fadane banyiba yarigani ne kawai.


Tayi dariya tace "to ya kuke so inyi daku nagadai kaima gaba kake sasu kana koya musu turanci ko gayyata ta bakwayi toni meye aibuna da abin kishi dan na koyawa diyata fulfulde.


Abdallah yace "mudai munji munki wayon dole muma ahada damu akoya mana ko mu rigime tunda ai babyn ba yarenta bane yaren mamantane.


Dije tayi dariya tace "Amma dai kasan itace asalin *"YAR FILLON* KO? KAMMANNI sunnuna komai nata na Dijen kauyene.... yatoshe mata baki "kul! Dijen Abdallah kike ba dijen kauyeba plz mubar maganar nan ma mudawo ta batun abinda nake muradi agunki yaushe zanbaki ajiyatane?


tayi kamar bata fahimtaba tace "meke nan?


Yashafa cikinta "Inaso ahaifarmin Zannura ne


ta kanne ido daya tace masa"kasha kuruminka takusa zuwa ma.


cikin murna yace "da gaske?dama nabayarma ashe ba.a gayan ba. Yakai mata sumbata agoshi


ta nuna masa yaran dake gefe suna sabgarsu tace "Dadyn love yara fa ka ankare plz.


ya fakaici idon yaran ya sunkuceta yayi bedroom dinsa da ita ……………






🖐🏻👏🏻😃 asha love lfy masoya Allah yabar so da kauna Dije da Abdallah.








*Auntyn Sayyada da Shahida ce*👌🏼

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login