Showing 3001 words to 6000 words out of 21688 words
miki Wanda bakyajin dadin sa? Kuluwa ta girgiza kae. Goggo tace toh kiyi hakuri mu zauna tare koh. Kuluwa Badon taso ba. Saidan tasan goggo gsky ta fada zamanta wajen ta shine mafi sauki. Toh Amman fah tayi kewar gida sosae. goggo tace zamanki nadan lkci ne. Kafin na Mayar d ke gida kinji? Kuluwa ta qaqalo murmushi tace toh shikenan.
Hijab dinta ta dauko tace goggo na fita. Goggo tace banda NISAN KIWO kinji koh?. Kuluwa har tayi nisa goggo ta kirata tace kuluwa ina zaki je? Kuluwa tace kasan bishiyar nan mana. Goggo tace toh ki kula d kanki. Kuluwa tayi 'Yar dariya tace kae goggo saikace yarinya. Goggo tace nadae fada miki. Kuluwa tace toh. Tashi tayi ta fita. Har ta fita kuma saita dawo. Goggooo ta kwala mata kira d qarfi. Goggo ta taso tace ke wannan ihun fah?
Kuluwa tayi murmushi tace na manta ban fada miki b na tafi. Goggo ta kalleta sosae abinda basu saba ba. Can kuma ta kawar d tunanin tace toh shikenan Allah y kiyaye tace ameen.
.gidan su rabi taje bayan sun gaisa d inna. Kuluwa ta hango Rabi tana wanki. Kuluwa tace lah gunki fah nazo mu tafi. Rabi tace ina? Kuluwa tace wajen shan iska mana. Rabi tace ga shan iska nan inayi. Kuluwa ta kalli wankin tayi dariya tace yoh ai kece d Tara wanki kamar bakida hannu. Nikam kinga tafiyata. Rabi tace toh bari na rakaki koda kofar gida ne. Kuluwa tace kin kyauta. Dakin inna ta leqa tayi mata sallama. Sannan suka fito d rabi. Rabi tace toh saikin dawo. Kuluwa tace toh ngd. Anan sukayi sallama. Kuluwa ta tafi.
Wajen ta hango an karya bishiyar wajen. Tsaki taja sannan ta rasa inda zata zauna. Acan nesa ta hango irin bishiyar. Kuluwa tags ai zata iya zuwa wajen dan haka ta tafi.
Tafiya take hankalin ta a kwance. Tuni tafara gajiya dan tafiyar da tsawo. Hakan yasa ta gaji sosae. Dakyar dai ta qarasa wajen bishiyar tana zuwa ta zauna tana maida numfashi yyinda iska me sanyi tana ratsa jikinta. Sosae taji dadin wajen. Kamar ance daga kanki daga gefen hagun ta., ta hango wasu qattin mutane suna tafiya d Alama wajen ta suka nufo.
Juyawa tayi taga tayi nisa d gari sosai. Tsoro ne y cika ta. Dan d ganin wannan mutane basuda imani. Ganin zata batawa kanta lkci. Ta mike tarasa Inda zata nufa. Bismillah tayi ta kwashe habar wandon ta. Sannan tayi hanyar gabar ta arta a guje. Wanda suka taho din sukace kan bura uba. Wallhi ta gudu. Wani d ga cikinsu yace toh me muke jira? mu bita kawai.
Aikuwa suma suka ranta a gujeee kuluwa tadan juyo. Tashin hankalin ta y qaru ganin ita suke bi. Ba shiri ta qara daga kafa sosae take gudu batare d tasan inda zata cilla Qafar ta ba...
Nuceey luv😘
Like · Reply · Report · Jun 30
Pharidah Ahmad
🍇 KULUWA 🍇
31_35...
Gudu take sosae yyinda sai qara nausawa daji take. Kuluwa tafara haki numfashin ta ya fara yin sama2 qareshe ma idanun ta sun fara dishi2 sai wani layi take. Can kuma tayi tuntube tafadi a wajen rajab..
Mutanen suma suka iso suna nasu hakin. Tsayawa sukayi suna maida numfashi. Babban cikinsu yafara dariya haha hahaaa suma suka biyeshi suna dariya. Yanayin shiru suma sukayi shiru. Ya dubesu ya sake kecewa d dariya yace bana fada muku ba? Ai duk gudun ta saimun kama ta. Sauran suka girgiza kai. Cikin daga murya yace Bahoo.. Wanda aka kira d baho yace yes oga. Ogan yace dauko min ita mu tafi. Yace ohk. Zuwa yyi y dauko kuluwa d ta suma tun dazu. Sannan sukabar wajen.
Wata hanya sukabi. Basuyi tafiya me nisa ba. Saiga su sun iso mota. Suna zuwa wajen suka cillata boot. Sannan sukaja mota suka tafi. Gudu suke sosae basu suka isa kano ba sai 12 dare.
