Showing 18001 words to 21000 words out of 39246 words
Chapter 7 - YAR FILLO COMPLETE DOCUMENT BY Nabilancy Love π.txt
kowa son hakan sbd kai shaidane natsani yarinyar bana sonta adole nake zaune da ita to meye nawa dan tashiga sch aini fatanama Allah yakawo ranar rabuwa ckn sauki ko Allah yasa nasamu na Auri burin raina lowerst
Wani mugun tsaki Abdulhakim yaja masa yace "akullum kana bani mamaki domin kana kawo abinda bazai taba yiyuwa bane kuma baxaka gane anmaka gataba sai nan gaba.
"Aini walh ba gata akaiminba dan ancuceni antauyeni kuma nasan dasa hannunka tunda da ace kahana dady da hakan batayiwu ba sbd yanajin maganarka yana kuma bin abinda ka kawo to amma dayake kashuka min mugunta aikaima boyemin kayi inba hakaba tunda anjona min Ni,ima tokai meya hana ka karbi yar kauyen? Kawai dai bansan nufinka nayin hakanba sbd dakai ta dace kuma kagujeta nikuma baxata taba samun farin ciki aguna ba sai bakin ciki.
Abdulhakim yace "nikuma inhar ina raye baxan taba barin khadija ta kasance a ckn bakin cikiba... "to ko insaketa ka Aureta danta samu farin cikin? Yatambayeshi ahasale.
Abdulhakim yace "wannan kai ta shafa gaka ga khadija ga dady nan kakuma san irin hukuncin daya yanke maka nasakin daya daga cikinsu dan haka _no concern me_
Abdallah yabuga masa tsaki yafuce
Koda yasauka kasa falon bai tadda kowa ba su dady sun tashi haka suma su mubina da dije sunkule adakin mubinar
Kai tsaye gidan abokinsa Anwar yawuce domin kwakwalwarsa tadau caji dayawa ruwa yawatsa sannan yazo falo yabaje adoguwar kujera yanashan sigari hankali kwance yana waya da babynsa lowerst
Sai faman zuba masa shagwaba takeyi harda kukanta wai itakam _she miss him over_ gaskiya zata diro nigeria akarshen wata koya shiryi tararta bai shiryi xuwantaba dole zatazo dai
Babu yanda zaiyi da ita adole ya amsa mata badan yasoba
**********
Sukuwa su Zannura da Ni,ima can wani kauye suka je me suna kaburma dake yankin dawanau kwatance sukabi
Sunsha wahala kafin sugano gidan malamin me suna mallam matawalle wanda ake masa layi sai mutum yayi kusan awa guda kafin aganshi dan cikowa
Sunyi budu budu dasu nakurar jar kasa wanda danma a achaba suka karaso gidan
Suma layin suka hau don mutane sunkai 20 π± suka tarar
Dakyar dai da hkr da juriya suka samu suka shiga dakin da mallam yake
Mallam matawalle yaji bayanin da Ni,ima takoro na yanda take zaune da mijinta amma baya sonta
Mallam yace "me kk so ayi masa?
"So nake mallam asaka masa azababben sona a zcyrsa wanda zaizamo ma duk abinda nace shi zaibi kuma inaso yarabu da kowacce mace yatsaya akaina kawai
Yahau gyada kai sannan yayi rubutu ajikin kasa yabukaci jin sunanta dana mijinta fada masa
Yayi surkullensa yagama sannan yahada mata magunguna nawanka dazatayi da kuma na turarawa da wani rubutu da zata ringa yayyafa masa afilon dayake kwantar da kansa akai inxaiyi bacci sau uku
Dubu 20 tabashi tana godiya suka tafi ckn farin ciki
Koda suka fito dg kauyen saida suka siyi ruwa suka wanke kafafunsu dankar aganosu agida
*****
"Yanzu matar yaya dan Allah harkin gaji daga dan wannan aikin da kikayi.?
Mubina ta tambayi dije tana me jan babbar silbar fulawar da suka buga gabanta
Dije tahau dariya tana fadin "ke walh bakida tausayi mubina yanzu duk irin wannan Dukan da naiwa fulawar baisa kinyabamin ba saima mita xakiyimin Allah zangudu gun momy
Dije takarasa fada tana dariya
Mubina tace "haba matar yaya ke yanzu saiki tafi kibarni da uban aikin nan me yawa kinga fa ko cincin din bamu fara ba cake kawai mukaifa bamuyi su samosa ba balle azo kan meet pie
"Kai yau naga ta kaina dai danazo taya aiki gashi za.a wahalar dani akan za.a burge sirika
Mubina tahau dry tace "to amma dai naga kema zaki amfana tunda ko banza zaki gwanance awannan bangaren ko.?
