Showing 12001 words to 15000 words out of 21688 words
Chapter 5 - KULUWA COMPLETE BOOK COMPLETE BY Nuceey luv.txt
irin zafaffan so take masa ta tsani a ambaci ameer zaiyi aure Wanda ta Dade d mafarkin sa.,.. A rude Arid ya riko hannun ta. Yyi amfanin d dayan hannun sa yana share mata hawaye.
Suna cikin haka Ameer y shigo yana qare musu kallo wani irin zafi da radadin kishi yaji y tokare qirjin sa., " idon sa y rufe ya manta d Arif qanin sa ne ya nufe su da sauri.
Nuceey luvπ
Like Β· Reply Β· Report Β· Jun 30
Pharidah Ahmad
π KULUWA π
73_74...
Yana zuwa wajen su yaja ya tsaya cikin tsawa yace Arif meye kake haka? " da mamaki Arif y kalli ameer yace "ba komi. "Ran Ameer ya baci be sake cewa komai b ya juya ya tafi dakin sa. Arif y bishi d kallo yana tabe baki. Kuluwa kam shiru tayi kuma ta tsorata sosae dan bata tabajin voice din Ameee cikin qara haka ba. "Arif ne ya kalleta yace kiyi hakuri zan sake yiwa umma mgn kinji., "kuluwa ta girgiza kanta.
Haka abin y kasance kullum idan Arif d kuluwa suna hira sai ameer yaji kamar xuciyar sa zata Faso qirji ta fito. " wani irin kishin kuluwa yakeji musamnan yaga tana yiwa arif murnushi sai yaji kamar yaje y shaqe su.
Ameer y rame sosae sbd kwanaki sai matsowa suke Amman girman kai y hanashi samun abun sonsa. "Kuluwa kam zaune gaban Hajia., "hajiar tace xuwa jibi ki shirya zansa a maidaki garinku kinci darajar dana. "Arif dake wajen yace laa umma karki damu ni zan kaita. " Umma tace toh shikenan. "Kuluwa ta xube a wajen tana godiya sosae. "Da gudu ta qarasa fannin bayi. "Ma'u ta gani zaune taje ra rungumeta. "Ma'u tace ke dalla karki ballani. Kuluwa tayi murmushi tace albishir zan miki. "Ma'u tace na me fah? " kuluwa tace jibi zan bar gidan nan. "Ma'u ta kalleta d farincikk tace d gske??? Kuluwa tace yup. "Ma'u tace kai Amman na miki murna wlhy.
Ana gobe kuluwa zata tafi gida., "suna zaune d Arif tace gobe kamar haka ina tare d goggo ta. Arif yyi murmushi., "sannan yace na tmbyeki mana. Tace Allah yasa na sani.
Arif yace iya goggo kawai kike tare d ita? Kuluwa tace eh. "Hafiz yace toh ina iyayenki suke??? Kukuwa ta sadda kanta qasa., "Hafiz yace sorry idan tmbyr ta bata miki rai. "Kuluwa ta girgiza kae tace aa., yace to bani amsa ta. "Kuluwa tace mum dina ta rasu tunkafin a samin suna. "Dad dina kuma yana Raye. " Arif yace duk kuma a mashi suke? "Kuluwa tace aa yana kano. "Hafiz yace wot??? Toh meyasa bazaki tafi wajen sa ba sai gun goggo?. " kuluwa tace aa., yace why? Tace lbri ne me tsawo. Arif ya jinjina kai yace OK. "Tashi kije ki shirya gone d wuri zamu tafi... "Fitowar Ameer a daki yaji mgnr Arif ta qarshe. "Bayan kuluwa tabar falon Ameer shima ya zauna suna hira d ameer. " ameer zuciyar shi ta katsa nitsuwa
Burin shi yaji inda kuluwa zataje gobe.. Can kuma ya kalli Arif cikin alamar hakin ko inkula ya tmbyi Arif yace " ina kuma zakaje d wacce baiwar? Arif y kalleshi sannan yace b baiwa bace tanada 'yancin ta. "Ameer y tabe baki sannan yace ba haka na tmbyeka b. " Arif yace toh gida zan kaita. "Ameer besan lkcn d yace wottt???? Arif yana shirin tashi yace yes., "Ameer hankali tashe y tashi y Shiga daki yana safa d marwa na Neman mafita dan bayason kuluwa tayi nesa d shi.
