Showing 18001 words to 21000 words out of 21688 words

Chapter 7 - KULUWA COMPLETE BOOK COMPLETE BY Nuceey luv.txt

Advertisement

07 Feb 2025

4777

duk inda yyi masa a jikin ta., jin zai wuce gona d iri kuluwa ta calla qara amman inaaaa ameer y shiga duniyar maji dadi yyi nisa baijin kiraaa.. A wannan rana saida ameer y maida kuluwa cikakkiyar mace. "Kuluwa kam muryar ta ta dashe sbd kukan d tayi har ta suma Sbd azaba.
Ameer gefe y koma yana maida numfashi., saida y saita kansa y lura d aika aikar d yyi da hanzarin sa y mike y shige toilet., bayan y fito ya dauki kuluwa yasata cikin ruwan zafi., "a take ta kankame hannun sa hawaye nabin kumatun ta tama kasa mgn. "Ameer hankalin sa y tashi y mugun tausaya kuluwa yaji kamar y cire zafin y dawo dashi jikin sa.


Wasa2 saida kuluwa tayi sati biyu kafin ta warware dan tasha wahala a hannun ameer. "Ameer kam y maidata tamkar kwai duk abinda takeso shi yake mata. "Zaman kuluwa d ameer gwanin sha'wa dan kowa yana tattalin dan uwan sa. "Dukda kuluwa ta lura ameer y na d buqata toh amman ta idan tuno ranar farko saita share batun.
Yauma suna kwance "murya can qasa ameer yace my princess dan Allah yau kam ki tausaya min. "Kuluwa ta tashi zaune hawaye nabin kumatun ta cike d shagwaba tace nidae Allah aa mugunta zakamin min. "Ameer yyi murmushi yace ho my princess kedin ce akwai sweet. "Kuluwa ta rufe idon ta bayan ta jefishi d filo tace Allah banso. "Ameer yyi dariya ya janyota jikinsa yace zo kiji., "kuluwa tace naki wayon. "Ameer yace Allah d gske mgn zamuyi. "Kuluwa ta matso Jikin shi sosae. "Ameer ya shafa cikinta yace inaso naga yarana sun fito daga jikin ki bbynah., ki bani hadin kai mu nemosu plsss....
"Kuluwa tayi murmushi tace karka damu ni takace har abada kanada damar sarrafa ni yanda kkeso don haka na baka dama mu nemo yara Allah y bamu sa'a.
Ameer cike d jin dadi yace tnx my princess Allah y barmin ke ., tace ameen. Daga nan hirar tasu ta canja salo.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜
[10/27, 4:23 PM] โ€ช+234 803 325 6478โ€ฌ: ๐Ÿ‡ KULUWA ๐Ÿ‡


89_90......


A kofar gidan Alhaji Auwal tsoho wannan motocin suka tsaya. Kusan 5mins akayi wa ameer jagora zuwa falon baqi. "Ruky tana can sai tsara kwalliya take. Sai wani habaici take yiwa kuluwa ita d Anty. 'Anty kam cikin isa tace kee kuluwa... "Kuluwa dake daki tayi wanka dan tanason zuwa shopping siyo turare d ta tmbyi Abban ta ya barta. "Tace Na'am. Anty tace zo. Ba musu taje gaban ta. "Anty ta tsaya kallon kuluwa data yi kyau cikin doguwar riga tayi rolling d qaramin gyale tace. Ina zaki? "Kuluwa ta hade rai tace shopping., Anty tace iye? Lalle ma alhaji wato kece 'Yar gaban goshi d za'a bawa kudi tayi shopping koh? Kuluwa tayi banza d ita. "Ruky d take gaban mirror tana tsara kwalliya ta juyo tana kallon kuluwa tace kafin ki fita ki biya wajen "ameer' ki fara serving dinsa. "Ambatar ameer d ruky tayi sanda gaban kuluwa ya bata dammmm... An tabo mata sunan Wanda take kwana take tashi d zazzafar kaunar sa. "Muryar Anty taji tana fadin ke ruky wannan ai shirme ne., ya za'ayi ki bari tayi serving din husby dinki.? " ruky tace ohhhh Anty baki so nima na nuna masa inada class? "Anty ta tabe baki tace ke kika sani. "Ruky ta juya kallon ta wajen kuluwa tace je kiyi abinda nace saura kuma ki masa kauyanci. "Ko kadan kuluwa abin be bata haushi b dan haka kawai takeson ganin waye wannan Ameer din. "Juyawa tayi sannan ta nufi falon baki.
"Sallama tayi cikin sanyin muryar ta. "Ameer d tun dazu y qagu ya tafi dan bayason a shanya shi. Duk ransa y baci. "Bude kofar yasa ameer y dago manyan idon sa "karaf suka sauqa kan kuluwa., kuluwa d ke bakin kofa tuni ta daskare a wajen kyakkyawan motsi batayi. "Ameer kam tasowa yyi d sauri besan lkcn d y furta kuluwa... Dan Allah wannan lkcn karki barni wlhy ina sonki ina kaunar ki. "Duk y rikice besan abinda yke furtawa ba. "Kuluwa kam kukane yazo mata kafin y qaraso wajen ta tayi saurin toshe bakin dan kuka yana Neman fallasa asirin zuciyar tah. "Juyawa tayi d sauri taja kofar bammm.... "Wata hanyar tabi tayi dakin goggo. Kan gado ta fada tana kuka me sauti. "Tunani take anya b gezo ameer yyi mata ba? To me zai kawo yarima gidan? Wata zuciyar tace shine Wanda ruky zata aura....take ta furta inna lillahi wa'inna ilahin raji'un shikenan mafarkin ta y tashi a aikin banza ???? Yo aikin banza mana tunda zai auri yayar ta. D wannan tunanin ta sake kecewa d kuka.