"Eh kumafa hakane. Dije tafada. Tana janyo silbar gabanta kinga bani wannan aikin kama wani kawai.
Haka sukaita hira har suka gama abubuwan da suka tsara zasuyiwa saurayin mubina faisal wanda zaitafarwa mamansa shi dayake tana son mubina tana mata aike sosai shiyasa itama yau zata burge
Koda Su Ni,ima suka dawo basubi takan su Dijeba sai suka qule suma adaki
Cikin leda mubina tabaiwa dije snaks din ta tafi dashi don magriba nayi Abdallah yaxo Daukarsu don komawa gida
Sbd Ya qular da dije saiyace da Ni,ima "ke shiga gaba dan kinfi kalar gaban mota
Aiko ta shige tana wani yauki da yatsina annuna mata so
Allah Sarki dije ko ajikinta don hankalinta kwance tashiga baya ko afuska bata nuna jin haushin hakanba β¦β¦β¦β¦
_muje zuwa_
π *"YAR FILLO* π
_Dijen Kauye_
πππππππ
πππππ
πππ
ππ
π
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*π
(Auntyn S&S)
PG
55 - 60
Dije taringa bin Abdulhakim abaya har cikin gidan saida yasadata da falo inda momy take da muqarrabanta sannan yahaye sama Abinsa sbd idan har Zannura tana guri baya zama agun sbd yanda take shishshige masa baya so sam jininsu bai haduba
Shigowar Dije dakin Bakaramin bakantawa Ni,ima da Zannura rai yaiba hira suke suna fara.a amma lokaci guda suka tsaya cak!da hirar sannan suka hade rai
Ita kuwa mutuniyarta Mubina aguje tayi gunta tana mata oyoyo tajata ta xaunarta a sit tazauna kusa da ita momy ma ta nuna murna da ganinta tasa mubina takawo mata abin sha
Zannura tahau harare harare da tsaki tana fadin "Momy naga sai wani farin ciki kk dan kinga gayyar kauye saikace kinga abin Arxiki.
Duka sosai momy takai mata ranta abace tace "kishiga taitayinki nizaki gayawa haka? Matar yayan naki kk cewa gayyar Kauye? Toki sani khadija me muhimmanci ce aguna kuma abar arxiki ce tunda makaunaciya tace tun kafin tasanni azahiri take min aiken fura kuma inajin dadi kuma har akullum innatuna nakanji dadi araina don hk ki iya bakinki walh tallahi baxan yarda ki wulakanta taba inko kk sake mata hakan zan hadaki da dadynki ato.
Zannura tacika tayi dam ganin yanda momy ta hakikance ta rufe idanu tana mata fada akan "yar kauye dije
Ta mike afusace takalli Ni,ima tace "tashi mutafi unguwar da zamu nikam baxan iya xaman falon nan ba.
Ni,ima ta mike tace da momy " momy bari muje dubiyar friend dinmu mudawo.
Momy tace mata "to kada dai ku dade kudawo da wuri.
"To momy .
Suna fita momy takalli Dije dake takure tace mata "khadija kisaki jikinki kinji kada kiga hakan tafaru dake ki tsangwami kanki wannan ba wani abu bane indai ina nan babu wanda zai takaki inkyaleshi kidauki nan tamkar agidanku kk haka ma ki daukeni kamar nina haifeki in akwai wani abun kixo kisameni da shawara zanbaki inma wani abun kkso zan mk haka kuma in wani abun Abdallah yai mk kada ki boye aranki kije ki cutu abanxa kigayamin kinji?
Dije ta daga kanta tana dan murmusawa saitaji dadi aranta taji qaunar momyn takaru aranta taji inama batayiwa Abdulhakim alqawarin boye shan giyar data kama Abdallahn keyi ba da tabbas yanzun zata fadawa Momy saidai bazata iya karya Alqawarin Abdulhakim ba sbd son da take masa
Dije taji dadin zuwanta gidan momy ayau domin taringa nan nan da ita domin da ranama saida ta tambayeta abinda takeso agirka mata sannan akayi alale tace tana so kuma shi momyn ta umarci me aikinsu tayi yaji kwai aciki
Haka da dadyn yafito falon ba karamin nuna farin cikin ganin ta yayi ba
Dije bata tabbatar da irin qaunar da dadyn ke matabama saida taji yayi waya da Abdallan yace yataho masa da waya karama mekyau sabuwa keypard da layin mtn.
