Showing 18001 words to 21000 words out of 24696 words
yana murmushi, ta dad'e tana kallonsa, har saida ya motsa ta runtse idonta da sauri, saida taji bai bud'e idoba sannan ta bud'e nata, tai k'ok'arin zame jikinta, ya bud'e ido yana kallonta, tasa hannu ta rufe fuska🙈, wai ita kunya, dady yay Murmushi.
"Ai idan kin bar jikina dole na tashi, ya fad'a yana zame hannunta daga kan fuskarta, ta rintse ido kam, yay dariya yau kuma kunyar yaya akeji??
" tad'aga kai tana murmushi"
"Ya mik'e zaune yana kallon agohon d'akin, to ai nima lokacin tashina yayi, bari naje na shirya zuwa office, ya kamo hannunta ya summba ta, da sauri tacusa kanta k'ark'ashin pilo.
Ya fita yana dariya.
"Yay turus danganin ikileema da husna tsaye kowacce rik'e da k'ugu👯.........
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝
50 «******» ku kuma lafiya??
"Husna tace lafiyarce takawo haka, tafad'a tana murgud'a baki😘,
"Yaratse ta gefensu zai wuce ikileema tai saurin shan gabansa, ya tsaya yana kallonta,itama kallonsa takeyi cikin tsakkiyar ido, ya sake canja hanya husna ta tareshi ta can, kai wai lafiya kuwa??
"Ikileema tace kace haka kuwa, amma cakai kowacce acikin mu ta rink'a zuwa d'akinka ko???
"Eh hakana ce, yanzu miyya faru???
Husna tace abinda yafaru shine munga kafito daga nan 6angaren, da alama ma nan ka kwana??
"Can na kwana sai mi,kuma yafaru?
Kace haka kuwa, mudai inhar aka cigaba da cin amanarmu ALLAH ya isa wallahi.
Suka bar gurin da sauri, dady yabisu da idanu, yana mamkin rashin tarbiyya irin na yarannan, amma zai gyara musu zama kwanannan.
Ya wuce yay shirin zuwa office, sanda yadawo 6angaren Munneerah harta gama had'a break , ta shiga wanka, ya zauna yay break d'insa, yana cikin cin abincin Munneerah ta fito cikin bak'ar soguwar riga da ratsin blue, ta d'aura blue d'in d'an kwali.
"Ta zaro ido 😳waje, yaya dakanka? mai makon kajirani nazo na zuba maka??
"Yay murmushi, saikace wani aiki?
Wallahi aikine yaya kamarka kana zuba abinci da kanka, aiba girmanka bane.
"Ya jawota jikinsa ya zaunar da ita kan cinyarsa, to minene girmana my beauty!!! ???
Ta sinne kanta cikin k'irjinsa tana shak'ar k'amshin turarensa mai dad'i, yay kissing d'in kunnanata, kibar jin kunyata my beauty, nifa mijinkine, kuma ai mata batajin kunyar mijinta.
Takuma cusa kanta a k'irjinsa tana dariya, kinga tashi kici abinci, kisha maganinki, dukda nasan mak'iyinkine magani.
Ta tashi zaune ta yinkura zata tashi, yarik'eta da sauri ina zaki kuma??
"Ai ni zan baki da kaina 'yan mata"
Yaya please zanci da kaina, ALLAH kunyarka nakeji.
aiko ki ajiye wannan kunyar yau da hannuna zan baki abinci, dole ta hak'ura yabata da kansa tana zaune asaman cinyarsa, da kyar ya barta, amma da yadage saita cinye filet guda na abinci, yabata maganin tasha tana yatsina baki, saida yayta lallashinta sannan tasha.
Tarakashi har mota kamar yanda tasaba, suka rabu cikin tsantsar farinciki, da kewar juna.
"Ta juyo tanata murmushi, ganin su husna ak'ofar 6angarenta sai jikinta yay sanyi dan tasan ba alkairine ya kaisuba.
Aiko,tanazuwa suka hau zaginta,
Ikileema tace shegiya karuwa dangin tsiya, yanda uwarki ta mallake ubanki, taraba shi da kishiyarta, haka kikeso ki mallake mana miji, kirabamu dashi.
Husna ta cafe haba ALLAH yakiyaye muzauna wanan 'yar yariyar ta mallake mana miji wallahi.
Husna takawo mata duka, aida Munneerah da gudu ta fad'a palonta tarufe k'ofa tunkan su shigo, tana fad'in bazan zauna ku dakeni abanzaba wlh.......
