Showing 1 words to 3000 words out of 21688 words
๏ปฟ[10/27, 4:01 PM] โช+234 803 325 6478โฌ: KULUWA ๐
1_10......
Kulu kulu kuluwaa.. Oh wannan goggon ta cika kira. Daidae lkcn wata mata ta bankada kofar kulu ganinta a zaune tana shan rake tafara sallal lami tana matsar kwalla tace yau naga ta kaina ni ma'u yanxu kulu kina jina kikayi banza dani? Wacce aka kira d kulu ta sheke d dariya idan d sabo tasaba d halin goggo ma'u taci gaba d gabtarar raken ta tana lumshe ido alamar yana mata dadi. Goggo ta share dan guntun hawayen ta. Tace tashi ki dafa mana shinkafa medan kalar nan d mitsi mitsin abuwan nan kamar wake kinji yarinya ta. Kamar daga sama kuluwa ta barke baki tana kuka tace Allah goggo yau na gaji. Goggo ta saki baki tana kallon ta tace haba kulu. Kuluwa itama ta matse kwalla ta sheke d dariya tace nima gwadawa nayi inji ko kuka marar dalili yanada dadi. Goggo tace toh Allah y kyauta tace ameen.
Bayan ta gama shan raken ta sannan ta fito a daki tafara wanke hannu d baki. Sannan ta fada kitchen ta Dora musu abincin rana.
Salamu alaikum kulawa kuluwa... Wata yarinya me kaman shekarun ta ta shigo gidan. Kuluwa ta fito a kitchen tace ke Rabi wannan kiran fah kamar zaki tashi sama? Rabi tace ke dallah me kyau ke nemanki yau ma yanason kuyi hira irin ta jiya. Kuluwa tace dgske eh kiyi sauri mana. Kuluwa tace toh jirani d sauri ta shiga kitchen ta cire ruwan data Dora d niyyar abinci ta kashe wutar sannan ta shiga dakin ta hijab dinta ta dauko sannan taja hannun Rabi d sauri suka bar gidan dan batason goggo ta ganta yanxu saita hanata fita.
Nuceey luv๐
[30/06, 11:39 a.m.] Pharidah kamshi: ๐ KULUWA ๐
11_15...
Suna fita inda suka saba samun shi sukaje yana zaune tare d wasu mutane sun zagaye shi alamar masu tsaron shi ne. Da sauri kuluwa ta qarasa wajen tana washe baki tayi sallama d murmushi Wanda yake kishingide yana hutawa ya amsa mata. Kallon mutanen dake wajen yyi d ido. Ko minti kadan basu qara suka matsa daga wajen nesa d su. Guri y rage daga kuluwa sai wannan mutumin dan tun a hanya suka rabu d Rabi zata je wajen d innar ta ta aike ta.
Kuluwa tayi murmushi tace mekyau kullum qara kyau kake. Sai kkemin kama d Wanda nake gani cikin mafarki ni kullum. Wanda aka kira d me kyau yyi dariya yace kuluwa kenan yanxu a mafarki kika ga me kama ta? Kuluwa tace eh. Mekyau yyi dariya yace gakyne amman wani aljanin kike gani koh.
Kuluwa tayi shiru alamar tunani can tace kumafa haka ne dan baka gani yafika kyau d hanci manyan idanu d haske d... D sauri y dakatar d ita yana dariya yace is ok.
Kuluwa tace dan Allah duk inda kaga Ganshi k gaishe min shi. Mekyau yafara dariya sosae. Fararan haqoran sa suka bayyana tsaf. Yana tunanin shirme irin na kuluwa. Kuluwa tasha kunu tace hala nazama shashasha ne a gaban k koh. Ta qare mgnr tana turo baki.
Mekyau ya sake dariya sannan ya gimtse yace to na daina kuluwa. Kuluwa tace toh kamin alqawari zaka nemo min shi koh. Mekyau yyi murmushi yace aa kinsan girman alqawari kuwa? Dama ace na sanshi d sauki amman mutumin d kike ganin shi cikin mafarki taya zan gane shi. Kuluwa tayi kamar zatayi kuka tace dan Allah mana. Mekyau yace shikenan zan duba na gani. A take kuluwa tasa ihun murna. Tana masa godiya. Baki bude mekyau yake kallon ikon Allah shikam yarinyar ko yaushe y ganta tana bashi dariya. Kuluwa ta juya zata gyara zama. Aiko ta hango goggo d bulalar ta a hannu tana zabga sauri ta nufo wajen su. Kuluwa tana ganin haka tace na shiga uku. Mekyau yace lpy? Bata ce masa komai ba. ta suri takalmin ta, ta falfala da gudu.