Oh nidae nuceey ganin gate din d suka nufa saida na tsorata., kunga Kyan shi kuwa? Hmm nidae na raba ina biye dasu. Me gadi y bude gate din. Cikin wani parlo sukaje. Wani mutum zaune yana krnta jarida a wannan daren, daka Ganshi ya manyan ta sosae. Wannan mutanen suka risina gareshi sannan sukace barka d hutawa oga. Wanda suka kira d oga ya zare glass din idon shi ya kallesu. Yace hop wannan karon anyi nasara? Sukace yess. Wani kayataccen murmushi yyi sannan y ce ku shigo d ita. Sannan ku sanyata dakin can. Ya nuna da hannun sa. Sanna yace saiku dawo min d key din. Sukace ohk sir.
Yanda ya fada hakan kuwa akayi. Bayan sun gama suka bashi key. Yace toh ngd gobe zamu hadu daku. Sukace toh. Sannan suka bar parlon cike d farinciki sun San oga baya wasa. Idan yasa aiki., akayi masa d kyau toh zai musu kyauta me tsoka.
Nidae nuceey na baza tagumi ina rakube a kofar d aka ajiye kuluwa duk yanda naso na shiga basu barni ba. Dan haka na dawo gefe ina tunani barkatai a zuciyata.
Wai me kuluwa take nufi zamanta a wajen goggo yafi mata sauki?
Sannan meyasa aka dauko kuluwa daga garinsu?
Toma wai waye mutumin nan?
Oh karna cikaku d surutu. Ku kasance da nuceey.
Wayyo masu krnta novel din nan kuyi hakuri., zan daina typing dinshi. Har saimun gama da IKON ALLAH zaku jini insha Allah.
Nuceey luv😘
[10/27, 4:11 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇
36_40...
Kuluwa ba ita ta farka ba sai can wajajen 3 na dare. Sosae ta bude idon ta tana qarewa dakin kallo., kuka ta saki lkcn d ta tuno abinda ya faru d ita. Hankalin ta ya tashi sosae. Kamar an mintsine ta tayi hanyar kofar fita., Tana tabawa taji ta a kulle. Dawo wa tayi., tayi zaman durshan kamar ba dare b tana rera kuka me tsuma zuciya. Tace wayyo goggo na. Na shiga uku. Wayyo Allah na. Kuluwa tayi kuka har muryar ta., tafara dushewa. Can ta mike tana laluben toilet., tana buda wani labule taga kofah. Aikuwa d sauri ta shige dan fitsari takeji., daga can tayo alwala sannan ta fara sallah. Ta Dade tana addu'a Allah y fitar ta cikin mugayen mutanen nan. Anan kasan Capet ta bingire d bcci.
"Misalin qarfe 5 ta farka. Alwala tayi., sannan tayi sallah. Bayan ta idar ta fara rera kr2 da kanta dan babu kur'ani. Tana cikin hakan ta tashi. Jijjiga kofar ta shiga yi tace dan Allah ku budemin kofa wai me kuke nufi d nine? Dan Allah ku mayar d ni wajen goggo nah. Asubar fari kuluwa ta cika dakinta d ihu tana dukan kofar iya qarfin ta. "Kuluwa tun tanayi d qarfi har tafara gajiya., qarshe ta zame ta kwanta a bakin kofar taci gaba d rera kuka me tsuma zucuya., "qarshe kuluwa bcci yyi gaba d ita.
Wajajen 11 kuluwa ta farka a firgice., abinda y bata mamaki be wuce ganin ta d tayi kan gado ba. Kuma cikin bargo., 'tsoro ne y cika ta., tafara waige2 ya subhanallah. Ta furta sbd ganin kulolin abinci d tea flask a gefe an ajera su kan dan qaramin table.
Kuluwa ta mike d sauri tayi hanyar kofah duk ilahirin jikin ta yana bari.
Jin kofar a rufe ta sa hannun ta a kae." Sannan ta callara qara. Tace wayyo Allah na shiga uku na. Ta runtse idon ta sosae. Tafara krnta duk wata addu'a data zo bakin ta. Sosae kuluwa ta shiga rudu tunanin ta be wuce taya akai ita d ta kwanta bakin kofa ta tashi ta ganta kan gado? Sannan wannan abincin daga ina ya fito.? Kuluwa ganin babu mafita ga wata yunwa d take ji. Haba tuni ta sulale wajen tana addu'ar Neman taimako dan harga Allah bazataci Abincin d batasan ko na miye ba.