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
Na billkisa ibrahim 📝📝
51 «******» dadyne kwance akan doguwar kujerar dake palon sa, idanuwansa suna kallon sama da alama yayi nisa aduniyar tunanni, yakuma gyara kwanciyarsa sosai ya lumshe idanu, toshi yanzu minene fafita, dan shi gaskiya bayason takurama Munneerah saboda shi aganinsa tayi k'ank'anta.
Kuma alissafinsa yaune takeyin wankan tsarki.
Jin anturo k'ofa yasashi bud'e idanu, su husna ne kowacce tana huci, baice musu komaiba, sai dai idanunsa suna kansu, ikileema tace katashi wlh kayimata kashedi inhar tak'ara zagar mini uwa wallahi zamuyita badad'i nida ita.
Husna tace oh ni dakika gaya min bak'ar magana ban kawo k'ararkiba saikece zaki kawo k'arata, ankawo d'in da uwarki, suka fara dambe, yana kwance yana kallonsu baice musu k'alaba.
"Suna cikin danben Munneerah tashigo da sallama, hannunta f'auke da tiren abinci dady, ta ratse gefensu taje ta ajiye kan tebir d'in dake gefensa.
Yatashi zaune yana mutmushi, saidai ita fuskar tata babu walwala, yaya dan ALLAH karabasu yazasuzo gabanka suna fad'a bazaka rabasuba?
Yajawo file yana zuba abinci to ai bani nahad'asuba ko, bare kice, kema ai 'yar uwarsuce jeki rabasu.
Yaja abincinsa ya hauci.
Sukam su husna basugama shigowar Munneerah ba, sai cin uban juna sukeyi, can aka buga kan ikileema da bango jikake bumm, ta kwalla k'ara ta silale ta suma, Munneerah ta zaro ido, tana fad'in yaya ta kasheta, ta k'arasa wajanta da sauri, itakam husna tayi tsaye jikinta sai rawa yakeyi.
Ko kallon inda suke baiyiba yanata saka lauma abinsa.
Munneerah tace yaya please tana zubar da jini, sai asannan yad'ago yakalleta, yakuma maida kai kan filet d'in abincin sa, saikuma ya mik'e yanufi bedroom d'insa suka bishi da kallo, Munneerah tace dan ALLAH anty husna kawo ruwa ayayyafa mata, jiki narawa husna takawo ruwa, tayayya fa mata,ikileema ta kawo numfashi da k'arfi, dady yafito d'akinsa rik'e da jakkar aikinsa, yagyara mata wajan yabata magunguna, yace kowa tatafi b'angarenta bayason hayaniya, Munneerah tatai makawa ikileema zuwa b'angarenta. Sannan tadawo wajana dady dan gyara inda yaci abinci.
Dagudu tak'araso ta kwace biron ✒hannunsa da takardu guda biyu, yaya mikakeson yine?? yakalleta da idanunsa dasukai ja, na b'acin rai, halin yarannan ya isheni haka gwara na sallamesu kowa takama gabanta.
Kayi hakuri yaya bakyau saurin saki, kacigaba da yimusu addu'a watarana zasu bari insha ALLAH.
Ya girgiza kai bakisan halin subane nikad'ai nasan wahalar danasha abaya tasu saida kikazo nasan mi'ake nufi da aure, amma da bansansaba, yafad'a wata 'yar kwalla na tararmasa agefen idanu.
Munneerah tazauna gefensa tana share masa hawaye kayi hakuri yayana ALLAH yana tare damasu hak'uri.
Yajawota jikinsa yarungume tsam, ki "soni" my beauty koda rabin son dane mikine ya zira harshensa cikin bakinta yana aikama ta da kyakykyawar sumba, itako jikinta sai rawa yakeyi, saida taji zai wuce gona da iri tafara kuka, yad'agota yarunge sorry my beauty, kaunarkice taimini yawa shiyyasa nakasa jurewa.
Tadad'e a jikinsa alafe daga baya yad'agota yana share mata hawaye yakama hannunta suka nufi b'an garenta..........
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
Na billkisa ibrahim 📝📝
52 «*****» suna shiga yace taje tayi alwallah, jiki asan yaye ta nufi bedroom d'inta yabita da kallo yana wani d'an murmushi,
Yabita abaya, tana fitowa shima yashiga yayo alwallan, sunyi salla raka'a biyu, yadafa kanta yay addu'a, yacigaba da kwararo musu addu' oi.
Yatashi yafita yana cemata yana zuwa.
Yana fita tasama bedroom d'inta key, dan ita kam yau lamarin nasa yabata tsoro.
Tai shirin barci ta kwanta.
