Showing 9001 words to 12000 words out of 21688 words

Chapter 4 - KULUWA COMPLETE BOOK COMPLETE BY Nuceey luv.txt

Advertisement

07 Feb 2025

4839

sunga sauyi akan kullum dan sai wani qayataccen murmushi yake Wanda hakan y haddasa musu tambayoyi a cikin zuciyar su...


Dukda kullum gidan a gyare yake toh Amman yau yafi na kullum sbd dawowar yarima. Har wani decoration akayi a wajen. Gida dai yyi kyau d qamshi. Jerin motoci aka kwasa har zuwa airport dan taro Ameer...
Kuluwa tunda ta tashi takejin wani nishadi d farinciki a tare d ita. Tarasa gane kan dalilin hakan., a yanxu kuma taji wata irin faduwar gaba tazo gun Hajia kenan taji kuma faduwar gaban ta y tsanan ta. Tuni ta dafe qirjinta Wanda yake barazanar ballewa. Kafin k ce me ta zube a wajen tana juyi. Haija ta kalleta d sauri ta mike tazo gunta. Jijjiga ta shiga yi amman kuluwa takasa mgn sai dafe qirjin ta d ta keyi. Hajia tasa wasu bayin suka dauke kuluwa daga wajen. Ma'u CE ta kawo mgni ciwon qirji kuluwa tasha shi Amman taji kamar xuciyar ta zata Faso waje tsabar bugawa. D kyar ta samu bcci y dauke ta.
Diii Qarar motoci ne ke tashi Ameer yana daga cikin mota y dake kamar yanda y saba sai gaishe shi ake amman yyi shiru saidae y aika sakon shi d ido. Cikin takun sa na takama d kwarewa ya isa part din umman shi. Tana kwance ana mata tausa., ganin ameer bayin dake dakin suka fito. Ameer yaje gun umman shi y kwashi gaisuwa. Umma ta kalli yaron nata tana murmushi tana kuma jin dadin gama krtunshi. Hajia tace ameer y hanya. Ameer yyi murmushi yace lpy umma., "umma tace toh je k huta zuwa anjima saika je wajen me martaba. Ameer y ce toh umman yanda kikace hakan za'ayi. Kafin y fita yace umma kunyi waya d arif kuwa? Umma tace eh ai shima next week yana nan tafe. Ameer yace ohk. Sannan yasa kai y fice. Hajia ta bishi d kallo tana murmushi d godewa Allah d ya hada kan yaran ta., tana kuma gayan ya sake hade Kansu y kuma basu mataye na gari.


Washe gari Kuluwa taji dadin jikin ta. Lkcn d ta je part din ameer yana dakin sa. Hakan yasa ta gyara parlo. Tana gamawa., ta tura kofar dakin shi. Ya shige blanket d gani bcci yake. Kuluwa tayi guntun tsaki a ranta tace aikin banza mutum d darajat sa d komai amman a kamoshi yyiwa qaton banza bauta. Tana shiga bayin ta shiga hada masa ruwan wanka. Ameer dake kwance y dube blanket din daya rufa har kansa. Jin qarar ruwa yasa ya Mike daga kwanciyar d yake...
Ahankali y taka harya isa g bakin toilet., yana budewa kanta yana qasa jin an bude kofa Adam tsorace ta dago manyan idanun ta ta lalleshi., kuluwa tana kallon ameer tashi guda ta firgita ainun hankalin ta y fara Neman gushewa hannu tasa ta dafe kunnuwan ta dashi hade d callara Qara......
Shikuwa Ameer daskerawa kawai yyi a wajen., a xuciyar shi ya shiga karanta LA HAULA WALA QUWATI ILLA BILLAH....


Nuceey luv๐Ÿ˜˜
[10/27, 4:17 PM] โ€ช+234 803 325 6478โ€ฌ: KULUWA ๐Ÿ‡


59_60...


