Showing 6001 words to 9000 words out of 24696 words

Chapter 3 - Auren Kaddara Ko Na Biyayya Complete.txt

18 Feb 2025

3244

kayi hakuri muje ayi hotunan nan sai mu tattauna matslarka amma dan ALLAH karka bari wani ya fahimci matsalarka har yarinyar, ko ba hakaba 'yan uwa?
" Su Sadiq sukace gaskiyane"
Dole haka dady yahakura yabi su amma fuskarsa ba walwala,
Jafar ne yakira Ni'ima yatan bayeta suna ina? Tagaya masa,
Kai tsaye cikin gidan suka shiga,amaran duk suna nan tare da k'awayensu,
Suka cikaro da anty lubna da anty nafisa suna yima Munneerah kwalliya, kallo d'aya zakai mata kagane tana cikin damuwa,
Sauran amaren kuwa suna gefe zaune da k'awayensu anata hira da raha irinta amare da k'awayensu,
"Dady ya tsurama Munneerah idanu👁👁wai wannan 'yar yarinyarce matarsa, yarinyar dasuka gama d'auka kwanan nan, jibima k'irjin bakomai dukda dai akwai gyale ajikinta.
Sadiq ya tab'ashi please oga in kayi hakuri jibi iyanzu tana gidanka.
Banza yay masa kamar bai jiba
" anty lubna tataso tana fad'in kai 'yan kannena kunyi kyau sosai, takama hannun dady d'an k'anina please zokayi lallashi, k'ila idan kaine tayi shiru, tun d'azu take kuka yanzu haka zazzab'ine ajikinta da k'ar tayarda akaimata kwalliyar nanma.
"Dady ya daure yace anty batasha maganiba ne??
"Tak'i sha kasan Munneerah Allura💉 da magani🕳💊duk mak'iyantane"
Cikin tsokana jafar yace oga aje ayi lallashi, kuma shi kad'ai akace karka zarce, dariya sukasa,dady ya hararesa zan kamaka wlh zakasan dawanda kakeyi
Anty lubna taja hannunsa kaga k'yalesa in kun had'u kwayi.......


🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}


.
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝


17 «*****» tana zaune zaune inda sukai mata kwalliyar, dayake d'annesa dasu, bayan anty lubna ta kaishi suka bar gurin itada anty Nafisa.
"A'a anty Nafisa ina zaku jene"
"Anty Nafisa tayi dariya dady kugama tafad'a suna tafiya"


Yajawo kujera ya zauna suna fuskantar juna, kanta nak'asa tana wasa da 💍 zoben hannunta hawaye nazuba akumatunta, hancinta na shakar daddad'an k'amshin turarensa.


Yatsura mata idanu na tsawon minti biyu, cikin sanyin murya yace Munneerah ?
"Na'am. Ta amsa cikin muryar kuka"
"Miyasa kike kuka kuma ance kink'i shan magani gashi bakida lafiya??
Ta d'an d'ago idonta ta kallesa ganin ya tsura mata idanu yasata saurin maida kanta kasa,
"Yace ina saurarenki?
"Tace bakomai""
Shikenan bari nakira antylubna takawo miki abinci da magani.




Ya kalli inda su anty lubna suke hankalin su baya kansu sunacan suna hira da dariya,sai wasu k'alilan ke kallonsu irinsu marak'isiyya, su madeena, wad'anda su dadyn suke kallo danya birgesu dazai taya zasu sallama, kamar anty lubna tasan tajuyo tana kallonsu, hannu yasa ya kirata, anty lubna tazo ya akayi dady ?
"Anty akawo mata abinci da maga nin zatasha"
Anty lubna tace ina zuwa.


Saratu ta tab'a pii pii,kai anty pii gayen can ya had'u wlh tanuna dady,
Madina tace aiduk cikin amarannan Munneerah tafi kowa dacewa wlh, dukda angunan suna kama da juna, amma nata yafi kyau sosai, marak'isiyya tace saidai daga gani zaiyi miskilanci da girman kai,
Madina tace nikam banga laifinsaba dan ya had'u tako ina kinga kuwa dan yayi girman kai bashi da laifi.
Saratu tace kaini dazaice yana sona wlh yarda zanyi dan naji har zuciyata takamu da k'aunarsa.
Ai yakai 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝


17 «*****» tana zaune zaune inda sukai mata kwalliyar, dayake d'annesa dasu, bayan anty lubna ta kaishi suka bar gurin itada anty Nafisa.
"A'a anty Nafisa ina zaku jene"
"Anty Nafisa tayi dariya dady kugama tafad'a suna tafiya"


Yajawo kujera ya zauna suna fuskantar juna, kanta nak'asa tana wasa da 💍 zoben hannunta hawaye nazuba akumatunta, hancinta na shakar daddad'an k'amshin turarensa.