Dady yadawo yarufe ko ina yakashe komai, yatab'a kofar gimbiyar tasa yaji gam, murmushi yayi yazaro wani key a aljihun wandon kayan barcinsa ya bud'e, tuni hantar cikin Munneerah ta kad'a, ya ajiye ledar hannunsa yana fad'in my beauty badai harkinyi barciba??
"Tai shiru kamar tayi barci, ya hawo gadon ya kwanta, ainasan yanda ake tada mai barci, yafara yimata wasu abubuwa, dasuka girmi tunaninta, tadai daure tak'i motsi, ai tanaji yana shirin cire mata riga, tai saurin tashi zaune, shima ya tashi yana dariya, my beauty kin tashi?
"Tai k'asa da kai tana d'an murmushi yakuma jawota jikinsa, nidai danaga yau dady dagaske yakeyi, saiya mada beauty d'in tasa mace sosai, aituni na arto palo da guduna na bara🏃🏻🏃🏻🏃🏻🏃🏻.
Amma daga falo inajiyo kukan Munneerah da kiran baffa harasu yaya sadiq, nace lallai yaufa antab'o sarakan raki su Munneerah.
Saida komai yalafa nad'an lek'a, sainaga dady yana sharema Munneerah hawaye, dasaka mata albarka, yana kwararomata addu'oi.
🙊NARIK'E BAKI, INAFAD'IN YANZUNANFA DUK WADDA TA BADA DARAJARTA AWAJE BAZATASHA WANNAN ALBARKAR BA KO, DA KYAKYKYAWAR ADDU 'A, WAJEN MIJINTA BAFA KO, YAN UWANA MATA MUJI TSORON ALLAH, BAWAYEWA BACE "ZINA", BABBAR ASARAH CE GADIKKAN MACEN DATA ZUBAR DA MUTINCINTA AWAJE, BUDURCI WANI DARAJANE MAI ZAMAN KANSA, INKIN ZUBAR KINYI ASARA, ADUNIYARKI DA LAHIRARKI, AWAJEN MIJINKI DAN HAR TSUFANKU YANA KALLONKI DA WANNAN MUMMUNAN HALIN, ZAI RINKA ZARGINKI KUMA, A KODA YAUSHE, TO ZANCEN DAI BAYA KAREWA ALLAH DAI YA SHIRYAMU YASA MUGANE AMIN🙏🙏🙏.
Ya lallab'ata yabata fresh milk, tasha kad'an tace tak'oshi, baita kurataba dan yasan ta wahalu, dukda yake likita baimata ta sauk'iba, yabata magani tasha da kyar, tana masa kukan shagwab'a, haka yayta lallashinta har barci ya kwasheta, yaja ajiyar zuciya yanama ALLAH godiya daya saka masa da mace tagari,
Nima dai gida nadawo da safe nakoma d'akko muku rahoto kunji 'yan uwa,ALLAH yasa karna makara...........
09093044460
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝
53 «******» to ALLAH yasoku ban makaraba lokacin dana isa gidan, ko masu gidan basu tashiba, dama ba'a saka su husna alayi, dansu tashi yin sallar asuba baya cikin tsarinsu, ko k'arfe tara suka tashi zasuyi sallarsu ne.
Sashin Munneerah nanufa, dan nasa acan zan samo rahoto, mai gamsarwa.
Dady ne zaune kan sallaya da'a lama yau agida yay sallah, yana zaune yana karatun,"ALKUR'ANI MAI GIRMA" bayan yagama yay addu'a ya tashi, gadon yanufa yana murmushi, Munneerah tana k'udindine cikin lallausa bargo, tanata barcinta, yasa hannu yagyara mata gashinta daya rufe mata fuska, ya sumbaci idaninta dake lumshe, gashin idonta gaxar gaxar gashi bak'i, tad'an motsa kad'an.
"cikin muryar nan tasa mai d'ad'i yace my beauty 'yar rigima..
Cikin kunnanta yace my beauty!!! tashi kiyi sallah, kinga kina k'ara makara, tasa hannunta dasauri ta toshe kunnanta,yacire hannun yana fad'in places, ta bud'e ido ta lumshe, yamik'e yana fad'in inazuwa, bayin yashiga yahad'a ruwa mai zafi yasaka detol aciki,sannana yadawo wajanata.
Yad'agota tashi muje kinji autar baffa, tafara kukan shagwab'a yaya please kabarni barci nakeji.
"To tashi idan kinyi sallar basai ki koma ki kwanta ba, takuma kwanciya.
"yace okey bari nahawo gadon sai ak'ara irin najiya, dan nakula baki gaji ban....
Aikafin ya rufe baki ta mik'e zaune, ya d'auketa gaba d'aya yana dariya, kedai matsora ciyace my beauty, itakam tasa hannu tarufe fuska🙈........
