Showing 15001 words to 18000 words out of 21688 words

Chapter 6 - KULUWA COMPLETE BOOK COMPLETE BY Nuceey luv.txt

07 Feb 2025

4753

arif kuwa y shiga tunani sosae dan besan lefin sa b. "qarshe hakura d kiran yyi.
Ameer yana isowa gida ko daidaeta parking din motar shi baiyi b y fito a motar. Side dinsu y nufa. "Direct dakin sa y wuce. Arif kam yana side din umma. Sai dare y shiga part dinsu yasan lkcn ameer y huce. "A falo y tarad shi yana shan tea. Kujera y samu y zauna. "Arif y ce sannu d hutawa broth. "Ameer fuskar shi a sake yace yauwa. "Daga nan sukayi shiru sai qarar TV ke tashi. "Can Ameer y kira sunan Arif. "Arif yace na'am. "Ameer yace meyasa b kamin bayani b dazu? "Arif yace name fah?. "Ameer y sanar wa Arif komai. "Arif y tausayawa yayan shi. Arif yace toh bansan sun tashi b wlhy. Ameer yyi shiru.


***********/
KULUWA tun bayan dawowar ta gida abban ta yazo y nemi yafiyar ta. Kuluwa ta nuna b komi. Abban ta sosae y tsaya nuna mata so d qauna. "Ana haka y bijirowa d goggo yanason su koma kano d zama. "Goggo tace gsky bazata koma b. Abban kuluwa saida yyi d gske sannan goggo ta amince. "Lkcn d lbrin samun kuluwa y isa wajen zabba'u matar Abba. Kadan y rage ta zauce dan ta gama shafe babin kuluwa a tarihin ta. Iya kaduwa tayi. "Musamman d taga alhji y canja. "Shikam ko a jikin sa yasa aka gyarawa goggo part dinta. "Washe gari kuwa suka bar mashi cike d kewar mutanen garin domin sunyi zaman mutunci d su.
Kuluwa damuwa d tunani sai abinda y qara gaba. Babban tashin hankalin ta shine bata karbi number Arif b., tasan data karba ko ta nan zataji lbrin sahibin ta Ameer. Shiyasa yanxu ta koma shiru2.


Haka rayuwa ta tafi gefen masoyan biyu duk sun lalace b walwala. "Arif kam kullum saiya yi addu'a Allah y hadashi d kuluwa dan y lura ameer yana Neman ya zauce musamman da kwanakin d aka debar masa y kusa cika.


"Hop baka manta alqawarin daka dauka b koh? Cewar memartaba "ameer y sadda kansa. Cikin tsawa memartaba yace wai bakaji ne?. Ameer murya na rawa yace ranka y Dade amin uxu..ri.. "Wattttt???? So kke k maidani tsohon banza? Toh bari kaji. "Zuwa gobe k tabbatar k shirya kaje wajen rukayya na gaji d Jan ranka. "Yana kaiwa nan y tashi yabar falon ransa a bace.


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30


Pharidah Ahmad


🍇 KULUWA 🍇


87_88....


Ameer d kyar y mike y tafi side dinsu dan harga Allah daddyn sa y hada masa zafi. "Akan kujera y zauna yana maida numfashi dan ji yake kamar qirjin sa zai tsage sbd wani zafi d yake ji. "Arif ne y shigo falon. "Ganin halin d ameer y ke ciki y isa gareshi d sauri. "Dafa shi yyi yaji jikinsa d zafi. "Arif yace subhanallah meya sameka broth? "Ameer y girgiza Kansa. "Arif ya rike hannun sa yace dan Allah yaya ka cire damuwa a ranka. "Ka rage zafin son d kke yiwa kuluwa mana. "Ameer y gwale ido d mamaki tunani yake taya Arif yasan yanason kuluwa?. "Arif yyi murmushi yace yes opcus. "Nasan zakayi mamaki taya na sani koh? "Toh amman hausawa sunce ido ba mudu bane yasan kima., ma'ana kasan cewa in ba yaro bane nasan komai a kanka., meyasa baxaka cire girman kanka ba yarima? "Tun kafin Abu ya cabe kuluwa tana qarqashin ikon ka yakamata ace k nuna mata tsantsar soyayyar da kke mata. "Toh amman inaa ka shashantar d abin. "Kuma a kowanne lkci anaso dan Adam ya dinga Amfani d lkci. "Domin ance A bari ya wuce shike kawo d rabon wani. "Kuma ni b soyayya nake d kuluwa b aa kawai jinin mu y hadu ne
Dan tunkafin tazo nan mukasan juna shiyasa nayi mamakin ganin ta ranar Dana dawo. "Ameer y sauke ajiyar zuciya. Lalle y tabka babban kuskure "a hankali yace toh yanxu bro miye mafita? "Arif yace itace ka yi biyayya wa memartaba. "Allah yasa hakan shine mafi Alkhairi. "Ameer y girgiza kae yace No bro bazan iya ba kona amince toh baxan yiwa ruky adalci ba domin RUHINA d ZUCIYATA d TUNANI NAH yana tare d KULUWA kaga kuwa idan an matsa to tabbas GANGAR JIKINAH ta aura. "Arif ya sauke a jiyar zuciya kuma yasan tabbas abinda ameer y fada har cikin zuciyar sa ne toh amman y suka iya?., can ya nisa ya kalli ameer yace hakane toh amman kasan cewa babu abinda yafi hakuri dadi a duniya. "Kaga kuwa dole k rungume shi. "Ameer y tabe baki. "Arif yaga dae ameer yaki yarda dole y zage yafara lallashin ameer.