Ameer rike kansa yyi sbd Sara masa d yaji yanayi. "A hankalin idon sa y canja color sbd tashin hankali d ya shiga. Shima fitowa yyi ya nufi mota. "Fadawa suka ja suka bar gidan. "Ruky ta fito cikin rangwada sai kurar motar ta gani. Ranta y baci ta juya cikin gida.


Wai dgske ita ka gani? "Ameer yace haba Arif kasan bazan maka qarya ba. "Arif y furzar d iska me zafi a baki tabbas an shiga rudani. "Can yace toh yanxu y za'ayi? Ameer yaja tsaki yace toh miye amfanin fada maka Idan baka nemo min mafita ba? "Arif yace shikenan mafita dayace., shine kaje wajen Abban su kace kuluwa kkeso. "Ameer y gwalo ido waje yace ance maka kowa marar kunya kamarka? Arif yace oh haka zakace? Ameer yace an fadama. "Arif ya tashi yace shikenan ba sonta kke ba tunda baka shirya samo soyayya wajen kuluwa ba wani me rabon ya samu ko kuma nima na shiga layi......tassskkeji ameer y wanke Arif d mari Wanda hakan be taba shiga tsakanin su ba. "Ameer yana huci kamar wani kumirci yace wallahi ka sake cewa kanason matata saina maka abinda yafi haka. Yana kaiwa nan y shige dakinsa. "Arif y Dade tsaye rike d kunci., qarshe yyi kwafa y shige nasa dakin.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜


Like ยท Reply ยท Report ยท Jun 30


Pharidah Ahmad


๐Ÿ‡ KULUWA ๐Ÿ‡


91_92...


Bayan kwana biyu Arif d ameer sun dawo nrml., "ameer yaje gun umma suna fira can y fara shafa kansa. "Umma tace ameer tun dazu na lura akwai mgn a tare d kai koh. "Ameer y danyi murmushi yace eh am daman.. "Umma tace daman me? "Ameer yace am daman wacce kukeson na aura na samo. "Umma ta mike daga zaman da tayi cikin daga murya tace kanada hankali kuwa ameer? Ya za ae angama mgn d ruky lkci kawai ake jira asa rana amman zaka kawo min shirme? "Ameer y sadda kansa qasa yace toh umma wacce nakeson din ai itama..."umma tace itama me? "Ameer yace itama diyar shi ce, "umma ta sauke ajiyar zuciya dan tun farko d diyar aminiyar ta marigayiya HAUWA'U taso a ayi auren sai kwatsam aka aiko musu d saqon an sace ta ai d kafin ameer y dawo daga kr2 anyi komai. "Jin shirun umma gaban ameer y cigaba d faduwa cikin raunin murya yace dan Allah umma Ku taimaka min wlhy ni kuluwa nakeso pls ummaah., "umma ta dawo daga tunanin d ta tafi ta kalli ameer tace kaje zanyi tunani. "Ameer d murnar shi ya rungume umma kamar ance ta yadda. "Umma tayi murmushi tace nikam dagani kullum baka girma ameer. "Ameer yace kai ummah. "Anan ameer yaci abinci. Har umma na mamakin cin abincin ameer kai d gani ya dade Rabon d yaci abinci d kyau.