Arif kam murmushi yyi yana mamakin yayanshi dan tuni ya Dade d sanin Ameer nason kuluwa saidae GIRMAN kai SARAUTA da kuma ISA., ya hanawa zuciyar shi karbar KULUWA a matsayin MURADIN sa.
[10/27, 4:20 PM] βͺ+234 803 325 6478β¬: KULUWA π
75_76......
A wannan rana ameer y kasa tsaye y kasa zaune., " duk wani tunanin sa yana kan kuluwa. " kuluwa ma na can tana hada kaya saidae zuciyar ta tana tare d ameer tabbas tasan zatayi missing din ganin ameer toh y zatayi? Tana buqatar ganin inna. "Da safe wajajen 9 ta gyara musu daki kamar yanda ta saba dan so take tayi musu na last
"Koda taje dakin ameer a zaune bakin gado ta Ganshi y dafe kansa. "Shigowar kuluwa yasa ameer y dago bala balan idon sa d suka rine zuwa jaaa.. "A tsorace kuluwa ta tsaya kallon sa. Shima ita yake kallo ya kasa dauke ido gareta. " cikin qarfin hali kuluwa ta isa gareshi ta sadda kanta alamar girma bayan ta gaishe shi. "Tace ran yarima y Dade "a matsayi na na baiwar k Wanda nake shirin tafiya gida ina me Neman afuwa idan nayi maka b daidae b ka yafe min. "Ameer y tsareta da ido batare d yace mata komai ba. "Take ran kuluwa ya baci tunani take meyasa zuciyar ta take ingiza ta haka? Tunda be damu d ke b toh miye na shishshigi dan zaki tafi????... Wannan tunanin yasa ta mike d qarfin gwiwarta ta tafi hada masa ruwan wanka. Still binta yyi d ido., "yanson isar d sakon sa amman girman kai bazai barshi b dan bayason raini. "Uhum nidae nuceey ina mamakin yarima ace mutun yanason Abu amman shegen girman kai y hanashi fadi π³. Lalle kuwa zaisan girman kai RAWANIN.... Idan so y kashe shi zai sani π.
"Haka kuluwa ta gama hada masa ruwa ta fito batare d ta kalleshi ba tayi tafiyar ta. "Haka nan yarima y samu kansa d rashin kyauta mata., "koba komai ai xai so ya kula Abar son sa. " tashi yyi ya fada wanka.
"Around 10 kuluwa ta shirya tsaf saidae bawani kaya gareta ba. "A falo ta tarad d Arif suna tare d ameer. "Bayan tayi sallama "Arif y amsa. "Kuluwa ta kalli Arif d murmushi tace y Arif kai nake jira. "Arif y ware ido d murmushi yace yau kuma nine yaya? "Kuluwa tace yeah harms kafi. "Arif yasa dariya yace karki fasamin kai qanwata. "Kuluwa ta juya tana daria tace nikam ina jiran k a waje. Arif yace toh.
Sosae Ameer y daskare a wajen kuma ya shiga rudani matuka. "Lalle yanason yyiwa kansa tsakiyar d b ruwa. Tabbas dole y dauki mataki., dan y lura Kuluwa d Arif soyayya suke..... "Arif ne ya katse masa tunani d fadin big broth ko baka d lpy ne? "Ameer kamar y shaqe hafiz yace ban sani ba.
Dariya taso kwacewa Arif dan y lura guguwar kishi ne ke kada ameer... "Amman a fili y daga kafada yace well "any way nikam zan wuce.. Saina dawo
"Ameer y share Arif tamkar beji ba. Arif y tabe baki sannan yyi ficewar sa a dakin.
A wajen mota y tarad d kuluwa na jiran shi dan tuni tayi sallama d ma'u d kuma Hajia. Kuma sosae Hajia tayi mata alheri. "Ya qaraso wajen ta yace sorry qanwata na Dade koh., "kuluwa tayi murmushi tace ba komai. Mota y bude mata sannan ta shiga. Shima ya bude kofa y Shiva.d kansa yake tuki dan baya buqatar dan rakiya.
Yana tsaye daga window yana hango su., "ji yyi zuciyar shi ta kasa nutsuwa ai a guje y koma dakin sa. Key ya dauko sannan yyi hanyar fita......