Kuluwa zaune tana sharce kanta. Suna hira d goggo dan bata isa taje gun Anty ba(zabba'u)., d ruky yanzu zasu fara tsangwamar ta. Barin ma Anty ta lura kamar ta kashe ta takeji. "Shiyasa tayi baya2 dasu tunda basaso su ta rabe su.
Kuluwaaaaaaa......"ko ba'a fada b tasan Anty ruky CE. Banza tayi d ita. Sai goggo tace wai b kiran ki ake ba?. "Kuluwa ta tashi. "A falo ta iske ruky ga frnds dinta a wajen. "Kuluwa tayi sallama. "Ruky cikin tsawa tace dan wulaqan ci ana kiranki kinyi banza d mutane?. "Kuluwa bata tanka ta ba. Ruky ta kalli sauran frnds dinta. "Tace kun ganta nan ko acan kauye bata d mashin shini. "Gaba daya suka kwashe d dariya. Wata tace "ai d girman kujerar ki sarauniya kune d manyan gari kyawawa masu kashin arziki "ruky tayi fari d ido tace wannan kirarin dole na baki lada. "Wata kuma tace ke ruky Amman ta fiki kyau. "Kutumar uba., ke salema banason iskanci. Cewar ruky. "Salima tayi murmushi dan ita kadae CE me nutsuwar cikin su.
Kuluwa tana tsaye ta cika fam badon Abba b d sai ruky ta gane kuren ta."tsaki taja. "Ruky tace ke wa kikema tsaki? Kuluwa tace Wanda y tsargu. "Ruky ta kauda zancen dan tasan halin kuluwa sarai b kanwar lasa bace., tace kinga je kitchen ki girkamin abinda na fada miki jiya. "Kuluwa ta tabe baki sannan tabar wajen.
Cikin lkci kadan kuluwa ta girka abinci d soye2 ta had a drinks me dadi sannan ta kwashe takai falon baki.


Wow kayi kyau fah. Ameer y daure fuska yace banason iskanci wlhy saina fasa zuwan. "Arif y ware ido d Sauri yace sorry big broth., ameer ya tabe baki. "Arif kam shiru yyi dan d kyar y shawo kan ameer y yadda y shirya.
Dakin umma yaje yyi mata sallama sannan y wuce.
Har bakin mota Arif y rakashi sannan fadawa suka ja mota. Wasu suka mara musu baya.


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30


Pharidah Ahmad


🍇 KULUWA 🍇


89_90......