Yatsura mata idanu na tsawon minti biyu, cikin sanyin murya yace Munneerah ?
"Na'am. Ta amsa cikin muryar kuka"
"Miyasa kike kuka kuma ance kink'i shan magani gashi bakida lafiya??
Ta d'an d'ago idonta ta kallesa ganin ya tsura mata idanu yasata saurin maida kanta kasa,
"Yace ina saurarenki?
"Tace bakomai""
Shikenan bari nakira antylubna takawo miki abinci da magani.




Ya kalli inda su anty lubna suke hankalin su baya kansu sunacan suna hira da dariya,sai wasu k'alilan ke kallonsu irinsu marak'isiyya, su madeena, wad'anda su dadyn suke kallo danya birgesu dazai taya zasu sallama, kamar anty lubna tasan tajuyo tana kallonsu, hannu yasa ya kirata, anty lubna tazo ya akayi dady ?
"Anty akawo mata abinci da maga nin zatasha"
Anty lubna tace ina zuwa.


Saratu ta tab'a pii pii,kai anty pii gayen can ya had'u wlh tanuna dady,
Madina tace aiduk cikin amarannan Munneerah tafi kowa dacewa wlh, dukda angunan suna kama da juna, amma nata yafi kyau sosai, marak'isiyya tace saidai daga gani zaiyi miskilanci da girman kai,
Madina tace nikam banga laifinsaba dan ya had'u tako ina kinga kuwa dan yayi girman kai bashi da laifi.
Saratu tace kaini dazaice yana sona wlh yarda zanyi dan naji har zuciyata takamu da k'aunarsa.
Ai yakai asoshi cewar anty pii, gabad'aya sukasa dariya......


🌺billy🌺
{🍇 Mrs Abdus'salam}asoshi cewar anty pii, gabad'aya sukasa dariya......


🌺billy🌺
{🍇 Mrs Abdus'salam}






[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷


0909304460
Na billkisa ibrahim📝📝


18 «*****» kairat k'anwar dady tana jinsu, gaskiya 'yammatan nan suka fad'a, yayan su mai kyawune dan duk ciki family d'insu na uwa dana uba bawanda yakai shi k'yawu, dayawa mutane nacewa ya biyo kakansu na wajan uwa,ABDUL'AZIZ, wanda dadyn yaci sunansa, tacigaba da saurren hirarsu madina, dasuketa kod'a k'yawun yayanata.




Anty lubna takawo abincin da ruwa da magani 🍛🍸💊,
Harzata tafi dady yace my anty jimana,ya nuna mata kujera,tazauna.
"Dady yace wai dan ALLAH anty waye yayi wannan hadd'in??
" Tace wana had'in?
"Nida Munneerah mana"
Su baffa mana
Yaja nummfashi, to su mom sun manta halin danake ciki agidana ne, kuma abin dubawa ananma, Munneerah ai bata isa aureba duka yaushe tagama zana (SSCE) d'inta ma.


Anty lubna tayi murmurmushi kawai batace komai ba.
Dady yacigaba inda had'in sukeso dasai su bari sai nan gaba inta k'ara girma jibe tafa dan ALLAH,
Anty lubna tace to ai ba matsala idan taje gidanka saika barta tak'ara girman, yace anty lubna dan ALLAH ga wani taimako daza kimini,
Tace ina jinka,
Mizai hana kibama su dad shawara abarta sai nan da shekara uku saita tare sannan tad'an k'ara girma, amma yanzu shekara 17 ai tayi k'arama.
Anty lubna tayi dariya kaini dady baruwana kaji yara nawane kamarta akayima aure suka zauna, kai harma wad'anda basu kaitaba jeka Ruga kagani,ko d'iyar baffa shehu zuwaira nawa take ba Munneerah ta girmeta bama, amma ga tanan harda yaronta da wani cikin,bare Munneerah shekara 17.

Hawayen Munneerah suka k'aru to tun yanzuma kenan inaga ankaini gidansa, saikace angaji da ita, damma yarainata ita yakece ma yarinya bata isa aureba,zaiga yarinta ganin idonsa indai nice, mutum sai miskilancin tsiya,
Maga nar anty lubna ta katseta k'anina kaga mu binne wannan maganar anan gurin kafin su baffa suji suci k'aniyarka wlh.
Ta mik'e kasata taci abincin muna jiranku tayi tafiyarta
Dady yabita da kallo,waishi miyasa kowa yakasa fahimtarsa ne........


🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷
09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝


19 «*****» da sauri yajuyo danjin kukan Munneerah, jiyayi tamkar ya nausheta👊🏽 dan haushi, shi bayyi kukaba ma sai ita da aka kakabamasa,amma sai ya b'oye b'acin ransa,cikin taushin murya yace kinga Munneearah daina kuka, kinga kanki zaiyyi ciwo dama gashi bakida lafiya,nan ya lallab'ata taci abinci,dak'yar yasamu tasha maganin,sannan sukaje akayi hotunan.


***************
Aranar da daddare akakai amare d'akunansu, Munneerah kuma sai gobe za akawota kano, tabi gayyar 'yankai amare batare da kowa yasaniba, saida taje gidan kowa'gidan Ni'ima ne k'arshe, tanacan suna magana da Ni'ima motoci suka tafi akabarta sai masu kwana kawai,
Afirgice tadawo cikin gidan tana kiran anty Ni'ima!! Nashiga uku motocin duk sun tafi!!!
"Kai dan ALLAH"
"Wallahi kuwa, nabani idan akaduba ba aganniba"
"Naji kamar k'arar mota jeki gani"
"Su dady suka fito daga motar suna dariya, dady yad'ago kai zaiyi magana, karaf idonsa akan Munneerah tafito tana dube dube, azuciyarsa yace illar auren yaran kenan,Sadiq ya tab'osa kai malam mikake kallone??
"Yace Munneerah!!
"Harsuna had'a baki wajan fad'in Munneerah kuma, suka kalli inda yake kallo,
Cikin mamaki Sadiq yace to ubanwa ma yakawota nan,
"Kirata yayi cikin fad'a,
"Cikin tsoro tazo dantasan ya Sadiq sarai,
"Ubanwa ya baki izinin zuwa nan, cikin rawar murya tace nabiyo 'yan kawo amaryane kuma sai suka tafi,
Ya harareta da sanin wa kika fito?
Tace bakowa.
Yad'aga hannu zai mareta jabir yarik'e hannun, kai my man, saurara matar aurece fa, to dan matar aure ce baza'a hukunta taba.
"Za'a hukunta ta amma mijinta ne keda wannan ikon"
Dady dai baice komaiba yana tsaye jingine da mota yana kallonsu.
Sadiq yadaka mata tsawa kafin nafara jibgarki anan kishiga ki had'o yanaki yanaki kizo mutafi dan can unguwar zamu koma, in kuma bahakaba yay kwafa, tasan halinsa zai iya zaneta, tace ba abinda zan d'akko,
Ta d'an saci kallon dady ya d'aure fuska tamau ko kallon inda take yak'iyi,


Suka shiga mota Sadiq yana tuk'i jafar na gefensa, sai safwan abaya daga hannun haggu, dady yashiga tsakkiya Munneerah na gefen dama tawani takure jikinta ajikin mota, shikam dady ko kallo bata isheshiba.
Suka ajiyeta agida saida tashiga suka wuce masaukinsu......


🌺billy🌺
{🍇Mrs Abdus'salam}




🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


20 «******» KANO, kano dai basusan ahagalin da ake cikiba, sunsan dai ana biki agidan su mom, dan abban Sadiq baffa Muh'd saida yagayya cesu, amma suka kawo uzirin suna da ayyuka ranar,
Sai bayan an d'aura aure wani magul maci yakira abban ikilima, wai ya baigansu wajan d'aurin auren d'ansuba Abdul'aziz? abban ikileema yace a'a ai banda Abdul'aziz yaran alhaji muh'd ne zasuyi aure,
Mai gulma yace a'a kadai bincika amma tabbas harda Abdul'aziz naji an d'aura ma aure yau.
Ahauka ce abban ikileema ya kashe waya yanufi cikin gida dama aharabar gidan yake tsaye, ya danna kai cikin falon matarsa batare da yayi sallama ba,
Zumbur maman ikileema ta tashi tana fad'in alhaji lafiya kuwa?
Inafa lafiya yafad'a cikin k'araji, wai mu Mansur zai munafinta yaje yola ad'aurama d'ansa aure batare dasanin muba.
Cikin d'imauta tace alhaji wana d'annasa?
Saida ya harareta sannan yace yanada wani d'a bayan Abdul'aziz yak'arashe maganar cikin huci kamar mai shirin dambe.
Tahau tafa hannuwa tana sallallami yanzunan abinda Mansur zaimana kenan kuda kuke 'yan uwansa jini d'aya uba d'aya amma yakasa shawartarku saboda yana ganin yatara dukiyar datafi taku,
Dukiyar banza tasa abban ikileema yafad'a, wallahi nayi alk'awarin saina raba wannan auren indai ina nunfashi, shikuma alhaji Muh'd saina koya masa hankali munafiki kawai harda gayyatar mu d'aurin aure, ai wlh dana san annamiman cin daya shirya kenan da munje d'aurin auren amma ko yanzu ina dai dai dashi, yafad'a yana fita.