Nuceey luvπ
Like Β· Reply Β· Report Β· Jun 30
Pharidah Ahmad
π KULUWA π
77_78....
Yana fitowa motar shi y nufa. Bayan y fito a gate cikin rashin sa'a be iske su Arif b. gashi besan inda kuluwa take b., "gefe y samu yyi parking motar shi. "Zuciyar shi na cigaba d radadi, yadau lkci me tsawo kafin y jawo motar sa y koma gida.
Garin MASHI..
Cike d nutsuwa Arif yake tukin motar shi., "hira suke abinsu. "Har suka je garin mashi. "Unguwar su kuluwa suka nufa. "Abinda y basu mamaki shine gasu dae a unguwar amman babu gidan goggo. "Domin ginin zamani ne a wajen. "Kuluwa ta fara raba ido tana tunanin anya b batan hanya sukayi b?? Wata ziciyar tace kaii inaa yaushe zata manta wannan unguwar. "Arif ne yyi horn dan y lura ta tafi tunani., "kuluwa ta kalleshi. "Arif yace muje mana. "Kuluwa idon ta y kawo ruwa tana girgiza kai tace shikenan sun daukemin goggo ta. "Arif yace suwa? "Tace Wanda suka sace ni mana. "Arif yace karki CE haka., "kawai muje., kuluwa zatayi mgn., "Arif y girgixa kai yace muje ayi tmbya ko ta canja unguwa ne. "Kuluwa ta ce toh. "Koda suka fito babu kowa a wajen dake lkcn Azahar y kusa shiyasa kowa yana masallaci., "Arif yace toh kije tunda babu kowa. "Kuluwa ta ware ido tace wlhy tsoro nakeji. Arif yace yoh muje.
Sallama sukayi aka basu ixinin Shiga. " kuluwa dae a tsorace ta qarasa ciki ganin wata mata ta fito a kitchen yasa kuluwa tace dan Allah nan gidan su waye? Matar tace mutane mana. "Kuluwa tayi shiru. "Matar tace gun Hajia kikazo koh me? "Kuluwa tace aa tana shirin tafiya tabar gidan. Matar tace toh ke wacece? Kamar tayi banza d ita. Amman ta jiyo kanta tsaye tace KULUWA.. Ido waje matar ta fito dasu tace kuluwa π³. Tace eh. Ai d sauri taxo gaban ta sannan ta kama hannun ta tace dan Allah kiyi hakuri ki yafeni., da mamaki kuluwa tace akan me? Matar tace ni me aikin goggo CE alhaji ne y kawo ni nan. "Kuluwa tace kin sani a duhu wacce goggon kike nufi? Matar tace goggon ki mana. Tun bayan batan ki ta kwanta ciwo kuma... "Kuluwa ta daga hannu muryar ta na rawa tace ya isaaa βπ». Kawai kaini wajen ta. Matar tace toh.
Nuceey luvπ
[10/27, 4:21 PM] βͺ+234 803 325 6478β¬: KULUWA π
79_80....
A kwance bisa gado suka sameta. Kuluwa ta ruga d gudu ta qanqame goggo lkci guda ta saki kuka "goggo cikin bcci taji an dafa ta., "bude idon ta tashiga yi. "Jin sautin kuka yasa ta tashi. "Kuluwa najin ta tashi dago kanta. "Baki na rawa tace kulu..kuluwa. "Kuluwa tace na'am goggo. "Goggo ta sakko a gadon sannan ta rungume kuluwa a tare suka shiga rera kuka. "Sun dau mintuna a haka. Sannan goggo ta iya control din kanta. "Tace kuluwa ina kika shiga tsawon wannan lkci? Kuluwa ta share hawayen ta., "sannan ta shiga bawa goggo lbrin abinda y faru. "Goggo ta rude matuka kuma ta tausayawa kuluwa sosae. "Goggo tace Insha Allah duk Wanda ya sace ki d mugun nufi saidae nufin shi y qare a kan sa. "Taci gaba d fadin.. Tun ranar d kika bata a wannan rana kasa bcci nayi. "Nayi kuka kamar rains xai fita. "Qarshe saida na kwanta ciwo sbd damuwa d tunani. Ba ayi sati b babanki yazo. Ya shiga tashin hankali sosae ganin halin d nake ciki d kuma batan ki. "Yyi kuma Dana sani sosae. "Dan hakuri yazo bamu., " cikin garin katsina ya kaini asibiti. A can akamin mgni. Saida na share wata guda kafin na fara jin sauki. Amman duk d haka likitoci sun CE na cire damuwa. Nikuma a gani na indae akan rashin kine toh saidae ta kashe ni dan bazan iya cire tunanin ki a raina ba..