A kofar gidan Alhaji Auwal tsoho wannan motocin suka tsaya. Kusan 5mins akayi wa ameer jagora zuwa falon baqi. "Ruky tana can sai tsara kwalliya take. Sai wani habaici take yiwa kuluwa ita d Anty. 'Anty kam cikin isa tace kee kuluwa... "Kuluwa dake daki tayi wanka dan tanason zuwa shopping siyo turare d ta tmbyi Abban ta ya barta. "Tace Na'am. Anty tace zo. Ba musu taje gaban ta. "Anty ta tsaya kallon kuluwa data yi kyau cikin doguwar riga tayi rolling d qaramin gyale tace. Ina zaki? "Kuluwa ta hade rai tace shopping., Anty tace iye? Lalle ma alhaji wato kece 'Yar gaban goshi d za'a bawa kudi tayi shopping koh? Kuluwa tayi banza d ita. "Ruky d take gaban mirror tana tsara kwalliya ta juyo tana kallon kuluwa tace kafin ki fita ki biya wajen "ameer' ki fara serving dinsa. "Ambatar ameer d ruky tayi sanda gaban kuluwa ya bata dammmm... An tabo mata sunan Wanda take kwana take tashi d zazzafar kaunar sa. "Muryar Anty taji tana fadin ke ruky wannan ai shirme ne., ya za'ayi ki bari tayi serving din husby dinki.? " ruky tace ohhhh Anty baki so nima na nuna masa inada class? "Anty ta tabe baki tace ke kika sani. "Ruky ta juya kallon ta wajen kuluwa tace je kiyi abinda nace saura kuma ki masa kauyanci. "Ko kadan kuluwa abin be bata haushi b dan haka kawai takeson ganin waye wannan Ameer din. "Juyawa tayi sannan ta nufi falon baki.
"Sallama tayi cikin sanyin muryar ta. "Ameer d tun dazu y qagu ya tafi dan bayason a shanya shi. Duk ransa y baci. "Bude kofar yasa ameer y dago manyan idon sa "karaf suka sauqa kan kuluwa., kuluwa d ke bakin kofa tuni ta daskare a wajen kyakkyawan motsi batayi. "Ameer kam tasowa yyi d sauri besan lkcn d y furta kuluwa... Dan Allah wannan lkcn karki barni wlhy ina sonki ina kaunar ki. "Duk y rikice besan abinda yke furtawa ba. "Kuluwa kam kukane yazo mata kafin y qaraso wajen ta tayi saurin toshe bakin dan kuka yana Neman fallasa asirin zuciyar tah. "Juyawa tayi d sauri taja kofar bammm.... "Wata hanyar tabi tayi dakin goggo. Kan gado ta fada tana kuka me sauti. "Tunani take anya b gezo ameer yyi mata ba? To me zai kawo yarima gidan? Wata zuciyar tace shine Wanda ruky zata aura....take ta furta inna lillahi wa'inna ilahin raji'un shikenan mafarkin ta y tashi a aikin banza ???? Yo aikin banza mana tunda zai auri yayar ta. D wannan tunanin ta sake kecewa d kuka.


Ameer rike kansa yyi sbd Sara masa d yaji yanayi. "A hankalin idon sa y canja color sbd tashin hankali d ya shiga. Shima fitowa yyi ya nufi mota. "Fadawa suka ja suka bar gidan. "Ruky ta fito cikin rangwada sai kurar motar ta gani. Ranta y baci ta juya cikin gida.


Wai dgske ita ka gani? "Ameer yace haba Arif kasan bazan maka qarya ba. "Arif y furzar d iska me zafi a baki tabbas an shiga rudani. "Can yace toh yanxu y za'ayi? Ameer yaja tsaki yace toh miye amfanin fada maka Idan baka nemo min mafita ba? "Arif yace shikenan mafita dayace., shine kaje wajen Abban su kace kuluwa kkeso. "Ameer y gwalo ido waje yace ance maka kowa marar kunya kamarka? Arif yace oh haka zakace? Ameer yace an fadama. "Arif ya tashi yace shikenan ba sonta kke ba tunda baka shirya samo soyayya wajen kuluwa ba wani me rabon ya samu ko kuma nima na shiga layi......tassskkeji ameer y wanke Arif d mari Wanda hakan be taba shiga tsakanin su ba. "Ameer yana huci kamar wani kumirci yace wallahi ka sake cewa kanason matata saina maka abinda yafi haka. Yana kaiwa nan y shige dakinsa. "Arif y Dade tsaye rike d kunci., qarshe yyi kwafa y shige nasa dakin.


Nuceey luv😘
[10/27, 4:22 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇


99_100....