Nuceey luv๐
[10/27, 4:03 PM] โช+234 803 325 6478โฌ: 16_20...
Goggo ta qaraso wajen d masifa tace wlhy anyi ganta lalliyar yarinya saikace aljana. Xuwa tayi dab d wannan mutumin dake kishingide yana kallon wannan tsohuwar. Goggo tana huci d alama ta gaji sbd saurin d tayi. Tace kai dan samari fadamin inda wannan yarinyar tayi. Mekyau yace wacce fah? Goggo tace wannan me kama d mabur gin mana. Mekyau yyi murmushi yace kuluwa? Tace ita fa tun dazu nasata tayi mana abinci amman dake shshanci yyi mata yawa ta barni baki bude tayi ficewar ta. Mekyau yyi dariya yace ai nan tayi. Ya nuna mata hanyar d kuluwa tabi. Goggo tace toh ngd. Tana fadar haka ta mike d sauri tabi wajen.
Shi kuwa me kyau Binta yyi d kallo yana murmushi. Sannan y maida kallon sa wajen wadan nan mutanen. D sauri suka matso inda yake. Sannan ya mike suka taka masa baya. Har wajen mota sukaje sannan wani yyi saurin bude masa kofa bayan y shiga suka rufe. Sauran suka shiga dayar motar sukayi gaba. Wanda y dauki mekyau a ciki yabi bayansu.
Kuluwa tana bin wannan hanyar ta fada wata hanyar sanin idan ta tsaya goggo zata biyo ta hakan yasa tabi wata hanyar tacan ta bulle gida. Tana xuwa direct kitchen ta nufa ta dora abinci. Har tagama goggo bata shigo gida ba hakan yyi mata dadi tasan tana can gidan su Rabi. Aikuwa hakan ne. Goggo daga shiga duba kulu tayi zaman ta suka fara hira sai yanxu ta mike wai Bari ta sake duba gida koh kuluwa ta dawo. Inna tace ai yarinyar taki kin Santa duk inda take zuwa yanxu ta dawo. Goggo tace hakane sai anjima. Anan sukayi sallama.
Koda goggo ta shiga gida ta iske gidan an share shi tas tana duba daki taga nan ma a share. Ganin kula a dakin yasa ta qarasa d Sauri. Tana budewa qamshi y daki hancin ta. Take tafara washe baki tace Allah me iko. Allah yyi miki albarka kuluwa. Kuluwa dake bayanta tun dazu ta labe ta fito tace ameen goggo. Goggo ta juya tana kallon ta. Tace tun yaushe kike gidan? Kuluwa tace kekam ci abinci goggo tah. Goggo ta mele baki sannan tayi zaman dirshan. Kuluwa ta qarasa ciki ta zuba mata a plate.
Nuceey luv๐
[30/06, 11:39 a.m.] Pharidah kamshi: ๐ KULUWA ๐
21_25...
Goggo taci abinci tayi hamdala. Kuluwa itama ta Debi abincin tafara ci. Goggo tace yauwa ke kuluwa fadamin waye wannan mutumin d na ganki dashi dazu. Kuluwa tayi banza da goggo.
Goggo tace kekam bakyaji ne hala? Kuluwa ta dauki ruwa ta kora sannan ta kalli goggo tace haba goggo koba kece kikace mutum y daina mgn idan yanacin abinci ba? Idan mutum yyi zai kware. Goggo tace uhum toh gama cin abincin. Kuluwa ta juyawa goggo baya tace da yafi.
Saida ta gama cin abincin sannan ta juyo baki bude take kallon goggo d ta fara gyangyadi. Kuluwa ta sheke d dariya wanda y farkar d goggo, goggo tafara zare ido tana tmbyr kuluwa koh lpy? Kuluwa tasake barkewa d dariya tace Allah goggo kina ban dariya. Kafin na gama cin abinci harkin fara gyangyadi. Goggo tace kinci gidan Ku. Maza bani lbrin waye shi?