Goggo ta share hawaye tace.. Ahaka Auwal y dinga bani hakuri dukda ban sake mishi b. Ganin banda wani aiki sai tunani shine y kawo min 'Yar aiki delu. Wata rana yace yanason canja min gida. Nace banaso. " Auwal kamar yyi kuka sannan na amince., tunda duk abinda akace asiri akayi wa mutum toh dole ayi masa uzuri., "toh lura d asirin y sake shi yasa nayi farinciki kuma na gode Allah., sannan nake addu'ar Allah y baiyana ki., kiga gatan uba. Da kika rasa shi tun kina yarinya. Kuluwa ta share hawayen ta tanajin wani farinciki a zuciyar ta. "Tasani duk yanda akace mahaifa baxaka taba fushi d su ba. Hamdala tayi.
Mikewa tayi d sauri. "Gogho tace ke ina zaki? "Kuluwa tace kin manta b ni kadae nazo b.
Goggo tace af yi sauri ki shigo d shi. Kuluwa tace toh.
Nuceey luvπ
Like Β· Reply Β· Report Β· Jun 30
Pharidah Ahmad
π KULUWA π
81_82......
A cikin mota ta same shi., d sauri ta qarasa wajen shi tace sorry., "Arif y dago kansa yace kin manta d ni., har na fara tunanin na nemo mutane mu shiga gidan kar a cire miki kai. "Kuluwa tayi dariya tace kae y arif Ashe kana d tsoro. "Arif yace injiwaπ³. Kuluwa tace gashi ka nuna., "Arif yyi dariya yace nifa sadauki ne. "Kuluwa tace shi yasa kke Neman mutane su tayaka shiga gidan. Arif yyi dariya yace eh naji. "Kuluwa tace toh sauko mu qarasa ciki. Arif yace gidan ne.? Kuluwa tace eh. Arif yace wow Alhamdullah. "Sauko wa yyi a motar. "A falo suka zauna. "Delu ta kawo masa drinks d abinci d sauran su. Kuluwa ta zuba masa. "Arif ya karba y ci ya sha ruwa. Bayan y kammala goggo tazo suka gaisa. "Godiya tayi masa sosae. Arif kansa yana qasa yace b komai Hajia a yiwa Kaine. Sun dau lkci suna hira d goggo. Sannan Arif yyi shirin tafiya. "Har mota kuluwa ta rakashi sannan ta daga masa hannu harya bar unguwar. "Yana Barin unguwar kuluwa ta koma gidan d sauri dan tana tsoron a sace ta.
Acan kano kuwa sai abinda y sake birkicewa domin Ameer y sake zabgewa wajen rama ido duk y fito. "Umman shi tayi masa tmbya harta gaji. 'Shikam Arif sa mishi ido yyi dan kawai yaga gudun ruwa. Sa., dukda yana tausayin dan uwanshi. Toh Amman yanso wannan son d yake y zamo silar cire girman kan sa.
Yau safiyar juma'a. Ameer yana kwance kan kujera., "Arif y shigo d sallamar sa. "Ya Dade tsaye a kansa. Amman y lura y fada duniyar tunani
Dafa qaafar sa yyi., "ameer y tashi. Firgigit. Arif y kalleshi sannan y tabe baki. Remote y dauka ya canja channel. "Ameer ya buda baki d kyar yace broth... Arif yana can kallon shi baijj mgnr b. "Ameer y sake cewa broth..sai alkcn arif yaji. Sannan yace na'am.
Ameer y ce mgn nakeso muyi. "Arif yace inajin k., Ameer y mike daga kwanciyar d yyi yace dan Allah k bani address din KULUWA.
Nuceey luvπ
Like Β· Reply Β· Report Β· Jun 30
Pharidah Ahmad
π KULUWA π
83_84.....