Nuceey luv😘
Like · Reply · Report · Jun 30
Pharidah Ahmad
🍇KULUWA🍇
41_45
Kuluwa yunwa taci qarfin ta. Ta rike cikin ta tana juyi a kan Capet., a haka bcci kadan y fisgeta. Ko 30 mins batayi b ta farka. Tana bude ido taga paper a gefen ta. da sauri ta jawo dan ganin me nene a ciki. " abinda ta gani shiya bata mamaki. Sake krntawa tayi kamar haka. " ki nutsu kici abinci banason kimin asarar kanki kinji bbynah." Kuluwa ta qarashe krtun tana Jan tsaki. Ta share hawayen d ya gangaro kan fuskar ta. Tace wlhy Allah ya isa na azzalumai kawai. Ba yanda ta iya ta rarrafa wajen kolulin abincin. Tsayawa tayi tana tunanin ta buda ko kar ta buda? Wata zuciyar tace buda mana ko kinason kashe kanki ne? Kuluwa hannun ta na rawa ta bude kular. Bata saurari wani plate d spoon ba tasa hannun tafara cin dankali d miyar kwai. Saida hankalin ta y fara dawo jikinta., sannan ta dauki cup ta hada tea me kauri. " tasha tayi kyat. Sannan tayi hamdala. Sanda ta koshi sai kuma taja tsaki tace aikin banza. Shegu azzalumai., can kuma ta bare baki tana rera kuka.
*****
WACECE KULUWA?
Hauwa Auwal Tsoho., shine cikakken sunan kuluwa. 'Ya ga HAUWA'U. Auwal Tsoho fitaccen dan dan kasuwa ne. Wanda akeji d shi a wannan nayi tamu. Babu wanda besan waye Auwal Tsoho ba. HAUWA'U itace matar sa ta farko. Saidae tunda sukayi aure Allah be basu haihuwa ba. Shekara d shekaru. HAUWA'U matar sa. Tayi iya bakin kokarin ta akan y qara aure yace shi Sam besan zance ba ae haihuwa ta Allah ce. Mutane har tsegumi suke wai matar sa ta mallakeshi. Goggo itace mahaifiyar sa. Suna zaune a Mashi can wajen Katsina. Daman can ne asalin garinsu kasuwan ci. Ya dawo dashi kano. Goggo kam babu ruwanta d shiga shirgin yara. Tana kama mutuncin ta sosae. Kuma suna shiri d HAUWA'U. Ko zancen qara aure bata yiwa danta., dan a ganin ta ai haihuwa ta Allah CE.
HAUWA'U kam ta damu matuka har kuka tayiwa mijinta akan y taimaka y qara shima yaga jinin sa. Auwal mijin ta yace toh shikenan zai duba. 'Cikin haka Allah y hadashi d abikiyar kasuwan cinsa. Zabba'u. Daman ta Dade d sonshi. Ba'a dau lkci ba aka fara shirin biki.
Bayan anyi biki d wata hudu aka tabbatar zabba'u tanada ciki. Habawa zo kuga daga kae wajen zabba'u qarshe tafara yada baqar mgn d habaice2. Itakam HAUWA'U saidae tayi murmushi kawai. Cikin shekara uku zabba'u ta haifi yara uku. Na farko salim., na biyu ishaq, ta uku rukayya. Zabba'u sosae Girman kai y qaru domin itace d gida. A wannan lkcn HAUWA'U tafara laulayi. Zo kuga murna wajen Auwal kamar a kanta zai fara samun yara. Hakan d yyi ba qaramin kona ran zabba'u yyi ba. Dan tunda ta haifi yaranta be taba murna kamar laulayin HAUWA'U ba. Cikin shekarar Allah y sauki HAUWA'U lpy. Kuma ta wahala sosae., da awa biyu HAUWA'U tace ga garinku. Auwal yyi rashi sosae. Jaririya sae kuka take. Kowa tausayin ta yake. Yyinda zabba'u murna a wajen ta kamar ta zuba ruwa a qasa ta sha. Ranar suna aka sawa yarinya sunan maman ta. Ana kiranta d KULUWA. Goggo CE ta tare d zaman ta a gidan dan kula d KULUwa.
Duk wata kulawa d so Auwal y mika shi ga tilon marainiyar 'Yar shi kuluwa. Har tayi primary. Kafin ta shiga secondary., Dad din kuluwa y fara canjawa ko kuluwa taxo wajen shi tureta yake. Koh y mata tsawa. Abun y daurewa goggo kae. Amman d ta lura sosae. Saita gano d wata a qasa. Goggo ta fara shiri gari na wayewa batayi sallama d kowa b ta dawo mashi d kuluwa har yanxu kuwa dad din kuluwa be waiwaye su ba. Shiyasa abin yake ma goggo ciwo. Kuluwa ma tun tana kewa har ta hakura. Toh wannan kenan.
Nuceey luv😘
[10/27, 4:12 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇

[10/27, 4:14 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇
53_54...
Kuluwa tana gaba ana tisa qeyar ta. Har suka kusa isa gidan. Tun kafin su qarasa hankalin kuluwa y