Da Abdallahn yadawo kuwa yana baiwa dady wayar dadyn yamiko mata kyautarta yace mata "khadijatu ga tukuicin furar da nakesha akauye yanda kika faranta min inaso naxama me faranta mk sannan inaso in tambayeki kan cewar kinada ra,ayin karatu anema miki kifara daga farko ko kuwa bakyaso abari?
Khadija data kankame waya tana faman farin ciki tahau naxari anya kuwa zatayi karatu kuwa?taji fa ana cewa akwai wahala
Tanadason taga yau itanma tanajin turanci saidai tasan zatasha wahala sosai kafin ta iya wasu abubuwan takalli wayar hannunta tasan ita kadai darasine akan rashin ilimi domin inbakada ilimi ma hatta waya gagararka take ka iyata koda calculata ce
Tanaso kuma ace itama tazama wayayyiya kodan yan iskan mata yan rainin hankali irinsu Zannura
Dady ne yakatseta da cewa "khadija inkinga bakya ra,ayin karatu bazan takura mk kiyi adoleba dama ra,ayinki nake sonji tunda kokin aminta sai in mijinki ya amince sannan zansa ya nema miki.
Dije ta dago kanta asukawane takalli Abdallah dayake ta danne danne awayarsa kamar bayajin abinda dadyn ke cewa ma
Takalli dady tace masa "na amince dady inaso
Dady ya gyada kansa yace "yayi kyau to Kai Abdallah kaji khadija nason karatu ta amince innema mata kaima ka aminta?
Kansa akasa yana amfani da waya yace da dady "wannan ba matsala bane na amince tayi karatunta.
Dady yace "to ai shikenan saika nema mata akusa da gidanka kuma mekyau nakeso ta fara daga primary yakamata tafara
Abdallah yakarkace kai yakalli dije yace "yanzu dady wannan gododen ce zatayi primary ackn yara ? Lallai amma zata zama maman yara kenan
Momy ta tareshi da fadin "to inbanda abinka Abdallah nawa khadijan take da baxata shiga ckn yara ba itada natabbatar ko sha bakwai batayiba sannan kuma ai tanada fuskar yara girman jikin me kawai kaidai kawai kayi mata fatan Alherin.
Dady yace "koma dai meye banaso asami matsala nabar maka komai ahannunka indai private ce zasu karbeta ko aji nawa ne tunda kudi za.a kashe don haka banaso asami matsala katabbatar kuma kai zaka ringa kaita makaranta kanaji
Ran Abdallah abace ya amsa da to kawai badan yasoba
Abu dayane yafaranta masa rai dayaji har zuwa wani lokaci iyayan nasa basui masa magana akan ko dijen takawo kararsa ba sai hankalinsa ya dan kwanta don ya zaci ko yanda tace masa zata fada din ko ta fada.
Duk yanda ta wakana afalo akan zancen saka dije makaranta Abdulhakim yaji tas dayazo saukowa amatatttakalar benen ransa bai masa dadi ba sbd bayaso ace khadija tana futa kullum sbd yasan inhar akace yau khadija ta waye ta bude idonta to za.a sami matsala yatabbatar baxata zauna da dan,uwan saba.
Daki yakoma yazauna akan gado yadafe kai yahau tunanin mafita
Abdalla yashigo dakin nasu yana fadin " dan,uwa wai dama kana cikin gidan Amma banji motsinka ba?
Abdulhakim yadago kansa yakalli Abdallah yakakaro murmushi yace dashi "ina cikin gidan banfita ba banajin ddi ne.
Abdallah yabashi hannu suka gaisa yace masa "sannu friend ko akwai damuwa ne?
"Babu wata damuwa kawai dai baccine da bai ishe niba jiya nakai dare sosai ina ciccike files dinnan da za.a fita dasu gobe
Abdallah yace masa " Ayya sannu dan,uwa Allah yasauwake.
Amin
Harya juya zai futa Abdulhakim yakirashi yawaigo yace "akwai wani abunne?
Abdulhakim yace "kwarai xoka zauna muyi magana me muhimmanci ma kuwa.
Yaxauna kusadashi
Abdulhakim yagyara zama yace dashi "uhhmm akan maganar Khadija ne dama.