Ameer kam kallon ta yake d mamaki a zuciyar shi yace toh wannan meye matsalar ta? d'aza ta ganshi tayi ihu yanxu kuma ta rufe ido., tabe baki kawai yyi ya wuce abin sa.
Kuluwa kan jin shiru yasa ta bude idon ta. A hankalin ta furta cewa na shiga uku ๐Ÿ™†๐Ÿป. Yaudai na hadu d gamo na. Gefenta ta juya ganin mutum tayi ya hakimce kan kujerar dining., " hankalin kuluwa yafara rabuwa wata ziciyar tace kenan yarima kike mafarki., wata tace anya? Wata tace toh idan bashi bane waye? Sai kuma jikin kuluwa yyi sanyi tasan cewa indai wannan ne toh har Abada bazata samu handsome guy dinta ba., " d wannan tunanin kuluwa ta saita kanta sannan ta isa wajen yarima. Tsayawa tayi cikin sanyin muryar ta ta gaishe shi., " ameer ya lumshe ido sbd dadin muryar d yaji kamar ana busa sarewa., can kuma y bude dara2 idon sa y kalli kuluwa carab suka hada ido., " yarima y bata fuska sosae sabanin d da fuskar take a sake b yabo b fallasa. " kuluwa tadan firgita d ganin yanayin sa. Dan haka d sauri ta shiga zuba masa abinci. " tura masa tayi gabanshi. Sannan taja gefe ta zauna. " ameer saida y dau kusan 3mins sannan y fara cin abinci. " kuluawa kam tana zaune ta gefen ido tana kallon yanda ameer yake cin abinci tamkar mace., " cike d yanga yakeyi har y gama ci., " kuluwa ganin y tsaya d cin abincin ta taso d sauri ta shiga gyara wajen., bayan ta gama ta kwashe kayan ta fita daga fannin yarima.


Abinda y bawa kukuwa mamaki shine kullum saitayi mafarkin ameer yana mata tattausan murmushi., hakan yasa idan tasamu gefe saita kifa kanta tana rera kuka. Koh yanxun ma tana zaune kasan carpet bayan ta gama gyara shi tana hutawa., kanta ta Dora kan cinyar ta tana kuka., kukan d takeyi har a fili anaji duk batasan d hakan ba. Ameer yana daki yaji kukan d sauri y fito a dakinsa. " ganin kuluwa CE yasa gaban sa ya fadi. D sauri ya qaraso inda take tsayawa yyi kawai yana kallon ta dan shi bazai yi mgn ba sannan bazai taba ta ba. " sautin kukan ta kuwa ji yake kamar ana tsaka masa mashi cikin zuciyar shi. Kuluwa cikin kukan ta taji wajen ya kaure d qamshi., tabbas wannan qamshin ameer ne. da sauri ta dago kanta., " ganin yanayin ameer ba qaramin firgita ta yayi ba. da sauri jikin ta na rawa ta mike tsaye.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜


Like ยท Reply ยท Report ยท Jun 30


Pharidah Ahmad


๐Ÿ‡ KUKUWA ๐Ÿ‡


61_62.....


Kallon sa tayi idon sa ya kada yyi jajur., fuskar nan babu alamun annuru., " kuluwa bakin ta na rawa tace yi..yi haquri.. Ameer d tun d'azu ya kafeta d manyan idon sa Wanda suka rine ya ballah mata harara sannan yyi mata alamar ta fice daga falon. " kuluwa kam d sauri ta fice har tana tuntube. " Ameer yabi bayan ta d kallo daga bisani ya zauna kan kujerar sa sannan y dafe kansa d yake Sarawa., " kukan kuluwa ya daga masa hankali sosae yaso yaji miye matsalar ta Amman bazai iya mgn d Baiwa ba dan babu amfani. Rintse idon sa yyi yana tunanin anya rayuwa zataci gaba haka? Ace kai bazaka yiwa kowa mgn ba sai Wanda ka sani? Toh ya zakayi da dunbin kaunar d kake yiwa baiwar ka? Mtwssssssssssss..... Yarima yaja dogon tsaki dan aduk lkcn da y tuna wacce yake mafarki itace baiwar sa yakan ji haushi d bacin rae. " tunani yayi kawai zai dinga addu'a Allah y yaye masa wannan son marar kan gado.


