Showing 6001 words to 9000 words out of 21688 words

Chapter 3 - KULUWA COMPLETE BOOK COMPLETE BY Nuceey luv.txt

07 Feb 2025

4757

tashi sosae. Ganin mutane a tsaye kayan su iri daya d alama masu tsaron gate ne. " kuluwa ta bare baki zatayi kuka. Wanda ya taho d ita y zare mata ido yace idan baki nutsu ba za a miki bulala dan nan gidan sarauta ne. Kuluwa ta maida kukan tana maida numfashi tana tunanin yanxu haka rayuwar ta zata ci gaba? Daga zaman kulle sai kuma zama baiwa oh Allah gani gareka. Ahaka suka qarasa bangaren hajia. Wata baiwa suka gani a kofar , wannan bafaden yace ta qarasa d kukuwa ciki tace injishi ga yarinya nan yaudae an samu. Baiwar tace toh. Daga nan y juya zuwa fada. Wannan baiwar ta kama hannun kuluwa suka shiga falon. Wayyo Aljarnar duniya haka kuluwa ta saki baki d hanci tana kallon wannan falon. Wacce sukazo tayi sallama. Sannan tayi saurin duqawa alamar girma. Tace Hajia sannu d hutawa. Wacce aka kira d Hajia ta kallesu batare d tace komai ba., wannan baiwar tayi saurin riko kuluwa d tun dazu take kallon wannan matar kyakkyawa d ita. Da ganin ta tana cikin Hutu. Kuluwa ta kalli wacce take jawo ta. Suka hada ido tayi mata alamar ta risina Alamar girma. Kuluwa ta xauna taci ina yini. Hajiar itama d tun dazu tana kallon kuluwa tanason gano wani Abu amman ta kawar d murmushin. Tace zauna d kyau enmata. Kuluwa ta zauna. Wannan baiwar mamaki y isheta dan tasan cewa d wuya kaga fara'ar Hajia sai dai koh tana tare d yaran ta koh wani Abu haka amman gashi lkci guda tayiwa baiwar ta murmushi batare d wani Abu ba... Hajia CE ta katse mata shurun d fadin ke Ma'u kinyi shiru kuma tayi mgnr kamar bataso., " ma'u a tsorace tace yi..yi..hakuri Hajia. Dama sale ne yace na rako wannan ta nuna kuluwa., sannan tace yace g shinan y samo miki yarinya. Hajiar ta kauda kanta kusan minti biyar ta dawo d kallon ta kan ma'u tace ok., tashi kubar nan wajen. Ma'u ta duka tana godiya tace angode Hajia Allah y ja daran zamanin ki, uwar gida matar sarki sarauniya babu wata bayan ke kune d fada Allah y raya Ameer d Arif. Hajia ta daga mata hannu. Ma'u ta sadda kanta Alamar godiya sannan ta kama hannun kuluwa sukayi fannin bayi., kuluwa kam baki y mutu dan yanxu ta tabbatar wa kanta tazama baiwa. Da gatan ta d komai an rabata d farincikin ta.


Koda suka fito fannin bayi., kuluwa ta zame hannun ta daga na ma'u tana kallon ta tace ke wai inane nan? Ma'u ta kalleta d kyau ta girgiza kai. Badan kuluwa ta shiga ranta farat daya b d saita koya mata hankali." Murmushi tayi tace nan fannin bayi ne., wanka zakiyi kici abinci a kawo miki kaya irin namu ki saka. Kuluwa idon ta y kawo kwalla., batare d tace komai ba tabi bayan ma'u suka tafi.


MASARAUTAR INA CE?


Masarautar kano masarauta CE wacce ta kunshi dinbin tarihi a cikin ta., tun iyaye d kakanu ake dabdala a cikin ta. Masarautace ta manyan sarakuna wanda suka gaji hakuri d gaskiya har iziwa yanxu kan sarki ABDULLAHI me ci yanxu. Sarki abudullahi Allah ya bashi hakuri d kuma kyautatawa mutanen sa. Kuma yana hukunci daidae yanda y kamata babu zalunci a cikin aikin sa.
Yanada amana d rikon gsky. Yanada mata daya. Wato Hajia HAUWA. Da yaransu biyu Ameer d Arif. Yaran sun taso cikin gata Sam basusan meye talauci ba. Gashi dukkansu basuda mutunci ba'a ganin fara'ar su sai wanda yyi sa'a. Ameer yanxu haka zuwa next week zai dawo daga krtunshi na Law. Sai kuma qanin shi sai nan da 2 weeks zai dawo. Hajia tana matukar ji d yaran ta. Tamkar kwai haka take lelaya su. Hmm toh wannan kenan.