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
Na billkisa ibrahim 📝📝
54 «*****» dakansa yagasata tana kukan shagwa6a, shikuma yana aikin lallashi, ya taimaka mata tayi wankan tsarki, atawul yanad'ota kamar wata jaririya, yadire ta akan gado, riga yaska mata tai sallah shikuma yanufi kichin.
Break ya had'o mata mai sauk'i, ta idar tuni harta kwanta akan sallayar, tafara barci, yatada ita yabata, kad'an taci tace ta k'oshi, bai takurataba tunda lalla6ata yakeyi, yabata magani tasha suka koma kan gado, yarungume matarsa suka lula duniyar barci.
Sai k'arfe 11:am suka tashi Munneerah ta shiga wanka, shima yatafi d'akinsa domin yin wankan, dukda batajin dad'in jikinta haka ta daure tagyara d'akin fes,ta kwalliya mai sauk'i, tana fesa turare ya shigo jikinsa sanye da wando iya guywa, da k'aramar riga tashan iska ya rungumeta ta baya my beauty kinyi kyau, ALLAH yabani baby mai kama dake, tasa hannu tarufe fuska, yay dariya cikin kunnan ta, ai yanxu my beauty babu xancen kunya ko, ita dai hannunta yana kan fuskarta🙈 tanad'an murmushi, yakama hannunta zomuje kiyi break ko??
"Yaya break kuma waye ya dafa?
"Ya d'anja hancinta daga gidansu mom aka kawoman, ta zaro ido waje 😳, ginsu mom kuma yaya?
😳shima yazaro ido yanda tayi eh gidan su mom my beauty, haba yaya maimakon katasheni na girka"
"Yaja hannunta suka nufi falo yana fad'in waneni dasaka my beauty aiki a wannan rana mai tsada, ai yau ranarkice, my Angel.
Dakansa ya bata break d'in, kai jama'a yau naga tattali da tarairaya, iri iri da salon so.
~~~~~~~~~~~®
Hakarayuwa tacigaba da tafiya agidan dady, suna zuba soyayya kamar zasu cinye junanasu, sun iya tattalin junansu, wannan yasa kishiyoyinta auka k'ara tsananta kishi akanta dukda atsakaninsu ma babu zaman lafiya kullum fad'a kamar kaji, gashi kullum iyayensu suna k'itsa musu mugayen halaye, iyayensu mazakuma kullum burinsu tayaya zasu mallaki dukiyar dad, shikuma su kaudashi a doron k'asa........
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝
55 «******» yaukam na iso amakare dan natarar da maigin har yafita, dukda da alama ba a 6angaren Munneerah ya kwana ba, tana cikin bayin d'akinta tanata wanke kayan dady, sai dai na lura kamar dauriya takeyi, kawai dankamar batada lafiya, lokaci lokaci takan d'an cije le6enta na k'asa, sai kuma tacigaba da wankin.
Dahaka dai harta gama wankin tadawo palo tazauna, tana kallo, gani nai tamik'e da gudu tanufi bedroom d'inta, niko nabita, tana zuwa, bayi tashige ta shiga kwalaya amai, kamar zata zaxxagar da kayan cikinta, tayi sosai har k'arfinta yak'are, inason zuwa na taimaketa, inatsoron kartace daga ina, saina hak'ura na tsaya inakallonta.
Dayake jarumace haka ta daure tagyara jikinta da inda6ata, tafito ta kwanta kan gado barci ya kwasheta
" sai k'arfe biyar dady yadawo yaje 6angarensa yay wanka, yanufo d'akin Munneerah, danyau ad'akinta yake, yasha mamaki dabaiganta apaloba sai ya nufi bedroom d'inta, a'a my beauty lafiya kuwa barcin da la'asar????
Yak'arasa jikin gadon ya ta6a wuyanta zafi rau, ayya my beauty zazza6i yake damunki shine baki kiraniba, bai tada'itaba yanufi masallaci.
Saida yadawo yatada ita, ta tashi tana fad'in lah yaya yaushe kadawo ban saniba, kuma baka tadaniba??
"Shikam cikin tausayi yake kallonta, yace jekiyi sallar, sai naji abinda yake damunki"
Bayan ta idar da sallah tazo zata zauna kusa dashi yajawota saman cinyarsa, my beauty mike damunki ne ??
"Tad'an yatsina fuska ALLAH yaya nima bansa niba saidai kawai 'yan kwa nakinnan banajin jikina dai dai wlh, yakuma matseta ajikinsa my beauty kona samu beby ne????