6angaren kuluwa tunanin duniya ya isheta. "Ko Abba ya sata a gaba yace ta sanar masa abinda ke damun ta. Tace b komi. "Ganin ya damu yasa kuluwa ta saki ranta amman d ya fita a gidan shikenan.


Ruky tare d Anty tace., "nikam Anty wanne irin miji zan aura ne? "Anty tace ban sani ba. "Ruky tace nikam wlhy na gaji d wulaqan cin yarima., "Sam baya kaunata. "Anty tace karki damu ai da anyi auren shikenan kin zama tasa kin kuma zama gimbiya. "Ruky ta tabe baki tace wai su yya salim yaushe zasu dawo ne? "Anty tace next week., ruky ta daka tsalle tace wow Allah ya dawo dasu lpy. Anty tace ameen.
Kuluwa zaune tayi jigum kamar kullum ta saba d hakan. "Goggo ta shigo dakin itama ta zauna., "sai a lkcn kuluwa ta dago kanta. Goggo tace saita min nutsuwar ki mgn zamuyi. "Kuluwa tace toh. Bayan ta bawa goggo attention dinta., "goggo tace yauwa so nake a cikin samarin dake zuwa gidan nan ki taimaka ki daina korar su ki samu me nutsuwar ciknsu ayi miki aure..."kuluwa tashi tayi a razane tace aure????? Na shiga3. "Goggo tace la ha ila tana tafa hannu tace ke kamar nace ki fada wuta? Ke anya lpyr ki qalau kuwa? "Kuluwa ta zube gaban goggo tace dan Allah ki bar mgnr nan ni kr2 zanyi a samo min admission.
Goggo tace anki a samo miki din. Kuma ki kwan akan takon ki aure ne babu fashi., ko kuma kema y hadaki d dan abokin sa. "Kuluwa ta Dora hannu a kai ta shiga rera kuka.


Haba HAUWA'U ya zaki biyewa yaron nan. "Tunda Allah yasa angama mgn d rukayya ai shikenan koh. "Hajia tace karka CE haka alhji "a wannan lkcn ba'a yiwa yara auren dole musamman ma maza.
Memartaba yace gud dole kice haka., ko ba da auren kikaso a yi masa kafin ya dawo? Alkcn basusan juna ba., oh wannan dake 'Yar aminyar ki ce bakiyi tunani auren dole ba., sai akan wannan? Toh idan ma hure masa kunne kikayi wlhy Baku isa ba., "da gemu na d daraja ta Ku maidani tsohon banza.
Umma tai shiru tana sauraron memartaba sai masifa yake ta inda yake shiga ba tanan yake fita b., "saida y rage fadan sannan ta fara bashi hakuri., "memartaba jeki kiramin shi., umma tace toh.


Nuceey luv๐Ÿ˜˜


Like ยท Reply ยท Report ยท Jun 30


Pharidah Ahmad


๐Ÿ‡ KULUWA ๐Ÿ‡


93_94......


IBRAHIM., "meyasa kkeson min yawo da hankali? "Meyasa saida kaje gidan su kaga qanwar ta sannan ka dawo kace kana sonta? "Anya kana tunani Ibrahim??? Kokuma ka maidamu jarirae ne????., "kansa yana qasa zuciyar shi sae zafi take. "Memartaba yace toh bari kaji idan na sake jin xancen wata daban zan bata maka rae., wannan ai shashanci ne., "Ameer duk iya qoqarin sa saida hawaye suka fara zarya kan fuskar sa. Dago jajayen idon sa yyi kamar garwashin wuta ya kalli memartaba. "A tsorace memartaba yake kallon sa lalle duk abinda zaisa ameer kuka ba qaramin Abu bane. Amman saiya hade rae shima yana kallon sa.
"Ameer a sanyaye yace shikenan daddy zanyi maka biyayya koda ace hakan zai zamemin qarshen numfashi na ne., "memartaba jikinsa yyi sanyi sosae yanajin hawayen ameer har cikin zuciyar sa., toh ma meyasa bazai yiwa ameer abinda yakeso ba." Da sauri kuma wani tunanin ya shige shi., tabe baki yyi a fili yace toh da yafi maka and tashi kaban waje. "Ameer ya mike jiki a sabule ya shige part dinsu.


