Showing 15001 words to 18000 words out of 24696 words

Chapter 6 - Auren Kaddara Ko Na Biyayya Complete.txt

18 Feb 2025

3247

"Abdul !!!, ince dai kayi bincike akan ciwon dake damun ta kuma kaga sakamako??
"Dady ya girgiza kai my friend bankai gayiba dai, amma inada shirin yi,
Dr Anuwar ya jinjina kai toni nayi,
Ya fad'a yana kallonsa, dady ya gyara zama sosai, to my friend mi binciken ya nuna maka??
"Abinda bincike ya nuna my friend matarka tana buk'atar tai makonka, domin ta wannan hanyar ne kawai mai sauk'i dazata rabu da wannan ciwon.


Dady yazaro idanu waje 😳, my friend kasan mikake fad'a kuwa??
Dr anuwar yay dariya nasani my friend, kuma nasan kaima kasan haka ne, saidai kawai dan kana kan wani ra ayinka ne na daban.


Bahaka bane my friend, abinda zaka duba shine yarinyarna tayi k'ank'anta dayawa, shekara 17 fa.
Dr Anuwar yay murmushi oh kai aganinka 'yar shekara 17, bazata iya d'akar nauyin kaba, to ai itace ma daidai aure, ya mik'e kayi nazari abokina, ka tai maki matarka, dan muna buk'atar baby da wuri ya fita yana dariya.


Shima dady dariyar yakeyi, yana girgiza kai, my friend akwai sauran lokaci, yafad'a yana duba waya.


Kamar yanda yasaba, yauma ya tashi karfe 5:30 pm yanufi gidansa cikin irin wani nishad'i dashima bai san na miyeba,
Amma sai mi yana dosar sashinsa saiyaga su husna zaune akan fararen kujeru sunata hira da dariya kowa taci kwalliya ta d'aukar hankali.


Dandanan ya had'e rai kamar bashiba, yadoshi b'angarensa batare daya sake kallonsuba,.


Da sauri suka taso suka biyosa, shikam ya cigaba da bud'e d'akinsa, ikileema tace haba dear, dan ALLAH kana ganinmu ka share??
Banza yay mata saida yagama bud'ewa ya shige, sukai saurin k'ok'arin biyoshi, yadaka musu tsawa kunsan ALLAH duk wadda ta shigo mini nan wallahi saina karyata, idan kuma kunji k'arya ku ahigo, ya fad'a cikin k'araji.
"Sukai zugud'i suna kallonsa harya maida k'ofar ya rufe.


Zuciyarsa na zafi ya shiga bayi yama rasa kalar tunanin da zaiyi akan wad'annan yaran, bayan yagama ya shirya cikin farar jallabiyy,yanufi b'angaren Munneerah, tana kwance adoguwar kujera ya turo kofa, da sallama ya shigo, ta mik'e zimbur zaune, yabita da kallo, itakuma ta durkusa tana gaidashi, damasa sannu dazuwa, ya amsa fuska acinkushe, takawo masa ruwa ya sha, ya mik'e nibari naje masallaci, tace to adawo lafiya.


Bayan yadawo suka ci abinci, amma harsannan fuskarsa babu walwalah.
Yauma ko.abincin kirki baiciba, wajan k'arfe 10:pm, Munneerah ta mik'e dan barci takeji, yaukuma tasan yayan nata yay mata nisa tunda anty nanta sundawo, yabita dakallo, bayan ta shige shima ya mik'e yanufi b'angarensa.


Shirin barci yayo ya dawo tana zaune tana addu'a ya shigo, tabishi da kallon mamaki, yazo bakin gadon ya zauna.
Dukda tana shakkar yimasa magana saboda ganin fuskarsa ahad'e amma ta daure tace yaya!!.
Yajuyo yana kallonta batare dayayi maganaba, ta daure tace su anty husna fa sundawo.
To insun dawo sai akai yaya?
Takuma daurewa tace ince acan zaka kwana?
"Harara ya watsa mata sannan yace saiki d'aukeni ki kaini, yafad'a yana kwanciya.......