Kuluwa tayi wanka ta sa kaya irin na bayi. Ma'u ta tsura mata ido tana kallon ta. Kuluwa ta daure fuska tace wai lafiya kike kallo na? Ma'u tace ehmana kawai dai ina mamakin ganinki kyakkyawa haka kuma ga dukkan Alamu kina cikin damuwa gaki kuma cikin bayi. Kuluwa tayi rau2 d ido. Ma'u tace yi hakuri ai tunda naga sale ne y kawo ki nasan ba ta mutunci yazo d ke ba. Kuluwa tace taya kikasan haka? Ma'u tace nasan shi duk cikin fadawan nan babu wanda yakai mugunta bare kuma ace za'a bashi ai zai iya koma miye. Kuluwa ta girgiza kai tace Ashe ba ni daya bace. Ma'u tace uhum taso muje a baki aikin d zakiyi. Kuluwa tace aikin me? Ma'u tace oh kin fiye tmby taho kin gani. Dole kuluwa tabi bayanta. Suna fitowa ana binsu d kallo. Kuluwa tadan matso kusa d ita tace wadan nan fah duk suna kallon na? Ma'u tace suma bayi ne hala sunga kinada kyau ne shiyasa kallon ki. Kuluwa ta tabe bake sannan ta juya tana kallon mutanen da manyan idanun ta ta wurga musu harara. Ma"u tayi dariya tace kina sabuwar zuwa amman zakiyi tsokana? Kuluwa tace toh ina ruwana. Ma'u ta girgiza kai tace toh wai kekam miye sunanki? Tace KULUWA. ma'u ta rike ha6a tace kuluwa kuma? Tace eh ko bakisan sunan ba. Ma'u tace kuma asalin sunan kenan.? Tace aa sunana HAUWA shine ake kirana hakan. Ma'u tayi murmushi tace yanxu naji batu. Kuluwa tace toh ke ya naki sunan? Tace Ma'u. Kuluwa tace d gske.??? Tace ehmana. Kuluwa ta share kwallar data zubo mata., ma'u tace ke meya faru? Kukuwa tace toh ai sunan goggo na kenan. Ma'u ta girgiza kai cikin tausayawa tace eyya sorry. Ahaka suka qarasa fannin hajia.


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30


Pharidah Ahmad


🍇 KULUWA 🍇


55_56...