Kuluwa ta rame sbd damuwa data sa a ranta. " zama tayi sannan tayi tunani mekyau. " tasan cewa ita d yarima wutsiyar rakumi tayi nesa d qasa. Lallashin zuciyar ta tayi sannan tasamu sanyi d salama. " kamar yanda aka saba kuma kamar kullum., kuluwa bayan sun gaisa d Hajia ita d ma'u. Hajia ta sanar wa kuluwa gobe Arif zai dawo so duk wani shiri ayi masa. Kuluwa ta sadda kanta alamar girma tace toh angama ranki shi dade. " Hajia tayi murmushi duk cikin bayin gidan b Wanda yake burgeta kamar kuluwa., " kuma sbd nutsuwar ta d kuma biyayya sannan uwa uba rikon Amana d gaskiya., " dan dayawa akwai bayin d sukayi aiki a fannin su yarima amman daga qarshe za'a samesu d yin sata. Kukuwa kuwa tsaf Hajia ta karance ta bata d halin irin wannan mugun halin kuma abinda y bawa Hajia mamaki shine ko sau daya yarima be kawo mata korafin kazanta ba. " dan Wanda aka kawo su kafin kuluwa wasu Sam basu iya gyara ba bare yanda zasu tafi d yarima.


Kuluwa suna komawa daki ita d ma'u., saita rafka uban tagumi. Kusan sau uku ma'u tana mata mgn amman taji shiru., " ma'u ta Shiga jijjiga ta. ' firgigit kuluwa ta kalli ma'u tace lpy? Ma'u tace inafa lpy tunda ke baxaki fadawa kowa damuwar ki ba? Tun yaushe nake binki ki fadamin damuwar ki kinki gashi sai Dada ramewa kike kina kashi. " kuluwa tace aa ba kimai fah. Ma'u ta tabe baki sannan tace toh yanzu kuma tagumin me kike? " kuluwa tace hmmm tunani nake gobe idan Arif y dawo wanne irin hali ne dashi. " ma'u tace kin manta na fada miki halin wancan? " kuluwa tace dan tunamin. " ma'u tace wancan yana yin mgn amman fah ga Wanda yyi sa'a, kuluwa tace toh ai kinji duk kanwar ja CE. "Ma'u tace aa ai yafi ameer kirki. Kuluwa ta sauke ajiyar zuciya sannan tace ni wallahi na gaji d wannan bautar kawai su sallame ni. " ma'u ta kalleta tayi dariya tace toh ai ke aikin ki me sauki ne acikin saukakawa. " kuluwa tace wannan bautar itace sauki? Ma'u tace sosae ma. " mutane dayawa suna son yin aiki a fannin su yarima. Kuluwa ta tabe baki a zuciyar ta tace nida zan samu a canja min zanfi kowa jin dadi ko dan idanuwa nah zasu yi nesa d ganin yarima zuciyata kuma ta rage bugun d take min a duk lkcn data kusanci inda take. " ma'u ta dafa hannun ta tace ke kinaji na kuwa? Kuluwa tace eh to amman Wanda suke son a basu fannin su yarima meyasa baza'a basu b kinga mutane hudu sun isa suna gyara part din Amman mutum daya ai abun dayawa wallahi.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜
[10/27, 4:18 PM] โ€ช+234 803 325 6478โ€ฌ: KULUWA ๐Ÿ‡


67_68...


Bayan ta gama hafiz yace toh mumcy zauna muci abinci. " kuluwa ta ware ido tace rufamin asiri dan Allah., " hafiz ya bata fuska yace ki sa hannu muci naceee... " kuluwa idon ta ya kawo ruwa tsugun nawa tayi tace dan Allah Arif kamin afuwa wlhy bazan iya ci d kai ba. " Arif yace sbd me? Kuluwa tace nifa baiwa CE karfa k manta. Arif tace toh Debi kici. "Kuluwa tace aa idan kun gama sai naci. "Duk yanda arif yaso kuluwa suci abinci qi tayi. Dan dole yasa ya haqura.


Bayan sun gama cin abincin. " kuluwa ta sanar musu d cewa Hajia tana Neman su. 'Arif ne kadae yace toh., dan mulkin kuwa banza yyi kamar besan ana wani Abu ba" toh daman shi ba mgn yake yiwa mutane ba. Saida suka fita kamar kullum kuluwa itama ta samu taci abinda suka rage kafin ta fitar d kuloli.