🌺billy🌺
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌺ko BIYAYYA🌺


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


42 «*****» ya lumshe idanusa masu yalwar gashi, itako Munneerah sai kallonsa takeyi, maganar umma ta d'azu takuma fad'omata'


"to wallahi anan kikai mana irin wannan halin acikin kwana kad'an zaki kama hanyar gin ubanki"


Ta gitgiza kai kamar tana gabanta, wlh bazan iya rabuwa dashiba zuciyata takamu da son yaya Abdul'aziz, wasu hawaye masu zafi suka zubo mata, tai sauri sherewa.
ta daidaita muryar ta, yaya please dan ALLAH kayi hak'uri kaje kaga hakkinsune tunda suna gidan !!


Banza yay mata, bata gajiba tak'ara maimai tawa, cikin raunin murya.
"Zumbur ya mik'e yay matuk'ar k'ara d'are fuska, ya nunata 👉🏻👸🏻 kinsan ALLAH kika k'ara yimini magana saina kashe fuskarki da mari,ya koma yakwanta abinsa ya lumshe idanu.
Ta dad'e zaune tana kallonsa, daga k'arshe itama ta kwanta can k'arshen gado kamar yanda takeyi.


#""#""#""#""#""#""#
Su ikileema kam tunda dady yay musu abunnan, sai sukai zuciya, suka nufi b'angaren husna.


" husna tace kenifa bazan juri wulak'anciba, umma xan kira na fad'a mata,
"Ikilima ta warce wayar, ALLAH husna baki da hankali, ke har yanzu baki shiga karatun tanatsuba, kinsan dai halin wannan jarababbar tsohuwar sarai, wallahi saidai ta sake b'ata komai ingaya miki, kinsandai taurin kai irin na mijinmu da miskilancin tsiya, idan kuma sokikeyi igiyar aurenki ta tsinke to, nidai wallahi inan, samun miji irin dady sai an tona, haka kawai bazanyi saki na dafeba, duk abinda zaiyi zan jure, to ashema idan muka tafi mun nuna ma waccan shegiyar faratun ta ci galaba akanmu, ta mik'a mata wayar, karb'a kikira ta nidai karkice dani, tafad'a tana ficewa ad'akin.


Husna tabita da kallo, kumafa hakane 'yar uwa nagode dakika tunatar dani, dan nasan wallahi nafiki son dady.........




🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}


[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝


43 «*****» da asuba ya tashi yay alwala, ya tafi masallaci, baitada Munneerah ba tunda yasan tana fashin sallah.
Ko da yadawo b'an garansa yanufa yay kwanciyarsa.
" Munneerah tatashi, itama sannan gari ya waye, tai wanka sannana ta nufi kichin ta had'a break,harda su ikileema.
Takoma d'aki tagyara ko ina taturare da k'amshi, tasake shiga wanka.
"Dady ya tashi yay wanka, ya shirya cikin purple d'in shadda, d'ikin rigar daka d'an ya wuce d'uwawunsa, akagyara suma fas, azuciyata nace kai gay d'innan yanaji da sumarnan kamar ta kayan kud'i, bayan ya gama yakwashi wayoyinsa, da jakar aikinsa, ya nufi b'angaren Munneerah.


Bata palo dan haka ya ajiye kayan hannunsa yanufi bedroom d'inta, tana zaune kan kujera ta baje kayan 'yan kunnanata akan tebir d'in gaban kujerar, tana neman d'an kunnan dazata saka.
"Ya shigo d'akin da sallama, ta d'ago tana amsawa, tazame k'asa tana gaishesa.
Ya amsa fuskarsa ba yabo babu fallasa,
"Lafiyar ki kika baje kaya haka???
"Tad'an turo baki gaba irinna shagwa6a6u,d'an kunne nake nema kuma nak'i ganinsa, tafad'a ido nacika da hawaye"
Shi dariyama tabashi, k'uruciya tatashi kenan ya fad'a azuciyarsa, yay d'an murmushi, sannan ya gintse fuska to kuma gashi ance dole sai shi zaki saka yau????
"Ta kuma turo baki gaba, nishi nakeson sawa wlh,
"To yikuka yafad'a yana dariya ciki ciki, dole dai dariyar ta fito"
Ta kallesa hawaye na shatata afuska, ya k'araso ya zauna kusa da ita, to 'yar shagwab'a bar kuka, ya sa hannu yana share mata hawaye, bari nataya ki dubawa ko, ya fad'a yana fara duba 'yan kunnan, wana iri kike nema, ta mik'a masa d'ayan data gani........