Yau take Friday ranar da dubban jama'a da duk sarakunan duniya suka hallari bikin dan sarkin da akeji da shi wato IBRAHIM ABDULLAHI da amaryar sa HAUWA AUWAL TSOHO., akan sadaki dubu dari ., a wannan lkcn yarima ji yake kamar an tsunduma shi a aljanna., dan ya tabbatar wa kansa ya samu kuluwa.
Haka taro y watse ana taya murna har wasan dokuna anyi shi.
Bangaren amarya kuwa tana can sai kuka take taqi sauraran kowa ita a dole an rabata da handsome guy dinta. Duk wani lallami anyi mata qarshe ta hakura.
Bangaren su zabba'u kuwa ruky tayi kuka kamar ranta xai fita. Haka zabba'u kamar ta hadiyi zuciya dan takaici.
Zuwa dare aka tattara kuluwa aka kaita gidan ta. Wow fadar tsarin gidan bata lkci ne. Don yyi kyau sosae duk inda akasan kyau irin na gidagen sarakuna toh wannan ya fishi.
Bayan an watse ango ya shigo gidan abin mamaki ya taba kofar yaji shi a kulle. "Murmushi yyi sanna ya wuce dakin sa. "Kuluwa kam da gayya ta rufe dakin dan koma wa aka aura mata ta tsaneshi. Idan y gaji saiya saketa.


Haka washe gari kuluwa taki bude kofar ta., dake sai taji motsin fitar shi take fitowa taci abinci. "Abin ya damu ameer kwarai duk dauriyar sa yanxu kam ya kasa.
Daya fahimci sa bayanan take fitowa saiya yi tunanin mafita.
Kamar kullum kuluwa taji alamun fitar mota saita fito a daki earpiece a kunnen ta. Tana tafiya tanabin wakar. "Ameer ne ya lababa ya bude falo dan yabar motar a waje. "Tsayawa yyi yana kallon kuluwa data rike apple tana ci akan kujera idon ta a rufe ga dukkan alamu tanajin dadin waqar. "Kallon sa ya koma kan jikinta tasa "Yar qaramar Riga iya nonon ta. Sai dan qaramin skirt Wanda bashida maraba da pant dan dakadan ya wuce pant. "Shima lumshe ido yyi a zuciyar shi yana tasbihi ga ubangiji. "Takowa yyi sadaf2 yabi ta bayan ta. Yana zuwa ya rungumeta. "Kuluwa ta bude ido a razane zata calla qara ya rufe mata bakin ta d hannun sa. Ba qaramin tashi hankalin kuluwa ta shiga ba. Jikin ta yana rawa. "Ameer yyi murmushi ya juyo gabanta har lkcn idonta a rufe. "Ameer yasa hannu yana shafa pink lips dinta. "Da sauri kuluwa ta bude ido... Mikewa tayi tace nashiga 3 meyakawo k nan? Kodai mafarki nake... Wayyo Allah na....tuni ta zube a wajen.
Ameer y tashi d sauri daukar ta yyi ya kaita dakinsa sannan ya yayyafa mata ruwa. "Kuluwa taja numfashi sanna ta bude idon ta a hankalin "tanabin dakin da kallo taga ba nata bane tajuyo inda yarima yake shima ya zuba mata ido. "Tashi tayi da sauri jikinta yana rawa tace dan Allah k rufamin asiri ka maidani inda k dauko ni wlhy inada aure....
Ameer y mike yace wat? Kinada hankalin kuwa? Waye mijin bayan ni?????
Kuluwa ta kwasa da gudu tafito a dakin ganin ta a falo hakan yyi mugun girgiza ta. Dan tayi zaton mafarkin da take da ameer yazo y sace ta. Tunanin baya tayi dataji muryar ameer na fadin "waye mijin bayan ni?????.
Oh wato shine mijin ta?
atke tayi hamdala tana godewa ubangiji daya cika mata burin ta. Batasan lkcb data saki wani kayataccen murmushi ba. "Daidae lkcn shima ameer ya biyota da saurin sa.


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30


Pharidah Ahmad


🍇 KULUWA 🍇


101_102....