Hankalin Arif ya tashi sosae sbd ganin yanayin yayanshi. tunani yyi be cancanci ya zauna ba bayan yayanshi a kowanne lkci yana bukaqatar temako ta yadda zai samu Kuluwa a matsayin matar shi.
"Shiryawa yyi tsaf daman tun jiya yyi waya., "dakin ameer y shiga ya ganshi a kwance idon sa yana kallon sama ga guntun hawaye a fuskar shi. "Ganin yyi sallama shiru yasa y matsa wajen ameer y shiga jijjiga shi. A firgice ameer ya tashi. "Arif yace haba broth ka kasance me hakuri d daukan qaddara mana. "Ameer ya hau jijjiga kanshi yace No bro Nooo.. Duk yanda naso na cire tunanin kuluwa abin ya faskara saima qara jin wutar sonta ke ruruwa cikin zuciyata. Wlhy bro abinda zai baka mamaki shine tunkafin naga kuluwa d ido na nake mutuwar sonta. "Arif ya ware ido yana tunanin anya yarima be zauce ba. "Ameer yace nasan zakayi tunanin na zauce toh wlhy ba haka bane. A cikin mafarki na nake ganin ta., "babu ranar d zata zo ta wuce indai zanyi bcci saina ganta. Tun ina daukar mafarkin shirme a hankali kuma sonta y fara yawo cikin jinin jikina.,


"Arif ya jinjina kai yana tausayawa yarima, tunani yake anya duk duniya akwai Wanda hakan ta taba faruwa dashi???? Wata zuciyar ta tunano masa "KULUWA"... ai da sauri ya kalli ameer d ya lumshe idon sa. Sosae y kafeshi d ido., tabbas wannan shine kuluwa take mafarki saima yanxu y lura d hakan. "Subhanallahi"., ameer y bude idon sa yace meya faru?. Arif yace No am inazuwa yana kaiwa nan y tashi d sauri yabar dakin
[10/27, 4:23 PM] โ€ช+234 803 325 6478โ€ฌ: KULUWA ๐Ÿ‡


95_96....


A falo Arif ya tarad dashi. "Mikewa mutumin yyi yace wlcm my son. "Arif y sadda kansa qasa yace am sorry Abba na bata maka tym. "Abba yyi murmushi yace don't worry son. "Zama sukayi Arif y kwashi gaisuwa. "Abba yace ina yarima kuwa? "Arif y shafa kansa yace yana gida kuma ma am.. "Abba ya tsura masa ido yace kuma mene son? Arif yace ai dalilin zuwana akan yarima ne. "Saidae dan Allah abba ka fahimceni sosae kuma bawai rashin kunya nazo b Allah. "Abba yyi murmushi irin nasu na manya yace., haba Arif ka dauke tmkr memartaba so go ahead. "Arif ya zayyanawa Abba abinda y kawo shi. "Abba y jinjina lamarin yana murmushi yace yaro man kaza toh akan dan wannan abun kuka sa kanku cikin damuwa? Ai rukayya d Hauwa duk yarana ne kaga inada iko akan kowaccen su. Kuma ma ai tun farko da kuluwa akaso yin auren sai kuma aka samu matsala. So karku damu indae kuluwa CE na bawa Ameer ita halak malak sannan na janye zancen rukayya.
"Ai atake arif ya zube yana godiya saikace shi za'ama auren. Abba yyi murmushi yace oh Arif kamar d kai za'ayi. "Arif yyi murmushi. Yace Abba kozan samu mu gaisa d kuluwa. "Abba yace sosae ma bari nasa a turo maka ita. Arif yace toh. Anan Abba yabar dakin.
Kuluwa tasa hijab dinta dan bata musu d Abba tuni tayi hanyar falo.
Tana shiga ta tsaya kikam tana kallon Arif dake murmushi. "Kuluwa ta taho wajen sa d sauri tace yau mekyau ne a gidan namu? Arif yace oho kinsan dae kinyi laifi. "Kuluwa ta ware ido tace a ina? Yace kinsan zaku bar gari baki fadamin ba. Ko kuma tunda kinsan kano kika dawo kuma kinsan dae anan nake baki nemeni ba koh. "Kuluwa tayi murmushi tace am sorry yayana. Nayi lefi saidae kasan banda number dinka. "Arif yace hakane., sun Dade suna hira can Arif yace kuluwa kinyi rashin lafiya ne? "Kuluwa tace meka gani?. Arif yace kin rame sosae. Kodae Wanda kike mafarkin ne yake wahalar d ke.
Kuluwa tayi shiru can tace uhum. Arif a zuciyar shi yace haka dae zaku qare ke zurfin ciki shima hakan., gwara dai ayi bikin nan Ku huta. "A fili yace toh shikenan Allah yasa mafarkin ki yazama gaskiya., "da sauri kuluwa tace ameen. Arif dariya CE taso kubce masa amman a fili yyi murmushi kawai.