🌺billy🌺
🌹{ Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝


44 «******» cikin minti biyu yagano d'ankunnan, ya d'ago yana murmushi to gashi zona saka miki, ta mik'a masa kunne yasaka mata, tajuyo d'ayan yasaka mata.
"Iye kaga 'yan matan baffa kinyi kyau fa sosai, amma da za'ayimini shagwa6a, tasa hannu tarufe fuska tana dariya 🙈.
"Ya mik'e tashi muje kibani break na wuce nakusa makara wajan duba d'an kunne.
Tace kai yaya duka minti nawa kayi kana dubawa??
"Oh hakama zaki ce"
"Da sauri tace a'a yi hakuri"
Suka iso wajana cin abincin, ta zuba masa komai, ta mik'e.
Yace sai ina ?
Zan kira au anty ikilimane muyi break d'in.
Nan take ya gimtse fuska,
Itama kanta saida ta tsorata taga yana k'ok'arin tashi.
Da sauri tace dan ALLAH yaya yi hak'uri na fasa.
Ya harareta kinsan ALLAH idan kika k'ara yimini zancensu saina 6ata miki rai.
Ta dur kusa agabansa kayi hak'uri bazan sakeba.
"Ki kiyaye"


Yau baimaci abincin kirkiba ya tashi ya fice, haka ta daure taraka shi, tana masa addu'a kamar yanda tasa ba.
Aciki ya amsa, yaja mota ya tafi.




Munneerah ta dafe kai, yaya matsala kamar bashine ya gama dariya ba yanzun.
Ta koma cikin gida ta had'a break d'in su ikileema a k'aton tire tanufi 6an garen husna tunda shine kusa da ita, ta tura kofar falon ta shiga ba kowa dan haka taje ta ajiye kan tebir ta fita.
"Su asannan ma sunacan suna kwasar barci abinsu........




🌺billy🌺
🌹{ Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


45 «*****» yana zuwa office ya fara duba marasa lafiya, kamar yanda yasaba.
"Bayan yatashi yanufi gidansu
Ya tura k'ofar palon, yashiga da sallamarsa bakowa palon, sai TV daketa 6a6atu, yanufi d'akin mom, nanma batana sai kawai ya haye saman dad, danyana tunanin tanacan.
"Ilaikuwa suna tare da dad, dad ya washe baki oyoyo babana kaine agidan yau.
Yazauna yana fad'in dad nine wlh, ya tsugunna ya gaida su.
"Mom tace babammu daga ina haka??
Mom daga asibiti nake nace bara na gaidaku.
To sannu ya aikin??
"Alhamdulillah mom"


Ya rage fara'a
Dad yace dadyna ya akayi ne??
Sunsan tun yana yaro idan yanason abu saboda miskilanci bazaiyi magana ba saidai fuskarsa ta nuna, dan haka sukan gano damuwarsa da wuri ta wannan hanyar.

Yaja ajiyar zuciya dad yarannan ne suka dawo jiya"
Dad yace su husna?
"Ya gyad'a kai batare da yayi maganaba"
To ai.shikenan babana saika had'asu ka rik'e da adalci kaji, kar kuma nasake naji wata fitina ta taso, kazama namiji a gidanka, miye kazama namiji, karka yarda wata ta cutar dawata acikinsu, su duka 'yan uwankane, bana son tasanadin aurennan zumincinmu yay rawa ko kad'an.
Dady yace amma dad kasan fitinar yarannan, muna zaune abummu lafiya, yanxu sun dawo zasu 6atama mutane zama.
Kayi hak'uri nida kaina zan tsawatar musu kasami lokaci koda daddarene ka d'akkosu kuzo kajiko.
"To dad zanyi k'ok'ari"
Mom.ina 'yan biyu??
"Suna makaranta dady, yanzu zaka gansu nan tunda sunce darasi d'aya garesu yau.
To ALLAH yadawo dasu lafiya.
"Amin"


"Ya mik'e to bari nawuce gida"
To babana kagaishe da iyalinnaka.
"To zasuji, insu 'yan biyu sun dawo ina gaidasu, tunda sunk'i zuwa, Munneerah tanata so suzo.
"Mom tace makaranta ke hanasu sakewa wallahi. Tayi hak'uri zasuzo"
"To sai suzo.