Gaban Abdallah saida yafadi domin yasha ko zancen dasukai na shan giyar dayai ne da ita ko dama Abdul din tagayawa aiko yana shakkar Abdulhakim yaji sbd baya masa ta dadi zai iya juya masa baya su bata
Abdulhakim yace "wato naji maganganunku dasu dady daxu akan batun saka khadija makaranta da za.ayi nikam banso hakan ba banso kuma naji ka aminta ba sbd khadija bata san kowa ba akano saimu inajiye maka halin matan birni da maxuga kaga lafiyar Allah take kada tazo ta shiga sch tahadu da muggan kawaye su canxa mata ra.ayi akanka taxo tafi karfinka dan haka ina me kiranka da babbar murya akan kadakatar tun wuri sbd....
Abdallah yadaga masa hannu "dakata Abdulhakim wato inna fahimta so kake kace min nan gaba zata iya fin karfina kenan?
Gyada kai kawai Abdulhakim yayi
'"Ta dade batafi karfi naba walh ni da hakan zata kasance zanfi kowa son hakan sbd kai shaidane natsani yarinyar bana sonta adole nake zaune da ita to meye nawa dan tashiga sch aini fatanama Allah yakawo ranar rabuwa ckn sauki ko Allah yasa nasamu na Auri burin raina lowerst
Wani mugun tsaki Abdulhakim yaja masa yace "akullum kana bani mamaki domin kana kawo abinda bazai taba yiyuwa bane kuma baxaka gane anmaka gataba sai nan gaba.
"Aini walh ba gata akaiminba dan ancuceni antauyeni kuma nasan dasa hannunka tunda da ace kahana dady da hakan batayiwu ba sbd yanajin maganarka yana kuma bin abinda ka kawo to amma dayake kashuka min mugunta aikaima boyemin kayi inba hakaba tunda anjona min Ni,ima tokai meya hana ka karbi yar kauyen? Kawai dai bansan nufinka nayin hakanba sbd dakai ta dace kuma kagujeta nikuma baxata taba samun farin ciki aguna ba sai bakin ciki.
Abdulhakim yace "nikuma inhar ina raye baxan taba barin khadija ta kasance a ckn bakin cikiba... "to ko insaketa ka Aureta danta samu farin cikin? Yatambayeshi ahasale.
Abdulhakim yace "wannan kai ta shafa gaka ga khadija ga dady nan kakuma san irin hukuncin daya yanke maka nasakin daya daga cikinsu dan haka _is not my concern_
Abdallah yabuga masa tsaki yafuce
Koda yasauka kasa falon bai tadda kowa ba su dady sun tashi haka suma su mubina da dije sunkule adakin mubinar
Kai tsaye gidan abokinsa Anwar yawuce domin kwakwalwarsa tadau caji dayawa ruwa yawatsa sannan yazo falo yabaje adoguwar kujera yanashan sigari hankali kwance yana waya da babynsa lowerst
Sai faman zuba masa shagwaba takeyi harda kukanta wai itakam _she miss him over_ gaskiya zata diro nigeria akarshen wata koya shiryi tararta bai shiryi xuwantaba dole zatazo dai
Babu yanda zaiyi da ita adole ya amsa mata badan yasoba
**********
Sukuwa su Zannura da Ni,ima can wani kauye suka je me suna kaburma dake yankin dawanau kwatance sukabi suka kai kansu
Sunsha wahala kafin sugano gidan malamin me suna mallam matawalle wanda ake masa layi sai mutum yayi kusan awa guda kafin aganshi dan cikowar dake gun
Sunyi budu budu dasu nakurar jar kasa wanda danma a achaba suka karaso gidan
Suma layin suka hau don mutane sunkai 20 π± suka tarar
Dakyar dai da hakuri da juriya suka samu suka shiga dakin da mallam yake
Mallam matawalle yaji bayanin da Ni,ima takoro na yanda take zaune da mijinta amma baya sonta
Mallam yace "me kk so ayi masa?
"So nake mallam asaka masa azababben sona a zcyrsa wanda zaizamo ma duk abinda nace shi zaibi kuma inaso yarabu da kowacce mace yatsaya akaina kawai
Yahau gyada kai sannan yayi rubutu ajikin kasa yabukaci jin sunanta dana mijinta fada masa
Yayi surkullensa yagama sannan yahada mata magunguna nawanka dazatayi da kuma na turarawa da wani rubutu da zata ringa yayyafa masa afilon dayake kwantar da kansa akai inxaiyi bacci sau uku
Dubu 20 tabashi tana godiya suka tafi ckn farin ciki
Koda suka fito dg kauyen saida suka siyi ruwa suka wanke kafafunsu dankar aganosu agida
*****
"Yanzu matar yaya dan Allah harkin gaji daga dan wannan aikin da kikayi.?