Kuluwa ta tabe baki tace goggo yanda kika ganshi nima haka na ganshi dat's ol wat I know. Goggo tace me kikace? Kuluwa tace iya kacin abinda nasani kenan. Goggo itama ta tabe baki tace shikenan.
Yauma kamar kullum d wuri kuluwa tayi abincin rana tana gamawa ta leqa dakin goggo tana nan zaune tana lazimi tana dan gyangyadi. Kuluwa tayi murmushi sannan ta fice daga gidan. Cikin rashin sa'a yau bata iske mekyau ba. Ita dae tanason kasancewa dashi domin yana mata kama d na cikin mafarkin ta. Saidai wancan yafishi kyau d cikar haiba ganin mekyau yana debe mata kewar wancan na mafarki dan ita kanta tana tausayin kanta har yaushe zata ga wancan din??? Hmm Allah shine masani ta bawa kanta amsa. Ita kadae tayi jugum duk wanda ya ganta a haka zai tabbatar ta fada duniyar tunani.
Kamar daga sama taji taku d sauri ta juya. Ganin mekyau yana tahowa yasa ta bata fuska alamar tayi fushi.
Da sauri ya qaraso wajen ya riqe hannun ta yace sorry kuluwa. Kin jini shiru koh. Kuluwa tayi banza dashi. Yace to bari na tafi tunda bakya bukatar gani na. Da sauri ta rike hannun sa tace toh ina sauran mutanen yau na ganka kae daya? Mekyau yyi murmushi yace suna airport suna jirana. Kuluwa ta kwalalo ido tace inakuma zaku. Yace gida zan koma. Dalilin da yasa banzo d wuri b kenan. Kuma jiya naso nayi miki bayani sai kuma kika bar wajen. Kuluwa tayi narae narai d ido tace yanxu tafiya zakayi? Mekyau yyi murmushi. Yace karki damu haka Allah yaso watara insha Allah zamu hadu. Daman sallama Nazo muyi karki jini shiru. So bye. Yana kokarin tashi tace toh baka fadamin sunan k ba. Yace sunanan mekyau y fada yana dariya. Kuluwa ta bata fuska kamar zatayi kuka. Yyi dariya sannan y shafa kumatun ta yace suna na HAFIZ. Kuluwa tayi murmushi tace amman fah sunan akwai dadi. Yace ngd kekuma fah miye sunan ki? Tace HAUWA. Ya ware ido d kyau yace rlly? Tace eh. Yace wow nyc name kinada babban suna. Tace dgske? Yace opcus sunan momy na. Kuluwa ta washe baki tace naji dadin hakan. Yace koh. Tace eh. Yace ... Wayar shi ta katse shi. Da sauri ya daga. Daga daya bangaren akayi mgn. D sauri yace ohk am coming. Yana gamawa y tashi. Kuluwa tace ina zaka? Yace kin manta zan koma gida. Tace wanne gari? Yace Abuja. Take kwallar data boye y gangaro kan kumatun ta tace dan Allah idan kaga wanda nake mafarkin shi kace ina gaishe shi. Hafiz yace wanne suna zan kirashi? Kuluwa tace handsome guy. Hafiz yyi dariya yace duk shi daya? Tace eh. Yace ohk bye.
Har mota ta rakashi hawaye yana ci gaba d bin kumatun ta. Shima hafiz duk yaji babu dadi. Ahaka dai tana daga masa hannu har yabar unguwar.
Nuceey luv๐
[30/06, 11:39 a.m.] Pharidah kamshi: ๐ KULUWA ๐
June 30 at 11:46am ยท PHARIDAH KAMSHI N...
[10/27, 4:04 PM] โช+234 803 325 6478โฌ: KULUWA ๐
46_50...
Wasa2 kuluwa tayi kwana uku a wannan gida batare d tasan inda take ba. Tayi kukan harta gaji. Abinci kuwa kullum sai an kawo mata safe d rana. " ga fridge a dakin cike d lemu kala2 d kuma ruwa. Kuluwa gaba daya ta fige sbd babu kwanciyar hankali a tare d ita. Kuma kullum bata sanin yaushe ake kawo mata abinci. Tun abin yana bata tsoro d mamaki har tazo ta daina. Saidae tayo Alwala tayi salla tana roqon Allah y fitar ta wannan gidan.