Bayan tafiyarsa dad ya kalli mom, bilkisu kinga babana saiwani kyawu yakeyi, gawani tashen k'iba dayakeyi.
Mom tai dariya, dad'in mace tagari kenan alhaji, da yana ta wani shi bayaso,
Dad yay dariya aikinga yanzu kinjishi shiru ko.
ALLAH ya k'ara basu zaman lafiya dai.
To amin........


🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝


46 «******» husna tatashi abarci tafito falo tana mik'ar tashi da hammar yunwa, karaf idonta akan tiren abincin da Munneerah ta ajiye, ta k'arasa da sauri wajan tana bubbud'e kwanikan abinci wani k'amshi mai dad'i yadaki hanacinta, tace "wow" waya ajiye abincinnan??
Tanana tsaye ikileema ta shigo, ta k'araso da sauri husna a'ina kika samu abinci??
"Kedai bari wallahi nima yanzu nake jajen wanda ya ajiye"
Munnerah ta shigo da sallama, suduka suka bita da kallo a wulak'ance, tace ina kwanan ku??
Ba wadda ta amsa mata saima tsaki da ikileema taja, husna tace to 'yar shishahigi miya kawoki b'angarena??
"Munneerah ta raunana murya kiyi jakuri anty husna dama cazan muku ga abincinan"
"Gabad'ayansu sai jikinsu yay sanyi, amma dan karta ganosu sai husna tace to munji ga hanya nan, tafad'a tana nuna hanyar fita👉🏻🏡.
Munnerah tafito tana murmushi, nace baiwar ALLAH kenan.
Muta nan naku kuwa sai suka zauna suna kwasar gara suna santi dayaba girki ko dad'in abincinne yasasu mance wacece ta dafa.