Tana nan zaune tana hutawa yyinda wata baiwa na gefen ta., tana mata tausa. Sallama sukayi Hajia ta basu izinin shiga. Yanxu kam har kuluwa saida ta sadda kanta qasa. Cikin sanyin muryar ta tace sannu d hutawa Hajia. Wacce aka kira d Hajia ta gyada musu kae batare d tace komai ba. " ma'u tace ranki y dade rakota nayi a bata aikin ta. Haiia ta dauki kusan 5 mins sannan ta bude baki ta kalli kuluwa tace zaki dinga gyarawa yarana part dinsu. Gaban kuluwa yabada dammm. Tashi guda ta rasa dalilin faduwar gaban ta. " ma'u ce ta kalli kuluwa d sauri saidae batace komai ba a zuciyar ta tana tausayin kuluwa dan babu me iya gyaran part din nan sai mutum y shirya., dama2 Arif d sauki ta wajen shi amman fah kadan shikuwa ameer sai a slow dan... Hajia CE ta katse mata tunanin d fadin ke ma'u tashi ki rakata part dinsu ta fara gyara tun yau dan zuwa next week yarima yana hanya. " ma'u ta sadda kanta qasa tace toh angama ranki ya dade. Toh amman... Saikuma tayi shiru. " Hajia ta tsareta d ido tace Amman me? Ma'u tace am daman key din part din za'a bamu. Hajia tayi tsaki sannan ta kauda kanta. Kallon baiwar d take matsa tausa tayi sannan tace jeki kawo musu. Wannan baiwar tace toh.
Ba'a dau lkci ba saiga ta tadawo d key din. Ma'u CE ta karba sannan ta kamo hannun kuluwa suka fito., kuluwa tana kallon ma'u tace ma'u nikam na shiga uku. Ma'u tace d akayi me? Kuluwa tace bakiji b waini zan gyara wa yaran ta part dinsu qila sunyi kusan biyar yaran. Ma'u tayi murmushi tace ai su biyune kuma duk maza. Kuluwa ta kwalalo ido tace na shiga uku me zanyi a part din maza? Ma'u tace kwantar d hankalin ki ai b yara bane manya ne fah. Kuluwa tace toh ai kinji yo ta ina zan kwantar d hankali na anan? Ma"u tayi shiru sannan tace kinsan wani Abu? Tace saikin fada. " ma'u tace abinda zan fadamiki yanxu shi nakeso ki dauka. Kuluwa tace toh fadi mana. " ma'u tace kinga sunan yaran Ameer d Arif. Ameer shine babba shine zai dawo next week. Tun daga kan hada ruwan wanka d gyaran daki d abinci duk kece zaki musu. Ameer yanada kyankyani bayason qazanta. Sannan baya yiwa kowa mgn sai Wanda yyi sa'a. Idan kinji mgnr ameer toh d iyayen shi ko dan uwansa yake mgn. Kuluwa tayi saurin cewa toh ya za'ayi aiki mutum bayason yiwa mutane mgn? Ma'u tace kin fiye gaggawa ki tsaya na idasa zance na mana. Kuluwa tace toh. Ma'u taci gaba d fadin., idan yanason Abu kallon ki kawai zaiyi saiki kawo masa abinda y bukata. Ma'ana idan kikayi masa mgn memakon y baki amsa toh saidae y kalleki d idonsa yake bada amsa. Kekuma sai ki nutsu harki fahimci me yake nufi. Kuluwa tace tabdijam. Ni bazan iya aikin nan ba kana tare d mutum saikace gunki., "ma'u tace ki rufawa kanki d kaina asiri wlhy akwai 'yan gulma a gidan nan yanxu zasu kai zancen ki kuma wlhy iyayensu sunaji d yaran nan idan aka musu mgnr da bata gamshe su ba yanxun nan zakiyi kwanan waqafi., dan haka kiyi shiru. " kiluwa tace toh. Ma'u tace toh muje na nuna miki. Bayan sun shiga ciki kuluwa tace toh shima Arif din haka halinshi yake? Ma'u tace aa shi yana mgn saidae b d kowa ba. Kuluwa ta tabe baki tace toh Allah y kyauta ma'u tace ameen.


Ko ina kuluwa saida suka zaga na part din. Tamkar ba'a qasar Nigeria suke ba domin ko ina yyi kyau tamkar a turai., kuma wajen y tsaru wannan shi ake kira Aljannar duniya. A wannan lkcn kuluwa tafara goge parlo sbd yyi dan kura. Ma'u ta tayata yi. Sun gaji sosae hakan yasa suka hakura d yin aikin.
"Kullum haka y kasance kuluwa tana zuwa wannan part din tana gyarawa., ko yanxun ma ita kadae ce a part din dan tacewa ma'u ta huta tunda komai y zo qarshe. Sai sauke numfashi take dan daki biyu ta gyara wato na Ameer Dana Arif kowa kayan dke cikin dakin daban yake.kowa d color dinsa.
Kuluwa tayi jugum tana tunanin gobe idan yarima ya dawo shikenan ta koma yiwa qaton namiji bauta koh? Wasu siraran hawaye suka fara gudana kan kumatun ta. Gashi har yau har gobe tana mafarkin handsome guy dinta. Duk yanda taso ta yakice shi cikin mafarkin ta abinda y faskara. Kullum sai tayi addu'a Allah y yaye mata wannan abun., dan har abun yafara bata tsoro badon komai ba saidan ganin guy din d take a mafarkin ta kyakkyawan gaske koh a TV ita bataci karo d me kamar sa ba abun yana damunta sosae. Goge fuskar ta tashiga yi sannan ta bar part din.


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30
[10/27, 4:15 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇


63_64....