Kwance yake yasa camera a gaban shi yana kallon duk abinda ke faruwa a gidan. Yafi kae hankalin sa kan kuluwa yanason ya fara shiga dakin ta amman yafi son saita Dade a gidan yanda zata cire tunanin gida a ranta. Knocking door aka shiga yi. Yace yes come in. " Wani matashin saurayi ne ya shiga ciki suka tafa. Yace zaks kana sha'anin k fah. Wanda aka kira d zaks yyi murmushi yace sosae ma. Wannan saurayin yace ba wani bayani ne. Zaks yyi dariya yace akwai lbri sosae dogo. Dogo yace toh ina jinka shafa min. Zaks yace na samu tsuntsu daga sama gashashshe fah. Dogo yace haba., zaks yace yea. Yaci gaba d fadin. Kasan aikin mu ai. Ina zaune wata mata tazo har gidan nan ta bani hoton wata bby., d address din inda take. Wai tanason na batar d ita. Dogo ya sheke d dariya yace k batar d ita kamar ya? Zaks yaja tsaki yace kaifa wlhy banza ne toh ina nufin a kashe ta. Dogo ya sake yin dariya sosae yace toh wannan ai qaramin aikin kin ka ne. Zaks yace sosae kuwa. Toh amman kasan wani Abu? Dogo yace saika fada. " zaks yace ranar d naje duba yarinyar., hmm baka ganta ba wlhy kyakkyawar gaske. Dogo y rike baki ., " zaks yaci gaba d fadin. Kawai na yanke shawarar na turo yarana. Kusan sau uku suna xuwa basu samu nasarar kama ta b. Harma naji haushin kaina sosae. A karo na hudu ne suka kawo min ita. Dogo yace toh d ka kawo ta nan me zakayi d ita., ko k manta matar k d yaran k sun kusa dawowa daga India???. Zaks ya barke d dariya sannan yace ai ba barin ta zanyi taci gaba d numfashi ba..
Dogo yace toh me zakayi. Zaks yace saina mori yarinyar koda na sati biyu ne ., dan tunda na ganta na kwadaitu d ita. Dogo ya sa dariya y kawo hannu suka tafa d zaks sannan yace Amman fah wlhy baka d dama. Kace kanason hutawa kafin k aikata inda ba'a dawowa. Zaks yace sosae ma. Dogo yace shiyasa kke birgeni wlhy kana abunka kamar bakasan ana Sallah ba. Zaks yyi dariya yana lumshe ido. Dogo a zuciyar sa yace aikin banza an girma ba'a San an girma ba. Ace mutum koh tuna Allah bayayi Yanxu haka Allah kadae yasan mutanen d ya kashe. Zaks ne y katse masa tunanin d fadin zo k ganta fah. Dogo ya matso yana kallon kuluwa d take kwance kasan Capet tana bcci. Dogo yace wow gsky yarinyar ta hadu. Zaks yace sosae ma. A haka sukayi ta hirar su.
Kuluwa tanayin sati daya a gidan tasha alwashin yau kam bazatayi bcci ba saitaga ta bar gidan nan a yau, dan haka tana yin sallar asuba taki komawa bcci. Saidae tadan rufe idon ta dan ta lura idan idon ta biyu ba'a shigowa dakin. Kusan qarfe 9 taji ana kokarin bude kofar. Aikuwa tuni wani farinciki ya xiyarci zuciyar ta. Dan tasan yau kam tabar kwanan gidan nan.
Nuceey luv๐
Like ยท Reply ยท Report ยท Jun 30
Pharidah Ahmad
๐ KULUWA ๐
51_52....