Lkcn da lbri yaje kunne ameer ji yyi kamar y Goya arif dan dadi. "Ameer yace gsky Arif banda kamar k duk duniya kamin abinda bazan manta ba. "Arif yyi murmushi yace yaya kenan idan inada hali toh meye amfanina nakasa tallafo maka idan k shiga wani hali? Ai 'yan uwan takan kenan.
Ameer yyi murmushi yace haka ne.


Bayan kwana biyu akasa ranar auren kuluwa d yarima. Duk wannan bidirin 'yan gidan su kuluwa kaf basusan d zancen ba . "daga Abba sai goggo suka sani., "shiyasa kullum goggo sai ta bawa kuluwa 'yan magunguna., dake kuluwa sarkin kwadayi CE ba ruwanta sha take sosae. Gacin fruits d take kamar dacan tasaba.


Nidae nuceey nace muje zuwa zakiyi bayani.... ๐Ÿ˜ƒ


Nuceey luv๐Ÿ˜˜


Like ยท Reply ยท Report ยท Jun 30


Pharidah Ahmad


๐Ÿ‡ KULUWA ๐Ÿ‡


97_98...


Musamman goggo tayi waya a sokkoto aka kawo me gyaran jiki.
Sam kuluwa bata kawo komai ba dan dama tun tuni tace tanason gyara fatar ta goggo tayi watsi d mgnr shine take tunanin ko goggo ta sakko ne., harta nemo mata me gyaran jiki. "Kowa yaga kuluwa yasan tayi kyau d haske tamkar zinariya qirjin ta kuwa kamar zai yaga riga gabada sun sake tsayawa tsaf ita kanta idan tana wanka har mamaki take dan fatar nan tayi kyau d haske ga santsi.
"Zabba'u da ruky suna mamakin kyan d kuluwa ta sake. Ganin babu fuska yasa suka tsuke bakinsu., dan goggo sam bata sake musu.


"Ameer yaso yazo gun kuluwa sai umma tace aa sbd wasu dalilai ba yanda ya iya haka ya haqura ya sawa sarautar Allah ido.


Kwanaki sai tafiya suke har Allah ya kawo yanxu saura sati daya a daura auren kuluwa da ameer. "Abin mamaki sai kuluwa ta dinga jin faduwar gaba tarasa dalilin hakan.


Ana saura kwana uku ayi biki goggo ta sa kuluwa a gaba. "Kuluwa tace goggo kince naxo kuma kin tsaya kallon na ta qarasa mgnr tana turo baki.
Goggo tayi murmushi tace inaso ki budemin dukkannin kunnen ki. "Kuluwa dason lbri tace toh na bude. "Goggo tace Hauwa., kuluwa tace na'am. "Goggo tace kinsan dae ke ba yarinya bace. "Inaso ki kasan cewa shi aure ba abin wasa bane., yi nayi bari na bari shine zamantakewar aure. "Ki kula da mijinnki ki basa haqqin sa d ya rataya a wuyanki ki kuma yi masa biyayya., sannan ki kasance me tsabta dukda nasan me me tsabta CE toh Amman inaso ki qara zage damtsen ki., hauwa inaso ki girmama iyayen mijin ki tmkr su suka haifeki sannan...... "Kuluwa ta dafa goggo tace bawai na katse ki toh Amman goggo ai ba aure zanyi b koh. "Goggo ta girgiza kai tace aure za'a miki nanda kwana uku. "Kuluwa ta tashi tsaye cikin rawar murya tace aure.. Kuma? Nan da kwana uku? Yau na shiga uku shekenan na rasaka har abada handso...... Bata qarasa tafara fadin inna lil lahi wa'inna ilaihin raji'un...... Sharab ta zube a wajen sumammiya...
Iya tashin hankalin goggo kam ta shiga "da sauri ta Kira Abba. Allah yaso yana gidan y taho part din goggo a rude.
Bawani bata lkci yadauke ya kaita mota sukabar gidan.
Suna isa aka wuce dasu emergency.,
Goggo da Abba hankalin su yatashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login