Gidan umma mamarsu yatafi, tun ahanya yakira abban husna yace su had'u agidan umma,
Ya afka falon umma bako sllama yatarar itama tana waya ana gaya mata maganar d'aurin auren, bayan ta k'are wayar takalli abban ikileema hala kaima kajiyo abinda naji, yanzu ake gaya min Mansur yaje yola an d'aura wa d'ansa aure da adangin uwarsa,


Kafin yayi magana abban husna yashigo da sallama, bawan da ya amsa masa acikinsu sai kallonsa dasukeyi kamar wani bak'onsu,
A'a yaya, umma lafiya dai naganku haka atsaye cirko cirko......


🌺billy🌺
{🌹Mrs Abdus'salam🌹}




[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


21 «******» umma tace oh kai bakaji a cikin tashin hankalin damuke cikiba??
Umma tashin hankali kuma waye ya mutu??
Cikin k'osawa da tanba yoyin abban husna, abban ikileema ya katseshi tobagarama mutuwaba da wannan mummunan labarin ba, Mansur ne yaje yola aka d'aurama d'ansa aure da d'iyar alhaji muh'd.


Abban husna ya zaro idanu waje aure kuma yaya😳 ?? Batare damun saniba?
Kakyale matsiyaci zamuyi maganinsa ne, aizaizo ya samemu,


Umma tace nibama auren yafi b'ani haushiba, yanda saida burin mu yakusa cika sannan akai auren, suma wad'annan sakar karun yaran naku, har yanzun sun kasa d'aukar ciki saikace ba mataba,
Baban husna yace yaya!!! umma!!! mizai hana mu shirya yanzun mu tafi yola ne wai tumma kafin akawo amaryar musa yasake ta acan?
Umma tace yaro dai yarone, ai wannan shawarar taka bata dace ba, mubarsu su iso aidai nasan bazasu wuce gobe ba kuma ku gargad'i matanku kar wadda tasanar dasu husna maganarnan, dan banaso su tashi hankulansu.
Sukace to shikenan, kowa yatafi gida zuciyarsa nazafi sai dai sund'an samu kwarin gyuywa dan sunsan halin mahaifiyarsu awajan iya makirci, sunsan zata samo musu mafita kafin gobe


***************%
YOLA :- washe gari bayan anyi walima da safe, aka rankayo kano kawo Munneerah, tanata kuka da far gabar abinda zata tarar gurin angon nata,
""Shi kam angon nata camma suka baroshi sai karfe 5:pm ya biyo jirgi zuwa kano✈ ,


Agidan su mom suka sauka dan sai anneawa amarya gurin zama, abinda yabama mom mamaki shine ganinsu maman ikileema wai sunzo tarbar amarya, saigasu abban husnama sun iso harda umma, shima dai dad abin yabashi mamaki amma saiya b'oye mamakinsa ya taresu da gir mamawa,da ban hakuri, yace suyi hakuri gobe zaizo gidan umma su zauna suyi magana,

Carab umma ta anshe ba komai yarona ALLAH yakaimu, ai mudasu alhaji muh'd duk d'ayane, ALLAH yasa alkairi yasa rai akaiwa.
"Sukace amin"
Yanayin yanda tayi maganar ma kawai yasa mom ta harbo jirginta amma batace komaiba sai dai azuciyarta tanemi tsarin ALLAH daga dukkanin sharrinsu.
To shima dai dad haka take agurinsa bawai ya yarda dasu bane, to ALLAH ya tsare mu 'yan uwa da wannan irin hali na yaudara........


🌺billy🌺
{🌹Mrs Abdus'salam🌹}
[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷Ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim📝📝


22 «******» dady yana isowa gidansa yanufa kai tsaye, sai dai yana farga bar abinda zai tarar duk da ba son matan nasa yake yiba, amma yasan ba abinda mata suka tsana irin kishiya,tunda gasunan su biyu ma ya aka k'akare bare an k'aro ta uku,


Haka dai ya sauka daga motar da ya d'akko haya daga air port, yabiya kud'in sannan yanufi gidan, sun gaisa da mai gadi, sannan ya wuce cikin gida.