Arif ya kwalalo ido yace brothe kasan me kke fada kuwa? " ameer y girgiza kai. "Arif yace toh amman broth me zakayi a wajen kuluwa? Ko tayi lefi ne? "Ameer yace plss kabar wannan mgnr ka fadamin abinda na tmbyeka. "Arif y daga kafada sannan yace ohk. "Ameer yace ina jinka. "Arif ya sanar wa ameer address din kuluwa. "Ameer saida y sauke a jiyar zuciya dan dadi. "Arif y kalleshi yace wat happen broth? "Ameer y harare shi sannan yace nothing. "Arif yyi murmushi yace good kasamu abinda kakeso dole kace haka. "Ameer ya hade rai yace me kke tunani? "Arif y tabe baki yace nothing. "Ameer y girgiza kai yace k rama kenan? "Arif yyi shiru. "Ameer y mike ya shige dakin sa cike d jin dadi dan ji yake kamar an cire masa wani nauyi daga gefen qirjin sa. "Arif kam binshi yyi d kallo yana murmushi.
Washe gari tun 9 ameer y kintsa yyi kyau kwarai d gske., "sai qamshi yake. "A falo y tarad d Arif yana kallon wani film. Tunda y fito arif ya saki baki yana binshi d kallo yasan yayanshi dan gayu ne toh Amman gayun yau yafi na kullum. "Ameer ne y taba shi. "Arif y dawo daga duniyar tunanin d ya tafi. "Ameer yace kai bro wannan kallon fah? Arif yyi dariya yace toh b dole ba? Kaga yanda k koma kamar sabon ango? "Ameer yyi murmushi yace uhum nikam sai k ganni. "Arif yace ina kuma zaka? "Ameer y yatsina fuska sannan yace MASHI. "Arif y kwashe d dariya har yana rike ciki. "Ameer yace kai meye haka? Arif cikin dariya yace nop amman idan kaje k gaishe min d swt qanwata wlhy am miss her a lot., "Ameer y hade girar sama d qasa dan kishi "cikin tsawa yace kaje k nemi messenger d zai Isar ma d sako. "Arif ya rufe bakin sa dan y hango guguwar kishi ta fara bayyana a idon ameer., "da kyar y saita dariyar sa yace sorry big broth Allah y kiyaye hanya. "Ameer rai a bace yaja tsaki sannan yabar falon. "Arif har lkcn yana dariya qasa2 yana mamakin saurin fushi irin na broth.
Cike d nisha y isa garin mashi. Unguwar su kuluwa y nufa. Besha wata wahala ba aka nuna masa gidan. "A kofar gidan y tsaya d motar sa. "Wani yaro zai wuce ya kirashi. "Yaron yazo., "ameer yace yyi masa sallama d kuluwa. "Yaron yace ae basa nan. "Ameer yace wat???? Yaron yace menace? "Ameer yace aa tafi na gode. "Yaron y tafi abinsa.
Wani yaron ameer y sake tmby amma d same answer y samu. Qarshe wani babban mutum y tmby dan a zaton shi shirmen yara ne. "Mutumin yace Ayya ai sun tashi a grin nan tun mako guda daya wuce. "Ameer iya tashin hankali y shiga. Mutumin yace toh dan samari k kirashi a salula mana. "Ameer y daga masa hannu yace toh. Bayan mutumin y bar wajen. "Ameer y dafe kansa hade d fadin inna lil lahi wa'inna ilahin raji'un., ina zan ganki KULUWA??? Meyasa zakiyi nesa d ni a lkcn d nafi buqatar ki?.?.
Nuceey luvπ
[10/27, 4:22 PM] βͺ+234 803 325 6478β¬: KULUWA π
85_86.....
Ya Dade a cikin motar kansa yana sara masa y shiga rudani matuka. "Wayar shi y dauke ya dannan call., "ba'a jima b aka daga. "Hello. Ameer b tare d yace komai b cikin tsawa yace k kyauta bro. "Arif d mamaki yace na me fah? "Aneer yaja tsaki sannan y katse wayar. "Motar shi y tayar ya fige ta a guje. "Arif kam sake kiran shi yyi Amman no answer. "Kusan 20 miss call ameer yana gani yaki daga wayar dan a tunanin shi ai arif yasan komai d zai barshi yazo be sanar masa b. "Wata ziciyar tace no wonder sai dariya yake maka Ashe akwai wata a qasa. "Habawa wannan tunanin tuni yasake tunxira zuciyar ameer tabbas ikon Allah kadae y kiyaye shi a hanyar tafiya dan idon sa a rufe yake cike d bacin rae. "Bangaren