Darana takuma dafa wani lafiyayan abincin akakaiwa dady office, bata yi zuciyaba ta kaimaau ikileema suma.
~~~~~~~~~~
Dady yay hon maigadi ya bud'e masa k'aton get d'in ya shigo saida suka gaisa da mai gadi sannan ya ida shigowa.
6an garensa yanufa, yarage kayan jikinsa, kamar yanda tasaba yauma ta had'a masa ruwan wanka daketa tashin k'amshi, yashiga yay wanka yana maijin dad'in ruwa, yaudai koda ya shirya sai yanufi masallaci dan yaji anakiran sallah.


Saida akai isha'i yadawo gida, 6angaren Munneerah ya wuce, su husna dake zaune suna jirnsa afalon Munneerah, bayan sun gama zaginta da cimata mutunci, tanata kuka amma tanaji sallamar dady cikin dabara ta goge hawayen, lokaci d'aya suka mik'e, ita tana masa sannu dazuwa, sukuma suna aikin kallonsa............




🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹


🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝


47 «*****» Ya kuma tamke fuska kamar bai ta6a dariya ba, ya nufi bedroom d'in Munneerah, batare daya tanka suba, husna takalli ikileema. 'Yar uwa mubishi, suma suka nufi bedroom d'in,
"Yana kwance akan gadon k'afafunsa nak'asa idanuwansa alumshe,suka zauna agefensa, sun sakashi tsakkiya kenan.
Har asannan bai bud'e idanun saba, ikileema ta shafa sajensa my love!! ko motsi baiyiba' ikileema tace dan ALLAH dan ANNABI kayi hak'uri, kayafe mana.
"Ya bud'e ido yana kallonta aini bakuyi mini komaiba.
A'a my sweet. Wlh mun maka laifi tunda kak'i saurarenmu, amma dan ALLAH kayafe mana, munmaka alk'awari bazamu sakeba.
In kuma kun sake nai muku mi?
"Duk abinda kai niya"
Ikileema tace in sha ALLAHU bazamu sakeba"
Munneerah tashigo tace musu ga abinci fa, saidai zuciyarta tayi zafi daganin su ikileema sunsa mata miji tsakkiya, duk suka mik'e, suka nufi falon.
Munneerah tazubama dady, sukuma suka zuba da kansu, tazuba kad'an tanaci, dady yakalleta wannan shine abincin??
Ta d'aga kai, alamar eh.
"Shiyasa gakinan kamar tsinke"
"Batace komaiba, sai murmushi...........




🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹


[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN KL'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


48. «******» yau tsawon wata uku da dawo war su ikileema, gidan dady, dady yana k'ok'arin yin adalci atsakanin matan nasa, duk abinda suke buk'ata yana k'ok'arin yimusu.
Duk da su ikileema basu bar halinsu ba, kuma suna ta6a fad'ansu dasuka saba, dukda suna nuna yanzu sun had'e kai.


Suna takurama Munneerah, da zagi habaici kullum, amma bata ta6a gayama dady ba, koda ya ganta cikin damuwa ya tanbayeta, takance masa kanta yana ciwone, kodai tafad'i abinda zaiyarda da ita.
Har yau babu abinda yashiga tsakaninshi da ita, sai girmamawa, dukkan abinda yasata tana masa.
Tana yin abinci duk ranar girkinta, sukuma ranar nasu, su saka masu aiki, dady baya cin abincin, danshi yanada k'yank'yami, du ranar girkinsu saidai yaje waje yaci abinci.
Munneerah tanason tarink'a dafa masa tana tsoron masifarsu, dan haka tasa ido.


Yauma kamar kullum tagama had'a abincin dare, dayake dady yau a 6angarenta yake, tai wankanta fes, tana cikin canja kaya saitaji mararta ta murd'a tarik'e ciki kam tana ambaton sunan ALLAH, anan ta durk'ushe tana murk'ususu, batare data gama saka rigarba.


Dady yadawo daga masallaci ya wuce 6angarensa, har yazauna yakunna TV zai kalli labairai, saikuma ya mik'e, yanufi 6angaren Munneerah, ya shiga falon batanan dan haka ya wuce bedroom, da sauri ya k'arasa yana fad'in Munneerah!!!.
"Yad'agota dasauri yana tanbayarta mike damunta??
"Cikin kuka ta nuna masa mararta"
Shima cikin mamaki yace mara kuma? dama ciwonnan bai tafiba?
"Ya ajiyeta akan gado yanufi 6angarensa, allura yad'akko yay mata, kamar ranar cikin minti biyar barci ya d'auketa.
Yaja ajiyar zuciya, shiyanzu miya kamata yayi akan ciwon nan na Munneerah ne??
ZUCIYARSA tace kaiko kake da abinda zakai mata tarabu da wannan ciwon, ya girgiza kai, kai bayanzuba sai nan gaba yanzu tayi k'ank'anta"
"ZUCIYARSA takuma cewa ashe baka so ta warke kenan.
Ya shafa kanta ina son ki warke abar k'aunata, nayarda da zuciyata Munneerah, nakamu da sonki, sokuma mai tsanani wanda ban ta6a yima wata d'iya mace ba, tausayinkine yakesani kasa neman wani abu awajanki........




🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝




49 «*****» ya tsura mata fararen idanunsa masu yalwar gashi, sai asannan ya lura ma ba riga a jikinta, jiyay yana neman zaucewa, dama haka Munneerah take, ya rintse ido ya bud'e, lallai d'an hakkin da ka raina shike tsonema ido, dan shikam yau Munneerah ta tsone masa nasa idon.
"Yamik'e kamar wanda kwai ya fashema aciki, gaba d'aya jikinsa yayi masa nauyi, k'irar Munneerah ta birkita masa kwanya, yaje wajen dirowarta ya d'akko mata riga, yazo yasaka mata.
"Palo ya fito yaci abinci, ya kwashe kayan zuwa kichin, 6angarensa ya koma ya kashe komai ya kulle wajan yadawo, wajen Munneerah cikin shigar kayan barci, yazauna yana binciken nasa nafama, duk da yau bayama fahimtar karatun nasa, dan sai Munneerah kemasa gizo a ido.
Ya dai rufe duk book's d'in, ya tashi ya hau gadon, kusa da ita yakwanta, yay musu addu'a, jikinsa ya jawota ya rungume, yaja nunfashi da k'arfi tare da fad'in ya salam.
"Yauce rana ta farko daya fara rungume Munneerah, yakan dai zauna kusa da ita, ya kuma matseta kam ajikinsa har saida tad'an motsa, ya sassauta mata, yace kaji wani lafiyayyan jiki, lallai mata suna suka tara, hakadai yay ta tunane tunanen sa, harsai gabannin asuba barci ya kwasheshi, hakanne yaja masa makara da asuba, sai agida yay sallah.


Ya dawo kan gadon ya kwanta, wajan k'arfe 7:24 am, Munneerah ta farka, jintatai ajikin mutum, tai saurin bud'e idanu, ta saukesu akan dady dake barci fuskarsa tamkar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login