Cikin sanyin jiki ya tura kofar palon ya shiga da sallama, ikileema ce kad'ai apalon take karatun littafi,amamakin sa sai yaga tazo ta tarbe shi, harda dariya tana masa sannu dazuwa ya amsa fuskarsa ba yabo ba fallasa, yasan dai labarin auren sa yazo musu, ya kalli palon kaca kaca, da alama tunda yabar garin ba agyara palon ba.


Ya d'akko key ya bud'e d'akinsa, suka shiga, kamar daga sama husna tafad'o ko sallama babu, ta fisge jakkarsa dake hannun ikileema, malama ince dai yau kinsan nice dashi, amma dan tsabar muna finci kikaje kika tarosa.
Ikileema tace waike husna wacce irin dabbace ne, aiba gado d'aya kika gammuba, bare kice anacin amanar ki,
Husna ta harzik'o kin san ALLAH kika k'ara cemini dabba sai naci uwarki anan gidan banza jaka.


Dady ya daka musu tsawa kun ga, dan ALLAH ku barni nahuta daga fa anguwa nake amma ba wadda tabani ruwa bare abinci, amma kun tarbeni da masifarku dakuka iya, kwana biyunnan dabana gidannan har na fara k'iba, amma daga dawowa ta nafara karo da jarabar ku,
Husna tai fari da idanu kayi hakuri honey ai gara nako yama wannan shegiyar hankali.


Ikileema tayi dariya yo husna ko uwarki ta isa ta koya mini hankali bare ke,
Dady yace ALLAH in baku yimini shiruba zan b'ata muku rai, ya shige bayi abinsa, ikileema kuma tafice tabar husna......


🌺billy🌺
{🌹Mrs Abdus'salam🌹}




[1/14, 4:10 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


23 «******» ikileema har ta fita tadawo ta zauna,
Dady ya fito wanka ya kalli matan nasa dasuke ta harare harare,
Shikam wataran dariya suke bashi, tamkar ba 'yan uwaba,kuma k'awaye masu matuk'ar so da k'aunar junansu, yay murmushi, sannan ya fara shafa mai, ya gara sumarsa, jalla biya yasaka yace musu zaije masallaci, yafice abinsa batare daya jira amsarsu ba.
Yana fita suka hau danbe kamar dama jira sukeyi ya fita.


Daga masallaci gidan su ya wuce, gidan cike yake da dangi anata hidima, ya shiga sunata gai suwa da mutane, kai tsaye d'akin mom ya nufa dan bai ganta apalon ba,ba kowa ad'akin sai Munneerah dake bakin gado zaune,daga ita sai zani d'aurin k'irji, da alama wanka tafito, tana k'ok'arin bud'e akwati dan canja kaya amma sai fama take da key d'in yak'i ya bud'e,
Shikam ya tsaya yana kallonta, jitai ajikinta ana kallon ta, dan haka ta d'ago da sauri, ta kalli inda take zaton mai kallonta yake, da sauri ta rarimo gyale ta lullub'a dashi dan ganin dady yana mata kallon kurillah.


Baice komai ba itama ta maida kanta taci gaba da k'ok'arin bud'e akwatinta, a han kalli ya k'arasa wajanta, ya d'ora hannunsa akan nata batare da yayi maganaba, yazare key d'in daga hannunta ya dur kusa gaban akwatin yana bud'ewa, tad'an saci kallonsa kad'an ta kauda kai, mutum kullum fuska ad'aure kamar wani soja.


Mom ta shigo d'akin tana fad'in a'a babana kaine?
" yajuyo da sauri yana kallonta ya d'an sosa kai nine mom"
"Ina kika shigane"
"Tace ina kichin ana k'ok'arin had'ama bak'i abinci"
Ya mik'e daga gaban akwatin daya gama bud'ewa yana fad'in to sannunku da k'ok'ari.
"Mom ta zauna tana fad'in yawwa babana.
Shima ya zauna kusada Munneerah abakin gado,
"Mom ta kalli Munneerah, Munneerah har kinyi wankan??
"Tace eh mom nayi"
"Yawwa kinga yanzun zakiji k'arfin jikinki"
Mom.tace ai garama dakazo dama bata da lafiya kaga saika dubata, ya d'an kalli Munneerah miya ke damun ta?
"mom tace zazzab'ine''
"Tasamu paracetamol tasha, kawai zai sauka gajiyar tafiyace,
To shike nan bari taci abinci.


Babana karfe nawa kabaro yola?
Wlh mom sai k'arfe biyar nataho ina zuwa nasamu jirgi✈, gashi harna je gida nayi wanka,


Ya kalli Munneerah dake sallah to mom yanzu yaza ayi??
Itama mom ta kalleta to sai dai mujira muji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login