Arif d Ameer zaune wajen umma bayan sun gama hirar su. " umma tace yauwa memartaba shi keson ganawa daku dan haka kuje ku same shi. " Ameer y bata rae sosae. " umma tace kai ameer lpy kke bata rai? Ameer y kauda kansa. "Arif kam murmushi yyi sannan yace umma kema fa kinsan dalilin fushin nan. " umma tace toh y za'ayi dole k rungumi abinda sarki zai CE. " Ameer d kyar y iya furta mgn yace haba umma waifa Ruky yakeson na aura ji fah. Umma tace toh kayi biyayya mana. " Ameer yace nidai gsky.. Sai kuma yyi shiru. Umma tace gsky me? Ai duk abinda y faru Kaine ka ja., inace tun wuri akace k kawo mata amman kayi biris d zancen? Ai b yanda za'ayi mu sa maka ido. "Ameer hankalin sa y tashi yana tunanin shi kuma haka qaddarar tasa tazo kenan? Shi me zaiyi d ruky? Toh b ma wannan b., taya zae iya budar baki yace baiwar sa yake so?? Kaii inaaa bazai yiwu ba., duk manyan matan d ke son shi yake sharesu., amman y rasa wacce zai qare d aure sai BAIWA., tirr d ke zuciyata...... Ji yyi umma ta katse masa tunanin d fadin ya kuma kayi shiru? Ameer yace b komi. Umma ta tabe baki sannan tace oya ku tashi ku tafi.
Jiki ba kwari ameer y mike Arif ta rufa masa baya yana murmushi hade d mamakin taurin rai irin na yayan shi. " me martaba ne yake yiwa ameer zancen auren shi d ruky 'Yar aminin sa. " Ameer yace dan Allah dad amin afuwa wannan karan na sami wacce nakeso. " me martaba cikin hargowa yace aikin banza aikin wofi., ni zaka mayar qaramin yaro? Wancan karan ai haka k fadamin., " na kyale ka toh wallahi yanxu baka isa ba. " Ameer ya dafe kansa shi ba gwanin son surutu bane gashi me martaba ya sashi a gaba sai fada yake masa. "Arif ne yyi kokarin bawa dad hakuri ganin ransa y baci. Da kyar dad yyi shiru. " Ameer t dago jajayen idon sa yana kallon dad yace dan Allah ka bani dama ta qarshe dad zan kawo ma wacce nakeso.
Dad yace No. Ameer kamar zaiyi kuka yace plss dad. Memartaba yace toh shikenan na baka 2 month matukar baka fito d mata ba., toh b makawa zan hada auren k da ruky 'Yar amini na Auwal.
Ameer yace toh dad na gode.


Ahaka suka baro memartaba. " Ameer iya tashin hankalin d Neman mafita kam y shiga amman y rasa mafita d ya dace yabi. " tmbyr kansa yake shin zai iya rabuwa da dunbin son d yake yiwa kuluwa? " can kuma y sake shawara yace insha Allah zaiyi iya bakin kokarin sa ganin ya cire son kuluwa a zuciyar sa.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜


Like ยท Reply ยท Report ยท Jun 30


Pharidah Ahmad


[2/10, 9:57 PM] Nuceey luv๐Ÿ˜˜: ๐Ÿ‡ KULUWA ๐Ÿ‡


69_70...


Duk yanda ameer yaso y cire son kuluwa a zuciyar shi abin ya faskara saima jin sonta d yake yana qara girma cikin hrt dinsa. Shikuma har ga Allah yana ganin ji d isa d sarauta bayajin zai iya auren baiwar sa.