Mubina ta tambayi dije tana me jan babbar silbar fulawar da suka buga gabanta
Dije tahau dariya tana fadin "ke walh bakida tausayi mubina yanzu duk irin wannan Dukan da naiwa fulawar baisa kinyabamin ba saima mita xakiyimin Allah zangudu gun momy
Dije takarasa fada tana dariya
Mubina tace "haba matar yaya ke yanzu saiki tafi kibarni da uban aikin nan me yawa kinga fa ko cincin din bamu fara ba cake kawai mukaifa bamuyi su samosa ba balle azo kan meet pie
"Kai yau naga ta kaina dai danazo taya aiki gashi za.a wahalar dani akan za.a burge sirika
Mubina tahau dry tace "to amma dai naga kema zaki amfana tunda ko banza zaki gwanance awannan bangaren ko.?
"Eh kumafa hakane. Dije tafada. Tana janyo silbar gabanta kinga bani wannan aikin kama wani kawai.
Haka sukaita hira har suka gama abubuwan da suka tsara zasuyiwa saurayin mubina faisal wanda zaitafarwa mamansa shi dayake tana son mubina tana mata aike sosai shiyasa itama yau zata burge
Koda Su Ni,ima suka dawo basubi takan su Dijeba sai suka qule suma adaki suna qullequllensu
Cikin ledar take Away taf mubina tabaiwa dije snaks din ta tafi dashi don magriba nayi Abdallah yaxo Daukarsu don komawa gida
Abdallah Sbd Ya qular da dije sai yace da Ni,ima "ke shiga gaba dan kinfi kalar gaban mota
Aiko ta shige tana wani yauki da yatsina Wai nan annuna mata so
Allah Sarki dije ko ajikinta don hankalinta kwance tashiga baya ko afuska bata nuna jin haushin hakanba β¦β¦β¦β¦
_muje zuwa_π *YAR FILLO*π
_Dijen Kauye_
πππππππ
πππππ
πππ
ππ
π
*True life Story*
*Nabilancy Luv*π
(Auntyn S&S)
*SADAUKARWA GAREKU*
*Takwarorina abin Alfaharina ina yinku!ina sonku!!inaji daku manyan mata!!* Luv you all....
*Nabila maman khalil*
*Nabila Rabiu zango*
*Nabila Dikko*
ππππππππ
_Kaga hazik'an marubuta kaga jaruman marubuta kaga Nagartattun marubuta anbuga anbarku kun iya kun huta Nabil..-Bil..'s_ ππΌππΌππΌππΌππ
PG 75-80
Abdallah yashiga tambayar kansa "shin wai son yarinyar nan nake yi kome? Wai yaushe ma zan daina mata kallon mata tane? Yar kauyen har yau zanji kishinta wacce natsana.yarinyar da ba wayyiyaba.,mittsss!! Yaja tsaki tareda tashi yafuto daga dakin yai zaton zai tadda Abdallah don yabagarar sugaisa sai yaga ashe yatafi ma.
Tana zaune akan 3 siter tanata buga game abinta ko daga kai takalleshi batayiba duk da taji motsinsa
Shima kallo daya yai mata yafice ransa nai masa quna
Baisan daliliba ganin yarinyar natada masa wani abu arai bayama inyaganta ayanayi irin nayau.
Ranar Asabar yana kwance akan doguwar kujerar dake falon da lowerst takama a hotel din da remote a hannunsa yana ckn chanza tasha babyn nasa ta fito daga toilet da tawul ajikinta iya guiwa tazo ta dane cinyarsa tana fadin "ohh!my real gaskiya yau saika kaini yawo na zaga gari inba hakaba baxaka je koina ba kuma sainaje na nemi gidan dady ayau.
Da sauri yazabura yazauna daidai yana fadin "zan kaiki babyna shirya shirya maza inkaiki kada ki ballomin ruwa.
Ta tashi daga kan cinyar nasa tana dry tashige dakin gadon nata ckn yan mintina ta shiryo ckn riga da wando tafito tana tashin kamshi
Yakalleta ckn mayenso da sha.awa yace mata " _your dress is fine my baby_
tahau yarfa hannuwa tana murmushi tace "tanks my real.
Yadauki key dinsa akan table yai waje tabishi abaya.
Gidan Anwar yafara kaita sukasha hira suka kuma kora abar
Sun watse