Zama yyi kusa da ita. "Kukuwa ta tsaya kallon sa. "Ameer be lura da kallon d take masa ba saima riqo hannun ta d yyi. "Sannan ya fara mgn qasa2 yace "kuluwa dan Allah ki janye wannan punishment din d kke bani, banason kina nesa dani nasan zakiyi mamakin kasancewa ta a matsayin mijin ki toh amman kisa a ranki IKON ALLAH ya wuce wasa ni Ibrahim,yarima,ameer., ina qaunar ki ina mutuwar sonki dan Allah ki soni koda Rabin Wanda nake miki ne kinji., ya karasa mgnr a sanyaye. "Kuluwa kam kusan numfashin ta ne y kusa daukewa dan tunda take a duniya bata taba jin me dadin murya da yanda aka iya sarrafa harshe ba sai a wajen ameer ahh no wonder yake kin yin mgn Ashe ba banza ba... "Ameer y katse mata tunani da fadin say something my princess. "Kuluwa ta ware ido sosae jin sunan d ya kirata sai taji wani sabon al'amari. Can kuma ta kalleshi taga ita yake kallo sannan tayi guntun murmushi Wanda be wuce iya labba ba saita tashi tayi wucewar ta daki batare d tace komai ba.
Ameer ya dafe kansa y furta oh ma God yaushe yarinyar nn zata fahimci irin son d nke mata?. "Jikinsa a sanyaye shima y koma dakin sa.
Kuluwa kuwa tana shiga daki ta fada kan gado tana juyi cike d jin dadi tana kuma godewa Allah daya bata ameer a matsayin mijin ta.
Kusan kullum ameer zai yiwa kuluwa mgn amman saidae tayi masa murmushi kawai wani lkcn kuma ta share shi. Sosae abin y damu ameer. "Itakam kuluwa tanason tadan ja ajinta batason ta fallasa asirin zuciyar ta. Saida suka shafe kusan 3 weeks suna Abu daya har ameer ya saba d hakan.
Ranar da dare kuluwa tana kwance taji shiru ameer bezo y duba ta ba kamar yanda y saba. Domin duk dare saiya duba lpyr ta ya kuma tofah mata addu'ah yake barin dakin ta dukda ta lura y rame sosae.
Kasa nutsuwa tayi ta tashi. "Dakinsa ta nufa tayi nockn taji shiru. "Hakan yasa ta tura kofar. "Ganin kwance y rufa d bargo abin y bata mmki matsawa tayi wajen shi., tadan buda bargon. "Taga idon shi a rufe tsayawa tayi ta zubawa fuskar shi ido. Can ta shafo fuskar shi taji zafiii d qarfi ta furta subhanallah. "Ameer y bude idon shi d kyar ai tuni kuluwa ta birkice ganin idon shi yyi jaaa. "Kamar zatayi kuka tace meya sameka? A hankalin yace zazzabi. Kasha mgni? Y girgiza kansa ai d sauri ta sauka kan gadon ta dauko masa mgni d ruwa. "Wani ruwan ta samo tana shafa masa jiki d shi.
Kusan kwana uku kuluwa ta ke kula d ameer. "Hakan yyi mugun bashi mmki. "Yanda ta nuna damuwa d kulawa garashe abin y birgeshi har hira take masa dukdan ta debe masa kewa., kamar b itace meyi masa murmushi kawai. "Dan hakama ya langabe sosae.
Ameer y murmure sosae harma yasawa ransa cikin week din zai angwance. Sbd y lura kuluwa ta sake dashi.


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30


Pharidah Ahmad


🍇 KULUWA 🍇


103_104...


Da dare kuluwa ta fito a wanka kamar kulum ta tsaya gaban mirror ta danyi shafe2 ta. Tasa turare sannan ta dauko rigar bccn ta zata saka. "Tana daga hannun ta zata sa rigar towel din jikin ta ya zame daidae lkcn ameer ya turo kofar dakin ganin kuluwa yasa t kusa sandarewa a wajen dan babu komai jikin ta. "Kuluwa kam kunyar duniya ta isheta tayi saurin dauko towel dinta dukta wani birkice. "Tama kasa daura towel din dan data daura wani bangaren saiya zame., "ameer ne y tako kusa d ita. "Murya can kasa yace kawo na tayaki. "Kuluwa ta girgiza kanta. "Ameer yyi guntun murmushi sannan y dawo gaban ta yasa hannun shi y riko kugun ta. Suna facing juna "kuluwa d rawar murya tace dan Allah k bari zan iya da kaina plss.... "Bata qarasa mgnr b ameer y sa bakin sa a nata., sosae yake tsotson lips dinta kamar wani mayunwacin zaki. "Duk wani iya qoqarin kuluwa ta ture ameer kasawa tayi. Gaba1 kafafun su y kasa daukar su. "Qarshe ameer y jata kan gado ameer dukya birkice yana tsotson

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login