Kuluwa xaune tayi tagumi tana tunanin yanda zata cire son yarima a xuciyar ta., "tsaf tayi nisa a tunanin ta. Ji tayi an dafa ta. Kuluwa tayi saurin juyowa d sauri. " ganin ma'u CE yasa ta qaqalo murmushi. "Ma'u tace kekam kullum kina cikin tunani amman kin qi sanar min kona miye. "Kuluwa tace dole na kasance cikin tunani mana., " bansan wanne hali goggo take b., "ma'u tace eyya ki rage tunani toh. "Kuluwa ta gyada kai.
Kuluwa ta mike. Ma'u tace ina zaki? Kuluwa tace wajen mekyau. "Ma'u tace kullum kina tare d Arif kodae2 kuluwa ta kwalalo ido waje tace kodai me? "Ma'u tayi dariya tace aa idan tayi tsami zamuji. "Kuluwa ta yatsina fuska a zuciyar ta tace dama d ameer nake hira kamar yanda nake d Arif da ya ragemin radadin da zucita take ciki... Ma'u ta katse ta d fadin kin wani yi shiru ko kin tafi tunanin shi ne? "Kuluwa ta jefa mata harara tace Allah ya sauwake. "Ma'u ta rike ha6a tana murmushi tace uhum Allah y kyauta. "Kuluwa tace ameen. "Har zata wuce ma'u tace laa ban baki labari ba. "Kuluwa 'Yar son labari tayi maxa ta zauna tace inajinki. "Ma'u ta harareta tace toh b yanxu ba. " kuluwa tace plss mana. "Ma'u tace uhum wai fah Ameer ne zaiyi aure memartaba zai hadashi d 'Yar aminin sa. "Tunda ma'u ta ambaci sunan ameer cikin kuluwa ya bada qululululu....."Hankalin ta yyi mugun tashi. Duk tasan ita b wata bace face baiwa amman zataso ace itace matar ameer. Take taji tana kishin wacce za'a bama ameer ranta y baci sosae


Ma'u ta jijjigata tace ke dallah ina baki lbri kinyi shiru. Kuluwa cikin qarfin hali tace sorry inajin ki. "Ma'u ta tabe baki sannan tace amman fah y bashi nan d 2month y kawo wacce yakeso d kansa. "Atake kuluwa ta saki wata irin ajiyar zuciya. "Ma'u ta kalleta d sauri. "Kuluwa ta tashi dan batason ta fahimci wani Abu. Da sauri tayi fannin su yarima a hanya tana tunanin hanyar d zata bullo danta sanarwa yarima tana son shi. Har sauri., hankalin ta baya tare d ita. Dan haka tana shiga tayo karo d mutum kadan y rage ta fadi. Amman taji an riko ta.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜
[10/27, 4:19 PM] โ€ช+234 803 325 6478โ€ฌ: KULUWA ๐Ÿ‡


71_72...


Da sauri tayi qoqarin zame jikin ta., dan ta lura d ameer tayi karo zuciyar ta sai dukan 3 3 take. "Ga mamakin ta sai taji an sake matse ta ai tuni daga shi har ita suka saki ajiyar zuciya. " kuluwa ta dan tura shi ya sake ta. "Yana zare ido. "Ganin haka kuluwa ta zube qasa tana bashi haquri. "Tace b burina kenan ba ace na buge dan sarki yarima guda a hanya "dan Allah aimin afuwa. "Ameer y lumshe ido sbd dadin muryar ta musamman d yaji muryar tana rawa kamar ana busa sarewa. "Bai CE mata uffan ba ya wuce yabar falon."kuluwa tabi bayan shi d kallo jikin ta yyi sanyi. " ta lura shi ko qaunar ganin ta bayayi., "tashi tayi daidae lkcn Arif y fito a daki. "Yace aa kuluwa tun yaushe kika shigo? Kuluwa tayi murmushi tace yanxun nan. " arif yace ohk. Bayan y zauna kuluwa itama tazo ta zauna suna hira kamar yanda suka saba. "Arif yace af na tuna wani Abu., "kuluwa tace mene? Yace ina handsome guy dinki kin Ganshi a fili kuwa?. "Kuluwa ta sadda kanta tana tunanin kodae ta sanar wa Arif yayanshi take gani cikin mafarkin ta? Wata zuciyar tace Nooo da na zubar d ajina gwara na mutu d son shi. "Arif yace ko kin manta? "Kuluwa ta dago kanta tace hmm har yau ina ganin sa. " Arif d mamaki yake kallon sa dan shi d wasa ya tmbyeta a zaton sa ko d din ma shirmen kuluwa ne. "Arif yace d gske? " kuluwa ta gyada kae. Sannan tace Arif dan Allah ka tausaya min k Neman min 'yancina a gidan nan na tafi wajen goggo ta.. Arif yace zakije wajenta insha Allah dan ko jiya saida na bawa umma lbrin ki tace ko zata. Barki ki tafi toh sai bayan bikin yarima. " ran kuluwa a dagule ta kalli Arif duk yanda taso ta daure kukan d ya taho mata abin y faskara. * hakan yasa ta fashe d wani matsanin cin kukan kishin ameer dan wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login