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝
56 «****» hannu tasa tarufe fuskan ta 🙈, kai yaya ni bani dakomai,
Yakama hannunta yana dubawa, kai my beauty gsky ban yardaba, akwai ajiyana acikinnan naki, yafad'a yana shafa cikinnata.
""Ta k'ara tura kanta cikin k'irjinsa tana wata 'yar darya, wadda yakejinta har cikin tafin k'afarsa, yaja ajiyar zuciya, yana k'ara manneta dajikinsa, har saida tad'anyi k'ara.
Kinga tashi muje d'akaina na dubaki, dan nasan irin maganin dazan baki.
Ta mik'e cikin sanyin jiki, dan itama tayi laushi,suna fitowa saiga husna tafito daga b'angaren ikilima,
Munneerah tafara k'ok'arin kwace hannunta dagana dady, shiko yak'i sakin hannun,
"Husna ta kallesu taja tsaki, da sauri dady yace wakikema tsaki??
"Husna tace wanda ya tsargu mana""
Yafara k'ok'arin kwace hannunsa dagana Munneerah, zaikaima husna duka, Munneerah tarik'eshi sosai yihak'uri yayana, dukan mace babu kyau, kaifa mai hak'urine, minene tsaki dahar zai b'ata ranka, tasumbaci hannunsa, kaga muje kadubani,taja hannunsa suka nufi b'anharan sa.
Dagudu husna tanufi 6angarenta tana kuka, wai ita yazatayi da wad'annan tsinannun matanne, tasan tana son dady, tana kuma kishinsa, bakama shegiyar Munneerah d'innana wlh ta tsani yarinyarnan, tayi alk'awarin sai Munneerah tabar gidanana, itada ikileema, dan Abdul'aziz natane ita kad'ai, 😜😜
Koda suka shiga d'akin Munneerah rarrashin dady tak'arayi, tare dafad'a masa magana mai dad'i, daga nan akazarce soyayya, saida suka soyu a soyayyar🙈😜, sannan ita Munneerah ma abin kunya yabata, shikuma yashige bayi yana mata dariya😂.
"Ya fito,"
Yace" tashi kishiga wankan.
Tatashi tana kare fuska, tashige bayi,
Ya girgiza kai yana murmushi, my beauty sarkin kunya, ALLAH yasa ki haifa mini yara masu irin halayenki k'anwata, nagodema dad, da mom, da baffa dasuka za6a minke amatsayin mata, ALLAH yasada su da aljannarsa.
Tafito d'aure da guntun tawul, yabita da kallo, saiyaji wata sha'awar ta kuma bijiro masa.
Itama tad'an kalleshi, ganin ya tsuruma idani yasa tad'au hijjabin sallarta dake d'akinsa tarufe jikinta da sauri, dantasan k'arshen zancen.
Ya lumshe ido, yana d'an murmushi........
🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷
Na billkisa ibrahim 📝📝
57 «****» Munneerah dai ciwo yak'ara karfi harsaida ta kwanta asibiti 2days, ciki ya bayyana d'an wata biyu.
Karkuga murna wajan dady, za'asamu d'a, mom kullum tana hanyar gidan dan duba Munneerah, dad ma yazo dubata sau uku, shima yayi farin ciki zai samu jika, daga tilon d'ansa namiji, mai kuma biyayya agareshi.
Mutanan yola dai basu saniba, su ikileema kam jin maganar cikin nan yatada hankalin su, suda iyayensu, da kakarsu, sunanan sun bazama bin malamai da bokaye, dan a6ararda cikin, 😜
Mom tace yadawo da'ita gidansu, sai cikin yayi kwari, tadawo, dady yad'an sosa kai, mom, idan tataho wazai rink'a yimini abinci??
"Mom tayi dariya, babana indai dan abincine kullum zamu rink'a dafawa da kai anan, kuma baga ma matanka nanba, ai suma zasu rink'a dafa maka""
Dady yakuma sosa kai to mom aikuma........ sai kuma yaya shiru.
"""Sai kuma mi?? babana k'arasa mana"
"Yatashi yafita yana dariya.
Mom ma dariyar takeyi, ALLAH ya shiryaka babana.
Yola.... matan su sadiq ne suka haihu suduka, dady yace Munneerah ta shirya suje.
Aiko tadaka tsallen murna ta ruk'unk'ume shi, yarik'eta sosai, ke bi ahankali baby na baiyi k'wariba, karki zubarmin.
Kai yaya ina murnanefa, ya sumbaci bakinta ai bakinkine murnar, saima afasa.
Tashagwa6e fuska yi hak'uri yayana na bari.
Ranar juma'a suka tafi yola, harsu mom, da 'yan biyu , suna a air