Ma'u tace hakane toh amman Wanda suke so a kaisu can din ai b dan Allah suke so b. " kuluwa tace toh sai dan me? " ma'u tace dan su dauko wani Abu mana " ai akwai mutanen d sukayi aiki a wajen daga qarshe a kamasu sunyi sata kinga kuwa ai baza'a sasu ba. " inaga dan kinada rikon amana d gsky yasa Hajia take mana murmushi Wanda b kowa take yiwa ba., sannan har yau ameer be kawo korafin qazanta b wacce yafi tsana a duniya kinga kuwa kin ciri tuta. Kuluwa ta tabe baki tace wacce tuta anan? " ma'u ta mike tsaye tace kinga sai surutu muke ke bakiyi aikin ki ba ni banyi nawa ba. " kuluwa ta mike jikin ta a mace tace hakane kam.


Tun safe kuluwa ta Shiva dakin arif tana gyara masa, duk d bawani datti ne a ciki ba. " duk shige d ficen ta ameer yana kwance kan kujera idon sa a lumshe kai kace bcci yake nan kuwa tsaf yake kallon ta. " ita kam kuluwa ta dauka bcci yake shi yasa ta saki jiki tana aikin ta.
Bayan ta gama har zata fita sai kuma ta dawo dan ta tuna Hajia ta aiko ta wajen yarima. Tsayawa tayi a kansa ta rasa yanda zatayi ta tashe shi. Ameer kuwa ganin ta taho wajen sa yasa y lumshe ido. " can yaji shirun yyi yawa ya bude idon sa tsaf y sauke su kan na kuluwa., da sauri y tashi daga kwanciyar yana bin kuluwa d mugun kallo. " kuluwa ta sadda kanta qasa tace yi haquri saqone daga wajen Hajia tace a fada maka kaje tana neman ka. " ameer y bata rai sosae. " kuluwa ta sadda kanta qasa tace ina Neman afuwa idan har mgnr d nayi maka itace ta bata maka rai. Ba lefi na bane Hajia CE tace saina gama aiki na sanar maka. " sai alkcn ameer y sauke ajiyar zuciya sannan y tashi yabar wajen., " kuluwa itama ta fice a falon.


Wajajen la'asar jerin gwanon motoci su suka yi tururuwa daya bayan daya suke shigowa dan auta arif kenan ya dawo.
Arif ya fito a mota fadawa sai kwasar gaisuwa suke.," shi kuma d murmushi a fuskar sa yana daga musu hannu. " fannin Hajia yaje tana nan zaune tana hutawa kamar kullum. " Arif d sauri y isa gareta sannan y rungumeta yace umma tah sannu d gida. Umman tace yauwa arid y hanya? Yace qlao umma., ina Ameer kuwa? Umman tace yana wajen me martaba. Arif yace lallema yayan nan nawa ko yaje taro koh. Daidae lkcn Ameer y shigo dakin d fara'ar sa yace sorry broth naso zuwa wlhy. Arif yyi murmushi yace toh shikenan na yafe. Umma kam dariya tayi tana mejin dadin ganin su gaba1. " Ameer y tashi y kamo hannun Arif yace taso muje k huta broth. Arid yace toh big broth.
Washe gari kuluwa ta je part din su. Saida ta gyara dakin ameer sannan taje dakin Arif toilet ta shige ta hada masa ruwan wanka. Dan har lkcn Arif yana bcci. Kuluwa ta fito a dakin d sauri., " dan batason ta tashe shi. Zama tayi a falo tana jiran fitowar su.
Kamar hadin baki a tare Ameer d Arif suka shirya sannan suka fito. Qarar bude kofa yasa kuluwa ta kalli inda ameer ya fito a zuciyar ta tace wannan mutumin kullum qara kyau yake..
Juyawa tayi dan ganewa idon ta waye wannan Arif din.
Tana juyawa zumbir kuluwa ta Mike d mamaki tana kallon shi bakin ta na rawa tace ha.hafizzzz 👉🏻


Nuceey luv😘


Like · Reply · Report · Jun 30


Pharidah Ahmad


🍇 KULUWA 🍇


65_66....