Ahankali aka turo qofar sannan aka fara turo kula. Kuluwa ta dan bude idon ta tana gani. " abunda y bata mamaki shine be wuce ganin wata 'Yar tsohuwa d ta gani ba ta shigo dakin. Kuluwa tadan saurara har saida wannan tsohuwar ta shigo dakin sosae tana kokarin daukar kular d ta kawo abincin Daren jiya. Sai ga tsohuwa kiiii a qasa ta fadi sharab. Ina dubawa naga ashe kuluwa ce ta turata d iya qarfin ta. Nidae na zuba ido nace ashedai kinada qarfi kuluwa., " kuluwa bata wani bata lkci ba ta fito a dakin. Tana fitowa ta Jawo kofar da qarfi. Dan karma a biyota. Ahankali ta fara tafiyar sand'a. Wata hanya ta gani 'Yar qarama. Addu'ah tayi sannan tabi wajen batare d tasan kan gidan ba. Tana ci gaba d tafiya. Sai gata a bayan falon gidan. Ta waiwaya taga babu wata hanya. Hannu tasa kamar zatayi ihu., sai kuma ta rike bakinta kar ta fallasa kanta. Jikin garu ta isa. Wata kujera ta taka sannan ta leqa waje gani tayi daji ta wajen ga shukoki masu kyau. Batare d wani tsoro ba ta kama garun ta haura. Sai gata tim a qasa. Dago idon d zatayi taga wasu mutane sun taho hanyar kayan jikinsu kamar na gidan sarki. Da Alama fadawa ne. Kuluwa tana ganin haka ta rakube a jikin garu mutanen batare d sun luruba sukaxo zasu wuce. Har sunyi gaba wani daga cikinsu yace kae. Kunga wata yarinya. Sauran suka jiyo. Sannan sukace kai me zamuyi kuma kawai mu wuce. " Wanda yaga kuluwa yace tabdin. Kun manta Hajia tana Neman baiwa? Sauran sukace toh daga ganin mutum saika kama ta? Kaga malam kawai taho mu tafi. "Yace wlhy ban barin wajen nan saina tafi d ita. Ganin zai musu gaddama sukace toh dauko tah. Kuluwa d tun dazu take jinsu cikin ta ya duru ruwa tace yau na shiga uku ๐๐ป. Meyasa wasu mutanen basuda kirki ne? Duk wanda suka dauko ni tun farko a gida Allah ya isa ban yafe b... Ji tayi an finciko hannun ta. Aikuwa d sauri ta janye hannun ta tace ance muku banda galihu ne? Wanda y rike hannun ta ya kifa mata mari yace ki nutsu kina mgn da fadawan sarki ne. Kuluwa tasa kuka tace dan Allah ku kyaleni wlhy sato ni akayi tun daga gidan mu.... Wannan mutumin ya tisa keyar ta a gaba yace dallah wuce mu tafi kina batamin lkci d ganin ki bakida gsky. Kuluwa tasa kuka ta mike tana tafiya., tana kuka ...
Firgigit kamar an mintsine shi y tashi. Camera ya fara dubawa. Babban tashin hankali idanun sa suka kada sukayi ja. Cikin tsawa yace wattt??? Kuluwa ta gudu?? Mtwsss yaja tsaki yana zaga falo. Lalle ya tabka babban kuskure wanda bazai taba gyarawa ba. Yyi danasani sosae., meyasa tun wuri be kashe ta ba? Kamar yanda akace y kashe ta? Mwsss yaja tsaki saukin shi daya., anbashi kudin.... Wayar shi tayi ringing ya dauka. Daga daya bangaren tace Zaks manyan gari. Zaks yyi yake yace hajiya Zabba'u kune manya ai. Zabba'u tayi murmushi kamar yana kallon ta. Tace ai inajin dadin aikin k zaks yanxu haka nanda d 4 month zansa k kashe baban ta batare d kowa y sani ba.
Zaks yace dakyau uwar dakina inaji dake wlhy. Tace koh., " yace yes. Zabba'u tayi fari d ido kamar yana Kallon ta tace bye sai munyi waya. Yace toh.
Zaks y ajiye wayar yana share gumi tabbas Hajia Zabba'u ta gano be kashe yarinyar nan ba zai fuskanci tashin hankali.
Nuceey luv๐
[10/27, 4:05 PM] โช+234 803 325 6478โฌ: KULUWA ๐
26_30...
Kuluwa kewa ta dameta kullum sae tayi kuka. Tadawo Sam wannan guy din y hanta sukuni. Ko gyangyadi tayi saita ganshi. Yana aika mata d sakon nin murmushi. Sannan zai bata fure me kyau d qamshi. Goggo duk ta damu dan ta lura kuluwa ta rage walwala yanxu sosae. Goggo ta sata a gaba tace fadamin me yake damunki?
Aikuwa kaman tana jira ta barke d kuka. Goggo tace yau an bani daga tmby?. Kuluwa tace goggo nidae ki kaini gida. Goggo ta rike baki tace yau kuma 'yan gida aka tuno? Kuluwa tace goggo nidae gidaaa. Goggo ta shiga lallashin ta tace haba kuluwa tah. Ki nutsu ki fadamin meye damuwar ki? Koh wani Abu na