Hafiz da mamaki shima yace kuluwa 😳. Kuluwa ta sadda kanta qasa hafiz y qaraso wajen ta d sauri yazo dab d ita. Dafa ta yyi., kuluwa ta dago kanta haka nan taji hawaye nabin kumatun ta. Ba shiri hafiz ya ciro hanki ya fara goge mata hawaye cike d damuwa yake kallon ta., be cemata uffan ba har saida ta qare kukan ta sannan y ja ta takoma kan kujera. Shima xama yyi yana kallon ta. " hafiz yace kuluwa me zan gani? Me yake faruwa? Taya kikazo kano? Meya sa na ganki cikin wannan yanayin???????.


Ameer d ke tsaye tun fitowar sa dazu yaja dogon tsaki sannan y koma dakin sa. " hafiz d kuluwa suka juya suna kallon sa. " hafiz yace karki damu d wannan haka halinsa yake., " kuluwa ta sadda kanta qasa " hafiz yace ki bani amsa ta plsss. " a hankali kuluwa ta shiga bawa hafiz lbrn abinda ya faru har zuwa yanxu d take a matsayin baiwa. " hafiz cike d tausayi yake kallon ta yace kiyi hakuri kinji kuluwa., " kuluwa ta gyada kae. " Hafiz yace insha Allah zan yiwa umma mgn ta enta ki. Ki tashi matsayin baiwa. " kuluwa cike d farinciki har tana wangale baki tace kai amman da naji dadi wallahi., hafiz yyi murmushi. " kuluwa tace Allah bansan wanne hali goggo take ciki ba yanxu. " hafiz yace insha Allah ma tana lpy. " kuluwa d damuwa tace Allah yasa hakan. " hafiz y CE ameen.
Kuluwa ta kalli hafiz tayi murmushi sannan tace mekyau kace min a Abuja kke., hafiz shima d murmushi a fuskar shi yace eh kr2 nake a can kuma nafi zama acan dat's y nace miki acan nake., " kuluwa ta girgiza kai. Tace mekyau abincin ku yana ready fah.
Hafiz yyi murmushi yace ke ni ba sunana haka ba. Kuluwa tace oh sorry Hafiz ta qarasa mgnr tana murmushi. Hafiz yace good kinyi daedae amman anan ana kirana d Arif. Kuluwa ta ware ido tace wow nyc name. Hafiz yce tnx. Sannan y mike yace taso muci abinci mumcy. Kuluwa ta Mike tana dariya tace aa nidai sunana kuluwa.... " juyawar d tayi taga ameer yna bakin kofa y harde hannu yana kallon dariyar kuluwa. Hada idon d sukayi yasa y bata fuska sosae yana mata banzan kallo. " kuluwa ta juya fuskar ta d sauri dan itakam bata qaunar ganin yarima cikin yanayin bacin rai ji take kamar taje taji miye damuwar shi.
Ameer kuwa binta yai d kallo yana tabe baki shi a dole saiya tsire banzan son d yake ma kuluwa., "harga Allah beso ace wacce yake mafarki ita ce matsayin baiwa ba. "Kuluwa kam qarasa wa tayi wajen hafiz d ya zauna tafara zuba masa abinci shikuma yana diban ta d hira. "Ita dai kuluwa saidae tace uhum ko aa.


Nuceey luv😘
[10/27, 4:16 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇


57_58....


Zaune yake kan daya daga cikin luntsuma, luntsuman kujerun falon., kyakkyawan saurayi ne fari tas d shi., daka Ganshi kasan ya jiqu d naira. Abinda zai baku mamaki shine duk wannan jin dadin kamar kullum yasa kanshi a sama alamar yana tunani. Har yau har gobe yarasa meke damunshi., yarasa wacce irin zuciya ce d shi. Ada y tsani y kwanta bcci sbd ita yake gani a bccin sa. Daga qarahe zuciyar shi tayi masa kamu sosae., harya fada tarkon son d besan d yarinyar a doron qasa ba. Ba kowa bane illa Ameer., ko yanxun ma ya rasa wanne irin farinciki yakeji ba akan gobe zai koma qasar shi ta haihuwa. Wata zuciyar tace toh ai kayi missing parents dinka ne., a hankali y furta yes., dukda hakan y kasa gane kansa har Allah Allah yake gari y waye... Su Kansu masu tsaron sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login